Kenza eBookz

Sakon so complete Novel - Chapter 31

Sakon so complete Novel - Chapter 31

Sakon so complete Novel Chapter 31: Sakon so complete Novel Chapter 31. "WIh Man zan kira Mom nagayamata what's going on look at how you are wasting your…

2,660 words

"WIh Man zan kira Mom nagayamata what's going on look at how you are wasting your life akan wacce tariga tamaka nisa yanzu"? Yay maganan yana kallon Mandawari dake zaune flat akasan falon dakin yabude kafafu ga kwalabe guda uku duka na giya agabanshi gakuma taba a hannunshi vanasha idanunshi sunyi jajir, ko kallon Olusay dake magana baiyiba, cikeda damuwa Olusay yace "munada match a UK you are nowhere to be found, coach ya nemeka harya gaji nobody can reach you nayi nayi dakai mutafi kaki gashi yanzu naje but still nadawo yau sabida kai and jibi vanda nasameka wasted is this even love ko addiction eh? Yarinyar nan tariga tai aure kaida kanka kafadimini daga ita har mijin basanan tadaina zuwa school kadaina ganin mijin sunbar garin to.. .! wani kalan ihu Mandawari yayi yace "sun dawo yau" wani kalan nishi yayi kaman wanda zai mutu yadauki kwalban yakai E3 baki ya kurba sannan ya jiye yace "how dare she betray me bayan takoyamin sonta tasa nafara sonta yanzu shine zataje tai settling down da tsoho harsuna aikomin da wayana ta maigadi na, how dare shee" yay maganan yana wani irin ihu ya wurga kwalban yafasa abango dasauri Olusay ya matsa gefe Noo dole yakira Mom enough is enough Mnadawari has lost it, dare daya lucky boy irin Mandawari da Allah yariga yabawa komi good life good money and good career yanaso vabatasu duka sabida wata varinva chan abanza a hofi, he's one of the best player da akedashi sai nemanshi ake nakasa ganinshi yazo yamakale agidan nan baida aiki sai gadin gidan da yarinyar nan tai aure kullum yana kirga mota nawa suka shiga da mota nawa suka fita akanme, ahankali Olusay ya zauna gefenshi kafadanshi yakama murya chan kasa yace "Muhammad" kaman jira yake wani kalan fashewa da kuka yayi nai tsananin ciwo yace "wlh wIh idan ta yaudareni saina wulakanta mata rayuwa, inhar tabari that oldman vamata wani abu nima saina mata cus Lujain tawace! Nine first love nata and I will always be" gyadamai kai Olusay yayi yace "ya isa to muje ka kwanta E3 kayakuri kaji" da kyar yadagashi yawuce yakaishi daki ya kwantar dashi kwasheshi bacci yayi shikuma yafito ya tattare falon yana tunanin ta yanda zai dauke Mandawari daga anguwan nan he should go far away sabida ya manta da yarinyar nan and moved on. 11:08 AM Yau dakanta ta tashi wuraren 5:30 bin dakin tayi da kallo kafin tasauka daga kan gadon tawuce bayi, brush tayi tafito daga bayin dare da alwalanta tahau kan dadduma tai salla tana zauna awaien aka bude kofanta dasauri tadaga kai tadauka Abee ne Anty Binta ne murmushi tamata tace "yakafan"? Murmushi tayi tace "ni nama manta dashi yadaina zafi ina kwana" "how are you? Tashi kiyi wanka ki shirya yau zaki koma school" batasan mesaba wani kalan dadi taji ta gyadama Anty Binta kai ta tashi, bai tashiga tayi wanka tafito wardobe nata tabude taga kayan school nata agoge tsaf tashirya cikinsu sun mata kyau, jakan makarantan ta da safa da takalmi tariko a hannu tabude dakinta tafito daidai Kausar itama tafito daga dakinta ashirye suka hada ido wani mugun harara Kausar tamata tajuya fuuuu tai hanyar bene tabe baki Lujain tayi dan batasan mesa tai hakaba, wucewa tayi tafara sauka daga benen Hajiya ne kawai afalo da Abdallah dakuma Hamza, Hajiya na ganinta tace "an shirya" gyadama Hajiya kai tayi takaraso wajen tareda tsugunnawa tace "ina kwana Haiiya" "muntashi lpy Lujain ya kafan"? Kafin ta amsa Abdallah da Hamza sukace "ya kafan" murmushi tayi tace "ya warke" jiye jakanta tayi kan kujera da safan ta jive takalmin awajen sannan tajuya zatabar falon Hajiya tace "ina zaki?" Adam kunvace tace "kitchen" murmushi Hajiya tayi tace "to" wucewa tayi daidai tana shiga kitchen din Kausar na kokarin fitowa sukaci karo wani kalan tureta Kausar tayi with annoyance tace "baki gani ne koke makauniva ce" kadan varage da Lujain makauniya ce" kadan varage da Lujain tafadi dan tangal tangal tayi saikuma ta dafe kujeran dinning da sauri daga Hajiya harsu Abdallah tashi sukayi tsaye Hajiya zatai magana Anty Binta ta watsama Kausar lafiyayyen mari a kunci Hajiya tace "da kyau Binta" dafe kuncinta Kausar tai ahankali takalli Anty Binta dake wanketa da mari, cikin kakkausan murya tace "bakida hankali ne matan babanki zaki hankada haka inda tafadi ko tafasakai ko wani abu yasameta mezaki ce"? Sajida dake waien dan dukansu na kitchen din ana aikin breakfast tace "tsabagen rashin kunya ne sabida Babanta yamata fada E3 kan cup na ruwa data ijiye a stairs shine zata huce akanta" Zainab tace "stupid girl" gain yanda sukamata chaaa yasa Lujain taji wani iri da sauri tamike tsaye da kyau tana murmushi tace "Anty wl nine da laifi banganta ba nashigo kai tsaye nizakuma fada ba itab... .." "me ruwanki idan Aunties dina ¡namin magana eh"? Kausar tai maganan cikin ihu sosai, cikin fushi tace "are you trying to take them away from me kaman vanda kikayi da Abee dina!" Kausar takara ihu hawaye vacika a idanunta dasauri Luiain ta girgizamata kai, cikin wani kalan fushi da zuciya da bakin ciki dakuma tsantsan damuwa Kausar tace "you are a lier I know you are happy, Anty Binta bata taba daga hannunta akaina ba tunda aka haifeni amman yau sabida ke ta maren, you took Abee away yanzu kuma su fine, nabarmiki su duka harda su Hajiya I am leaving the house for you zan koma gidansu Ummi (Muna), they love you they hate me, you won Lujain kinji happy" kowa shiru yayi vana kallon Kausar cikeda mamaki yanda ta haukace musu tana venting all frustration out, girgizamata kai Lujain tayi dasauri duk yanda taso tadaure fashewa tayi da kuka hannunta takai zata taba Kausar cikin kuka sosai tace "dan Allah kiyakuri Kausar wh ni bazan taba rabaki da yan uwanki ko babanki ba" cikin ihu itama Kausar tafashe da kuka sosai muryanta kadai akeji agidan tace "meya rage? Babana baitaba tafiya bansani ba kina zuwa gidan nan kikasa Abee dina yay tafiya dake ke kadai baima fadamin ba, Abee dina ya kanta dani, you are a very bad person Lujain, Abee baitabamin ihu ko fadama, sabida ke Babanki yasaba miki ihu da duka ko anan gidan ranan yaso yadakeki is that why you are trying to turn my Abee that way jiya Abee kaman zai dakeni" yanda Kausar ke kuka haka Lujain ke kuka, hannu Lujain takai zata tabata cikin ihu tace "don't touch me"! Takai hannu zata kaima Lujain duka kaman daga sama taji ance. 11:08 AM "Nana Aisha!" Chak hannunta taji ya makale a thin air tunda take tunda kuma ta taso Abee baitaba kiranta da asalin sunanta ba dan sunan Hajiya gareta sai yau.Juyoda kanta Kausar tayi afirgice takalli Abee dayake tsaye akan bene yana sanye da jallabiya fara da farin hula kwankwasa kaii hadisi akanshi idanunshi sunyi jaaa yana kallonta, tsit dakin yayi kaman ruwa ya cine dakin, vakai kusan 1min kallon Kausar din yake kafin ahankali cikeda izza yashiga saukowa daga staircase din duk sauka dava sai Kausar tajishi har cikin zuciyanta kasa jure kallon da mahaifin nata yakeyi mata tayi tasauke kanta kasa hannuwanta nada bari, karasowa yayi ya tsaya agabanta cikin kakkausan murya Abee yace "look at me Nana Aisha" dagokanta Kausar tayi ahankali E3 takalli Abee, anatse Abee yace "zageni da kyau" wani kalan zaro idanu Kausar tayi tanuna kanta dan tama rude, cikin tsananin fushi Abee yace "yes ki zageni nace you don't have to do it through Lujain, insult me your father to my face Nana Aisha!" Ba Kausar ba su karan kansu yan dakin rawa jikinsu yafara sabida yanda ran Abee yake abace, wani kalan fashewa da kuka Kausar tayi tace "Abee bazan taba iya za..." Kasa karasa kalman zagin tayi sabida yanda yamata ma girma abaki ta kwatantama gaya ma Abee, cikin fushi Abee yace "of course zaki iya if you insult my wife you are insulting me indirectly dan