Kenza eBookz

Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt - Chapter 6

Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt - Chapter 6

Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt Chapter 6: Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt Chapter 6. Ab'angaren yusuf da maryam kuwa tana fitowa tasamesa ya fiddo…

4,019 words

Ab'angaren yusuf da maryam kuwa tana fitowa tasamesa ya fiddo mashin d'in" saida ta rik'esa kafin ta hau"saida suka hau titi yace".wai malaman naku duka mazane?"hmmm ah ah da akwai mata aciki"mazan zasuyi su nawa dake shiga ajinku? wai broth meye damuwarka dasune?"bansaniba kibani amsa ko wlh nafasa kaiki"to bazan bayarba kafasa kaini mana"kinaso muje shago?"banaso nidai ka kaini islamiya"to bani amsata"malami fa 3 ne namiji ke shiga kullum"amma shine ko nik'ab bakya sawa"lallai ma !akwai matan aure a ajin basu sakaba saini budurwa"dakike tallata kanki ko?"kamanta hajace ni"uhmmm aikema kin kusa auren nan kusa inajin hakan ajikina"Allah yashiryamun kai broth"kaga ga yalo can da gwaba"idan ka ajiyeni ka siyamun pls"to shikenan saime?"babu komai"zansiyamiki ice cream dama"pls harda kaza"kaza aisai amarya kecin kaza ko?"banza tamasa tana mamakin rashin kunyar daya tashi da ita yau"ukuty ke zaki ci kazar ki ta amarci ranar aurenmu?"mekace?"cewa nayi zakici kazar amarci ranar aurenki"ajiyar zuciya tasaki tace".bansaniba"bakada kunya wlh"dariya yayi yana parking ta rik'esa ta sauka"tana murmushi tace".bance ka koma gida ba"karki damu my baby"yafad'a yana sakin tattausan murmushi har fararen hak'oransa suka bayyana"wasu y'an mata dazasu wuce sukabishi da kallo"maryam ta gallah masa harara tace".befi 10 minit mufara lesson ba, sbd haka oya ka koma sai 11:45 am kataho kafin ka iso antashi"Allah yakaimu beauty nah"murmushi kawai tayi ta wuce ciki"tanajin fad'uwar gaba idan ta tuna wai yusuf sonta yakeyi"sai yanzun ta fahimci dalilinsa na hanata kula maza da kuma dalilin fushinsa idan Ahmed yazo"da wannan tunanin ta wuce aji"gurin k'arfe 11:35 am kiran Ahmed yashigo wayarta"kasancewar wayar na silent amma tagani"kuma ajin akwai mlm suna last period"Ahmed kuwa ransa ab'ace yaturo mata text message tana ina?"tamasa reply tana islamiya 12 suke tashi"besake turo waniba"saima yaja tsaki yashige motarsa yanufo islamiyar tasu.....yusuf kuwa shago ya wuce ya Ida wasu d'inkuna na wata matar aure na bathday nata"yanama d'inkin tazo ta kawo kud'in d'inkin dubu 35k" d'inki kala 3"yaronsa tabamawa ,yusuf yasanar masa yagaya mata saita jira na 30 minit"shine ta shigo cikin shagon"tunda yusuf suka had'a ido da ita yaji fad'uwar gaba"atake yahad'e ransa fuska ad'aure bbu walwala ko annuri"sbd irin kallon k'urullar datake jifarsa dashi"be yarda yasake kallonta ba ko yamata mgn"saidai tasha jinin jikinta ganin babu fuska"tana atsaye tanata kallon sa har yagama"yabawa yaron yamik'a mata da sauran da aka gama"ta juya ta fice yabita da kallo yana mamakin meyasa matan yanzun basusan darajar aureba?"shi Inda wani wajen zai ganta zai zata bazawarace"sbd shigar datayi"gashin goshinta awaje "doguwar riga ta lace dake jikinta ta kamata sosai"gyale akafad'a kuma trensferent ne"ahakan wai matar wanice"yanzun idan wani yakalleta dole ta tadamishi sha'awa"idan kuma wani yamata fyad'e sai ace anci mutuncin aure"tsaki yaja yaduba wayarsa yaga 12 saura minti 10"da sauri ya kalli yaronsa yace".isah na wuce gida idan kagama saka stones d'in can kajira su hamisu zasuzo kuyi d'inki ni yanzun bazan koma dinkiba duk meso ta dinga baku"dato isah ya amsa yusuf yafice dg shagon yahau mashin yanufo islamiyar su maryam.....

k'arfe 12:5 pm Ahmed ya iso islamiyar"abakin get yahango maryam tsaye itada wata k'awarta "kawar zatashiga motar yayanta"sai sauran d'alibai kad'an dasuka rage sbd duk antafi gida"parking yayi yafito dg motar yanufi Inda take"maryam kuwa batama lura dashiba"saida ta d'ago kanta tana kara waya akunne"da nufin ta kira yusuf taga Ahmed ya nufota fuskarsa bbu walwala"yana wani shan k'amshi"atake itama ta wani had'e rai sbd tuna gargad'in da baba yamata akansa"tanajin number d'in yusuf yashiga takashe wayar"tana d'ago kanta suka had'a ido da Ahmed"tab'e baki yayi ya tsaya agabanta"ina wuni?tunda bazakamun sallama ba"bazan amsa gaisuwar kiba"nazo naji dalilinki na k'in amsa wayata kina wani shareni"dama abinda kikamun sbd wannan banzan......karka Ida"yusuf yafi k'arfin akirashi banza agabana ina gani na k'yale wlh"tafad'a cikin b'acin rai da d'aga murya"hakan kuma tsab akan idon yusuf da kunnansa"parking yyi yasauka dg kan mashin d'in,daidai da Ahmed yana cewa ance masa banza meye zaki iyayi?"ance ke kad'ai ce mace aduniya ne dazaki nemi ki rainamun hankaline?"dafa kafad'arsa yaji anyi dg bayansa"dg shi har maryam suka juya bayansu suka ga yusuf tsaye" idanuwansa sunyi jajir"alamar ransa ab'ace yake"fuskarsa tamkar hadarin gabas......✍️

wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya ki tuntub'i wannan number d'in @mommyn fareesa 08100084251 5/20/22, 09:10 - Ummi Tandama😇: wani irin mugun kallo yusuf kebin Ahmed dashi"Ahmed kuwa wani irin kwarjini yaji yusuf yamasa"amma sbd yana ganin shi d'an masu dashine"saima yawani had'e rai yace".mlm lafiya ko naci maka bashine?"murmushin gefen baki yusuf yasaki yace".inaso ka maimaita mun mekace kafin nazo nan?"idan kaji fine idan bakajiba ma fine"d'age kafad'a yusuf yayi alamar ko ajikinsa yace".babu damuwa Inda ka cika marar kunya daka fad'a kaga yadda ake canzawa mutum kamanni.....look mlm kai ka isa kamun wani abu ne?"cikin gadara da izzah yusuf yakalleshi sama da k'asa yaja tsaki kafin yace".ban isa ba" amma dan Allah idan baka shakkar kowa kafad'a da bakinka meka fad'a kafin nazo?tunda yusuf yafara mgn maryam ke kallonsu takasa cewa komai"ganin sun fara fad'i in fad'a kar mutane su lura yasaka"kafin Ahmed yayi mgn ta dakatar da yusuf gun cewa" broth pls rabu dashi karka masa komai tsoronka yakeji muje gida kawai.....mitts!aikin banza da wofi ya isa naji tsoronsa"wlh idan kukayi wasa dg ke harshi sai kun kwana a cell yau"kuma wlh kota halin k'ak'a saina aureki na gallazqmiki naga yadda zaki iyayi"sbd wannan banzan ai kikemun abinda kika gadama ko?"to nafad'a maka menace kamun....be samu damar k'arasa zancensa ba"yusuf yamasa wata wawar fincika yashak'o kwalar rigarsa....tuni hankalin mutane yayo kansu"gashi babu kowa malamai sun tafi amma rufe get"yusuf na huci yace".karyar banza kakeyi wlh"baka cika namijin arzik'i ba"ukuty ko maza sun k'are bazata tab'a aurenkaba,kuma kobakayi wannan dabbancin ba" bama zan bari ta aurekaba sbd ruwa ba sa'an kwando bane"kacikani nace!cewar Ahmed yana huci"idan kanada k'arfi ka k'waci kanka mana"broth sakesa dan Allah kaga ga jama'a sun fara taruwa"yusuf be saurareta ba yakaiwa Ahmed wani wawan punch aciki sau 2"atake yasaki ihu"shima yakawo nasa dukan"innalillahi nashiga ukku yusuf meye haka kukeyine??"cewar maryam arud'e"atake suka fara kokawa"amma k'arfi ba d'aya"yusuf jikinsa ya horu da exercise da training" shiyasa yafi Ahmed k'arfi"tuni yusuf yafasa masa hanci sai jini"da k'yar wasu mutum ukku abakin get d'in makarantar suka rabasu"maryam na kuka ta fad'a jikin yusuf tana cewa su tafi gida"Ahmed anrirrik'esa yanata danno ashar da kumburarrar fuska" yana mugun kalami akan yusuf... sannan yakira police awaya"yana kashe wayar yakalli Yusuf dake sharewa maryam hawayenta da tafin hannunsa"ga jama'a sun taru"yace".idan ka isa yes jarumine kajira police d'in suzo manah"tsaki yusuf yaja yace".kaji kunya daka kasa ka rama duka agun wanda ka girma saika kira police su ramamaka"zan jira suzo agabansu nasake gwada k'wanji dakai muna namiji kawai"kana lusarin zan yarda ukuty nah ta aureka! never wlh"idan ka burgeni k'arshen y'an uwantaka kaika aureta acikin satin nan"cewar Ahmed yana huci"broth dan Allah muje gida"wlh danasan abinda zai faru kenan dabanzo islamiyar nan ba"nayi nadamar saninka arayuwata Ahmed natsaneka"Ahmed yace".nan gaba zakiyi nadama sanina ba yanzunba....jiniyar motar y'an sanda tasaka Ahmed yin shiru"maryam tayi saurin kiran abba tana kuka tasanar masa abinda ke faruwa atak'aice.....Ahmed kuwa gun y'an sandan yanufa da fasasshen hanci da kumburarrar fuska"suka fara mgn"yyinda maryam ke kuka tanajan hannun yusuf su tafi gida"sbd tasan halin sa na bak'ar zuciya"idan police d'in suka masa mgn zai iyayin fad'an dasu....

Police d'in suna gama mgn da Ahmed suka fito dg motar da ankwa zasu kama yusuf su 3"wani banzan kallo yusuf yamusu sama da k'asa yace".malamai lafiya?"itace takawo haka cewar guda yana muzurai"tab'e baki yusuf yayi yace".okay biyanku yayi yace kuka mani kenan?"to bari kuji billahil lazi babu Inda zanje" wani yamun wani abu na farke masa ciki na murd'e wuyansa" sokwaye kawai"idan kuma bindiga zaku nunamun, ai commissioner of police d'in yayan mahaifina ne saina kirashi..... yafad'a cikin kakkausar murya"atake police d'in sukasha jinin jikinsu"sbd ganinsa k'arfaffa kuma ya ambaci sunan commissioner Of police"gashi kuma sunsan basuda hurumin kamashi tunda bemusu laifin komai ba"tsaki yusuf yaja ya kalli Ahmed ashek'e yace".kai lusari!wanda yarako maza aduniya"konace muna maza ka canza shiri"saika turomun soja ko y'an daba su ramamaka dukanka"dg k'arshe ina baka shawara ko zakayi fad'a"to kayi da wanda zaka iya ramawa ,ba kaja wanda yafi k'arfin kaba"sannan idan kana ganin samun maryam abune mai sauk'i agunka to muzuba nidakai"yusuf nakawowa aya azancensa"hakan yayi daidai da baba da abba sunyi parking awajen"fitowa sukayi suka hango mutane zagaye dasu"ga police agefe"gurin suka nufa"maryam na hangosu ta share hawayenta ta kalli yusuf dake tsaye zai janyo mashin nasa tace".gasu baba nan....kafin yayi mgn baba da abba sunce yusuf meke faruwa zakayi fad'a da Ahmed??ina Ahmed d'in yake?banza Ahmed yayi beko kallesuba ya juya cike da k'unar zuci yashige mota yabar wajen"suma police d'in tafiya sukayi, yayinda maryam keyiwa su baba bayani"baba ya girgiza kansa yace".kuje gida gamu nan zuwa"amma wannan yaron ba mijin aure bane, zamu mayar musu da tsiyarsu tunda beda mutunci...abba yace".gsky be kyautaba muje kawai"amma shima yusuf nada nashi laifin na biye masan da yayi"dg haka su abba suka shige mota"maryam ta hau mashin d'in ta rirrike yusuf"cikin damuwa tace".dan Allah broth karka sake kulasa inajin tsoro pls" ukuty wai meye abin damuwa anan?"beda hankali da tarbiyya nikuma na saitashi babu abinda ya isa yamun"sannan yanzun idan mun koma inaso ki cire sim naki ki karya zan canza miki wani"kayansu kuma za'a mayar musu bazaki tab'a aurensaba"dama can shishshigine irin nasa ke ba matarsa bace"keda kike da mijinki"tayaya zaima auri matar wani?"shiru kawai tayi gabanta nafaduwa"tana tunanin yana nufin shine mijin nata kenan?"shiyasa abaya yake fad'a mata yanada mata"ukuty tunanin mekikeyi ne haka kinyi shiru?"kaida ke tuk'i taya kagane ina tunani?"zuciyata ce tasanar mun"hmm ! to babu komai broth....nidai dan Allah kadena fad'a da kowa"dama haka kake jarumine?"murmushi mai sauti yasaki yace".anan bazaki gane inada jarumtaba sai nan gaba"ta yadda bazaki koma gigin kirana da yaro ba"shiru tayi tana son fassara maganganun sa takasa....hakan kuma yayi daidai da shigowar su anguwarsu"bayan sun shigo cikin gidan ta sauka dg mashin d'in"shima sauka yayi ya kalleta yace".zanje nayi wanka"abincin fa?"ukuty dukafa k'arfe d'aya saura, sainayi sallah"okay ta fad'a tana wucewa ciki"shikuma ya wuce d'akin sa....

Da misalin k'arfe 4:35 pm"Abba da babane da Alh isah karaye a parlourn sa suna tattaunawa game da abinda yafaru d'azun"bayan ankira yusuf da maryam anji ta bakinsu"baba yace".gsky kuyi hak'uri zamu maido kayan da aka kawo sbd gudun abinda zaije yadawo"nafarko yace".zata gane kuranta agidansa"yayi kalamai masu muni game da family nata da d'an uwanta"sbd haka babu komai maganin Allah yasawak'a kar a fara......babu komai Allah yasa hakan shiyafi alkhairi amma abar mata kayan"kayi hak'uri y'allabai! bamusan jayayya garadai amayar dasu d'in"to shikenan"cewar mahaifin Ahmed ,dg haka yamusu sallama yabar gidan da burun yaci mutuncin Ahmed dayaje d'azun yamasa k'arya ashe ba haka akayi ba....maryam kuwa dad'i taji sosai ganin badiya ta tafi gida"tana baro parlourn abba ta wuce ta had'a kayansu itada yusuf ta wuce can bayan gidan ta zauna tafara wankewa"yusuf kuwa yana fitowa daga parlourn Abba, fita yayi yaje yayiwa maryam shopping na kusan dubu 50"hardasu kaji gasassu"ransa fal farin ciki yayi sanadin rabuwar Ahmed da maryam"yakumaci d'an mara da alwashin babu wani namijin dazai yarda yasake kusanto masa matarsa....sa wannan tunanin yashigo cikin parlourn yana kiranta"sweet heart!my friend,ukuty nah,baby nah "wai kina inane????"mama dake cikin bed room d'in ta tana jiyoshi ta girgiza kanta tana fatan Allah yasa maryam rabon yusuf ce"ta lura sonta yamasa wani irin mugun kamu"ko a gaban wa bata kulawa yakeyi"bayajin kunya ko nauyi,balle shakka"dubi yadda yaketa kiranta da sunayen daya saka mata"tunawa tayi da abinda abba yasanar mata yafaru tsakanin yusuf da Ahmed" fitowa tayi ta ganshi tsaye da ledoji ahannunsa"mama ina my friend?"k'ila tana ciki"zauna muyi mgn"zama yayi ya ajiye ledojin"meyasa kakeson korar duk wani saurayi da maryam tayi?"sbd bakada hankali ,shine kabiye masa atiti kukayi fad'a dashi harda dambe?"to hankalinka ya kwanta iyayanku sunce basu bashi ita zasu mayar musu da kayansu anjima.....yusuf na k'ok'arin mgn hjy ta fad'o parlourn kamar anjehota"babu ko sallama bakinta har kumfa yakeyi sbd tijara"ak'ufule tace".ina maryam d'in wawiyar banza da wofi??"wlh kaji kunya "ashe hassada da bak'in ciki kakeyiwa maryam?"duk masu sonta saika rabasu da ita....Kinga dan Allah kirabu dani "da wannan surutan.....karnakoma jin bakin ka"cewar mama atsawace"aranta tace".dama nasan nizaka d'aukowa mgn"hjy ta cigaba da mita tana kiran maryam"mama dai bata tankaba"yusuf kuwa earpiece yasaka akunnansa"har hjy tagama mitarta na tabawa maryam wata 1 ta fito miji kotasaka iyayansu su aura mata Mohd"tsaki yusuf yaja yazare earpiece d'in ya wuce d'akin maryam yasamu bata nan"tunawa yayi dayaga tana had'a kayansa na wanki"kayan shopping d'in yad'auka yakaimata d'akinta yafice dg parlourn"mama ta girgiza kanta tace". Allah yakyauta....

maryam kuwa wankin dama beda yawa sosai"tana idarwa ta fara shanyawa"yusuf na isowa bayan gidan yasameta tsaye tana shanya"rungume hannunsa akirji yyi yakafeta da ido....tun daga sama har k'asa yake k'are mata kallo"lumshe ido yyi sakamakon tozali da yayi da jibgegen k'ugunta"k'afafuwanta da hannayenta ya kalla"yaga babu lalle"murmushi yasaki sbd yanaso yatsokaneta"my sweet mero!juyowa tayi da sauri suka had'a ido"harara ta gallah masa"kafin tace".tayaya kasan ina nan?"jikina ne yabani kina nan"Hmmm"ya jikin naka?"ni ai na warke"wannan muna mazanma danayi dambe dashi sainaji ni wasai"hmmm! kawai ta fad'a"sannu da aikifa ukuty"yauwa ina kaje ne?"nad'an fita namiki shopping ne"gobe yakamata nakaiki amiki lalle naga kinjima bakiyiba"Allah yakaimu lafiya"broth nifa yalo da gwaba da ice cream kace zaka siyamun"shine harda wani shopping,wanda kamun last 2 weeks bema k'areba"dan Allah karage kashe kud'i"ukuty nah bayanke banida wacce zanyimawa karki damu"ina matar taka dakace kanada ita?"tana nan manah"ai yaka mata kadinga mata shopping d'in"koma na hak'ura kawai ka kaimata" sai muje tare na rakaka "dama bansantaba"murmushi yasaki yace".kinsanta amma bakisan ita bace"shopping kuma nakine ke d'aya"nata daban kema naki daban"yafad'a yana k'araso wa ya ibi ruwan dake gabanta acikin tafin hannunsa ,bata luraba taji yawatso mata ajiki da fuska"yana mata dariyar mugunta........lalalalala!dama tsokana! takawoka?"nima saina rama tunda kajik'amun jikina"tafad'a tana murmushi ta d'ebo ruwan a y'ar kwalfa zata watsa masa yagudu"binsa tayi tana kukan shagwab'a ita saita rama"zagaye gurin suka dingayi"yusuf be luraba yayi tuntub'e da dutsi"yayi saurin dafe bango"hakan yasa maryam watsa masa ruwan ajiki tana dariya harda rik'e ciki"sbd ganin ta jik'e masa jiki sosai" dole yacanza kayan jikinsa"ukuty idan nakamaki saina saki kuka Allah kuwa"gwalo ta masa ta wuce zata d'auki roba da botikin datayi wankin taga yabiyota" aguje ta yarda robar tabar wajen yarufa mata baya......✍️

Wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious ki tuntub'i wannan number d'in"081000084251 inbaki shirya ba dan Allah karkimun mgn.... 5/20/22, 09:10 - Ummi Tandama😇: Aguje suka shigo cikin parlourn suna dariya"Abba da mama na zaune suna fira"duk da ido suka bisu suna kallo"maryam ta b'uya bayan mama tana hak'i da maida numfashi"yusuf yayo kanta gadan gadan cikin rufewar ido"wayyo Allah mama ki masa mgn dan Allah"maryam ta fad'a cikin ihu"meye haka kake shirin yi yusuf?"cewar baba baki bud'e yana kallon su"sosa k'eya yusuf yayi cike da kunya,yayi k'asa da kansa yace". Abba itace fa tafara tsokanata dukta jik'emun jiki da ruwa"ah ah wlh Abba shine yafara jik'ani"cewar maryam tana masa gwalo"kagani Abba tanamun gwalo ko? yafad'a yana nufarta tasaki ihu"mama da Abba kasa cewa komai sukayi saima kunya dasuka basu"Abba yamik'e tsaye beyi mgn ba" aransa yace".nasan maganinku wlh"mama kuwa ture maryam tayi tace". Allah yashirya munku"kai kuma ka b'acemun da gani"kwafa yaja yana kallon maryam yace".zamu had'u dake"harara ta gallah masa tana masa gwalo"yajuya yafice sbd yacanza kayan jikinsa"maryam kuma ta wuce d'akin ta ,tasami tulin shopping daya mata atake tasha ice cream roba 1"dama 3 ne"ta fito da ledar naman ta d'ibarwa yusuf nasa ta ajiye masa akitchen da ice cream roba 1"takaima mama sauran bayan ta d'ibi nata naman..... da dare hjy ce zaune a parlourn ta"Abba da baba na gefenta"cikin fad'a hjy tace".ai tasan darajata yanzun ko?"saita dawo tunda tabani hak'uri"nakuma sanar mata muddin zata cigaba da nunawa jikana (yusuf) k'iyayya to aurenta na rawa wlh"sai kuma mgn ta maryam muddin ta wuce wata 1 bata fito da miji ba" to wlh muhd za'a aura mata kowa ya huta"idan nayi mgn abaya ace karatu takeyi"to ai tagama k'addararrar makarantar aikinne dai babu.....kiyi hak'uri hjy insha Allah bazatakai watan ba zata fidda"cewar Abba yana murmushi sbd yagama yanke hukunci azuciyar sa"sallama sukayiwa hjy"Abba yakira yusuf yace".yaje ya d'auki motarsa yad'akko umma tana gidan yayanta"kawu haruna"dato yusuf ya amsa amma gabansa yafad'i"sbd shi rabonda mgn ma ta had'ashi da umma ya manta"koya gaisheta bata amsawa" sai zagi da kyara da nuna tsana take masa....da wannan tunanin yatafi compound d'in gidan yad'auki motar yawuce anguwar jan bulo"yana isowa layin yayi parking yafito yashiga cikin gidan"asoro suka had'u da baba haruna"bayan sun gaisa yatashi yaje yayiwa umma mgn ta fito"kan yusuf ak'asa yana tsugunne yace".umma ina wuni?"lafiya qlau ta amsa atak'aice tafice dg soron yabi bayanta"back sit ta shiga"yana shiga yaja motar babu me mgn har suka iso gida....

maryam kuwa ana gama isha'i tanata jiran yusuf yashigo amma shiru"tashi tayi tasaka hijab iya gwiwa ta nufi sashen hjy"hjy na zaune bayan fitar su Abba tana dama fura dataji nashanu kindirmo"maryam ta shigo da sallamarta"had'e fuska hjy tayi tace".meye kikazo yimun?"gsky hjy mitarki tayi yawa"laifine dannazo gunki?"bansaniba mutuniyar banza"yusuf yakaiki yabaro ko?"kin kori Ahmadu"kinyiwa arzik'i k'ulli"to bari kiji nabaki wata d'aya cur kifito da miji kona saka a auramiki muhd.....gsky hjy bakyamun adalci"kinsan meye Ahmed d'in kuwa yayine?"dazaki ara ki yafa"dana auresa banyi farin cikiba"saina tara abin duniya"amma ina cikin k'unci"ai gara na auri talaka wanda zai fita yasha wahala ya nemo yakamun"indai zanyi farinciki da walwala a aurensa"auren muhd kuma kindad'e bakisaka akamun ba.....wato rashin kunya zakimun ko?"lallai ba shakka godiya kikazo kimun na amincewar danayi mahaifiyarku tadawo sbd ku ko?"to wlh tsaf zan canza mgn nace wa Aminun nafasa karta dawo.....haba my sweet granny!kiyi hak'uri"keda idan nayi aure kular farfesun kajinki daban agidana"ja'irar banza"ai kin rabu da wanda zakici kajin agidansa"ah ah wlh bakisan Inda ake dacewa ba"saina auri wanda yafisa"yusuf dai yagama cutar dake wlh"tunda shine sanadin komai....nidai ba wannan ba kizubamin furar nasha pls"bazan zuba d'in ba"kokinfi k'uda k'wak'wa bakya shanta tun.....sallamar yusuf takatsewa hjy magana ta kallesa ta d'auke kanta fuska ad'aure"shima had'e rai yayi yace". uk'uti dama kina nan inata nemanki?"aifaaa ,to duk ban kirakuba kusan Inda dare yamuku"akanme zaku takurani?"fura takeso nabata kuma bazan bayarba sai kaje kasiya mata,kamar yadda kake siyo mata kaza.... tab'e baki yusuf yayi yace".dama ita nazo nakira bayan haka ai bazanzo gunkiba"mezanyi idan nazone?"idan ubanka yazo zakamun bayani wlh"kai hjy munshiga ukku wai me broth yakashe mikine?"barta ukuty tashi muje"idan kunfita kutafi bangon duniya ma"shagwab'e fuska maryam tayi tace".nidai broth furan nakeso nasha ta biya raina"ai wlh bazaki shataba ko mutuwa zakiyi"murmushin mugunta yusuf yasaki ya kalli hjy ya sassauta murya yace".kiyi hak'uri kizuba mata zanje na siyo miki kaza amadadin furanki"tab'e baki hjy tayi tace".tosaidai in ka siyo na bata"maryam kuwa tasan rubace kawai yusuf zaiyiwa hjy "sbd murmushin dataga yayi"sai kallon yusuf tayi tana mik'ewa tsaye tace". broth barta kawai tunda bazata iya zubaminba" kafin kadawo dg siyo mata kazar"muje kasiyamun furan nadama da kaina kawai.....kai amma gsky anyi y'ar bakin ciki anan"cewar hjy"yanzun sbd karya siyomun y'ar kazar zakice haka?"wai hjy ko jiya Abba bani ya aiko naka miki kaza gasassaba?"yau da rana da kaza mama tayi girki"bansaniba y'ar bak'in ciki"kema aikin ci jiya da yau"idan kuma yasiyo miki yanzun ma kinaso"dariyarsa yusuf yab'oye yace".zuba mata bara naje nadawo"yana fad'in hakan yafice"yana fitowa yaturawa maryam text kamar haka.... *baby da kin shanye furan kiyi fitowarki kawai* maryam nashan furan sak'on yashigo"tana murmushi kawai bata masa reply ba"tana gama shan furan ta mik'e tsaye"ina zakije kuma bayan bedawo ba?"zanje gun ummane saina dawo anan"tab'e baki hjy tayi batace komaiba."maryam ta fito dg cikin parlourn"tana karyo kwana"yusuf ya fincikota"zata saki ihu, yatoshe mata baki"ninefa ukuty"yafad'a murya can k'asa"ajiyar zuciya tasaki tana b'ab'b'aka dariya"broth rabamu da tsohuwar nan dasafe saifa Allah" kodai kaje kasiya mata dan Allah"bazanjeba"tamun laifi d'azun"itama ai taji babu dad'i kamar yadda naji"amma...amma me?"yafad'a yana tsura mata ido"kasa mgn tayi tana k'ok'arin zare hannunta dake cikin nasa"kinsan umma tadawo?"Eh hjy tafad'amun yau zata dawo ai"nine ma ai naje na d'akko ta"da gske broth ?"Eh mana"kinsan wani abu?"ah ah"yanzun Kinga ta cikin sauk'i nakamaki babu me k'watarki a hannuna ko?"ihu zan maka ai"nikuma saina rungumeki"kona d'auke ki nakaiki d'akina"dan Allah kabari"wlh d'azun naji kunya ga Abba zaune"kai kuma ko ajikinka sbd bakada kunya ko?"aike kinada ita baby ko?"hmmm!ina zakaje yanzun?"zance zanje kozaki rakani?"murmushi tayi ta kallesa ta jingina jikinta da bango agefensa tace".kayi kyau"bayan Abba ya hanani fitar dare dana rakaka"sai kaje yqnzun ko?"ka gaishemun da ita"murmushin gefen baki yasaki yace".nida kikema kallon yaro! tayaya zan iya zuwa gun budurwa zance?"hahaha kanada abun dariya sweet heart"nalura kaji haushi fa ko?"eh mana"muje fa ukuty kar hjy ta fito taganmu mushiga ukku"tana dariya suka jero suna tafiya"Ahankali tace".yaushe zamuje gidan yaya faruq?"bansaniba"wato shi abokina yaya faruq nikuma yusuf kai tsaye ko?"sosai yabata dariya ganin yadda ya wani had'e rai"kaga hamma yusuf kayi hak'uri shikenan?"tunda girman kakeso nabar maka"kaga ni zanje gun umma saida safen ko?"guga zanje namana sannan na kwanta" amma nasan zuwa 10 kin kwanta"sai muyi chats ko?"nidai gsky bacci nah zanyi"munafa tare duk yau" to chats name kuma? "okay yayi kyau"yafad'a yana k'ok'arin yin gaba"saurin rik'e masa hannu tayi tana murmushi tace".gsky banason saurin fushin nan naka broth"nifa wasa nake maka"tayaya bazanyi abinda kakeso ba indai be sab'awa Allah ba?"amma my friend meyasa kinsan zan iyayin fushin kuma kikayi?"yanzun na lura baki damu da b'acin raina bako?"ah ah wlh broth"kayi hak'uri kaji"zanje anjiman zan hau online d'in"idan kagama gugar kabarsu zan jera maka da kaina"dama inaso nayiwa d'akinka general cleaning"okay my sweet mero"girgiza kanta tayi ta wuce sashensu batace komaiba"idan ma ta tsaya lissafi kusan suna kala5 yusuf ke kiranta dasu duk sadda yaso..... sosai tayi farin ciki da ganin umma"ta zauna gefenta"Ahmed da mubarak na zaune"addu'a maryam keyi aranta Allah yasa baba kosu mubarak basu sanarwa umma abinda yafaru tsakanin Ahmed da yusuf ba"itama umman tayi farin ciki sosai da ganin yaran nata"gaisheta maryam tayi "suka fara fira sama sama"saida baba yadawo sannan maryam tabaro sashen"ta koma sashensu.....wanka tayi da shafa'i da wutur"sannan ta kwanta" tahau online suka fara chats da yusuf"wanda rabi da rabi firan soyayya ce kawai yake mata a kaikace"ita kuma tana nuna masa bata ganeba"sai 11 pm ta sauka sbd har bacci nason cin k'arfin ta.....

******************* Ahmed ne tsaye atsakkiyar wasu y'an daba"yana kallon babbansu"wanda da alama yafi sauran k'arfi yace".inaso kutarbesa ta nan hanyar dana nuna muku"tanan yake bi idan zaitafi office"inaso kusab'a masa kamanni"kecewa da dariyar mugunta sukayi"babbansu yace".bakada matsala indai zaka mana biya me kyau"Ahmed yace".sai kunyi aiki na gaba tukum saina had'a namuku biya mai kyau"kusatomun maryam nayi reping nata"shine burinah nagaba"sbd bazan kashewa uwarta kud'i abanzaba"idan ita bataci kud'ina ba"ai uwarta taci"sannan nab'ata time nawa nazuwa zance agunta"gashi an hanani ita"kuma nasan idan namata haka"har k'arshen rayuwarta itada yusuf bazasu manta daniba.....hahaha suka kece da dariyar mugunta....

da misalin k'arfe 10:am nasafe hjy ce tsaye parlourn mama tana fad'a bakinta har kumfa yakeyi"mama da Abba na zaune sunyi tagumi babu wanda yatanka ta"can Abba ganin tayi shiru yace".hjy kiyi hak'uri maryam na islamiya"shikuma yusuf baya nan"zan musu hukunci akan laifinsu"kuma zaije adole yau yasiyo miki kaza"ahh to ai gara ya siyo inba hakaba wlh Allah ya isa zan musu shida ita maryam d'in"sbd sun rainani shine sukemun yawo da hankali"kiyi hak'uri hjy bazasu k'araba"cewar mama tana b'oye dariyarta"juyawa hjy tayi ta fice dg parlourn tanata mita"ayinin ranar Abba yahad'a maryam da yusuf yamusu tass akan hjy"yasaka yusuf adole yasiyowa hjy kaza gasassa.... *bayan wasu kwanaki* ayau yakama Friday da misalin k'arfe 2:30 pm"maryam na zaune a parlou"saiga baba da Abba sun shigo" da alawa da goro ahannunsu da abokansu su kusan 8"maryam ta gaishesu tanaji mama bayan tagaishesu tana cewa" Allah yasa haka shiyafi alkhairi"suka amsa da Ameen"mama ta kamusu abinci"maryam kuwa ciki takoma tabawa su baba guri sbd suci abinci"amma tarasa meyasa takejin fad'uwar gaba"ta kuma fahimci aure ne dai aka d'aura"afili tace".ko auren wanene aka d'aura?"zama tayi gefen bed ta d'auki wayarta takira yusuf"yana d'agawa tace".broth kana ina?"antaso masjeed tun d'azun bangankaba"kumafa anguwa zamuje karakani"wlh ukuty ina shago zamuyiwa wata y'ar govener d'inki"dana idar zantafo"wai banace kadena d'inkin nan ba?"nima nadaina"kawai banaso cinikin ya wucesune(yaran shagon)dole a d'inkin saina saka hannu"okay saikazo"meye kikeso namiki tsaraba amatsayin gift d'in juma'a ta?"duk abinda yadace dani broth"to shikenan sweet heart"dg haka takatse wayar...

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull