Kenza eBookz

Wata kishiya complete by sa'adat - Chapter 7

Wata kishiya complete by sa'adat - Chapter 7

Wata kishiya complete by sa'adat Chapter 7: Wata kishiya complete by sa'adat Chapter 7. Nafa gaya muku akwai kulalliya a kasa amma baza ku fahimta ba se…

2,655 words

Nafa gaya muku akwai kulalliya a kasa amma baza ku fahimta ba se nan gaba.

*Vip 1k posting kullum normal Group 500 posting bayan kwana daya-daya 0542703718 Saadatu Abdullahi gt bank shedar biya ta nan 08101626484 ko M.T.N card ta nan 08101626484.*

*LITATTAFAN MARUBUCIYAR* KYAUTAR ALLAH INSO CUTA NE DA BAN SANTA BA BOYEYYEN AL'AMARI YAR DANDI CEH ABD NOW WATA KISHI

I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm! BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE I'm selling MTN data with this cheap price MTN DATA PACKAGE* 500MB@===200 1GB@=====300 2GB@=====600 3GB@====900 5GB@====1,500 Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month Airtel,9mobile and Glo also available. *Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* Whatsapp OR Call *08066268951*

🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸 🌸🌸🌸🌸🌸🌸 *WATA KISHIYA* 🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸 🌸🌸🌸🌸🌸🌸 *Littafin ma'aurata ne* SAADATU BINTU ABDULLAHI✍🏽(writer of Kyautar Allah)

*DEDICATED TO SAYYADA SIDIYA KANO* Free page7 Larai na isa Falon hajiya Saude byn an mata iso ta shigo ta taddata hajiya sauden inda su Kande suka batta zaune tana karkada kafa cikin izzar mulki, se cin kayan marmarin dake gabanta takeyi, ita daman inkaxo gidanta ko ruwa bata cewa a bata, shiyasa kande tayi dabarar zuqe lemu kwali daya dan tasan ba bata ko ruwa za ayi ba, itama ta lashi arziki. Jiki na rawa Larai ta iso ta zube kasa ta koro ma uwar gijiyar tata gaisuwa... ko amsa gaisuwar hajiya saude batayi ba ta tsaya tana karewa laran kallo baka ce ita tanada kyau dai-dai misali a kalla zata haura 35yrs, yawancin masu aikin gidan du zawwarawa ne, sbda acewar hajiya sauden sunfi juriyar zama da ita, dan kananan yarannan bala"in musu yawa yakeyi, ga uban aiki ga matsalolinta dan hatta da bangon gidan duk se anbishi an gogesa da sinadarai kullum da kullum koda kuwa beyi datti ba Tin 5:30am ma'aimatan gidan ke fara aiki a cikin gidan side dinta kadai sbda girmanda da uban falunan data tara se a kai 12:pm ana gyaransa, dan a kallah falunanta sunkai falo shida uku a kasa uku a sama, bedrooms dinta kuwa sun kai goma bakwai a sama uku a kasa, wasu bedrooms dinma bata Taba shigarsuba, amma dolen dole a gyarasu koda bata shiga ba, ga gida ba karamin gida ba, shiyasa takeda yawaitar ma'aikata, da ace tana sassauci da aikin yazo musu da sauki amma sam bata da sauki a duniyarta ko misqala zarratin, ba rahama a lamarinta. Hade rai hajiya saude tayi still tana karewa laran kallo kai kace yau ta fara ganinta, larai ko tini tayi kasa da knta tasan dalilin dayasa hjya saude take binta da kallon tako ina. "Ke baki da hijjabine kike yawo haka kasake-kasake dake koso kikeyi mijina ya shinshinokine dan yarannan ba haline daku ba shegu kunzo aiki kuna karewa mazan mutane kallo, mayun maza yan iska kawai..." Larai tayi shiru inda sabo ta saba da rashin mutuncin saude wanda yafi haka ma, dan haka ta toshe kunnenta kawai, sam ma batasan ba hijjabi a jikinta ba ta iso falon nata, jin ance tana kiranta yasata gigicewa batasanma ba hijjabi jikinta seda ta fara binta da kallon ta fahimci hakan. "Bari ki sake in kara ganinki haka nan ba hijjabi zaki ci durun uwar uban kakan ubanki!, bake ba duk sauranma ki kara jadda da musu , yan iskan banza kawai shegu yayan karuwai mayun maza mabukatan maza kawai!'' Larai ta kara kasa da knta bata da katafus cikin kasa da murya tace "Ayi hakuri mommy..." Hajiya saude ta watsa wata uwar harara hadi dacewa a hasale "hakurin kanin ubanki ne daza kice inyishi shegiya da ido kmr na agolar nufawa..." Larai taja baki tayi gum hajiya saude tayi kwafa hadi da mikewa da kyar ragadadan cikinnan nata se up and down yakeyi, ga uban nonuwa rigija-rigija dasuka iso ga tumbin nata, sunbi sun kara kwanciya, kwara slifas din zuwa toilet a kansu, duk sun lakume kwata kwata nonuwan nata basu da lasisi. Cikin takunta me firgita muminai ta fara tafiya a falon ta nufa hanyar upstairs tana fadin "ke taso ki biyoni ...." Larai ta tashi jiki na rawa ta biyota a baya har suka haye upstairs din, suka isa bakin bedroom din hajiya sauden ta shige ita kuma larai ta tsaya a wajen ta tsugunna a kasa, domin ba a shigar ma hajiya saude daki mutum daya ke shigar mata daki shine me gyara mata dakin wato Samuel me dafa mata abinci Igalah ne shima daga can garinsu ta taho dashi. Bata fi 10mnt data shiga dakin ba ta fito hannunta rike da waya kirar infinix sabuwa dal hot8, a ka ida duk me aikin daxa a kawo gidan daman akwai saffin wayoyi android duk after 6months se an kawosu dayawa saboda bawa masu aiki amma ita saude bata bayarwa sam, yauma abinda yasa ta bada saboda ganin yarinyar bebiya ce bata san komi ba dole seda waya, kuma a ka'idar gogan duk me dafa masa abinci dole a bata waya. Mikawa larai tayi kwalin wayar, jiki na rawa laran ta amsa, hajiya saude tace "Wayar nan ki kaiwa yarinyar nan da aka kawo yau nasa sim a wayar.." Larai tace toh ranki ya dade..." Hajiya saude taci gaba da magana "Ki dauki key din dakinnan na waje ki dakko hijjabai guda goma zumbula zumbula ki bawa yarinyar sannan ki kara da gaya mata sharud'ana, ki kaita dakin daya zamana mallakinta ne n kwana...'' Larai ta amsa da Toh....saude taci gaba da magana " ki nuna mata kiching din da ake dafawa Saraki abinci itace zata dinga dafa masa abinci ke knyi aiki dame dafa masa abinci tada, ki nuna mata komi da komi sannan ki bata takaddar abubuwan dayakeso dasafe da daddare da rana a jere, ki gaya mata komi de dayake bukata, sannan ki dauko komi komi da ake bawa me aiki na bukatuwa ki bata, ta farayin wanka kafin ki fara nuna mata komi knji ni kou?'' Cikin hanzari larai ta amsa da "Eh naji ranki ya dade..." Hajiya saude taci gaba da magana "Yau nakeso ta fara aikinta ta masa abinci mara nauyi macaroni dinsa da farfesun kifinsa, ai akwai komi nasa a store dinsa kou?'' Cikin ladabi Larai dake durkushe a gaban hajiya saude tace "Akwai naga jiya ma an sauke komi nasa na amfanin abincinsa..." ( Dayake duk ending month se an kawo komi na bukatuwa gidan kama daga kn abincin hajiya saude har abincin masu aiki zuwa kan abincin shi gogan danshi ba komi yakeci ba na nigeria hatta da ashanar kiching din da ake dafa masa abinci duk daga waje ake kawosu saboda ya riga ya saba da abincin can tin scul da yayi a kasar fararen fata) Hajiya saude taci gaba da magana "toh ta fara komi yau a dafa masa macaroni da farfesun busashen kifin dayakeso da Allah ayi sauri, tashi kiyi hanzari ke!...." Ta karashe maganar hadi da daka mata tsawa cikin hanzari larai dake rike da wayar ta tashi a guje ta sauko daga benen. Hajiya saude ta tsaya bakin kofar tata nan tayi tsaye tana wasu tunanunnuka tayi kuri da idanuwanta a guri daya, tafi karfin 20mnt a tsaye a bakin kofar tata kana ta juya ta shige dakin nata zuciyarta duk a dagule ta rasa dalilin dayasa ganin yarinyar nan ya daga mata hankulanta hadi da dagula mata lissafe-lissafenta.

Larai ta samu Yarinyar inda ta batta nan cikin sauran masu aikin tajawo mata hannu tana rike da jakarta, yarinyar tabi larai da ido itama laran ita take kallo a zuciyar ta tace "Kai Allah yayi halitta a nan...kwankwatsi!" Direct larai dakin daze zama na kwananta ta fara kaita, yarinyar ta tsaya se bin dakin takeyi da kallo dakine me kyau wanda ke dauke da madaidaicin gado na kwanan mutum daya da bedside dinsa guda biyu, se Waldrop me murfi biyu, akwai dan karamin TV amma dagani ba a kunna sa ko ada can dan hk da wuya ma in yanayi, komi na furniture din dakin dark purple ne haka labukayen dakin ma light purple ne. Larai ta gyara mata dakin shap-shap sbda kurar da yayi. kana laran tasa mata yar ghana most go dinta a cikin Waldrop din, yarinyar ta zauna gefen bed din tana me karema dakin kallo akwai komi na bukatuwa a dakin. Larai ta mika mata wayar da Sauden tace a bata yarinyar ta amsa tana me zubowa larai ido alamar tana neman karin bayani a kn wayar, dukda taji hajiya tace daman za a bata waya . "Hajiya ce tace a baki wayar ai kin iya waya kou?'' Yarinyar ta daga mata kai alamar Eh, larai ta bita da ido tana mamakin ganin har yanzu yarinyar bata mata magana ba, ita kadai ke rawarta da kidinta, mikewa tayi ta fice a dakin hadi dacewa ina zuwa....'' Yarinyar ta daga mata kai alamar toh...hadi da duba wayar da laran ta bata taga wayar a kunne take, contact ta Shiga taga numbers guda biyu daya an rubuta Alhaji AAsaraki dayan an rubuta Hajiya saude, duk sauden ce tasa numbers din a wayar. Daman a ka'idar AAsaraki duk me dafa masa abinci se an bata waya wannan dole ne, kuma seya zamana yanada number dinta, ta yadda ze dinga gaya mata abinda yakeso da abinda bayaso, rayuwar dasukeyi shida saude kmr rayuwar turawa ce ba ruwan miji da mata ammafa ita matar tanada ruwa da mijin dan duk abinda yakeyi zuciya da kwanjinta na knsa itade babban tashin hankalinta taji labarin ya kalli wata wayyo shine babban tashin hankalinta, amma bata taba ko jin labarin ya kalli watan ba itama da kanta tasan shi mata basa gabansa hidimar gabansa kawai yakeyi, ita kuma tana Aikin hidimar kishinsa..... Kyar yarinyar ta tsayar da idanuwanta a kan number din dataga An rubuta AAsaraki, se maimaita sunan takeyi a ranta. A hk larai tazo ta sameta hannunta duka biyu rike da ledoji. Larai ta karaso yarinyar ta ajiye wayar a bedside hadi da zubowa laran ido, duka ledojin larai ta ajiye a kn gadon, ta cicciro hijjaban ledar farko, ta nuna mata manya manyan hijjabai ne masu azabar kyau kuma se laran ta zabo mata colors masu kyau, maron, pink, ash dark, sky blue, golden, pusher pink, black, dark blue, Army green, brown, sune kalolin hijjaban. Yarinyar tabi Army green din da kallo shine best color dinta army green, dark green, blue light, and dark butter milk, sune favorite color dinta. "Wannan naki ne su zaki dinga sawa kullum da kullum ki kasance da hijjabi sede in a kiching in kina aiki tinda baza kiyita fama da hijjabi ba ga aiki ga hijjabi seki cire hijjabin naki in kika gama aiki seki dauko kisa knji?'' Yarinyar ta daga mata kai alamar eh. Larai ta dauki hijjabs din tasa mata a Waldrop din, kana ta bude leda ta biyu wadda ke dauke da soso, da sabulun wanka na Detol dozing biyu mnya, se brush da Colgate, da Man shafawa me gurguwa guda shida manyan kwalbar, se man kitson soulmate rabin dozing, se turaren hammata guda shida, sannan se turaren jiki dozing daya, se panties dozing daya da pad din always itama dozing daya, se takalmi slifas irin na yan hudu guda biyu. A ka'ida abubuwan da AAsaraki yace a bawa ko wacce me aiki yafi haka amma ita Sauden ce ke bada san ranta sauran abubuwan tayita ajiyarasu saboda mugun hali da bakar zuciya kuma babu abinda zatayi dasu, har atamfofi guda ashirin ashirin ya dace a dinga bawa ko wacce me aiki in aka kawota gidan amma ina ita gimbiyar yan wadannan abubuwan kadai take bada izinin a bayar. Bayan larai ta gama nunawa yarinyar komi ta bata sabulu daya a cikin dozing biyun sabulun da aka bata da soson wanka tace taje tayi wanka, sauran kayayyakin ta kwashe tasa mata a Waldrop din. Yarinyar ta isa bakin kofar bathroom din se kuma ta dawo ta bude Waldrop dim da Larai ta ajiye kayayyakin ta dauki brush da Colgate din, ta zuge jakarta ta dauki dan zanin dazata daura in tayi wankan, kana ta nufa bandakin larai na kallonta a zuciyarta tace "Dagani yarinyarnan zatayi tsafta..." Mikewa laran tayi ta isa bakin kofar toilet din tace "Kiyi hanzari ki gama..." Yarinyar ta taba kofar alamar taji, larai ta fice a dakin tana mamakin yadda har zuwa lokacin yarinyar bata mata magana ba. Zama larai tayi a bakin kofar dakin tana me jirn fitowar yarinyar daman ta fito daga dakinne danta bata guri intayi wankan ta samu dmr kimtsawa....seda larai ta farajin motsi alamar yarinyar ta fito harma ze isa ta shirya kana ta shigo dakin, tasameta tsaf tana sanye da doguwar rigar material A-shape material din ya amsheta kwarai da Aniya, kasancewar color dinsa,Army green ne irin dark dinnan sosai me adon flowers light green ba karamin amsarta kalar yayiba, abinka da farin mutum kalarsa komi akasa mata kyau yake mata, se kamshin turarrukan da aka bata takeyi. Larai ta zubo mata ido kyar kirjinnan nata cike luntsum-luntsum da nonuwa tsayayyu wanda hatta da kan nonuwan duk ana gani kasancewar rigar taso ta dan kamata, dukda rigar taji jiki ammafa ta mata tsananin kyau. Kasancewar kanta ba dankwali hakan ya bawa larai damar ganin cukurkudadd'en sumar kanta wadda ta zubo mata har gadon bayanta zuwa duwawuknta mnya-manyannan wadanda suma suka cika rigar dake jikinta. "ya subhanallahi!'' larai ta fadi a bayyane yayin data karaso ta shafo sumar kn yarinyar matsalar gashin ba gyara, a farko larai tasha gashin doki ne seda ta taba ta tabbatar da gashin yarinyar ne, mamaki ya rufeta ta rike baki tana salallami hadi da salatuttuka "La'ilaha ilallahu ni Larai²×, oh muna ganin indian a TV yau ga Indian har gida Allah ya kawo mana ita..." Jin abinda larai tace yasa Yarinyar yin murmushi hadi da mikewa tsaye ta dukunkune sumar kan nata ta dauresa larai na tsaye tana kallonta se doko salallami takeyi hadi da hailala wasu tayisu completely wasu kuma ina, daman bata iya ba dan bashan inuwan Mkrntar allo tayi ba sbda kauyensu kauyene na karau, burin iyayensu in suka haifa yara mata sukai 10yrs su musu aure sam iyayen yara basa nemawa yaranasu cigaba dukda akwai makarantun gwabnati a garin, da isilamiyoyi amma sam su yan garin basa zuwa da Anga yarinya ma tana zuwa boko shikenan za a hau gulma ace tazama yar iska me bin maza(Allah ya rabamu da jahilci wanda yafi hauka wuyar magani) "ke yarnan ya sunanki ne dan Allah? Amma daga indian kikazo ko?'' Larai dake tsaye ta zubo ma yarinyar wadannan tambayoyin masu cike da sambatu hadi da dimauta, itafa tinda uwarta ta haifota bata taba ganin farar fata bama face to face kamar wannan yarinyar ba se yau shiyasa ta dimauce iya dimauta. Yarinyar data juyo ta kalli Larai ta sakar mata murmushi hadi da kokarin bude baki ta fara magana cikin karyewar harshe hade da bebanta, se a lokacin matar ta fuskanci ashe bebiya ce, wani irin ruwan maliyar tausayin yarinyar ne yayi tsalle ya wanke ma larai zuciyarta nan da nan se taji madarar tausayin yarinyar ya wanke mata makoshi, kawai se taji idanuwanta na cikowa da ruwan hawaye, ta girgiza kai hadi dacewa ''Oh duk wannan halittar da ubangiji ya zuba, ga baya ga tudu biyu luntsum-luntsum, ga madubi me kyau, mace iya mace, kaya iya kaya , Amma Allah ya tauyeta ta hanyar magana Allah sarki!'' Cewar larai murya cikeda tausayi, nan da nan hawayen tausayi hadi da imani suka wankewa laran fuska yarinyar takai hannu ta share mata hawayen sbda duk tanajin me laran ke cewa, hijjabin larai ta dauko ta bata black color cikin sabbin hijjabs din da aka bata, tasaka hijjabin yaxo mata har zuwa kasan kafafuwanta, sosai hijjabin ya amsheta ya mata kyau ainu. ganin time na tafiya yasasu ficewa a dakin, suka nufa kiching, da kiching din da dakin nata ba nisa ita dakinta ba kusa yake da dakunan masu Aiki ba, an wareshi ne daban kuma yafi ko wanni dakunan masu aiki kyau a ciki.

Readers Also Read