Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt - Chapter 7
Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt Chapter 7: Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt Chapter 7. k'arfe 4:15 pm yusuf yashigo gidan"cikin d'inkin shadda fara…
4,245 words
k'arfe 4:15 pm yusuf yashigo gidan"cikin d'inkin shadda fara k'al"giznace anmata aiki da bak'in zare"y'ar ciki da malun malun"sabbine tun ranar salla babba daya sakasu be koma sakasuba" sai yau kusan wata 5 kenan"yasaka takalmi bak'i sawu ciki da bak'ar hula"yayi kyau bana wasaba"gashi dama jiya aka masa gyaran fuska"sai yayi shar dashi"yana shigowa parlourn"maryam ko amsa sallamar sa batayiba tace". wow broth kaga yadda kayi kyau kamar wani ango??"dariya yayi yamik'a mata ledar hannunsa yace".wataran ai zanzama Angon ke kuma kizama amarya ko?"tana k'ok'arin mgn Abba ya shigo cikin parlourn.... sannu da zuwa suka masa atare"ya amsa ya wuce sashensa"yusuf yakalli maryam dake sanye da doguwar riga ta lace maroon colour tayi kyau sosai harda make up tayi"kinyi kyau kema uk'uti"ina zamuje hakane?"hardasu make up kikayi?ba lallen zamuje ka kainiba sai muje gidan yaya faruq"gashi kasaka munyi latti"kuma Kinga yunwa nakeji"nidai Allah bazan jiraka kaci wani abinciba"biyarfa ta kusa broth"zama gefen ta yayi har jikinsu na gugar juna yace".gyara namana photo to"jikinsa ta kwanto yasaita wayarsa iphone yadinga kashe musu selfie....wani tace".beyi kyauba yagoge"wani tace".ai yayi"sai kusan k'arfe biyar d'in suka fita da motar Abba"suna a hanya yace".kinsan wani abu uk'uty?"ah ah broth"wlh yau narasa meyasa nakejina cikin farin ciki"bansan daliliba?"nikuma broth wlh yau fad'uwar gaba nake yawan ji"subahanallahi!kiyita furta innalillahi wa inna ilaihir raju'un dakinji" kinjiko?"insha Allah babu komai"yanzun muje amiki lallen sai mudawo gida ko?"bafa zai yuyuba kusan awa 3 ko 5 akeyi agun lallen "kafin agama magrib tayi"muje gidan yaya faruq d'in kawai"to shikenan ranki yadad'e!Hmmm yau kuma wannan sunan nasamu?"murmushi yayi yanajan motar da gudu cike da nishad'i"broth kayifa Ahankali karka kayar damu"tafad'a cikin shagwab'a"murmushi yayi yace".bara narage ukuty na banaso nayi asaranki"amma meyasa kikemun shagwab'a wai?"sharesa kawai tayi ta d'auki wayarsa tana kallon pics d'in daya musu"da haka suka iso gidan faruq"bayan sun gama parking a compound d'in gidan suka fito suka shiga ciki....faruq da hafsat na zaune a parlourn kan kujera,faruq yayi matashi da cinyarta"da alama suna zuba love"sosai yusuf yaji sun burgesa yafara hasaso kansa shida babynsa ahakan....amsa sallamar su faruq yayi yace".wow abokina irin wannan zazzafan wanka sai kace Ango"Angonne mana"yusuf yafad'a yana k'ok'arin zama gefen maryam"faruq na dariya yace".kadai fad'ane kawai"taya zaka zama Ango bamu saniba"hafsat na murmushi ta musu sannu da zuwa taja hannun maryam suka wuce kitchen"yusuf na dariyar tsokana yace".abokina ana nan ana zuba love ko?"to meyafi ranmu abokina?"kasan Friday k'aramin lokacine"bamma koma office ba"kasan naraba wannan gajan da uk'uty kuwa?"kai haba"gsky bakada kirki abokina"wlh toka sanar mata kar wani yakoma shigowa kuma"kaje ka mace sbd kishi"kafin yusuf yayi mgn su maryam sun shigo da trays me d'auke da plate d'in abinci shak'e da nama" sai wani plate d'in snacks ne aciki"ga drinks agefe"ukuty kin zama y'ar gida ko?"kin wani shareni kamar batare mukazoba"wlh kuwa"ka kyauta daka kawota ayi zumunci"cewar faruq"nine fa nace muzo ba itaba"faruq na dariya yace ban yardaba"rabu dashi yaya faruq nifa nace azo"ukuty kikace mene?"murmushi kawai tayi batace komaiba"hafsat tace".zomuje ciki muyi fira kibarsu "Allah yasa kar ayi gulmarmu....cewar faruq"duk sukayi dariya gaba d'aya"bayan tafiyarsu yusuf kebawa faruq labarin yadda sukayi da Ahmed da police d'in daya kira"sosai faruq yaci dariya"yana yaba k'okarin yusuf d'in"sai kusan magrib suka baro gidan suka dawo gida....
Da misalin k'arfe 8:30 pm "maryam ce da yusuf zaune a parlourn Abba k'asa kan carpet" sakamakon kiransu da Abba yatura mama ta masa"yayinda Abba ke zaune kan kujera"maryam tarasa meyasa k'irjin ta keta bugawa?" ga fad'uwar gaba datakeji.... Abba yayi gyaran murya yace". Alhmdllh ala kully halin"dalilin daya saka nataraku anan shine! Ayau juma'a da misalin k'arfe 2:00 pm an d'aura auren ku kaida maryam"nayi hakane sbd nayi maganinku"sai kuci gaba damun guje guje acikin gida da hujja"nabaka dg wata guda zuwa biyu kayi shirye shirye kutare gidanka dana gina maka wanda ke nassarawa....✍️
zazzafan sharhi kawai guys yanzun fa za'a fara zuba ruwan love😜 sharhinki shine samun nadare y'an vip😎
wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious ki tuntub'i wannan number d'in @mommyn fareesa 08100084251 idan baki shirya biyaba dan Allah karkimun mgn. 5/21/22, 10:25 - Ummi Tandama😇: Ajiyar zuciya maryam ta saki"jikinta asanyaye sbd maganganun anty sunyi tasiri azuciyarta"Ahankali tace".nidai Allah anty kunya zanji sosai"murmushi antyn tayi tana fad'in to shikenan ki tsaya jin kunyar kiga aiki da cikawa"sannan kema wlh nasan kina sonsa b'oyewa kawai kikeyi...."ai duk wanda yasanku,indai yayi zaman minti 5 daku yasan kunason juna"nidai ah ah anty"yanzun dan Allah duk abokansa da k'awayena idan sukaji ai zanji kunya wlh"kidaiyiwa kanki karatun ta nutsu wlh"kitashi ki shirya yanzun"tana fad'in hakan ta tashi ta fice dg d'akin"maryam tayi shiru maganganun anty safeenah namata yawo ak'wanya"mai ta shafa da turarukanta"wad'anda yusuf ne yasiya mata su"doguwar riga ta shadda purple colour tasaka"ta fice dg d'akin sbd tasamu abinda tasaka ma cikinta.....tana fitowa parlourn hjy na shigowa"sama da k'asa hjy ta kalleta tace".kinji kunya wlh! dakika auri yusuf"dama munafurcin dakuka k'ullah keda yusuf d'in kenan?"shine yakori Ahmed da nufin sunyi fad'a"su kuma iyayanku dayake basuda tunani"suka goya muku baya"to hankalinki ya kwanta kin auri k'aninki....wai hjy dakike wannan zancen dama nida broth munfad'a miki soyayya mukeyine?"ban saniba!to shikenan mun auri juna saiki dafamu ko?"Ahmed kuma natsanesa bana k'aunarsa.....maryam karnasake jin maganar ki"hjy kiyi....rufemun baki habiba"duk bakinku d'aya ne ai"wani abu nace ne dazaki bani hak'uri?"salon kigayawa idris kice banasan auren ko?"haba hjy taya zan fad'awa Alh"ku kuka sani ai y'ay'an kune"yadda suka had'a auren bada sanina ba saidai naji dg bisani"to babu batun rabawa"Idan kuwa akamun zancen rabawar! zan baku mamaki wlh"tana fad'in hakan tafice da sauri kamar zata tashi sama"tsaki maryam taja"mama ta harareta"wlh mama fitinar hjy tayi yawa"ina ruwanta anan dan Allah?"ku dai dena gaya mata mgn mai zafi"kunsandai su alh bazasu ji dad'iba ko?"shiru kawai maryam tayi"ta wuce kitchen ta had'o tea me kauri tasha"sannan ta wuce kitchen da nufin suyi girki da mama"mama tace". Ah ah ta barshi taje ta huta"duk yadda taso ta kama mata hanata tayi"hakan yasa ta koma d'akin ta kawai"tasami 2 miss call d'in yusuf"gashi wayarta babu kati"sharewa kawai tayi ta fad'a tunani..... yusuf kuwa kasancewar week end ne" sai yaje gun wani mutum dasukayi cinikin wata mota k'arama me kyau"naira million 2 "yasiyeta"yabi yasa kud'insa"ya amso motar"yakaita aka sake mata y'an gyare gyare"yabarta da nufin awanketa zaizo ya amsa anjima"gaba d'aya yana cikin farin ciki"sbd yasan maryam zatayi murna da siyan motar"dukda yayiwa kansa k'ark'atakaf a account nasa"befi dubu 50 ne suka rage ba"damma sauk'i befi 3 days ayi albashiba"shagonsa ya wuce sbd kwana2 bejeba"bayan ya iso a kan acab'a"yasamu shagon bud'e"su isah na nan"yazauna suka kwaso kud'in dasukayi"ya lissafa yaraba kud'in kashi 3 yabasu kashi 2 su biyu"shikuma yad'auki kashi guda"wayarsa yad'auka yakira maryam har sau 2 bata d'auka ba"ransa ab'ace ya saka wayar aljihu yana tunanin meyasa maryam bata sonsa??"begama wannan tunanin ba wayarsa tayi ringing"ajiyar zuciya yasaki sbd azatonsa maryam ce ta biyo kiran"sai yaga bak'uwar number ce"tsaki yaja yad'aga wayar beyi mgn ba"cikin kashe murya hjy kubra tace".Assalamu Alaikum! had'e rai yusuf yayi sosai sbd jin muryar mace"wslm ya amsa"ina wuni?"wake mgn yatambaya murya adake"hjy kubrace!wacce ta kawo d'inki last month"sarai yagane ta(ita ce wacce tazo amsar d'inki tazo da shigar banza kamar ba matar aureba) amma sai yace". banganeba gsky"miye dalilinki na kirana?"dama acc detail naka zaka bani"kiyi meye da acc detail nawa?"kud'ine zan tura maka"nameye ?"kyauta zan baka"dama nace miki ina son kyautar kud'ine?"ah ah"dan Allah idan bazaka damuba to inaso mu had'u a AY PARK!kinga malama babu wani zuwan da zanyi"nazo namiki me kina matar aure?"karki koma kirana da zuwa shagona"yana fad'in hakan yakashe wayar yanajan tsaki"yyi blocking nata yagoge number d'in"acikin zuciyarsa yana tunanin me matan wannan zamanin suka zamane?"uban me zai mata idan sun had'u?"tanafa nufin sonshi takeyi da aurenta"shine zata ja ra'ayinsa da kud'i.....gsky ya yarda da ake cewa *kyau masifane kyau fitina ne* gashi sanadin kyawunsa na fuska mata nakamasa hari"lissafi yakeyi na matan dake nuna suna sonsa"akwai ma wacce tace".zata biyashi yakusanceta"girgiza kansa yyi"Allah yashiryamu kawai yafad'a yana tashi tsaye" yafice dg shagon bayan yayiwa su isah sallama"masjeed ya nufa yayi sallar azahar"motarsa ya amso yashiga yanufi gida"yana driving d'in yana tunanin da anyi albashi" zai had'a da sauran kud'in dake hannunsa yafara had'awa ukuty tashi lefe"da wannan tunanin ya iso gida da tsarabar daya tsaya yayiwa maryam ahanya.....maryam na zaune kan kujera a parlour bayan tagama sallar azahar"kasancewar mama bata jima da fita zuwa gun yinin biki ba anan mak'otan su.....can k'asa yayi sallama"gaban maryam yafad'i"batare data kallesaba ta amsa sallamar tana cewa"sannu da zuwa! k'in amsawa yayi yatsaya bakin k'ofar"sosai abin yabata mamaki"to tsayuwar me yakeyi?"baby kina jiran saina shigo zakizo ki tarbeni?"sosai abin yabata kunya"danma sauk'inta mama bata nan"haka kikaga mama nayiwa Abba?"haba broth mama idanfa tana nan?"laifine kenan?"ko a gabantane zan iya tsayawa sai kinzo kin tarbeni"balle nasan bata nan tana gidan biki"oya kitaso nagaji da jira"kamar tayi kuka ta mik'e tsaye tana turo baki"kidena tauramun baki"ko kuwa nayi maganinsa"yafad'a yana kallon pink lips d'inta"gunsa ta nufa ta tsaya agefensa ta mik'a masa hannunta guda"da nufin ta amshi ledar hannunsa"saiya rik'e hannun yana murmushi ya fisgota ta fad'o jikinsa.....sakin ledar hannunsa yayi ya matseta sosai ajikinsa yadda bazata iya k'wace kanta ba"sosai kirjinta yadinga bugawa"murya na rawa tace".sweet heart kacikani dan Allah kar wani yashigo"so what idan wani yashigo yaganmu?"halal d'ina nakama ba wataba ko?"mutsu mutsun k'wacewa ta dingayi idanuwanta arufe"ga kunya tanaji sosai"dukda ba wannan ne karon farko daya rungumetaba"amma ta yau tafi ta baya"shikuwa lumshe idanuwansa yyi yana jin kamar amafarkine wai shine rik'e da uk'uty d'insa amatsayin matarsa"dg yanzun haka zakimun idan nadawo kinji baby nah?"uhmm kawai tafad'a kanta ak'asa"murmushi yayi yajata tana ajikinsa suka shigo cikin parlourn"ciremun takalmin nan nagaji"sai muje kimun wanka ko?"da sauri ta d'ago kanta ta kallesa suka had'a ido"d'aga mata gira guda yayi"yawani shagwab'e fuska"saurin d'auke kanta tayi ta sakko k'asa"taja k'afafunsa tafara k'ok'arin zare masa takalmin da safa.....
Kallonta yusuf keyi babu ko k'iftawa"wata iriyar soyayyar ta na fisgarsa"Ahankali yace" uk'uty idan bakyaso kidena"banaso nasaki kiyi abinda bakyaso kinji?"dama wankan ma wasa nakeyi"sai mun koma gidanmu sai muyi atare"idan shima bakya ra'ayin yi tare dani babu komai"farin cikin ki shine nawa"ina fatan kinci abinci?"kanta ak'asa ta d'aga masa kanta jikinta asanyaye"ga wata kasala datakeji"kinga waccan ledar tsarabar kice"kuma nazo miki da wani albishir"wane albishirne"?"sannan abincinka na jiranka"na k'oshi"meyasa broth?"sbd kinci baki jirani ba"nifa dama wasa nakeyi banciba"ukuty meyasa d'azun nakiraki baki d'aga ba?"inafa nan parlourn ka kira"kuma wayar ba credit shine ban kiraka ba"ajiyar zuciya yasaki yace". shikenan babu damuwa" zansaka miki anjima"meyasa bakimun make up ba?"yafad'a yana d'ago fuskarta da hannunsa guda"lumshe idanuwanta tayi ta shagwab'e fuska tace".ba wannan hajiyar bace ta b'atamun rai"subahanallahi"aikuwa hjy tagama k'aruwa dani tunda take b'atawa matata rai"yanzun taso kisanarmun laifinta"yafad'a yana janyota gefensa"broth ko ruwa ban bakaba balle abinci"babu damuwa uk'uty"nidai burina naganki lafiya qlau"kuma kisaki jikinki dani"hannunta ta zare dg nasa ta mik'e tsaye anutse ta wuce kitchen"yabita da kallo yana lumshe ido"drinks da abinci ta kamasa"bayan ta aje agabansa ta zuba masa ruwa"sakkowa k'asa yayi ya amsa yasha ya ajiye cup d'in"sinasir ce da miyar taushe ta zuba masa da nama"ukuty tare fa zamuci"yafad'a yana saka hannunsa acikin wani bowl ya d'auraye"abin mamaki daya d'ebo abincin saiya nufi bakinta dashi"kauda kanta tayi "ta sunkuyar ak'asa"kunya ko?"ki amsa kona azaki kan cinyata"ni tsarabar dakamun zanci"to tashi ki d'akko"batayi mgn ba ta wuce ta d'akko ledar"ta zauna ta bud'a"naman ragone gasashshe"anutse takeci"shi kuma yanacin abincinsa bbu me mgn"yanata satar kallon ta......bayan sun idar da ita dashi suka kwashe kayan"batare data kallesaba suna a kitchen tace".wane albishirne broth?"kicanzan suna baby"turo baki tayi tace".nidai da broth nasaba"kikace mene?"yafad'a yana tunkarota"da sauri tayi baya tana zaro ido"dariyarsa ya b'oye yace".matsoraciya"rufe idanuwanki muje kiga komeye"batayi musuba ta rufe, yakama hannun ta suka fito har compound d'in gidan"abayanta ya tsaya ya rungumota jikinsa ya aza kansa agefen kafad'ar ta.....hannayensa kuma yarufe mata ido"wani irin yanayin dabata tab'a shigaba tashiga"shikansa yusuf daurewa kawai yayi"yasan yau da ciwon mara zai kwana"Cikin rad'a yace". bud'e idon to"yafad'a bayan yajanye hannunsa yana kallon ta ta gefen ido....Ahankali ta bud'e idanuwanta"wani uban ihu tasaki tana fad'awa jikinsa tana murna"sosai shima yake dariya"sbd ganin yadda tayi farin ciki"dan Allah broth takace?"yes tamuce my sweet mero nah! yafad'a yana matseta ajikinsa"kwantar da kanta tayi akirjinsa sbd ganin yak'i cikata"sweet heart kud'i kasamune?"tarasu nayi sbd nasiya kiyi farin ciki"nikuma broth?"Eh mana"inason ganinki acikin farin ciki "kuma nasan kinada burin muyi mota"Allah yahoremun na siya miki wacce tafi wannan"Ameen yah Allah broth"Allah yasa alkhairi yatsare"Ameen uk'uty nah"kokefa"addu'ar mata ga mijinta amsarsace agun Allah"shiru tayi batace komaiba"tanadai so yacikata"shafa bayanta yayi yace".kamar mu tabbata ahaka"inaso nadinga ganin kina hawan jikina kamar haka kinamun shagwab'a"b'oye fuskarta tayi akirjinsa batayi mgn ba"shikuwa dariya yadinga yimata"broth ba wankan zqkayiba?"to shikenan my sweet wife"yafad'a yana janyeta dg jikinsa yakama hannun ta suka yi b'angaren sa"gaban maryam nata fad'uwa"batasan idan sunje canba kuma me zai mata?"
suna isowa yasaka key yabud'e k'ofar"murya can k'asa maryam tace".broth pls idan na had'a maka ruwan zan koma ciki kar wani yazo babu kowa"ai k'ofar rufe take"ni fira zamuyi"yafad'a yana rufe k'ofar"zoki tayani cire kayan"yafad'a yana nufar gefen bed d'insa yatsaya"gabanta yafad'i ga wani irin mugun bugawa da k'irjinta keyi....ganin tayi tsaye batada niyar tafowa yasakashi cire rigar da dogon wondon"yayi saura dg shi sai boxer da fara k'ar d'in vest"itama saiya cire"maryam kuwa kanta ak'asa tana wasa da yatsun hannunta"cikin wata iriyar muryar dabata sanshi da itaba taji yace".*yusmar*!.......✍️
wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious ki mun mgn @ mommyn fareesa 08100084251 idan baki shirya biyaba dan Allah karkimun mgn. 5/21/22, 10:32 - Ummi Tandama😇: maryam ta d'ago kanta jikinta na kirma sbd jin yakirata da sabon suna" wai *yusmar*. da sauri tayi k'asa da kanta"sbd yadda ta ganshi babu kaya ajikinsa"yau sai taga yamata girma sosai"ga uban gashi bak'i sidik kwance kan fafffad'an k'irjinsa"broth ruwan wankan zan je nahad'a maka"NO!ukuty fira zamuyi yanzun"yafad'a yana kama hannunta"yajanyota jikinsa"turasa tayi tana b'ata fuska"shareta yayi yad'auketa gaba d'aya ya azata saman bed d'in"cikin tsoro ta zaro ido tace".broth meye haka?"shiru yamata yana k'ok'arin kwantar da ita"atsorace ta fara k'ok'arin k'watar kanta"ukuty ki nutsu banaso na nunamiki k'arfina! yafad'a cikin sark'ewar murya"yana kwantar da ita rigingine... ya ware mata hannuwanta yadannesu da hannunsa guda"rufe idanuwanta tayi tana jin haushi a zuciyarta"yanzun wai yusuf ne ke yadda yaga dama da ita?bata gama wannan tunanin ba taji yahaye samanta"yah salam!ta furta aranta tana mutsu mutsun k'wacewa"anya zata amince da wannan auren kuwa?"bata gama wannan tunanin ba taji numfashinsa asaman fuskarta. saurin bud'e idanuwanta tayi"taga yusuf na k'ok'arin had'e bakinsu"da sauri ta datse bakinta tana maida lips d'inta aciki"amma dukda haka bai fasa kissing d'in daidai tsagar bakin nata ba"yasumbaci goshinta da kumatunta"ukuty kinsan babu kyau yiwa muji rowa ko?"kinzama mallakina yanzun"to tsoron meye zakiji?"nifa ba wani abu zamuyiba daya wuce wasanni kawai"d'azun gaba d'aya kin rikitamun lissafi"kinga dole kibarni narage zafi"yafad'a yana manna fuskarsa agefen wuyanta yana sinsinarta"gaba d'aya yakashe mata jiki"musammun idan sajen dake fuskarsa yagogi jikinta"Ahankali ya saka hannunsa guda asaman k'irjinta"fashewa tayi da kukan shagwab'a tana so ta k'wace hannunta amma yak'i sakinta"saima sake rik'eta yayi da kyau"sannan be sakar mata nauyin saba"cikin fisgo maganar yace".ukuty pls kibani nasha"tuni kikemun k'walelensu acikin riga ina gani"yanzun kibani zansha pls"dan Allah broth kadena"kunya nakeji nidai"kuma wlh nauyine dakai nika d'aga ni"bansake miki nauyina ba uk'uty"banida Inda zanje nasamu nutsuwa sai gunki"pls kibani abuna nasha kona nasha ta k'arfi"yafad'a yana k'ok'arin d'aga ta"da nufin yajuyata yazuge mata zif"ita kuwa arazane tace".broth bansaka bra bafa"nidai karka ganemun abuna pls"ukuty kenan!har wancan abun idan naga dama ayanzun zan iya gani "sbd nawane halak malak"sai wannan dasha kawai zanyi zakimun rowa"ko bakyaso kisami ladarne?"ni wlh banaso"sosai tabashi dariya"yadai dake yana zuge mata zif d'in rigarta"ai tuni ta rud'e"tasaka tafin hannunta ta kare k'irjin ta dasu" tana sakin kuka da hawaye"shikuwa yusuf da k'yar yake mayar da numfashi sbd arba da yayi da dukiyar fulaninta dake tsaye k'yam"duk yawani rikice mata"kamota yayi yasake hayewa jikinta"tana gunjin kuka"yajanye hannayenta data kare k'irjin dasu yamatsesu da hannu guda"idanunsa sunyi jajir yace".idan bakimun shiru ba"wlh zancire boxer d'ina"ni babu wata kunyar dazanji"kema zan Ida rabaki da wannan under ware d'in da pant"sbd haka garama ki nutsu yarinya"keda kikemun kallon d'an yaro bansan komaiba"ban iya komai ba"zaki k'aryata hakan ranar damuka tare agidanmu"sannan oya bud'e mun bakin naki dakikemun rowarsa"yana fad'in hakan ya aza fuskarsa asaman tata ya fara lalubar bakinta"hannunsa nakan k'irjinta yana wasa dasu....
gaba d'aya fitinannun sak'unane masu wuyar fassara yusuf ke aikawa maryam dasu"yayinda maryam jikinta ya mutu murus"amma dukda haka bata fasa k'okarin k'watar kanta ba"idanuwanta sunyi jage jage da hawaye"yusuf kuwa gaba d'aya jikin maryam ya haukatasa"in bacin yana ganin bedaceba ya amshi hakk'insa ba"bayan be mata lefe, ko bata wani abu na hidimar aurenba"da yau ya amshi hakk'insa"sbd yana romance natane dan yasamu nutsuwa"amma saiyagashi yana neman ma yafice dg hayyacinsa" uk'uty pls kimun wani abu dazanji dad'i nasamu nutsuwa"idan ba hakaba nasan da ciwon mara zan kwana"yafad'a yana d'agata yakoma gefenta ya kwanta"da sauri ta d'auki rigarta ta kare k'irjin ta tana goge hawayenta"atime d'in anata kiran sallar la'asar....kiyi hak'uri kinjiko?"nasan bakya sona"amma ni fad'in soyayyar danake miki araina k'auyancine maryam"bansan irin SON danake miki ba"k'ilan daban samekiba tabbas mutuwa zanyi"meyasa ke bakya sona uk'uty?"shiru tamasa tana jan under ware d'inta saman k'irjinta ta mayar da rigarta"ganin zai matso kusa da ita da hanzari tayi baya ta sauka dg kan bed d'in"ta fice aguje dg cikin d'akin"tabar d'an kwalin ta"girgiza kansa yyi yatashi tsaye yana dafe mararsa"afili yace".hukuncin ki shine zazzafan kiss" yabud'e ward rope tasa yad'auki towel da wasu magunguna"bayan yasha maganin yashige bathroom"da hanzari yayi wankan yafito sbd yasamu jam'i"milk d'in jallabiya yasaka yafesa turare yarufe k'ofar yafita....maryam kuwa tana fitowa sashensu ta wuce"tasami k'ofar abud'e"alamar mama ta dawo kenan"saidai tun kafin ta shiga parlourn taji muryar goggo zulai tana cewa".gsky habiba bakiyiwa badiya adalciba !kinsan halin da yarinyar nan tashiga kuwa?"nidai dan Allah kisaka ya aureta itama su zauna su biyu....wani mugun fad'uwa gaban maryam yayi"tunda take bata tab'a lab'e ba"amma yau sai gata dayin lab'e",tanaji mama nacewa"kiyi hak'uri yaya zulai"banaso zumuncinmu yab'aci"kingadai yusuf da maryam nason juna"shigowar badiya cikin rayuwarsu zai hargitsa musu lissafi"sannan yusuf beda tsarin mace biyu"duka duka yusuf d'in ma nawa yake dazai ajiye mace 2??"ba shakka dole kice haka habiba"dama ai tuni nasan bakyaso ya auri badiya"gara ya auri tsohuwar yarinya sa'arsa ko?"nidai dan Allah kidena wannan.....shigowar maryam ta saka mama yin shiru tana binta da kallon tuhuma"sbd ganin idanuwanta kamar tayi kuka"gashi babu d'an kwali akanta"mama kindawo?"eh nadawo nasamu k'ofa arufe kina inane?"wankine namana"ina wuni?"maryam tafad'a tana kallon goggo zulai"Inda ban wuniba kinganni?"marar kunyar banza da wofi....maryam wuce ciki kinjiko?"gsky abinda kikeyi bedaceba"cewar mama bayan wucewar maryam"tayaya zakiyiwa yarinya irin wannan maganar?"miye ruwanta aciki?"inde akan aurene"suma itada yusuf d'in saidai sukaji and'aura aurensu kawai....dama ai kince haka ki karesu ko?"shiru kawai mama tayi ta tashi ta wuce ciki"goggo zulai taja tsaki ta fita kawai da alwashin zata turo badiyar taja ra'ayinsa har ya amince ya aureta.....
Maryam kuwa sosai tsoron yusuf da kunyarsa yaka nainayeta"har batason tuna moment nasu na d'azun"tana gama sallar la'asar ta wuce sashen umman ta"dukda tanajin tsoron zuwa. sbd tunda aka d'aura auren su da yusuf bataje shashen umman ba.....batasan idan tajeba meye zatace mata game da aurenta da yusuf?"da wannan tunanin ta k'araso shashen"umman na zaune kan kujera itada aminiyarta laraba sunata k'us k'us"umma naganin maryam ta had'e rai"sallama tayi ta kalli laraba tace".ina wuni?" laraba bata amsa gaisuwar maryam ba"sai cewa tayi gsky jamilah ancuceki!maryam ai matar manyace"taya zaki yadda ta auri yusuf meye zai iya bata koya rik'e ta dashi??"yarinya kyakykyawa ai sai d'an masu dashi"kokuma me kud'in"yakaiki hajji yasiya miki gida"y'a mace idan Allah yabaka kyakykyawa ai jarice!bari kawai laraba"tunda aka d'aura auren yaran nan banida natsuwa da kwanciyar hankali"idan natuna maryam danaci buri akanta "wai matsiyacin yaron nan"wanda ya fito atsatson habiba ta aura"sai naji kamar nahad'iyi zuciya wlh"ai bazai yuyuba nabari na had'a zuri'a da habiba.....sosai maganganun umma suka sakawa maryam tsoro da fargaba"ga zafin yadda take aibata yusuf da mahaifiyarsa"wacce ta bata tarbiyyar da ita datake mahaifiyarta bata bata itaba"kawai saita fashe da kuka tana a tsaye bata zauna ba"tana saurarensu"salati laraba tayi tace".gsky basubarta ahakaba"kuka fa takeyi sbd mun zagi yusuf da uwarsa"kibarta dan ubanta namata shegen duka yanzun kota mana shiru"kisani babu ruwana da aurenki"yadda aka d'aurashi haka za'a kwanceshi"bazan b'oye miki ba"banason shegen auren nan"kota halin k'ak'a saina rabashi"idan kuwa be rabuba to babu ruwana da aurenki da mijinki da abinda zaku haifa"kuma idan za'a miki jere"ko tsinke bazan siyar miki ba.....idan kuwa kinaso ki farantamun to kima yusuf rashin mutuncin dazai sakeki"kokiyiwa habiba uawarsa"yaji haushi yasakeki....ai bama zai saketanba"saidai ke asakekin"kije gidanku nasake saki 2.....cewar baba daya shigo basu ji shigowarsa ba" innalillah wa Inna ilaihir raju'uni!mekake fad'a Alh?"cewar umma arikice" ban saniba!aike ba kurma bace"kinzama shaid'aniya"bakyajin mgn" bazaki tab'a canzawa ba"nabaki minti 5 kibarmun gidana"ke kuma bak'ar almirah !tashi koficemun dg gida"kona saka aka maki"kina zawarci kin kashe aurenki"to itama kin kashe mata nata"yafad'a yana kallon laraba"wacce tayi tsuru tsuru da ita"sbd kunya tayi k'asa da kai"baba yaja tsaki yace".nayi nadamar aurenki jamilah"bansan wace irin mace ce keba? Duk iya tunanina nayi na gano me habiba tamiki marar kyau harkika mata wannan tsanar"amma nakasa gano laifinta agareki sai kyautatawa...."maryam kuwa kuka takeyi kamar ranta zai fita.....laraba ta tashi sumi sumi ta fice"umma kuwa jikinta yayi mugun yin sanyi"bata tab'a zaton baba zai mata haka ba.yanzun saura igiya guda atsakaninsu"haka ta mik'e ta wuce bed room d'in ta babu jumawa tafito" batayi mgn ba ta fice dg parlourn"baba ya zauna yana kallon maryam yace".kiyi shiru kinji?"bakiyi dace da uwaba"konayi rantsuwa ban kaffara idan tarabaki da yusuf bazaki tab'a samun kamarsaba"ahaukanta me dukiya shine zai baki farin ciki yarik'e ki amana"baba dan Allah kayi hak'uri"ina tsaka me wuya sbd gudun bakin uwa"karki sake kisawa ranki damuwa"sannan *babu bi ga abokin halitta gun sab'awa mahalicci*"kiyi wa mijinki biyayya kina jina?"mamanku kuwa muddin kika mata rashin kunya,ko rashin mutunci" sai ma Allah yatambayeki"sbd yadda ta rik'e ki tsakani da Allah da amana"tayi wahala dake"tamkar itace ta haifeki.....sannan inaso kisani yusuf yana d'auke da hawan jini sbd soyayyar dayake miki"idan kin b'ata masa rai hawan jininsa yatashi" wlh zan baki mamaki"hawan jini fa kace baba?"tafad'a arazane tana zaro ido"ke kinzata SO nawasa yusuf ke miki?"to kwanciyar da yayi asibiti kwanaki gab da time d'in da Ahmed zaituro magabansa asaka ranar aurenku"uk hawan jinin sane yatashi"nima nasani atadalilin abokinsa faruq.....daganan baba ya labarta mata komai da komai akan halin da yusuf yashiga sanadin soyayyar sa"da dalilin b'oyewa mata sbd umma"wani sabon kukan maryam tasaki"tanajin wani irin tausayinsa da tsananin k'aunarsa aranta"tana bin ko ina na jikinta"karki sake kidamu maryam"fatana ku zauna lafiya da yusuf"zan bashi kud'i"idan akwai abinda zai buk'ata na shirye shiryen bikinku yayi"banaso ku wuce wata d'aya baku tare ba"jamilah kuwa nabarta da halinta"zan maidota anan gaba sosai"amma sai ranar da YAU DA GOBE (book d'ina)tayi aiki akanta"tasan meye rayuwa?"ta ajiye hassada da bak'in ciki aranta.....sbd haka karki sake kisakawa ranki damuwa abanza"Allah bazai kamaki da laifin k'in mata biyayya ba"kinajin me nace miki?"
Jikinta asanyaye tace".naji baba insha Allah zan kiyaye"Allah yayi muku albarka"tashi kije"kuma bance ki sanarwa da kowa nasaki ummankuba"dato ta amsa ta tashi ta fice dg parlourn"koda ta koma sashen mama"bata samu yusuf ba"kuma taci burun zata hak'ura ta zauna dashi"kodan sbd lafiyarsa"mama kuwa na lura da yanayin maryam babu walwala"tasan tabbas tana cikin damuwa...tasan be wuce maganar yaya zulai ta d'azun ba"da kuma k'ilan umman tamata zancen bata son auren...sosai mama taji tausayinta"kiranta tayi suka nufi kitchen"suka fara girkin dare atare"mama najanta da fira sbd taganta cikin walwala"farfesun kayan ciki ta aza sunata aikinsu"mama kuwa dad'i taji aranta"sbd tasan yusuf maryam ta aza mawa"lokacin data idar tana kwashewa"mama tace".azubamin nima alhakin ganin ido"shagwab'e fuska maryam tayi tace".mama nafa broth ne"kinsan beso amasashi kad'an"ashe mijinki yafi mamanku?"dariya maryam tayi tace".nidai banceba mama"gashi ki d'iba"ah ah dama zolayarki nakeyi"cike da kunya maryam tabar kitchen d'in"d'akinta ta wuce taje tayi wanka da sallar magrib"saidai har akayi sallar isha'i yusuf bedawoba......sosai maryam ta damu"wayarta ta d'auka da nufin ta kirashi"taga yamata transfer d'in credit na 2k"murmushi tayi tana calling nasa"saidai wayar akashe take.sosai maryam tafara damuwa ganin har 9pm tayi yusuf bedawoba"gashi idan ta kira wayar akashe take.....
Ab'angaren yusuf kuwa"koda yagama sallar la'asar"zama yayi a masjeed d'in"yayi karatun alk'ur'ani me girma"yayi azkhar"yajima yana addua akan aurensu da maryam"Allah yasa alkhairi yabasu zaman lafiya"amma har yanzun yanajin zafin k'in bashi had'in kai yasamu nutsuwa da maryam tayi"yama yanke shawara zai nisanceta harsai sun tare"sbd tuni dama take tada masa sha'awa" sai gurin k'arfe 5:15 pm yafito dg masjeed d'in"yana fitowa"yaga wasu maza 2 "adaidai bakin k'ofar shiga masjeed d'in"gabansa yaji yafad'i hakanan"assalamu alaikum"suka masa sallama"amsawa yayi yana kallon su"dan Allah idan babu damuwa ga hjy can nason mgn dakai zatabaka d'inki"d'aure fuska yayi yace".wace hjy ce?"ni ai bana d'inki yanzun"dan girman Allah kayi mana rai muje tana mota ka tsaya kuyi mgn"tafad'a mana idan kak'i zuwa bakin aikinmu"ku tayaya kukasan ina masjeed"time d'in daka fito dg cikin gidanku muna tare da ita amota"sai muka tsaya anan jiran fitowarki"tab'e baki yusuf yayi yace".dandai kawai kun had'ani da Allah"muje nasanar mata ni yanzun nadena d'inki"yauwa mai gida suka fad'a suna nufar wata bak'ar mota.... bud'e back sit akayi"yusuf yamatso da nufin yayi mgn"yaji anwatso masa wata powder a fuska"atake yakama tari da atishawa "dg nan bekoma sanin Inda kansa yakeba.....kushigo dashi ciki"cewar babbansu"hakan yasa suka tura yusuf cikin motar"kuma hakan yafaru akan idon muhd da wani usman da zasu wuce"kasancewar masjeed d'in afarkon layin yake"saidai muhd beyi zaton sace yusuf sukayiba"azatonsa ko abokansane zasu kaishi asibiti be lafiya.....
😳😱🤫 Comments kawai guys
suna shiga motar....✍️