Triplets book 3 complete By teema princess - Chapter 41
Triplets book 3 complete By teema princess Chapter 41: Triplets book 3 complete By teema princess Chapter 41. Bayan ya cire mata rigar ne ya yi mata runfa…
3,287 words
Bayan ya cire mata rigar ne ya yi mata runfa da kirjinsa, hannunsa dukka biyu yasa ya capko tula tulan nata, a hankali ya fara wasa da su yana kallon face nata, ta runtse idanunta ruf tana ɗan turo baki, alamar dai tana jin abin da yake mata ɗin har cikin ƙwaƙwalwarta, cigaba da yi ya yi yana mai ɗan lasar wuyarta......
❤️❤️TRIPLETS❤️❤️
*Duk wace ta karanta mini littafina ba tare da ta biyani hakkina ba Allah ya isa ban yafe ba, sai Allah ya tsayar da mu ranar da bata da abin da zata biyani face ladarta*
E33-34
Sai da ya tabbatar ta fita a hayyacinta, ya ruɗar da ita da salonsa, cikin dabara ya zame wandon jikin nata, ko kaɗan bata ji lokacin da ya cire ba, hayewa kanta da kyau ya yi tare da haɗe bakinsu waje guda dan kada ta yi mishi ihu idan ya shiga, ya kudura a ransa kome zata yi yau sai ya buɗe kayansa, idan bai buɗeta ba tabbas ba zata dai'na hana shi kanta ba, wasa ya cigaba da yi da harshensa a cikin bakinta, sai ƙoƙarin kama harshen nasa take yi yana zulle mata, duk dan ya ɗauke mata hankali ne.
Cikin dabara ya mai da hannunsa kasa tare da kama bananarsa ya ɗan buɗe kafafunta ya zura abarsa, yana zurawa ya kankameta da kyau tare da kara manne bakinsu sosai, ƙoƙarin kwace bakinta ta fara yi dan ta yi mishi ihu, amma ina yaki sakinta, dan ba zai iya hakura ba yau, a hankali ya fara sucking nata, duka ta fara kai mishi a baya tana son kwace bakinta ya hanata, bai damu da dukan shi da take yi ba, ya cigaba da abin da yake yi yana mai kara manne bakinsu waje guda.
Da kyar da kyar take numfashi hawaye wani na bin wani ta gefe da gefen kunnenta, kasa kasa ya furta mata kalmar sorry, yasan yau ba ƙaramin dirama zasu sha ba, yau sai sun yi ɗan karamin yaki, to amma ya zai yi, bashi da zaɓi dole ne ya karɓi hakkinsa dan kada ya cutu, ta kankame jikinta sosai da sosai, hakan ya haifar mata da zubar da jini sosai, saboda ya ɗan jimata ciwo, da farko a hankali ya fara yi mata, da tafiya ta yi tafiya, sai salon ya canza, bai san time da ya fara yi mata da karfi karfi ba, ga shi ta kankame jikinta da kyau, zame bakin nasa ya yi daga nata dan ya sami damar yin abin da yake buƙata da kyau, sai dai fa yana zame bakin nasa ya sanya hannunsa a saman bakin nata ya rufe dan kada ta yi mishi ihu, ta sha bakar wahala shi ma kuma ya sha wahala, dan kusan kokawa suka yi da ita, ga shi ta kankame jikinta, hakan ya basu bakar wahala dukkansu biyu.
Sai da ya tabbatar ya mai da ita cikakkiyar mace, ya samu natsuwa sannan ya saketa tare da koma ya kwanta a gefenta, a lokacin kuma babu bakin yin ihu, duk ta yi laushi, numfashi ma da kyar take fitarwa bare kuma ihu, hawaye kam wani na bin wani, idanuwanta a runtse ruf, ta datsesu da karfin gaske, ban da shessheƙar kuka babu abin da zaka ji.
Almost 10 mins yana kwance kafin ya lallaɓa ya miƙe, sai sauke numfashi a hankali hankali yake yi, yau ya sami abin da ya jima yake marari, ya sami abin da ya yi renon shi almost 12 years, buri ya cika, har wani kyalli face nasa take yi, daf da ita ya matso, murya kasa kasa ya fara magana "Am so so sorry my wife, na tuba ba zan sake ba". Tamkar babu ita a cikin ɗaki, ko motsawa bata yi ba, bare ya saka ran zata yi magana, sosai ya rinƙa rarrashinta yana bata baki, amma ina, ban da hawayen nan dai babu wani abin da take yi.
Daga karshe dai ya hakura ya miƙe ya nufi toilet, ruwa mai zafi ya haɗa tare da dawowa ya ɗauketa, bai direta a ko'ina ba sai cikin ruwan, a wahale ta kara sautin kukan nata tare da kankame shi da karfi tana wani irin numfashi wadda dole ta baka tausayi, ya tausaya mata sosai, kasa sosai ya yi da murya ya cigaba da bata hakuri har ya yi mata wanka ya gama.
Ɗaki ya dawo da ita, a saman sofa ya kwantar da ita sannan ya cire bed sheet ɗin ya shinfiɗa musu wani, har lokacin idanunta a rufe ruf, taki buɗewa sai kuka wahala kasa kasa take yi, saman gadon ya mayar da ita tare da rufa mata bargo dan yaga tana rawan sanyi sosai, toilet ya wuce ya yi wanka shi ma tare da fitowa ya shirya cikin wando three quarter fari da riga baki.
Saman gadon ya dawo ya kwanta, a hankali ya fara ambatar sunanta, jin bata amsa ba kuma ta daina kukan da take yi ne yasa ya matso kusa da ita tare da ɗaura hannunsa a saman fuskarta yana sake ambatar sunan nata, da sauri ya ɗauke hannunsa jin irin zafin da jikinta ya yi, waro idanu ya yi yana kallonta, sai faman sauke ajiyar zuciya take yi, da alama barci ta yi, ga kuma zazzaɓi mai zafi ya rufeta, miƙewa zaune ya yi tare da zuro kafafunsa kasan gado kafin ya miƙe baki ɗaya ya nufi waje.
Babu kowa a palon kasan, haurawa sama ya yi, a lokacin Lion ya dawo, bedroom nasa ya shiga, kwance ya isko Areef a saman gado yana zuba barci cikin kwanciyar hankali, shi kuma Lion yana balcony yana waya da TGA, key ɗin motarsa da ya bari jiya da daddare a ɗakin ya ɗauka ya nufi waje, kai tsaye pharmacy ya nufa, ya san cewa bai isa ya tinkari Lion da wannan magana ba, shiyasa bai nemi magani a wajensa ba ya nufi pharmacy kawai ya je ya haɗa mata maganin a can, Lion baya irin wannan wasan da su, ɗan gara ma da TRIPLETS nasa, wani lokaci idan yana jin yin hira da su yana tsokanar Areef ya ce mishi jarabarsa ta yi yawa, dole ya yi mishi tiyata ya cire mishi, Areef bawan Allah sai ya yi dariya ya ce in dai bai cirewa kansa ba, to shi ma babu mai cire mishi, baya irin wannan magana ma da Aseef kwata kwata, iya Areef ɗin ne kawai suke hakan, shi ma sai yana cikin nishaɗi sosai na wuce misali.
A ɓangaren Rimsha kuwa, bayan uncle Faisal ya fita class ɗin nasu, Mr Emmanuel ya shigo ya raba musu papersu na test, yana fita kuma aka buga break time, cikin zumuɗi Anaya ta buɗe paperta dan taga nawa ta ci, ga mamakinta sai taga zero ya bata, zaro idanu ta yi tana kallonsu, nan take idanun nata suka cika tab da kwallah, dan kuwa tasan amsa daidai ta rubuta, tun da take bata taɓa samin ko 50 / 60 ba, 60/60 take samu kullum, sai tast na Mr Emmanuel ne zai wani bata zero, to me ta yi ba daidai ba? Ace gabaɗaya ta faɗi kai ba zai taɓa yiwu ba, dole idan ta faɗi wani zata ci wani.
Student duk kowacce ta kama kanta zuwa waje dan su yi breakfast, ɗago kai Rimsha ta yi tare da sauke idanunta a kan Anaya ɗin tana faɗin "Anaya mu je top shop zan sayi sweet na melody da kuma conacaf....." Bata kai karshen maganar ba ta dakata sakamakon ganin yanayin da Anaya ɗin ke a ciki, idanun sun cika tab da kwallah.
"Anaya lafiya idanunki suka cika da kwallah?" Miƙa mata paper ta yi ba tare da ta yi magana ba, damuwarta ɗaya ,daddynta ba zai taɓa yarda ba, ɗan boko ne tsantsa, bai basu ilimin addini kamar yadda ya basu na boko ba, mahaifiyarsu ma ƴar boko ce, degree gareta a ɓangaren computer engineering, so sun mai da hankali wajen bawa yaran kulawa ta fannin boko, yau idan ta kai wa mummynta wannan paper ta shiga uku da faɗa, daddynta ma idan ya dawo ba kyaleta zai yi ba, ko marking ɗaya suka faɗi a makaranta, sai iyayen nasu sunyi musu faɗa sosai tare da ce musu su tabbatar next time sun dawo da marking ɗayar nan, idan baku manta ba Azharuddeen Bature professor ne, kun ga kuwa boko ta zauna fiye da tunanin mai tunani, Allah kuma ya bawa yaran kwakwalwa, Anaya akwai su da basira na wuce misali, kullum ita ce first class, bata taɓa zuwa second ba, sai dai zuwan Rimsha school ɗin yanzu, da alama za su yi takara ba kaɗan ba, dan ilimin nasu kusan ɗaya ne za'a ce, kuma kun san dai dukkansu jikoki ne ga manyan ƴan boko, Barrister Naurat tare da Dr Salman, an sha boko an ƙoshi, akwai basira ba kaɗan ba.
Zaro idanu Rimsha ta yi tana kallon paper, tun da take da Anaya bata taɓa kallon ta faɗi ko kwara ɗaya ba, fara karatan questions ɗin ta yi yana duba amsar da Anaya ɗin ta rubuta, tabbas duk da bata nan aka yi test ɗin, amma ta san wannan amsa da Anaya ta rubutu correct amsa ne, to me matsalar kenan? Ta tambayi kanta, ita kam Anaya tuni ta fara ruwan hawaye, zuciyarta na yi mata kuna ba kaɗan ba.
Miƙewa Rimshan ta yi daga saman nata chair ta dawo saman table ɗin Anayar ta zauna, rarrashinta ta fara yi tare da bata shawara a kan ta je ta tambaye shi me yasa zai sanya mata zaro bayan kuma correct amsa ta rubuta mishi, ba ƙaramin daɗin shawarar ta ji ba, goge hawayenta ta yi tare da miƙewa ta karɓi paper ta nufi waje, har zata fita Rimsha ta yi saurin dakatar da ita tuna abin da ya faru ɗazun, abin da ta gani da idanunta ba jita jita ba.
"Anaya ɗan zo". Ba musu ta juyo ta dawo, sai murmushi take yi tamkar ba ita ce ta gama kuka yanzu ba, burinta kawai ta isa gare shi ya gyara mata sakamakonta ya bata taci, idan ba haka ba zata iya suma, dan sun ɗauki boko da mahimmanci sosai.
Kusa da Rimshar ta zo ta tsaya tana faɗin "Me kuma ya faru kika kirani Rimsha?" Nisawa ta yi kafin ta fara bata labarin abin da ta gani, daga karshe ta ce mata ta kula da kanta sosai, da yake ita ba ilimin addini gare ta ba, bata san illar hakan ba, kuma tana yawan kallace kallacen fina finan Turawa, sai bata wani ɗauki abin a matsayin wani babban abu ba, bata ma damu ba idan ance za'a rabata da budurcinta, dan bata san amfaninsa ba, film da take gani duk tana ɗauka ma abu ne mai kyau, to abun ku da iyaye tantagaryun ƴan boko, kullum suna wajen aiki, basu da lokacin yaran bare ma har su tsaya yi musu bayani a kan irin wannan matsala, tsakaninsu da yaran sai dai idan sun kawo assessment su taya su yi, bacin haka sai duba takardun makarantar nasu dan suga me aka rubuta, ko me suka koya yau, so a takaice dai ita Anaya bata ma san me ainahin amfanin budurcin ba bare ma ta ji ciwo dan an rabata da shi.
Cikin nuna ko in kula ta amsawa Rimshar da "To suma irin na India film suke yi kenan? Ki ce mun samu India a Nigeria". Baki wangale Rimsha ke kallonta, ko a jikinta wai an yakushi kakkausa, "Anaya kina da hankali kuwa? Kin san me kike faɗa kuwa? To wlh bari ki ji na gaya miki, idan babu wannan abin da na gaya miki, to babu mace". Zaro waƴan nan dara daran idanun nata na gadon Dr Salman ta yi, dan suma sun gaji idanu kam ba karya, daga dara daran idanun nan nasu zaka iya gane cewa jinin Dr Salman ne, zama ta yi saman chair ɗin ta tana faɗin "Rimsha kenan mutuwa mace zata yi ko kuma me na ji kince idan babu shi ba mace".
Ganin ba zata fahinci abin da take nufi bane yasa tai amfani da ƙwaƙwalwarta da basirar da Allah ya bata, tun da ta fahimci tabbas Anaya ɗin ta tsorata da jin babu mace, to bari ta yi amfani da hakan ta tsoratata dan ta kare mutuncinta, idan ta ce zata tsaya yi mata nasiha da bayani a kan me ake nufi da budurci, to tabbas ba zata fahinci komai ba a cikin ƙaramin lokaci haka, dan babu komai a kanta sai boko, dan haka sai ta ce mata "Tabbas Anaya, idan akwai abin da ya fi mutuwa ma mace zata yi, kuma idan kika yarda wani namiji ya taɓa ki ba ɗan uwanki na jini ba, zaki fara rashin lafiya mai tsanani, ko an kai ki asibiti ba zaki warke ba, kuraje zasu fito su ɓata miki jiki, daga nan sai ki mutu, idan kuma kika bari wani namiji ya yi zina dake, to a wajen ba sai kin motsa ba zaki mutu, ba zaki sake kallon su mummy ba, dan haka kada ki yarda Mr Emmanuel ya taɓa ki, kinga shi krista ne ma, yana taɓaki kaɗan dodansu na church zai shanye jininki ki mutu, dan haka sai ki kula sosai, kada ki yarda kowa ya taɓaki".
Zaro idanuwan nan ta yi tamkar zasu faɗo kasa, muryarta har rawa yake yi, ta gama tsorata, har wani zufa ta fara haɗawa, hankali a tashe ta ce "Yanzu Rimsha ita ma Fadila zata mutu?" "Kwarai kuwa, nan bada jimawa ba, dan haka kema idan kina son ki mutu to ki yarda wani ya taɓaki". Narai narai ta yi da idanu tamkar zata yi kuka, duk ta rasa me yake yi mata daɗi a duniyar baki ɗaya, yanzu shikenan idan wani ya taɓata zata mutu, Allah ya sota ma ita ba wanda ya taɓa taɓata sai yaya Feroz ɗinsu da daddy, ko Uncle Shitu bai taɓa taɓata ba, yau ta shiga uku ta lalace, duk wannan a zuciya take zantukan nan.
Ganin ta tsoratata sosai ne yasa Rimshar ta fara rarrashinta tare da kara mata karfin gwiwa da shawari ta yadda zata kula da kanta, daga karshe ta ce mata dama idan kana yaro wani ya taɓaka hakan ba zai faru da kai ba, sai ka girma ka fata period ne idan wani ya taɓaka zaka mutu, da yake ta san Anaya ɗin ta fara period, sai ta fito mata ta wannan hanyar, shiru ta yi tana tunanin tabbas last period ɗin da ta yi lokacin mummyn Rimshan sun zo gidansu sun ɗan yi kwana biyu, tabbas da ta gane tana yi ta tsawatar mata a kan kada ta yarda wani namiji ya taɓa ta, tuna hakan yasa ta kara gasgata zance Rimshar, bayan mummyn Rimsha ma, mai aikin gidansu ta yi mata faɗa sosai a kan kada ta kula maza, ita kuma mummynta tana can wajen Aiki, idan ta fita da safe sai karfe 6 na yamma take dawowa, dan haka bata sanin me ma yake wakana a cikin gidan, ranar da Anaya ɗin ma ta fara period ɗin, mummyn nasu bata sani ba, bata nan, mai aikinsu ne ta taimaka ta nuna mata komai, da mummyn ta dawo, iya always da sabbin pant ta bada aka sayo mata, daga haka ba wani bayani da ta kara mata, da alama ita ma mummyn babu ilimin addini sai zallar boko ne a kanta, irin waƴan nan iyaye na Anaya su suka fi yawa a duniyar mu ta yau, dan girman Allah mata mu kula, ƴaƴa hakki ne a kanku da Allah zai tambaye ku ranar gobe kiyama, amma wasu sai su zaɓi abin banza na duniya su yi watsi da tarbiyar ƴaƴansu, idan kuɗi ya bugasu sai su wani ɗebo ƴan aiki, Allah ba ƴan aiki zai tambaya ba, iyaye zai tambaya, ƴarki mace ki jata a jiki ku zama kawaye, duk wata matsalarta ya zama ke zata fara gayawa kafin kowa, kada ki yarda ace ƴarki tana da wata Aminiya da zata rinƙa gayawa sirrinta ba ke ba, ko da sunan wasa kada ki yarda da hakan, dan Allah iyaye a gyara, kada kuɗi da jin daɗin duniya su ruɗeki, akwai mutuwa a tafi a bar duk wani kuɗi da jin daɗin, Allah ya kyauta yasa mu dace ya kuma sa mu gyara, kuna dai ganin mummyn Rimsha baiwar Allah, dalilin tarbiya da ta basu yau ga shi nan anwayi gari al'umma da dama suna amfanuwa da ƴaƴa nata, badan Rimsha ba ya kuke tunanin rayuwar Anaya zai tafi? Ba dan Jehan ba ya kuke tunanin rayuwar Hanan, Maryam, Adiva, zasu kare? Ku duba irin kasadar da Jehan ta ɗauka a kan Maryam, duk dan me? Dan ta kare mata mutuncinta, da mummynsu bata gaya musu mahimmancin shi ba zasu matsa su shiga kasada dan kula da nasu har wanda ba nasu bane? Da ba'a gaya musu amfaninsa ba za su damu da kula da shi har haka ne? Da bata basu tarbiya ba, ya kuke tunanin rayuwarsu zai kasance? Ku duba yadda suka gogi wahalar rayuwa, Rimsha ta sha zullewa maza ga irinsu boda jamiu, duk dan me? Dan an gaya musu mahimmancinsa, so yana da kyau tun yara basu girma sosai ba, da sun ɗan fara hankali, ki zaunar da su, ki nitsar dasu, ki gaya musu amfaninsa, idan ta kama ki haɗa musu da tsoratarwa, duk dan rayuwarsu ne, a raba yara da kawaye, zina ta yi yawa, lesbian, wannan abu yana yi mini ciwo, yana damuna a cikin zuciyata, kaga yarinya ƴar 15 to 16 years ta san lesbian tana kuma yi, innalillahi wa inna ilaihir rajiun, Allahumma ajirni fi musibati, kuma duk abin da yarinya zata yi idan kuka bincika sanadiyar kawayen banza ne, ku duba rayuwar Aafia, dan Allah kirana a gareku iyaye, ku kula da ƴaƴa, ban da kawaye na kara faɗa, a rabasu da kawaye, tun tana karama ki cusa mata tsanar kawaye, idan ta tashi da shi shikenan kin huta, dan Allah a ja yara a jiki, waƴan nan bala'i na yanzu sun yi yawa, saɓon Allah ya yi yawa, Allah yasa mu gyara amin.
Anaya dai duk ta firgi ce ta tsorata, da kyar Rimsha ta shawo kanta ta yarda zata je office ɗin Mr Emmanuel ɗin, da farko ta ce ta fasa zuwa, ta hakura ta karɓi zero ɗin, sai da ta yi ta bata baki sannan ta miƙe jiki ba kwari duk a mace, tayi ligis ta nufi office ɗin nasa, ita kuma Rimsha ta gyara zama tana jiranta ta dawo su je top shop.
Baki ɗauke da excuse ta shiga office ɗin, yana zaune ya ɗaura kafa ɗaya bisa ɗaya, ganinta yasa ya saki cool murmushi yana faɗin "I knew dama zaki zo, me matsalar?". Saman kujera ta zauna, jikinta sai kerma yake yi, murya a sanyaye ta fara magana "Mr Emmanuel i came to complain about my test results". Kafeta da shegun idanun nan nasa masu kama dana mujiya ya yi, yana kallonta tare da lashe baki kamar wani tsohon maye, idan baku manta ba na gaya muku, bayan halittar dara daran idanu da suka gada har da breast and hips, to ita ma fa Anaya akwai shi, sak Jehan ɗin ne ba maraba, duk lafiyayyen namiji idan ya gansu sai ya kyatsa.
Miƙa mata hannu ya yi akan ta bashi paper ya gani, ba musu ta miƙo mishi hannunta sai rawa yake, karɓa ya yi tare da ajiyewa a gefe, a maimakon ya buɗe ya duba, sai bai duba ba, cike da maitarta ya fara magana da wata shegiyar muryarsa kamar an tada injin niƙa, tamkar wadda ya jima a cikin harkar shaye shaye. "Anaya Azharuddeen Bature, na sani, nasan kinci questions naki dukkan, amma kuma ai ni baki ci nawa rajarabawar bane yasa na baki zero a can".