Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt - Chapter 4
Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt Chapter 4: Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt Chapter 4. yusuf da maryam suka basu hak'uri,kowa yawuce d'akin sa yawatsa…
4,225 words
yusuf da maryam suka basu hak'uri,kowa yawuce d'akin sa yawatsa ruwa ya kwanta....sai washe gari da safe maryama taga Miss call d'in umma dayake wayar na silent ne"koda taje gaishe da umma taci zagi da fad'a agunta"takuma zage yusuf da uwarsa agaban maryam d'in"maryam dai nabata hak'uri aranta batason abinda uwar tata keyi saidai tamata addu'ar shiriya kawai....
************************ *Bayan sati 4* abubuwa da yawa sun faru aciki harda fad'an maryam da ahmed gameda yusuf"akqn manne masan datakeyi alhalin shid'in ba muharraminta bane"kamar yadda Ahmed ke fad'a.
sosai sukayi kusan kwana5 basu waya bekuma zuwa"da k'yar suka shirya"sannan idan har suka had'u da yusuf kowa fuska ad'aure suke gaisawa"
duk ranar da Ahmed yazo zance tofa aranar maryam bata gane kan yusuf"yadinga fushi da shareta kenan"
gefe guda kuma ciwo nata cin yusuf babu wanda yasani sbd yab'oye"ga aiki yana zuwa babu fashi!kuma Alhamdllh komai natafiya yadda yakamata yana d'aukar albashinsa Duk wata.d'inki ma yanzun ba sosai yakeyi ba sai week end"
yabi yarame yasakawa ransa fargabar kar maryam ta sub'uce masa"kasancewar yau saura kwana5 asaka ranar auren maryam da Ahmed"Idan mama ta tambayesa dalilin ramarsa sai yace aikine yamasa yawa"gashi beson cin abinci,ga azumi dayake yawanyi....
yadage da addu'a inhar maryam matarsace insha Allah zai sameta"
Ayau yakama monday kuma yusuf yana azuminsa kamar yadda yasaba Monday da Tuesdays"
da marece gab da magrib yashigo gidan agajiye dawowarsa kenan dg office"
yasamu maryam tsaye adining area tana jera masa kayan bud'a baki"zama yayi kan kujera yana kallonta.
tana murmushi tace".broth sannu da office!ya aikin?"yauwa sannu da gida"office Alhamdllh ukuty agajiye nake ga k'ishi inaji kinsan anyi rana yau"
Ayya sannu muje kayi wanka ko?"okay meye nasha kika had'amun?"
namaka kunun aya sai ruwan tea,saikuma fruit salad"akunun ayar baki cika sugar ba?"
Eh ban cikaba, dama ai kaida my one nayi mawa(Ahmed) shima beson sugar sosai anjima zaizo"
Atake fara'ar dake kan fuskarsa ta dusashe zuwa b'acin rai!
Okay tunda badanni kad'ai kikayiba nafasa sha" kihad'a danawa kibashi gaba d'aya"
yana fad'in hakan bejira cewartaba yatashi tsaye yabar wajen yana huci"sosai abin yabata mamaki,batace komaiba ta bishi da kallo har yab'acewa ganinta"
d'akin ta ta wuce tayi wanka da alwalah tana fitowa tayi sallar magrib"
koda ta fito babu yusuf babu alamarsa"taso tayi fushi itama amma takasa"
D'akinsa taje tasamu d'akin arufe alamar bema gidan"
ranta b'ace ta koma cikin gidan"mama na zaune tana lazimi a parlour kan carpet"maryam ta shigo ta zauna agefenta ta saki kuka tafad'a jikinta"
Subahanallahi! maryam lafiya? tafad'a tana d'ago kanta"mama meye haka yusuf keyi dan Allah?"
kinsan kwanan nan be soncin abinci, azumi yakeyi yau kin sani"shine yak'i zuwa yayi bud'a baki yafice ,naje nasamu d'akinsa arufe"
Kin kirasa ne?"kona kirasa bazai d'aga ba"kiyi hak'uri zan kirashi yazo yanzun karki damu kinji?"
Dato maryam ta amsa tana janye jikinta dg na mama"mama ta d'auki wayarta ta tura masa sak'o duk Inda yake yadawo gida yanzun"
maryam kuwa d'aki ta koma ta d'auki wayarta ta hau Online"
Message ta turawa k'awarta akan idan mutum yanasonka tayaya kake ganewa?"kuma idan kana sonsa taya kake ganewa??
Tana tura mata ta sauka sbd ganin bata online ma" sallar isha'i tayi ta shirya cikin doguwar riga sbd Ahmed yace".8 pm insha Allah zai iso"
Tana fesa turare kiransa yashigo wayarta" murmushin tayi ta d'aga da sallama ,sannan tace".okay ina zuwa"kashe wayar tayi tayafa mayafi ta fito tasanarwa mama"
Fitowa tayi tasamesa tsaye a compound d'in gidan"
Assalamu alaikum!wslm yafad'a yana kallon ta"bazaka shiga dg ciki ba ?"ah ah sweet heart akwai zafi yau"okay tafad'a tana juyawa taje ta d'akko musu fararen kujeru suka zauna suka fara gaisawa"
Ahankali yace".my mery ak'agare nake asaka ranar nan wlh"konazo na d'aukeki dg gidan nan naga yadda wasu zasuyi"sbd agidana sainaso nabar mutum yashiga"
Atake maryam ta had'e rai"sbd tasan maganganunsa da yusuf yake"kanta ta d'ago tana k'okarin mgn ta hango yusuf yashigo zai wucesu yatafi ciki"
Yusuf kuwa kallo d'aya yamusu ya d'auke kansa" zuciyarsa na wani irin mugun bugawa"k'irjin sa na zafi da k'una"
be tankasuba ya wuce ciki"Ahmed yatab'e baki irin ko ajikinsa da be masa mgn ba.
Yusuf yana shiga mama dake zaune kan kujera bata amsa sallamar saba saima cewa tayi dg ina kake?"
naje gun wani abokina najib"Hmmm!wai yusuf sokakeyi yunwa ta maka illah ko ulcer ta kamaka?"maryam duk tadamu harda kukanta"
bece komaiba yadafe kansa dake sarawa da k'irjinsa dake zafi"
Kallonsa tayi tace".lafiya meke damunka?? fad'uwar da yayi gaba d'aya atsakar parlourn yatashi hankalin mama"
Da hanzari ta nufesa tana jijjigasa"ganin be motsi yasaka arud'e babu ko mayafi mama ta fito"maryam data kasa samun nutsuwa hankalinta nagun yusuf ta hango mama ta fito arikice"
Da sauri maryam d'in ta taso ta tareta tana cewa lafiya mama?"maryam yusuf yafad'i baya numfashi! nashiga ukku "maryam ta fad'a arud'e"jeki kiramun babanku inga alh baya gari"mama ta fad'a tana komawa ciki"
Da sauri maryam tayi b'angaren su tasanarwa baba dake kallon sunnah TV"atare da baba da Mubarak da maryam suka wuce ciki"
Maryam nata kuka ta nufi jikin yusuf tana jijjigasa tana surutai karya mutu yabarta"
Janyeta mama tayi ,baba da Mubarak suka d'aukesa sukayo waje dashi"sbd akaishi asibiti"maryam tabiyosu ,yyinda mama ta zauna agida kawai sbd kawaici"
suna fitowa maryam tama manta da wani Ahmed saida tagansa ta tuna"
gunsa ta nufa tana share hawayenta tace".Ahmed kaje sai munyi waya asibiti zamuje"
Tab'e baki yayi yace".sbd yusuf d'in be lafiya kika tashi hankalinki haka ?saikace nine babu lafiya"
wani kallo tamasa kafin tace".ai idan kaine bazan iya damuwa irin haka ba"yusuf wani b'angarene na jikina"
Tana fad'in hakan tayi saurin wucewa da sauri tashige back sit"baba yaja motar,mubarak na gefensa"maryam da yusuf a back sit"
Ahmed kuwa sosai kalaman maryam suka daki zuciyarsa yasha alwashin saita gane kuranta agidansa"da wannan tunanin yatashi yahau motarsa yabar gidan.
Emergency room aka wuce da yusuf"maryam arud'e ta kira faruq tasanar masa"saigashi yazo acikin y'an mintina.
bayan awa d'aya doctors dake kan yusuf suka fito ,aka turosa zuwa wani d'aki"maryam dake kuka faruq na rarrashinta suka bisu zuwa d'akin.
Doctor d'in yakalli baba yace".inason ganin iyayensa a office nawa"baba yace".nine nan ai mahaifinsa"dr yace".okay muje to"
sosai baba yabawa doctor d'in duka attention d'insa"doctor yace".maganar gsky ku tuhumi d'an ku!sbd yasaka damuwa da tunani aransa har yakamu da hawan jini"sannan bayacin abinci yakamu da ulcer.... innalillahi wa inna ilaihir raju'un! hawan jini fa kace likita?cewar baba arud'e"doctor yace k'warai da gaske" gsky yaka mata akula dashi damasa abinda yake so sbd ceto rayuwarsa"amma gsky yana cikin damuwa"
wlh doctor bamu saniba yab'oye mana damuwarsa ,amma yanzun basai anjima ba zamu bincika"ni k'anin mahaifinsa ne uwa d'aya uba d'aya"mahaifinsa baya gari ne shiyasa.
Doctor yace".babu damuwa insha Allah,fatanmu yatashi lafiya"godiya baba yamasa yafice dg office d'in yatafi amso magunguna da biyan abinda aka kashe"ahanya yakira mama yasanar mata ai ulcer ce kawai(yab'oye hawan jini)
tunda suka shiga d'akin hannun maryam nacikin na yusuf ta had'a su gu d'aya tana kuka"
Faruq dake kallonta aransa yace".kodai itama akwai soyayyar sa aranta"yatabbatar da cewa wannan ciwon na yusuf nada alak'a da soyayyar maryam"
babane yashigo cikin d'akin"faruq yamasa sunnu ya amshi magungunan"baba yakalli maryam yace".wuce muje namaidaki gida keda mubarak sai nadawo gunsa"
tamkar ta musa masa saidai babu hali"tana share hawayenta tafice baba da Mubarak suka bita abaya"
basu fi 20 minit ba da fita yusuf ya farka da salati abakinsa"
yana bud'e idanuwansa yaga faruq"faruq yafara masa sannu"
be amsaba yace".inane nan,kuma ina maryam ko suna tare da wannan wawan (Ahmed)???"
yah salam abokina!baka lafiya kanafa asibiti amma kishi dan k'are azuciyar ka"
wlh ashawarance karka kashe kanka abanza sbd mace"tundai ba'a samu su ranaba kayiwa iyayenku mgn mana"wlh nasan ciwonka sbd k'in samuwartane....cak baba dake k'ok'arin shigowa d'akin yatsaya"
cikin fisgo mgn yusuf yace".bazan iya ba gsky"nema cikin nema haramun ne,sannan bansan meye zai biyo bayanta?"to shikenan kabari ka kashe kanka abanza"
bakajin shawara wlh"meya hana kai atsakaninku kasanar mata"indai ta amince da kanku ma sai kuyiwa su abba mgn sai adakatar da wancan d'in....turo k'ofar baba yayi yashigo da sallama"
shiru sukayi suka amsa",farar kujera baba yajawo ya zauna yana kallon yusuf dake kwance yayi uwar rama sai haske da kyawu daya k'ara.
Yusuf doctor's sun gano ka kamu da hawan jini da ulcer "meye damuwarka aduniya dakake b'oye manah mu iyayenka??"
Da ido faruq yamasa mgn yayi bayani"amma sai yusuf cewa yayi ai baba kawai damuwar office ne da rashin sabo shinefa"dama kuma ai inada ulcer"
Tashi tsaye baba yayi yace"faruq taso muje gun biyan kud'in can bangane bayaninsu ba"kaikuma kasake tunani kafin mudawo"
dato faruq ya amsa yatashi tsaye yabi bayan baba"suna fitowa suka wuce reception"
Baba ya zauna gefen kujerun wajen yana kallon faruq yace".zauna zamuyi mgn"
zama faruq yayi gefen baba"baba yace" tsakaninka da Allah meye abokinka ke b'oyewa aransa"kagayamun gsky faruq karka b'oyemun dan Allah"idan munada maganin matsalarsa insha Allah zamu magance masa ita"
faruq yasaki ajiyar zuciya kafin yace"..........✍️
karki bari ayi babuke atafiyar y'ar uwa hanzarta biya domin jin yadda zata kasance zak'in labarin na'a gaba da zazzafar soyayya😜
Shin ko faruq zai fad'i gsky koko dai yaya saimun had'e a paid grps masoyqn asali
wannan book d'in nakudine
k'aramin grp regular 300 Baban grp VIP 1000 shine za'a gama acikin sati 2 kacal insha Allah
Masu son page 1kullum ta pc500
2pages kullum ta pc 1000
Zaku biya kud'inku ta account number kamar haka 👉NABILA ALIYU UBA bank 2230373842
Idan kintura zaki turomun shaidar biyan ki ta what's app number d'ina 08100084251
masu bada kati... MTN zaki d'auki photo d'in katin kituro mun ta what's app number d'ina 008100084251 "banasan transfer d'in kati ko vtu"
banasan kira dan Allah kokin kirani bazan d'aga ba y'an nijar normal grp 500f Vip grp 1000f Kutuntubi wannan number d'in 👉+227 88 0190 50
Dan darajar Allah da monzonsa da darajar iyayenki karkimun mgn idan baki shirya biyaba 5/18/22, 20:16 - Ummi Tandama😇: Faruq yasaki ajiyar zuciya kafin yace".maganar gsky baba yusuf sanadin ciwonsa nada nassaba da maryam!maryam kuma?"baba yatambaya yana kallon faruq with a very shock"eh baba"yusuf yasanar mun yafara son maryam tun suna y'an 18 yrs"yanzun shekaraunsu 26 da wasu watanni"yana dakon soyayyar ta aransa"tsoron umma yasakashi k'in sanarwa da maryam da kuma tunanin kar maryam tak'i amincewa"shak'uwar dake tsakaninsu tasaka maryam gudun b'acin ransa"sai yayi amfani da wannan damar duk wanda zaice yana sonta saiya saka ta k'in kulasa" shiyasa takai wannan age d'in babu aure"Ahmed ne kawai ke be samu nassara ya rabasuba"tuni nabashi shawara yayi mgn kar wani abu yasamesa sbd damuwa "amma yasakawa ransa damuwa da tunani"amma wlh yusuf nayiwa maryam son dabaya yiwa kansa.....ajiyar zuciya baba yasaki yace".faruq nikaina tuni nayi wannan zaton na muhad'asu aure da juna kodan shak'uwar dasukayi"nayi a manna araina yusuf zaifi kowa rik'emun maryam da mutunci sbd yasan ciwonta"sai kuma naga Inda sunason junansu ai zasu bayyana"kuma dukda shekarunsu d'aya ne amma maryam tabashi wata ko 3 ne"amma insha Allah zanyi wani abu akai kodan sbd ceto rayuwarsa"Allah yasa haka shiyafi alkhairi"faruq yaja ajiyar zuciya yace".Ameen babah"amma inaso kayi shiru da maganar nan karka nunawa yusuf kasanarmun"insha Allah baba Allah yabashi lafiya"baba ya amsa da Ameen had'e da cewa" zaka iya komawa gida gun iyalinka nizan kwana agunsa da Ahmed yayan mubarak"dato faruq ya amsa ya wuce d'akin da yusuf yake sbd yamasa sallama...... yusuf kuwa yayi zurfi atunanin ukuty tashi yaji faruq na girgizasa"kafin faruq yayi mgn kiran matarsa hafsat yashigo wayarsa"kagani madam tagaji da jirana harta kirani?"hmmm aisaika tafi ko"kaifa gwaurone abokina"wataran nima zan ajiye iyalin ai"hahaha wai Allah duk wacce ka aura ina tausaya mata"sbd da alama bakada sauk'i idan kasami mace"wannan azumin dakakeyi na nafila akwai ayar ? Akansa...... murmushin gefen baki yusuf yasaki yace". d'an iska me sawa mutane ido"toni uk'uti nah bazan mata komaiba"hahahaha kanadai fad'a ne kawai"bayan nasan kai mayentane!yana fad'in hakan yakara wayarsa akunne yana kiran hafsat"kafin yace".na wuce Angon maryam sai safe zandawo Allah yabaka lafiya yabaka kuma maryam"bejira cewarsaba yafice yana mgn da hafsat ta wayar"girgiza kansa kawai yusuf yayi sbd yasosa masa Inda kemasa kaikayi"ayanzun burunshi shine ya auri maryam"amma idan bai sametaba"saidai yahak'ura ya auri wata kodan sbd sha'war dake damunsa"amma muddin maryam ta sub'uce masa yayi bankwana da farin ciki"yana cikin wannan tunanin baba da dr suka shigo"aka sake dubasa aka masa allaurai"mama ta aiko da abinci da ruwan zafi"saida baba yamasa da gske sannan yad'anci abincin da tea"kafin ya kwanta bacci"baba yatafi yabar mubarak anan suka kwana....
maryam kuwa ta tashi hankalinta saida mama ta lallab'a ta sannan ta hak'ura"ta kwanta da tunanin broth nata aranta....washe gari tunda safe maryam da mama suka had'a break fast da nufin akai asibitin"saima aka basu sallama sbd jikin nasa da sauk'i"baba yakira mama yasanar mata anbasu sallama zaije yad'akkosu a mota"bayan tagama wayar da baba ta kira abba da shima yana hanyar dawowa gida sbd jikin yusuf d'in" wanka maryam d'in tayi ta shirya cikin doguwar riga ta red&black d'in atamfa"batayi ko kwalliya ba balle shafa mai ta fito parlourn" tana zama su baba da yusuf da Mubarak suka shigo....da maryam yusuf yafara had'a ido yayi saurin d'auke kansa sbd har yanzun fushi yakeyi da ita"ita kuwa maryam tama manta da wani fushin dayakeyi da ita"saima tashi tayi babu kunya agaban su baba da mama ta rungumesa tana masa sannu da murnar dawowarsa"dukda yusuf bejin d'adi amma saida yaji wani yanayi sbd hugging nasa datayi"broth muje kayi wankan ko?"shidai baba kallonsu kawai yakeyi"yyinda mama ta saba da ganin haka"yusuf yace".uhmm kawai besake mgn ba"maryam ta janye jikinta ta wuce d'akin sa"baba ya kalli yusuf yace". Allah yak'ara afuwa my son ka kula da kanka dashan magani akan time"sannan zanje a office naku nasanar"mama na murmushi tace".Ameen Alh Allah yabada ladar zumunci"baba ya amsa da Ameen yafita tare da mubarak dake tsaye" yusuf kaje kayi wankan ko?cewar mama"ni anan zanyi"dariya mama tayi tace".bakada hankali ko?"to ai banaso baby ta had'amun ruwan wankan"girgiza kanta mama tayi tace". ba'a shiga tsakanin ku da maryam"idan fad'a kukayi kayi hak'uri ku shirya"yarinyar nan jiya da k'yar tayi bacci sbd damuwar baka lafiya.... ajiyar zuciya yasaki sbd yaji sanyi aransa ukuty nashi ta damu dashi"yana k'ok'arin mgn maryam ta shigo parlourn" ga ruwan wankan can pls kaje kayi"to kawai yafad'a yana k'ok'arin tashi"tamkar tayi mgn sai kuma tayi shiru sbd ganin mama"mama kuwa kitchen ta nufama tabarsu a parlourn.... Broth wai fushin me kakeyi danine dan Allah??"tafad'a ahankali tana kallonsa"ya wuce tunda baki saniba"kayi hak'uri dan Allah nifa banason muna fad'a dakai ka kasa ka gane"Hmmm baby kenan tashi muje ki kamani jikina babu k'arfi"yafad'a yana kallon ta"d'ago kanta tayi suka had'a ido"broth ka rame da yawa muje ka shirya kayi break fast ko?"kinsan waye sanadin ramar tawa?"ah ah taya zan iya sani kuwa"waima meke damunka?"ciwon SO! hmmm kaida keda buhun y'an mata saidai wani abu bashiba"ta fad'a batare data tashiba"baby zonan kitayar dani mana! nok'e kafad'arta tayi tace" nida kakeyin fushi dani"murya can k'asa yace".kizo ki kamani natashi ko kuwa ni idan nataso ba kamaki zanyiba rungumeki zanyi kuma bazaki iya k'watar kankiba....wai broth meye haka?"nika daina mun irin wannan maganar saika sakani jin tsoronka"murmushi yayi yace zakiyi bayani"and last kisanarwa wannan me k'atan kan yafita hanyata wlh"idan zakuyi zancenku ku tsaya a parlourn bak'i ba anan ba"idan kuwa yak'i ji zamu kwashi y'an kallo dashi"sototo maryam tayi tana tambayar kanta meyasa Ahmed da yusuf basa shirine?"fuskarta bbu walwala ta kalli yusuf dake k'ok'arin tashi tsaye Tace".broth yanzun haka zan auri Ahmed baka sonsa?tayaya zan rayu da mutumin dabakaso ka tsana??"tab'e baki yayi yacanza topic d'in da cewa idan nakamaki zaki gayamusu yarinya kizo kafin nazo"turo baki tayi tace". lallai ma yaron nan wlh kagama rainani"ke waye yaron?"yafad'a yana tsareta da manyan idanuwansa"murmushi tayi sbd yabata dariya da kunya"wlh uk'uti ina tausayamiki ranar da yaron dakike kallo zaiyi miki abinda zakiyi kuka har kina masa magiya yabarki"gaba d'aya maryam bata wani fahimci zancen saba"shikuwa tashi tsaye yyi bata ankareba taga yanufota"aguje ta mik'e tasaki ihu tana bashi hak'uri zata gudu"yayi k'okarin cafkota ta zille"suka dinga guje guje acikin parlourn ... hakan yayi daidai da shigowar mama parlourn"yusuf meke damunku wai??"kun girma amma kuna abin yara"kaida bakada lafiya shine kuke guje guje haka,ke kuma kina biye masa"tafad'a tana kallon maryam"sunkuyar da kanta maryam tayi ta matso bayan mama ta b'oye tana masa gwalo"kingadai mama itace take jana tana mun gwalo"saurin juyowa mama tayi sai maryam ta nutsu"gaba d'aya kunya ma suka bata"kallon yusuf tayi tace".wuce kafita kaje kayi wanka"turo baki yayi kamar wani yaro yace".wlh nakamaki zaki gayamusu"yana fad'in hakan yajuya yafice yanajiyo mama na masa fad'a"maryam kuwa kitchen d'in ta koma ta kwaso kayan break fast d'in ta ajiye a tsakar carpet"hakan yayi daidai da shigowar anty safeenah da goggo zulai(yayar mama ce) da y'ar ta badiya"wacce ke mutuwar son yusuf amma baya sonta"sallamarsu maryam ta amsa"saidai tana ganin badiya tarasa meyasa taji haushi"to itama badiyar jin haushin maryam takeyi sbd ganin yadda yusuf be kula kowa sai ita"komai yace maryam"sannunku da zuwa anty"cewar maryam tana kallon anty safeenah"zama sukayi maryam ta gaishesu"suka mata yamai jiki"kafin anty safeenah tace".munje asibiti akace anbashi sallama"kafin maryam tayi mgn mama ta shigo da fara'a ta musu maraba"ta zauna suka gaisa"maryam da badiya basuyi mgn ba"ita kuma maryam aganinta ai ta girmi badiya"dan shekarunta 19 zuwa 20 ne ,this year tayi SSCE" badiyar na yauk'i ta kalli mama tace".ina yaya yusuf d'in?"yana ciki ya shiga wanka"okay ta fad'a"maryam na latsa waya ta tab'e baki....
Anutse yusuf yayi sallama cikin parlourn sbd jin muryar dangin mama"yana sanye da jeans dark blue da red d'in t shirt"yagyara suman kansa yanata zuba k'amshi"ramarsa ta fito sosai sbd haske daya k'ara har yellow yakeyi....kallo d'aya maryam tamasa suna had'a Ido yad'aga mata gira guda"d'auke kanta tayi tana murmushi kawai"tunda yashigo badiya ke kallonsa kamar zata cinyesa"zama gefen maryam dake had'a masa tea yayi"yagaishe dasu anty safeenah suka masa ya jiki"sai asannan ya lura da badiya da irin kallon k'urullar datake masa"yaya yusuf ina kwana yajikin??" lafiya qlau Alhamdllh"Allah yak'ara lafiya"Ameen ya amsa atak'aice ce"broth sakko kayi break fast"ukuty amun afuwa tea d'in kawai zansha" anjima zanci wani abin karkimun d'ura"Allah broth ban yardaba saika ci komai anan tam"ko kuma namaka d'ura su anty nagani"anty da goggo zulai nata kallonsu kawai"goggo zulai kuwa kamar ta doke maryam takeji sbd ita tanaso ahad'a zumunci da y'ar ta badiya da yusuf"amma ta lura maryam da yusuf kamar son juna sukeyi....badiya kuwa tab'e baki tayi ta kalli yusuf tace".meyasa idan naduba ta what's app bana ganinka yanzun"nacanza layine (yamata k'arya sbd blocking nata yayi)okay bani sabon"ban rik'e ba ,kuma bana chats yanzun"uffan badiya batace ba"sbd ta fahimci beson bata number d'in ne kawai "su mama dai na sauraron su suna firansu"maryam kuwa farfesun kayan ciki data zuba a plate ta mik'a masa da cup d'in tea"kafin tace".ka cinye ga doya da k'wai na jiranka"uk'uti ai cikana bazai d'auka ba"hmmm! zai d'auka mana"ta fad'a tana ajiyewa su anty safeenah farfesun acikin wani bowl"anty safeenah tace".mun k'oshi maryam dg gidafa muke"wucewa zamuyi ai"nidai ina nan umma"cewar badiya tana kallon mahaifiyar tata"dato goggo zulai ta amsa"yayinda babu wanda yatanka"suka tashi suka yiwa