Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt - Chapter 2
Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt Chapter 2: Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt Chapter 2. suna fitowa maryam tace".Broth rabu da hjy karka siya mata…
4,491 words
suna fitowa maryam tace".Broth rabu da hjy karka siya mata kawai"yana murmushi yace".nima dama yanzun naji kar nasiyo mata"
Yanzun muje parlour muci naman ko?nidai na k'oshi kece nasiyo mawa"cikina kin cikamun shi da girkinki"
Taff ko kad'an ne saikaci Allah kuwa"canza zancen yayi da cewa dg yau karki koma zama kusa da muhd"matsayinsa nawa naki dazaki jera kujera guda dashi?"
Yah Salam broth inafa zaune yashigo yazauna gefena"ina k'ok'arin tashi saika shigo fa"
Ajiyar zuciya yasaki ab'oye suna shiga parlourn mama"
Abba da mama na zaune suna kallo suna fira"
Abba sannu da gida"suka fad'a atare"
Abba na murmushi yace".yauwa yarana bakuyi bacciba?"sunafa shashen hjy tsokanarta ko?"
Ah ah mama mufa fira muka mata fa"Hmmm maman ta fad'a sukuma suka shigo suka zauna kan carpet"
abba nata kallonsu cike da farin cikin ganin kansu ahad'e"
Ledar naman kazar maryam ta bud'e tayiwa mama tayi"tace ta k'oshi"
Maryam kuwa ma'abociyar son naman kazace"hakan yasa taci sosai"takuma matsawa yusuf saida yaci kad'an"
fira suka dingayi har saida mama ta kori yusuf sannan yatafi d'akinsa" cike da kewar uk'utinsa....
washe gari yakama talata ne"atare maryam da yusuf sukayi break fast d'in data had'a"
sannan ta wuce ciki ta shirya cikin d'inkin doguwar riga ta yellow d'in lace"
Masha Allah fad'in kyawun datayi b'ata bakine"ga d'inkin ya amshi jikinta sbd yusuf ne ya d'inkashi"
batayi make up ba"powder da lip gloss kawai ta shafa da kwalli"ga girarta dake cike da gashi ta gyara tayi luf.
tana fesa turare ad'akinta yusuf yashigo cikin shigar k'ananun kayan, dasukayi mugun fito masa da tsantsar kyawunsa na bafulatanin uzuli"yanata zuba k'amshi"
Sweet heart na rigakifa shiryawa"juyowa tayi suka had'a ido"yasakar mata killer smile d'insa mai tsada"
Turo baki tayi tace".nima ai nagama"kumafa kayi kyau sweet heart"Allah? Eh mana"to amma ukuti na ai bankaikiba"amma dai hijab zaki saka ko?"
gyale zan saka mana"ban yardaba hijab zaki saka"sunfa fito miki da shape kayan"
nidai Allah gyale zan saka ko kuma na hak'ura da rakkiyar taka"ta fad'a cikin shagwab'a.....
wata iriyar kasala yusuf yaji"gaba d'aya jikinsa ya mutu"cike da b'oye yanayinsa yace".ukutinah!na lura acikin 2 days d'in nan bakyajin mgn ta ko?"
mayafin dake gefen bed ta wuce batayi mgn ba ta d'auka ta warware"
Gefensa ta matso ta kallesa.....sosai yabata kunya ganin yadda yatsareta da manyan idanuwansa"
Broth dubafa kagani dan Allah babba ne"nizakq b'atamun kwalliya wlh"Idan nasaka hijab"ta fad'a tana kama hannunsa guda"gyalen ya amsa ya yafa mata"yazaro wayarsa"kwantowa ajikinsa tayi"cikin rashin sa'a dukiyar fulaninta ta gogi gefen kafad'arsa"da k'yar ya d'aukesu photo d'in selfie sau2 "sannan cikin fisgo mgn yace".muje to"Allah yabaka kud'i ka siya mana mota"
Ameen sweet heart"da alama kinason mota ko?"ah ah kawai inaso inganka kana driving ne"
murmushi yayi bece komaiba suka fito"akitchen suka sami mama suka mata sallama"
Saida yafito da mashin nasa roba roba dabai fi sati 3 da siyaba"
saida maryam ta rirrik'esa sannan ta hau"shikuwa yanata tsokanarta yana mata dariyar ta cika tsoro.
koda suka hau titi duk Inda suka wuce kallon couples ake musu sbd decewar dasukayi da juna...ga kuma kamanceceniya ta jini dasukeyi"
koda suka iso k'aton shagon nasa"yana gama parking maryam na rik'e da rigarsa ta sauka ya jingine mashin d'in yanufeta yana murmushi, shagon suka shiga bayan yabud'e"
kujerar dayake bata ta zauna anan ta nufa ta zauna"shikuma ya shimfid'a darduma yafara yankan d'inkin"
Broth zanci cake fa da lemo"d'ago kansa yyi suka had'a ido"
Ukuty kin zama acici ko?"nidai ka siyamun"ta fad'a ashagwa b'e, zan siyamiki idan zamu tafi amma ba anan zaki ciga ba"idan kina cikin ci wani gardi yazofa?
Kafin tayi mgn sunji horn d'in wata mota"kanta maryam ta juya tana hango motar dake yin parking agaban shagon"
wata budurwa ta fito dg back sit tasha wanka bana wasaba"ga make up tayi"kallo d'aya zaka mata kasan dg babban gida ta fito(y'ar me bawa governor shawarace)
Kai tsaye shagon ta nufo"tana taku d'aid'aiya"haka nan maryam taji ta tsintsi kanta da jin haushin budurwar"
d'auke kanta tayi dg kallonta"tana latsa waya"yayinda yusuf bekoma mgn ba"
k'was k'was d'in takalmin yarinyar ya ankarar da yusuf sunyi bak'uwa"
Amma miskilin beko d'ago kansa ba yana dai aikinsa"
maryam ce ta amsa sallamar yarinyar"yayinda yusuf muryarta yaji yagane yarinyar datazo last week ce"beyi mgn da ita ba"sai yaronsa isah atime d'in"yakumaji haushinta sbd irin mayen kallon data dinga masa data zo"
Sweet heart bud'e lokarcan ta ukku kibata ledar dake sama"
cewar yusuf yana kallon maryam"to ta fad'a tana mik'ewa tsaye"
sai asannan yarinyar dake tsaye ta jingina jikinta da bango tana kallonsa"ta wani kashe muryam tana zare eye glass d'inta tace".ina kwana?"
Adak'ile yusuf ya amsa da lfy batare daya kalletaba"
Amm nace ba nawane ma kud'in?"isah yakamata kitambaya ya fad'a cikin k'osawa"hakan yyi daidai da maryam ta mik'o mata ledar"
amsa tayi tana cewa yauwa sannu nagode"murmushi kawai maryam tayi"yusuf yace". uk'utinah dawo nan kusa dani"
nima yau nazama tela sweet heart?"Eh mana"zama gefensa tayi"yarinyar na kallonsu ta zaro wayarta ta kira isah....
bayan sun gaisa ta tambayesa kud'in yagaya mata,kashe wayar tayi"
ta zuge zif d'in hand bag nata ta zaro rafar y'an 500 "50k ta duka ta ajiye agaban yusuf"
kallo d'aya yusuf yayiwa kud'in"ya maida dubansa gun yarinyar dake kallonsa tana murmushi"
Had'e rai yayi ya kalli maryam yace".kiciremun 26k acikin kud'in nan"
okay broth , tafad'a tana d'aukar kud'in"yarinyar na k'okarin tafiya yusuf yace".wait...
maryam na gama....✍️
wannan book d'in nakudine
k'aramin grp regular 300 Baban grp VIP 1000 shine za'a gama acikin sati 2 kacal insha Allah
Masu son page 1kullum ta pc500
2pages kullum ta pc 1000
Zaku biya kud'inku ta account number kamar haka 👉NABILA ALIYU UBA bank 2230373842
Idan kintura zaki turomun shaidar biyan ki ta what's app number d'ina 08100084251
masu bada Kati... MTN zaki d'auki photo d'in katin kituro mun ta what's app number d'ina 008100084251 "banasan transfer d'in kati ko vtu"
y'an nijar normal grp 500f Vip grp 1000f Ku tuntub'i wannan number d'in kubiya 👉 +227 88 0190 50
Banasan kira dan Allah" kokin kira bazan d'aga ba.
Dan darajar Allah da monzonsa da darajar iyayenki karkimun mgn idan baki shirya biyaba 5/18/22, 19:43 - Ummi Tandama😇: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
🌹 Y'AN UWANTAKA NE KO SOYAYYA?🌹
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
zazzafan labari ne me tsayawa azuciyar masoyi da abin ban tausayi💔💘
Story & written by mommyn fareesa
Dedicate to all my commenters ina yinku totally guys🥰💃🏼
🆓 🅿�?9&10
maryam nagama kirga 26k ta mik'a masa sauran"ta ajiye 26 d'in agefensa"kibata kud'inta"yafad'a batare daya d'ago kansa ba"
no karik'e nabaka ne sbd naji dad'i sosai da d'inkin"yarinyar ta fad'a tana murmushi"
Sai asannan yad'ago kansa yakafeta da manyan idanuwansa dababu wasa acikinsu"tuni yarinyar ta susuce tasha jinin jikinta"murya akausashe yace".bana buk'atar ragowar,sbd babu amfanin da zasumin"idan kyauta ko sadaka kikeso kiyi !akwai mabuk'ata zaki iya zuwa kibasu"
maryam natab'e baki ta mik'e tsaye ta mayar mata da kud'inta"sosai yarinyar abin yabata mamaki"taso taja ra'ayinsa da kud'i"sbd tun zuwanta na last week taji ta kamu da soyayyar sa"
Ok babu damuwa nagode amma bani number d'in ka pls"tafad'a tana amsar kud'in"kiyi meye da ita malama?"
Cewar maryam fuska babu walwala"yusuf be tankasuba"
be zama dole kisaniba"kibarshi yayi mgn mana"cewar yarinyar"
maryam ta tab'e baki tace".nagama mgn baza'a bakiba sbd na isa"inma kikayi wasa har d'inkin naki bazai koma yi mikiba"
Ki kwatanta mana idan kin isan"wani murmushin rainin hankali maryam tasaki"tana kallon yusuf dake saurarensu"amma tsabar miskilancinsa saika zata besan meye sukeyiba"
Broth dg yau karka koma yiwa wannan muna matan d'inki"tafad'a ashegwab'e tana nuna yarinyar"shikenan uk'utinah bazan mataba"yafad'a yana kallon maryam"
yarinyar dake da suna rukayya tace".wlh saikinyi nadamar shiga hurumina yarinya"
Tamke fuska yusuf yayi yana jifarta da wani irin mugun kallo yace".malama babu wata nadamar dazatayi"last warning karki koma zuwa min anan" ba fitina yataramu anan ba"idan kuma kink'i ji bakink'i ganiba"
Abin har yakai haka?"rukayya ta fad'a tana jan kwafa ta juya ta fice"maryam ta rakata da harara"
Hannunta guda yamatsa ta juyo suka had'a ido"ukuty yaushe kika zama mafad'aciya?"
Harara ta galla masa tace".ba ita bace ta fara jana"ni dg yanzun bazan koma biyo ka bama"yana k'okarin mgn yahango faruq da salis abokansa"
sanin salis yatab'a cewa yana son maryam"yasaka yusuf kallonta yace".ukuty tashi muje narakaki ki hau adaidaita"banaso kina anan ga wa'anan gardawan"
niba yanzun zantafiba"tafad'a tana turo baki"cikin rarrashi yace".pls sweet heart"shopping zanmana idan nadawo anjima"
nok'e kafad'arta tayi"tasaka kukan shagwab'a"hancinta yaja yace"d'aukar ki zanyi koki tashi muje sarkin rigima"hakan yayi daidai da shigowar su faruq"
gaishesu maryam tayi anutse"yusuf babu kunya yakamata ta tashi tsaye suka fito dg cikin shagon"
faruq dai na murmushi yana kallonsu"yyinda salis ak'asan ransa yana zargin yusuf son juna sukeyi da maryam"tunda causing d'inta ne"shiyasa yahanashi sonta....
suna fitowa yawani had'e rai yace".banaso kibiya ko ina da kin iso gida kimun flashing"
amma broth shine bangama fira dakaiba ko kallonka saika ce natafi"
Ukuty nah bazaki gane nufinah ba"yanzun kiyi hak'uri kije nima bazan jimaba"meye kikeso nasiyo miki?"yafad'a murya can k'asa cikin rarrashi"
Tamkar wata yarinya tace".nibanaso"tunda kagaji da ganina"
Kada Allah yakamun wannan ranar uk'uti nah"Kinga mazancan banaso muyi fira agabansune fa"
Shikenan sweet heart banida credit ai"zansaka miki kinjiko?
Dato ta amsa"yana rik'e da hannun ta ya tarar mata da adaidaita"bayan ta hau yabiya , yakoma shagon"
samu yayi salis yatafi sai faruq kawai"yana d'an murmushi cike da tsokana ya kalli faruq yace".Ango Ango!!
Dariya faruq yayi yace".kai kuma abokin ango ko?"
wai yanzun sbd karmu kalleta kasata a adaidaita sahu?"
D'age gira yusuf yayi yace".eh yason ranka?"kokuwa zan bari kuyita kallemun matata insha Allah"
Allah yasa to abokinah"amma wlh ina jiyemaka kada garin kallon ruwa k'wado yamaka k'afa"
Ukuty naka nada kyawu na d'aukar hankali"kar takamu da soyayyar wani kaikuma ka kasa furta mata taka soyayyar"
Ajiyar zuciya yusuf yasaki yana zama gefen faruq yace".har yanzun da d'an sauran time abokina"kaga bansami aiki ba ,gashi matsalar cikin gidan wlh"umma itace zatamun katanga da uk'uti nah"shiyasa atime d'in nan banida natsuwa wlh"muddin narasa my friend mutuwa zanyi"da soyayyar ta natashi na rayu tun ina k'ank'ani na"
Ai dama gsky maryam itace yadace ka mallaka amatsayin matarka"wlh kundace da juna"tamkar wasu sabbin aure daka kamata ta mik'e tsaye haka naga kunyi"
murmushi yusuf yayi yana hango ranar acikin zuciyarsa"
faruq yace".amma wai ita bata nuna wata alamar tana sonka kuwa?"
bata wani nunawa"yanzun ma damuwata muhd wlh"inajin zafin kishinta sosai araina"
karka damu insha Allah uk'uti d'inka takace"amma yakamata kayi k'ok'arin koya mata soyayyarka"amatsayin ka na saurayi me jini ajika da mata keso"
murmushi me sauti yusuf yayi yana jawo almakashi bece komaiba yaci gaba da aikinsa"k'asan ransa na tunanin maryam"gashi yanajin fad'uwar gaba karta had'u da wani....
""""""""""""""""""" Tana sauka dg cikin adaidaita ta wuce layinsu"anutse take tafiyarta tamkar wahainiya"amincin Allah yatabbata agareki!taci anfada cikin cool voice abayanta....
da hanzari ta juyo sukayi 4eyes da wani guy"kyakykyawa wankan tarwad'a"murmushi yasakar mata ta d'auke kanta da sauri zata cigaba da tafiya ,yayi saurin shan gabanta"
baby bekamata kitafiba"bayan baki saurari bak'onk'i ba"
Tsayawa tayi ta sunkuyar da kanta k'asa tana wasa da yatsun hannunta"gaba d'aya k'amshin turarensa yacika mata hanci"
Ahankali tace".bana tsayawa da kowa nayi mgn awaje sai mutum d'aya"
D'an murmushi yayi yace".saini na biyuko?amma pls inane gidanku ,kuma meye sunanki???"kina acikin adaidaita naganki nabiyo ku"tana k'okarin mgn taji muryar umma tana cewa" maryam meye kikeyi anan?"
Da sauri ta juyo cikin fad'uwar gaba"taga umma na nufosu zata wuce da alama dg anguwa tadawo"
murya na rawa tace".umma gida zan tafi shine yatsayar dani ai"
Kansa ak'asa yana sosa sumar kansa yaduk'a yagaishe da umma"baki washe ta amsa sbd kallo d'aya tamasa tagane da alama yanada kud'i.
wucesu tayi batace komaiba"
yana ta kallonta ahankali yace".amm I'm Ahmed isah karaye!da sauri ta d'ago kanta sbd tasan Duk garin kano babu wanda besan alh isah karaye hamshakin me kud'i d'an kasuwa ba.
ganin yanata kallonta saita janye idanuwanta tace".nice name"
bata jira cewarsaba tayi saurin tafiya"yakalleta yahango umma ta tura get ta shiga"tsayawa yayi har maryam ta shige get d'in gidan"
yasaki ajiyar zuciya yana tambayar kansa meyesa be tambayi sunanta ba.....da wannan tunanin yakoma gun da yayi parking yashige mota yana tunanin yarinyar da zuciyarsa tasaka mata suna baby"yasha alwashin anjima da dare zaizo sbd da gske tamasa yaga matar aurensa"
maryam kuwa gaba d'aya taji babu laifi guy d'in yamata"tana murmushi ta wuce cikin main parlour"
har time d'in mama na kitchen da laure me aiki sun kammala girki ana gyara kitchen d'in"
saidai ko zama parlourn maryam batayiba"umma ta aiko mubarak kiran maryam"
tun kafin yafad'i sak'on tasan dalilin zuwansa tunda bata barinsu zuwa shashen shida Ahmed"
ganinan ta fad'a"hakan yayi daidai da shigowar mama parlourn"
Tana murmushi tace".maryam harkun dawone?"nicefa mama nadawo amma shifa yanacan"kinsan broth da rigima haka nan yace".wai nataho gida"shine ma nayi sabon saurayifa"tafad'a tana murmushi ta rufe fuskarta"
haka nan mama taji fad'uwar gaba sbd tasan tuni yusuf na mutuwar son maryam"
Afili sai tayi murmushi tace".masha Allah my doughter Allah yasa alkhairi da albarka"k'ila ayi dashi wannan tunda kina sonsa da alama"indai mama broth yamasa ai zan amsa"inkuma bemasaba zan hak'ura"shiyasa nabari yadawo nasanar masa.....tsab maganar acikin kunnan umma data shigo" sbd tagaji da jiran maryam ta biyo sawunta"atake gaban maryam yafad'i sbd ganin umma babu ko sallama ta shigo"tana k'ok'arin mgn yusuf yashigo parlourn" daya kasa samun nutuwa yabiyo yaga maryam ta komo gida.....
Umma tace".✍️
wannan book d'in nakudine
k'aramin grp regular 300 Baban grp VIP 1000 shine za'a gama acikin sati 2 kacal insha Allah
Masu son page 1kullum ta pc500
2pages kullum ta pc 1000
Zaku biya kud'inku ta account number kamar haka 👉NABILA ALIYU UBA bank 2230373842
Idan kintura Zaki turomun shaidar biyan ki ta what's app number d'ina 08100084251
masu bada Kati... MTN zaki d'auki photo d'in katin kituro mun ta what's app number d'ina 008100084251 "banasan transfer d'in kati ko vtu"
Y'an nijar normal grp 500f Vip grp 1000f Kutuntubi wannan number d'in kubiya 👉 +227 88 0190 50
banasan Kira dan Allah karki Kira sbd bazan d'aga ba
Dan darajar Allah da monzonsa da darajar iyayenki karkimun mgn idan baki shirya biyaba 5/18/22, 19:43 - Ummi Tandama😇: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
🌹 Y'AN UWANTAKA NE KO SOYAYYA?🌹
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
zazzafan labari ne me tsayawa azuciyar masoyi da abin ban tausayi💔💘
Story & written by mommyn fareesa
🆓 🅿�?11&12
"Umma tace".amatsayinsa nawa naki da idan be masaba zaki hak'ura dan ubanki?"tafad'a tana jifar maryam da harara"yyinda mama bata tankataba ta juya zata wuce kitchen"umma tace".zaki taso muje kokuwa sai anbaki izinin bina sannan kibini"d'ago kanta maryam tayi tana satar kallon yusuf dake tsaye jingine da bango k'irjinsa na bugawa"sbd yakasa fassara maganganun umma"
Aure dai damasu so kiyi da wanda basuso kiyi saidai kinyi ,me bak'in ciki saidai yamutu wlh"
wani irin bugawa zuciyar yusuf tayi"yadinga bin maryam dake k'ok'arin tashi tsaye da kallo babu ko k'iftawa"
Umma taja tsaki ta fice dg parlourn"
da sauri yusuf yafisgo hannun maryam dake k'ok'arin fita itama"
gaba d'aya jikinsa ta fad'o"broth lafiya? tafad'a tana k'ok'arin janye jikinta dg nasa?amma yak'i sakinta"gaba d'aya k'amshin jikinsa danata yagauraye"
Karfa umma tadawo pls"meke faruwa?"yafad'a cikin karya harshe"yyinda yamtseta ajikinsa"
Cikin fad'uwar gaba tace".broth wai meye haka ka cikani mana karwani yashigo"kumafa yanzun sabon saurayi nayi shine fa.....da sauri yacikata yana turata beyi mgn ba yanufi gun kujera"
da mamaki tabisa da kallo ta fice da sauri sbd gudun fad'an umma"
tana shiga tasami umma tsaye tana kallon k'ofa"
Kezonan dan ubanki"dole yaron nan kisoshi wlh"d'an manyan mutane"amma dayake ke wawiyace kin kasa gane yusuf da uwarsa hassada suke miki ko?
To barikiji ki guji bakina wlh"zaki zauna kisanar mun yadda kukayi dashi ko kuwa"?ko jira kike sai d'an iskan yaron nan yabaki damar kulasa kamar yadda kikace?
zama maryam tayi tace".kiyi hak'uri umma dan Allah"banjima muna mgn dashiba"yasanar mun sunansa Ahmed ,shid'an gidan alh isah karaye ne....
zaro ido umma tayi tace".Alh isah karaye me gidajen mai?"cikin k'osawa maryam tace".eh "
kai Alhmdllh abu yayi kyau"Allah ya Ida nufi"lallai kinyi sa'a konace munyi sa'a"kije ki huta nima na huta"amma umma ai kinbari ayi bincike aji halayena k....
Binciken banza da wofi sakara, arzik'i nabinmu kina rufe idonki.
To amma wlh kinji na rantse muddin kika koresa kinemi wata uwar kawai"sbd nasan halin mugun yaron(yusuf) nan zai iya kitsamiki wani abun akan yaron"
Idan yazo kishigo dashi parlourn bak'i kugaisa"anjima idan alh yadawo zan sanar masa....da wuri haka umma?"bansaniba"shiru maryam tayi"umma tadinga kitsa mata maganganu"amma gaba d'aya jikinta da hankalinta basu agun suna gun yusuf dataga damuwa acikin k'wayar idanunsa"
saida maryam taga umma tashiga d'aki sannan tabaro sashen"
Yusuf kuwa asadda yashigo da credit na 1k daya siyo mata ahannunsa"
koda haka yafaru bayan fitar maryam"dafe kansa dake sara masa yayi yana ambaton sunan Allah "ya kwanta akan kujera"
yana tuna maganganun faruq na d'azun"anya bazai ajiye komai ba yafito yasanar mata abinda ke zuciyarsa?"
Idanfa ita bata sonka fa?"wata zuciyar ta tambayesa"
shigowar mama tasaka shi k'okarin b'oye damuwarsa"
zama kan kujera tayi tace".yusuf inaso idan maryam tanemi shawara agunka game da sabon saurayinta kabata goyon baya"
Amma mama idan beda tarbiyya da mutunci bafa?
Bama fatan haka"inma hakane su alh zasu bincika"kanajin abinda nace maka?"naji yafad'a Ahankali"yamik'e tsaye!ina zakaje?"ruwa zan watsa ne?
Kafin mama tayi mgn maryam ta shigo parlourn"broth wankan zakayine?"banza yamata saima mik'a mata credit d'in yayi"
Tana murmushi tace". nagode sosai"bara naje na had'a maka ruwan wankan"kibarshi zan had'a da kaina" yafad'a yana k'ok'arin fita dg cikin parlourn.
sosai maryam tayi mamaki saitayi zaton kota masa wani laifine"
mama dai na zaune bata tankasuba tana sauraronsu"zuciyarta fal tausayin yusuf sbd tasan kishine yasakashi yin hakan"
mama ta kalli maryam dake k'ok'arin fita tace".ina zakije?"rasa meye zatace tayi"
mama na murmushi tace".kije kici abinci mana"ah ah sai broth yazo muci tare"
mama batayi mgn ba tabar parlourn"
Yusuf kuwa yana gama wankansa yabar gidan"koda maryam taji shiru takoma d'akinsa tasamu baya nan"
kiransa tayi sau 3 amma be d'aga ba"sosai abin yabata mamaki"
Abincin dabata ciba kenan"koda mama ta mata mgn sai cewa tayi ai ta k'oshi"
gurin k'arfe 8:12 pm"maryam na zaune bayan tayi wanka a parlourn mama tana shan fura acikin cup"mubarak yashigo yace".tazo inji Ahmed"
mama tace".kace tana zuwa....mamah broth fa bedawoba taya zanje wani tad'i dan Allah?kuma bamma tambayesa ba"
tunda shine alh ba"aigara kitambayesa"karki manta yusuf kin girmesa da wata 3 amma ke kinkoma k'anwarsa ko?
maza kije ku gaisa"yanzun zan sanarwa alh idan yafito suyi mgn asan idan da gske yakeyi"
Jikin maryam asanyaye ta wuce d'akinta ta canza kaya ta feshe jikinta da turare"tasaka gyale ta yane kanta adoguwar rigar dake jikinta"ta fito ta wuce compound d'in gidan"
Ahmed na tsaye yasha wankan k'ananun kaya"ya amsa sallamar ta"
Ahankali Tace".ina wuni?"lfy qlau maryam"kinmun rowar sunanki gashi yanzun nasani my mery!tana k'okarin mgn hancin ta yashak'o mata turaren yusuf"
Juyowa tayi ta ganshi gab dasu yana musu wani irin kallo sbd akwai hasken nefa"
Da gudunta ta nufesa tana cewa broth ina kashige katayarmun da hankali pls??"tafad'a tamkar zata rungumesa"
Uffan bece mataba"saima rab'awa yayi ya wuce hanyar d'akinsa"
Ahmed dai nabinsu da kallo yana zaton k'ila yayantane sbd beji meye maryam tafada wa yusuf d'in ba" Amamakinsa saiyaga maryam d'in tabi yusuf d'in"
Broth! wai meye haka zaka dinga shareni ina maka mgn"meke faruwa ne? Tafad'a tana tsayawa gefensa yana k'ok'arin bud'e k'ofar d'akin"
malama ina ruwanki da damuwata?"ki koma gun wancan wawan dakika bari kuna zance dashi"
meye aibun Ahmed kuma broth?"idan namaka laifi saika sanarmun bakadinga azabtar daniba"kasan damuwar danashiga sbd k'in dawowarka gida d'azun"ko abinci banciba har yanzun fa"
nima ai banciba"kuma bance kizauna da yunwa ba"ki koma agun wanda Kika baro kawai tunda yafini mahinmanci agunki"
yana fad'in hakan yatura k'ofar yashiga"batayi zuciya ba tabisa"
zama gefen sa tayi ta aza kanta agefen kafad'ar sa tasaki kuka marar hawaye"dan Allah broth kasanar mun meye namaka?"zandena kasan bazan jure fushi dakai bako?"
Uk'utinah kinfi kowa sanin halina"meyasa yanzun kikeson b'acin raina?kije ki sallami wancan mutumin kokuma dg yau nidake kowa yayi harkansa"inaso saikin fara aiki kifara kula maza"yazo yamiki da dad'in baki ko?"yafad'a yana had'e yatsun hannunsu agu d'aya"
broth dama sbd Ahmed kamun wannan abin?"
Kindaiji meye nace miki ko?"narasa meyasa bakyajin mgn sweet heart"
Janye kanta dg kafad'arsa tayi tana k'ok'arin tashi yayi saurin fisgota tafad'o jikinsa gaba d'aya"
rungumeta yayi yana sakin ajiyar zuciya had'e da lumshe idanuwansa"
nidai banaso kacikani dan Allah"sannan zancan Ahmed kayi hak'uri broth umma kartamun baki na lalace"kasan iya k'ok'arina inamaka biyayya"amma bazan iya rabuwa da Ahmed ba"saidai inshine zai rabu dani"koka masa mgn"amma umma tasanarmun muddin narabu dashi zata mun baki.... tafad'a tana fashewa da kuka,kafin tace".narasa meyasa bakaso nayi aure?nazo na tilke cikin gida"ko sokake kai kayi auren naka nika barni ko?"
ba haka bane uk'utinah"banason rabuwa dake ni gaba d'aya ma"turo baki tayi tace".nidai kacikani dan Allah"sakinta yayi ta janye jikinta ta zauna gefensa"
Ahankali Tace".d'azun zan had'a maka ruwan wanka shine kace bakaso ko?"tafad'a tana turo baki"harga Allah ita tama manta da wani Ahmed awaje"
Shikuwa sarai yanaso yajanye hankalinta sbd Ahmed yayi zuciya yatafi"
I'm sorry sweetheart kinji?"bazan koma ba"shikenan zankoma ciki"bangama ganinkiba ai"
Broth rigimarka tayi yawa wlh"baganinan ba kaganni sosai"
matsowa kusa da ita yayi jikinsu na gugar juna yace".nidai banwani gankiba"
Kunnansa ta kama ta murd'e da d'an k'arfi"ahhhhhhh ukuty dazafi fa"
tana murmushi tace".niba antynka bace?"lallai ma yarinyar nan ina yayan naki"yafad'a yana kama hannunta data murd'e masa kunne"
Kinsan Allah zansaki kuka, namiki abinda baki iya ramawa acikin daren nan"
Bissimilah to!sbd kaga yanzun kafini k'arfi ko?"ada katambayi mama nice kesaka kuka idan munyi fad'a"
Hahahaha ai da yawuce yanzun ake mgn ukuty"tunda yanzun kazama karfaffa kana amfani da kayan exercise ko?"
Uhmmm gobe zamuje shago dake pls"bazanjeba yasin"meyasa mairo y'ar bak'a?"
Harara ta gallah masa tace".bansaniba"ni natafi tunda tsokanata kakeyi"saurin rik'e hannun ta yayi yace".bangama mgn dakeba zaki gudu madam"
Broth inadafa bak'o kasani wulak'anci beda dad'i"tashi muje ka rakani d'an Allah"
saurin cika mata hannunta yayi"yawani had'e girar sama data k'asa yana wani cin magani"
Jajayen lips d'in sa ta k'urawa ido dayake ta faman tauna yana tsotsarsu yarufe idanuwansa"..
Broth katashi fa muje"waima yau bakamun tsaraba ba kashigo hannu biyu?"
nidai katashi muje karakani"tafad'a ashagwab'e tana jan hannunsa"
kafeta yayi da lumsassun idanuwansa yana kallonta sbd kasalar da muryarta ta haifar masa"jiyakeyi tamkar yajanyota jikinsa"ukuty kije kuyi sallama dashi"bance kimasa murmushin dakikemun ba"sannan zanshigo yanzun ruwa zan watsa"saiki fad'amun meye zansiya miki?"
d'an ware idanuwanta da juyasu tayi tace".kaza manah"tattausan murmushi yasakar mata yace".to shikenan"
Juyawa tayi,yabi jiggegen k'ugunta da kallo yana sauke ajiyar zuciya had'e da lumshe idanuwansa"afili yace".gsky bazan iya jurewaba, zanyi yak'i dakoma waye sbd na mallakeki sweet heart....
Ab'angaren Ahmed kuwa✍️
wannan book d'in nakudine
k'aramin grp regular 300 Baban grp VIP 1000 shine za'a gama acikin sati 2 kacal insha Allah
Masu son page 1kullum ta pc500
2pages kullum ta pc 1000
Zaku biya kud'inku ta account number kamar haka 👉NABILA ALIYU UBA bank 2230373842
Idan kintura Zaki turomun shaidar biyan ki ta what's app number d'ina 08100084251
masu bada Kati... MTN zaki d'auki photo d'in katin kituro mun ta what's app number d'ina 008100084251 "banasan transfer d'in kati ko vtu"
banasan kira dan Allah karki kirani
Y'an nijar normal grp 500f Vip gro 1000f ku tuntub'i wannan number d'in ku biya 👉+227 88 0190 50
Dan darajar Allah da monzonsa da darajar iyayenki karkimun mgn idan baki shirya biyaba 5/18/22, 19:44 - Ummi Tandama😇: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
🌹 Y'AN UWANTAKA NE KO SOYAYYA?🌹
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
zazzafan labari ne me tsayawa azuciyar masoyi da abin ban tausayi💔💘
Story & written by mommyn fareesa
🆓 🅿�?13&14
Ab'angaren Ahmed kuwa yayi tsayuwar kusan minti 3 amma shiru maryam bata dawo ba"
sai ransa yabashi kodai bata sonsane?"begama wannan tunanin ba yaji muryar su abba"
Da saur yad'ago kansa ya matsa yarusuna cike da girmamawa yagaishesu"
suka amsa cike da kulawa da sakin fuska"abba ne yamasa tambayoyi game da maryam"
yana bashi amsa indai anbashi dama da gske yakeyi intana sonsa"
Abba yace".babu damuwa zai yi bincike akansa yaci gaba da zuwa"abinda kenan saiya turo magabatansa"
parlourn bak'i abba yasaka mubarak yakaishi"
Azaton abba ko maryam d'in tana sashensu umma"sai bai damuba da ganin begansu tare da Ahmed d'in ba.
Ahmed kuwa yayi zaman kusan minti 5 "kafin ransa ab'ace yafito dg cikin parlourn"
Hakan kuma yayi daidai da isowar maryam"kallo d'aya tamasa tagane beji dad'iba"
da sauri ta k'araso murya amarairaice tace". Ayya kayi hak'uri broth ne bejin d'adi natsaya agunsa"
muje ciki kasha ruwa pls"wanene shi?"d'an murmushi tayi tace".yayana ne"okay Allah yabashi lafiya"
yanzun zan wuce gida samun number naki"yafad'a yana mik'a wata wayarsa iphone 11+"
Amsa tayi tana murmushi tasaka masa yanata aikin kallonta"tana d'ago kanta suka had'a ido"rufe idanuwanta tayi tana murmushi"
shima murmushin yayi,murya can k'asa yace"ada nayi fushi sosai"amma yanzun na huce"
batare data bud'e idanuwanta ba tace".bazan koma ba kaga inada dalili ai"muje na rakaka to"
nidai ah ah saikin bud'e mun idanuwanki nagani tukum"ko bakyaso nayi bacci me dad'i ayau?
Y'ar dariya tayi batace komaiba tadai bud'e idanuwanta"
ina sonki maryam!da gske har zuciyata nake fad'a bada wasaba" ina muradin kikasance mallakina ta halak"ma'ana matar aurena"ina fatan kema haka?"yafad'a cikin cool voice yana binta da mayen kallo"
K'asa tayi da kanta tana wasa da yatsun hannunta"
muje tunda kunyata akeji"amma zamuyi waya da dare banason kiji kunya pls"
Uhmm kawai tafad'a suka jero har bakin get Inda yayi parking motarsa"
Front sit yabud'e yashiga yana murmushi yace".saida safe sarkin kunya kigaishe da mai jikin da sauran y'an gidan"
zasuji insha Allah !Allah yatsare hanya"Ameen toni dawa dawa zan gaisheki miki dasu?"
murmushi tayi tace kowa da kowa"tafad'a tana rufe k'ofar motar"tana juyowa suka had'a ido da yusuf dake tsaye gefen mashin nasa da alama fitar dayace mata zaiyi zaiyi"
yana ganin tajuyo yayi saurin d'auke kansa zuciyarsa fal wutar kishice"
shikuwa Ahmed wuta yabawa motar yafice dg get d'in gidan"
maryam ta nufo gun yusuf"gimtse fuska yayi had'e da saurin hawan mashin d'in kafin ta k'araso yabar wajen"Duk da tayi k'ok'arin tsaidashi amma yabasar"
dafe kanta tayi gabanta nafaduwa tanaso tasan wai meye ma'anar wannan abubuwan da broth kemata?"
Afili tace".zantambayi haleesa(k'awarta) gameda hakan"
da wannan tunanin takoma cikin parlour"babu kowa aciki hakan yasa ta wuce d'akinta tayi shirin kwanciya bacci"
tana fesa turare mama ta turo k'ofar d'akin da leda ahannunta"amsa sallamar ta maryam tayi"gashi inji yusuf ya ayko mubarak abaki"cewar maman tana mik'a mata"
Amsar ledar tayi tana murmushi tace oh broth saida yasiyamun kenan to nagode"
mama tamata sallama ta fice"adaren ranar sunsha fira da Ahmed"wanda farat daya yayi mugun shiga ranta"bayan sungama wayar,yaturo mata kati MTN na 10k"wanda sosai maryam tayi mamakinsa"dama yace".tabashi acc detail d'in ta tak'i ya"
******************* Kwanci tashi akace asaran me rai"sati biyu kenan da fara soyayya tsakanin su maryam"yanzun dai soyayya ta k'ullu tsakanin Ahmed da maryam"sosai yake lodo abin duniya yabawa mubarak akaiwa umma"Duk yadda zaiyiwa maryam abu zatace ah ah yabarsh"ai broth yasiya mata ko yabata"har waya yasiyawa maryam amma tace".tafison wacce broth nata yasiya mata(tsohuwar wayarta)hakan yasa Ahmed yafara shakku akqn yusuf"musammun daya lura ganinsa dashi 2 amma da k'yar yake tsayawa su gaisa"yana so yatambayeta itada yusuf uwa d'aya uba d'aya suke amma yakasa...