Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt - Chapter 1
Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt Chapter 1: Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt Chapter 1. ๐น Y'AN UWANTAKA NE KO SOYAYYA?๐น
4,492 words
๐น Y'AN UWANTAKA NE KO SOYAYYA?๐น
Zazzafan labari ne me tsayawa azuciyar masoyi da abin ban tausayi๐๐
Story & written by mommyn fareesa
Alhmdllh ala kulli halin tsira da amincin Allah su tabbata ga shugabammu annabi muhammad (S A W)ina godiya ga Allah subahanahu wata'ala"dayasake had'amu asabon book na gaba"yadda nafara lafiya Allah yasa na gama lafiya...ina yiwa d'aukacin jama'a murnar kammala ibada lafiya Allah yasa karb'abb'iyace"happy sallah my fans๐๐
Dedicate to zee hamis wada๐๐ฅฐina alfahari dake tawan
BISSIMILAHIR RAHAMANIR RAHIM
๐ ๐ ฟ๏ฟฝ?1&2
zaune take akan dan damali na step d'in dazaka hau kanufi k'ofar shiga main parlour na gidan"matsaikacin gidane me d'auke da sashe biyu"compound d'in be cika girma da yawaba"sashe na farko shine Inda wata kyakykyawar budurwar da shekarunta zasuyi 26yrs ke zaune tana wanki"azahiri idan kika kalleta zaki d'auka bata wuce 19-20 yrs ba"sbd yanayin yadda takeda kyan jiki"tana wanke jallabiyoyi da wondon jeans da t shirt "kala 3 sai mayan kaya kala 2"tana wankin cikin nishad'i tana wak'arta"gefenta botikine da roba "Inda idan ta sab'e kayan acikin roba saita saka acikin bucket"nesa da ita kuma tap ne"
kamar dg sama taci wata sanyayyar murya me taushiin gaske dg bayanta ance kamota nan"
Atsorace ta waigo suka had'a ido da wani tsadaddan saurayi kyakykyawan gske"fari dogo"masha Allah"
harara ta wurgomasa tana murgud'a baki tace".shine zaka tsoratani broth?"
Sorry uk'utinah! kawai yau inaso naganki acikin yanayin tsorone"yafad'a cikin cool voice d'in sa me tafiya da imanin y'an mata"yana kafeta da manyan idanuwansa"
Kayi daidai ai my friend"tafad'a tana maida hankalinta ga aikinta"
sannu da aiki uk'utinah!bara natayaki ko?"yafad'a yana tsugunnawa gabanta"k'amshin turarensa yacika wajen"saida nace d'azun kafin nafita" kibarshi zan mana wanki anjima kikak'i ko?"meyasa yanzun bakyajin mgn ta?"
nidai babu zancen banajin magarka"
tunda dai nasaba nike mana wanki kai kayi mana guga bashike nan ba"tunda mun raba"kabarshi zan Ida da kaina"
be saurareta ba ya nad'e hannun rigarsa yana k'okarin yafara tayata" sukayi muryar wata dattijuwar mata tana cewa"sannu baiwarsa !
narasa wace irin masiface wannan?an rabani dake banacin amfanin ki sai wasu can kike bautamawa"
zaki fidda hannunki kibar masa tsiyarsa ya Ida ko kuwa??ta fad'a atsawace tana kallon budurwar"da fuskarta ke nuna rashin jin dad'in kalaman matar"yayinda saurayin yayi k'asa da kansa beyi mgn ba.....
Mitsss!dan ubanki bazakizo mujeba?kokuwa kina jiran sai ubanki YUSUF yace kibini"Ahankali maryam tace".umma kiyi hak'uri kije ganinan zuwa dan Allah"bazan jeba d'in"
Idan Kinga nabar nan sai tare dake"Ahankali yad'ago kansa yana shafa tattausan sumar kansa ta fulanin uzuli"da ido yusuf yayiwa maryam alamar tabi umma"
Hannunta ta cire dg cikin kayan wankin ta mik'e tsaye"umma taja tsaki ta wuce tana mita"maryam tabi bayan ta".
Yusuf yasaki ajiyar zuciya yana girgiza kansa"kafin yaduk'a ya Ida d'auraye kayan"kasancewar ta gama wankin"
Acan bayan windows na sashensu yanufa yafara shanya kayan"
mama dake cikin parlourn tana jiyo komai"ta girgiza kanta aranta tana nemawa matar k'anin mijin nata shiriya"
maryam da umma na isowa sashen umman ta hauta da masifa"
Itadai batace komaiba kanta ak'asa zuciyarta namata zafi"tarasa meye yusuf da iyayensa suka kashema mahaifiyarta aduniya?"
Duk yadda mama da yusuf da abba ke kyautata mata da kulawa da ita.ai yakamata kodan hakan ta k'aunace su...inkin gama tunanin kije kigyaramun ward rope d'in kayana"sannan dole saikin dawo anan da zama wlh"bari ubanki yadawo zan ja dashi awannan karon"
Dan Allah umma kiyi hak'uri kibarni acan tunda broth....rufemun baki wawiya da batasan ciwon kantaba"ba broth buroro"gaba d'aya shida uwarsa sunshanyeki"
Shekaru 26 kintilke agida da zumar saikin gama karatu amiki aure"gashi kingama amma bakya kula samari"kuma badan kinrasa masobaya"gasunan rututu suna suntiri"
Kasa cewa komai maryam tayi"sbd ita kanta tana son kula samarin amma duk idan ta kulasu sai sunyi fad'a da broth d'in ta"tarasa meyasa idan yaganta da wani ransa ke b'aci?"
da wannan tunanin ta wuce bed room d'in ummanta tafara gyara mata kayan.....
**************** yusuf na idar da shanyar ya wuce sashensa"kasancewar yau monday yana azumin nafila"
Bacci yyi sai kusan la'asar yafarka"bayan yagama sallar la'asar ya wuto cikin gidan"
mama na zaune a main parlou yashigo yazauna agefenta"
mama ina my friend?"yafad'a yana kallon k'ofar kitchen dayaketa jin k'amshin girki"
tana kitchen tana had'a maka abin bud'a baki ko?"okay bara nakirata ta had'amun ruwan wanka"
Mama tayi saurin dakatar dashi gun cewa"sannu ubanta kaji?"
kai ruwanma bazaka had'a da kanka ba?dole itace zata had'a maka"bayan aiki take yi"gaba d'aya yarinyar nan batada wani aiki sainaka"idan aka mata aure sainaga yadda zakuyi kaida ita"
Dama inaso namaka mgn "karage wasu abubuwa akan y'ar uwarka sbd asami zaman lafiya"banason fitina yusuf"
Uffan beceba idanuwansa alumshe"itama mama shirun tayi"sbd tasan halin sa indai qnason ganin maganarsa da fara'arsa to saida maryam "
broth!maryam data fito dg kitchen ta kira sunansa anutse"
bud'e idanuwansa dake lumshe yayi ya kalleta yana langab'e mata kai"sbd yadda yaga kayan jikin ta sun amsheta tayi kyau"
Ahankali tace". tun d'azun naga bangankaba ko bacci kayine?"tunda nasan awannan time d'in baka zuwa shago"
Umm banjima da tashiba"wanka zanyi yanzun uk'utinah pls"to shikenan bara naje na had'a maka ruwan"sannu ya azumin?"
To Alhamdllh aini kibari nayi ke bakiyi ba ko?"alhamis ai zanyi ko?"banyardaba"
sai kallonsu kawai mama keyi dama Inda sabo tasaba ganinsu haka ko fin hakanma"
Juyawa tayi ta fice dg parlourn yabita da kallo harta b'acewa ganinsa"
Lip d'insa na k'asa yatsotsa yana yiwa mama kallon gefen ido"
Kawai yazaro wayarsa dg aljihun jeans d'in jikinsa ya kanga akunne yana cewa hellow banaji sosai fa"
yafad'a yana tashi tsaye yabar parlourn"yana fitowa yamayar da wayar aljihu"sbd yasan muddin yace" zai tashi yabiyota sai mama tace yabari tadawo sannan yatafi"
Anutse ta had'a masa ruwan wanka tana fitowa dg toilet d'in tasamesa tsaye yasaka jallabiya milk ajikinsa"sai yayi tamkar balarabe....loxl"sunkuyar da kanta k'asa tayi sbd ganin irin yadda yatsareta da ido"kuma irin wannan kallon dayake mata saita dingajin fad'uwar gaba"
Uk'utinah gobe zaki rakani shago?"mezai hana broth?"tafad'a tana murmushi"
Matsowa yyi dab da ita yana cewa" ga wayata kisamun caji"saiki fitomun da kayan sawa"kuma ni ban yardaba kitafi kibarni ba" kijirani pls"
Amsar wayar tayi tana cewa "lallai ma yaron nan sai kace wata matarka da zan jiraka?"tafad'a tana dariya k'asa k'asa har wishiryarta ta bayyanah"
Sbd tasan yusuf tashak'a dan yatsani ace masa yaro"finciko hannunta yayi har jikinsu na gugar juna yace".meye kikace?"harara ta galla masa tace".abinda kunnanka yaji"hancinta yaja yace". bara nafito zakisan kincemun yaro wlh"to aidai wata 3 nabaka ni yayarka ce"nadai baki wata 3"
Broth kaifa azumi kakeyi"kaine zaka wahala tunda ni banayi"
kema ai sbd kinyi bak'o ne shiyasa bakyayi ai"yafad'a murya can k'asa"sosai kunya ta kamata"ta janye hannunta daya rik'e"
yana kasaitaccen murmushi yace".sarkin kunya"kiduba saman mirror pads na nan danasiyo miki"
banza tamasa ta juya"shikuma ya wuce bathroom d'in"
Bayan ta fito masa da kayansa"ta d'auki pads d'in tabar d'akin....
Asalin labarinโ๏ธ
Karki bari ayi babuke atafiyar y'ar uwa๐
Azuba zafafan sharhi yanzun aka Fara wasan
wannan book d'in nakudine
k'aramin grp regular 300 Baban grp VIP 1000 shine za'a gama acikin sati 2 kacal insha Allah
Masu son page 1kullum ta pc500
2pages kullum ta pc 1000
Zaku biya kud'inku ta account number kamar haka ๐NABILA ALIYU UBA bank 2230373842
Idan kintura Zaki turomun shaidar biyan ki ta what's app number d'ina 08100084251
masu bada Kati... MTN zaki d'auki photo d'in katin kituro mun ta what's app number d'ina 008100084251 "banasan transfer d'in kati ko vtu"
Dan darajar Allah da monzonsa da darajar iyayenki karkimun mgn idan baki shirya biyaba 5/18/22, 19:20 - Ummi Tandama๐: ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ
๐น Y'AN UWANTAKA NE KO SOYAYYA?๐น
๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ
Zazzafan labari ne me tsayawa azuciyar masoyi da abin ban tausayi๐๐
Story & written by mommyn fareesa
Ina mik'a godiyata agareki hjy rahama bichi๐ฅฐkince dan Allah kikayi kuma shine zai biyaki"inayinki har cikin zuciyata๐๐
*Idan Banga ruwan comments ba babu na safe gsky*๐โบ๏ธ
๐ ๐ ฟ๏ฟฝ?3&4
Asalin labarin " Alh idris da alh Aminu yaya ne da k'ani uwa daya uba d'aya"haifaffun garin adamawa ne"kasuwanci yakawosu garin kano"kowa nasu acan yake"alh idris yanada manyan shaguna akwari yana siyarda atamfofi da laces."yayinda k'aninsa Alh aminu keda shima nashi shagon"sunada son juna da had'in kai"tun suna tafiya gida sudawo"har Allah yasa suka gina gida babba kowa yaja b'angaren sa....kasancewar ilimin boko iya secondry skul suka tsaya"bayan sun yi aure sai mahaifiyarsu tadawo nan da zama acikin gidansu"wato( hjy)"
Alh idris(abba)yayi aure da habiba(mama)cikin so da k'aunar juna"habiba macece me kirki da son jama'a"suna zamansu naso da k'aunar juna"sau biyu tana haihuwar maza babu rai"ahaka har alh aminu(baba)ya auro jamilah"(umma)"suna zaune kowa na sashensa"amma jamilah nada izzah ,kuma mama tafita wadata"bata sakewa da mama"hakan yasa habiba tayi baya da ita"gefe guda kuma habiba namasifar son tasamu ciki kota haifi ya' mace"kowa yasan yanzun burinta ta haifi ya'mace"wani time d'in hjy tayita mata fad'a akan tanemi zab'in alkhairi.... cikin ikon Allah Jamila watan ta1 tasami ciki"yayinda aminu murna ba'a mgn"cikin jamilah wata 3 itama habiba tasami nata cikin....bayan wasu watanni jamilah ta haifi santaleliyar y'arta (maryam)karka so kaga farin ciki gun alh idris da habiba ba'a cewa komai...sai kace itace ta haifi y'ar"duk wani abu na hidimar haihuwar da ita akeyi"atime d'in tayi nauyi cikinta zaiyi kusan 7 month"jamilah kuwa haushin d'okin da habiba keyi akan y'arta takeyi"shikuwa Aminu farin ciki yakeyi"akan yadda d'an uwansa da matarsa ke nuna farin cikin ganin gudan jininsa...
bayan wata ukku habiba ta haifi d'an ta kyakykyawa namiji (yusuf)tayi murna sosai"tasan k'ila macen ba alkhairi bace agunta"tun bayan ta haihu"kullum maryam da yusuf na gunta tana rainonsu"Jamila kuwa bataso tana d'aukar mata y'a"yawanci idan alh zai tafi kasuwa sai yaje sashensu jamilah ya amso maryam yabawa habiba"itada komawa sai tayi kuka...maryam nada wata goma"yusuf wata 7 jamilah tasami wani cikin"hakan yasa gaba d'aya aminu yamaida maryam gun habiba da aka yayeta"shekaran maryam1 da wata 7 akayi mata k'anwa fatima"hakan yasa aminu yamaida maryam gaba d'aya gidan yayansa halak malak....sosai akayi rikici da jamilah akan bata yardaba"har yaji saida tayi"shikuma aminu yace".tazab'a ko aurenta kotabar maryam gidan yayansa"adole ta dawo d'akinta ta hak'ura..wannan shine dalilin dayasaka umma ke kink'i mama" atare da yusuf maryam suka taso"komai atare ake musu"ba'a nuna banbanci"sunyi wata iriyar shak'uwa taban mamaki da junansu"time d'in dasukayi 10yrs aka raba musu makwanci"ansha fama da rigima agun yusuf"sannan umma duk idan yusuf yashigo sashenta ta dinga zaginsa da gaya masa maganganu masu zafi"hakan yasa baya son zuwa"saidai suje gun hjy suyita wasa da janta"tun dg yusuf mama bata sake haihuwa ba"yayinda umma ta k'ara 2 duk maza"Ahmed da mubarak"atare aka saka su yusuf da maryam"islamiya da boko suka zama mate"tun tasowarsu yusuf miskiline da maryam kawai zakaga surutunsa da fara'ar'sa"ko yaya yaga tayi fushi shima zai shiga damuwa yayita rarrashinta"itama haka"sannu ahankali har suka tasa suka zama manya"yusuf yakammala karatunsa na ingeeniaring amma be samu aikiba"ita kuma maryam fannin anguwar zoma ta karanta"su duba basu fara aikiba"kasancewar basu jima da gama karatun ba.
yusuf kyakykyawane ajin farko"saurayine miskili me aji da izzah"yanada tsabta dason k'amshi sosai"shine da kansa yasakawa maryam uk'utinah!itakuma tana kiransa broth ko my friend da sauransu"atare suka sauke alk'ur'ani me girma kafin suyi SSCE"yusuf yanada son addini da ibada sosai"sbd yanada ilimi na addini dana zamani"yusuf nada mugun son girma"gaba d'aya mate d'in su na makaranta suna zaton shine yayan maryam"sannan shima yak'i nuna mata shine k'anininta"saidai yanuna mata ai shine yabata wata 3"itadai kawai saidai tayi murmushi"yusuf yana taimakon iyayensa duka biyun"da baba da abba"da wuya yusuf yashiga taron mata wata batace tana sonshiba"abu 2 ke had'ashi fad'a da uk'uti d'insa"shine tace masa yaso wance ko wance ta mutu akansa"sai kuma yaganta da wani namiji"sune ke had'asu fad'a"tun suna yara maryam ke musu wanki, shikuma yamusu guga"har iya yanzun kuma haka sukeyi"ko abinci atare sukeci...yusuf babban telan matane"ya iya d'inki sosai da sosai"shine sana'arsa"dukda yasha alwashin zai dena anan gaba idan yasami aiki"amma fa yanasamun fitinannun kud'ad'e bana wasaba"ya iya d'inki sosai"yawanci matan shuwagabanni da masu kud'i da yaransu yakewa d'inki"baya d'inki na 5k"dg 7k abinda yayi sama yakeyin d'inki"watama yana iya mata na 10k kawai idan yayi tabiya15 kko 20k"sanadin d'inki matan dake nuna suna sonsa basu k'irguwa"hakan yasa ya wakilta yaransa 2"dake saka stones ko masa aikin surfani"duk wacce ta kawo d'in ki su rubuta size d'inta dakomai"dayatashi yad'inka yabasu subata ta bada kud'i"idan kuwa kin matsa shine zaki gani saidai ki hak'ura da d'inkin"sbd bazai kulaki ba"hakan yasa wasu ke masa kallon me girman kai"yamallaki abubuwa ta sanadin d'inki"kuma maryam duk yawanci tare da ita yake zuwa shago"yana fira da ita yana d'inki" amma banda week end"sbd tana zuwa islamiya"komai da budurwa wayayya me aji zata saka ajikinta"muddin yusuf yaganshi zai siyowa maryam shi duk tsadarsa"iyayensu sunso bayan sunyi SSCE maryam ayi mata aure"saita Ida karatunta agidanta kamar yarda kanwarta fatima tayi"amma yusuf yashiga yafita yazugeta akan batada saurayi ita saita gama karatu....
Yusuf beda amini shak'ik'i kamar faruq"faruq mate d'in sane amma yagirmesa sosai"dan zaiyi 30 yrs"ayanzun haka befi wata 2 bikin faruq d'in ba"Duk cikin abokansa shine ya yarda yayi fira da maryam"itama maryam tana girmamashi....yusuf yasha b'atawa da abokansa sbd sunce suna son maryam.....yusuf nada yawan buk'ata"hakan yasakashi yawan yin azumin nafila....
maryam kyakykyawar budurwar ce masha Allah"sbd har kama ta jini sukeyi da yusuf"tanada sauk'in kai"saidai bata iya fushiba"tanada kamun kai"yadda take yiwa yusuf biyayya saiki zata ubanta ne"maryam ba doguwa bace ba kuma gajeraba"tanada dai tsaka tsakkiya"tanada jiki mai kyau"sbd idan kaganta bazakace tayi 26 yrs ba"shiyasa da yawa ke zaton yusuf yayantane"akwaita da sanyi hali ga shagwab'a"sbd kowa yana jida ita agidan"mama na zaune da ita tsakani da Allah tana ruk'onta"bata ban bantasu da yusuf"hakama abba yana kulawa da ita sosai.....gefe guda kuma mama hankalinta yafara tashi akan abubuwan da yusuf ke nunawa game da maryam..... Acikin layin akwai gidan alh bala mak'ocinsu"yaron gidan Mohd yana masifar son maryam amma shakkar yusuf ,yasaka ya jinkirta dukda yanuna mata.....wannan kenan zakuji komai agaba"
Cigaban labarin....
Anutse yusuf yashirya cikin k'ananun kayan dasukayi mugun karb'an jikinsa"
yana fitowa dg bed room d'in sa yaga maryam bata nan"
wato uk'utinah tafiya tayi tabarni ko?"yafad'a Ahankali yana rufe k'ofar parlourn ya wuce cikin gidan"
abakin k'ofar shiga main parlour yasami hjy(kakarsu)tanata fad'a akan maryam tak'i aure"
hannunsa guda yasaka yajanye hjy ya wuce cikin parlourn"
babu shakka idan ubankane ka janyesa ka wuce ko?
uffan be ceba yazauna agefen maryam yanata kallonta"
matsowa tayi kusa dashi tace".broth mitar hjy yayi yawa wlh....dakika gayamasa yamun me to?"kin gand'ame acikin gida Duk sa'anninki sunyi aure kekina jibge agida ko?
tab'e baki yusuf yayi ya kalli hjy yace".da abinda ba huruminkiba da wanda ke huruminki Duk shiga kikeyi...
naje na shiga marar kunyar banza"ai bakwason gsky dg kai har ita d'in"Duk shiru sukayi hjy nata mita ta juya ta fita"
shine kikak'i jirana ko?"yafad'a Ahankali yana kallonta"haba broth meye abin dole saina jiraka?"bekoma mgn ba yamatsa dg kusa da ita"
Shagwab'e fuska tayi tace".badai fushi kayiba pls"
Hmmm uk'utinah yanzun Duk kincanzamun"amma babu komai"bara naje nayi alwalah ankusa kira"
ni ban yardaba kaje"kefa bakyayin sallah"ko bakyaso nasami jam'ine?"
Ba haka bane kaida ke fushi dani"tafad'a tana kallonsa"d'ago kansa yyi suka had'a ido"yamatso kusa da ita har jikinsu na gugar juna"
meyasa d'azun kikak'i jirana?"to bakai bane ke sani inajin kunya"to nadena"yauwa broth bani zobena"tafad'a tana kama hannunsa zata cire zoben...โ๏ธ
wannan book d'in nakudine
k'aramin grp regular 300 Baban grp VIP 1000 shine za'a gama acikin sati 2 kacal insha Allah
Masu son page 1kullum ta pc500
2pages kullum ta pc 1000
Zaku biya kud'inku ta account number kamar haka ๐NABILA ALIYU UBA bank 2230373842
Idan kintura Zaki turomun shaidar biyan ki ta what's app number d'ina 08100084251
masu bada Kati... MTN zaki d'auki photo d'in katin kituro mun ta what's app number d'ina 008100084251 "banasan transfer d'in kati ko vtu"
Dan Allah karki kirani kimun mgn ta what's app zangani kokin Kira bazan d'aga ba
Dan darajar Allah da monzonsa da darajar iyayenki karkimun mgn idan baki shirya biyaba 5/18/22, 19:20 - Ummi Tandama๐: ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ
๐น Y'AN UWANTAKA NE KO SOYAYYA?๐น
๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ
Zazzafan labari ne me tsayawa azuciyar masoyi da abin ban tausayi๐๐
Story & written by mommyn fareesa
๐ ๐ ฟ๏ฟฝ?5&6
Lumshe idanuwansa yyi yana matse y'an yatsun hannunsa gu d'aya"nidai kabani abuna pls"tafad'a tana hararar sa"na k'arfine ki kwata mana tunda kinada k'arfin". yafad'a cikin husky voice"
sorry yaya yusuf"murmushi yasaki me sauti"kafin yace".bazan fa bakiba my friend"harda wani yaya ko?
Kawai acikin wa'annan na yatsuna ki zab'a ko kuma muje kasuwa nasiyo miki irinsa.... yafad'a yana nuna mata zabban azurfarshi"ni wlh banaso nawa zaka bani"ta fad'a ashagwa be tana tura baki"tafad'a tana janye hannunta sbd ganin yak'i sakin hannun nasa balle ta zare.....,yusuf kuwa gaba d'aya neman nutsuwarsa yayi yarasa sbd yadda yakejin shagwab'ar tata ta haifar masa acikin zuciyarsa"
Jin motsin mik'ewarta tsaye yasakashi saurin bud'e idanuwansa dasukayi d'an jaa"
my friend!yakira sunanta"k'in tafiya tayi bata juyoba" amma bata kallesaba"
Sorry kinji?"gashi tunda fushi kikayi"
Jikinta asanyaye ta juyo suka had'a ido"d'auke idanuwanta tayi da sauri"tana murmushi tace".nifa banyi wani fushiba broth"kaje kayi sallah kadawo kayi bud'a baki" befi 3 minit ba akira"
Tunda take mgn yakafe pink lips d'in ta da ido yana kallo yana hasaso wani abu azuciyarsa"
ganin tayi shiru yasakashi mik'ewa tsaye bece komaiba yafice dg parlourn"
maryam ta girgiza kanta ta wuce kitchen ta kwaso Duk wani abu data girka masa na bud'a baki"adining area ta shirya komai"
Kafin ta wuce d'akinta tashiga wanka"
Doguwar riga gown milk colour tasaka"bayan tayiwa jikinta wanka da turare"tasaka hijab iya gwiwa ta fito parlourn"
Yusuf na kwance kan 3seeter yana latsa waya"mama na zaune kan carpet tana lazimi"
girgiza kanta maryam tayi "sbd tasan muddin in ba ita tabashi komai ba, to bazaije yaciba"
Broth tashi muje kayi bud'a baki ko?"tafad'a tana kallonsa"
mama dai nata kallonsu da ido"har ranta yaran nata na burgeta"
tana kuma yin addua'ar Allah yasa abinda take zargi ba haka bane"sbd gudun abinda zaije yadawo"
Idan tana ganin yadda maryam ke bawa yusuf kulawa da lallab'asa "inma baka saniba saikace mijinta ne"
tashi kawai mama tayi tabar parlourn"tana jiyosu suna firansu har da dariya"
Bayan ta zuba masa komai ta tura masa agabansa"
Banganeba uk'uti?ke baza kiciba?
banajin yunwa broth"damuwata kaidai kaci ka k'oshi"
yanzun idan banfitoba haka zaka zauna da yunwa?"
D'aga mata kansa yyi beyi mgn ba yafara shan tea"
gsky karage miskilanci"yanzun Duk ranar dakayi aure haka zakayiwa matar miskilanci?"
murmushi yayi mai sauti yace".ai inada mata tuni"hmmm!wasa kakeyi"ni ya'akayi bansantaba?
my friend kenan!kinsanta kina ganinta"kawai banaso asani ayanzun sai abin yakan kama insha Allah"
Amma ni ai tadabance agunka"shine hardani zaka b'oye mawa?"
Ajiye cup d'in tea d'in yayi yana kallon ta"yayi murmushi har beauty point d'in sa yalutsa"sbd ganin yadda ta had'a rai"
Uk'uti nah abin bafa na fad'a bane"matsayinki aguna yasaka nasanar miki yanzun"
Amma kibani time kad'an zan had'aku da ita ku gaisa"
gsky broth tayi sa'a koma wacece wannan budurwa taka"
to nima kwanan nan zanyi nawa saurayi......k'warewar dayayi yasaka ta k'in k'arasa zancenta"
Subahanallahi sannu! tafad'a tana kama hannun sa guda"
saurin janye hannunsa yayi ya gallah mata harara ya mik'e tsaye"
Babu Inda zakaje baka gama bud'a baki ba"kuma yada harara?"tafad'a ahankali "
Bece komaiba yaja kujera yazauna"sbd yasan halinta muddin be zaunaba idan tayi fushi dashi" saiya sha wuyar gaske kafin ta sakko"
farfesun kayan ciki data masa yafara ci ,sbd yamasa dad'i sosai"ita kuma tana latsa waya"
uk'uti nah aure kikeso ko?"yafad'a Ahankali yana tsareta da idanuwan sa"
d'ago kanta tayi tana kallon sa"kafin tace".nida banida saurayi"
Kinadashi mana"bama saurayiba miji kike dashi"
Dariyar shirmen sa tayi"aganinta shirme ne, tace".kanada abin dariya broth"
Zanyidai mijin anan gaba"kamata yyi asaka ranar aurenmu tare"
auren dai kikeso kenan?"nifa ba haka nake nufiba"
Duk masu cewa suna sonki babu wanda yamun acikinsu"bakisan halin mazan yanzun bane"
Yafad'a yana tab'e baki"amma broth akwai fa....ok akwai wanda kikeso ko?"
Ah ah ba haka bane"shiru yayi bece komaiba"sanin halinsa da indai suna irin wannan zancen yana saurin fushi"sai itama tayi shirun"
Bayan ya idar da cin abincin yana kallon ta yace". alhmdllh na k'oshi"zanje nayo isha'i mekikeso?"
Babu komai broth"inada kud'i kifadamun komeye kikeso?"
Allah sarki nifa bana buk'atar komai"kai baka gajiya da kashe kud'i ko?"danace inason abu saikamun"
Idan banmiki ba wazan yimawa uk'utinah?"hakane broth !ina alfahari dakai"
murmushi yayi yace".nima haka"ki kulamun da kanki"zanje nadawo"
Karka jima pls!ta fad'a Ahankali"meyasa bakya so najima? nida ma zance(tad'i) zantafi idan nadawo.....
babu komai kawai inaso muyi firane"amma tunda gun k'anwata zakaje shikenan"
Lallai ma yarinyar nan"antynki dai"murmushi maryam tayi tace abarshi a antyn tawa"
Amma dani da ita wakafi so?"tafad'a tana tsareshi da fararen idanuwanta"
Shima kallon nata yakeyi babu ko k'iftawa"murya can k'asa yace".dg su mama da abba saike nafiso aduniya"
Dariya tayi tace".nima haka"da gske uk'utinah?"eh mana amma nidai karkaje zancen yau kabari sai gobe"
meyasa?"to ba fira zamuyi ba"nifa wasa nake miki bantab'a zuwa zance ba"ina sonta ne kawai acikin zuciya"kuma har yanzun ban sanar mata ba"
Hmmm!sai yaushe kenan?"gsky koma wacece tayi sa'a kamarka santalelen saurayi da wasu mata me masifar son ace yasosu ita yakeso"
murmushi mai sauti yayi yace".no uk'utinah zata iya yuyuwa ma tace".bata sona"sbd ba kowa kake burge aduniya "
Ai kafi k'arfin mace duk wayewarta da ajinta tace bata sonka wlh"
Amma bani photo d'in ta nagani yaya take?ukuty banida pic nata"bayan pics naki babu pic d'in kowace mace awaya ta"
yanzun zan jiraka Allah yatsare"idan nadawo nasameki sashen hjy mana"dato ta amsa yafice dg parlourn....
*********************
Da dare misalin k'arfe 9:15 pm baba yagama cin abincin dare"
suna zaune a parlourn sa"yana lura da yanayin umma bakinta da mgn"
Amma baidai ce komai ba"yana kallon news atv"
Alh!umma takira sunansa"juyowa yayi suka had'a ido"
gsky Alh hak'uri na yak'are akan abinda akeyiwa maryam"dubafa kaga irin yadda yusuf da uwarsa ke azabtar da yarinyar nan "d'azun tulin wankin yusuf nasamu tanayi"
Fisabilillahi ina imani da tsoron Allah anan?baligi k'ato dashi ya tulo mata wankin kayansa"idan ada tayi yanzun ai guminsa yakeci ko?"
Atake baba yahad'e ransa"fuska babu annuri yace".jamilah kifita dg idona inrufe wlh"gaba d'aya ke bakyason zaman lafiya"
duk abinda habiba da yaya keyiwa maryam bakya gani"yusuf kuwa irin wahala da d'awainiyar dayake mata muda muka haifeta bama yimata"
last 3 days nashiga sashen su nasamu yanata gugan kayanta"nayi mgn sai habiba tace"ai dama maryam kemusu wanki shikuma yusuf yamusu guga"
babu wanda ya isa yab'ata mana zumunci wlh"akan wannan k'orafin naki zamu iya samun sab'ani dake wlh"maryam na hannun yaya sai aure zai rabasu insha Allah"
yana fad'in hakan yatashi tsaye yabar mata parlorn gaba d'aya"
Tsaki umma taja cikin b'acin rai"k'asan ranta tana jin tsanar yusuf da mama"takumasha mugun alwashi akansu....
Bayan fitar yusuf maryam ta wuce sashen hjy"
Babu kowa a parlourn"da alama hjy naciki tana sallah"
zama tayi ta hau Online tana chats da friends d'inta"sai murmushi takeyi"
nidai gsky ana takurani wlh"tunda ga sashenku to nami azo nan gun kuma"kizo kimun me ma?"
cewar hjy tana k'okarin zama kan kujera"hakama zakice ko?"damma kinsamu nazo"dama broth yace mu had'u anan idan yadawo masjeed"
kafin hjy tayi mgn sunji muryar yaya muhd mak'ocinsu"kuma jikan aminiyar hjy"kuma sbd maryam yazoโ๏ธ๐คฃ
Zazzafan sharhi guys๐ฅฑ๐ฅฑ
wannan book d'in nakudine
k'aramin grp regular 300 Baban grp VIP 1000 shine za'a gama acikin sati 2 kacal insha Allah
Masu son page 1kullum ta pc500
2pages kullum ta pc 1000
Zaku biya kud'inku ta account number kamar haka ๐NABILA ALIYU UBA bank 2230373842
Idan kintura Zaki turomun shaidar biyan ki ta what's app number d'ina 08100084251
masu bada Kati... MTN zaki d'auki photo d'in katin kituro mun ta what's app number d'ina 008100084251 "banasan transfer d'in kati ko vtu"
Dan Allah karki kirani kimun mgn ta what's app zangani
Dan darajar Allah da monzonsa da darajar iyayenki karkimun mgn idan baki shirya biyaba 5/18/22, 19:43 - Ummi Tandama๐: ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ
๐น Y'AN UWANTAKA NE KO SOYAYYA?๐น
๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ
Zazzafan labari ne me tsayawa azuciyar masoyi da abin ban tausayi๐๐
Story & written by mommyn fareesa
Wannan shafin na y'an team d'in yusuf ne๐คฃ
๐ ๐ ฟ๏ฟฝ?7&8
Hjy ta amsa sallamar muhd baki washe"
yayinda maryam taji fad'uwar gaba sbd tasan halin yusuf sarai beson tana kula muhammad.....ranki yadad'e!muhd yafad'a yana zama gefen kujerar da maryam ke zaune yana kallon ta"kasancewar parlourn akwai nefa"
Ina wuni yaya muhd?"lfy qlau ykk?"
Alhmdllh ta fad'a atak"aice tana k'ok'arin tashi tsaye"
muhd ya kalli hjy suka gaisa"yana k'okarin yiwa maryam mgn yusuf yayi sallama cikin nutsatstsiyar muryarsa.....
Atake annurin dake kan fuskarsa yadusashe"fuskarsa bbu walwala " yana yiwa maryam dake zaune gefen muhd kallon meyesa zata zauna kusa da muhd?"
Muhd ya amsa sallamar tasa yana mik'a masa hannu"
D'auke kansa yusuf yayi tamkar be ganiba"
Broth sannu da dawowa"inata jiranka!shine sai yanzun ko?"
d'an sakin ransa yyi yazauna kan one seeter yana cewa" faruq ne yatsayar dani"taso kiji wata mgn"
maryam na murmushi ta mik'e tsaye Ahankali ta nufi kan hannun kujerar dayake zaune ta d'od'ana jikinta"
Hjy ta kallesu ta tab'e baki tace".ince dai yusuf ka kurumce ko kuma baka gani?"
Kaji wai broth?"cewar maryam tana dariya"rabu da ita uk'utinah kinsan kanta yadena d'aukar abubuwa"
ba shakka!kudai kuka sani" ga muhd nata maka mgn ka wani share" sai kace wani abu yake nema agunka?
sai asannan yusuf yasaci kallon muhd dake binsu da ido"d'an sosa kai yusuf yayi yace".ayya ban luraba ya gida?"lfy qlau"muhd ya amsa atak'aice yana latsa waya"
Ledar hannunsa ya kama hannun maryam yasaka mata"tana murmushi ta kai bakinta gefen kunnan sa tace".broth ka iya neman mgn"kasan tsohuwar nan da kwad'ayi ina nata to?"tafad'a tana dariya k'asa k'asa"
Shima yusuf dariyar yayi ya juyo da fuskarsa asaitin ta maryam yamata rad'a da cewa" ina ruwana da ita?"y'ay'an ta su siya mata mana"yafad'a yana satar kallon muhd"yayi hakane sbd yak'untayawa muhd.
mai rad'a dai d'an uwatane wlh"cewar hjy tana hararar su tana kallon ledar hannun maryam.
Muhd kuwa tambayar kansa yakeyi shin Y'AN UWANTAKA NE KO SOYAYYA atsakanin maryam da yusuf?"
wani irin mik'i yaji yatsaya masa ak'ahon zuciyarsa"musammun zuwan nan dayayi da nufin yazo tad'i ne agunta" amma dubi yadda bata kulasa ba"bata ma gane meyake nufiba"
mik'ewa tsaye yyi ya kalli hjy yace".hjy saida safe nawuce gd"dama gaisheki nazo nayi"
To madallah muhd nagode Allah yamaka albarka"ka gaida mutan gidan"
ya amsa daza suji"bebi takan su maryam da yusuf daketa dariyarsuba yafice dg parlourn"
yusuf kuwa sarai yaji sallamar da muhd yayiwa hjy"amma yasharesa yanuna bema luraba"
yusuf ina ni nawa ledan?"cewar hjy tana kallon sa"
Wacce kika bani ajiya ko?"yauwa broth karka bata"d'azun fa bakaji yadda tadinga mun surutai ba tana muna takurata"
Kedai anyi sarkin had'a fad'a"dg nagaya miki gsky"
Yusuf na b'oye dariyarsa yace".indai kina kyautatawa sweet uk'utinah zanmiki komai kikeso"
Amma gsky yusuf bakwa tsoron Allah"fisabilillahi idona nagani nama aleda"kabata ni ka hanani sbd mugunta"
broth bara nabata anan"cewar maryam tana k'okarin bud'e ledar"
No bara naje nasiyo mata wani kawai"inaso kici sosai ya isheki"
Ahh to ai gara ka siyamun nawa zaifi bawai asammin ba"
tashi tsaye yyi maryam ta tashi tsaye itama"ina kuma zakije?"cewar hjy tana kallonsu"zan bisa mana"
yusuf yatab'e baki yace".gsky saka idonki yayi yawa"naje nayi saka idon kilbabbin banza"ai bara iyayen naku suzo dole ta fiddo miji amata aure naga ta tsiyarku....
Uffan basuceba yusuf yaja hannunta suka fice"