mama sallama suka tafi"gaba d'aya yusuf be wani so aka bar badiya anan ba "yanadai break fast d'in sa kawai beyi mgn ba"badiya ta d'auki farfesun taci gaba dasha"mama kuwa tashi tayi ta wuce ciki sbd tayi baccin safe"maryam kuwa kallon yusuf tayi ta wani had'e rai tace" broth kaifa nake jira ka gama kaje ka kwanta ka huta"amma ai bewar Allah kinbamu guri muyi mgn dashi kafin ya kwanta d'in ko?"cewar badiya cikin rashin kunya"maryam yitayi kamar batasan da ita take mgn ba"yusuf sake tamke fuska yayi yana ajiye cup d'in hannunsa da plate sbd yagama"kallon maryam yayi zaiyi mgn saiga faruq da amaryarsa hafsat sun shigo cikin parlourn"murmushi maryam da yusuf sukayi"hafsat tace".babu ruwana dake baki zumunci"tafad'a suna zama kan kujera"laifin abokina ne sweet heart"cewar faruq yana kallon yusuf"nidama ai mai laifine kullum ko?"karki damu amarya zamuzo nida broth muyimuku yini"Allah yasa to"cewar hafsat"kafin su gaisa da yimasa ya jiki"badiya kuwa ganin babu wanda yabi ta kanta saita tashi ta wuce bed room d'in mama"su faruq sun jima kafin suyi musu sallama"har get yusuf da maryam suka rakasu bayan sun bar musu sallahun su gaishe da mama idan ta farka"kallon ta yusuf yayi bayan tafiyarsu faruq"Ahankali yace".muje kirakani d'akina nayi baccin baby"taf bazaniba salon kamun mugunta"babu abinda zanmiki saima fira daza muyi dake"yafad'a yana langab'e mata kai"cike da shagwab'a tace".to kaje gani nan zuwa na d'akko wayata a parlour"lumshe ido yayi yace".zaki kasheni da shagwab'arki acikin zuciyarsa "afili yace".hmmm to muje atare na rakaki"batace komaiba suka jero suna tafiya"baba suka hango yafito dg sashensu"ke maryam zonan!dato ta amsa ta kalli yusuf tace".muje ka rakani pls"I'm sorry sweet heart kije tunda ke kad'ai baba yakira kinga bansan ko abinda zai fad'amiki be shafeniba ko? to shikenan zanje amma karka kula badiya pls kajirani"murmushi yasaki me sauti yace".meyasa bakyaso na kulata ne?"babu komai "kacika tambaya yaron nan"hmmm!kidena cemun yaro sbd duk ranar dakikazo hannuna zaki k'arya ta hakan"harara ta gallah masa ta wuce batayi mgn ba"hmmm Allah nakamaki bazakiji da dad'iba yarinya zanmiki abinda zaki tsorata dani"yafad'a murya can k'asa"yayinda maryam ma batajisaba tawuce shashensu....
baba na a parlourn zaune kan kujera"yakalli maryam data shigo yace".uwarku tacika taurin kai da kafiya"babu yadda banyi da itaba ta lek'a ta gaido yusuf da jiki amma tace".ita bazatajeba"sbd ba ita ta aza masa ciwon ba"nayiwa hjy mgn tazo nan ta mata mgn"shine tanemi tayiwa hjy rashin kunya nace ta tafi gidansu"ina zaune da uwarku darajarku amma banajin dad'in zama da ita.... innalillahi baba dan Allah kayi hak'uri"nasan kanayi ka k'ara dan Allah"cewar maryam tana share hawayenta"saita gane kuranta zata dawo"dalilin kiranki shine inaso ki tsaida duk wata alak'a tsakaninki da Ahmed"umarni ne nabaki ba shawara ba amatsayina na mahaifinki"kuma banaso kisanarwa kowa wannan magana.....✍️
Comments kawai guys
Wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya ki tuntub'i wannan number @mommyn fareesa 08100084251 5/18/22, 20:17 - Ummi Tandama😇: Arikice maryam ta d'ago kanta tace". Allah yasa baba ba laifi Ahmed yayi muku ba?"be mana laifin komaiba"banaso kimasa wani zato daban ko tambayarsa dalili kidai yanke alak'a tsakaninki dashi har saina nemeki"kije banaso kisawa ranki damuwa"jikinta asanyaye ta mik'e tsaye ta fice ranta nabata k'ila Ahmed angano beda halin kirkine shiyasa"itadai harga Allah tanaso tayi aure kodan sbd wasu nacewa ta gand'ame acikin gida"ko jiya saida hjy ta mata gori"d'auke tunanin komai tayi aranta dukda tanason Ahmed amma aganinta zab'in alkhairi agun Allah shine take nema" zata dage da addu'a kamar yadda tasaba.... tana fitowa ta wuce sashensu"yusuf na zaune kan kujera 2 seeter badiya na gefensa tana mgn tana wani lank'wasa murya"tab'e baki maryam tayi ta musu kallo d'aya ta d'auke kanta ta nufi kitchen tana y'an wak'e wak'enta......gashi akace abaki"taji anfada abayanta"tana juyowa taga wayartace ahannun badiya na mik'a mata"amsa tayi batace komaiba"tana dubawa taga miss call d'in Ahmed ne guda 2 "gabanta taji yafad'i"tadai ajiye wayar kan window ta kunna gas na girke ta aza ruwan zafi"ta d'ebo shinkafa zata wanke taji k'amshin turaren yusuf"da sauri ta juyo ta kalli bakin k'ofar"yana tsaye ya hard'e hannayensa yanata aikin kallonta"mlm miye haka zakamun tsaye bbu sallama?"murmushin gefen baki yasaki ya Ida shigowa cikin kitchen d'in yana kallonta ido cikin ido yace". meye kikace?"maimaitamun"ai nasan kaji basai na maimaitaba"Lallai yarinyar nan kingama rainani amma zanyi maganinki yanzun"zaro ido tayi tace".nidai kafita kaje gun budurwarka pls kabarni nayi aikina"kona had'aka da mama Allah kuwa"banza yamata yamatso gefenta yana cewa"kingama yimun gwalon d'azun?"marairaice murya tayi tace".bakai bane kafara jana"yanzun kibani hak'uri kice yaya yusuf kayi hak'uri"dariya tayi har fararen hak'oranta suka bayyana tace".lallaima yaya "to baka samu ka koma Inda ka fito kuje ku Ida zancenku"had'e rai yayi yace".karki koma had'ani da waccan yarinyar"to baba yusuf nadena"fisgo ta yayi gaba d'aya ta fad'o jikinsa yarungumeta ya jingina jikinsa da bango"yasaka hannunsa guda ya matse mata baki"d'ayan hannun kuma yarik'e ta dashi...broth kayiwa Allah kacikani kar mama tasamemu ahaka"zaki koma jana?"ah ah yaya yusuf nadena "hamma yusuf zakice "to hamma yusuf nadena pls"cika mata baki yayi tace".ina tausayinka broth amma nima zan rama insha Allah"kidai rame ba"to cikani nidai"narasa meyasa kakeyin haka?kasan babu kyau ko?"ke meye yasa kike abinda za'a tab'akin?"d'auke kanta tayi ta turasa ta duk'a ta d'auki shinkafar ta zuba sbd ruwan sun tafasa"natsaya natayaki?"ah ah ai aikin beda yawa"mama tayi miya dama shinkafarce kawai tace".nadafa"sonake idan nagama na wanke maka wasu y'an kayanka"Allah sarki ukuty nah"shiyasa fa bana iya jura fushi dake ko kad'an"kina ji dani da kulawa dani sosai nagode"murmushi tayi tace".nima ai haka hamma yusuf baka gajiya dani kanamun abinda nakeso"yanzun kaje ka huta dan Allah"ukuty korata kikeyi ko?"bafa haka bane"kinsanme?"ah ah "yau inaso muci abinci atare sbd natuna da"time d'in muna y'an 8 yrs"dariya maryam tayi tace".time d'in danake saka ka kuka kenan?"nikuma nake goyaki ko?"harara ta gallah masa tace".kamanta ma"hmmm wai pictures d'in duk ba sunanan ba acikin albom nawa...kafin maryam tayi mgn mama ta shigo kitchen d'in"tana kallon yusuf tace".kaje kayi bak'uwa"hakanan maryam ta tsintsi kanta da son ganin wacece"bak'uwa kuma mama?"nida banida friends mata"tace".ace maka rukayya ce"taje kaimaka d'inki akace ai bakajin dad'i"aka mata kwatancen nan gidan"shine tazo nan"atake maryam ta had'e rai batayi dai mgn ba"fuskarta bbu walwala ta juya ta cigaba da aikinta"yusuf yace".mama kice mata baninan"nafa dena d'inki ni yanzun"kaga nagaya mata kana nan badiya tace".taga sadda ka shigo anan"sai kuma akoma ace baka nan meye ma'anar hakan?"to ganinan zuwa mama"yafad'a yana satar kallon maryam dake k'ok'arin motsa abincin data aza.yalura da yanayinta bbu walwala"itadai mama saima fita tayi dg kitchen d'in....