Wata kishiya complete by sa'adat - Chapter 20
Wata kishiya complete by sa'adat Chapter 20: Wata kishiya complete by sa'adat Chapter 20. 8:am da talatainin safiya saude zaune a falonta, Yayinda larai ke…
3,317 words
8:am da talatainin safiya saude zaune a falonta, Yayinda larai ke tsugunne a kasa, fuska dauke da tsoro, hajiya saude ta zuba mata ido se faman girgiza kafafuwa takeyi, sanye take da wata buhun rigar atamfa abuja bubu, a kalla yanzu turmin atamfa biyu hajiya saude keci, ta kara tafka wata uwar rusheshiyar kiba, ta kuma dunkulewa rigijiji, ga uwar uban dukiyar kumatunan nan nata sun kara subutu subutu kamar fanje yaji yis, bakinnan nata ya kara zungurere dashi, kamar na biri gashi baki kirin kmr na yan shaye shaye,, hankalin hajiya saude kwance se kara rushewa takeyi tana tarwatsewa kamar chin-chin yaji kayan hadi. "Ina shi usman din danace ki kirawoshi ku taho tare..." Cewar gimbiya madam Hajiya saude, tana magana kumatunan nata na motsi, yayin da nonuwannan nata suka kara uban tsawo har sun wuce cikinta sun kai cibiyarta, kmr de sideden silifan, tumbinnan nata ya kuma kara uban fadi da tsawo, data zauna tumbin ze zauna shima a kn cinyoyinta rigijib. Jikin laure ya kara daukar rawa daman ita tinda akace mata wai hajiya na kira yau da sanyin safiyarnan ita da bata tashi da wuri amma yau ta tashi da sanyin safiya. larai ta gama yadda da yau akwai tashin hankali ta riga ta sadakarma kwan baya gurbi ne ze fashe, in ko ya fashe seya addabi uban kowa da wari har wadda ta fasashi. "Eh yacemin ynzu zezo saboda oga yasashi wani aiki ne shine yake dan karisawa..." Cewar larai, Hajiya saude ta bude baki zatayi magana usman ya iso yayi sallama ta masa iso ya shigo shi knsa gabansa faduwa yakeyi saboda kiran saude ba Alkhairi bane. Zubewa usman yayi ya fara koro mata gaisuwa ba tare data amsaba ta gyara xama, hadi da gyara zaman dankwalin dake knta ta turo shege gaba, ta chuno dogon bakin bakinta kana ta fara magana cikin ruwan wutar bala'i. "Kai dan bura ubanka har wuyanka yayi kaurin dani zanyi kira kazo kace wai, kana karasa aikin Abdoljalal ne..." nan take usman ya shiga bata hakuri daman yasan za ayi haka, domin ya lafiyar kura balle tayi hauka, inda sabo kowa ya saba da zagin hajiya saude. Kwafa saude tayi hadi dacewa ina dai-dai da zamanin ko wani dan tsinannan me aiki a gidannan..." Duk suka hada baki gun Cewa "Allah ya huci zuciyarki..." Ta kuma yin kwafa, hadi da gyara zama irin na masu isa da duniya wadanda basu san akwai mutuwa ba. "Daman na kiraku ne in tambayeku, amma inaso duk ku gayamin gaskiya, domin in har kukamin karya na gano hakan a karshe wanda yake lahira ma seya fiku jin dadih,, kundesan wacece sauden saraki ba imani bane ya yawaita a zuciyata..." Usman da larai suka hadiye wani mugun yawu na tashin hankali suka juyo suka kalli juna, kana duk suka amsa da zasu fadi gaskiya, zuciyarsu se dukan dari uku uku takeyi, saboda basu san mezata tambayesuba. Saude taci gaba da magana, tana karkata akalarta ga usman. "Zan fara ta kanka kai usman kana jina kou...." Usman ya amsa da "A, ranki ya dade..." Har jikin usman din na rawa. Hajiya saude taci gaba da magana tana tsaresa da yan mitsilayen idanuwanta na harijai. "Kai usman kafi kusanci da bangaren mijina, ya kake ganin mu'amalarsa da wannan me dafa masa abincin, aikinta