Triplets book 4 Complete - Chapter 83
Triplets book 4 Complete Chapter 83: Triplets book 4 Complete Chapter 83. Shi kuma Aseef yana can wajen basket ball shi da Akila da TRIPLETS nasa, kwallo…
1,725 words
Shi kuma Aseef yana can wajen basket ball shi da Akila da TRIPLETS nasa, kwallo suke bugawa, dukkansu sanye suke da gajerun wanduna zuwa cinyarsu, har ita kanta Akilar, wando guntu zuwa cinya take sanye da shi, sai ƴar riga da bata wuci cibiya ba, karfi da ya ji dai sun zama turawan suma.
A can cikin gida kuma Gwaggo and Dr William suna zaune saman dining table suna cin abinci, sai zuba love nasu suke yi tamkar ba sune iyayen QUADRUPLE ba.
Sir Safwan da Maryam nasa da babynsu guda ɗaya sun bi Mahhir wato Alex kasar Russia, kun san shi Alex a kasar Russia ya girma, so ba zai iya juya masu baya kamar Brr Naurat ta yi ba, ita dai ta hakura da su, amma shi yana zuwa kai masu ziyara abinsa, so wannan karon sun tafi a tare da Sir Safwan.
Uncle T da Aafia suna zaune a parlournsu, Aafia ta tada kai da saman laps nasa ga wani katon ciki a jikinta, baby's ɗinta kuma suna wajen Ummin Dr Nawid, dan ita ce ma ta renesu.
Sai mammatsa mata jiki uncle T yake yi wai yana yi mata tausa.
Mark and Anaya sun tafi yawonsu abinsu, dan Anaya akwai ta da shegen son ganin gari, bata zama.
Daddyn Rimsha da mummynta ma soyayya babu kama hannun yaro.
Ita kuwa Josephine tana tsakiyarsu ne, tana bayan kowa baiwar Allah, babu ruwanta da damuwa, sai son taga farincikin kowa, Allah sarki su Anderson ne dama duk suka sanyawa su Lion tsanarta, sune nan suka bawa su Rimsha chain mai poison lokacin nan, sai suka yi amfani da face ɗin Josephine ɗin, duk dan kada su Lion su so ta har su je wajenta ta gaya masu gaskiyar abin da yake faruwa, yanzu dai komai ya wuce, ta dawo cikin ƴan uwanta baiwar Allah, ta rungumi kowa nata ne.
Rayuwa yanzu komai yana tafiya dai'dai, sai farinciki suke yi, komai sai kara haɓaka masu yake yi.
A ɓangaren Lion da Rimsha kuwa, haka suka murji juna son ransu, sannan suka kwanta manne da juna, sai shagwaɓa Rimsha take zuba mashi, shi kuma sai biye mata yake yi ya bar su boy a wajen Donal, dama Donal shi ne mai kula da su, yana matuƙar kaunar yaran sosai.
"Noorish yaushe zamu je Nigeria?". Ta faɗa tana mai da hannunta a saman Heronsa.
"Zaki fara ko?".
"Ni me nayi to?". Ta yi maganar tana turo mashi baki.
"Okey baki yi komai ba, bari dai ni nayi wani abin". Ya kai karshen maganar tare da yunkurawa zai miƙe ya haye kanta.
Da gudu ta sauka daga saman bed ɗin tare da ɗaukar wani towel dake a saman bed ɗin ta nufi waje tana ɗaurawa a jikinta.
A dubu ya diro kasa ya bi bayanta.
A parlourn ƙasa suka ci karo da su little suna wasa, yanzu suka dawo daga wajen Donal.
A dai'dai tsakiyar parlourn ya capkota yana faɗin. "Yaushe kafafunki suka yi kwarin da zaki tsere mun?".
Shiru ta yi tana turo baki tare da sauke numfashi, ta sha gudu.
"Muje ki kwantar da abin da kika tayar".
Kukan shagwaɓa ta saka mashi tana faɗin. "Kai Noorish ka barni haka".
"Ai na barki ke ce nan kika taɓani, dan haka tun da kika taɓoni sai kin cikasa ladarki, kawai muje".
Ya kai karshen maganar tare da ɗaukarta cancak suka haye sama.
Sai dariya su little suke yi suna faɗin. "Daddy ya fi mummy karfi, mummy bata da karfi, kullum daddy shike ɗaukarta sama".
