Wata kishiya complete by sa'adat - Chapter 14
Wata kishiya complete by sa'adat Chapter 14: Wata kishiya complete by sa'adat Chapter 14. Bayan ya gama duba abubuwan daze duba a systems dinsa, ya dan…
2,804 words
Bayan ya gama duba abubuwan daze duba a systems dinsa, ya dan kwanta danyasan da wuya yau yarinyar tazo kasancewar batasan dawowarsa ba. Be jima da kwanciya ba, bacci nannauya ya daukesa.... Data ajiye abincin bata dawo ba, se wuraren 11:pm ta dawo side din, tin kafin ta karaso dinning din, taga alamar ba a taba abinda ta ajiye ba. Karasawa tayi ta bubbude dan tabbatar da ba'acin ba, nan ta tsaya tsaye tana tunanin to meyasa be ci ba,?... Kamar a mafarkin baccinsa yaga ta shigo dinning room din, a gigice ya tashi daga nannauyan baccin dayayi awon gaba dashi. Ya ziro takalminsa na hutu ya sakko down stairs cikin sauri sauri, direct ya isa dinning room din, jijiyoyin jikinsa na gaya masa tana nan tsaye, aiko yana shiga ya ganta tsaye hannunta daya bisa warmer se tunani tunani takeyi kan meyasa beci abincin ba,...idanuwanta ta sauke masa, shima nasa idanuwan ya sauke mata yana mejin wani abu na jansa, tabbas yasan yayi tsananin kewarta ji yakeyi kmr ya karaso ya jawota jikinsa ya rungume ko ze samu yaji sassaucin abinda yakeji a zuciyarsa game da yarinyar. Murmushin farin cikin sake ganinsa ta sakar masa...murmushin datayi masa ba karamin sa zuciyarsa nutsuwa yayi ba. "I miss you..."ya fadi a marairaice kmr wani karami irin yan 20yrs dinnan, ya gama tabbatar da zuciyarsa bata iya controlling magana inde a kan yarinyar ne... Wata iriyar kunyarsa ce tayi aure ta kara tarewa a zuciyarta jin yadda yace mata i miss you, taji dadin kalmar kuma se kunyarsa ta yawaita garesa, daman tana tsananin jin kunyarsa, ba a taba halittar datake jin kunya ba kmr shi. Tsugunnawa tayi ta gaidasa tana kare masa kallo, daman tin a kallon farko ta fahimci ya rame. Amsa gaisuwar tata yayi, hadi da karasawa ya zauna kn daya daga kujerun dinning din, zuciyarsa na cike da nishadin farin cikin, se yanzu yasamu nutsuwa daya sata a ido, daman dan ita ya dawo garin. "Ya akayi kikasan na dawo?'' Ya jefo mata tambayar zuciyarsa cike da nishadin daya jima beyi ba se yau. Da bebanci tace nasa "Larai ce..." Ya fahimci me take nufi, domin kome zatace yana fahimta. "Ta kyautamin...." Ya fadi a zuciyarsa, nishadin gani ta na ratsashi, tsayawa yayi ya zuba mata ido, tana tsugunne daga gaisuwar data masa bata tashi ba, ganin yadda ya tsura mata ido yasata yin kasa da knta, wasu irin hawaye ne suka cika masa idanuwa taf, besan hawayen kona meye ba,, saurin juyawa yayi saboda ganin hawayen na neman zubo masa,yana juyar da knsa kuwa hawayen suka wanke masa fuska, abin mamaki kuma masu zafi, saurin goge hawayen yayi, da hannunsa yayi controlling sauran kada su zubo, dai-dai ta dago taga ya kauda fuskarsa gede. After 2mnt ya juyo da face dinsa yana kokarin danne abinda yakeji a zuciyarsa. "Kiyi serving dina pls'..." Ya fadi hadi da marairaicewa. Ba musu ta tashi tayi serving dinsa, byn ta gama zata juya ta bar dinning room din, ya mata umarni data zauna a kn dayar kujerar dinning din, kuma yace karta masa musu..." Taso ta masa musu amma ganin ya horeta da hkn yasata zaunawa kn kujerar taji wani azabar laushi ya ratsa bom-bom dinta, to dole ga laushin duwawuknta ga laushin kujerar. Tana zaune harya gama cin abincin yana kallonta, ba karamin ci yayima abincin ba, saboda yana ganinta. Ta kwashe kyn ta fice , yana kallonta ji yakeyi kmr ya tashi yaje ya rungumeta. Yana zaune, harta gama kwashe kayayyakin yana zaune ta fice badan yaso ba a ransa.... After dawowarsa da 1week, yanayoyin dayakeji a kn yarinyar ya kara chanzawa, azabar sha'awarta ta kara ninkuwa a garesa, yanzu bacci ma be iyawa, gashi daya ganta se yaji kamar yaje yabita ya matseta ga jikin bango ya taba mata duwawukannan dasuke kasheta. The more yake ganinta the more yake jin bala'i a mararsa ji yakeyi kmr ya haukace a kan yarinyar, zuwa yanzu duk sanda ze daura kwayoyin idanuwansa a kan yarinyar se yayi kwallah amma a boye be bari yarinyar ta gane, kwata-kwata ya gaza fahimtar me yakeji gami da yarinyar. Yau gabaki daya ya kasa bacci, kawai so yakeyi yaga yarinyar kuma ya rungumeta saboda gani yakeyi inya rungumeta ze ragejin azabar dayakeji a zuciyarsa da bargon jikinsa. 1:am ya tashi ya zaune zumbur kamar an tsungulesa, ya mike tsaye sanye da kayan bacci light golden riga da wando, fuskarsa da sumar knsa duk yabi ya hargitse, sbda shi knsa a hargitse yake, ji yakeyi kmr hauka ya kamasa yabi ti-ti sbda abinda yakeji a zuciyarsa yasan kadan ze ragema ya haukace, ga azabar sha'awar yarinyar dake gigita masa Azzakari. Takalminsa yasa na bacci, kawai ya fice a dakin a hnkli yake tafiya kmr Wanda kwai ya fashe masa a ciki, a haka ya sakko down stairs, ya tsaya a falo, kmr wani zautacce, ya nufa dinning room dinsa Ya zauna kn chair, hadi da dafe mararsa wadda ke masa azabar radad'i na zallar sha'awah ya jure harya gaji da jurewa wallahi ya gaji da hakuri. Seda yafi 20mnt a zaunen kana ya mike zumbur kmr an tsungulesa yabi ta kofar kiching ya fice a side din nasa, idanuwansa suka sauka a kn dakin dayakeda tabbacin tana ciki. "Wallahi inaso in ganta ..in ban ganta nayi hugging dinta ba yau haukacewa zanyi..." Ya fadi a fili without control....kmr an zugashi ya nufa dakin datake gadan-gadan, ji yakeyi shi bekima yau komi ze faru ba ya faru, abinda yakeji kawai yakeso ya samu sassaucinsa.
*shin meze faru ne yau? Biya kisha labari ,akwai sirrika na ma'aurata a ciki wadanda insha Allahu zaki karu, dadin dad'awa akwai darasi na ban mamaki a ciki, da ilmin rayuwa*
*VIP nera duba daya (1000), normal group nera dari biyar (500), VIP posting kullum, normal group posting 1page duk bayan kwana daya-daya, Transfer 0542703718 Saadatu Abdullahi gt bank, ko katin M.T.N, da VTU ta wannan number din 08101626484, haka shedar biya ma duk ta number din danasa a sama ne, dan Allah sis nayi bayanin komi pls karki tambayeni sauran karin bayani...kuma dan Allah kada a tambayeni free books dina, sede in paid books dina irin su KYAUTAR ALLAH, YAR DANDI CEH, INSO CUTA NE...su kadai za a tambayeni pls free books din a tambaya a grp*
Manyan mata classic ladies ku garzayo kuse kayayyakin mata, na mallaka hadi da kara dadin duri a kn farashi me sauki, ga sauki kuma ga aiki insha Allahu hajjaju, matsalolinki sunzo karshe, dan wallahi in duri ba ddh baki taba gane kn gadon d'ana miji.. Ku tuntubi lambar nan 08101626484 ngde da soyayya.
*Note.... Ina godiya da masu Sona dan Allah, masu zagina kuma ku zage dantsi ku kara kaimi , ina d'iba kuna kwashemin, a lokacin da kikejin kiyayyata kamar ki kasheni a lokacin wasu kejin suna sona, kuma suke son books dina, insha Allahu bazan bawa masoyana kunya ba... Annasi kuyi hkri ita duniya ba dan mutum daya aka yita ba..nagode masu kaunar books dina dan Allah 😍*
Ranakun hutun posting fina...friday Saturday.
SDEEN selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm! BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE I'm selling MTN data with this cheap price MTN DATA PACKAGE* 500MB@===200 1GB@=====300 2GB@=====600 3GB@====900 5GB@====1,500 Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month Airtel,9mobile and Glo also available. *Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* Whatsapp OR Call *08066268951*
SAADATU BINTU ABDULLAHI (writer of Kyautar Allah)
Page11 Yana isa bakin kofar dakin nata, yaja ya tsaya yayin da zuciyarsa ke Beating da azabar karfi, hakan yakeji duk sanda ya ganta, ko inta shigo side dinsa, koda yana sama ne, inde har tashigo aje masa abinci a zuciyarsa yake ganewa. Hannunsa ya kai kan handle din kofar, yaji zuciyarsa na kara yawaitar bugu, lumshe idanuwansa yayi yana me sauraron bugun da zuciyarsa keyi, yayinda take masa barazanar tarwatsewa,,,seda yafi karfin 10mnt tsaye, kana ya iya murd'a handle din dakin a hankali, nan yajishi a kulle, dai-dai lokacin tana zaune kan dadduma tana nafilfili, bataji karar murd'a handle din ba, saboda be kara laushi ne dashi.... Jin kofar a kulle yasashi dawo da hannunsa baya, yanajin zuciyarsa kamar zata buga saboda tsabar SO, jiri yaji yana neman dibarsa, zaunawa yayi nan kasan kofar dakin ya dafe knsa, zuciyarsa kmr ta faso kirjinsa ta fito waje, ya rasa yazeyi da duniyarsa, ji yakeyi kmr ya fashe da kuka, yanason ya ganta amma baze iya yin knocking din dakin ba, dade ya samu dakin a bude ne ya tabbatar dase ya shiga, idanuwansa na yunwar ganinta, haka jikinsa na tsananin bukatar ta, uwa uba ga sha'awarta dake wahalar da tumbin mararsa. Seda ya kai 2:30am a zaune a kofar dakin dafe da kai, kana ya iya mikewa jiki a sukane ya juya ya koma side dinsa, a bedroom dinsa ya yada zango, gaza kwanciya yayi bisa bed, kawai ya kwanta a kasan carpet din dakin jikinsa sanyi karai, ga sanyin waje daya kwaso, nan da zazzabi Me zafi ya rufesa, ya koma bisa bed ya kwanta ya lullube ba jimawa baccin wahala ya kwashesa, a baccima mafarkinta ya dingayi. Da asubahi a daddafe ya tashi yayi sallar asubah a daki, abinda be taba yiba wato missing jam'i se yau. Bayan ya idar da sallarh, A daddafe ya fada bathroom ya hada ruwan dumi sosai, yayi wanka , still zazzabin dake jikinsa be sauka ba ga azabar sha'awar yarinyar ta addabesa, dadin dad'awa ga kewarta wanda kesa zuciyarsa mummunar harbawa, a kullum cikin yunwar ganin yarinyar idanuwansa, da zuciyarsa suke. jallabiya kadai ya iya sawa bayan ya fito wankan, jikinsa se rawa yakeyi saboda wani sabon zazzabi ne ya rufesa komawa yayi ya kwanta ya lullube da da bargo har kansa, se rawar sanyi yakeyi,.....haka ya wuni daki da azaban zazzabi, sallolinsa na wunin ranar a zaune yayi su, gashi yanaso ya sakko kasa ya ganta amma ya gaza yin hakan, sam beyi gaggawar shan magani ba, saboda zuciyarsa na sanar dashi ciwon bana maganin asibiti bane.
A bangaren al-muqri'ah ta kawo masa abincin safe, ta dawo taga be ci ba, har wuraren 12:am ta kwashe ta kara kawo na rana , suma beci ba, ta kawo na dare , ta dawo 11;am taga shima beci ba, seta fara tunanin ko be gidanne, amma kuma taji a jikinta yana cikin gidan, har 12:am tana nan a side dinsa tana tsaye tanata tunani tunani, ta kwashe kayan abincin jiki ba laka, ta kai kiching ta gyara komi ta nufa dakinta ta kwanta, nan ta gaza bacci se uban tunani-tunanin dake dawainiya da ranta a kn Abdoljalal. Ganin ta gaza baccin ta tashi ta fara sallolinta na dare kmr yadda ta saba, amma zuciyata na kn tunanin gogan, yawancin addu'ur'inta ma duk a knsa ne. Haka washe garima takai abincin safe taje ta samesa yadda ta kaisa, zuwa lokacin seta fara jin zuciyarta na mata wani iri, ta kwashe kayayyakin, tana ajesu a kiching kawai ta nufa side din su larai , a hanya ta hadu da laran itama zatazo gunta ne ta fara aikinta tin yanzu dan acewarta da zafi zafi ake bugun dutse 50k ba wasa ba. Cikin bebanci al-muqri'ah ta tambayi larai ko megidan ya sake tafiya ne?'' Larai bata fahimci me take nufi ba, ganin bata fahimta ba yasa al-muqri'ah jawo hannunta suka nufa kiching ta mata gwari gwari,...larai ta fahimci me take nufi tace "Kina nufin jiya kin masa abinci be ci ba kwata-kwata?'' Al-muqri'ah ta daga mata kai alamar Eh. Larai tace "Aah gaskiya beyi tafiya ba, yana nan dannaga motocinsa kaf a jere be fita ba gaskiya, sede ko in yana sama ne knsan manyannan, kila beson hayaniya ne, kici gaba da dafa masa abincin, dan kar ki bari ya zama lefi,..." Al-muqri'ah ta daga mata kai alamar toh, amma zuciyarta ba ddh, sam bata maji gamsuwa da kalaman laran ba. Larai tayi murmushin shu'umanci kana ta fara magana cikin makirci "Yarnan kede Allah yasa kinzo da farin jini gidannan...har Wani ya ganki yace yana sanki, yasameni yace in gaya miki, a cikin masu gadin canne na kofar get yaje, baki gansa ba kamilalle salihin bawa..." Al-muqri'ah dake jinta, ta hade rai dan ita batason maganar maza, sam bata sakewa da d'ana miji, se Abdoljalal ne kadai take sakewa dashi har take masa murmushi, amma ita maza basa ganin fuska a gunta, komi takeyi tana taka tsantsan da d'ana miji, saboda kakarta ta taba gaya mata in mace ta sake da saurayi namiji in har yasan farjinta, to tabbas duk namijin daze aureta a banza ze dinga ganinta, kuma kakarta ta gaya mata duk maza mayaudara ne, basa sanka seda wata manufa, duk mesanka na Allah baze tunkareka ba, sede ya tunkari magabatanka musammanma ita al-muqri'ah datakeda karancin shekaru. Sannan kafin tazo gidan ma seda hajiya knde ta mata warning kn ba ruwanta da mazan gidan saboda yan iska ne, to ta rike hakan a knta gam, kunsan bebe da rike abu, dan haka ta girgizawa larai kai alamar aah ita bataso. Larai ta fahimci me take nufi da girgiza kan tace "kisoshi ze baki kudi masu yawa seki tafi gida ki dena bautar nan ta wahala..." Al-muqri'ah ta kara fahimtar wato san bana gaskiya bane, dan haka ta girgiza mata kai alamar aah, larai ta fuskanceta, nan take ta gano yarinyar nada wayau , ba irin wawayennan bane, kuma zatayi wuyar kai, balle ma bebaye nada wahalar sha'ani, kuma larai tayi alwashin insha Allahu seta shawo knta dan 50k ba wasa bace a gareta. Yarinyar ta juya ta fara aikinta, taki kara sauraren larai tanaji tana mata mgna duk a kan taso wanda ke sonta dinne, amma taki bi ta kn laran, da larai taga hakan ta fice a kiching din tana fadin "Ko uban waye ke sekin amince da salisu tantiri, in knsan wata baki san wata ba, dubu hansin dinnan bazata wuceni ba a banza a hofi duk bakin cikinta se tantiri yaciki ni kuma se naci 50k..." Tini larai ta gama lissafa abinda zatayi da 50k din da tantiri ze bata in bukatarsa ta biya a kn bebiya.
Zuciya ba dadih ta shirya masa abincin rana ta kai dinning din ta fito daga side din jiki ba kwari, tana fitowa taci karo da usman me gyaran side di Abdoljalal. gaidasa tayi, usman ya washe baki hadi da amsawa tini shima ya fahimci bebiya ce sbda suna yawan haduwa shida ita, inta fito side din nasa, usman shine me kula da bangaren gogan duka. Da bebanci ta kuma tambayarshi megidannan ko yayi tafiya ne..." (Dan bata gamsu da abinda larai ta gaya mata ba Kwata-kwata, zuwa yanzu ta kara jin tsoron larai) usman yanada kani bebe, dan haka ya fahimci me take nufi. "Oga na nan a bedroom dinsa me kyau, amma sede beda lafiya jiya da daddare ya kirani na dakko masa drink a frij yasha paracetamol,..." Cewar usman. Al-muqri'ah data zuba masa ido tana saurarensa , daman tanaji a jikinta tabbas ba lafiya Ba, har zuciyarta, taji rashin lafiyar tasa. Allah ya sawake tace da bebanci, kana ta juya ta nufa kiching tana jiran usman ya wuce taje ta dubo gagon dan wallahi zuciyata bazata jure ba, kawai ji tayi so takeyi ta gansa, dan taga a wani hali yake ciki. Zaunawa tayi a kiching din tayi tagumi, kai kace mutuwa aka mata, se hadiyar miyaun damuwa takeyi da tashin hankali, lokaci zuwa lokaci seta tashi ta leka taga usman ya bar kofar side din nasa, amma se taga ma ya shige side din nasa, ta koma ta zauna tana jiran ya fito dan ita ma ta shiga taje ta gansa da jikin nasa, ko zuciyarta zata nutsu ta dena hadiyar yawunnan na zallar damuwa. Tinda usman ya shiga be Fito ba seda akayi magriba duk al-muqri'ah na nan zaune tana jiransa ya fito ko sallar la'asar da magriba a nan kiching din tayita, gani takeyi kamar in zata shiga side dinma usman ze hanata ne,dan kunya takeji ta shigo kuma ta nufa dakin Abban nata alhalin usman na nan, wallahi daba dan haka ba da tini taje ta gansa, dan zuciyarta se azabar zirya takeyi taki zama guri daya. Usman na fitowa daga side din ya nufo kiching din datake, ya sameta tsaye, ya kalleta ya sakar mata murmushi domin shima wai santa yakeyi tin randa ya fara ganinta ya kamu da zallar madarar zumar santa. "Oga yace ki kawo masa abinci dakinsa na sama..." Cewar usman. Seda ta sauke ajiyar zuciya saboda wani irin dadih daya ratsa mata zuciya, Kmr tana jira ya fadi hakan, ta fice a kiching din zuwa side din cikin sauri sauri, usman ya tsaya ya zuba mata ido seda ta shige ya dena ganinta, kana ya wuce hidimar gabansa se murmushi yakeyi a zuciyarsa yace. "Nasamu matar aure..." Danshi bada isknci yake sonta ba da aure yake sonta.