haka gani nan I am standing in front of you ki zageni to your content Nana Aisha" sosai Kausar ke kuka tana girgizama Abee kai alamun bazata iyaba, cikin wani kalan fushi Abee yace "you dare use your hands ajikin matata Nana Aisha"? Girgizamai kai Kausar tayi sosai kanta akasa, cikin wani kalan murya dat shows how hurt Abee is yace "you insult all your Aunties harda Hajiya sannan you insult mahaifin Lujain sannan kice bazaki iya zagina to my face ba saikinyi, insult me Nana Aisha, pour out your heart, or even better someone should give me belt ko wayan wuta ta zane mahaifinta, Abdallah bani belt" Abee yay maganan E3 ranshi abace yana mika hannu alamun abashi belt, wani kalan zubewa Kausar tavi akasa tana bala'in son Abee she can't stand seeing Abee like this hade hannayenta tayi muryanta har rawa yake tace "Abee dan Allah, dan Allah Abee kayakuri, wh wh bani maganan da zumin cin mutunci ko zagi ba, Abee baka bani tarbiyan zagin nagaba dani ba and I will never do that I am so sorry Abee, Abee I am terribly sorry, Abee kayafemin" zuwa wajen Hajiya tayi takalli Abee dahar lokacin yamika hannu yake jira abashi belt ranshi a bala'in bace tace "Imrana kamata hakuri dan.... " hannu Abee yadaga dan ranshi yabaci sosai murya chan kasa yace "Hajivaaaa!" Shiru Hajiya tayi dan tasan meyake nufi, yakalli Kausar din dake kneeling agabanshi tana kuka yace "you feel ina matsayin mahaifinki bansonki ko Nana Aisha? Mahaifinki baisonki? I don't care for you? I don't call you? Duk wani hakkokin ki dake kaina nadaina saukewa sabida Lujain, I will show you ke diyata ce and I will forever cherish and love yarana, bude jakanki ki yago paper da pen kibani" duka yan dakin kallonshi sukayi amman babu wanda ya iya magana danko Hajiya yahana magana, tura jakanta E3 Kausar tayi a karkashin kafafunta, cikin wani kalan murya tace "Abee wh kuskure ne da shairin shaidan no Abee 1know you love me, I know I am your little Kausar, Abee kayakuri I will always obey you amman bazan iya baka paper da pen ba, Abee dan girman Allah kayakuri noo" cikin fushi Abee vace "I can give up farincikin rayuwa na akanku keda Abdallah bakison Luiain bakison zamana da ita so be it, just know this ina sonki inason yarana genuinely, Kece baki sona and you can't stand me being happy, I said give me paper and pen!" Abee yay wani kalan ihu dasaida falon ya girgiza Kausar takasa komi sai kuka datakeyi ahankali Abdallah yazo kusada Kausar yakalleta yanda take kuka kafin gently shima yay kneeling kaman yanda tayi agaban Abee yadago fuskanshi yakalli Abee anatse vace "Abee dan Allah kayakuri forgive my sister, kaima kasan yanda Kausar ke sonka, please Abee kayakuri Abee amatsayina na yayanta kozata baka paper and pen I will never let her do that, Abee we are happy whenever you are happy sabida you are our moon and shining amour, you are the best father aduniyan nan that can do anything for yaranshi, Abee please forgive my sister please, Anty Lujain please kiyakuri kiyafema Kausar" dasauri Kausar takalli Lujain tana kuka sosai tace "I am so sorry Lujain, I am very sorry please forgive me Lujain" zuwa Lujain tayi ahankali tana kuka sosai kneeling tayi kawai ta rungume Kausar Kausar itama ta rungumeta so tight abin looks so emotional, juyawa Abee yayi kawai yahau stairs dasauri Kausar tasaki Lujain zatabi Abee Hajiya tace "karki bishi yanzu kibari sai anjima" gyadama Hajiya kai tayi tafashe da kuka sosai takalli Lujain tace "dan Allah kiyakuri Anty Lujain" girgizamata kai Lujain tai takai hannunta ta sharemata hawayen idanunta, takalli su Hajiya dasu Anty Binta tace "Hajiya dan Allah kuyakuri Anty Binta I am sorry" tahau kuka dukansu taruwa akanta sukayi suna lallashinta Hajiya tace "akanme zakiyi tunanin bama sonki Kausar bandama varinta kada ki kara E3 irin haukan nan kinji, shikuma Babanki nasan duk zuciyanshi zai sauko anjima saikije har dakinshi kibashi hakuri kinji" Gyadamata kai tayi Hajiya tace "Binta kubasu abinci duk su tafi makaranta, Abdallah yatafi tareda Kausar shikuma Hamza yatafi da Lujain" wucewa duk kitchen sukayi Hajiya tace "toku tashi ku zauna a dinning" tashi Abdallah da Lujain da Kausar sukayi suka zauna a dinning aka kakkawo musu breakfast. Ga daya nan sai night nakara muku dayanLujain kasacin abincin tayi sai wasa take da cokali tana tuna kalaman Abee he stood for her yayi fada da yarinyar shi akanta, his words "kika zagi my wife nikika zaga, kika daketa ni kika daka indirectly", Uncle is just so full of charisma and qualities that are damn unique and just incredible what a man! It takes a whole charismatic and intelligent man kanunama diyarka kuskurenta cikin nuna soyayya at the same time and that's what Uncle did, yanuna ma Kausar kuskuren ta, sannan vanuna mata she means the world to him, yasa tagane tayi badaidaiba instantly wow! He is so matured and ya ya handling issues very responsible and reasonable man, Har kasan ranta taji dadin abinda yamata without saying a word yaranshi duka sun bata hakuri dudda Abdallah baimata komiba shi, dudda bawai yafadi yana sonta bane but all maganganun dayayi shows that, his actions and words are just like MESSEGE OF LOVE to her, yafadi mata yana sonta adaki she rejected yanzun nan kuma yama Kausar fada and hakanan jikinta picks SAKON SO ya aikamata dashi kuma barata amsa SAKON SO dinba, tasakeyin dan murmushi sannan tafaracin abincin, suna gamawa tashi duk sukayi suka wuce school. Wuraren 10 Abee yasauko cikin suit Hajiya kadai vasamu a falo batare daya shiga cikin falon ba ta tace "zonan Imrana" karasowa yayi cikin falon yazauna anatse Hajiya tace "banson kayi fushi da Kausar kasan yanda you mean the world to that girl her heart won't be able to take it, abinda tayi is something da all girl child does, yara mata haka sukeson mahaifinsu kaman ba gobe, Allah na jaratan yara mata da son mahaifinsu sama da yanda sukeson ivayensu mata ma wasu, girls will always be Daddy's Gurls, abinda tayi was childish and silly, she did it out of feeling na insecurity tanai kaman za'a kwace place nata awajenka za'a rabata da Babanta, I am happy with the way you handle the issue dazun dan haka inason idan tazo wajenka anjima ka saurareta kada kasake ka koreta kasamini jika taita kuka tazo tafara zazzabi kanajina"? Gyadamata kai Abee yayi Hajya tace "bakai breakfast ba zaka fita"? Ahankali Abee yace "zanyi a office Hajiya" gyadamai kai Hajiya tayi tace "to saika dawo Allah bada sa'a babu fruits yau" Gyadamata kai yayi yace "zan taho dashi" yana maganan yatashi yatafi. 4 Hamza yadawo da Lujain gida abinci taci kadan tahau sama tana zuwa adaddafe tai wanka tai salla sai gado bacci yanda batai bacci a school ba, van school nasu are so nice sai cemata yajiki ake kowaye yace musu batada py oho har teachers duk wanda zai shigo saiya tambayeta yajiki sannan sabida ita akai revinshibg duk abubuwan da aka wuceta lallai babban school babba ne. Koda Abee yashigo gidan wuraren 5 kasa hakura yayi saida yadan bude kofan dakinta gain tana bacci yasa yawuce dakinshi wanka yay yashirya yafito dan zasu barrack yau buga kwallo shida su Musty bai dawo gidan na sai wajajen 9 na dare.

Wuraren 10:30 Kausar daduk tarasa abinda kemata dadi aduniva tabude kofan dakinta tafito duktai zuru zuru karasawa tayi gaban dakin Abee tai knocking tareda sallama. "Assalamu Alaykum Abee" shiru kaman baza'a amsaba saikuma taji ya amsata tasan bazaice tashigoba da fushi yake da ita ahankali tabude kofan tashiga cikin dakin tareda maida kofan tarufe taiuyo

takalleshi yana zaune gaban desktop nashi yana sanye da pi ko kallon inda take baiyiba Kausar jitayi zucivanta ya tsinkewa dawani kalan sauri tavi waien tsugunnawa tayi agabanshi tareda da daura kanta kan kafafunshi tawani kalan fashe da kuka sosai, cikin kuka tace "Abee dan Allah kavakuri kayafemini wh wl baran karaba, Abee na rantse na rantse bazan karab....

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull