Kenza eBookz

Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt - Chapter 5

Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt - Chapter 5

Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt Chapter 5: Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt Chapter 5. Ukuty zomuje ke kuyi mgn da ita, ni ba kulata zanyiba"kaje ni aiki…

4,265 words

Ukuty zomuje ke kuyi mgn da ita, ni ba kulata zanyiba"kaje ni aiki nakeyi"ta fad'a batare data kallesaba"karki damu nibazan mata d'inki ba"rashin zuciya yasaka ta sake zuwa"wlh da shagone taje data gane kuranta.....broth nifa bance wani abu ba, kuma bandamuba kaje kawai kar mama tajika shiru"nifa babu Inda zanje inba tare dakeba"sanin halinsa zaita tsayuwa ne har saita rakasa koya fasa zuwa"hakan yasa tayi k'asa kad'an da gas d'in"ta d'ago kanta suka had'a ido"murmushi yamata yace".baby bazaki rakaniba?"zuwanta beda alak'a dani,be shafeniba sbd haka kaje"beyi mgn ba yamatsa gefenta,tayi saurin ja da baya ya fisgo hannunta da k'arfi yajata suka fito dg cikin kitchen d'in"duk yadda taso ta k'wace hannunta kasawa tayi sbd k'arfi ba d'aya ba"sai mintsininsa take a damtsen hannunsa amma yusuf ko gezau beyiba"rukayya na zaune tana kalle kallen ta Inda zasu fito"badiya na gefenta azaune tana chats"mama na ciki"sosai rukayya ke kallonsu babu ko k'iftawa"taso ta yakice yusuf aranta amma ta kasa"tunaninsa yahanata sukuni"yusuf kuwa tamke fuska yayi tamkar besan meye dariyaba ya zauna"yazaunar da maryam gefensa beko kalli gefen da rukayya take zauneba....maryam kuwa hannunta nacikin nasa tana wasa da yatsun hannuwansu ta kalli rukayya dake binsu da ido tace".malama meke tafe dake?"Allah sarki "ai bagunki nazoba balle kimun iyayi"murmushi maryam tayi tace".hakane amma wanda kikazo gunsa kimasa iyayin" bakida k'imar dazai kulaki"nima na kulakine sbd darajar kinzo bak'unta agidanmu"idan kika wuce minti 5 baki sanar mana dalilin zuwankiba zan yiwa sweet heart mgn mutafiyarmu wlh"tab'e baki rukayya tayi tace".nibantaba ganin aure irin nakuba wlh......hahahahahah!broth ba mijina bane yarinya"inhar mijina ne ke baki isa ko Inda yake kizoba balle har mgn ta had'aku kinjiko?"ansan mata da daraja da aji had'e da kamun kai"amma ke wad'annan abubuwan bangansu atare dakeba.....kuna bin namiji har gida kunacusa kai Inda bakuda muhalli"tunda maryam tafara mgn yusuf kebin d'an bakinta da kallo harta kai aya"badiya kuwa tsaki taja tabar parlourn"dukda yusuf yaso dakatar da ita yatambayeta dawa take? sbd besan raini....rukayya kuwa sosai kalaman maryam suka daki zuciyarta hartayi dana sanin zuwa gidan"yusuf dai beyi mgn ba tunda yashigo"tashi tsaye rukayya tayi tanabin maryam da wani irin kallo tace". sa'arki guda gidanku nazo"amma ki rubuta ki ajiye zakiyi dana sanin gayan mgn"tana fad'in hakan tayi murmushi me wuyar fassara kafin tace".kaikuma kabani mamaki"ba'a wulak'anta d'an adam"kuma masoyinka yafi mak'iyinka,bakonka annabinka"banyi zaton rashin kirkinku yakai haka ba"tana fad'in hakan ta d'auki ledar kayan data kawo d'inki tayi gaba"maryam ta tab'e baki tana kallon yusuf tace".gsky dg yanzun karka koma sani acikin rikita rikitar wawayen y'an matanka"itama fa wannan marar kunyar (badiya)tayi tsaki ta tashi to dawa take ne?"ta fad'a tana harararsa"murmushi yayi yace".aunty nah yaushe kika zama sarkin fad'a?"turo baki tayi tace".nice antyn yau kuma?"eh mana yadda kike masifar nan aisai nazata ke anty nace"hmmm kawai tafad'a tana k'ok'arin zare hannunta guda dake cikin nasa"sai yak'i saki"broth girkifa nakeyi kacikani dan Allah"kaje ka kwanta kayi bacci kafin nagama"kamasha magani da safe?"nasha mana"nifa indai kinaso nayi baccin saikinmun tausa"shiru kawai tayi ta murd'e masa kunne da k'arfi da hannunta guda"hakan yasa yasaki ihun wasa yana cika mata hannu"tayi saurin kecewa da dariya harda rik'e ciki tana matsawa dg kusa dashi"kai yanzun k'ato dakai kake ihu sbd an murd'e maka kunne"dafa zafi ukuty! yafad'a yana k'ok'arin tashi"sanin zai iya biyota yasaka da sauri ta wuce kitchen ta rufe k'ofar"bata budeba saida tagama komai"time d'in me aikinsu tazo tafito tabarta tana wanke wanke"ita kuma ta wuce d'akinta tayi wanka.....

************************ zaune suke da marece bayan abba ya iso gidan yama huta har yafice dg gidan"yusuf yacanza wasu kayan yana zaune gefen maryam tana ja masa yatsun santala santalan k'afafunsa"badiya na zaune gefe"muhd yashigo cikin parlourn da sallama"d'ago kansa yusuf yayi ya amsa masa da k'yar sbd kishin daya taso masa"ga maryam zaune da kaya masu shape ajikinta,kanta babu d'an kwali"da sauri ta tashi ta wuce ciki"bayan tacewa muhd ina wuni?"zama muhd yayi suka gaisa da yusuf yamasa ya jiki sannan yatashi yatafi"time d'in da maryam tadawo bema nan"tana k'ok'arin zama hjy ta shigo da wata tsohuwa(kakar muhd)sallamarsu maryam dake sanye da hijab ta amsa suka shigo"yusuf na murmushi yace".tsaffin nan sunk'i mutuwa uk'uti"tunda ranmu agunka yake ai saika kashemu ko? cewar hjy suna zama tana harararsa"maryam da yusuf na dariya suka gaishesu ,hjy inna tayiwa yusuf yajiki"kafin ta kalli maryam tace".muhd yazo ko?"Eh yazo yatafi yanzun nan"to dan Allah kidinga adalci yaron nan dai d'an uwankine"yanason ki da aure ko zumunci zai k'aru.... amma ke kina nuna bakyaso"nikuma innah?cewar maryam baki bud'e"hjy tace".bata sani ba bayan ke akwai wata budurwa anan gidan?"to kikiyayeni wlh"bara iyayen naku sudawo tsab idanshi ahmadun bayayi sai muhd d'in yafito ayi tuwona maina"da gangan ke beyi mgn da wuriba "tun yaushe aka kawo kayan nagani inaso? yatsaya lalaci da shirita"saikace wani nosense....dariyq maryam tayi"hjy tace".aida wlh batada miji saishi"yusuf daya kai mak'ura da kalaman hjy"yana hararar ta yad'auki earpiece yasaka akunnansa"maryam kuwa turo baki tayi tace".nifa hjy yaya muhd ba sona yakeyiba"kuma koma yace yana sona inada wanda zan aura"inna tace".ke maryama kiji tsoron Allah"nima ai ba cusa jikina nakeba yanada masoya, dankin samu yataya kike haka?"rabu da ita fatsima"zanyi maganinta itada iyayen nata"dama uwarki na gidan ubanta sbd tamana taurin kai"zakija nacewa ubanki yabita da jan kati wlh"shiru maryam tayi bata tankaba"hjy ta gama surutanta da mitarta itada aminiyarta suka fice dg parlourn"maryam da yusuf basuyi mgn ba"yusuf yacire earpiece ya ajiye yana kallon ta yace".ukuty kinsan banason shirme ko?"shikuma bance ki kulasa ba"kasa mgn tayi sbd haushinsa takeji akan ikonsa akanta"tana k'okarin mgn abokansa su salis sukayi sallama"tashi tsaye tayi tabar parlourn da sauri.....tun kafin yamace ta tafi"tarasa meyasa idan yaga maza besan ta zauna agurin"

Abba da baba ne zaune a parlourn abba"cikin b'acin rai abba yace".sbd batazo taga yusuf ba shine zakace ta tafi gidansu?"miye kakeyi haka?nasha sanar maka idan abu yahad'a ka da iyalinka kadena sanarwa hjy"to kaje kadawo da matarka"kayi hak'uri yaya Jamilah tayi nisa sai addua"inaso abartata tayi ko sati1 ne agidansu "sannan dole tabawa mahaifiyarmu hak'uri,kasan kuma na maidota laifine agun hjy ko?"hakane kuma"amma dan Allah ka kiyaye"sannan zancen ka nagaba "tabbas tuni na fahimci maryam da yusuf suna son juna"amma akwai abinda yasaka suka kasa furtawa suka b'oye"sannan ayanzun muddin muka mayar da kayan nagani inaso da mutanan nan suka kawo"to mun tsubda mutuncinmu"mun zama k'ananun mutane"meyasa yusuf zai b'oye abu aransa gashi ciwo yazo yasamesa? harda hawan jini haka"nima abinda nace kenan yaya...amma gsky adakatar dasu da kawo kayan saka rana"adai cigaba da addu'a"abinda ke alkhairi Allah yazab'a mana"baba ya amsa da Ameen....to idan hjy tayi mgn fa?"kabarta yaya nasan yadda zanyi da ita ai...

Da dare maryam na zaune d'akinta tana chats sak'on k'awarta nafeesa yashigo wayarta kamar haka"indai namiji yana sonki kobai furtaba zai dinga kishin duk namijin daya rab'eki"zai dinga jidake da shagwab'a ki,zaiyi fushi idan yaganki da wani"zai kasance kullum yanason ku kasance atare....wani harda murmushi da fara'a zai yawaita yi idan kuna tare"duk wannan abun alamar SONE(book d'ina)mace kuma idan tanason namiji zata dingajin fad'uwar gaba idan taganshi"sannan jin zafin ganinsa da wata,son farin cikin sa"da gudun b'acin ransa"idan yana cikin damuwa kema haka zaki damu"zaki kasance cikin farin ciki idan kuna tare.....zaki kasance dabin abinda yakeso koda ke bakyaso sbd kar yayi fushi dake"idan kuma yayi fushi dake zaki damu sosai ,saikun shirya hankalinki zai kwanta..✍️

Wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious ki tuntub'i wannan number@ mommyn fareesa 08100084251 inbaki shirya ba dan girman Allah karkimun mgn. 5/18/22, 20:18 - Ummi Tandama😇: Y'AN UWANTAKA NE KO SOYAYYA? Page 25&26

wani irin mugun bugawa k'irjin maryam yayi tana share zufar data keto mata agoshi"afili tace". innalillahi wa inna ilaihir raju'un"broth SONA yakeyi?"konace son juna mukeyi dashi??"never bazan iya soyayya ko auren broth ba"wanda nike ganinsa tamkar uwa d'aya uba d'aya muke dashi"idan iyayanmu suka mutu shine zai mayemun gurbin su "tafad'a tana kashe datar ta ajiye wayar cikin wani yanayi na damuwa da rud'u"kogin tunani ta afka akan abubuwan da yusuf kenuna akanta sune duk nafeesa ta lissafa mata"amma meyasa be furtamun ba fa?"yana tsoron umma ,da kuma bazaki aminceba k'ilan"wata zuciyar ta bata amsa....tonima ina sonsa kenan?bayan k'aninane!kuma yasan haka ko faruq abokinsa yasani da salis"kai bazan iya wannan abin kunyar ba gsky"amma zancigaba da saka masa ido naga iya gudun ruwansa"bazan tab'a nuna masa nagane inda yadosaba"shiru tayi data tuna Ahmed da kalaman mahaifinta game dashi"tashin hankali kuma shine umma na gidansu"insha Allah gobe zata bawa baba hak'uri amaidota.....da wannan tunanin ta kwanta bacci"saidai bata fara baccin ba text message na Ahmed yashi go wayarta kamar haka *meyasa nakiraki baki d'aga ba"idan baki kusa ko flashing bazaki mun ba?* Tsaki taja "sbd shima Ahmed d'in haushinsa takeji yanxun"tana k'okarin kashe wayar gaba d'aya"sai kiran yusuf yashigo"sweet broth yafito asaman screen d'in wayar"ya rabbi!ta fad'a tana dafe kanta"d'aga wayar tayi ta saka hansfree"hellow uk'uti!kokinyi bacci ne?"yafad'a cikin tattausar muryarsa"Toba baccin zanyiba katasheni"sorry kinji baby nah dama coffee zansha"wacece babyn taka?"bayan ke inada wata baby ne dama?"dan Allah broth kadena kirana da irin wa'annan sunayen"kinga idan nakiraki dasu kik'i amsawa mana"meyasa kakeson tak'alata da fitina ne?"ok to nadena coffee d'in ma kibarshi"bejira cewartaba yakashe wayar"gaba d'aya jinta takeyi zuciyarta babu dad'i"afili tace".kar Allah yasa kaso saime idan bakaso?"addu'a tayi ta kwanta bacci......washe gari k'arfe 5:30 am ta farka bayan tagama sallar asuba"ta fito tasamu mama akitchen"atare suka had'a kayan break fast"agun mama takejin badiya anan ta kwana"suna idarwa ta koma ta gyara d'akinta tayi wanka sbd ta tafi islamiya tunda week end ne"bayan ta shirya ta saka doguwar riga ta yunifoam brown"fitowa tayi ta nufo parlourn"yusuf da badiya na zaune a dining area suna break fast suna murmushi"gabanta taji yafad'i tadai dake ta d'auke kanta"cup ta koma kitchen ta d'akko ta wuce dining area d'in"bata tankasuba tafara had'a tea"tunda ta fara k'ok'arin had'awa idanuwan yusuf na'a kanta"yana mata kallon k'asan ido"ya lura itama fushi takeyi dashi"shine zata wani shareshi"badiya kuwa ta fahimci cewar maryam da yusuf sunyi fad'a"hakan kuwa ba k'aramin dad'i yamata ba"tana ta iyayi da surutu"yyinda wanda take danshi hankalinsa ba'a gunta yakeba ya na gun maryam"maryam kuwa tana gama had'a tea d'in tabar wajen"gaba d'aya sai komai yaji yafita aransa"yana k'ok'arin tashi tsaye"badiya tace".badai har ka k'oshi ba?"Eh nak'oshi"yafad'a yana sauka k'asa yanufi cikin parlourn"maryam na zaune kan kujera 1seeter tana shan tea"sbd neman mgn irin tasa sai yanufi gefenta kan hannun kujerar yazauna har jikinsu na gugar juna"sun matse"batace komaiba ta ajiye cup d'in kan center table d'in dake gabanta tayi k'ok'arin tashi"saurin rik'e mata hannu yayi"haba sweet heart gaba zakiyi dani ne kome?"babu gaisuwa ko tambayar ya jikina sai fushi kuma???"fuska ad'aure batare data kallesaba tace".mlm cikamun hannuna na wuce!bazan cikaba ukuty"nifa yakamata ace nayi fushi dake"amma banyiba sai kece zakiyi why?"yusuf sake makan danakeyi yasaka ka rainani ko?"bazaka cikani ba?sorry anty nah ban rainakiba"yanzun nadena muje nakaiki islamiyar ko?"banaso ita wacce naganku tare da ita meyasa baka kaita islamiyar ba?"nifa ina zaune tazo ta zauna tazuba abinda takeso"kinsan kuma bazan koretaba kodan sbd mama.....dama nace maka nadamune ina ruwana??"murmushi yayi yana b'oye dariyarsa"azuciyar sa yace".Allah yasa kishina takeyi....afili sai yace". shikenan tunda bakyason ganina kusa dake "da mak'iyinka ai gara mesonka"yana fad'in hakan yaci ka mata hannu shima yamik'e tsaye"badiya na kallonsu dg Inda take zaune"saidai bata jin me suke cewa"maryam tayi saurin rik'e masa hannu"ajiyar zuciya yasaki ab'oye dama gwadata yayi"juyowa yyi suka had'a ido"turo baki tayi ta d'auke kanta"toba na yarda ka kaini islamiyar ba"kuma kajirani nagama mudawo gida"haba uk'uti awafa kusan 3 kukeyi"taya zanta zama kuma acan"sakin hannunsa tayi batace komaiba"kinga zan kaiki sai naje shago kawai idan 12 d'in tayi sainadawo mutafi gida ko?"sakin fuska tayi"yayi murmushi yace".hakan kobe mikiba?"ah ah yayi"tojeki sako hijab bara nafito da mashin d'in saura kiris muyi mota insha Allah myma"tana murmushi kamar ba itace ta had'e fuska yanzun ba tace".Allah yasa broth .ya amsa da Ameen yana fita"ita kuma ta wuce d'akinta ta d'akko hijab ta fito"tasami mama da badiya aparlourn"mama sai mun dawo broth ne zai kaini islamiyar"to shikenan Allah yatsare hanya"da Ameen ta amsa bata ko kalli badiya ba ta fice"mama ta kalli badiya fuska ad'aure tace".maryam ba sa'arki bace"ina lura dake ayadda kike neman kamata raini"ko yusuf tabashi watanni yayarsace balle ke"sbd haka ki kula banason fitina"amma dan Allah mama sai tajashi sbd karya kulani su fita"ah ah kobakizoba dama suna fitarsu idan buk'atar hakan yataso banason k'orafi"tuni nafad'a miki ki hak'ura da yusuf tunda ya nuna beson soyayya dake"banaso zumuncin mu da yaya zulai yab'aci amma kink'i hak'ura dashi"da'ace mata zasu gane wani abu guda"shine sudena cusa kansu gun namiji"hakan na rage musu aji da daraja"koda kina sonsa ba laifi bane"yi k'ok'ari da hikimarki ta y'a mace da kissa da kisisina kijawo hankalinsa gareki"in Allah yasa ke matarsace be isa yahanaba"saikiga yasoki ya aureki"idan kuma Allah be k'addara aure a tsakaninki ba bbu yadda zakiyi sai hak'uri"kin zubba ajinki kince kina sonsa yace be sonki"idanma aure Allah yasa atsakanin ku"saiya dinga goranta miki da shifa be miki tilas ba ke kikaji zaki iya"yatakaki son ransa"amma Inda kinyi alkunya ,wlh ko auren kukayi bazaice kece kika fara cewa kina sonsa ba.... tab'e baki badiya tayi batace komaiba saima tashi tsaye tayi ta wuce ciki ta d'auki hand bag nata da wayarta ta fice fuuuuuuu dg parlourn"mama ta girgiza kanta tace".Allah yashiryeki" sbd nafad'a miki gsky me amfani kikayi fushi kije ki had'ani da uwarki to Allah ya kyauta.....

***************** Abba ne da baba sai kawu haruna(yayan umma)suna zaune asoron gidansa umma na gefe zaune"baba yakalli kawu haruna yace".gsky sai taje tabawa mahaifiyarmu hak'uri sannan ta koma gidan aurenta"maganar gsky kuma ta canza halinta"bazai yuyuba mutane nazaune da ita da zuciya d'aya"ita kuma ba hakaba" ta k'ullace su sbd wani dalili marar makama balle tushe....dg k'arshe mahaifiyata ba sa'arta bace"inasonta inason nagama lafiya da ita"banga macen data isa tana k'ark'ashina tayi fad'a in fad'a da mahaifiyata ba"baba haruna yace".insha Allah zataje anjima da dare"abinda kenan washe gari saita koma"kayi hak'uri nasan kanayi"ke kuma muddin baki gyara halinki ba kika kashe aurenki badai gidana ba"mutuniyar banza"saidai kisan Inda zakije"iyayenmu sun rasu maimakon kirufawa kanki asiri ki zauna lafiya agidan aurenki ba" ah ah sai kinyi abinda bai daceba ko?"to ki kula wlh"uffan umma batace ba"sbd taji haushin abinda yayan nata yamata agaban su abba "salon baba yamata gori agaba ko?"abba yayi gyaran murya yace".to mungode zamu wuce"ayita hak'uri jamilah dan Allah"kizo da dare kibawa hjy hak'uri"jibin zanturo yusuf yazo yad'auke ki"yana fad'in hakan yazaro kud'i dubu 5 ya ajiye mata"ta d'auka tana godiya da share hawayen munafurci....kawu haruna yamusu godiya suka tashi suka fice...

Ab'angaren yusuf da maryam kuwa tana fitowa tasamesa ya fiddo mashin d'in" saida ta rik'esa kafin ta hau"saida suka hau titi yace".wai malaman naku duka mazane?"hmmm ah ah da akwai mata aciki"mazan zasuyi su nawa dake shiga ajinku? wai broth meye damuwarka dasune?"bansaniba kibani amsa ko wlh nafasa kaiki"to bazan bayarba kafasa kaini mana"kinaso muje shago?"banaso nidai ka kaini islamiya"to bani amsata"malami fa 3 ne namiji ke shiga kullum"amma shine ko nik'ab bakya sawa"lallai ma !akwai matan aure a ajin basu sakaba saini budurwa"dakike tallata kanki ko?"kamanta hajace ni"uhmmm aikema kin kusa auren nan kusa inajin hakan ajikina"Allah yashiryamun kai broth"kaga ga yalo can da gwaba"idan ka ajiyeni ka siyamun pls"to shikenan saime?"babu komai"zansiyamiki ice cream dama"pls harda kaza"kaza aisai amarya kecin kaza ko?"banza tamasa tana mamakin rashin kunyar daya tashi da ita yau"ukuty ke zaki ci kazar ki ta amarci ranar aurenmu?"mekace?"cewa nayi zakici kazar amarci ranar aurenki"ajiyar zuciya tasaki tace".bansaniba"bakada kunya wlh"dariya yayi yana parking ta rik'esa ta sauka"tana murmushi tace".bance ka koma gida ba"karki damu my baby"yafad'a yana sakin tattausan murmushi har fararen hak'oransa suka bayyana"wasu y'an mata dazasu wuce sukabishi da kallo"maryam ta gallah masa harara tace".befi 10 minit mufara lesson ba, sbd haka oya ka koma sai 11:45 am kataho kafin ka iso antashi"Allah yakaimu beauty nah"murmushi kawai tayi ta wuce ciki"tanajin fad'uwar gaba idan ta tuna wai yusuf sonta yakeyi"sai yanzun ta fahimci dalilinsa na hanata kula maza da kuma dalilin fushinsa idan Ahmed yazo"da wannan tunanin ta wuce aji"gurin k'arfe 11:35 am kiran Ahmed yashigo wayarta"kasancewar wayar na silent amma tagani"kuma ajin akwai mlm suna last period"Ahmed kuwa ransa ab'ace yaturo mata text message tana ina?"tamasa reply tana islamiya 12 suke tashi"besake turo waniba"saima yaja tsaki yashige motarsa yanufo islamiyar tasu.....yusuf kuwa shago ya wuce ya Ida wasu d'inkuna na wata matar aure na bathday nata"yanama d'inkin tazo ta kawo kud'in d'inkin dubu 35k" d'inki kala 3"yaronsa tabamawa ,yusuf yasanar masa yagaya mata saita jira na 30 minit"shine ta shigo cikin shagon"tunda yusuf suka had'a ido da ita yaji fad'uwar gaba"atake yahad'e ransa fuska ad'aure bbu walwala ko annuri"sbd irin kallon k'urullar datake jifarsa dashi"be yarda yasake kallonta ba ko yamata mgn"saidai tasha jinin jikinta ganin babu fuska"tana atsaye tanata kallon sa har yagama"yabawa yaron yamik'a mata da sauran da aka gama"ta juya ta fice yabita da kallo yana mamakin meyasa matan yanzun basusan darajar aureba?"shi Inda wani wajen zai ganta zai zata bazawarace"sbd shigar datayi"gashin goshinta awaje "doguwar riga ta lace dake jikinta ta kamata sosai"gyale akafad'a kuma trensferent ne"ahakan wai matar wanice"yanzun idan wani yakalleta dole ta tadamishi sha'awa"idan kuma wani yamata fyad'e sai ace anci mutuncin aure"tsaki yaja yaduba wayarsa yaga 12 saura minti 10"da sauri ya kalli yaronsa yace".isah na wuce gida idan kagama saka stones d'in can kajira su hamisu zasuzo kuyi d'inki ni yanzun bazan koma dinkiba duk meso ta dinga baku"dato isah ya amsa yusuf yafice dg shagon yahau mashin yanufo islamiyar su maryam.....

k'arfe 12:5 pm Ahmed ya iso islamiyar"abakin get yahango maryam tsaye itada wata k'awarta "kawar zatashiga motar yayanta"sai sauran d'alibai kad'an dasuka rage sbd duk antafi gida"parking yayi yafito dg motar yanufi Inda take"maryam kuwa batama lura dashiba"saida ta d'ago kanta tana kara waya akunne"da nufin ta kira yusuf taga Ahmed ya nufota fuskarsa bbu walwala"yana wani shan k'amshi"atake itama ta wani had'e rai sbd tuna gargad'in da baba yamata akansa"tanajin number d'in yusuf yashiga takashe wayar"tana d'ago kanta suka had'a ido da Ahmed"tab'e baki yayi ya tsaya agabanta"ina wuni?tunda bazakamun sallama ba"bazan amsa gaisuwar kiba"nazo naji dalilinki na k'in amsa wayata kina wani shareni"dama abinda kikamun sbd wannan banzan......karka Ida"yusuf yafi k'arfin akirashi banza agabana ina gani na k'yale wlh"tafad'a cikin b'acin rai da d'aga murya"hakan kuma tsab akan idon yusuf da kunnansa"parking yyi yasauka dg kan mashin d'in,daidai da Ahmed yana cewa ance masa banza meye zaki iyayi?"ance ke kad'ai ce mace aduniya ne dazaki nemi ki rainamun hankaline?"dafa kafad'arsa yaji anyi dg bayansa"dg shi har maryam suka juya bayansu suka ga yusuf tsaye" idanuwansa sunyi jajir"alamar ransa ab'ace yake"fuskarsa tamkar hadarin gabas......✍️

wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious ki tuntub'i wannan number d'in @mommyn fareesa 08100084251 idan baki shirya biyaba dan Allah karkimun mgn 5/18/22, 20:18 - Ummi Tandama😇: wani irin mugun bugawa k'irjin maryam yayi tana share zufar data keto mata agoshi"afili tace". innalillahi wa inna ilaihir raju'un"broth SONA yakeyi?"konace son juna mukeyi dashi??"never bazan iya soyayya ko auren broth ba"wanda nike ganinsa tamkar uwa d'aya uba d'aya muke dashi"idan iyayanmu suka mutu shine zai mayemun gurbin su "tafad'a tana kashe datar ta ajiye wayar cikin wani yanayi na damuwa da rud'u"kogin tunani ta afka akan abubuwan da yusuf kenuna akanta sune duk nafeesa ta lissafa mata"amma meyasa be furtamun ba fa?"yana tsoron umma ,da kuma bazaki aminceba k'ilan"wata zuciyar ta bata amsa....tonima ina sonsa kenan?bayan k'aninane!kuma yasan haka ko faruq abokinsa yasani da salis"kai bazan iya wannan abin kunyar ba gsky"amma zancigaba da saka masa ido naga iya gudun ruwansa"bazan tab'a nuna masa nagane inda yadosaba"shiru tayi data tuna Ahmed da kalaman mahaifinta game dashi"tashin hankali kuma shine umma na gidansu"insha Allah gobe zata bawa baba hak'uri amaidota.....da wannan tunanin ta kwanta bacci"saidai bata fara baccin ba text message na Ahmed yashi go wayarta kamar haka *meyasa nakiraki baki d'aga ba"idan baki kusa ko flashing bazaki mun ba?* Tsaki taja "sbd shima Ahmed d'in haushinsa takeji yanxun"tana k'okarin kashe wayar gaba d'aya"sai kiran yusuf yashigo"sweet broth yafito asaman screen d'in wayar"ya rabbi!ta fad'a tana dafe kanta"d'aga wayar tayi ta saka hansfree"hellow uk'uti!kokinyi bacci ne?"yafad'a cikin tattausar muryarsa"Toba baccin zanyiba katasheni"sorry kinji baby nah dama coffee zansha"wacece babyn taka?"bayan ke inada wata baby ne dama?"dan Allah broth kadena kirana da irin wa'annan sunayen"kinga idan nakiraki dasu kik'i amsawa mana"meyasa kakeson tak'alata da fitina ne?"ok to nadena coffee d'in ma kibarshi"bejira cewartaba yakashe wayar"gaba d'aya jinta takeyi zuciyarta babu dad'i"afili tace".kar Allah yasa kaso saime idan bakaso?"addu'a tayi ta kwanta bacci......washe gari k'arfe 5:30 am ta farka bayan tagama sallar asuba"ta fito tasamu mama akitchen"atare suka had'a kayan break fast"agun mama takejin badiya anan ta kwana"suna idarwa ta koma ta gyara d'akinta tayi wanka sbd ta tafi islamiya tunda week end ne"bayan ta shirya ta saka doguwar riga ta yunifoam brown"fitowa tayi ta nufo parlourn"yusuf da badiya na zaune a dining area suna break fast suna murmushi"gabanta taji yafad'i tadai dake ta d'auke kanta"cup ta koma kitchen ta d'akko ta wuce dining area d'in"bata tankasuba tafara had'a tea"tunda ta fara k'ok'arin had'awa idanuwan yusuf na'a kanta"yana mata kallon k'asan ido"ya lura itama fushi takeyi dashi"shine zata wani shareshi"badiya kuwa ta fahimci cewar maryam da yusuf sunyi fad'a"hakan kuwa ba k'aramin dad'i yamata ba"tana ta iyayi da surutu"yyinda wanda take danshi hankalinsa ba'a gunta yakeba ya na gun maryam"maryam kuwa tana gama had'a tea d'in tabar wajen"gaba d'aya sai komai yaji yafita aransa"yana k'ok'arin tashi tsaye"badiya tace".badai har ka k'oshi ba?"Eh nak'oshi"yafad'a yana sauka k'asa yanufi cikin parlourn"maryam na zaune kan kujera 1seeter tana shan tea"sbd neman mgn irin tasa sai yanufi gefenta kan hannun kujerar yazauna har jikinsu na gugar juna"sun matse"batace komaiba ta ajiye cup d'in kan center table d'in dake gabanta tayi k'ok'arin tashi"saurin rik'e mata hannu yayi"haba sweet heart gaba zakiyi dani ne kome?"babu gaisuwa ko tambayar ya jikina sai fushi kuma???"fuska ad'aure batare data kallesaba tace".mlm cikamun hannuna na wuce!bazan cikaba ukuty"nifa yakamata ace nayi fushi dake"amma banyiba sai kece zakiyi why?"yusuf sake makan danakeyi yasaka ka rainani ko?"bazaka cikani ba?sorry anty nah ban rainakiba"yanzun nadena muje nakaiki islamiyar ko?"banaso ita wacce naganku tare da ita meyasa baka kaita islamiyar ba?"nifa ina zaune tazo ta zauna tazuba abinda takeso"kinsan kuma bazan koretaba kodan sbd mama.....dama nace maka nadamune ina ruwana??"murmushi yayi yana b'oye dariyarsa"azuciyar sa yace".Allah yasa kishina takeyi....afili sai yace". shikenan tunda bakyason ganina kusa dake "da mak'iyinka ai gara mesonka"yana fad'in hakan yaci ka mata hannu shima yamik'e tsaye"badiya na kallonsu dg Inda take zaune"saidai bata jin me suke cewa"maryam tayi saurin rik'e masa hannu"ajiyar zuciya yasaki ab'oye dama gwadata yayi"juyowa yyi suka had'a ido"turo baki tayi ta d'auke kanta"toba na yarda ka kaini islamiyar ba"kuma kajirani nagama mudawo gida"haba uk'uti awafa kusan 3 kukeyi"taya zanta zama kuma acan"sakin hannunsa tayi batace komaiba"kinga zan kaiki sai naje shago kawai idan 12 d'in tayi sainadawo mutafi gida ko?"sakin fuska tayi"yayi murmushi yace".hakan kobe mikiba?"ah ah yayi"tojeki sako hijab bara nafito da mashin d'in saura kiris muyi mota insha Allah myma"tana murmushi kamar ba itace ta had'e fuska yanzun ba tace".Allah yasa broth .ya amsa da Ameen yana fita"ita kuma ta wuce d'akinta ta d'akko hijab ta fito"tasami mama da badiya aparlourn"mama sai mun dawo broth ne zai kaini islamiyar"to shikenan Allah yatsare hanya"da Ameen ta amsa bata ko kalli badiya ba ta fice"mama ta kalli badiya fuska ad'aure tace".maryam ba sa'arki bace"ina lura dake ayadda kike neman kamata raini"ko yusuf tabashi watanni yayarsace balle ke"sbd haka ki kula banason fitina"amma dan Allah mama sai tajashi sbd karya kulani su fita"ah ah kobakizoba dama suna fitarsu idan buk'atar hakan yataso banason k'orafi"tuni nafad'a miki ki hak'ura da yusuf tunda ya nuna beson soyayya dake"banaso zumuncin mu da yaya zulai yab'aci amma kink'i hak'ura dashi"da'ace mata zasu gane wani abu guda"shine sudena cusa kansu gun namiji"hakan na rage musu aji da daraja"koda kina sonsa ba laifi bane"yi k'ok'ari da hikimarki ta y'a mace da kissa da kisisina kijawo hankalinsa gareki"in Allah yasa ke matarsace be isa yahanaba"saikiga yasoki ya aureki"idan kuma Allah be k'addara aure a tsakaninki ba bbu yadda zakiyi sai hak'uri"kin zubba ajinki kince kina sonsa yace be sonki"idanma aure Allah yasa atsakanin ku"saiya dinga goranta miki da shifa be miki tilas ba ke kikaji zaki iya"yatakaki son ransa"amma Inda kinyi alkunya ,wlh ko auren kukayi bazaice kece kika fara cewa kina sonsa ba.... tab'e baki badiya tayi batace komaiba saima tashi tsaye tayi ta wuce ciki ta d'auki hand bag nata da wayarta ta fice fuuuuuuu dg parlourn"mama ta girgiza kanta tace".Allah yashiryeki" sbd nafad'a miki gsky me amfani kikayi fushi kije ki had'ani da uwarki to Allah ya kyauta.....

***************** Abba ne da baba sai kawu haruna(yayan umma)suna zaune asoron gidansa umma na gefe zaune"baba yakalli kawu haruna yace".gsky sai taje tabawa mahaifiyarmu hak'uri sannan ta koma gidan aurenta"maganar gsky kuma ta canza halinta"bazai yuyuba mutane nazaune da ita da zuciya d'aya"ita kuma ba hakaba" ta k'ullace su sbd wani dalili marar makama balle tushe....dg k'arshe mahaifiyata ba sa'arta bace"inasonta inason nagama lafiya da ita"banga macen data isa tana k'ark'ashina tayi fad'a in fad'a da mahaifiyata ba"baba haruna yace".insha Allah zataje anjima da dare"abinda kenan washe gari saita koma"kayi hak'uri nasan kanayi"ke kuma muddin baki gyara halinki ba kika kashe aurenki badai gidana ba"mutuniyar banza"saidai kisan Inda zakije"iyayenmu sun rasu maimakon kirufawa kanki asiri ki zauna lafiya agidan aurenki ba" ah ah sai kinyi abinda bai daceba ko?"to ki kula wlh"uffan umma batace ba"sbd taji haushin abinda yayan nata yamata agaban su abba "salon baba yamata gori agaba ko?"abba yayi gyaran murya yace".to mungode zamu wuce"ayita hak'uri jamilah dan Allah"kizo da dare kibawa hjy hak'uri"jibin zanturo yusuf yazo yad'auke ki"yana fad'in hakan yazaro kud'i dubu 5 ya ajiye mata"ta d'auka tana godiya da share hawayen munafurci....kawu haruna yamusu godiya suka tashi suka fice...

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull