Triplets book 3 complete By teema princess - Chapter 40
Triplets book 3 complete By teema princess Chapter 40: Triplets book 3 complete By teema princess Chapter 40. To mu ɗan koma baya kaɗan, a daren jiya, ba…
3,363 words
To mu ɗan koma baya kaɗan, a daren jiya, ba iya Rimsha ce kawai ta yi mafarkin Jehan na cikin wani hali ba, har ta daddynsu, mummynsu, Gwaggo duk sun yi, hakan yasa gabaɗayansu suka kwana a saman dadduma suna kaiwa Allah kukansu, musamman ma daddynsu da yafi kowa shiga tashin hankali, dan shi nashi mafarkin a tsantsar mummunar yanayi Jehan ɗin ta zo mishi, ya tsorata sosai, wai gata nan tana kuka an mata fyaɗe, tana kwance cikin jini, ga sarka a hannu da kafa an ɗaureta ana zaneta da wasu irin dogayen bulalu masu shiga jiki, duk in da aka zana mata sai wajen ya yi jajir ya tara jini, da yake ita fara ce tas, kunsan duk Uba na gari ya ga yarsa cikin wannan hali ko a mafarki ne ma dole hankalinsa ya yi mummunar tashi ba kaɗan ba, hakan yasa yau ya tashi da azumi a bakinsa dan ya roka mata Allah da ya tsareta a duk in da take, yasan in makamancin haka ya faru da ita zai iya mutuwa saboda bugawar zuciya, wlh bawan Allah nan har wani ƴar rama ya yi, duk ya yi sanyi jikinsa ya mutu, kuka ne kawai bai yi ba.
A ɓangaren mummy da gwaggo ma hakan ne, da azumi a bakinsu suka tashi, duk da su mafarkinta da suka yi bai kai na daddy muni ba, bayin Allah basu kaiwa kowa kukansu sai ubangijin taliƙai, da abu ya damesu zasu ɗauro alwala su kaiwa Allah damuwarsa, shiyasa a kullum suke cin nasara a kan makiya, badan suna addu'a ba ai da an rufe bakinsu, da Rimsha ba zata iya fitowa daga Daular Mutuwa ba, karfin addu'a ya fito da ita, shi ya juyar da hankalin duna har ya taimaka musu suka fita, suka yi breaking na record ɗin Daular Mutuwar, haka shi ma daddy, badan karfin addu'a ba da an jima da kashe shi, su ma su mum ɗin hakan ne, uncle Shitu, dukkansu karfin addu'a ke cetarsu a ko da yaushe, to yanzu ga Jehan ma sun dukufu a kanta, yadda suka dukufan nan kuwa wane uwar Hajiyar daɗi dan ubanta, tsafinta ya yi kaɗan, masu kai kara wajen Ubangiji sun fi yawa, karfin addu'ar bayin Allah ya fi karfinta, Allah dai ya basu Nasara, Amin. Mu cigaba da labari.
Bayan sun kammala cin abincin Areef ya riƙo hannunta yana kallon jakar bayanta, suka nufi waje, shi kuma Aseef sai da ya koma bedroom nasa ya ɗauko wayarsa da key ɗin mota ya fito, a cikin motar ya iskosu zaune suna jiransa, sai hira suke zubawa kamar wasu kawaye, mazaunin driver ya shiga, bai kai ga tada motar ba sai ga Imran da jelly su fito, gidan baya suka shiga, Areef na ya kirasu akan su tafi tare, suna shiga Aseef ya yi wa motar key, gaisuwa Rimsha ta fara ɗagawa Imran, da fara'a sosai a kan face nasa ya amsa, tare da tambayarta ya take, ita ma sai murmushi take yi ta amsa.
"Aunty jalila ina kwana?" Ta ɗagawa jelly gaisuwa, cikin mutunci Jellyn ta amsa mata, da alama ta natsu ne, tana bala'in tsoron TRIPLETS, bare ma kuma da taga Rimshar na zaune kusa da Areef ɗin a kujerar gaba, sai ta kara natsuwa sit kamar bata a wajen, shi kansa Imran sai da ya sha ruwan mamakin me yasa ta natsu sit daga shigowarsu cikin motar, kamar zai yi magana sai kuma ya danne, sai wani kankame shi take yi tana satar kallon Areef da tamkar bai san da zamanta a cikin motar ba, idan ta kalli Areef ɗin sai ta sake juyawa ga Aseef ta kasa banbance waye ne a cikinsu ya yi yunkurin marinta rannan.
Sai hira Areef da Rimsha suke yi suna dariya har suka iso school ɗin, shi kam Aseef yana tuƙi yana latsa waya, Heartbeat na kashe shi da love, tana kudundune a cikin bargo ta lafe a gado sai zuba mishi iya shege take yi, duk ya birkice mata, da kyar ma ya iya tuƙa motar har suka isa. A parking space na makarantar suka tsaya, dawo da kallonsa kan Rimsha Areef ya yi cikin sanyin murya ya fara magana "Ki kula mana da kanki sosai, zamu dawo mu ɗauke ki idan time ya yi, ki je class mu bari mu duba shigaban makarantar naku".
Da yake ba da wannan motar ta saba zuwa ba, sai Anaya bata san ita aka kawo ba, motar Imran Anaya ta sani, tana class, amma kafin ta shiga class ɗin taga tsayuwar motar, sai dai bata kai kallonta wajen ba, dan tasan bata san motar ba, da alama ita ma Anaya bata shiga abin da bai shafe ta ba.
"Yaya Areef zan yi kewarku sosai". Ta faɗa a ɗan shagwaɓe, leƙo face nata ya yi, cikin zolaya ya ce "Za'ayi kewarmu ne ko za'ayi kewar Saif?" Rufe fuska ta yi da hannayenta tana faɗin "A'a dukkanku dai". "Au ashe dai shi ma Saif za'ayi kewarsa kenan?" Cewar Aseef, shi ma cikin zolaya ya yi maganar, "E mana yaya Aseef, zan yi kewarsa sosai, dan ma na ganshi ɗazun kafin ya fita". Murmushi suka yi a tare har da Imran, a nan ne kuma jelly ta fahimci ita Rimsha ba son Imran take yi ba, tana da wadda take so kenan, gabaɗaya sai ta ji babu daɗi abin da ta yi mata, dama an ce rashin sani ya fi dare duhu, to ita jelly abin da ya faru kenan tsakaninta da Rimshan tashin sani.
Sumbata Areef ya yi mata a lallausan kumatunta yana faɗin "Nima zan yi kewarki sosai, ina jin kamar ba zan iya wuni guda ban ganki ba". Wani irin kunya ta ji, su kuma kun sani ba sai na sake faɗa ba, sumbatar mutun or kiss ba wani abu bane a wajensu ga koma waye, shiyasa ma ya sumbace ta ɗin. Ganin ta yi shiru ne yasa ya ce "Ba zaki sumbace ni ba nima? Haka zaki tafi mu rabu?". Bata da zaɓi, dole ita ma ta juya ta sumbace shi a kumatu, tana kokarin cewa Areef ya fita bari ita ma ta fita dan ita ce a ciki, sai ta ji saukar wani sumbata a kumatunta na Aseef, juyowa shi ma ta yi tare da bashi sumbatar, cool murmushi ya sakar mata kafin ya buɗe kofar motar ya fita yana faɗa mata ta kula musu da kanta sosai.
Kusan a tare mazan suka fita daga motar, dan su je office ɗin shugaban makarantar, ita kuma jelly tana ciki tana jiransu, Rimsha na ƙoƙarin fita jelly ta riƙo hannunta tare da ce mata "Ki yi hakuri da abubuwan da suka faru kin ji Rimsha?". Cool murmushi ta sakar mata kafin ta ce "Babu komai Aunty Jalila, ni daman ban riƙe ki a cikin zuciyata ba, nasan rashin fahimta ce". Rungumar juna suka yi kafin nan ta saketa ta fita tana yi mata bye bye, da ido jelly take binta da shi babu ko kyaftawa, yau taga Rimsha ta yi mata kama da daddynta, Allah sarki bata san ƴar uwarta bace, dole akwai kama ta jini.
Class nasu ta nufa, da sallama kasa kasa ta shiga, wani ihu Anaya ta yi tare da tahowa da gudu ta rungumeta tana dariya, "Dama na ce yau In Sha Allah zaki zo". Ita ma dariyar take yi, ƴan class sai binsu da kallo suke yi, dan sun san halinsu a tare, Anaya na bala'in Kaunar Rimsha haka ita ma Rimshar.
Wucewa suka yi suka je suka zauna a mazauninsu, dama kowa da kujerarsa, sai dai suna kusa sosai da juna, "Rimsha ya kamata ki je ki roƙi uncles su baki test ɗin da suka wuce daga na last Monday zuwa yau fa ki yi, dan kinga suna da yawa, almost test 7 fa". Cewar Anaya.
Shiru ta ɗan yi kafin ta ce "Anaya ni English and mathematics nafi ji, yanzu dai ki rakani office ɗin Mr Emmanuel bari na roƙe shi ya bani English na yi, wlh ranar da kika gaya mini anyi test na English da kyar na iya barci". Murmushi ta yi tana faɗin "Kai Rimsha saboda English ɗin kika fi iyawa ba? Dole ki damu ai, amma gaskiya ni ba zan je office ɗin Mr Emmanuel ba, dan kin san halinsa sarai da bala'i, yanzu idan munje mu biyu ma yana iya kin baki ya ce waye ya ce muzo mu biyu, kin san fa ba'a shiga mishi office bibbiyu, mutun ɗaya ne, kema ki yi addu'a kafin ki je, bakin mugu azzalumi, sannan kuma uncle Faisal na jiranki, ba idan ya kiraki baki ɗauka ba, zaki yi bayani". Guntun tsaki ta ja tare da miƙewa ta miƙawa Anaya ɗin school bag nata tana turo baki ta nufi waje, haushin uncle Faisal ɗin nan take ji, kamar ta yi ta kifa mishi mari, a wawa, wawa take kallon shi ma, dan kawai yana nan shiru shiru da shi.
Tana fita ta hango motar su Areef ya bar makarantar, ajiyar zuciya ta sauke tare da wucewa ta nufi office ɗin, a bakin kofa ta yi excuse kasa kasa tare da tura kofar ta shiga, wani irin mahaukacin birki ta ja babu shiri, zaro idanuwanta waje ta yi tana kallon abin da kwakwalwarta ya kasa ɗauka, Mr Emmanuel tare da wata student ƴar ss 2 ne ko 3 suna romancing na juna, ya cire mata rigar uniform yana wasa da breast nata, ita kuma yarinyar sai wasa da gabansa take yi, matashiyar budurwa ce wadda zata iya kai 19 to 20 years haka, gata kyakkyawa ba laifi, fara ce tas, kuma da alama musulma ce, dan kunsan hasken musulci baya ɓuya a fuskar bawa.
A wani irin razane suka ɗaugo kai jin an buɗe kofar, guntun tsaki yarinyar ya ja tare da ɗaukar rigar uniform nata tana maidawa jikinta, da gudu Rimsha ta juya tana ruwan hawaye, to me abin kuka? Binta da kallo Mr Emmanuel ya yi, ita kuma yarinyar sai faman mayar da kayanta take yi, damko rigar uniform ɗin nata ya yi, cikin murya mai kama da na ƴan shaye shayen da turanci ya ce "Ina zaki je Fadila? Ai ban gama ba". Kara jan dogon tsaki ta yi tana faɗin "Mr Emmanuel ka bari sai an shiga class zan sato hanya nazo". Shafa breast ɗin nata dake tsaye kyam ya yi tare da lumshe idanu, kamar wani tsohon maye yana wani lashe baki. Ba dan ya so ba ya barta ta fice daga office ɗin bayan ta gama mayar da kayanta kenan.
Tana fita ya lumshe idanu yana tunano Rimsha a cikin zuciyarsa, tun ranar da ya ɗaura waƴan nan shegun idanu nasa a kanta ita da Anaya yake haɗiye yawu, ya yi ƙoƙarin jan Anaya da wannan shashancin, sai dai bai sami dama ba, dan kullum tana tare da Rimsha, kuma kullum suna cikin class basu cika fita sosai ba, yasan idan ya fara da Anaya zai yi nasara, dan da alama bata da ilimin addini sosai, kuma akwai yarinta sosai a kanta, ita kuma Rimsha ba sai na gaya muku ba, ta san komai dan mummynsu babu kunya babu ɓoye ɓoye ta sanar musu da komai, ta faɗaɗa musu ilimi dan gujewa irin hakan, shiyasa ake son uwa ta rinƙa jan ƴaƴanta a jiki, ya zama daga bakinta suka san komai ba daga bakin kawaye or wani waje ba, baya son idan ya tinkari Anaya Rimsha ta sani, ya fi son kafin ta sani ya rigada ya lalata Anaya ɗin, Shiyasa bai yi wargin tinkararsu lokacin da suke tare ba, ya bari yana jiran wata ƴar dama, lokacin da Rimsha ta daina zuwa school, kwata kwata baya samun damar ganin Anaya ɗin, sai ya zo class nasu karantar da su, bata fitowa, bata da abokiyar hira, da an tashi breakfast ko ya aika a kirata ba zasu ganta ba, a dokar makarantar kuma ba'a yarda wani malami ya kira ɗaliba lokacin da suke class ba, sai dai ita ɗalibar ta fita a sace, idan aka kamata kuma zata yi bayani, a takaice dai Mr Emmanuel Anaya yake son fara lalatawa kafin Rimsha, dan idan Rimsha ta san kudurinsa, zata zuga Anaya ta kuma tsawatar mata a kan kada ta yarda da shi, tsab ya gama karantarsu jira yake ya sami ƴar dama ya cinma burinsa.
Rimsha tana barin office na shi class nasu ta nufa, tana tafiya tana hawaye, abin ba ƙaramin ƙona mata rai ya yi ba, ace wannan kafurin yana lalata ƴar musulma, ta ji zafin hakan ba kaɗan ba, shi ne kuma abin da ya sanyata hawaye, sai da ta zo kofar class nasu ta tsaya tare da goge hawayenta tsab kafin ta shiga ciki, saman chairnta ta je zauna tana kasa da kanta dan kada Anaya ta gane ta yi kuka.
"Rimsha me ya faru ne? Me ya same ki? Mr Emmanuel ya yi miki muguntar tasa ko? Azzalumin wannan mutumin akwai bakin mugu, ya ce ba zan baki ki rubuta bako? Ko dai dukanki ya yi ne". Cewar Anaya.
Girgiza kai ta yi tare da miƙewa da sauri ta riƙo hannun Anaya ɗin suka nufi waje, binsu da kallo ƴan class suka yi har suka fice, suna fita suka haɗu da Uncle Faisal, gaisuwa suka ɗaga mishi, da fara'a ya amsa tare da tambayar Rimsha ya jiki, satar kallon Anaya ta yi tana mamakin ita kuma yaushe ta yi rashin lafiya? Kashe mata ido ɗaya Anaya ɗin ta yi alamar ita ce ta ce mishi bata da lafiya ne yasa bata zo school ba kwana biyu, ganin hakan yasa ta amsa mishi da ta ji sauki.
"Ayya Allah ya kara sauki, na yi ta kiran numberki da Anaya ta bani dan na yi miki sannu ya jiki, sai dai kuma baki ɗauka ba". Kasa ta yi da kanta tana faɗin "Wayar ce bata a hannuna, tana hannun yayana ne, bai cika bani ita ba, Shiyasa ban ɗauka ba". "Okey tom shikenan yanzu dai ina zaku je?". Ƴan kame kame suka fara yi, dan suma basu san in da zasu je ba, ganin hakan yasa ya yi tunanin ko toilet zasu je ne, dan haka sai ya wuce yana faɗin "To ku kula dai sosai, kuma ku dawo da wuri dan kunga lokacin shiga class ya yi, muna da class daku yanzu, daga nan ma class naku zan shiga". Okey suka amsa mishi da shi tare da wucewa suka nufi ta hanyar toilets ɗin, shi kuma ya wuce cikin class nasu.
A kusa da toilet suka tsaya shiru, sai kallonta Anaya take yi da mamaki, ita kuma ta rasa ta ya zata gayawa Anaya ɗin abin da take son gaya mata, suna tsaye a wajen sai ga Fadila ta nufo su, wani irin faɗuwar gaba ta ji lokacin da idanuwanta suka sauƙa a kan Fadila ɗin.
Daga ɗan nesa da su ta tsaya, da hannu ta yi musu alama a kan su zo nan, ba musu suka nufeta dan senior su ce, dole su girmamata su kuma bi umarninta.
Wallon walaƙanci ta fara yi musu kafin nan a walakance a yamutse ta ce "Ke ya sunanki?!" Ta yi maganar cike da izza, ta yi shi kuma tana kallon Rimsha. "Rimsha Nawazudden Sal......." Bata kai karshen maganar ba ta ɗaga mata hannu tana faɗin "Ban ce ki gaya mini sunan tsoho ba, iya sunanki kawai na tambaya, ina son ki buɗe kunnanki da kyau ki saurare ni!, Nasan kin ga abin da ya faru a office ɗin Mr Emmanuel, to wlh ina mai daka miki warning da kada ki kuskura naji maganar nan a wani waje, idan ba haka ba, wlh zan iya sakawa a ɓatar mini dake, kuma a ɓatar da banza, dan haka kibi a hankali". Shiru ta yi, bata ce da ita komai ba, dan bata san me zata ce da ita ɗin ba, wannan rayuwa tana wahalar da ita sosai, ita muguwar tausayi ma Fadila ɗin take bata, tana ta tunane tunane har Fadila ta bar wajen ba sani ba.
Dafata Anaya ta yi tana faɗin "Rimsha me yake faruwa ne? Me ya haɗa ki da Fadila?" Nauyayyar ajiyar zuciya ta sauke kafin ta ce "Muje class Anaya, idan mun fita break zan gaya miki abin da ya faru". Okey ta amsa mata, a tare suka jera zuwa cikin class ɗin, lokacin already uncle Faisal har ya fara yi musu karatu, sannu suka yi mishi tare da wucewa zauwa mazauninsu, sai kus, kus, kus ƴan class ɗin suke yi akan su Rimshar da uncle Faisal, dan na gaya muku dokace idan an rigada an shiga class student basu fita, sai ga shi su sun fita kuma sun dawo uncle Faisal bai ce dasu komai ba bare ma ya hukunta su, hakan ya kawo cecekuce a wajen ƴan aji, sai dai duk cecekucen nasu, basu bari uncle ɗin ya ji ba, iya tsakaninsu ne kawai.
A ɓangaren su Areef kuwa, suna komawa gida, cikin mutunta juna suka yi sallama, hannun jelly Imran ya riƙo zuwa bedroom nasu, Aseef kuwa, juya kan motar ya yi ya sake fita daga gidan, da alama wajen heartbeat zai je, Areef ɗakin Lion kai tsaye ya wuce ya kwanta.
Suna shiga bedroom Imran ya jawota jikinsa yana faɗin "My jelly gaskiya hakurina ya kare, wai ba zaki tausaya mini bane? Ko so kike yi ne na auri wata matar?". Kuka ta saka mishi a kan lallai ita kada ya sake yin zancen wata mace, "To jelly ai ba zan iya jurewa bane, ina shan wahala sosai, in dai baki son na kara wani aure, to sai dai ki barni na rinƙa wasa dake". "Iya wasa?" Ta tambaye shi tana kallon kasa.
"Eh iya wasa kawai, ba zan wuce hakan ba". Hannu ta zura cikin rigarsa tana shafa jirjinsa tare da lafewa a jikin nasa ta yi shiru, gata da shegen son kwanciya a jikinsa kamar wata mage, sai kuma ta ce lallai kada ya taɓa mata tula tula ma bare kuma babban lamari ya wakana, sai dai ta yi ta shafa mishi kirji tana jefa shi cikin wani irin yanayi mai wuyar misaltuwa, bawan Allah haka zai yi ta juyi a saman gado idan ta yi barci, sam baya son ya yi mata dole, ya fi so ne ya yi mata komai a hankali da kuma yardar ta.
Ɗaukarta ya yi suka koma saman gado, sai kara shigewa jikinsa take yi, cikin dabara ya ɗago da haɓarta tare da haɗe bakinsu waje guda, ga shi ita ma ta iya kiss ɗin sosai, yana yi mata tana taya shi, sai ya fara fita a hayyacinsa kuma, sai ta saka mishi kuka alamar bata yarda ba, to a yau ma dai da ya haɗe bakin nasu, ba musu ta shiga kissing nashi cikin salo, shafa wuyarta ya fara yi yana gangarowa a hankali hankali har zuwa saman breast ɗin nata, tana jinsa bata hana shi ba, ba kuma ta yi wani motsi da zai nuna ta ji shi ɗin ba.
A hankali ya fara shafasu yana ɗan matsasu, hannunta ta zura ta rungumo shi ta baya sosai, kara kankameta shi ma ya yi tare da zame bakinsa daga nata ya mayar saman wuyarta, nan take ya fara rikita ta da salon shi, ita ma ɗin dai ta taya shi, dan kuwa ta ɗauki lecture Akila da kyau da kyau, taya shi ɗin da take yi kuma ba ƙaramin kara haukata shi take yi ba, tun daga saman wuyarta yana gangarowa har izuwa bakin nipples nata, cikin salo ya capko ɗaya, yayin da ya sanya hannunsa ɗaya yana ƙoƙarin zuge zip ɗin wandon dake jikinta dan ya rabata da shi, murya can kasa kasa ta ce mishi "Yaya Imran ka cire rigar kan nan botir ɗin yana ji mini ciwo a kirjina". Bai iya amsa mata ba sai dai miƙewa da ya yi ya cire rigar tare da kashe wutar ɗakin, da yake gabaɗaya window curtains ɗin a sake suke, sai ɗakin ya yi duhu babu haske, cire mata rigar jikinta ita ma ya yi, sai dai bai cire mata wandon ba, ya bar mata kayanta dan ya ce mata iya wasa kawai zai yi, yasan idan ya yi gigin cire mata wandon tsab zasu yi faɗa yanzun nan, zata ce ba zata yarda ba, dan haka a hankali zai bita.