takeyi ko kuma de tana shigarmin harka mijina saraki? Dannasan de shi mijina ko kallon bnza bata isheshi ba,ni nasan mena taka a kanshi...." usman ya hadiye wani yawu kana ya saita kansa ya fara magana cikin kwarewa, "Ai ranki ya dade knsan de waye Alhaji saraki, ina .e tabbatar miki dako kallo ma wannan yarinyar bata isheshi ba, zan iya ce miki ma basu cika wani haduwa dashiba, shi yamafi zama a saman benensa, in kinga ya sakko abinci zeci, kuma daya Ci abinci shikenan seya koma sama..." Usman ya fadi ne kawai dan gaskiyar bazata fadu ba, amma shima ya fara fahimtar abubuwa, yana gani oga na shishigewa yarinyar.."wawuya jaka in banda wawanci ke kya dauko wannan dankwalin kice mijinki baze kalletaba..." Usman ya fadi hakan amma fa a can kasan ransa. hajiya saude ta sauke ajiyar zuciyar maganganun usman danta kula shi ustazi ne baze mata karyaba, nan da nan ta fara aminta da kalamansa, mummunar mafark tayi yau taga mijinta tsaye da wannan yarinya me aiki sunawa juna kallon So da kauna shine hankalinta ya tashi ta gaza komawa baccin ma yau gabaki daya, amma fa tasan kawai sherin shedan ne ke bibiyarta koda yake itama da knta tasan tafi shedan sharri. "Ka tabbata usman? Dan wallahi inna fahimci wani abu akasin abinda ka gayamin wallahi gidan nan ya mana kadan nida kai..." Cewar saude. Usman da gabansa ke dukan uku uku ya juya ya kalli larai ta daga masa kai cikin kissa alamar yace ehh ba tare da burunguzuma ta fahimtaba.. "Tabbas ranki ya dade duk cikin kalamaina babu karya, wannan magana gaskiya ce, shi yallabai fa ranki ya dade be ganin kowa a duniya seke,..." Usman ya karisa maganar hadi da zuzuta ta, danso yakeyi su gama lafiya shi da ita, dan kowa yasanta da shegen kishin bala'i. Hajiya saude tayi murmushi jin abinda usman yace kana tace "Ko ya akayi kasan haka usman?'' Usman ya tunano wata karya kana yace "Ai ranki ya dade knsan na hannun damansa, Ahamad dinnan aminina ne, shiya gayamin yacemin wallahi duk kamfanonin oga ko sakatariya beda ita mace, saboda kawai matan ma duka basa gabansa, to yanada kema mezeyi da wata mace a duniya, ubangiji fa shi kadai yasan halittar daya maka miki, ai yanayinki ya wuce misali ranki ya dade, surarki ta wuce me hankali..." Larai ta kalli usman danta fahimci magana yama sauden cikin magana amma Hajiya saude bata fahimtaba sema ta shiga nishadi mara misaltuwa. "Alhamdulillahi,,, toh yanzu zan baka wani aiki na kulamin da yarinyarnan a kn mijina, insha Allahu ni nasan mezan maka..."cewar hajiya saude. Usman yace "an gama ranki ya dade..." Hajiya saude tace "yawwah jeka tokai na gana da kai, duk abinda ka gani ko ake ciki ka dinga sanar da larai tana gayamin ko kazo ka sameni...da kaga akasin abinda nakeso kazo ka gayamin..." Usman yace "toh angama ranki ya dade..." Ya mike ya bar falon yana godiya ga Allah dasuka rabu lafiya, seda yayi nisa da side din kana yace "wawuya duk wayanki kinyi ya ubangijinmu ne... Insha Allahu se munga karshenki, bi izinillahi se oga ya auro mace, danke ba mace bace, baki da maraba da botoramin film muguwa kalarki kalar zuciyarki, in ba ma kaddaraba me oga zeyi dake... Dan dagani ke bakar kaddarace a gurin oga ...." Usman ya kyakyale da dariya shifa gabaki daya halittar matarma dariya take bashi. "Burunguzuma kenan....wai!!'' Usman ya kara fadi yana tafe yana dariya.
Usman na fita hajiya saude ta dawo da dubanta da hnklinta kn larai tace "Toke ina jinki, ki gayamin gaskiya ya aikin dana saki, ya rayuwar mijina da yarinyarnan?'' Larai ta gyara zama hadi da gyaran murya tace "Yawwah hajiya knsan de gaskiya dayace kou, toh ita zan gaya miki, in kn amince..." Seda gaban hajiya saude ya fadi jin abinda larai tace. "Eh na amince ki gayamin...Ai gaskiyar nakeso ki gayamin larai...." hajiya saude ta fadi yayinda zuciyarta ke tsananta bugun da batasan na meneneba, ta kara kure larai da ido.... Har larai zata bude baki tayi magana hajiya saude ta dakatar da ita dacewa "Ki fito fili pls ki gayamin gaskiya larai dan Allah, ni knsan inde a kan mijina ne banda hankali, kawai ki gayamin gaskiyar meke faruwa da mijina da yarinyar nan..." Saude tayi maganar da kwantacciyar murya yauce rana ta farko da larai taji saude tayi magana da kwantacciyar murya batasan tanada kwantacciyar murya ba se yau.
*pls a bar fitarmin da littafi dan Allah...*
Vip 1k normal 500 0542703718 Saadatu Abdullahi gt bank shedar biya ta nan 08101626484 ko M.T.N card.
SAADATU BINTU ABDULLAHI (writer of Kyautar Allah)
Page 16 Larai tayi kasa-kasa da murya irin ta gulma da munafunci kana ta fara zayyano zance. "Yooo ranki ya dade yallabai mezeyi da wannan yarinya me siffar jinnu wal-insu, ai ranki ya dade ki tsoma ranki a ruwan sanyi kawai, ki maya wankan tsarki da ruwan kankara, kiyi bacci ki huta, yar hutu jikar hutu, babu wani abu ko makamancin abu a tsakaninsu da wannan me aikin, in takaice miki ma hajjaju ikon Allah ai shi Yallabai ma kyamar yarinyar yakeyi....." Hajiya saude tayi bending a kn kujera hadi da sauke nannauyar ajiyar zuciya, tasha wata matseefar larai zata gaya mata akasin abinda usman ya gaya mata. "Amma larai har kinsa gabana faduwa nasha akasin kalaman dasuka fito a bakinki zaki gayamin, wallahi har zazzabi ya fara rufeni..." Cewar hajiya saude da zuciyarta, ta kuma kwanciya saboda kalama larai dana usman data hada a kanta. Larai ta watsa hannu hadi dacewa "Ah'ah ranki ya dade, ai wannan magana da usman ya gaya miki kaf gaskiya ce, ko digo daya na karya babu, shiyasa nima na kara tabbatar miki da gaskiyarnan bisa gaskiya,,, ranki ya dade kmr fa cewar usman ne ke kadaice a gidannan, kuma har abadan ni banga alamar oga ma nada lokacin wasu banzayen mataba... Yooo Allah ya temakeki ta ina ma oga ze jajibowa kansa wahala, shifa ba ruwansa kwata-kwata ko mu nan masu aiki in muka gaidasa bema kallonmu...." Nan take Hajiya saude ta karajin zuciya da hankakinta ya kwanta luf a kan mijinta ta kuma sauke ajiyar zuciya, ta furzar da iskar nishadi. "Naji dadin kalamanki larai,, ni daman nasani mijina mezeyi da wata bayan duk na kulle ko ina a birnin zuciyarsa dazega wata mace, kawai shedanne ke dorani a kan wasu tunani tunani..." Larai ta amshe da "Ranki ya dade ki kori tunani tunanin, ki kwanta kiyi bacci, ki kara hutu bisa hutu, wannan maganganu nawa babu na karya a ciki, ai yadda kikasan bola haka mijinki ke kallan me dafa masa abincinnan, yoo hajiya meze kallah a jikinta wanda be kallah Ba a jikinki..." A wannan karan seda Hajiya saude tayi murmushi, yauce rana ta farko da larai taga nurmushinta a duniya, larai ta fuskanci daman tini karya tafi mata dadih a kan gaskiya. "Aiko karyar zamuyita shirga miki bakar daga...." Larai ta fadi hakan a zuciyarta. "Allah larai kice nima kyakyawa ce ta last class..." Hajiya saude ta fadi tana karewa knta kallo ita a dole ga kyakyawa. Larai ta dago ta kalleta dariya ta tarun mata a wuya amma dole ta hadiyeta tace "Tsananin kyaune dake ranki ya dade, ai kyaun naki ne da SO ya hana Alhajinki gigin kallon wata, haba ranki ya dade ai ko kusa ma karki kara kawo tunanin Daddy ze iya kallon wata ko wacece ita, ki kwantar da hankalinki...." Hajiya saude ta kara shiga nishadi da farin ciki zuciyarta ta kuma nutsuwa tsam a guri daya a kan mijinta.."toh shikenan larai, amma fa kici gaba dasamin ido de a kansu ko za a samu wata jaridar akasin wannan da kika fayyacemin yanzu...." "Aiko an samu bazata saiduba domin wannan jaridar ko me saidata ma se kiyi ajalinsa...jaridar bakin jini ne da ita..." Larai ta fadi a can bedroom din zuciyarta. , amma a fili tace "Ai ranki ya dade baza a taba samun ma wata jaridar akasin wannan ba, kin de sanni dasa ido hajjaju to tsawan lokacinnan banga komi ba, wannan jarida dana sauke miki ita yanzu ita nagani kuma ita kowa yagani..." Hajiya saude ta kara sakankancewa zuciyarta ta fita a wasi wasi. "Toh shikenan larai tashi ki tafi abinki anjima kizo zan baku babban tukuici keda usman, maganganunku sun sani a ni'imar nishadi, saboda ni mijina shine duniyata...." Larai tace "Toh ranki ya dade, mungode Allah ya saka da Alkhairi Allah y kara arziki, Allah yasa daga ke ba kari..." Saude ta amshe da fadin "Ai dagani din ba kari ne na har abadan..."tayi maganar cikin tabbatarwa. "Jahili jahili ne...." Larai ta fadi a ranta domin duk jahilcinta tafi saude ilmi yaza ayi ace Allah ki kawo wani zancen bnza kuma. "Insha Allahu kuwa hajiya, ai kin kulle ko ina da ko ina Ni'imar da Allah ya miki dabance..." Larai ta fadi hakan a bayyane. Saude ta kara shiga nishadi, ita da knta tana tabbatarwa da kanta, mijinta be isa ya kalli koda wata mace ba balle yasota da Aure. "To ta ina..." Saude ta fadi a ranta, yayinda nishadinta ya yawaita, larai ta mike ta bar side din nata Ita fa larai tama fara tunanin hajiya saude bata da hankali, in ba rashin hankali ba, ke ba zuwa bangaren mijinki kikeyi ba, ke ba sauke hakkinsa kikeyi ba, kwata kwata ma, bakisan a wani yanayi mijinki yake ba saboda tsabar kiwar tsiya, dan ganin nisan zuwa part din nasa takeji, ita fa ko sakkowa daga upstairs dinta aiki yake zamar mata, qiwa ce da ita ta matsifa, hutu kawai tasani a rayuwarta batasan yadda ake tarairayar miji ba ko kusa. "Sakarai me dadin kishi..." Larai ta fadi a bayyane tana yatsina fuska, a kasan zuciyarta kuwa Adduarh rushewar saude a gidan tashigayi, wannan adduarh kaf ma'aikatan gidan babu wanda bema saude ita.
Yau kimamin satinsu daya da dawowa daga asibitin taji karfin jikinta sosai, Abdoljalal na tsananin bata kulawa daso da kauna, ya riga ya daurata a kn darasin sansa, kuma ta dauru tayi zurfi matukar zurfi. Abdoljalal da knsa yaje kasuwa ya siyo mata net na gayu, yazo yasaka mata a gadonta, inde a kan al-muqri'ah ne Abdoljalal be jiran kowa, sede yaje da kanshi kawai ya mata, kullum yana side dinta, yana bata kulawa ta musamman. Ya siyo mata akwatuna guda shida duk cike da kayayyaki na Alfarma. Atamfa kusan kala hamsin, laces kala ashirin shadda kala ashirin, ya bawa Ahamad yace ya kai a dinga mata a gwada da kanwarshi kasancewar Ahamad nada knwa ne 16yrs. Abinka na kudi ko 1week ba ayiba aka dinko mata atamfofin guda hamsin da shaddodin guda ashirin, da laces din guda ashirin, masu kyau duk ciki babu kayan banza. Abdoljalal ya kawo mata ta amsa ta shiga masa godiya Da addu'ur'i. Abdoljalal dake zaune gefen bed din, ita kuma tana tsaye tana ta dudduba kayayyakin dake kan gadon, se murna takeyi domin kayan sun mata kyau Ainun,kullum cikin hidima Yake da ita. "Kidena min godiya kin mnta zaki biyani...." Cewar Abdoljalal. Al-muqri'ah dake tsaye ta watso masa dara-daran idanuwanta, in yace zata biyashi seta shiga mamakin dame zata biyashi bayan ita bata da kudi. "Banda kudi ai ni..." Ta fadi da bebanci. Koda bebanci inde tayi magana muryarta da dadih, Allah ya tauye halitta yasan da ace tana magana normally daba karamin dadih muryarta zatayi ba. "Kinadashi...ki bari ki kara warkewa zan nuna miki su, ai ke kin fini arziki tako ina a ciccike kike da dukiya...." Abdoljalal ya fadi se wani lumsar idanuwansa yakeyi , a zuciyarsa ba karamin muradin yarinyar yakeyi ba sede dauriya kawai da juriya, amma shifa tinda ya mammatsa duwawuka ya kawo be kuma nutsuwa ba har yanzu a hannu yake. Jin yace wai ta fishi arziki yasata zaro ido,ta dauki wayarta dake bedside dan tanaso ta masa magana sosai yadda ze fahimtar da ita arzikin me take dashi. Gun message ta shiga tayi typing message a kan number dinsa, zuwa yanzu tasan number dinsa, da daddare kwana suke suna waya shida ita a yanzu, har asubahi suke kaiwa suna waya, karfin wayar duk Abdoljalal ne, shike mata hira domin be iya bacci seya jita. Typing message tayi ta nuna masa ya kalla da harafin hausa tayi typing message din ya karantosa kamar haka. "Mu bamu da arziki a gidanmu, mamana da babana duk sun rasu, sede kakata kuma kakata bata da kudi,,bnda abinda zan biyaka,,,," daya gama karanta abinda ta rubuto se yaji tausanta da santa sun kara ma zuciyarsa dirar mikiya, ashe bata da iyaye. "Kinada kanne?'' Ya tambayeta murya cikeda tausayinta. Al-muqri'ah ta girgiza masa kai alamar ah'ah, ta kuma typing message a wayarta ta nuno masa ya karanta . "ni kadai iyayena suka haifa suka rasu tin ina shekara daya, ta hanyar hatsarin mota...." Abdoljalal ya kumajin tausanta ya ratsashi ya dago ya kalleta yaga idanuwanta sun ciko da kwallah. "Meyasa idanuwanki suka cika da kwallah?'' Al-muqri'ah ta sake typing message ta nuna masa, dan ta kula kmr tana bashi wahala gun ya gano me take cewa a maganarta ta bebaye. "Saboda banda iyaye...bansansu ba,ban taba ganinsuba kowa nada iyaye amma ni bandasu ...." Shine abinda ta kuma rubutawa, zuwa lokacin al-muqri'ah ta fara hawaye, lokuta da dama tana kukan rashin iyaye, saboda kowa datake gani yanada uwa da uba, amma ita ko dumin uwa da uba bata sani ba, bata da kowa se tsohuwar kakarta. Tausanta ya kuma ratsa Abdoljalal, ya jawo hannunta ta fada jikinsa, nan ta samu damar ci gaba da kukanta san rai, cikin shagwaba ko a kukanma kyau take karawa in tanayi..." Abdoljalal ya fadi a ransa, yayin daya zuba mata ido tausanta na yawaita a birni da kauyen zuciyarsa. "Kinada iyaye mana..." Abdoljalal ya fadi cikin muryar rarrashi domin zubar hawayenta na tafarfasa masa zuciya ji yakeyi tamkar ruwan zazzafan dalma ne ke diga a ransa. Al-muqri'ah dake kuka ta tsagaita ta zuba masa ido jin yace wai tanada iyaye. "Ina suke?'' Ta tambayeshi da bebanci. "Ganinan mana...nine mamanki nine babanki, ke ba marainiya bace kinada gata nine gatanki...aini babanki ne kou baki yarda ba?'' Ta daga masa kai alamar ehh ta yadda, amma still tana kwallah sede taji dadin kalamansa gareta. "To ki dena kukan mana tin da nine babanki kuma nine mamanki kou?'' Girgiza masa kai al-muqri'ah tayi, Abdoljalal yace "Au bani ne mamanki ba..." Al-muqri'ah ta daga masa kai alamar eh hadi dacewa "Kai namijine..." Da bebanci amma Ya fahimta, cikin zallar yarinta tayi maganar yayi murmushi kana yace. "To naji amma ai kinasona a matsayin baba kou?'' Al-muqri'ah ta daga masa kai. Abdoljalal yace "To dena kuka ko in share miki hawayenki?'' Al-muqri'ah ta daga masa kai alamar Eh... Tsugunno da bakinsa yayi kn fuskarta ya fiddo da harshensa ya fara lashe mata kaf hawayen dake kan fuskarta, seda ya lashesu tass tayi laf a jikinsa tana mamakin wai da harshe yasha hawayenta, yana dagowa bayan ya gama lashe mata hawayen tace "kasha kazanta..." Da bebanci.. Seda yayi dariya tsaf yake fahimtar kome zatace yace "Ina kazantar...hawayenki ne kazanta?''" Ta daga masa kai alamar eh... Abdoljalal yace "komi inde daga jikinki ne ni ban daukeshi kazantaba, har ruwan dake fitowa ta dayan jikinki zan iya sha dande bazaki bari bane..." (Ruwan Duri) A dunkule ya bata maganar dan haka bata fahimtaba, fuskarta ta cika da mamaki tace "Ni ba ruwa a jikina..." Da bebanci. Abdoljalal da jikinsa duk yabi ya mutu saboda kwanciyar datayi a jikinsa kawai daurewa yakeyi amma ji yakeyi kamar ya bita ya danne ya mammatsa duwawuka, shi fa se a kn yarinyar ya fahimci me yafiso a jikin mace, da yawo kawai yakeyi sakaka shi besanma meye dadin mace na, ammafa yanzu dukda ba rami ya shiga ba, daya kawo da matsa duwawuka yasan dadin mace. yace "kinada ruwa mana, ko be zubowa ne ?'' Al-muqri'ah dake kn jikinsa ta zuba masa ido ta girgiza masa kai hadi da cewa "Babu..." Abdoljalal yace "Akwai..." Al-muqri'ah tace "A ina.?" Da bebanci. Abdoljalal ya sauke ajiyar zuciya a yan kwanakinnan ko da bebancin take magana azabar sha'awarta yawaita takeyi a mararsa, yasan duk sanadin azabar San da yake mata ne. "Kinada ruwa mana, ai in baki da ruwa, aini nashiga uku..." Al-muqri'ah tayi jim tana nazarin wani ruwa yake nufi, se tasha ko drip din da aka kara mata a asibiti yake nufi, dan haka tace "eh inadashi... Na tuna ai inada ruwan da aka kara min asibiti..." Da bebanci. Abdoljalal ya kyalkyale da dariya daman yasan ba lalle ta fahimtaba shi ze fahimtar da ita a hankali, karatu ne zeta daurata a kai, yanzuma ya fara dorata a kn karatun, dan karatun nada zurfi, dole seya zurfafata sosai.