Sakon so complete Novel - Chapter 27
Sakon so complete Novel Chapter 27: Sakon so complete Novel Chapter 27. Kasa yasauka yaje dinning kulolin wajen yashiga budewa he's trying to fix breakfast…
1,671 words
Kasa yasauka yaje dinning kulolin wajen yashiga budewa he's trying to fix breakfast for her sabida taci tasha magungunan ta, farfesun kan rago da Mama sukayi ya deba Awani bowl yasa a microwave sannan ya kunna kettle, tea yahada mata yaji madara a Milo yadauko tray yasa tea akai, pepper soup din yaciro dayay zafi shikuma yadaura kan tray yadau bread da ruwa da spoon yahada komi sannan yafito dauke da tray yawuce sama, ahankali yabude kofan dakin tana zaune kan gado pink gown don daya ciro mata ne ajikinta har lokacin gashinta abaje ta jingina da bangon gado wanna karan tazauna da kyau, wani kalan ajiyan zuciya Abee yasauke yakarasa cikin dakin tray ya ijiyemata yace "come and eat" abincin tabi da kallo saikuma takalleshi hada idanu sukayi kallonta yake dasauri yadauke kanta hakan yasa yace "what?" Dan turomai baki tayi saikawai cikeda fitina irin a Lujain tadaura kanta kan kafafunta tafashe dawani kalan kuka dayasa Abee yaji kaman kanshi zai kwance,Wuraren 5:40 ba asuba yake bude idanunshi sabida salla dayaji anayi a mosque, hannunshi yadaga ahankali ya kunna side lamp gabaki daya dagashi har Lujain sun kankame juva dudda vana side nata bakinshi nakan nononta ita itakuma ta daura hannunta akan gefen fuskanshi ta kankameshi tana bacci, gently yacire bakinshi dagakan nonon yabi dark nipples nata da nonon gabaki daya da kallo her boobs are so beautiful and sexy gasunan a tsaye da taurains alamun shine d first person dayake tabasu, yanda nipples nata sukai ja yabi da kallo yadan lumshe E3 idanunshi kafin yadago fuskanshi ahankali yadaura kan nata yana kallon face nata, is he in love with this girl? Ya tambayi kanshi batare daya san amsanba one fact dabazai iya gardama dakanshi akaiba vanzu she ne he so much care about her! Lips nata yabi da kallo idanunshi sukamai picturing vanda bakin keyi idan zatai kuka, gently yazame yakoma baya ahankali vasauka daga kan gado hannu yasa yakashe side lamp din sannan yawuce yabude kofa yafita yawuce dakinshi bayi yashiga yay wanka agurguje yafito ya shirya cikin wata faran Jallabiya yafito yawuce masallaci dudda haka sabida yay missing jam'i. .!I LTE 394 Wuraren 6 take bude idanunta tarasa maisa take uban bacci this days kodan sabida magungunan datakesha ne oho, saman dakin take kallo gain dakin da haske gently tamike zaune pajamas din Abee datagani akan gadon saman bargo yatuna mata abinda yafaru dawani kalan sauri tasauke kanta sai alokacin ma taji vanda kan nipples nata kemata zafi dan cizan lips nata tayi kafin ahankali tasauko da kafafunta kasa gabaki dayanta kamshin Abee take duka fatan jikinta sai kace yana E3 dakin bin jikinta tavida kallo kafin ahankali ta mike tsaye sosai yau taji wajen yadaina mata zafi tafiya tafara tana iva tafiya chas batare dataji zafi ba amman dai har yanzu tanain tanada ciwo akasa takosa ta warke abin ya isheta bayin ta shiga wanka tayi da ruwan zafi sannan tazauna acikin ruwan zafi brush tayi tai alwala tafito. Dakanta yau tabude wardobe kayan datagani ta kalla ga akwatin dakuma yadauko da bama a bude ba tana mamamkin lokacin dayasayo mata kayan cikin wardobe din, wani milk silk gown tadauka da akamai dink floral yanada igiya dazaka daure abaya hannun shimi gareshi sakashi tayi tana yatsine fuska sotake tadaura towel kotai dadin rayuwanta amman bazata iyaba sabida mutumin nan, bakaramin kyau rigan yamata ba boobs dinta har wani girma da cikowa suka kara kodan sabida anfara tabasune oho komi ahankali take sabida zafi kirji zafi kasa zafi, turaruka tafesa sannan tazo tasa hijabi azaune tai sallan safe har yanzu taki kara kallon kayan Abee dake kan gadon. Wuraren 7 na safe taji Muryan Mama suna hayowa sama hakanan batasan E3 mesaba jitayi barata iya bari su shigo dakinta suga kayan Abee akan gado ba dawani kalan sauri ta mike kwashe kayan tayi tai maza maza ta linke tabude wardobe nata tajefasu ciki sannan takoma gadon ahankali ta kwanta. Wuraren 8 Abee yashigo gidan yau sabida yanda tadanji sauki yasa Mama tace tasauko falo, dakanta ta sauko dudda tana tafiya tana hutawa ta zauna wani farfesu jijibi da Mama tun jiya da daddare agidanta take dafamata amurhu atukunyan kasa saiyau dasafen nan tagama saisa ta taho da sassafe danso ake kacishi da zafinshi bakaramin kyau ne dashi ba, mijinki baya iya mantawa dake ko hakura dake kikasha hadin nan. Tana zaune afalo akan kujera tanaci Mama kuma na chan backyard tana dafa mata wani set na maganin zama daga ita sai Farida dake jera kula a dinning Abee yabude kofa yashigo dawata Yar sallama chan karshen wuta idanunshi kyam akan Lujain datanajin sallaman shi ta sauke kanta kasa takasa cigaba dacin naman, dasauri Farida tace "ina kwana Abee" gyadamata kai yayi batare daya iya janye idanunshi dagakan Lujain ba sabida yanda tai wani kalan kyau a rigan datasa kaman wacce ake bridal shower nata ga manya manyan kalaban da Farida tamata sun zubo, "Imrana kadawo" yaji muryan Mama hakan yasa dasauri yadauke kanshi daga kallonta yakalli Mama yace "ina kwana Mama" murmushi Mama tayi tace "nagama shayi fa nakawo maka" girgiza mata kai yayi yace "bari na shirya na sauko kasa sainasha zandan fita ne" vana maganan yawuce sama Mama takalli Farida tace "kekuma kin gama wanke kulolin" wucewa kitchen Farida tayi Mama tadubi Lujain tace "yi maza ki shanye Lujain bari naduba maganin ki a backyard" tana maganan itama tawuce kitchen Abee dahar lokacin yake tafiya one one a stairs kaman jira yake juyowa yayi yasake kallonta ita bama tasan yana stairs har lokacin ba namanta takeci with passion dan yabalain mata dadi, tundaga kan yatsan kafanta har zuwa kanta yake kallo his heart is really beating so fast for her to some extend jiyake kaman ya zauna kawai yayita kallonta, jin ana kokarin bude kofan kitchen yasa dasauri yajuya yawuce yatafi har zai shiga dakinshi kaman wanda yatuna wani abu dakinta yabude yashiga ganin baiga kayanshi kan gadon ba yasa yakarasa shiga cikin dakin yana duba kasa kafin kaman E3 wanda akace yabude wardobe ganinsu dayayi linke kan kayanshi yasa wani dan short smile ya kubucemai abaki instead of yadauka sai tamaida kofan yarufe yawuce yafito daga dakin, dakinshi yashiga. .!I LTE 394 Kusan 1hr yabata cikin dakin yafito sanye da kaya suit baki gain Mama a falo tana kokarin daukan cup na tea da Abee yabari awajen jiya yasa ahankali yace "Mama" dasauri Mama tadago kai takalleshi tace "na'am Imrana" zama tayi ganin kaman magana yakeson yayi da ita, zama shima yayi ahankali yace "Mama tafiya yakamani zanje Dubai for wani meeting dazai daukemu at least 5days ko sama da hakan" gyadamai kai Mama tayi kafin ahankali tace "zaka maida Lujain chan wajen Hajiya ne"? Dasauri ya girgizakai yace "a'a" Mama tace "to intafi da ita chan gidana ne" dan sosa kanshi yayi kaman main nauyin maganan ahankali yace "a'a Mama Farida zata iya zama da ita anan harna dawo?" Dasauri Mama tace "haba Imrana harsaika tambayeni Farida zata zauna da ita anan" anatse Abee yace "zansa Dr nan tazo har gida ta dubata idan 7days yacika" dasauri Mama tace "nima zan dinga zuwa ina E3 dubasu kada kasamu damuwa" wasu kudade yaciro ya jiyema Mama kan table ahankali yace "incase kuna bukatan wani abu Mama" gyadamai kai tayi tace "Allah kiyaye hanya Allah ya kaika lpy" ahankali yace "Ameen" yawuce yasauka kasa tun a stairs yake kallon falon gain bai ganta ba babu kowa ciki daidai yakarasa sauka saiga Farida tafito daga falon, anatse yace "come with me" dasauri tabiyoshi abaya harzuwa wajen motanshi tsayawa yayi tareda folding hannunshi a kirji yana kallonta sunnar da kanta kasa tayi gabanta na faduwa harta karaso gabanshi batare data kalleshi ba tace "Abee gani" strictly babu alamun wasa akan voice nashi yace "zanyi tafiya koda wasa ban yarda kibata wayanki tai amfani dashi for anything ba" dasauri ta gyadama Abee kai tace "to" mota yabude yashiga yaja motan aka bude gate yafita daga gidan.Sosai Lujain ta warke tsaf kaman ba itaba abin kaman magic gabaki daya tarufe chapter Mandawari ta zubar sabida yanda Mama daharyau bata daina zuwa ba take koyamata abubuwa, tunda Mama tasan Lujain batada mahaifiya a hannun Gwaggon ta ta taso kawai saita dauki danmaran koyama yarinyar abubuwa, that's the only thing dazata Imrana datasan tamai abu arayuwa ta maidamai mata abin so, sosai takoyama Lujain girke girke, iya magana, gyaran jiki da yanda ake kula da miji, sai abu na karshe data koyamata shine healthy eating sabida vanda tagani tanada ci dakuma shan zaki tanuna mata ayanda takeda kibanta she's damn beautiful and sexy but yawan cin abinci kaman jaka is not good and not healthy for her, Mama takoya mata yanda akeyin variety na salad da fresh juices da yanda ake cutting lot of carbs a abinci, tacema Farida kota tashi dare karta bata abinci dan tunda taji sauki taso resuming cin abinci Mama tace ruwa kawai zata dinga sha, dudda abin was not easy but tarage sosai tuni Zuzu tazo har gidan ta duba Lujain takawoma Lujain gift dayawa. Abee kwanan shi 12 yau datafiya dubai but Mama to some extend tai shaping and reshaping attitude halayya and dabi'un Lujain, gakuma gyarata datakeyi Abee yabar kudi sosai hakan yasa Mama invest all the money in Lujain dan babu abinda babu agidan babu abinda zasu saya, gyara takemata asalin gyaran amarya da wankan turare tundaga tafin kafan Lujain har silin gashinta kamshi suke tai wani kalan kyau, kibanta na nan but she looks damn sweet and healthier than she use to look fatanta kaman zai narke sabida taushi, cikinta bawai yay wannan flat din bane but yarage girma sabida yanzu Mama kafin magrib tace tadingacin abincin dare, da daddare saidai tasha shayi dayasha dayaji su lime da kayan kamshi dasu cinnamon, ita kanta tai chanii ajikinta kaman ba itaba, musamman Mama ta karbi wayan Farida dakanta takai gida dan ayanda ta lura Farida nason Lujain din zata iva bata wayan yanda Farida tagayamata Abee yace karta sake tabama Lujain waya yasa Mama kawai ta karbe dan bazataso akarya dokan Abee ba.