Triplets book 2 complete - Chapter 53
Triplets book 2 complete Chapter 53: Triplets book 2 complete Chapter 53. Sai gyaran Amarya ake yi babu kama hannun yaro, ita kuwa jelly ko a jikin ta,…
4,443 words
Sai gyaran Amarya ake yi babu kama hannun yaro, ita kuwa jelly ko a jikin ta, bama su isheta kallo ba, wata shain ma, ana mata gyaran tana cin wani abin, ko kaza ko wani abin.
Shi kuma ango Nawid yau yake son zuwa wajen Rimsha, sai zumuɗi yake yi, ya ji daɗi rana ta farko ta kula shi har ta zauna suka yi hira sama sama, hakan yasa ya ce yau zai koma su sake zantawa ko Allah zai sa ya yi nasara.
A ɓangaren shima A'A SALAHUDDEEN yana can yana shirye shiryen sa, gobe Jumma'a zai diro cikin Kaduna dan ya ga Rimshan sa
Yayin da ita kuma Rimshan tana fita ta kama hanyar titi, tana tafiya tana kuka, bata san ina ta nufa ba, kawai tafiya take yi har ta yi ɗan nisa, Horn ɗin motar da ta ji abayanta ne yasa ta juya da sauri, bata iya ganin su waye ne dan sun haske mata wutar motar.
Cigaba da tafiya kawai ta yi tunda bata gane su waye bane, da sauri Imran ya buɗe kofar motar ya fito yana faɗin "Thank you Saif". Gabanta ya sha da sauri yana faɗin "Sorry our First Lady" kuka mai sauti ta kara saki tare da faɗa wa jikinsa tana faɗin "Ya Allah ka ɗauki raina na huta". Buge mata baki Imran ɗin ya yi tare da faɗin "Muje kada mu ɓatawa Saif lokacin, yanzu ma ba dan ya ga hawayena ya zuba ba, da ba zai yarda mu zo mu ɗauke ki ba, da kyar ya yarda, dan ma dai Akila ta kirani agabansa ne, kuma ya ji duk abin da ya faru, Allah ya rufa asiri kuma muna kusa, mun je sayawa James wasu magunguna, ba dan haka ba ai da kin ɓace Mani, yanzu dai muje, idan muka isa gida za mu yi magana, kada mu ja ya ce ba zaki zauna mashi a gida ba, da kyar da ma ya yarda, sai da na sha kuka ina gaya mashi baki da kowa, ke marainiya ce, idan na barki zaki iya faɗa wa mugun hannu har a lallata maki rayuwa, shi kuma baya son zina shiyasa ma ya yarda". Ya kai karshen maganar tare da riƙo hannunta suka nufi motar.
Tun basu kariso wajen motar ba Kamshin perfume nasa ya daki hancinta, har wani lumshe sleeping eyes nata ta yi tare da sake buɗe su a hankali.
Abin mamaki a maimakon Imran ya shigar da ita gidan baya dan tana tunanin Lion ɗin a gaba yake, sai ta ga ya buɗe mata gidan gaba, Lion yana baya, a cikin zuciyarta ta ce ashe ko a ina yake wannan sarauta dai tana nan, yanzu duk yadda suke da Imran ba zai iya zama a front seat kamar friend ba, sai dai ya zauna a baya Imran ya zama driver sa, tab lallai wannan akwai izza da isa wai, tunani cike fal ranta ta shiga gidan gaban Imran ya rufe kofar, ya zagayo ya shiga mazaunin driver ya tada motar.
Muryarta na kerma ta ce mashi "ina wuni GAR" dan sunan da ta san shi da shi kenan
Bayan Kamshin perfume nasa da zaka ji wadda zai tabbatar maka da ya cikin motar, to ba wani abin da zaka ji na daga motsi, kamar bai san da shigowarta ba bare kuma har ta sa ran zai amsa mata, shi da bai ma jin Hausa, yana zaune ya kwantar da kansa saman kujerar motar tare da lumshe idanuwansa kamar mai tunani. Black face mask ne a face nasa tare da puffer jacket ajikinsa, daga ta ciki kuma wata kyakkyawar tsadaddiyar Round neck t-shirt ne launin Ash color, wandon jeans para tas ce daga ta kasa.
Kasa kasa Imran ya ce mata ko da sunan wasa kada ta sake yin gigin yunkurin yi mashi magana, idan ba haka ba, zai iya sumar da ita ko kuma ya ce baya son ganinta dole ta bar gidan, to ta amsa da shi tana sauke ajiyar zuciya, da yake darene bata sami damar ganin koda kayan dake jikinsa ba bare fuskarsa. Ahaka suka nufi wani ƙaton pharmacy dake ɗan gaba da gidansu Imran ɗin, pharmacy ne mai girma sosai. [11/22, 5:05 PM] Princess Teema Marubuciya Star Lady: 💖💖TRIPLETS💖💖
E 64
Kasa kasa Imran ya ce mata ko da sunan wasa kada ta sake yin gigin yunkurin yi mashi magana, idan ba haka ba, zai iya sumar da ita ko kuma ya ce baya son ganinta dole ta bar gidan, to ta amsa da shi tana sauke ajiyar zuciya, da yake darene bata sami damar ganin koda kayan dake jikinsa ba bare fuskarsa. Ahaka suka nufi wani ƙaton pharmacy dake ɗan gaba da gidansu Imran ɗin, pharmacy ne mai girma sosai.
A parking space nasu Imran ya yi parking, tun bai gama kashe motar ba Lion ya fice abinsa, domin sauri yake yi, zuba mashi ido Rimsha ta yi tana kallon yadda yake tafiya, da yake akwai haske sosai a wajen, daga ta cikin zuciyarta kuma, mamaki take tana faɗin, "Ashe dai haka tafiyarsa yake cike da izza da isa, wadda duk wanda ya ganshi dole ya matsa ya bashi hanya, dan bai ga irin takun yara ba, ashe dai ba a iya Tv yake irin wannan tafiya ba, haka tafiyar take".
Taɓa ta Imran ya yi yana faɗin "Rimsha ki natsu, duk yadda kike tunanin Saif ya wuci nan, dan haka ki kama kanki, ko da sunan wasa na gaya maki kada ki kuskura kiyi gigin yi mashi magana, kada ki bari hanya ta rinƙa haɗa ku, dan wlh tsab zai iya take ki, ya yi ball dake na dai gaya maki, yanzu dai bari na je na biya kuɗin maganin dan shi bashi da kuɗin Nigeria, shiyasa ya zuba mani kuɗi sosai a account na tun kafin ya zo, dan ba ya son wani abin haushi na canza kuɗi ko makamancin hakan, ki jiramu muna dawowa yanzu". To ta bishi da shi, cikin sauri ya fita daga cikin motar.
Yana fita wayar Lion dake a saman kujerar baya, in da ya zauna kenan, a nan ya barta, fara ringing wayar ta yi, juyowa Rimsha ta yi yana kallon wayar dan ya kawo hasken screen ɗin yana ta faman kirar number mai kira, haka kawai ta tsinci kanta da sanya hannu zata ɗauki wayar dan ta gani, ita da aka ce mata ko hanya kada ta bari ya haɗa su, amma tana neman kirawa kanta ruwa, domin kuwa koya ta taɓa wayar idan ya zo zai san ta taɓa shi.
(Ina iyeyen Rimsha? sai ku ja mata kunne, idan ba haka ba, da alama za'a mata bugu ɗaya ba tashi)
Bata kai ga ɗauka ba kiran ya katse, nan take hotonsu su uku ya bayyana a saman kyakkyawar fuskar wayar, dukkansu fuskar nan a ɗaure tamau, saboda tsabar rashin ji irin nata har da sako kanta dan ta kare masu kallo, kamar bata da hoton su su ukun a wayarta, da yake dai wannan na kan screen ɗin nasa, fuskokinsu ya fito sosai a cikin hoton, kansu a haɗe, hakan yasa yafi kyau, shiyasa ma ya sanya a gaban screen na wayarsa.
Hannu ta kai bari ta ɗauki wayar ta kare masu kallo, sai ji tayi aka ƙoƙarin buɗe kofar motar, har ga Allah bata ga alamar dawowarsa ba, a sukawane ta mayar da kanta tare da runtse ido tana karanto duk addu'ar da ta zo bakinta, dan neman tsari daga wajen Ubangiji, Allah yasa kada ya yi tunanin wani abin ya ce zai mata hukunci, da ta shiga uku da lalace kuwa, bugu ɗaya ba zata sake moruwa ba.
Zama ya shigo ya yi a in da ya tashi, dama abin da ya sanya ma ya fita, saboda Imran ba zai gane irin magungunan da yake so ba, kuma idan Imran ne ya je, zai ɓata mashi lokacin sosai, shiyasa kawai ya tafi da kansa, dan ko wace minti ɗaya a cikin rayuwarsa yana lissafa me zai yi da ita, baya asarar lokacinsa abanza, baya wasa da time, shiayasa idan ka ɓata mashi lokaci koda minti ɗaya ne sai ya maka hukunci ba kaɗan ba.
Kamar yadda ya zauna ɗazun haka yanzu ma ya zauna, tare da lumshe idanuwansa, ita kuwa sai shakar kamshin perfume nasa take yi tana lumshe idanu, tana kara jin wani balaƴaƴƴen azababben kaunarsa na kara ratsa dukkannin ilahirin jikinta. TO FA KINA DA AIKI GASKIYA
A haka Imran ya dawo ya same su hannunsa na ruƙe da wata babbar leda fara tas mai tambarin pharmacy ɗin a jiki, da alama magungunan ne a cikinsa.
A gefensa ya ajiye maganin tare da kunna motar suka bar wajen, suka nufi gida.
Suna isa gida, Imran ya yi parking a parking space na gidan, da gudu sojan dake bakin gate ɗin ya kariso wajen tare da buɗe masu kofofin motar gefen Imran da gefen Lion, ganin Rimsha yasa ita ma ya buɗe mata kofar, amma ya sha ruwan mamakin ganinta tare da su, abin da bai taɓa gani ba, Lion a kusa da mace, to wacece wannan? Ya tambayi kansa, har suka shige cikin gida ba tare da ya sani ba, ya yi mutuwar tsaye a wajen.
A palon kasa Rimsha ta tsaya, Imran ya nuna mata saman sofa ya ce ta zauna, shi kuma ya bi bayan Lion zuwa ɗaki James dan ya kai mashi maganinsa.
Bayan ya kai mashi ya dawo palo ya ce su je sama, ba musu ta bi bayansa, ɗaya daga cikin ɗaku nan dake a saman Imran ya wuce da ita, dan ba zai iya barinta a kasa ba, duk da akwai mai gadi, hankalinsa ba zai kwanta ba, gara ta kasance a sama kusa da shi.
Suna shiga ɗakin ta zaro ido tana bin ɗakin da kallo, komai na cikin ɗakin kusan irin na bedroom ɗin daddy'n ta a Abuja ne, ta sha mamaki sosai.
Saman bed Imran ya ce ta zauna, bayan ta zauna sai ya zauna a gefenta, a nutse ya fara magana. "Kamar yadda na gaya maki ɗazun, ki natsu wlh ina kara jaddada maki Saif zai iya yin ball da ke idan kika bi ta hanyar wucewarsa, ki kula sosai, ba sai kin gaida shi ba idan kun haɗu, baya son hakan, sannan kuma nasan da son da kike yi mashi, amma ki daure ki danne kada ki rinƙa yawan kallonsa, idan kika bari ya gane kina kallonsa wlh nan ma mun shiga uku, tun muna school nasan baya son kallo, ga shi da shegen bala'in kyau na fitar hankali, amma ya haramtawa kowa kallon face nasa, to kema ki kula da wannan, zaki iya shiga ko'ina a cikin gidan nan, amma banda ɗakin dake na farkon nan, shine nasa, kada ki yi gigin shiga tom, idan kina son leƙawa ki bari sai in ya fita, dan time to time yana fita, to ki bari sai baya nan, na san ba zaki iya cin irin abincinsu da suke girkawa a nan ba, saboda ba na kasar mu bane, dan haka kina da damar shiga Kitchen ki girka abinda kike so babu mai hana ki, amma dai ki kula, domin gases nasu na girki da sauran kayan aikinsu ba irin na Nigeria bane, na kasar su ne, a kasar tasu ma na musamman ne, to ki kula kada ki yi ɓaran ɓarama, na yi wa Akila massage akan ta haɗa maki kayanki dukka a cikin trolley ki, Akil zai je da sassafe ya ɗauko maki dan zaki tafi school gobe, yana da kyau ki kwanta ki yi barci, da safe zamu sake tattauna duk abubuwan da suka dace, ko kuma idan kin dawo daga school, yanzu dai ki kwanta bari naje wajen shi na duba Triplets nasa, Areef bashi da lafiya, idan Allah ya kai mu da safe kema sai ki je ki duba shi".
To ta amsa mashi da shi tare da yi mashi alkawarin zata kula
anya kuwa zaki kula? Keda wayarsa ma aka kira duk wannan bala'in tsoron sa dakike amma saboda gulma da fitina wai zaki duba ki gani ba? Baki san ko tsinke ya ajiye wani ya taɓa sai ya gane ba?🤔 Gara to ki shiga hankalin ki natsu.
Miƙa wa Imran ya yi yana sanya mata albarka ya fice daga ɗakin zuwa wajen su James.
Yana ƙoƙarin shiga ɗakin James ɗin ne wayarsa ta fara kara, dubawa da zai yi sai ya ga Dr Nawid ne, fasa shigar ɗakin ya yi ya koma saman sofa ya zauna tare da yin picking na call ɗin.
Daga ɗayan ɓangaren Nawid ya ce "Hello Prof ykk" nisawa ya yi kafin ya ce "Dr ina lafiya ya su Ummi?" "Su Ummi suna lafiya, please Prof gani a cikin gida, ka ɗan yi mani iso wajen Rimsha tun da kai baka ban".
Nauyayyar ajiyar zuciya ya sauƙe wannan shine chakwakiya, ɗan satar kallon kofar ɗakin James ya yi kafin ya fara magana "Sorry Dr Rimsha bata nan".
Ɗan zaro ido Nawid ya yi yana faɗin "Bata nan kuma? To ina ta je?" Shiru Imran ya ɗan yi, dan har ga Allah baya son abotar su ta sami matsala, kuma ba zai iya yi wa Rimsha dole ba, abin da yasa ya bawa Nawid ɗin ma izinin zuwa wajenta, dan bai san akwai wadda take so bane alokacin, yanzu kuma da ya sani ba zai yi gigin yin hakan ba, sannan kuma A'A SALAHUDDEEN ya kira shi jiya ya sanar da shi, Rimsha ita ce yarinyar da yake so, kuma ranar Friday gobe kenan yana nan zuwa, dukkansu abokai ne tun na yarinta, ba zai so wani abin ya sami abotarsu ba.
"Prof da wata matsala ne? Ko dai iyayen Rimsha sun bayyana ne?". Cewar Nawid. Dogon numfashi ya ja tare da saukewa a hankali, kan sa ta kulle, har wani jiri yake ji.
"Dr iyayen Rimsha ba su bayyana ba, kuma tana nan, amma yanzu ta dawo gidan GAR ne da zama, saboda wata yar matsala, sai dai ka zo gidan ka ku gaisa, kuma ni zan so ka bari sai da safe ne kazo domin yanzu ta yi barci......." Bai bari Imran ya kai karshen maganar ba ta dakatar da shi da cewa "Gidan GAR fa kace?! Tab ina a'a wlh, angaya maka na shirya mutuwa yanzu ne? Ai ko masu gadin gidansa banson yin ido huɗu da su, bare kuma har na shiga har cikin gidan na zauna hira da Rimsha, dama dai a waje ne za mu haɗu, in ganshi da face mask da glass kamar yadda ya saba, to zan iya rokarka ka nema mani alfarma mu yi hoto da shi, amma gidan sa fa, kai a'a to me ma ya kai Rimsha gidan?".
Jin haka yasa Imran ya ji a ransa ya sami hanyar da zai rabu da abokansa lafiya kuma ya raba su da Rimsha lafiya, dan haka sai ya ce da Nawid "Dr GAR shi ya ce akawo mashi ita, na bashi labarinta ne, sai ya ce akawota, to da ta zo gaban shi kuma sai ya ce daga yau a gidan zata zauna".
Da yake ba wanda ya san da labarin Triplets sun tsani mace saboda mum ɗin su, basu fitar da sirrin gidansu waje, ba wanda ya san cewa ba su son mum ɗin tasu, sai Nawid ya yarda akan cewa Lion ne ya ce akawota,
A razane ya ce "Prof sai da safe, ko Rimsha ita ce autar mata ta duniya gaba ɗaya, to na hakura da ita, GAR fa tab ina wlh na hakura da Rimsha, ta yi zamanta a can bari na koma na karɓi zaɓin da Ummi tayi mani, dama yau saura kwana biyar a ɗaura aure, sannan kuma dan Allah Prof ka yi ƙoƙari ko ɗaurin aure ne ka zo ka ji?" Jinjina kai Imran ya yi yana faɗin "In Sha Allah zan zo ɗaurin aure kam, tun da ba zai wuci minti 20 ba".
To Nawid ya ce sannan suka yi sallama, Miƙewa Imran ya yi yana mai jin daɗi ya rabu da Nawid lafiya, sai dai kuma ya zuba karya da sunan Lion , idan ya gane kuma fa? Kun dai san halinsa, ta yi wu ma ya sanya camera a cikin Palon, idan ya zo yana dube dube zai iya gani, dan baka gane gabansa bare bayansa.
Da sallama ɗauke a bakinsa na shiga ɗakin, daidai lokacin Areef ya gama shan magungunan sa, ba laifi jiki yana ta yin kyau yana samun sauki, duk kumburin face ɗin nan nasa ya sauƙa, amma daga ta cikin jikinsa yana jin ciwo sosai, dan ba ƙaramin wahala suka bashi ba.
Hannu ya miƙawa Imran dan su yi musabaha, da murmushi Imran ya miƙa mashi hannu yana faɗin "My Areef bawan Allah sannu da jiki".
Fuska a ɗaure tamau kamar fuakar Saif Areef ya amsa da "Prof i really Missed you wlh". Imran bai damu dan ya ga face nasa a ɗaure ba, dama ya san James ba shi da wani sakin fuska shi ma, idan kaga yana murmushi to ya yi wani babban aikin alkhari ne, amma shi ma baya da sakin fuska ko kaɗan, a baya ma da yake yi, dan saboda basajar da yake yi ne, dan dole yake murnushin.
Yar hirar an jima ba'a haɗu ba Areef da Imran suka yi, shi kuma Lion ɗakinsa ya koma ya yi wanka ya yi shirin barci ya kwanta abinsa.
Sun ɗan jima suna hira kafin su yi sallama Imran ya wuce nasa ɗakin ya yi wanka tare da shirin barci shima ya kwanta.
Shima Areef gyara kwanciyarsa ya yi dan ba halin yin wanka saboda raunikan dake a jikinsa, ba zai yi wu a zuba masu ruwaba, sai dai zuwa gobe ko jibi haka, amma yana shan wahala ba kaɗan ba, ga azaban ciwo ka kuma rashin wanka, abin ya haɗe mashi, daɗin abin dai ɗaya Lion na kula da shi sosai da sosai, kuma ya ce gobe zai iya kai shi toilet ya yi wanka.
A ɓangaren Rimsha kuwa, Imran na fita, toilet ta shiga ta yi wanka, ta fito, haka ta maida kayan da ta tuɓe ta kwanta, yau wani mugun farinciki take ji na taga masoyinta, sai wani murmushi take yi tana shafa Tula-tulan ta saboda sunansa dake a wajen, cike da nishaɗi da murmushi akan face nata barcin mai daɗi da annashuwa ya ɗebeta.
To asuba ta gari My people, bari mu leƙa masoyan nan, wato babyn daddy da kuma daddynta.
💖💖GIDAN ABBI💖💖
Yau a tare suka yi sallar mangariba da isha, bayan sun idar ne suka zauna suka yi askar tare da kara koya mata karatun Alqur'ani mai girma daga in da ta tsaya, tun da ta kawo abinci bata koma ba, Aunty kuma bata ce a kirata ba, dan ta san halin daddy tsab zai ce ina ruwanta da matarsa ba zata dawo ɗin ba, ta dawo wurin mijinta kenan, hakan yasa ta zuba masu ido kawai tana jiran dawo wanta.
Bayan sun gama karatu ne ya ce "Baby mu je shopping yanzu ko sai anjima?" Kasa ta yi da kanta tana wasa da yatsun hannunta irin yadda Rimsha keyi, mafi yawancin abin da Ayla ke yi duk a wajen Rimsha ta koya, dan Rimsha ita ce malamarta ta farko, sai dai kullun Rimsha na gaya mata, ta koyi rufe sirrinta amma bata kulawa sosai.
Hannayen nata ya riƙo cikin nasa. "Baby menene kuma? Ko kina son wani abin ne?".
Faɗa wa tayi saman jikinsa tana murmushin, rungumeta ya yi yana faɗin "Babyn mijinta me ya faru ne? Me akayi kuma". "Ba komai daddy kawai dai har yanzu ina mamaki ne akan aure".
Ɗago haɓarta ya yi tare da gyara zamansa a saman daddumar daga zaman tahiya izuwa zaman cin abinci, ya mannata da kirjinta sosai, kasa kasa ya fara magana "Baby har yanzu kina mamaki akan aure kenan?" Gyaɗa mashi kai ta yi alamar e, dan ita da gaske ɗauka take yi aure sai an ɗaurawa mutun igiya guda uku tukun nan, bayan haka sai anyi ta abubuwa, a daɗe ana yi, mutane su taru, dan tana gani wata sain a unguwarsu idan mutane suka taru, idan ta tambaya sai ace mata aure ake yi, ita kuma taga nata ba mutane, kuma ba'a ɗaura mata igiya ba, shine abin ya ɗaure mata ka.
"Menene yasa kike mamakin auren namu baby?" Bata ɓuye mashi ba ta gaya mashi abin da take expecting ta gani game da aure, murmushi ya yi tare da ɗaukarta suka koma saman bed nasu.
Kwantar da ita ya yi sannan ya cire kayan jikinsa, ya rage daga shi sai Short da singlet, hayewa saman bed ɗin ya yi tare da kwanciya gefenta ya ɗan ja masu bargo kaɗan, a cikin kunne ya ke mata raɗa a hankali hankali ya yin da ita kuma idanunta ke a lumshe.
"Baby aure akwai igiya kamar yadda kike tunani, amma ba irin igiyar da kika sani bane, kawai dai zaki iya kiransa da igiyar ne, kuma wannan igiya mijinki kawai ke da shi, shi zan baki ba ɗaura maki ba, amma nan gaba kaɗan zan warware maki, yanzu kuma bari na fara nuna maki abin da ake nufi da auren kacokam nasa".
Ya kai karshen maganar tare da sanya hannunsa ta saman kayin gadon, ya kashe switch na ɗakin, nan take duhu ya mamaye ko'ina, ya yi hakane kuma dan baya son suna haɗa ido, kunyarta yake ji, kuma ita ma yana son ta saki jiki da shi, kada ta ji kunya.
Jawota jikinsa ya yi tare da haɗe bakinsu waje guda ya shiga bata hot kiss, yana yi yana shafa bayanta, da yake a soyayyarsu ta ɗazun ya koya mata yadda ake yin kiss ɗin, kuma ya ce idan yana mata ta rinƙa mayar mashi da martani, ai kuwa bata ɓata lokaci ba wajen fara mai da mashi da martani babu kama hannun yaro.
Wani irin shauki ya ji, bai san time da ya zura hannunsa cikin rigarta ba, a hankali yake yawo da hannunsa saman shafaffen cikinta tare da zura mata yatsarsa cikin cibiyarta yana mata kamar tafiyar tsutsa, yana kara tayar mata da tsikar jikinta, kankame shi ta yi idanunta suka ciko da kwallah dan jikinta na yi mata wani iri, kuma bata san menene bane, hakan yasa ta fara kwallah saboda bata saba ji ba, kuma ga shi ta kasa tantance menene jikin nan nata ke yi mata.
Bata kara shiga wani irin yanayi ba sai ma da ta ji hannunsa saman breast nata, nan take jikinta ya karɓi saƙon, hawayen da ya cika mata ido sosai ne ya fara zubo mata, ta riƙe daddyn nata da kyau, ga shi ta kasa magana, domin har laɓɓanta kakkarwa suke yi kamar mai jin sanyin, shi kuma riƙe shi da take yin nan ba karamin kara ingiza shi take yi ba, hakan yasa ya shiga murzar breast nata da ɗan karfi karfi, abun ku da sabon abu, basu taɓa haɗuwa da irin wannan lamari ba, shi kuma sai murza mata kan su yake dole dole ya fito mata da kansu, hakan yasa ta fara jin zafi yana ziyartar ta, kara gudun hawayenta sosai tayi yana kara kankame shi ta kasa magana.
Kamar a mafarki ta ji ya kai bakinsa saman nipple ɗin ɗaya, yana masu wani irin sha ba kaɗan ba, zafi suke yi mata dan haka sai ta sa mashi kuka mai ɗan sauti, ya fita hayyacinsa sosai baya jiyota, kuma ba da karfi sosai take kukan ba, haka ya cigaba da murzar kayansa, idan yana shan wannan sai ya riƙi wannan yana murzawa, ita kuma ta cigaba da kukanta.
Bayan wasu yan mintuna, cikin zafin nama ya rabata da kayan jikinta, cikin fitar hayyaci ya mance da zancen kamannin ta da mummy'n Jelly ya yi ƙoƙarin shirgarta, sai kuma kamar wadda aka zubawa ruwa ya dawo hayyacinsa, cak ya dakata tare da komawa gefe ya kwanta ya jawota jikinsa, yana sauke wani irin numfashi wadda idan ka ji shi sai ka tausaya mashi, shi kaɗai yasan irin azabar da yake ji a cikin jikinsa.
Ita kuma har lokacin bata dai'na kuka ba, yanzu da ya dawo cikin hayyacin sa, har cikin ransa yake jin kukan nata.
Da kyar ya ce "Am so so sorry babyna, ki yi shiru, ki daina kuka, daddy ya tuba ba zai kara ba, ayi mashi afuwa ko? Kinga garin in nuna maki me ake nufi da aure ni kin kashe Ni, ba zan iya yi maki wani abu a yanzu ba, domin inason ki yi karatu ki ɗan kara girma tukun nan kafin ki san menene wannan abin, ba zan iya a yanzu ba, kin yi karama, zan baki wahala sosai idan na fara, da wuya ki iya ɗauka saboda raguwa ce ke ajin farko, yanzu tun ba'a je koina ba har kin fara yi mani kuka ko?".
Goga kanta ta fara yi a saman kirjinsa tana faɗin "Daddy zafi na ji ai, jikina kuma yana yi mani wani iri kamar ana soka mani allura, kuma...." Bai bari ta karisa ba ya haɗe bakinsu yana wasa da harshensa a cikin bakin nata, a hankali ya sake mai da hannunsa saman breast nata, a wannan karon shafasu ya rinƙa yi saboda ɗazun ya mata da karfi dole zata ji zafin, abin da bata taɓa yi ba, rana ɗaya kawai, ai ko da hankali ya bi mata su sai ta ji wannan ɗan zafin bare da karfi.
Sun jima a haka kafin sallamar Hanan ta katse su, abinci ta kawo masu, kallon Ayla ya yi ya ce ta ce Hanan ɗin ta ajiye a palo, dan shi ba zai iya ɗaga murya ba, ita ma Ayla tasha kuka muryar sai a hankali, da kyar ta iya cewa ta ajiye abincin a Palo, Hanan ta sha mamakin jin voice ɗin Ayla kamar tana kuka, amma bata yi magana ba, ta je ta ajiye masu abincin saman carpet kamar yadda Ayla ta faɗa, sannan ta fice ta koma cikin gida.
Sai bayan tafiyar Hanan da kamar minti, ashirin sannan ya saketa ya miƙe yana faɗin "Sauƙo mu je na yi maki wanka muje shopping da wuri mu dawo time na tafiya, kuma idan bamu je a daren nan ba to sai jibi, dan gobe idan kin dawo school muna da baki, su Imran za su zo" To ta amsa mashi da shi tare da laluɓawa a cikin duhun ta sauƙo, ba kaya a jikinta ya yi da shi kuma daga shi sai Short.
Sai da ya bari ta sauƙo da gangan ya kunna wutar ɗakin dan ya kare mata kallo, hannu tasa ta rufe fuskarta tare da kame jikinta waje guda, hannu ya buɗe mata yana faɗin "Zo na lulluɓe kaya na tun da kunyata kike ji" da sauri ta tafi ta faɗa jikinsa tana ɓuye fuska.