Sakon so complete Novel - Chapter 32
Sakon so complete Novel Chapter 32: Sakon so complete Novel Chapter 32. " Tama kasa magana sabida yanda kuka yaci karfinta kasa cigaba da abinda vakeyi…
3,806 words
" Tama kasa magana sabida yanda kuka yaci karfinta kasa cigaba da abinda vakeyi Abee yayi tsayawa chak * yayi batare dayace uppan ba sunkai kusan 5min ahaka gain kukan karuwa yake yasa gently yadauke hannunshi dagakan desk din ahankali yadaura hannun nashi saman kanta dake kan kafanshi batare dayace komiba, dagudu tadago kanta takalleshi, hannunshi yakai yagoge mata hawayen tass kafin ahankali yay cupping face nata with his two hands kaman mai karantan wani abu sannan ahankali ya sumbaci goshinta, cikin tattausan lafazi vace "Kausar" sai alokacin taji rahama azuciyanta ahankali tace "na'am Abee" murya chan kasa Abee for the first time in 22yrs yau na kalleki I was like anya Kausar dina ke maganganun nan cus inda za'a gayamini kinyi abu haka I wouldn't believe it" Abee yadanyi shiru yana kallon fuskanta, murya chan kasa yace "akan me zaki taba tunanin cewa mahaifinki zai daina sonki koyabar sonki Kausar sabida wata?" Girgizamai kai tayi takasa magana, hannunta yakarba yakalla yace "did you know is my own flesh and my own blood ke gudu ajikinki then why will I not love abinda nasan nawane? My children My own daughter Kausar?" Dan shiru Abee yayi yace "ban fadama kowa this bal am about to tell you ba but I will tell you now" hannunta yakama ahankali yakai kan kirjinshi taji vanda zuciyanshi 53| kebugawa ahankali yace "for the first time in 13yrs my heart is beating" Awani kalan hankali Abee yace "yes Kausar, I love Lujain" dan lumshe idanu Abee yayi yabude su yadaurasu akan fuskan Kausar yace "idan soyayya yatashi kamaka baya tambayan izini bantaba sanin zanso wacce kika girma ba ni kaina Kausar but what will I do kawai samin kaina nay hakan yafaru dani, but duk yanda nakai awannan soyayyan nan idan yarana can't stand it or are not happy zan hakura dan you two are the most important thing to me in this life Kausar" girgizamai Kausar tayi murya chan kasa tace "Abee dan Allah kavafemin komenene makes u Allah kayafemin komenene makes u happy nima makes me happy, ba Lujain ba kowaye ma Abee inhar kanasonta I am ready to accept her, Abee bazan kara kuskuren danayi yau ba" sake lumshe idanu Abee yayi yace "Kausar all fathers are fathers, kuma kowani mahaifi na son yaranshi, dukan yara ko rashin dukan yara baya nuna uban yanason yaranshi ko bayaso, you brought mahaifin Lujain for your own personal interest idan wani yay magana na haka how will you feel?" Kausar jitayi da akwai yanda ake maida hannun agogo baya dazatayi ta gyara abinda tayi, Abee yace "su Hajiya, Anty Binta and the rest of my sisters were the one dasuka were the one dasuka tayani rainonki and brought you up kawowa rana ta yau but suma kin zagi soyaya da kuka wan dasuka nunamiki" girgixakai kawai Kausar takeyi tama kasa magana tsabagen kuka, hannu Abee yasa yashare mata hawaye tass yace "nariga na hakura kuma na yafemiki but always know this ni mahaifinku ne and I will forever be that, I love Lujain but that doesn't mean soyayyan ta zaisa na daina sonku, you are my children and she is my wife okay" gyadamai kai tayi ahankali gently yabude mata hannu yace "come here" dasauri tawani mike tsaye tashige jikinshi still kara bashi hakuri take, lallashinta Abee yay yace "yawuce but saikinmin coffee" murmushi tayi tareda dariya shima Abee dan dariya kadan yayi sakinshi tayi tace "bari naje nayi Abee" fita daga dakin tayi Abee yabita da kallo kafin ahankali yace "children! Allah dai ya shiryaku duka" Lujain ne tafadomai arai, ahankali yace "how am I gonna deal with her trouble"? Dan lumshe idanu yayi ya jingina da kujeran yana juyawa yana rolling adakin yana tunani he's missing her but har tsoron zuwa dakin yake taganshi tasakemai wannan maganan, yana cikin tunani Kausar tai knocking da sallama izini yamata tashigo takawomai tray dake dauke da flask da cups aïyemai tace "thank you now go and shower and sleep" ahankali tace "gud night Abee" Gyadamata kai yayi tawuce tatafi.Wasa wasa tun ranan fadan nan da Lujain taga Abee yau 1week kenan bata sake sashi a ido ba kuma yana nan agidan bawai bayanan bane, batasan mesa ba abin ya bala'in damunta, har cikin zuciyanta she wants to see him amman yaki zuwa yaganta, 7days data dibamai harya wuce, kuma tasan mezatayi inda bazai ganta ba dudda dai da wasa da take amman yanzu she meant it zatabar auren ne. ㅇ Yauma as usual Hamza na sauketa gaban school nasu yamata sallama yawuce, tsayawa tayi awajen tadan kalli masu gadin school nasu dake magana E3 da some student wani mota daya sauke yara tagani zai juya da sauri tai wajen tadan leka wani cute saurayine acikin motan da akalla bazai wuce 30yrs ba yakalleta gain yanda ta leko, dan faduwa gabanta yayi kafin ahankali tace "please can you drop me off at the main road na manta da assignment dina agida" binta da kallo mutumin yayi duk yaran makarantan nan nada driver, ahankali yace "what about your driver"? Kaman Lujain zatai kuka ashagwabe tace "aini saida yatafi natuna kuma we are submitting the assignment this morning" sosai yake kallon fuskan Lujain kafin ahankali yace "shigo" wani kalan murmushi tayi tabude kofan dasauri ta shiga tarufo reverse yayi yajuya suka wuce, har zuwa main road yakaita sannan yayi parking yakalleta itama dan kallonshi tayi saikuma saikuma ahankali tace "thank you" tabude kofan motan tafita tana goya jakanta abaya sannan tamaida kofan tarufe tafara tafiya tana kalle kallen titi, dan binta da kallo yayi saikuma yatada moanshi yatafi, wajen dayake babban titi ne babu keke gashi bataga wani empty taxi ba, sosai take kallon titi tarasa yanda zatayi why did she even leave school Kodai tayi trekking takoma school dinne? Mota ne taga yay parking agabanta dasauri E3 takalli motan guy din dazune yakalleta yace "tell me the truth why don't you wanna attend school today" kallonshi tayi kaman bazatai magana ba ahankali tace "ni wajen Gwaggo na nakeso naje" tsayawa kawai yayi vana kallon Lujain wanna wace kalan shagwababbiyan yarinya ne haka, ahankali yace "you mean your grandma?" Gyadamai kai Lujain tayi dan shiru yayi yana kallonta kafin ahankali yace "shigo" dan who is he to judge kowani yaro use to skip school once in a while very important yafadi yana dan murmushi, shigowa Lujain tayi dasauri tace "thank you sir" batare daya kalleta ba vace "my name is Arman not Sir" ahankali Luiain tace "uhnnn Arman" dan sunan vamata dadi, batare daya kalli fuskanta ba yace "inane gidan Gwaggon naki" wani kalan murmushi tayi dasauri tace "Gwarimpa Kwanan tipa" bai karacewa komiba yacigaba da tafiya har sukazo Gwarimpa har gaban gidansu parking yayi da bala'in farinciki Lujain takalleshi tace "thank you Thank you so much Arman" Gyadamata kai yayi yadanyi murmushi dasauri tabude kofa tafita dawani kalan gudu tabude gate din gidansu tashige duk yana kallonta. 5:54 PM (U O Tana shiga babu kowa a tsakar gida E3 tasan daman kowa yatafi school Baba yatafi Kasuwa yanzu kuma Mama na baccin safe, side din Gwaggo tawuce da gudunta tana zuwa batai wata wata ba tafada dakin Gwaggo na zaune tanashan shavi da burodi kawai taga Lujain akanta zaro idanu Gwaggo tayi tace "Innahu min Sulaimanu Wa Innahu Bismillahi Rahmani Raheem, wl nafi karfinku sabida kunga nayi kewan jikanane kukesa takemin gizo, wannan wani kalan bakin iskokai ne dani" wani kalan murmushi Lujain tayi ta yarda jakanta akan kuiera kawai tawani fado kan Gwaggo tana bala'in murna tace "Gwaggo wlh nine ba iskokan ki ba" tawani kalan kvalvace da dariya dagota Gwaggo tayi tace "ke Lulu keda waye kukazo mijin naki ne yakawoki ba makaranta zakiba ga kayan makaranta ajikinki waya kawoki"? Dan turo baki tayi taja shayin Gwaggo zatasha Gwaggo tai ihu tace "baraki bani amsa ba"? Akufule tace "ni kadai nazo" zaro idanu Gwaggo tayi tace "ke kadai ni y'asu, yanzu Lulu babu wanda yasan kinzo?" Gyadama Gwaggo kai tayi tace "eh ana kaini makaranta na gudo nazo nan ni nai kewanki Gwaggo gidan nan ya isheni nafison gidanmu, nafison wajen ki" tai maganan tanakai kofin shayin bakinta, tundaga kanta zuwa kafa Gwaggo ke kallo tama kasa magana, tass ta shanye tea tamike tace "bari nacire kaya nai bacci wh bacci nakeji, a school bana iya bacci kwata kwata idanuna suvita juyawa a aji Gwaggo" tana maganan ta shige uwardaka da sauri Gwaggo tashiga neman wayanta tace "wlh badani za'ayi wannan tabargazan ba ina wayana nakira babanki tunda bani gane yanda su Samira sukamin saving sunan mijinki" Lujain na uwardaka tana jinta wayanta data dauke lokacin data rungumeta ta kalla bay ta shiga ta kashe wayan sannan tafito tadaga katifa ta jive wayan tashiga cire kaya wani farin towel tadauka ta daura tabi lafiyan gado wani kalan jiyan zuciya tasauke tace "Gwaggo zomuyi bacci" daga falo Gwaggo dake neman waya tace "kinci gidanku Lulu da baccin" kyalkyacewa da dariya Lujain tayi tana gyara kwanciya mugun bacci takeji uwa batayi nadare ba, gain bataga wayanba mikewa tayi tafita, tawuce dakin su Mama, afalo taga Mama tace "yauwa ke kiramini Baban yaran nan banga wayana ba ga Lujain chan tazo daga school babu wanda yasan tazo nan daga gidan mijinta, kiramin shi nafadamai sabida yakirasu ya sanar dasu kar hankalinsu yatashi" tabe baki E3 Mama tayi tace "kema Gwaggo haba kibar varinya tahuta hala vaji tayi kin zaci kowane zai iya zaman aure da wannan tsohon sojan da hala yama girmi babanta, ga zaman shekaru sha uku dayayi babu mata hala yana neman ya kasheta da jaraba ne kiwa Allah kibar yarinya tahuta tayi yaji ta gudo gidan ubanta haba" cikin ihu Gwaggo na tafi tace "dangina kap babu wanda yataba yaji saike, kuma Lulu dakike fata tayi baratayi ba he, bakin ciki ke neman kasheki tasami mili har mili varanki kuma na gida sunyi kwantai, nidai kiramini d'ana" akufule Mama tace "wayata ba kudi kumama taci screen baa ganin komi da ita" Gwaggo dake Kallonta tace " UK daredal Babansu zai dawo ko, Allah sa wayan taci sukurim din" Gwaggo tajuya tafita tana banbami takoma daki, labulen uwardakan tadaga cikeda masifa tace "Kekuma taso dan gidanku na maidaki makaranta dakain... ..! shiru Gwaggo tayi ganin yanda Lujain ta narke agado tana sharan bacci, binta da kallo Gwaggo tayi dan sai yanzu take ganinta da kyau data daura towel karasawa cikin dakin tayi ta tsaya akanta kawai tana kallonta kaman yau tafara ganinta saikuma ahankali tasa hannunta tadauki hannun Lujain daya tana duba tafin hannun kafin ahankali 53| ta ijiye wani kalan murmushi kawai tayi tace "yi baccin ki Lulu Allah dawo da babanki daga kasuwan zansa yakirasu, bari naje nayo cefene namiki lafiyayyen abinci nakuma hadamiki magunguna" Gwaggo tai maganan tana daukan hijabinta da lalitar ta tafice, Gwaggo ta tsufa amman karfinta na nan abin mamaki yake bama yan anguwansu, babu wani kwana da lung na kasuwa dabata sani ba ko abu kakeson saya a kasuwa kazo ta tambayi Gwaggo a ina zaka samu zata maka kwatance. Har Gwaggo tadawo daga kasuwa tayi duka girke girke da dafe dafen abincin dazatayi da magungunan dazata dafa Lujain bata tashi ba, harsu Samira suka dawo daga school Gwaggo dukta hanasu kada su tadata abarta ta tashi dan kanta cewa tadata zai samata zazzabi, sai wajajen 3 a yamma Lujain ta tashi daga baccin, ahankali ta tashi zaune jikinta is sooo weak sauka tayi daga gadon tawuce tashiga bayin Gwaggo wanka tayi da ruwa mai zafi sosai tafito daure dawani sabon towel, zama tayi abakin gadon daidai Gwaggo tashigo tace "kin tashi" gyadama Gwaggo kai tayi tana yatsine fuska tace "Gwaggo salla nakeso nayi amman jikina babu karfi ko kadan wh" dan murmushi Gwaggo tayi tace "sannu bari nakawo miki abinci kici zakiji karfi saikiyi salla" kuloli Gwaggo tashiga shigowa dasu kusan guda 6, zaro idanu Lujain tayi Gwaggo ta zauna tace "sauko kasa kema" tashiga bude kulolin, daya soyayyan kaji ne sun soyu kayau irin suyan tsofaffin nan, daya wani farfesu ne, daya shinkafa da miya, daya taliya da miya, saikuma daya burabusko da miyan kifi, yatsine fuska tayi jin kaman zuciyanta ya tashi dataga kifin tace "Gwaggo rufe wannan banso" dasauri Gwaggo tadauka tarufe tace "to, nadama miki kunun gyada, ga Samira chan das Abida suna sova mashe zasu kawo miki" Gadamata kai tayi tadauki naman kazan tafara ci, babu mai sangartata aduniya kaman Gwaggo tun tana yarinya bata taso tanacin abinci kala daya ba saidai kaloli dayawa, she miss her Gwaggo so much kusan komi saida ta taba amman ba kaman da ba dasauta cine komi abin mamaki yabama Gwaggo saikuma tai shiru tunanin wani abu datayi, kunun gyadan nema tasha sosai, sannan tamike tace "bari na kuskure baki nai salla" fitowa tayi daga bayi tasa hijab tai azahar daidai ana kiran la'asar, sallan la'asar din shima tayi sannan tamike tafita falo jin hayaniyan su Abida afalo nan fa ta watsake kaman basu Abida dakoda yaushe suke fada ba sai hira suke sunyi kewanta haka itama, taci mashen sosai kuma Gwaggo sai murmushi take tana dama mata wasu magani. 4 dot as usual agaban makarantan tama Hamza, sauke glass kasa yayi yana kallon yanda yan makarantan ke fitowa amman bai hango Lujain ba da kullum idan vazo daukanta tana cikin yan sahun farko zaka ganta tafito agajiye tana shigqwa mota zata fara gyangyadi, ganin student sun kare har baya ganin kowa cikin makarantan yasa yabude motan yafito yaje wajen security yabasu hannu vace "Lujain Muhammad fa ko zaku dubamin ajinsu"? Dasauri security yace "ai yau batazo makaranta ba" zaro idanu Hamza yayi yace "what are you saying" saikuma kawai yawuce yashiga ciki ganin kaman basune yagani a gate dasafe ba maybe suna shifting ne, direct class nasu Lujain vawuce babu kowa a ajin saiwata teachers dake tattare kayan lesson note nata ganin Hamza tace "how can I help you sir"? Anatse Hamza vace "Lujain Muhammad"? Dasauri tace "ohh Lujain batazo school yau ba ai, who are you to her"? Baison yay causing wani matsala yasa kawai yace "never mind" yajuya wayanshi yashiga cirowa yay dialing number Abee. Abee na cikin meeting dawasu arab wayanshi yay vibrating kallon wayan yayi gain Hamza yasa yay dan jim why is he calling him around this time na tashin school su Lujain, tashi yayi yadanyi excusing kanshi yanama Ibro alamu da idanu yacigaba da attending to them yafita daga conference room din ya tsaya a corridor yakai wayan kunne batare dayace komiba, cikeda damuwa Hamza yace "Ya Imran can you hear you" anatse yace "yes" cikeda damuwa Hamza yace "gani nan a school din su Anty Lujain, Ya Imran kowa yafito banganta ba I asked the securities wai batazo yauba, bayan da kaina na sauketa yau da safen nan, shine nashiga ciki to their class I met one of teachers nasu she assured me cewan yau batazo school ba banson na nuna something happen kawai shine nafito nakiraka what should I do? Konakira gida na tambaya kota koma maybe yau bata tsaya tayi lesson bane, mezanyi Ya Imran" dudda yanda kirjin Abee ke bugawa but daurewa yayi batare daya nunaba anatse yace "don't call anybody just stay there ina zuwa" katse wayan Abee yayi sauri sauri gudu gudu yajarasa office nashi yadauki car key shi yawuce yafito yashiga mota. Ko 5mins baiyiba yay parking babban motanshi agaban school din dasauri Imran dake tsaye yay wajen saukowa Abee yayi yakalleshi daidai asalin mai school din abokin Abee na zuwa parking yayi suka shiga ciki direct to his office, wajen babban computer shi dake wajen sukayi ya kunna yace "around what time kuka iso nan Hamza" dasauri yace "around 7:50 thereabouts" CCTV footage na that time mai school din yaciro Abee na kallon screen din, ga lokacin da Hamza ya ijiyeta nan yajuya ga lokacin dataje waien mai motan taleka tana magana sai chan tabude tashiga lumshe idanu Abee yayi ahankali, mai makarantan yace "bata shiga school dinba at all saisa sukace yau batazo ba" gently Abee yamike tsaye ahankali yace "sorry for bothering you" murmushi yayi yace "kaga Imrana da magana kaima kasan i can do anything for you" murmushi E3 Abee yayi yafito Hamza biyedashi abaya saida suka fito waje yakalli Hamza da dan idanunshi dasukai ja kadan yace "not a word to this to anyone" gyadamai kai yayi dasauri yace "to Ya Imran" anatse Abee yace "just go home idan ance tana ina tell them she's with me" gyadamai kai {Hamza yayi yawuce yashiga motanshi yatafi shikuma Abee yakoma motanshi.Abee yadade zaune cikin motanshi kaman ya kurma ihu vakeji yasan babu inda taje sai gidansu, gashi kunyan zuwa shikadai yake baima dace yaje shi kadai ba, yanzu dole saiya nemi Musty kenan why is this girl putting him through this mess, maisa yara sun cika matsala ne da problem eh. 834 @ Wayanshi yaciro yadade yana kallon wayan kafin yaciro number Musty yay dialing ringing daya Musty ya dauka yace "how far Ango" dan shiru Abee yayi kafin ahankali yace "kana ina?" Anatse Musty yace "gani nan yanzun E3 nan nabar office a barrack driving home to my beautiful wife" dan shiru Abee yayi saikuma ahankali yace "kaje gida ka chanza kaya kasameni a company zamuje gidansu Lujain bayan magrib" dan zaro idanu Musty yayi tunda yaji muryan Abee yasan dawani abu saikuma ahankali yace "what happen Imran"? Shiru Abee yayi kaman bazai amsa ba saikuma chan yace "this girl is frustrating me Musty, I don't even know how to handle Lujain again, she's so stubborn tagudu gida, she's driving me crazy can't even think straight again kaman bani ba" tunda yake maganan Musty murmushi yake yanda Abee ke maganan kaga wanda yanda Abee ke maganan kaga wanda tsantsan soyayya ke wahalarwa, daurewa Musty yayi batare daya nunamai komiba yace "Imran common she's just a child dole you have to bring yourself down to her level and understand her" ahankali Abee kaman zaiyi kuka yace "bazanyi ba da girmana zan tsaya ina abin yara" wanna karan saida Musty yay dariya dan already he's doing it baima sani ba, yace "gani nan zuwa yanzun nan" tada motan Abee yayi yawuce company shi. 834 5:57 PM Da magrib Musty ya iso anan masallacin kampanin Abee yaga Abee tare sukai salla sanan suka koma ciki chanza kaya Abee yayi zuwa manyan kaya daga suit, sannan suka fito Musty ke driving yace "zamu tsaya muyi siyayya fa so bani ATM card naka" babu musu Abee yabashi agaban wani super market yay parking yasauko yashiga ganin Abee baidama energy fitowa, siyayya Musty yayi harda na Allah ya isa aka fiffitonai dashi aka loda a jeep, sannan yadawo yajefamai card din Abee yamai wani mugun kallo Musty yace "wlh ka karamin wannan kallon barinka zany katafi kai kadai, nasan meka mata dayasa tagudu gida yanzu danzan rakaka kana kallona kaman zaka kasheni da idanu" dauke kai kawai Abee yayi Musty yay dariya koda sukakai anguwan ana kiran isha'i hakan yasa suka shiga mosque anan sukaga Baba ma da shima dawowanshi daga kasuwa kenan mamaki yayi ganinsu ganin baisan komiba yasa dasauri Musty yace "munzo gaisheku ne Baba saimu tafi da Luiain ai tun safe tana nan" bakaramin dadin hakan Baba yajiba yace "aiko bansani ba ya akayi Gwaggo bata kirani tafadi mini ba" atare suka fito daga masallaci Baba yace "bari nashiga ciki nazo" side din Gwaggo yawuce dasauri ita kadaine dan Lujain na Dakinsu Samira yace "Gwaggo ga mijin Lujain da abokinshi sunzo gaishemu" washe baki Gwaggo tayi tace "Kawomin su nan bangarena" Gyadamata kai Baba yay yawuce yafita yashigo dasu Abee kan Abee akasa Musty nema ke hira da Baba har dakin Gwaggo, duk akasa suka zauna Baba yace "bari naje na sanar dasu" hakan yasa daga Gwaggo sai Musty afalo dan rage murya tayi kaman wacce zatai gulma tace "nagode muku da baku fadamai gudowa gida tayi daga makaranta ba dan bakaramin aikinshi bane yahau jibgan yarinya datake ba ita kadaiba ina dalili" tai maganan tana kallon Abee dakanshi ke kasa tace "wai Imrana anya ma kasan matan naka juna biyu ne keda ita kuwa!" Wani kalan dago kanshi Abee yayi dasauri yakalli Gwaggo, cikeda jin dadi Gwaggo tace "ita kanta batasani ba kasan yau tunda tashigo gidan nan wajajen takwas da rabi take bacci sai wurin uku na rana ta farka, gashi batada kuzari, saida nadubata kasan lokacin nan damuna kauye nice unguwan zoman kauyen mu ai saisa nasan magunguna da sauransu, dana dubatama duka duka cikin baima gamakai sati hudu ba, karamin ciki ne da ita sati uku da yan E3 kwanaki wh" ahankali Abee yasauke kanshi kasa tunda yake baitabajin yaji kunya irin wanda yakeji yanzu ba gashi agaban Musty, Musty jiyayi kaman zai zare jiyayi kaman shine akace matarshi nada ciki dasauri yace "Gwaggo wai dagaske kike kodai wasa kike mana" nuna kanta Gwaggo tayi tace "tsofai tsofai dani nadinga wasa da maganan juna biyu inaaa, ku kaita asibitin bature ku gasgata maganata kugani har kwanakin dana fadi haka za'a fadi muku satin cikin nan uku cur da yan kwanaki ai saisa bata fara laulayi sosai ba dan karamin ciki ne bacci kawai yake sata, makarantan nan ma inaga jiyeshi zatayi ayanda nake gani cikin nan mai bala'in laulayi zatayi gakuma yawan bacci yanzu tace tana daurewa a aii bata bacci amman idanunta E3 juyawa suke nan gaba bazata iya jurewa ba wl, Lula ta takusan zama uwa Allah nagode maka ni daman nasan wannan aure zaiyi albarka sosai" cikin tsananin farin ciki Musty yace "wIh kuwa Gwaggo jibidai yanda rabo ya ratsa tsakaninsu" yay maganan yana kallon Abee ta wutsiyar idanu lissafin da Gwaggo tayi yasa yagane ranan daya bama Abee abin nan ranan rabo ya gitta baitabajin he's proud of kanshi kaman yauba hira suka shiga zubawa shiga Gwaggo Abee kanshi na kasa yakasa dago kanshiScan @ 18 FEB 2023 10:15 PM 5:55 TELEGRAM SAKON SO 1 286 members, 14 online l LTE O M Shakur BONUS Wani kalan yirrrrr Lujain taji sabida yanda yay maganan abayan keyanta tsigan jikinta duk sukabi suka tashi kirjinta nabugawa so fast tama kasa magana, wani irin light kiss mai bala'in kara Abee yasakin mata abayan wuya batasan lokacin data kankame filon dake gabanta ba tasauke wani kalan ijiyan zuciya ahankali Abee yace "are you shy"? Gyadamai kai tayi batare data juyoba, cikin wani kalan Yar karaman murya Abee yace "ni mijinki ne na sunna so don't be shy, zoki shiga jikina" cikin wata kalan yar kankanuwan murya Abee yace "come to me Lujain inaso na lallasheki for all the wrong things I've done to you" yay maganan yakai hannunshi yana zare filon data kankame akirjinta yacire ya yar dawani kalan sauri Lujain takama hannunshi takai kirjinta tawani kalan kankame da karfi danji take kirjinta kaman zai fashe sabida yanda yake bugawa cikin wani kalan yar jariruwan murya tace "my heart is beating way ta fantl nth AhanIabai fualkanahi Sending messages is not allowed in this group. Owner
Chapter notes and social links