Tsawa yayansu babba wato wanda aka fara haifa ya daka masu. Fuska a ɗaure tamau kamar na babansa Lion ɗin, ya ce.
"Idan baku yi mun shiru ba sai na ɓallaku, kun ishe mutane tun ɗazun da cewa daddy ya fi mummy karfi, to idan ma haka ne so what? Allah ku bari na sake jin voice na wani a nan ku gani, duk sai na ɓallaku".
Hayewa saman sofa boy ya yi ya kwanta yana faɗin. "Ni ina kewar Son wlh". Wato yaron Areef babban kenan.
Wani uban harara yayan nasu ya dalla mashi, sam bai san lokacin da malaman nutsuwa suka shige shi ba.
"Da kai da son ɗin duk zaku karɓi punishment bari mu koma white house, zaku sani ne".
Da sauri little ya ce. "Big bro amma ban da ni ko?".
Wani kallon banza ya wurga mashi kafin ya ɗauko iPad nasa ya fara buga game ba tare da ya sake yin magana ba. Duk cikin ƴaƴansu Lion ɗin wannan Big bro ɗin nasu ya fisu iya shege, ga shegen faɗa kamar wani tiger, ga ɗan banzar zuciyar bala'i, baya da yawan magana, amma idan ya yi kuma to umarni ne, kamar dai babansa Lion, Lion ɗin kuwa, kara ɗaure mashi gindi yake yi, dan a cewarsa wai haka yakamata namiji ya kasance, ƴanƴan Aseef da Areef sune manya, amma Big bro ya zama yayansu, dan dole suke ce mashi Big bro, saboda tsoronsa da suke ji, ga waɗan nan shegun dara daran blue eyes ɗin nasa irin na babansa, idan ya zarosu sai sun yi wani irin kyalli mai rikitarwa, hakan yasa yaran suke kara tsoronsa, tun yana karami idan ya yi wa yaro mari ɗaya sai wajen ta bada shatin yatsu. Kuma dan bala'i kowa ya fi sonsa a kan sauran ƴan uwansa, kunsan Hjy Gwaggo da shegen son isa da izza, shi ne yasa ta fi kaunar Big bro ɗin sama da kowa a cikin jikokin nata, dan shi ne mai irin halinta ita da Lion, da Big bro da Pretty sune sanyin idaniyar Familyn Dr William gabaɗaya.
KAI WAƊAN NAN AHALI SUNA SHA'ANINSU..🔥
Saman bed Lion ya mayar da Rimsha tare da hayewa ya rungumota yana faɗin sai ta kwantar da abin da ta tayar.
Tana turo ɗan bakin nan ta zura hannunta ta fara shafa mashi Heron nasa dake tsaye kyam.
Wani irin lumshe idanu ya yi yana faɗin.
"My Meesha ke over ce, ke ɗin maƙura ce, kina kasheni da daɗinki, You're so sweet my Queen".
Zura harshenta a cikin ɗan bakinsa ta yi ta fara juyawa cikin salo. Jawo masu bargo ya yi ya rufesu har kawunansu..........🌝
NI MA PRINCESS FATEEMA ZAHRA NA JA ALƘALAMINA IZUWA WATA DUNIYAR..😌
TAMMAT BI HAMDULLAH🔥.
HAPPY END🕊️❤️🔥💘🤸💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃
A Nan na kawo ƙarshen wannan littafi mai suna TRIPLETS dana ɗauki lokaci mai tsawo sosai ina rubuta shi, kuskuren da yake ciki Allah ya yafe mun, duk wanda na ɓatawa a tarayyata da shi a cikin wannan littafi na TRIPLETS ina mai bashi hakuri, ya yafe mun! Ɗan adam ajizi ne!. Kai amma dai yau zan yi barci har da munshari😌🌝 na huta Wayyo ni daɗi kashe ni!.🤸💃🤸💃🤸💃
And finally my lovely fans that patronized me,🔥 suka jure suka bibiyeni tun daga farkon wannan book na TRIPLETS har izuwa karshe , wallahi ina yin ku, without u all they won't be me FATEEMA ZAHRA MUSA, Allah ya bar Kauna,🤍 Allah subhanahu wata'ala ya dawwamar mun daku a cikin farinciki mai ɗorewa, Allah ya baku arziki from every angle wanda babu talauci a bayansa, Allah ya kara mana son Manzon Allah manzon tsira, Allah yasa mu tashi a cikin bayin da zai yi alfahari da su a ranar gobe kiyama! Nagode! Nagode! Nagode! ina alfahari da ku.
My lovely people's,🤍 i mean my ƴan Amana ƴan comments section group.
A'isha Baita Jidda, Maman Yasmin, Amirat iliyasu Ladan, Maman sultan, Maman abba, Adama goni, Queen Hassena, Anty rifat, Baby baby, Daughter in law, Hafiza Ayuba, Jiddatulkhair, kareema, Maryam, Oum samha, Reechel, Ruky Anty, Oum Ihsan, Young lady, Zarah, Faty beli, Adama, Ameera, Aysha, Mrs Fruits, Zainab mansur, Fm gombe, Beentu muhd abdullah, Amina niger, Aisha galadima, Fatima Ridwan, Maman Samrah, Mrs deen mom jidda, Mrs Hyder, Official Ameera, Yasmina, Anty Nihal, Aysha musa, Fatima kabir, Hajara Ahmad, Huraira abubakar, Xainab idris muhd, Teema, Sm farida, Ummee, Ummu amatullah, Mom Bilal, Oum ayda, Halima idris Ahmad, Hauwa'u Bala msh, Rukayyah Ahmad, Naja'atu, Hasiya Abdurrahman Ago, Fatima Ado, Princess, Deejarh's collection, Maman Usman, Baby, Meeno, Luvly bee, Safna, Maman Noor, Fatima shamsuddin, Mariya Nasir Hassan, Meenart, Aisha Jahazu, Maman Zaitun, Yusra, Khadija Musa, Maryam, Fa'eeza Yusuf. Kai na rantse da Allah sunayenku ba zai yi ko kwatan kirguwa ba, to da duk sauran masu bani hot comments da ban kira sunansu ba, ina alfahari da ku, kuma kuna ra'ina, a gaskiya na ji daɗin yadda kuka rinƙa bani hot comments ba gajiyawa, Allah ya bar kauna🔥🤍 Fatan zaku cigaba da nuna mun kauna kamar haka ko fin hakan ma.
To daga karshe dai sai mun sake haɗuwa da ku a wani zazzafar sakon littafin nawa mai sunan *RAWANIN ZALINCI* shi wannan ba zazzafa bane ba ma, tafasa yake yi yana bada tiriri, salonsa daban ne, ina mai tabbatar maku salonsa daban ne, ku my peoples kun sani already ba sai na sake faɗa ba, PRINCESS TEEMA taku mai abin ban mamaki ce, kun san zaku sha mamaki a wannan karon ma, kun san idan nace salonsa daban ne, to fa daban ɗin ne, trust me ya sha banban da sauran labaran da kuka sani, na tabbata da hakan, kuma ina kara gaya maku yasha banban da kowani irin littafi, dan haka kada ki yarda ki bari a baki labari, da a baki ai gara ki bayar, gani ya kori ji, dan haka ki hanzarta maza ki kasance a cikin tafiyata, dan ki gani ba ki ji labari ba👌 ina kara jaddada maku wlh ba zaku taɓa yin danasanin bibiyar wannan littafi mai suna *RAWANIN ZALINCI* ba, tabbas zaku yi alfahari da ni fiye da tunaninku, kun sani Alkalamin PRINCESS TEEMA alkalamina mai ilmantarwa, fadakarwa, wa'azantarwa, tare da nishaɗantarwa ne, uwa uba ga koyar da ilimin rayuwa, na san kun san da hakan, dan kune ma kuka shaideni da hakan, bani na faɗa da bakina ba, shaidarku ce wannan, kun shaidani bana rubuta shirme da abubuwan banza a labarina, bana rubuta abin da hankali ba zai ɗauka ba! Bana rubutu kamar tatsuniya! Ina rubutu ne kamar gaske, abin da yake kewaye damu!! Kada dai na cikaku da surutu, mu haɗe daku a cikin littafin *RAWANIN ZALINCI* kawai, zaku sha mamaki.🔥🤍 Ku daga jin sunan *RAWANIN ZALINCI* kun san da akwai abubuwa ba kaɗan ba wanda baki ya yi kaɗan ya kwatantasu!! Fatan zaku bani haɗin kai?.
HAR KULLUM TAKU CE FATEEMA ZAHRA MUSA🤍 A-K-A PRINCESS TEEMA 🔥 ƳAR AMANARKU🔥🤍
SSG Palace Gujungu