Kenza eBookz

Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt - Chapter 3

Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt - Chapter 3

Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt Chapter 3: Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt Chapter 3. Yayinda damuwa da fargaba tayiwa yusuf yawa"yanadai b'oyewa ne…

4,448 words

Yayinda damuwa da fargaba tayiwa yusuf yawa"yanadai b'oyewa ne kawai"yakumayi baya sosai da maryam"yayinda maryam abin kedamunta sosai aranta"akqn yadda yacanza mata.

Ayanzun antsaida mgn Ahmed zai turo magabatansa nan bada jimawa ba asaka rana"sbd iyayensa sunzo anyi mgn"suntulo kayan nagani inaso na fitar hankali"umma kanta yafasu tanata yada yadan habaici"saida hjy ta take mata burki"

har yanzun kuma yusuf bemasan ankawo kayan ba"maryam batasami fuskar sanarmasa ba,mama kuwa bataso yadamu shiyasa bata sanar masaba" amma tana tayashi da addu'a"indai maryam alkhairi ce agaresa ,kuma matarsace to acikin sauk'i Allah zaibashi ita"in kuma ba matarsabace"hakan shine mafi alkhairi....

Ayau yakama Tuesday yusuf na azumi"ga damuwar yana gani zai rasa ukuty tashi,ga acikin satin nan dayaje asibiti babu sanin kowa"

doctor yasanar masa gsky yakamata yayi aure sbd matsalar dake damunsa yanada saurin sha'awa"hakan yasa gaba d'aya damuwarsa tamasa yawa"aganinsa maryam kawai zata iya kulawa dashi dama komai nasa gashi zai rasata"

yayi y'ar rama sai uban haske da yayi ,karan hancinsa yayi siriri,sajen fuskarsa bbu gyara duk kasumba tacika masa fuska"

yana kwance kan kujera 3 seeter"dg shi sai vest da 3 Quarter"murd'add'an jikinsa na ingarman namiji k'arfaffa yabayya"duk gargasan gashi"

idanuwansa alumshe yafad'a kogin tunani"

Ahankali maryam ta turo k'ofar"tana sanye da Riga da siket na blue d'in atamfa me golding"wanda yusuf ne yasiya mata ita yakuma d'inka mata ita"

saman kanta k'aramin gyalene blue"tanata k'amshi tayi kyau masha Allah "

Tafi minti2 tsaye tana kallon sa"amma besan tama shigoba"

Ahankali ta matsa gefen kujerar ta duk'a asaitin fuskarsa"

Broth!ta kira sunansa kamar zatayi kuka"sarai yagane itace"be bud'e idanuwansa ba balle yad'ago kansa"

dama kana nan inata nemanki?"meye zan had'a maka na bud'a baki ne?"

sai asannan yabud'e shanyayyun idanuwansa dasukayi jajir"gabanta yafad'i tayi saurin cewa" broth ko bakada lafiya ne?"girgiza kansa yyi yace".ah ah kitashi kije bani buk'atar komai"

ni bbu Inda zanje korata kakeyi ko?"wankin kayanmu zanyi nazo nadubaka saina tafi da kayanka"

Bana buk'ata zanbiya amun konayi da kaina"subahanallahi meye yayi zafu haka wai?"

yanxun dan Allah kafad'amun meke damunka karame haka?"sannan katashi kayi wanka muje narakaka amaka aski"duk kasumbar nan tasaka karage kyau"

babu Inda zanje"kije gun wanda Kika damu dashi da rayuwarsa"broth yasalam meyasa kakeso mudinga fitina dakaine?

Katashi kayi wanka pls"tafad'a tana jan hannunsa"

maryam!sosai ta zaro ido had'e da sakin hannunsa tana kallonsa jin yakira sunanta"rabon dataji yace maryam ta manta"saidai yayita kiranta da wasu sunaye"

banason ana damuna da abinda banyi niyar yiba" kije ciki kawai"afusace ta gallah masa harara tace".mlm sbd nadamu dakai zaka dinga mun wulak'anci ko? to shikenan bazan koma zuwa d'akin nakaba balle nadamu da rayuwarka, tana fad'in hakan ta mik'e da sauri zata fice"tsalle d'aya yusuf yayi yafincikota"gaba d'aya ta fad'a jikin sa tasaki kuka tana turasa yayi saurin k'ank'ameta"ya lumshe ido....✍️

In babu comment babu nadare

wannan book d'in nakudine

k'aramin grp regular 300 Baban grp VIP 1000 shine za'a gama acikin sati 2 kacal insha Allah

Masu son page 1kullum ta pc500

2pages kullum ta pc 1000

Zaku biya kud'inku ta account number kamar haka 👉NABILA ALIYU UBA bank 2230373842

Idan kintura Zaki turomun shaidar biyan ki ta what's app number d'ina 08100084251

masu bada Kati... MTN zaki d'auki photo d'in katin kituro mun ta what's app number d'ina 008100084251 "banasan transfer d'in kati ko vtu"

Y'an nijar normal grp 500f Vip grp 1000f Kutuntubi wannan number d'in kubiya +227 88 0190 50

banasan kira dan Allah kokin kira bazan d'agaba

dan darajar Allah da monzonsa da darajar iyayenki karkimun mgn idan baki shirya biyaba 5/18/22, 19:44 - Ummi Tandama😇: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

🌹 Y'AN UWANTAKA NE KO SOYAYYA?🌹

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Zazzafan labarin ne metsayawa azuciyar masoyi da abin ban tausayi💔💘

Story & written by mommyn fareesa

🆓 🅿�?15&16

Ukuty nah yakikeso nayi da raina ne?"yafad'a cikin fisgo maganar da k'yar"sbd yanayin daya tsintsi kansa saka makon had'uwar jikinsu agu d'aya"yatabbatar wannan azumin nasa sai Ahankali kawai danma na nafila ne"

cikin shashshekar kuka tace".toni mena maka dazaka dinga canzamun broth?"wlh daka barni natafi nida d'akinka har abada"

kuma ni kacikani natafi"beyi mgn ba saima sake rungumeta ajikinsa yayi yana sauke ajiyar zuciya afili"

sosai abin yad'aure mata kai"ahankali tace".cikani muyi mgn nibanaso kana tabani kasan babu kyau ko?"

Beyi mgn ba yacikata da sauri"aykuwa tayi hanzarin guduwa.....yasake cafkota"murmushi tayi tana turo baki ta goge hawayenta tace".aikasani kuka hankalinka ya kwanta"

wlh idan baki nutsu mukayi mgn ba saman cinyata zan azaki kinsan kuma zan iya ko?"

yafad'a yana kallon ta kamar zai cinyeta"sosai taji kunya"

To cikamun hannuna saina zauna"beyi mgn ba yacikata"yajuya ya zauna kan kujera"agefensa tazauna takama hannunsa"

Ukuty kinyi kyau ina zakije?"hmmm kaida baka kulani"yanzun meye kikeso ayi?"

Katashi kayi wanka narakaka amaka aski saimu dawo na wanke maka kayanka"

yabi d'an bakinta da kallo yace".saime kuma?"shikenan"nikuma kinsan meye nakeso?"ah ah "

Inaso kirabu da saurayinki"zaro ido tayi tace pls inafa sonsa broth meye aibunsa dan Allah?"

had'e rai yayi yace". amma kinsan inada dalili ko?hakanan bazance kirabu dashiba"

Kayi hak'uri gsky bazan iya ba"kaga umma itace zatamun baki kafa sani"kuma kafad'a mun dalilinka"saikai kasanar dasu abba ma"amma saika fad'amun"

Okay yayi kyau tunda kina sonsa"bazaki iya rabuwa dashiba tunda zanmiki k'arya ko namasa sharri ko?"nidai banceba broth"

katashi kayi wanka pls"kuma meye zakayi bud'a baki dashi?"

na ajiye azumin ne ai"meyasa to?"kaina ke ciwo"acikin zuciyarsa yace kece sanadin sani na ajiye"

Tomeye zanka maka kaci idan kayi wankan?"indomie da k'wai"sakin hannunsa tayi tace".bara na had'a maka ruwan wankan"

Batajira cewarsa ba ta wuce ciki"tana fitowa dg toilet d'in tasamesa tsaye dg shi sai boxer"fafffad'an k'irjinsa cike da gashi bak'i sidik"

gabanta taji yafad'i sbd bata tab'a ganinsa ahakaba"tunda yazama baligi"

d'auke kanta tayi da sauri sbd tsoron dataji yashigeta haka nan"

shikuwa yana ankare da ita saima yayi murmushin yana tunkarota"my mero wannan tsoronfa?"

batare data kallesaba tace".nidai kashiga wanka mlm"murmushi yayi ya shige bath room d'in"ita kuma ta fito masa da shadda light blue riga da wondo"

Cikin gidan ta koma tasami abba da mama a parlourn suna murna yusuf yasami aiki"abokin abba yasamarmasa"

sosai maryam tayi farin ciki tace".dama yace".nadafa masa indomie"inaso nakasance nice wacce zan masa albishir"

mama na dariya tace".to shikenan Allah yasa kema adace kisamu"abba yace".Ameen ai itama nabada nata takardun"

sosai maryam taji dad'i ta wuce kitchen cikin 15 minit tagama komai ta fito da plate d'in indomie ahannunta"sai turiri indomie d'in keyi ta ajiye ak'asa kan carpet ta d'auki wayarta dake kan kujera tamasa flashing"

sallamarsa taji hakan yasa takashe wayar"ta kallesa afili tace".masha Allah kayi kyaufa my broth"kaga idan akamaka aski saikafi haka kyau wlh" amma ina hula?"meyasa bakason saka hula?manyan kaya Basu dameniba sweet heart"yanzunma sbd nasan rigima zakimun idan bansakaba "saina saka"

nidai idan kasaka kafiyin kyau pls"idan mungama zan d'akko maka"

bece komaiba yana murmushi ya zauna gefen ta akan carpet d'in"

bara nakamaka ruwa ko dama namaka sob'o ko lemo kakeso?"duk wanda akabani inaso uk'uti"

Batace komaiba ta wuce kitchen,babu jumawa tadawo da drinks d'in da cups"

yana zaune yana latsa wayar sa"kallon abincin tayi sai kuma tayi murmushi"aranta tace".yana jira nace masa yaci kenan? Lallai matar broth zataci wahala idan bata gane halinsaba"

Ajiye kayan hannunta tayi ta jawo plate d'in tace".kaci karta huce nasan baka sonta babu zafi"

Kace zaki bani manah"murmushi tayi tace". tab'arar ka tayi yawa broth"ni rabon dana baka abinci ai tun muna yara" tafad'a tana zama gefensa suka jera kamar mata da miji"

Da fork ta d'ebo tafara bashi babu kunya yadinga amsa yana kallonta"

yaci sosai ta zuba masa drinks tabashi yasha suna murmushi yace".fitafa zamuyi idan mundawo dg askin"

amma dai bashagonka zamujeba ko?"Eh wani gurine zamuje"dato ta amsa tana cigaba da bashi abaki"suna ahaka mama ta shigo"

murmushi kawai tayi tacigaba da abinda yakawota parlourn"ta tabbatar itama maryam ko yaya tana son yusuf"

saidai kawai tamusu fatan alkhairi"bayan fitar mama a parlourn"maryam ta kwashe kayan tadawo tana cewa"broth albishirinka!

yanata kallonta yanajin kamar ya mannata da jikinsa yace".goro "zoki sanarmun wane abune?"yafad'a yana nuna mata gefensa"

cike da farin ciki da murna tazauna agefensa"kanta ta aza agefen kafad'ar sa tamasa rad'a da abba yasanar mana kasamu aikin dayasaka asamarmaka.....

Ihun murna yasaki tamkar wani k'aramin yaro yarungumeta suna ihun murna atare"mama ta lek'o dg kitchen d'in sbd jin ihunsu"girgiza kanta kawai tayi ta koma sbd jin akan samun aikinsa suke murnar"

Hannun maryam yakama yace".ukuty tashi muje idan angamamun muje gidan anty safeenah (k'anwar mama) muyi la'asar sai muje anguwar ko?"dato ta amsa ta wuce d'akinta ta d'aura d'an kwali da mayafi ta wuce kitchen ta yiwa ummi sallama"

Time d'in data fito get harma ya hau mashin nasa roba roba"nidai broth kadinga tara salary naka kasiyi mota"insha Allah ukuty na kodan sbd ke"

nifa tsoron mashin nakeyi"karkayi gudu dan Allah"tafad'a cikin narke murya"kinga kizo muje"kecefa kika sani fitar nan"turo baki tayi tace".aikaima da akwai Inda zakaje ko?"

bece komaiba yamata horn"hakan yasa ta matsa ta rik'esa ta hau yanata tsokanarta da mero matsoraciya"

sharesa tayi ta rik'esa sosai harda aza kanta abayansa"tamasa zobe da hannayenta" yabawa mashin d'in wuta"suna tafe suna fira da fara'a"tamkar wasu masoya abin gwanin burgewa"yusuf kuwa dauriya yakeyi yana driving d'in"sbd gaba d'aya baya a natsuwarsa sbd had'uwar jikinsu gu d'aya"

shagon askin sukaje"yanayin parking ta sakko ,yana murmushi yakafe mashin d'in yana kallon ta"

Baby muje ciki nagani babu wasu gardawan aciki"murmushi tayi tace".yanzun kuma baby nasamu?"

Eh mana"sunayen dana saka miki sunada yawa ai"wasu nan gaba duk zakiji su nakiraki dasu".

bata wani fahimci zancen ba"tabisa suka shiga shagon atime d'in wani zai fito angama masa.

Bayan sun shiga mai askin na murmushi yace".amarya da ango shine babu gayyata ko?"

Kallon yusuf maryam tayi ta kalli me askin"yusuf yayi murmushi yace".ai ba'a yiba sai nan gaba rana d'aya ne aurenmu insha Allah"

daga maryam har me askin basu gane zancensa ba"maryam tayi zaton ranar aurensu nufinsa shida wacce zai aura,itakuma da Ahmed,yayinda me aski kezaton aurensa da maryam yake nufi"kasancewar Anjima anan ake yiwa yusuf aski yasansu idan tarakoshi...

suna fira da maryam wayarsa ahannunta har aka gama masa "yayi kyau bana wasaba saidai ace masha Allah"

gidan anty safeenah suka wuce suka gaisheta yatafi masjeed,ita kuma tayi tata anan gidan"

bayan sun baro chan ya wuce da ita gurin bridel shower na faruq da amaryarsa hafsat.

tunda suka iso wajen yusuf da maryam idanuwan jama'a nakansu"

yana rik'e da hannun ta suka zaune gefen da couples d'in suke da abokansu"

ahankali kamar me rad'a tace".broth cikamun hannuna zanje nayi rawa"

Ukuty rawa kuma?"banyarda kiyi zamanki mana"kukan shagwab'a tasaka masa agefen kunnansa tana mgn k'asa k'asa yadda shine kawai zai iya ji"

ganin tana neman ta rikita masa laissafi ta hanyar shagwab'ar ta"yasakashi mik'ewa tsaye yana rik'e da hannun ta suka wuce gurin rawar"

Broth zakayine?"girgiza kansa yyi yana kallon ta yazaro sabbin y'an 100 tun kafin ta fara rawar yafara lik'a mata.....nanfa anutse maryam ta dinga takawa"babu jumawa y'an mata da amarya sukayiwa gurin caaa"itama amaryar da faruq yamusu lik'i sosai"sannan wasu dg cikin abokansu suka fara yiwa maryam lik'i"yusuf naganin hakan yaja hannunta fuska ad'aure suka baro filin rawar"

yafara mata fad'a tamkar wani yayanta"ai kinja wasu banzaye sun kalleki sun miki lik'i hankalinki ya kwanta"dg yau bazaki koma yin rawaba ko ina sai agida kimun nikad'ai....maryam na k'ok'arin mgn rukayya dake bayansu tace".yusuf!(yarinyar da yayiwa d'inki kwanaki)

Juyowa suka yi atare"tuni maryam ta tamke fuska tana hararar rukayya dake bin yusuf da kallo kamar zata cinyesa"

Tsaki maryam taja ta kalli yusuf dake latsa waya kansa aduke"broth muje karka kulata"

waike bewar Allah ina ruwanki ne?kema asuwa tasa dakike wannan zak'ewar?"

Ita a matata"ko laifine dan tayi kishin mijinta?✍️

Zazzafan sharhi guys😂🤣

Harzarta biyan naki domin adama dake atafiyar zakin book d'in dai na'a gaba

wannan book d'in nakudine

k'aramin grp regular 300 Baban grp VIP 1000 shine za'a gama acikin sati 2 kacal insha Allah

Masu son page 1kullum ta pc500

2pages kullum ta pc 1000

Zaku biya kud'inku ta account number kamar haka 👉NABILA ALIYU UBA bank 2230373842

Idan kintura Zaki turomun shaidar biyan ki ta what's app number d'ina 08100084251

masu bada Kati... MTN zaki d'auki photo d'in katin kituro mun ta what's app number d'ina 008100084251 "banasan transfer d'in kati ko vtu"

Y'an nijar normal grp 500f Vip grp 1000f Kutuntubi wannan number d'in kubiya 👉+227 88 0190 50

Dan darajar Allah da monzonsa da darajar iyayenki karkimun mgn idan baki shirya biyaba 5/18/22, 19:44 - Ummi Tandama😇: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

🌹 Y'AN UWANTAKA NE KO SOYAYYA?🌹

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

zazzafan labari ne me tsayawa azuciyar masoyi da abin ban tausayi💔💘

Story & written by mommyn fareesa

🆓 🅿�?17&18

yusuf yafad'a yana kallon rukayya"tsabar shock maryam kasa mgn tayi"ita kuwa rukayya ta yarda matarsace k'ila sabon aurene"amma aganinta wannan dalilin be hanata tadena son yusuf"

Rukayya tace." namiji mijin mace 4 ne ai"afusace maryam tace".meye k'aramar brain naki ta fahimta kenan?"

dan Allah broth muje wannan kanta ba d'aya ba"tana fad'in hakan taja hannun yusuf dake murmushi sukabar wajen"

sinayin gaba maryam tace".nidai broth kadena mun haka dan Allah"wace irin mgn ce wannan kakeyi haka?"

Amma kinsan idan banmata hakaba bazata shafamun lafiya ba ko?amma ai dukda kamata hakan bakaji metace ba?"

Shiru yayi yanufi gun faruq yamasa sallama"yazo yajata suka nufi gun mashin nasa"kukan shagwab'a tasaka masa suje yasiya mata kaza da snarks"

ukuty marece yayi kuma babu kud'i aguna"saika cire ta POS ai"nidai yau saika siyamun kaza kuma banda hjy"bece komaiba suka hau mashin d'in"

Ahankali yace".hjy fa fushi takeyi dani sbd kazar rannan ban siya mataba" idan nagaisheta da k'yar take amsawa" maryam na dariya tace".nimafa washe gari danaje korata tayi wai nice na hanaka ka siya mata"shiyasa kayana dake gunta har yanzun banje nagani bama......

wane kayane?"gaban maryam yafad'i sbd bata gayamasa ankawo kayan nagani inasoba"sai kuma tayi zaton k'ila mama tasanar masa"

Dakefa nake mgn ukuty"sorry broth kayan nagani inaso.....bata k'arasa mgn ba yaci wani uban burki"saura kad'an su fad'i"Allah dai yatsare maryam ta rirrik'esa tana salati"

bece komaiba itama haka"harsuka iso wani restorent me tsadar gske"bayan sun shiga suka zauna"akwai jama'a aciki"kowa na harkar gabansa"ma'ai katan suka fara tambayar me sukeso?"

Kallonta yusuf yayi yace". tafadi abinda ranta keso"bayan ta fad'a musu aka kawo komai"tana kallon kazar tace".kaine zaka bani naci kad'an asamun a take away natafi da sauran"

murmushi kawai yyi yana kallon naman yasaka fork ya yago tsokar naman yanufi bakinta dashi"tana murmushi ta amsa"

yasaka mata straw acikin fanta yamik'a mata"tana d'ago kanta da nufin ta masa mgn yaci gaba da bata ta had'a Ido da Ahmed" dasuke zaune can nesa shida friend d'insa da plates d'in abinci agabansu"

gabanta taji yafad'i sosai"ga kunya ta kamata"ta d'auke kanta"tak'i amsar fanta d'in"yusuf kuwa gunda ta kallah yabi da kallo"atake suka had'a ido da ahmed"

Aransa yace".wato wannan wawan tagani?"basarwa Ahmed yayi yataso yanufosu"

sallama yamusu yabawa yusuf hannu sukayi musabuha"maryam tace".ina wuni?"lafiya qlau my merry yasu umma?"suna lafiya"masha Allah bara na wuce muna tare da abokina"dato ta amsa shikuwa yayiwa yusuf sallama yabar wajen"zuciyarsa cike da sake sak'e"ransa yagama bashi maryam da yusuf ba uwa d'aya ta haifesuba"yakumaji kishi aransa bedai nunaba afuska yadake"yakumasha alwashin yanzun zai kira mubarak(k'anin maryam) yamasa tambaya game da yusuf meye reletion d'in su dashi?

Maryam kuwa turo baki tayi cikin jin haushin yusuf"sbd bataso Ahmed yagansu ahakaba"

yusuf kuwa sarai yagama karantarta"saima yawani had'e rai yace".malama ankusa magrib idan bazaki ciba kitashi muje"

nina k'oshi"wlh baki isa ba!amiki take away muje dashi gida kici acan kamar yadda kikace mun"

yana fad'in hakan yatashi tsaye ya wuce gurin biyan kud'in yabasu ATM suka zare kud'in su"yasaka aka musu take away"da kansa ya d'aukar mata ledar"

gaba d'aya taki mgn sai wani b'ata fuska takeyi"ahaka tabishi suka hau mashin suka nufi gida"babu me mgn acikinsu"suna isowa gidan fuskarsa ad'aure yabata ledar"cikin cool voice yace".bana shakka ko tsoron wani ko wata yaganni dake ko waye shi"amma ke sbd wani banza kike wannan abin dan yaganmu tare"banyi zaton hakanba dg gareki"yana fad'in hakan yasauka dg mashin d'in yayi hanyar shashensu atime d'in anata kiran magrib"

gaba d'aya kuma maryam jikinta sai yayi sanyi"sbd tabbas bata kyautaba"ko agaban waye yusuf yana nuna ita watace agunsa"jikinta asanyaye ta wuce cikin gidan....

**************** washe gari yakama Friday"gaba d'aya maryam nacikin damuwa,yusuf na fushi da ita,Ahmed ma haka"sbd takirashi sau 3 be d'aga ba"ta tura masa text message babu reply"

hakan yasa yau duk ta tashi sukuku da ita"mama na lura da ita batadai tambayetaba meke damunta ba"

Yusuf kuwa yatafi company d'in dasuka daukeshi aiki"

be dawoba gidan sai bayan sallar juma'a"

wankan k'ananun kaya yad'auka"fad'in kyawun dayayi b'ata bakine"yanata zuba k'amshi me dad'i"idan baka saniba zaka d'auka yusuf zaiyi kusan 32 yrs sbd kamalarsa da zatin jikinsa.

har cikin ransa maryam zuciyarsa keson gani da muradi"kunnuwansa nason jin zazzak'ar muryarta ta shagwab'a" dukda fushin dayakeyi da ita gashi yau akeyin dinner d'in faruq yanaso suje tare"

tana zaune kan 2 seeter tana chats da friends nata ,tana jiran taga yusuf yashigo ta tambayesa zasuje sunan k'awarta data haihu ayau da marece"tana sanye da doguwar riga ta material pink&black"kanta babu d'an kwali tayi parking kalbar kanta da aka mata k'ananu"

can k'asan mak'oshi yayi sallama yana duba agogon dake d'aure atsintsiyar hannunsa"

d'ago kanta maryam tayi ta amsa ta mik'e tsaye tana kallonsa"broth sannu da zuwa! tab'e baki yayi be amsaba yazauna yana latsa waya"

kayi hak'uri akan laifina dan Allah my broth"sannan zanje suna gidan murja kabir anjima da marece pls"

Bazakije ba! yafad'a cikin ko in kula yana danna waya"shiru kawai maryam tayi kanta ak'asa k'wallah tacika Idonta"

mama data jiyo maganar su ta fito tana kallonsa tace".akanme zaka hanata zuwa zumunci?" mama sunan ne zumunci?"

Eh mana ai zata had'u da wad'anda ta jima basuga junaba ko?"saisu sada zumunci agaisa"amma saitaje kaji abinda nagaya maka?"

Amma mama kece wlh keson koyawa mata yawo dan Allah "nidai babu Inda zataje anjima zamuje dinner d'in faruq da ita"

Dinner basai da dare akeyiba ?suna kuwa k'arfe 6 angama ai"

bece komaiba,maryam ma haka"saima tashi tayi ta wuce gun madaidaicin dining area d'in su tazubo masa abinci"

mama kuwa girgiza kanta tayi tabar musu parlourn"

Agabansa maryam ta ajiye abincin"ta zauna gefensa har jikinsu na gugar juna"broth! d'ago kansa yyi suka had'a ido"sosai suka k'urawa juna ido"kowa naganin kyawun da d'an uwansa yayi"dukda yusuf har yanzun yana nan da ramar da yayi"

maryam ta fara d'auke idanuwanta Ahankali tace".ina kaje bangankaba Duk yau ko break fast bakayi ko duk fushin ne?"

naje company d'in dasuka d'aukeni aiki"anbani office da albashi nah150k na wata guda da zanfara aiki"

Alhmdllh! Allah yasa albarka yatsare"Ameen yafad'a akan labb'ansa"

Kaci abinci pls!bece komaiba yad'auki plate d'in abincin na friend rice yafara ci"ta tashi takamasa ruwa"

meye zaki bawa murjan gift?"yafad'a yana cin abincin sa"ajiyar zuciya tasaki tace".ai nazata bazanjeba tunda naji ka hanani"

shiru yayi yanajin dad'in kalaman ta acikin zuciyarsa"wannan dalilin na gudun b'acin ransa datakeyi da masa biyayya da tattalinsa yasaka k'aunar maryam mamaye ko ina na jikinsa"

yasan tabbas bazaisha wahalaba idan ya aureta zata masa biyayya tunda ahakama tana masa"

bakyaso kije kenan?"ah ah inaso mana"okay to meye zaki bata?"2k ne da friends dinmu ke had'awa duk wacce ta haihu"

Okay bayansu kina da buk'atar kud'i?"ah ah kofa 2k d'in broth inadasu kud'in daka bani last time nakashewa bankasheba"

Ai nazata wanda bakyaso yaganmu atare yana baki"

Wlh ba haka bane"nifa jiya kunya naji ba wani abuba"kuma ni bana amsar kid'insa"tunda kahanani amsar abin saurayi"ko waya daya siyamun ban amsaba wacce ka siyamun tafimun tasa ai"

murmushi yasaki har yaji gaba d'aya yadena fushin da ita"sbd kalamanta sun masa dad'i"

Kinga kud'in ma suna a acc nawa zan sanarwa mama anbani ,dama abba yasani"to shikenan yanzun ina zakaje dg nan?"

shago zanje na k'arasa miki d'inkin ankon dazaki saka anjima muje"

yeeeeeee! gsky broth kana ji dani sosai"yanzun ka hak'ura?"girgiza kansa yyi yace".ah ah"

Turo baki tayi cike da shagwab'a tace".pls kaji?ajiye plate d'in hannunsa yayi yad'auki ruwan yana tashi tsaye yace".karki kai magrib ukuty"banda kula maza kina jina?"zan kiyaye broth insha Allah"

Ai nafef zaki hau ko?"ah ah ai abba zai ajiyeni acikin motarsa idan zai koma kasuwa da la'asar"

Okay yafad'a yana ajiye ruwan"meye kikeso?"nidai banason komai" gobe sai muje namiki shopping ko?"

Ah ah kabarshi atara kud'in siyan mota"hhhhh ukuty nah rigimarki yawane da ita"ko yanzun inada kusan 700K a account nawa"insha Allah za'a yi motar babba karki damu"

Allah yasa to broth"muje na rakaka ko"dato ya amsa suka fice dg parlourn cike da farin ciki....

Ab'angaren Ahmed kuwa duk abinda yakeso yasani gameda yasani agun mubarak"

yakumasha alwashin nan da sati 3 zaituro magabanta asaka ranar aurensu"

yafahimci tabbas akwai wani abu da yusuf ke b'oyewa game da maryam"

K'arfe 7 pm maryam tagama gayunta na zuwa gurin dinner"

yusuf ya wanku cikin suit farare"ya amso motar faruq da nufin yatafi da maryam acan gidansu amaryar saiya d'aukesu itada Angon"

Anutse yusuf ke driving cikin nishad'i kamar shine Angon"

maryam na zaune agefensa kiran Ahmed yashigo wayarta"saida gabanta yafad'i

kallo d'aya yusuf yamata ya d'auke kansa yaci gaba da driving nasa ,amma yana bin duk motsin ta"

d'aga wayar tayi ta masa sallama anutse"ina wuni ta fad'a?"a d'ayan b'angaren ya amsa cike da shan k'amshi yace".kina ina yanzun?" bana gida gsky"Inda kike beda sunane?"ina hanyar zuwa gun dinner"keda waye?"nida broth ne"kitt Ahmed yakashe wayar.turo baki tayi ta janye wayar tana hararar wayar kamar ita tamata laifi"

Yusuf najinsu bedai tankataba har suka iso gidansu hafsat"babu wanda yace".wani abu"

waya yakira faruq"kasancewar suna waje tsaye dama"kawai sai faruq ya shigo back sit"

Faruq na murmushi yace".abokina kodai ukuty d'in taka ta hanaka fitowa sbd kar aga wankanka ka tsaya amota?"

Tab'e baki yusuf yayi yace".gata nan saita baka amsa ai"

Maryam na murmushi tace". ah ah yaya faruq ango"yana k'okarin mgn hafsat ta shigo motar tasha kyau masha Allah cikin gownt fara anmata kwalliyar zamani"

Wow masha Allah couples kunyi kyau sosai"godiya muke ukuty d'in abokina"cewar faruq cike da tsokana"

yusuf na murmushi yace".amarya kiyiwa Angon nan naki mgn yarage surutu anguna basa mgn kamar amare"

itadai hafsat murmushi kawai tayi"faruq yace".abokina saifa mun sayi baki sbd tak'i mgn"

Ai sai asiya babu damuwa"cewar maryam"

Da wannan barkwancin suka iso gurin dinner d'in"

masha Allah komai yatafi yadda akeso agun dinner"yusuf shine babban abokin ango"

anyi masa hotuna shida maryam tamkar sune couples d'in sbd kyawun dasukayi"

Yusuf yakashe yatsare wa Duk wani motsin maryam"ko gun rawa be bari tayiba"kawai yaja hannunta yasaka mata kud'i sukayiwa couples d'in lik'i"da haka taro yatashi lafiya"

Acan gida kuwa Ahmed gurin k'arfe 8:12 pm ya iso gidan"dukda yasan maryam bata nan"

Kai tsaye sashensu umma yanufa....✍️

Next page ne last free page ayi k'okarin biya

wannan book d'in nakudine

k'aramin grp regular 300 Baban grp VIP 1000 shine za'a gama acikin sati 2 kacal insha Allah

Masu son page 1kullum ta pc500

2pages kullum ta pc 1000

Zaku biya kud'inku ta account number kamar haka 👉NABILA ALIYU UBA bank 2230373842

Idan kintura Zaki turomun shaidar biyan ki ta what's app number d'ina 08100084251

masu bada Kati... MTN zaki d'auki photo d'in katin kituro mun ta what's app number d'ina 008100084251 "banasan transfer d'in kati ko vtu"

Y'an nijar normal grp 500f Vip grp 1000f Kutuntubi wannan number d'in kubiya 👉+227 88 0190 50

Banason Kira dan Allah"kokin kirani bazan d'auka ba,kimun mgn ta what's app zangani Dan darajar Allah da monzonsa da darajar iyayenki karkimun mgn idan baki shirya biyaba 5/18/22, 19:44 - Ummi Tandama😇: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

🌹 Y'AN UWANTAKA NE KO SOYAYYA?🌹

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

zazzafan labarin ne metsayawa azuciyar masoyi da abin ban tausayi💔💘

Story & written by mommyn fareesa

Last free page 🙌

🆓 🅿�?19&20

kai tsaye shashen su umma Ahmed yanufa"da mubarak yaci karo bakin k'ofar shiga main parlour"

gaisawa sukayi"mubarak yakoma ciki yasanar wa umma ga Ahmed zai shigo"

baki washe umma ta amsa dato ta saka hijab"atime d'in baba na bed room d'in sa yana wanka"

Kan Ahmed ak'asa yashigo da sallama yagaishe da umma aladabce"umma ta amsa masa cike da kulawa kafin tace".maryam d'in tasan kazone?"

Ai bata nan suna gun dinner itada yusuf ta fad'amun dana kirata"

Ohni jikar mutum 4 !yusuf dai bazai dena shiga harkarta ba ko?"tasan zakazo shine zatabi d'an iskan yaron nan gun wata aba wai dinner"kodayake laifin uwarsace databarsa"Inda anan take ya isa tabishi"

Kan Ahmed ak'asa bece komaiba"ransa yabashi akwai matsala acikin family d'in nan"

Umma kuwa wayarta ta d'auka takira maryam kusan sau 3 ba'a d'aga ba"taja tsaki ta ajiye wayar"

zan koma umma babu damuwa zan kirata anjima idan sun dawo"dg haka ya ajiye wa umma daman kud'i yafita"tanata faman zuba masa godiya"ta d'auki kud'in tana dubawa aranta tsanar yusuf ce "afili tace"d'an iskan yaron nan idan banyi da wasaba zaifa raba maryam da Ahmed"nikuwa indai ina numfashi hakan bazai tab'a faruwa ba"nasan sarai yusuf son maryam yakeyi"kuma ko mutuwa zaiyi bazata auresaba wlh"shege jarababbe marar zuciya"

Kud'in ta k'irga taga dubu 50 ne"harta lissafa meye zatayi dasu itada k'awarta laraba"dukda tanaso aciki ta fidda wasu taje taga likita sbd yau ta tashi da ciwon ciki"baba yace".beda kud'i tabari zuwa jibi taje asibiti adubata.

Ahmed bejima da fitaba baba yashigo cikin parlourn da jallabiya ajikinsa"

Had'e fuska umma tayi tace".gsky Alh idan yusuf yab'atamun yarinya bazan aminceba wlh"saidai komai zai faru yafaru"yanaso ya lalata ta azahiri ,idan nayi mgn kace banida hak'uri zan b'ata zumunci"

meke faruwa kuma?"dakike zancen zai lalata"kamar ya kenan?nafi sanin waye yusuf"

yanzun fisabilillahi saiya d'auketa da tsohon daren nan suje gurin fati ,yanzunfa tara saura"ga yaron nan Ahmed yazo bata nan"ita shegiya babu kunya tasanar masa suna gun fati"yaje yyi zaton wani abu tunda ba maharraminta bane shi....

kinga ya isa"sbd yaje da ita gun fati hakan na nufin zai lalatata kenan?kisan meye zaki furta kafin ki fad'a"yarana yaran arzik'i ne da tarbiyarsu"

Idan ita maryam d'in akatashi bikin nata ai zasuyi fatin ko?kenan duk wanda yaje zai lalata y'ar wani ko?"

nifa alh ba haka nufinaba"kawai dai kamasa mgn yafita harkanta"bak'in ciki sukeyi shida uwarsa karta auri Ahmed taje ta huta"

gsky kinyi nisa saidai kawai addua"zandai musu mgn sudaina dare awaje amma nibazan raba zumunci ba"maryam ko aure tayi dole tayi zumunci da yusuf"narasa me yusuf da habiba suka tsare miki arayuwa?"inaso kisani ko kare yanada rana balle d'an adam"wanda ka tsana wataran shine zai maka rana"

yaya da family d'in sa sunmiki komai dasuka rik'e miki y'a"amma ke butulu kin k'asa ganewa"

Komai zakace kace sbd aidama bakasan laifinsu ko?"bekoma mgn ba yabar parlourn"umma na huci ta wuce cikin d'akin ta tana mita.

Yusuf da maryam kuwa k'arfe 9:11 pm suka shigo cikin gidan"

Amain parlour suka sami abba da mama suna fira"

suna shigowa abba yadinga fad'a yana cewa duk Inda zasuje indai da maryam ne karsu wuce 8 inma dole sai sun kai dare"

Ana cikin musu fad'an baba yashigo parlourn"bece komaiba sbd ganin abinda dama zaiyi yayansa yayi"

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull