Kenza eBookz

Triplets book 2 complete - Chapter 54

Triplets book 2 complete - Chapter 54

Triplets book 2 complete Chapter 54: Triplets book 2 complete Chapter 54. "Baby kunyar me kike ji? Kaya na ne fa, kawai dan na kunna wuta na karewa abina…

4,472 words

"Baby kunyar me kike ji? Kaya na ne fa, kawai dan na kunna wuta na karewa abina kallo sai ki fara ɓoye mani kyakkyawar face na ki hana ni gani complete?". Kin magana ta yi, tayi shiru abinta, raba jikinsu ya yi tare da riƙon hannunta suka nufi toilet yana faɗin "To zan ga karshen kunya tun da ni zan wanke kayan tas".

Ita dai taki magana, dan ya tuɓeta gaba ɗaya ya gama kalleta ba kaya, ta rasa bakin magana.

Suna shiga toilet ya saketa tare da fara haɗa masu ruwan wankan, sai ɓoye fuska take yi, ita adole kunya take ji.

Bayan ya gama ya shureta sai cikin baff ɗin wankar. Fes ya wanke kayarsa kamar yadda ya faɗa, ga shi kuma ya iya wankar sosai, saboda yana yi wa Jellynsa. Bayan ya gama ya naɗota a towel zuwa saman bed ya kwantar da ita, sannan ya dawo ya yi nasa wankar.

Bayan ya fito ya ɗauki wayarsa ya kira Abbi akan ya gayawa Aunty ta bawa Hanan kayan Ayla ta kawo mashi, salati Abbi ya yi kafin ya ce "A'a lallai dole ka ce a ɗaura aure, to kai ba zaka bari sai an gama biki ba kafin ta tare a part ɗin naka? Ka fa san mutane za su zo gobe". Katse kiran ya yi dan ya san wannan zance na Abbi Aunty ce ta saka mashi a baki, ba maganar sa bane.

Gaban mirror ya tsaya ya shafe jikinsa da mayukansa tare da feshe jikin da perfume nasa, ta cikin mirror yana kallon duk abin da take yi, sai mutsu mutsu take tana satar kallonsa, wani kayatatcen murmushi ne ya bayyana a kan face nasa ganin yadda take satar kallonsa.

Bayan ya gama ya ce "Baby fitar mani da kayan sawa na?". To ta amsa da shi tare da miƙewa ta karisa wajen drawer kayar.

Wasu kananan kaya wandon jeans baki da t-shirt blue masu shegen kyau ta fito mashi da su.

"Shi kike son mijinki ya sa maki?" Ya tambaya yana tsareta da ido ta cikin mirror ba tare da ya juyo ba, Gyaɗa mashi kai ta yi alamar e, Juyawa ya yi yana faɗin "To shikenan kawo mani na saka" to ta amsa da shi tare da nufarsa da kayan.

Ko da taje sai da ya kara jawota jikinsa ya matseta, jin bananarsa na ƙoƙarin miƙewa ne yasa ya yi sauri ya saketa tare da fara shiryawa sauri-sauri. Ita kuma saman bed ta koma ta zauna.

Tana zama sai suka ji sallamar Hanan a palo "Ɗauki hijabinki kije ki karɓo kayan naki". To ta amsa da shi tare da miƙewa ta sa hijabi ta fito.

Kafin ta dawo ya saka kayansa yana gyara gashin kansa.

Zama tayi bakin gadon tana ƙoƙarin fara saka kayan, a nutse ya tako zuwa in da take ya karɓi kayan ya fara saka mata, doguwar riga ce, sai pant da hijabi.

Kunya ne ya kamata kuma ta yi mamakin ya akayi ya iya sakawa mace pant?, (ni kuwa nace baki san shi ya reni jelly bane? Har jelly ta kai 15 years shi yake yi mata wanka)

Sauri-sauri ya shiryata tare da riƙo hannunta suka fita, da motar Abbi suka tafi shopping ɗin.

Ni kuma na haɗa kayana sai mun haɗu daku a hanyar shopping gobe idan mai dukka ya kai mu!!. [11/23, 5:31 PM] Princess Teema Marubuciya Star Lady: 💖💖TRIPLETS💖💖

E 65-66

Sauri-sauri ya shiryata tare da riƙo hannunta suka fita, da motar Abbi suka tafi shopping ɗin.

Wani katafaren super market suka nufa, yana tuki a hankali yana kare mata kallo.

"Baby bana gajiya da kallonki gaskiya, ko dai yau zaki taya daddy kwana ne?" Hannu tasa ta rufe fuska tana mirmishi.

"E mana zaki taya ni kwana ne?" Gyaɗa mashi kai ta yi tana faɗin "E daddy, ai duk abin da ka ce shi zan yi". Wani irin sanyi ya ji aransa tana ratsa shi, hannu ɗaya ya sa ya jawota jikinsa yana zuba mata albarka, sai Amin take amsa mashi da shi har suka isa Super market ɗin.

Tana ƙoƙarin fita ya riƙo hannunta yana faɗin "Ina kuma zaki je?" "Daddy naga mun iso ne zan fita".

Ɗan jan hancinta ya yi kafin ya ce "Haka zaki fita ba tare da kin bawa mijinki hot kiss ba? Ko so kike idan na shiga Super market ɗin naje ina wani tunani ba na kiss naki ba? Kamata ya yi ki bani hot kiss da zai riƙeni ya hanani tunanin komai har sai mun gama shopping mun dawo cikin mota, sai ki kara mani wani da zai ruƙe ni har izuwa gida".

To ta amsa mashi da shi tare da matsowa kusa da shi, ita dai baiwar Allah kome ya ce mata, sai dai ta ce mashi to, bata taɓa cewa aa ko kuma sai anjima, to take cewa kuma a lokacin zata yi mashi abin da ya bukata.

Matso da fuskarta ta yi daf da tasa, sai kuma ta kasa shan bakin nasa, wani irin kunya ne ta ji ya lulluɓeta sakamakon ya tsareta da wayannan idanuwan nasa.

Ganin hakan yasa shi ya matso ya kama lips nata na kasa ya fara sha kamar wanda ya sami sweet, zura harshenta cikin bakinsa ta yi, ta fara yi mashi yadda yake mata, tana jujjuya harshen tata tare da wasa da nasa, nan take ya birkice mata, hannu yasa ya rungumota sosai tare da damkar breast nata ta cikin Hijabin.

Daga shi har ita wani irin numfashi suke fitarwa mai cike da tsananin buƙatar juna, sosai suka yi romancing na juna kafin su raba jikinsu ya buɗe kofar motar ya fito, sai wani lumshe ido yake yi, da alama ba dan ya so ba ya rabu da ita, ita kuma duk ya fara koya mata duk wani abun da ake cewa soyayya, yanzu kusan rikita juna suke yi, dan kamar yadda ya ce mata idan ya mata abu to ta maida mashi da martani, hakan take yi, shiyasa yake kara narke mata, ya yi ta bata wuta ita ma tana narke mashi, hakan yasa idan sun haɗe suke murjan juna son ransu.

Da kallo ɗaya zaka yi masu kasan cewa e lallai wayan nan a kusa suke, daga shi har ita yanayinsu ta sauya, barema shi yadda idanun nan nasa suka rikiɗe izuwa ja sosai, hakan yasa zaka gane yana tsananin bukatar mace, gaba ɗaya a takure yake saboda bananarsa da ta miƙe sosai, ba dan sun riga sun zo ba, da sai dai su hakura, amma da yake yasan idan ba su sayi kayan yau ba, zai iya kai jibi kafin su saya, hakan yasa ya hakura ya fito daga cikin motar duk da yanayin da yake a ciki.

Ɗan rungumota a jikinsa ya yi suka shige ciki, duk wanda ya kallesu sai ya sake waigawa ya kallesu saboda ba karamin kyau suka yi ba, sun dace da juna sosai da sosai.

Suna tsaka da shopping ne wayarsa ta fara kara, dubawa da zai yi sai ya ga ansanya Ahmad, da yake tsohon sim nasa ne a wayar, akwai numbobin mutane sosai.

Ƴar murmushi ya yi tare da yin picking na call ɗin, ya kara wayar a kunnansa yana faɗin "Hello Ahmad".

Daga ɗayan ɓangaren A'A ya ce "Yaya Maik ina wuni?" Lfylou ya amsa da shi.

"Yaya Maik gobe In Sha Allah zan shigo Kaduna, amma ba lallai na kariso wajen ka ba, dan ba da wuri zan shigo ba sai can yamma, kuma ba zan kwana a nan ba, wucewa Abuja zan yi, wai Yaya Maik har yanzu ba'a gane mani ƴata ba?".

Ajiyar zuciya ya sauke tare kai kallonsa kan Ayla dake zaɓan wasu kayan barci, hannu yasa ya karɓi wanda ta zaɓa ya mayar tare da ɗauko mata wani mai raga raga wadda da shi da babu kusan ɗaya ne, yana yi yana magana da AA "Ahmad wlh Jalila har yanzu shiru, amma ku cigaba da taya mu da addu'a In Sha Allah zata bayyana, zan tura maka hoton ta ma ko zaka haɗu da ita a hanya, dan na san baka santa ba, sai ku haɗu ka kasa gane ita ce, dan zumuncin naku sai a hankali, tun da nace ba zan bawa mummy ita ba shikenan kuka gujeni yau wajen shekara 10 kenan, to dai ku yi mana addu'a".

Nasan kowa zai so jin me yake tsakanin daddyn Jelly da A'A, to a yanzu dai ba za ku samu dogon bayani ba, amsa ita ce Ahmad dai kanin Mummy'n Jelly ne, amma ba uwa ɗaya uba ɗaya ba, su ƴaƴan bappanu ne, da baban mummyn Jelly da baban A'A uwarsu ɗaya ubansu ɗaya, sannan sun yi zama a Kano a tare before su Ahmad su koma Abuja, muna magana ne shekaru 16 baya kenan, sannan idan baku manta ba na gaya maku duk cikin familyn A'A SALAHUDDEEN Ahmad shi kaɗai ne mai son shiga mutane, hakan yasa shi kaɗai yake kiran daddy a waya, wayan da suke son karɓar Jelly kuma ya hana, yan uwan mummynta ne ta wurin uwa, sai kuma kakanta wadda ta haifi mummyn nata, ita ce mummyn da yanzu ya ce dan ya hana ta Jelly shine suka dai na kula shi, to yana magana ne akan mummyn mummyn jelly ɗin. Kafin su yi kuɗi sosai, akwai tsiraru a cikinsu dake tare da daddyn Jelly ba iya Ahmad ba ne kawai, daga baya ne da nera ta zauna sosai da sosai, dama da guntun girman kansu sai kawai suka dasa daga nan!!! A TAKAICE KENAN SU AHMAD DAI FAMILYN MUMMYN JELLY NE, SANNAN SAURA BAYANI ZAI ZO MAKU DAGA BAYA, NA SAN YANZU MA KUN ƊAN FAHIMCI WANI IN DA MUKA DOSA, MU KOMA CIKIN STORYN MU

Ahmad

"To yaya Maik muna addu'a sosai amma za mu kara, ka gaida mani da su Abbi" To ya amsa da shi, ya kuma yi maganar ya ɗauko wa babynsa wani pant da breziya mai shegen kyau dake makale, ga kuma kokon bra ɗin ɗan daidai tata breast ɗin.

Sallama suka yi da Ahmad ya mai da wayar aljihunsa ya shiga ɗiba mata kayan da ransa ke so, duk babu wani kayan arziki da ya ɗauka mata, wandunan ma iya cinya suka tsaya mata wayen da ya ɗauka, ƴan riguna masu kananan hannun kuma a iya cibiga suke tsayawa mutun. Sosai ya ɗebi kaya son ransa, sannan suka tafi wajen biya, bra kawai dozin uku ya ɗeba mata, dan baya son ta bar mashi kayansa a buɗe har wani ya ga alamarsu, ya fi so ta rufe mashi ya zo ya buɗe kayansa da kansa ya murjesu son ransa.

Bayan ya biya kuɗi, ya kwashi kayan da kansa zuwa mota, a gidan baya ya shirya kayan sannan suka shiga, a wannan karon ba su ɓata lokaci ba ya ja motar da sauri dan lokaci ya ta fi kuma da alama Ayla na jin yunwa sosai, dan sai hamma take yi, kuma wannan hamma dai bana barci bane.

Suna isa gida bayan sun yi parking na motar, ya fito ya kwashe kayan zuwa part nasu, kai tsaye ɗakinsa ya nufa yana faɗin, ta ɗauko masu abinci yau a ɗaki za su ci, to ta amsa da shi sannan ta ɗauka masu abincin ta biyo bayansa.

Saman carpet ɗin tsakiyar ɗakin ya ajiye kayan tare da zama ya fara zuba masu abinci, ko kayan jikinsa bai rage ba saboda ya lura babynsa na jin yunwa, idan bai bata abinci ta ci ta ƙoshi ba, ba zai sami kwanciyar hankali ba.

Sosai ta ci abinci dan da gaske ta ji yunwa, bayan ta ƙoshi ne shima ya ci nasa, sai da ya ƙoshi sannan ya fara duba kayan, ita kuma ta tattare masu wajen, ta ɗibi kayan abincin zuwa Palo.

Lokacin da ta kai kwanikan ta dawo ta isko shi ya fitar da wani kwali ya ajiye a gefe, sannan ya mai da sauran kayan.

Gefensa ta zo zata zauna, miƙa mata kwalin ya yi yana faɗin "Saka wa mijinki wannan in gani tukun nan" to ta amsa da shi tare da karɓa ta ɗaura saman gado ta nufi toilet, yana zaune yana jin yadda ta sakarwa kanta ruwa tana wanka.

Wayarsa ya ciro ya fara kallon hotunan Jellynsa wani gun ya yi murmushi, wani kuma idonsa ya ciko da kwalla, kwata-kwata ya mance da zancen zai turawa Ahmad hoton.

Yana a haka har ta fito ɗaure da towel a kirjinta, zuba mata ido ya yi yana kallonta, gaban mirror sa ta zauna, sai da ta gama shafe jikinta da Lotions nasa masu kyau da kamshi da tsada, sannan ta fesa perfume nasa, sai kallonta yake yi ta tafi da imaninsa, tunani ya fara yi anya zai iya hakura ya barta ta kara girma kuwa? Ko dai ya buɗe kayansa a daren nan ne?. Sai tunani kala kala yake yi bawan Allah.

Bayan ta gama ta zo ta ɗauki kwalin kayan da ya bata ta buɗe, wani riga ne wadda ake cewa baby komai ya yi ready, domin duk namijin da ya kalli mace da wannan riga, matukar yana da lafiya to dole ya buƙaci chaskale. Ɗaga rigar ta yi tana kare mashi kallo, dogone har kasa, amma net ne, sai wani pant karami, babu bra ba komai, ana ganin tula-tula tsirarar su.

Haka ta kwance towel ɗin jikinta ta sanya wannan riga da pant ɗin a gabansa, dan haka ya nuna mata, kuma bata ɗauka yin hakan ma wani abun bane, dan ɗazun ma shi ya sanya mata kayan mai gaba ɗaya, sai kallonta yake yana ji kamar ya ɓare kayarsa a daren yau ɗin nan, dan ya karaya, yana ji ba zai iya hakuri har ta kara girma ba, yana buƙatar kayarsa.

Bayan ta gama sawa ne ta ce "Daddy ai wannan rigar gara kawai mutun bai saka kaya ba". Miƙewa yayi tare da manna mata kisa a goshi ya nufi toilet yana faɗin "Ki hau gado ki kwanta ki jira ni ina zuwa". Kamar dai ko da yaushe to ta ce mashi, toilet ya shige ita kuma ta haye bed abinta ta ja bargo ta rufe jikinta zuwa wuyarta.

After 45mins ya fito ɗaure da towel a kugunsa, a lokacin kuma har barci ya yi awon gaba da ita, bai lura da ta yi barci ba, shiryawa ya yi cikin nasa kayan barcin sannan ya haye bed ɗin, sai tashin kamshi yake yi.

Kusa da ita ya kwanta tare da shigewa cikin bargon shima yana kare mata kallo, baya gajiya da kallonta ko kaɗan, ko da yaushe ji yake tamkar a lokacin ya fara ganinta, ya ɗan ɗauki mintoci yana kallon yadda take sauke numfashi a hankali hankali ka fin yasa hannu wajen switch ya kashe wutar ɗakin.

Yana kashe wutar wayarsa ta fara kara, yana dubawa sai ya ga Abbi ne, ko bai ɗaga ba ya san Aunty ce, da yake shi ma ɗan yi ne, sai ya yi picking call ɗin, ai kuwa hasashen shi gaskiya ne ita ce, yana ɗauka ta ce "Hello yaya Maik ina wuni?" Lafiya ya amsa mata da shi.

"Yaya Maik ina Ayla? ka saketa ta dawo mana dare ya yi". Hannu yakai yana shafa face nata kafin ya ce "Wai ke Sadiya dole dole sai kin sa mutun yin maganar da bata dace bane? Ina ruwan ki da Ni? Allah idan baki fita harka ta ni da matata ba sai na yi maganin ki, ta dawo wajen mijinta ne, ko kina da magana ne?" Cikin sauri ta ce "E mana ina da magana, Allah idan baka sako ƴar kanwata ta dawo ba ina zuwa yanzu in ɗauki abata." Abinma dariya ya bashi wai har da cewa zata zo ta ɗauki abarta, da yake ya iya tsiya sai ya ɗan taɓa kumatun matar tasa tare da kai mata wayar kusa da ita dan ita ce ma zata bawa Aunty amsa shi kalamansa sun yi wa Aunty girma, kanta zai fashe idan ta ji.

Ai kuwa yana taɓata, can kasa kasa cikin magagin barci ta ce "Daddy ka bari mana" hannu ya kai saman nipple nata ya ɗan matsa da karfi, da ɗan karfi ta furta "Wash daddy da zafi fa" ta kai karshen maganar tare da waro idanunta tana turo ɗan baki tana magana kasa kasa, akan da zafi ya daina, tun zafin ɗazun bai sake ta ba, ai ba shi ya sallami Aunty ba, ita ta sallami kanta, bai ma san time da ta katse kiran ba, dan tun da babynsa ta fara wash da zafi ya ɗaura wayar saman bedside drawer ya fara murzar kayansa dama kamar jira yake yi.

Idonta cike da barci ta fara biye mashi suna yi har barcin nata ya watse gaba ɗaya, daga nan suka shiga murjan juna da kyau da kyau.

A wannan karon ma, ya yi ƙoƙarin shiga ta, kuma da gaske, sai dai kukan da ta sa mashi da karfi ne yasa ya dakata bai shi ga ba, ya fasa dan yana yi mata kallon yarinya sosai, idan ya shigeta sai ta sha bakar azaba ba kaɗan ba, duk da cewa ita ma mummyn Jelly lolacin da ya aureta 15 years take da shi a duniya, sai dai shi ma lokacin bai wani girma ba 20 years yake da shi, kuma a ranar da ya aureta aka kai mashi ita, a ranar ya buɗe kayansa, amma bata yi mashi kuka kamar na Ayla ba, ita Ayla ƙoƙarin shiga mawai ya yi ta fasa wannan kuka ina ga kuma an yi mai gaba ɗaya? To ba za dai mu haɗa ta da mummyn Jelly ba, dan lokacin mummy'n Jelly da shi da mummyn Jelly kusan shekarun nasu ɗaya, ita kuma Ayla 16 years ne da ita, shi kuma 38 to 39 akwai banbanci.

Haka ya hakura ya kyaleta, amma sun yi wasa sosai wadda ya sanya shi samun natsuwa, ya samu kwanciyar hankali, baya son abin da zai sanya matarsa kuka ko da sunan wasa, baya son abin da zai sa ta fara tsoron sa, shiyasa yake binta a hankali yake fara koya mata soyayya kala kala, dan ta san daɗin shi ta yadda ba zata iya yin fushi da shi ba ko da ya mata mai kankanta, so yake ya sa ta mace akansa yadda ko barci ba zata iya yi ba sai tana gefensa, ya kuma yi sa'a ya kware wajen yin hakan, shiyasa yanzu tun ba'a je ko'ina ba, tana son kwanciya a jikinsa sosai, bata son abinda zai raba su, yanzu ma haka tana kwace ne a saman kirjinsa, ya rungumeta sosai yana sauke numfashi a hankali.

Bayan wasu ƴan mintuna, sai ya ɗauketa zuwa toilet suka yi wanka, ya kashe hasken wutar toilet ɗin, sai ya kunna hasken wayarsa, dan yana son su yi wanka tare, idan ta ganshi haka kuma yasan zata razana sosai, shiyasa ya kashe wutar ya kunna na wayarsa, ita ma wayar a can gefe ya ajiyeta yadda hasken ba zai haska su sosai ba.

Da yake ɗan soyayya ne ajin farko, acikin baff na wankan ma bai kyale ta ba, haka ya jawota jikinsa ya murji iya son ransa kafin ya kyaleta su yi wanka suka fita. Amma dai tasha kuka har idanunta suka yi ja sosai, saboda tula tulan ta sun sha murza da tsotsa har kan nipple ɗin suka yi ja.

Shi ya fara shiryawa cikin wasu kayan barcin kafin ya zo ya sanya mata nata, ɗaya daga cikin wadda suka sawo.

Rungume da ita a kirjinsa suka kwanta, yana shafa bayanta a hankali tare da gaya mata zafafan kalamai a cikin kunnenta har barci ya yi awon gaba da ita.

Shi kuma ya ɗan jima yana tunanin yadda zai ɓareta a ledarta, ta yadda ba zai yi mata ciwo sosai ba, baya son abin da zai sa ta ji ba daɗi ko kaɗan, yana matuƙar kaunar ya ga tana farinciki, dan ta sha bakar wahala na rayuwa, ya kamata yanzu ta huta, dan ma tana da tawakkali ne, da wata ce da mawuyacin abune a sameta daidai haka.

Ya jima a haka kafin shima barci ta yi awon gaba da shi rungume da ita a kirjinsa kamar wani ya ce zai kwace mashi ita.

A ɓangaren Nawid kuwa, wato gidan ABBO.

Yana komawa gida kai tsaye ɗakin Ummi ya wuce, nan ya isko Hajiya Batula da Ummi suna yi wa Jelly magana, da alama nasiha suke yi mata.

Da sallama ɗauke a bakinsa ya shigo cikin ɗakin, da fara'a dukkansu suka amsa Mashi, saman bedside drawer ya zauna tare da gaida su, nan ma da fara'a suka amsa.

Dawo da kallonsa kan Jelly ya yi, cike da kulawa ya ce "Baby kinga yadda kika yi kyau kuwa? Wow mummy Abla muna godiya sosai da gyara mani amarya ta" miƙewa Ummi ta yi ta fice abinta, ita ma mummy Abla miƙewa ta yi tana murmushi ta fita.

Kasa ya yi sosai da murya ya ce "Baby ki yi wa yaya Nawid naki magana mana? Ko dai kina fushi da ni ne?" Ɗago wayannan idanun nata ta yi, lokaci guda sai ya ga yau ta mashi kama da Imran sosai, abin ya bashi mamaki, an mata dilka da sauransu, da ta yi kyau over sai tsantsan kamaninsu da Imran ya fito, jini ba wasa ba.

Da mamaki ya ce "Baby yau kin yi mani kama da wani aminina Prof, bari ma na kira shi na gaya mashi, yau kanwata kuma matata ta yi kama da shi, ba dan ina kishi ba da na tura mashi hoton ki ai, amma ba zan iya ba, duk da shima yana da matar sa, amma ta ɓace a Kano nemanta muke yi, kusan kullun sai munje Kano amma shiru".

Ita dai ko sannu bata ce mashi ba, da alama yau bata jin yin magana ko kaɗan.

Waya ya ciro ya fara kiran layin Imran, sai dai bai ɗaga ba, a lokacin da kiran ya shigo ya bar wayar a saman bedside drawer ya shiga wanka dan ya shirya ya yi barci, lokacin da ya fito kuma kiran ya jima da katsewa, ya ma mance ya sanya kayan barcinsa kawai ya yi kwanciyarsa.

Shi kuma Nawid ganin ba'a ɗauki kiran bane yasa ya ajiye wayar yana tunanin ko dai prof ya yi barci ne.

Matsowa kusa da ita ya yi tare da riƙo hannuayenta ya fara magana kasa kasa, "Baby yau ba zaki yi wa mijinki magana bane? Ko baki so na ne?". Kwace hannunta ta fara yi first kafin ta ce "Yaya Nawid wani sabon munafurci kake shiryawa kenan?".

Zaro ido ya yi yana mamakin kalaman ta, munafurci kuma, ya maimai ta tambayar.

"E mana munafurci, kana tunanin ban ji abin da kace ranar bane?" Ta faɗa tana mashi kallon sama da kasa, yau babu shirme a maganarta, iya gaskiya take faɗe, duk da cewa dama kullun gaskiyar take faɗe, to da shirme a maganganunta shiyasa basa ɗaukarsu akan gaskiya ce, amma yau clear take magana, kamar yadda kowa yake yi, babu shirme babu shagwaɓa.

"Baby me na faɗa ranar kuma ni Nawid?". Ɗaure fuskar nan sosai tayi, ance gado ba karanbani ba, abubuwa da dama ta ga ji babanta, ciki harda tsare gida idan ta yi niyya, da kuma faɗa idan ka taɓota, tana da zafi da kaifin harshe idan ka shiga harkarta, amma akwai shagwaɓa na bugawa a jarida tare da sangarta.

"Kana tunanin ban ji me ka ce bane? To bari ka ji na ji komai, nanar fa ina ji kana waya, kana faɗe cewa zaka yi soyayyar karya dani ta yadda zaka sa wancan kwarton ya dai na kulani, wato da gaske kasan da cewa shi kwarto ne, amma saboda zalinci shine kaki ka dakatar da shi daga abin da yake yi mani ko? Ni na sani har yanzu ba so na kake yi ba, domin na sani cewa duk wanda bai soka da safe ba, da rana ya zo ya ce yana son ka to karya yake yi, kai da bakinka ka faɗi wannan kalmar ranar, ko shima kana tunanin ban ji bane? To idan haka kake tunani ka makara, na ji, kuma kai baka so ni da safe ba, da farkoma agaban kowa da kowa ka ce baka so na, ko ka mance ne? To idan ka mance na tuna maka, ka ce baka sona baka son ganina, ni mahaukaciya ce, to ni mahaukaciya ce dan haka ka rabu da ni, ka koma wajen wadda ba mahaukaciya ba, ka koma wajen wadda kake so, idan ba haka ba, wlh sai na yi maka abin da baka taɓa za to ba". Ta kai karshen maganar tare da miƙe wa ta fice daga cikin ɗakin.

Mutuwar zaune ya yi tunani ya fara yi, baby ta samu sauki ne? Kenan ta dawo cikin hayyacin ta? Dan wannan maganganun nata ba su yi kama da mara lafiya ba, sun fi kama da cikakken mutun mai lafiya, to me yake shirin faruwa ne?.

Jiki ba kwari ya miƙe ya nufi ɗakinsa, can cikin kasan zuciyarsa, wani bala'in kaunar ta ne yake ta so mashi, lokaci guda ya kamu da azababben sonta (Ni kuwa nace ba dai lokaci guda ba, tsohon tsumine ya tashi, dama ka jima a ciki, kawai dai kasa ruwan ido a gaba ne yasa baka fahimci hakan ba)

Yau da kyar ya yi wanka ya yi shirin barci ya kwanta, ko da ya kwanta barci ya ki zuwa har wuraren karfe uku na dare, da kyar barci ya yi awon gaba da shi.

A ɓangaren Rimsha kuwa wato gidan Lion.

Sai asubar ta farka, barci ya yi daɗj, wanka ta yi tare da ɗauro alkawala, raƙatainil fajir ta fara yi kafin ta yi sallar asuba, bayan ta idar ta zauna karatun Al Qur'ani mai girma tare da askar, ta nutsa cikin karatun da take yi sai ji tayi daga bayanta ance kin ɓata, kin tsallake aya ɗaya.

Da sauri ta juya, Malika ce ke zaune mata saman bed nata tana murmushi, yau ta zo mata da doguwar riga pink color saɓanin na baya.

"Malika ke ce?" Gyaɗa mata kai ta yi alamar e "Shine tun ranar baki sake dawowa ba, me yasa?" Ta tambaya tana rufe Al Qur'ani dake a wayarta, tana fita daga cikin App ɗin.

Kara faɗaɗa murmushinta Malika ta yi kafin ta ce "Na dawo mana, an gaya maki na taɓa yin nisa dake daidai da minti goma ne? Idan kina tunanin haka to ki daina".

Gyara zamanta ta yi suna fuskantar juna ta ce "To ya ni bana ganin ki? Tun fa ranar lokacin a ilorin ban sake ganinki ba, ina kika shiga?".

"Kai Rimsha akwai ki da yawan tambaya, idan an gaya maki kuma sai ki tsorata". Murmushin ta yi har sai da dimple nata suka lotsa sannan ta ce "A'a Malika yanzu ai na san wace ce ke, to ba zan tsorata ba, kawai ki gaya mani".

Miƙewa ta yi ta dawo kusa da ita saman daddumar ta zauna tare da riƙo hannayenta kafin ta fara magana nutse

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull