Kenza eBookz

Sakon so complete Novel - Chapter 28

Sakon so complete Novel - Chapter 28

Sakon so complete Novel Chapter 28: Sakon so complete Novel Chapter 28. Tsaye take acikin kitchen na gidan kanta babu kitso but agyare yake anyi wani kalan…

3,551 words

Tsaye take acikin kitchen na gidan kanta babu kitso but agyare yake anyi wani kalan parking nashi dayama fuskanta bala'in kyau, kasan cewan Mama na nan dole yasa tasaka wani doguwan riga na atampa brown akwai red flowers ajiki, dogon rigan yamata kyau sosai bana wasa ba yakamata tsam barinma gaban rigan kana iya ganin tundun fine white boobs nata daga wuyan rigan, kafafunta sanye dawas fararen slippers dakeda kyau sosai kumbunanta sunvi washar kaman ka cinye, ita kadaine ke cikin kitchen E3 din Mama da Farida na backyard tana taya Mama wanke was magunguna wai tsumi za'a hadamata itakuma tana tsaye indomie take dafama ita da Farida Mama baci zatayi ba tana gama dafa tsumin zata tafi, indomie look really rich, Lujain akwai brain koyaya kakoya mata abu shikenan ta iya, plate tadauko tana tsaye daga wajen cikin muryanta mai bala'in dadi tace "Ya Farida yayi" daga backyard Farida tace "debi naki Lulu idan nagama zanzo naci" dan juva ido Lujain tayi kafin ashagwabe tace "000... kav.." that's just one thing da Mama bata iya taraba Lujain dashi ba shagwaba! Shagwaba ajinin jikinta yake, wani bowl tadauka tadebi indomie nata dayaji veggies aciki tadaura laps na soyayyan chicken akai itafa tanason nama batason boiled egg, daukan bowl din tavi tasaka fork aciki tafara tafiya tana kokarin deban indomie takai bakinta, fitowa tayi daga kitchen din daidai tasa indomie baki wani kalan lumshe idanu tayi sabida dadi cikin wani kalan muryan farinciki tace "wIh indomie na yafi na Ya Farida dadi" shigowa cikin falon tayi tacire slippers tahau kan kuiera tareda daukan remote tachanza tasha zuwa starlife sanan ta ijiye remote din dasauri takara diban indomie takai bakinta kafin ta iye fork din tadauki cinyan kazan takai bakinta tayagi cinyan ahankali wani kalan kamshi nashiga hancinta dayasa lokaci daya ta dago kanta takalli wajen kofa! Hada ido tayi da Abee dake tsaye nan wajen kofa ita batasan tun yaushe yake wajen ba kokuma tun yaushe yashigo ba yana sanye dawani jean dogo har kasa blue dawata skyblue polo v neck shirt davamai bala'in kyau, wani kalan faduwa da gabanta yayi batasan lokacin data kwareba tari tashigayi sosai ta iiye bowl din dasauri tana kokarin mikewa tsaye karasowa cikin dakin Abee yayi bottle water dayagani kan table na tsakiyan falon yadauka tareda budewa ya matso kusada ita wani kalan baya takoma dagudu hartana neman faduwa hakan yasa ya tsaya chak inda yake tareda mikamata ruwan ahankali, hannunta tasa kaman matsoraciya ta amsa takai ruwan baki tajuvarda kanta dasauri daidai lokacin Mama tafito daga kitchen din jin tarin da Lujain key tace "meya sameki Lujai......" ganin Abee tsaye yana wani irin kallon Lujain dakeshan ruwa yasa tace "Imrana laaaa yaushe kadawo E3 barka da zuwa" dauke kanshi Abee yayi daga kallon Lujain dasauri yadan shafa kai yawuce kaman zaije sama anatse yace "tun dazu nashigo Mama nasameku lpy" murmushi Mama tayi ganin yanda yake hawa stairs dasauri tace "sannu da zuwa bari akawo maka ruwa" takalli Luiain data sauke ruwan daga bakinta tadan harareta tace "taho nan" ijiye ruwan tayi tabi Mama saida suka shiga kitchen Mama tamaida kofa tarufe takalleta tace "kingaidashi?" Girgizama mata kai Lujain tayi ahankali alamun batayi ba, cikeda kulewa Mama tace "mena gayamiki" cikin wani kalan murya kaman zatai kuka tace "kiyakuri Mama" danshiru Mama tayi tana kallon jikinta kaman mai nazarin wani abu saikuma tace "oya zoki wuce kikaimai su ruwa" Mama dakanta tadauki tray tahadama Abee su ruwa da drinks sai soyayyan naman kaji a plate tabata tray tace "gashi ki kaimishi kizo ki dafama mijinki abinci dakanki" gyadamata kai hannunta takai da kawai suka shiga rawa takarbi tray Mama tabi hannunta da kallo yanda suke rawa ahankali tace "wuce kitafi" gyadamata kai tayi tajuya yafita daga dakin jikinta yakasa daina rawa bata manta rannan da tadauki tray haka data kwashi abinci takai mai dakine daga rannan rayuwanta ya chanza yau idan takai kuma yamata E3 wani abu fa, agaban dakinshi ta tsaya takasa knocking takasa bude kofan saiwani kalan faduwa da gabanta yake, jin kaman tafiyan su Mama yasa dasauri tabude kofan dakin tawani kalan shiga cikin dakin Abee kaman an jefata daidai lokacin Abee yafito daga bathroom nashi daure dawani short white towel a waist nashi suka hada ido. Wani kalan runtse idanunta tayi ganin Abee datayi dagashi sai towel a waist gashin kirjinshi sun wani kalan kyau sunyi lema lema, ko motsin kirki takasa sai hannunta dake rawa sosai tray hannunta nawani kalan shaking kaman suna shirin zubewa akasa, awani kalan hankali Abee yatako zuwa gabanta gently yasa hannunshi yakarbi tray yanabin ko'ina na jikinta da kallo ganin yanda ta runtse idanunta kafin ataushashe yace "Ke" bude idanunta dake rawa rawa sunma kasa buduwa da kyau tadaura akan fuskanshi dan lumshe idanu yayi kafin gently yabudesu kaman magic hannayenshi duka biyun taji yadaura abayanta kafin ahankali yaturata vasata ajikinshi wani kalan yirrrrr Lujain taji sabida vanda leman kirjinshi ketaba mata fata, gently Abee yasa hancinshi saman gashinta tareda lumshe idanu vanajin vanda gashinta da jikinta kewani kalan kamshi dake neman fiddashi daga hayyacinshi, yana feeling yanda kirjinta ke bugawa bum bum kafafunta har rawa suke, sosai Luiain kewani kalan fast fast breath akirjinshi ta runtse idanunta gamgam tana shakan kamshin shi da kamshin sabulan wanka masu luxurious kamshi dayakeyi kirjinta nawani kalan bugawa kaman zaifito, murya chan kasan makoshi ta yanda koda akwai wani adakin bazai iyajinsu ba Abee yace "how are you"? Wani kalan yarrrr taji sabida sigan yanda yamata maganan batasan lokacin data dage hannayenta dake sake akasa takaisu bayanshi ta kulle gam gam ba kotasami natsuwa batare datace komiba, bayanta yashafa da hannayenshi kafin ahankali yace "why are you shaking"? Wani kalan jjiyan zuciya tasauke akirinshi takara kankameshi saikuma ahankali tasaki kuka kukan ma batasan nameba ita harta manta rabon datai kuka sai vau so kawai take yasaketa, shiru yayi yanajin sheshekan kukanta da hawayenta dake bin kirjinta, murya chan kasa yace "are you a little baby why do you love crying" makemai kafada tayi ashagwabe cikin jikinshi dan ijiyan zuciya Abee yasauke, Awani kalan hankali yasa duka hannayenshi E3 yadaura saman soft silk coily gashinta yashafa kafin ahankali yadago da fuskanta daga jikinshi yana kallon yanda ta runtse idanunta gam gam lips nata narawa sosai ahankali yakai fuskanshi saitin nata yanda taji saukan breath nata akan fuskanshi yasa gabanta yashiga fadi ba kakkautawa dasauri tabude idanunta kadan gain fuskanshi saitin nata yasa dawani kalan sauri tasakeshi tawani kalan juvada gudu tafita daga dakin Abee yabita da kallo dakinta tabude tashiga dagudu ta maida kofan tarufe ta jingina da kofan tana maida numfashi takai kusan 3min ahaka sannan tabude idanunta wasu manyan akwatuna masu bala'in kyau na LV bakake tagani tsaye atsakar dakin hakan yasa tadan zaro idanunta daga ina akwati suka shigo dakinta saikuma zuciyanta yabata Uncle, ahankali tai wajen akwatin kwantar das tayi tabude daya sababbin kayane cike fal most abaya ne daban daban different colors masu bala'in tada da kyau saikuma was short short English gowns dake tsayawa mutum a guiwa sai budewa take tana kallo murmushi tayi ahankali kayan sun mata mugun kyau, dasauri tashiga bude dayan akwatin dan she can't wait to see abinda ke ciki, bags tagani a E3 kwalayensu daya na Hermes daya na Gucci dukansu da takalmansu asalin designers ba fake ba, sai was find simple diamonds necklace da earrings guda biyu sai kuma was chocolates dabata taba gain irinsu aduniya ba dawani kalan sauri ta jive duka abubuwan hannunta tadauki chocholates din tashiga bude daya takai bakinta wani kalan lumshe idanu tayi tana taunawa gift din melts her heart sosai, murya chan kasa tace "she dagaske yanada kirki yanda ake cewa" maida komi tavi tarufe tunawa datayi Mama tace ita zatayi girki yasa tabude kofa ahankali tafito tanadan lekawa gain baya falon yasa dagudu tai kasa kitchen tashiga daidai Mama nashigowa dakin da cup a hannunta data debo tsumin tace "yauwa daura abincin" sosai tashiga hada girki Mama kuma ta ijiye tsumin danya huce tasha Farida kuma tashigo tashiga taya Lujain din kafin kaceme tadafa lafiyayyen fried rice davaji su sassauge da hanta suka jera komi a dinning Lujain takoma kitchen tana blending juice. Mama takawo tsumin daya huci tace "gashi ki shanye" karba tayi tana turobaki takai baki shanyewa tayi dan wannan da dadi sosai ba kalan wanda tasaba bataba kwashe sauran Mama tayi tasamata a fridge lokacin wuraren 5 takalli Farida tace "jeki hado kayanki mutafi gida" dasauri Lujain dake nika fruits takalli Mama, dan hararanta Mama tayi tace "saura kimin kuka" ajiyan zuciya Lujain tasauke ta danne kukan datakeji sama Farida tawuce zaune taga Abee yana duba wani dan jarida a hannunshi anan falon sama gawata Yar katuwan jakan leda na supermarket da akai rubutu da larabci ajiki gefenshi, anatse tace "sannu da hutawa Abee" jaye jaridan yayi daga fuskanshi yakalleta kafin ahankali ya gyadamata kai, dakin dasuke kwana dakin Lujain tashiga ta kwaso kayanta ciki awani karamin akwati tafito batare da Abee yakalleta ba yace "add with this" yanuna kata ledan, wani kalan murmushi tayi taje wajen dasauri tadauki ledan tabude gain dogon Riga black dakuma kudi yasa tai murmushi sosai tace "thank you Abee" ko kallonta baiyiba sauka kasa tayi shima jiye jaridan yayi yatashi dakinshi yashiga yadauro alwala dan shidda tayi already yafito sauka kasa yay anatse yake tafiya Mama yagani afalo itama tashirya tsaf ganinshi yasa tai murmushi tace "sannu da kokari Imrana Allah saka da Alkhairi, bari muje magrib tayi saika kawomana Lujain gida ko" murmushi yay yagyadama Mama kai, juyawa Mama tayi takalli Lujain data makale jikin kofan kitchen idanunta sunvi jair tace "muntafi Luiain mijinki yadawo sai wata rana kuma" murmushi Farida tayi tace "zan dinga zuwa ai Mama" wani kukan da Lujain taji tanaji duk yanda taso tarike kukan kasawa tayi dawani kalan gudu tai stairs tana kuka sosai Abee vabita da kallo Mama nadan murmushi bata taba sanin Abee zaizo yarinyar nan ba, tafiyanshi Dubai din nan yakirata yafi sau goma ita kawai yake tambaya dudda akunyace yake tambayan amman Mama tagane haka, murmushi Mama tayi tace "muje Farida" gaba Farida tayi Mama biyeda ita abaya suka wuce suka fita daga falon Abee yabiyosu abaya da motanshi yasa aka maidasu shikuma yawuce masallaci.Thank you so much for all your prayers. Ciwon kan yatafi Idan kika karanta mini littafi batare dakin biyaba nan yafeba. Magrib akayi as usual Abee zama yayi a masallacin domin ya saurari ta'aleem amman duk yanda yaso yazauna kasawa yayi sabida yanda yaketa tunanin tanachan tana kuka, tashi yayi kawai ahankali ana tsaka da fara wa'azin yafito daga masallacin gidanshi yawuce, da sallama yabude kofan dakin yashiga babu kowa a falon sai kamshi da falon kevi na turaren wuta ahankali yake tafiya stairs yafara hawa yana tafiyan nan nashi da bakajin motsi yawuce sama, gaban dakinta yayi ya tsaya jin baiji karan alamun tana kuka ba yasa yakoma nan kan kujera a falon saman ya zauna tareda daukan remote ya chanza tasha zuwa News yana kallo dudda bawai hankalinshi nakan tv bane gabaki dayan hankalinshi nakan dakin Lujain. Fitowa daga wanka tayi dare da wani pink towel idanunta sundany ja sabida kukan datayi zama tayi bakin gado, tunawa da Mama tace tadingacin abincin dare around magrib yasa ahankali tamike tsaye tareda saka farin slippers kai tsaye tabude kofan dakin tafito dasauri Abee yajuya yana kallonta ko kadan bata luradashi ba ahankali take tafiya tai hanyar stairs Abee yasake binta da kallo bawai tai kiba bane but just this 12yrs dabai ganta ba she really change in his eyes, takara wani irin haske fatanta na bala'in sheki, well bari kawai yafadi boobs dinta are bigger than yanda yabarsu same with her ass, but cikinta yadan koma ciki hakan yasa she looks thick and damn sexy kaman kasaceta, E3 kafafunta da hannnaventa sun kara haske looking so sweet, saida tabacemai daga gani Abee yadaina kallonta, a dinning ta tsaya tadauki plate, rice din data dafa tazuba enough quantity bawai irin kaman yanda take cin abinci da ba duk girman kula saita tada, nama tasa sannan tadebi salad enough a side sannan tadebi fresh juice din a cup, plate din tadauka a hannu daya tadauki cup din a hannu daya takai bakinta takurba tana tafiya tai dan murmushi jin yanda vavi dadi tashiga hawa sama, tun kafin takai stairs na karshe tahada ido da Abee bala'in faduwa gabanta yayi! Itadai tarasa mesa takeji haka duk idan taga Abee, dauke kanta tayi dasauri daga kallonshi ta sunnar da kanta kasa tana kara rike plate din da cup da kyau jin suna neman fitadaga hannunta, ahankali tadaga kafanta takarasa hayowa tashigo falon saman tai kwana zatai dakinta "Come here" taji muryan Abee yakirata authoritatively, wani kalan ijiyan zuciya tasauke kafin ahankali tajuyo kanta akasa tawuce wajen dayake dan nesa dashi ta tsaya kanta akasa tai shiru feeling so uncomfortable da idan yaganta da towel ko ajikinta amman yanzu da abu yariga yashiga tsakaninsu wani iri taji daya ganta ahaka, jin shiru kaman babu mutane a falon sai muryan tV dayake nan very low yasa tadan dago kanta takallai hada ido sukayi yana wani irin kallonta kaman yau yafara ganinta dawani kalan sauri tasauke kanta kasa, cikin wata kalan calm voice Abee yace "mena fadamiki about towel"? Dan shiru tayi batace komiba saikuma ahankali tadan dago idanunta hada ido sukayi dasauri tasake dauke kanta, ahankali tace "ai bansan kana nan ba" tsayawa yay yana kallonta saikuma yazubama bakinta idanu kafin ahankali yace "come here" dago kanta tayi takalleshi kirjinta na dukan bivu bivu dan ita batasan ina kuma zataje ba, ganin taki motsi yasa ahankali Abee yamike tsaye dawani kalan sauri ta yunkura zatai baya hannunshi taji abayanta yataro waist nata yana kallon fuskanta dasauri itama takalleshi tana nishi da sauri da baki, batare daya janye idanunshi dagakan nata ba yasa hannu ya karbe plate na hannunta sannan ya duka ya jiye ahankali akan table, sannan yadago yakarbe cup na juice din ya ijiye akan table kafin yana rikeda waist nata still yakoma yazauna kaman wata yarinya yazaunar da ita akan laps nashi, sauke E3 kanta kasa tayi dasauri jikinta namata wani kala, ahankali Abee nawani kalan kallon fuskanta yakai hannunshi saman kanta, ribbon dinta yawani kalan jaaa ahankali yazare hakan yasa gashinta yawani kalan zubo kasa some suka fado akafadanta some kuma suka fado shoulder nata some kuma suka sauko suka rufe gaban duskanta, gently Abee yasa yatsa ya kwashe wanda suka rufe fuskanta ya maidasu side, kafin ahankali yawani kalan jawota to his chest yay hugging nata so tight without saying a word yana wani kalan shafa tundaga kanta har bayanta hancinshi na cikin gashinta kaman wata yar baby va dauka. vanda kiriinta ke budawa haka nashi shima ke bugawa dan tanaji gabaki daya heart beat nata yaki daidaituwa sabida yanda yake kan cinyanshi, cikin wani kalan murya Abee yace "have you seen you gifts"? Lamo tayi ajikinshi kaman bazatai magana ba saikuma tadan gyadamai kai, cikin wata yar lallausan murya yace "baki ivacewa thank u ba" sake manna fuskanta tayi akirjinshi tana runtse idanunta tayi shiru acikin zuciyanta tace "thank you Uncle", dan murmushi irin ta manya Abee yayi ahankali yace "you are welcome Uncle's Baby" sosai zucivanta yawani buga bum! Sabida sunan dataji yakirata dashi, ahankali yace "are you 53| hungry "? Gyadamai kai tayi kaman wata yar jaririya dadan sauri Abee vataso still tana jkinshi bai rabata dashi ba plate na abincin yadauka ya ijiye gefensu spoon yadauka yadebo abinci fuskanta yadan leka dake kirjinshi idanunta a lumshe har lokacin ahankali vace "haaaa" kasa musu tayi bude bakin tayi ahankali batare data bude idanunta ba takalleshi yanda takejin abincin yake kallo ahankali kodan sabida atsorace takene awani kalan shagwabe bakaramin melting heart na Abee yayi ba, lamo tayi ajikinshi tana karban abincin dudda bata bude idanunta ba but she felt so safe hakanan, yanda yake bata abincin so gently yasa takara sakin jikinta ta tana rike dashi, sosai taci abinci hakan yasa daya kara kaimata abincin baki makemai kafada tavi tana tabe baki kaman wata Yar baby dake shirin kuka cikeda lallabata Abee yace "are you okay?" Gyadamai kai tayi kaman wata yar yarinya, daukan plate din yayi yamaida kan table kafin ahankali yadauki cup na juice din yakai bakinta almost half tasha tacire kanta tasake maida kanta kirinshi dasauri kaman wanda batason tarabu dashi, jiye cup din yayi sannan yakomar da bayanshi ya kwanta jikin kujeran kafin yakamo 53| hannunta ahankali vana kallo he loves everything about her kaman yacinye hannunta yakeji, ahankali yakai hannun saman fuskan yana shafa fuskanshi dashi kafin gently yadaura hannun kan lips nashi gently ya manna ma hannun kiss maidan kara wani irin yirrrrrrr taji saida tai motsi ta manne fuska nta akirjinshi kaman zata fasa tashige ciki, dan murmushi yayi gain yanda she felt the effects of the kiss, ahankali Abee yabude bakinshi slowly yaciro tongue nashi yalashi tips na all her fingers wani kalan motsi tayi ajikinshi tana kokarin kwace hannun nata amman bai bari tayiba abin namata kaman waiwayi ne, gently yay circling thumb nata da tongue nata gently yashiga da thumb dinta into his mouth slowly licking it like a lollipop, is just babban yatsanta Abee yasa abaki vanasha but jitayi kaman zatai fitsari awando batasan lokacin data sake kankameshi ba cikin wani kalan baby voice tace "Uncleeeee" cikin wani kalon voice Abee vace "Babyyyyyyy" yay maganan yana tura the second finger into his mouth index finger nata sucking softly yet aggressively than his whole heart mind and soul are into her kaman yadauketa ya cinyeta E3 yahadiyeta gabaki daya yakeji, wani kalan warm and cold sensation taji yana yawo ajikinta batasan lokacin datace "uhnnnn Uncle jikina" kaman zata fashe da kuka tai maganan, rage gudun yanda yakeshan fingers nata yayi yace "what happen" yadan leka fuskanta, kwaba kwaba da fuska tayi tace "kaman nayi fitsari" tai maganan zata tashi riketa yayi dasauri yace "bakiyi ba" yayi maganan vana kwantar da kanta akirjinshi kafin ahankali vaciro wayanshi wani number yay dialing yakai kunnenshi saikuma chan yacire daga kunnenshi yakalleta idanunta inS arufe hakan yasa yadaura wayan akunnenta. Daga ta dayan bangaren Gwaggo tace "Hellooo jama'a yo ni waya yakirani yaki magana haka bayan ansan ba karatu na iyaba balle na gane sunan kuma yaran chan na dakin wars bare su fadamin suna" wani kalan zaro idanu Lujain tayi jin muryan Gwaggo batasan lokacin daya wani tashi daga jikin Abee da gudu cikeda farin ciki tai wani kalan tsalle tace "Gwaggo nine Lulu ne" sosai Abee kebinta da kallo vanda take tsalle komi na jikinta na shaking her smile, kaman taji ajkinta ana kallonta dan juyowa tayi suka hada ido da Abee turomai baki tayi ashagwabe saikuma ta Na murgudamai baki tajuya yarda dan gudunta tawuce dakinta baki Abee yasaki did she just murgudamai baki yanzun nan? Saikuma yayi dan murmushi mai sauti abincin data bari vadauka yakarasa ci sannan yadau juice din ya shanye yamike tsaye yakwashe plates din yasauka kasa yakai kitchen fitowa yayi yashiga nan bayin kasa yay tsarki yasakeyo alwala yafice masallaci da yaga an idar da salla ma. Sosai tai waya da Gwaggo saida tasa Gwaggo tabata duka su Ya Samira Abida duka tai magana das ko Mama taso tai magana da ita sabida bata amsa bane yasa tahakura, Gwaggo dataga hiran nata bamai karewa bane tace "kewai kindauka gantalalliya ce bakida miji kaman wayan nan yaran dakika biye musu kuna hira to wuce saida safe" Gwaggo na magana ahaka ta katse wayan, murmushi tahauyi takalli wayan gain wayan babu key yasa ahankali tashiga gallery nashi, hoton su Kausar Abdallah, su Aneesarh da yaran Ibro tagani duk sun cika E3 gallery hakan yasa tafito tashiga wani folder hoto daya kachal tagani na Abee vana save dawani uniform na soioi tareda wata mata dava rikema hannu sukai hoton tare tana ganinta tasan itace late wife nashi kodan yanda Kausar tai kama da ita tundaga kan black beauty fatan, matan batadawani kiba kusan babu wani abu na jiki da gaba da Lujain bata fitaba saidai akwaita da fara'a kana ganinta zaka iya fahimtan tanada hali mai kyau, ahankali Lujain tace "Allah jikanki" fita tayi daga gallery ta jjiye wayan kan gadonta tawuce bayi wanka tayi tafito daure da alwala hijabi tazura tai sallan isha'i sannan ta tashi mai ta shafa ta feffesa turare, wani cream color Riga tadauka na bacci tasaka sai kamshi takeyi sosai, rigan is simple bawai irin sexy rigan nan bane amman yamata kyau tafito yarinyarta shar, parking gashinta tayi dawani ribbon duk gashin ya hargitse some sun fado kasa dan ita dama bata iya anything gyara gashin kanta sannan tamike tasake komawa tahau gadon tazauna tadauki wayan Abee tana kallon wayan saikuma ahankali takai wayan hancinta tan shinshinawa komi nashi kamshi yake kana ganin reflection of him in everything, baida movies na kallo baita anything awayan E3 wayan so boring har games babu, turo baki tayi tawuce tashiga App Store nashi candy crush tai downloading yana gamawa tashiga tahau bugawa sai murmushi take ita kadai she's so happy kodan sabida magana datayi da Gwaggo ne oho Wuraren 11 a dare aka bude kofan dakinta adan firgice tadago kanta hada ido sukayi da Abee dake sanye dawani milk pajamas dayamai kyau yana baza wani lafiayyyen kamshi yamata wani mugun Kallo, dawani kalan sauri tasaki wayan akan gadon tasauka dagakan wayan akan gadon tasauka dagakan gadon jikinta har rawa yake tace "S…... So...

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull