Kenza eBookz

Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt - Chapter 8

Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt - Chapter 8

Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt Chapter 8: Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt Chapter 8. wannan book d'in nakudine"idan kina buk'atar siya serious kimun mgn…

4,100 words

wannan book d'in nakudine"idan kina buk'atar siya serious kimun mgn @mommyn fareesa 08100084251 idan baki shirya biyaba dan Allah karkimun mgn. 5/22/22, 20:16 - Ummi Tandama😇: suna shiga motar suka jata atsiyace suka bar wajen"yayinda yusuf ke sume besan Inda kansa yakeba"sunyi tafiya mai nisan gaske, kusan ta awa d'aya da wasu mintina"sannan suka iso wani get house"atime d'in anfara duhun magrib"bayan sun rufe get d'in"suka fito da yusuf dg cikin motar suka shige dashi acikin wani katafaren parlour....hjy kubra na zaune hakimce akan kujera tana taunar cingam"zaman datayi na jiransune"tunda tayi arba da yusuf take fama da tsananin k'aunarsa da sha'awarsa"ko bayan takirasa yanuna bujirewa bataji haushiba"ta aika a d'akko shi ne"sbd adole yabiya mata buk'atar ta.....ajiyar zuciya tasaki tana wani kashe ido had'e da yin mik'a"tana kallon yusuf da aka aza matashi kan kujera 3 seeter"aikinku yayi kyau HORO!saidai bayan komai yafaru zan biya ku "ga wannan amma somin tab'ine"tafad'a tana basu damen kud'i dubu dari 2"godiya muke hajjaju"yanzun zamuje mukaisa d'akin dakikace acan zaku zauna ko?"Eh HORO"amma Allah yasa karyamun gaddama"hakane hjy" dan gsky yanada taurin kai"da k'yar mukasamu muka kawosa.to yanzun idan yayi gaddama fa?"yo dole yabak'unci barzahu kawai"sbd kun sandai tonamun asiri zaiyi idan nabarsa bayan be aminceba"hakane kuma hjy"shiyasa nakeso dg yau zuwa gobe ayi komai awuce wajan"sbd monday Alh zai dawo"banaso yasan bana gida"HORO yace".amma hjy inaga ba yadda mukayiwa wannan guy d'in zamuyi masaba?"tabbas hakane"idan yabijire sai amasa shima"mubashi k'yayoyin dazasu tado masa sha'awa" yafice hayyacinsa kawai"saimu d'auke sa photo atsirara"idan yadawo hayyacinsa yace zai tona asiri" sai nace zan yad'a photos d'in.....tabbas idan kikayi haka kingama dashi hjy....wani shu'umin murmushi hjy kubra tasaki tace".kuje ciki dashi....... dato suka amsa suka wuce can wani d'aki na musammun"suka kwantar da yusuf asaman wani royel bed..."yusuf wanda ke kwance kamar gawa besan me akeyiba"hjy kubra kuwa ta tabbatar zuwa k'arfe 9 pm powder d'in tagama sakin jikinsa zai farka" hakan yasa tana ganin 8 pm tayi ta wuce toilet tayi wanka ta shafe jiki da mayuka masu k'amshi da saka fata taushi"ta shafa turaruka"tasaka rigar bacci iya gwiwa"wacce ta fito mata da suran jiki"tayi parking d'in gashin kanta"ta matsa gaban mirror tana k'arewa kanta kallo"tawani yi fari da ido"tasan muddin duk wani namiji me lafiya yaganta ahaka dole yaji feeling"fitowa tayi dg cikin d'akin tasaka hijab har k'asa ta rufe k'ofar"atime d'in k'arfe 8:47 pm"Ahankali ta turo k'ofar ta shigo cikin d'akin.....

lokacin da maryam taga har 10 saura nadare"amma yusuf bedawoba"hankalinta yatashi matuk'a"sbd tun girmansu"idan yayi dare awaje shine 9 pm"koda gurin bikin abokine yaje....fitowa dg bed room d'in ta tayi ta shigo main parlou"mama da abba na zaune suna kallon sunnah TV"ita mama tamayi zaton koyadawo yana sashensa"amsa sallamar ta abba yayi yana kallonta"atake yaga damuwa asaman fuskarta"k'asa kan carpet maryam ta zauna tace". Abba sannunku da gida"yauwa maryam lafiya daiko naganki kamar bakida walwala??"kuka ta fashe dashi"subahanallahi!mama tafad'a"Abba broth har 10 ta kusa bedawoba"kuma nakirashi tun 8:pm amma wayar akashe"ko yanzun nakira bata shiga....ta k'arasa mgn tana sakin kuka mecin rai"innalillahi wa inna ilaihir raju'un!to ina yusuf zai tafi"??"cewar Abba yana zaro wayarsa"bece miki zaije wani wajen ba?"ah ah Abba"kiyi hak'uri kiyi shiru maryam"insha Allah babu matsala"cewar mama"Abba kuwa baba yakira ta waya yasanar masa"kafin yakira faruq abokin yusuf"yatambayesa ko suna tare?"shima yace".ah ah basu tare......kankace me?"dg k'arfe 10-11 pm gaba d'aya dangi da y'an uwa da mutanan anguwa sunji b'atan yusuf ba'a san Inda yakeba"maryam kuwa tsabar kuka da tashin hankali" idanuwanta har sun kumbura sunyi jajir"ana haka muhd yashigo har cikin parlourn gidan"yayiwa abba bayani agaban idonsa yaga antafi da yusuf"yasanar beyi zaton wani abuba"yad'auka kobe lafiya abokansane zasu kaisa asibiti".... fad'in tashin hankalin da family d'in suka shiga b'ata bakine.hjy ma dataji saida ta zagaya bayi"mubarak da Ahmed sun fantsama dasu Abba da baba"amma babu wani labari dasuka dawo"maryam da mama na zaune kamar masu zaman makoki aparlourn"su Abba suka dawo jiki asanyaye"yaya Alh?"cewar mama cikin damuwa"wlh habiba babu sa'a"nadai saka cigiya ,gidan redio da gun police nasanar musu"gsky Abba ban yarda ba atuhumi Ahmed "sbd yadinga mummunan kalami akan broth"maganar muhd abin dubawace"k'ila Ahmed ne yasaka asaceshi wlh" shine yasacemun miji"dukda ana cikin wani yanayi saida mama ta murmusa"wai miji!ta tabbatar maryam ta manta dasuna wajan"gsky nima fa na zargi shegen yaron nan"cewar baba"wlh dama baba yanata fad'in miyagun kalamai....kinga maryam zato zunubine koda yakasance gsky"idan aka zarge sa "kuma bashi bane fa?cewar Abba"gsky shine Abba"agabana fa yadinga maganganu"bejira cewarsuba baba yazaro wayarsa yakira dpo (abokinsane)atake dpo yatura police suzo masa da Ahmed"yayinda baba yasanar musu yadda akayi"Abba baice komaiba"kasancewar Ahmed sunada kud'i"sai cewa akayi da safe sundawo sutafi dashi....koda dpo yasanarwar baba bece komaiba"mama kuwa rarrashin maryam tadingayi"da k'yar tasamu tayi shiru"suka tafi da ita d'akinta"alwalah maryam tayi takama sallar nafila" sbd ta rok'awa mijinta kub'uta"itama mama sallar takamayi"sai kusan k'arfe 3: am bacci b'arawo yasace maryam"Inda tayita mafarkin gata nan itada yusuf da yara nabinsu......

Hjy kubra nashiga cikin d'akin"tasamu yusuf kwance kamar yadda aka kawosa d'azun"ta kalli agogon wayarta taga 9:55 pm"hasken d'akin ta k'ara ta zauna kan bed side drower"tanata kallon yusuf tanajin kamar taje ta kwanta ajikinsa"sha'awarsa na fisgarta....... wani juyi yusuf yayi had'e da atishawa ya bud'e idanuwansa yana addu'ar tashi dg bacci"azabure yatashi zaune yana k'arewa d'akin kallo"yayinda abinda yafaru d'azun yadawo masa a k'wanya..... innalillahi wa inna ilaihir raju'un!yafurta acikin zuciyarsa"hjy kubra kuwa wani mayen kallo na k'urulla take binsa dashi"daidaita nutsuwarsa yusuf yayi da b'oye razanar da yayi "sbd ganin hjy kubra zaune a d'akin"yusuf!takira sunansa cikin kashe murya"batare daya kalletaba yace". bantab'a zaton shaid'an cinki yakai haka ba"dakika saka aka kawoni nan kimun me?"karki manta ba dubararki ce tasakaki yin nassarar kawoniba!ah ah Allah yarubuta hakan zai faru"saidai mutuncinki da k'imarki sunzube a idona"ina son sanin meye dalilinki nakawoni anan?"ajiyar zuciya tasaki tana kallon sa tace".na farko dole ka rik'emun sirrina yusuf"na biyu na kawokane muyi rayuwar mu dg yau zuwa gobe ka koma gida"idan ka amince nidakai mukayi tarayya"kabani jin dad'i"zanbaka million 2"zan siyamaka mota da gida"da duk abinda.....yatari numfashinsa gun cewa bakida arzik'in dazaki rud'eni dashi"ke koda duniyar nan da abinda ke cikinta nakine ,zaki mallakamun" bazan tab'a sab'awa mahalicci naba"ina miki addu'ar shiriya"inbazaki shiryuba kuma Allah yayi maganinki da masu irin halinki"maganar k'arshe kitashi muje na wuce gida nasan anata nemana"sannan bazan sanarwa kowa sirrinkiba "can keda Allah wanda yahaliccemu.....hahahaha yusuf wasa kakeyi"ai cikin biyu dole guda yafaru"kokabiyan buk'ata ta kona saka akasheka! nakashe banza..... murmushi yayi yana kallonta ido cikin ido yace".babu komai dan kin saka ankasheni"dama kwanana yak'are"batun kinkashe banza bema tasoba"sbd zaki sanine agun ubangiji"watak'il tun anan duniya"sunana yusuf idris!bana tsoro ko shakka"nasan dakike zancen kisa kinayine kituro y'an daba ko?"to kitambayesu" sun yaudareni da rok'o dan Allah nazo kina mota muyi mgn koki sallamesu dg aikinsu"kinga hakan na nuna nafi k'arfin su sukawoni adole saida dubara kenan.... tab'e baki hjy kubra tayi ta mik'e tsaye ta cire hijab d'in jikinta ta tsaya agabansa"saurin d'auke kansa yayi sbd yadda yayi arba da suran jikinta"afusace yace".bakida aji koma k'irar danakeso ajikin mace kamilalliya"kinga koda ke macen k'waraice bazaki burgeniba.... k'arya kakeyi wlh"zansaka akamaka abinci ,kaci kayi wanka zuwa safe kasanarmun hukuncin daka zab'arwa kanka....banida wani hukunci daya wuce bazan tab'a aikata sab'on Allah ba"bazan tab'a iya canzawa ba "kuma koda zaki saka akasheni" kamar yadda kika fad'a yanzun.batace komaiba ta fice dg d'akin tana mamakin wane irin taurin kai ne da yusuf da rashin rabo dabaida shi aduniya....koda ta fita babu jumawa ta aiko wasu k'atti suka kawo k'atan tray da komai da komai na buk'ata suka fita"yusuf kuwa bema kalli tray d'in ba"kawai yakalli agogon dake jikin bango yaga 9:25 pm"ajiyar zuciya yasaki daya tuna wayarsa na akashe yasaka caji ad'akin sa sadda zai fito"k'ilan da dawayar neyake su d'auke masa"mama da uk'uty tashi yatuna"yasan k'ilan idan akaga 9 pm ta wuce bedawo ba afara jajansa.koyaya maryam zataji idan taji b'acewa yayi?da wannan tunanin yashige toilet d'in dake d'akin yayi alwalah yafito"yana cewa Allah yasa d'akin yanada tsarkin dazan iya ibadata aciki"yana fad'in hakan yatsaya yana nazarin Inda gabas yake".bayan yagano yayi magrib da isha'i acikin d'akin"bayan ya idar yadinga azkhar da addu'oin samun kub'uta"had'e da karatun alk'ur'ani (yanada haddarsa)sai kusan 12 yakashe hasken d'akin bayan yamurza key d'in dake jikin k'ofar yabarshi ajikin k'ofar"kan carpet Inda yayi sallah anan bacci yyi awon gaba dashi.....

washe gari da safe"sai kusan 7:30 maryam ta farka"da kuka ta farka"bayan ta idar da sallar asuba dabatayiba ta makara"tafito parlou"anan Abba da baba suka shigo"ta gaishesu"Abba yace".maryam saka hijab naki muje police station d'in"yanzun haka Ahmed na hannun y'an sanda"sunaso suji ta bakinki"dato maryam ta amsa ta wuce ciki ta sako hijab"hjy da mama na parlourn suka musu adawo lafiya"hjy nata matsar k'wallah tana tsinewa Ahmed.......atime d'in da sukaje police station d'in"da dpo abokin Abba maryam tayi mgn"tasanar musu yadda akayi fad'a tsakanin Ahmed da yusuf da y'an sandan daya kira, da kuma kalamansa akan yusuf"Ahmed kuwa gabansa yadinga fad'uwa"tsoro da fargaba sun hanashi sukuni ko amsa tambayoyin da ake masa a station d'in"ga mahaifinsa na kallonsa agabansa"yakuma sanar masa muddin yanada laifi tofa bazai take gsky yasaka asakesaba"gara yafad'i gsky ina yakai yusuf ?"da'a ke zargin shine yasaka asacesa" Ahmed dai nata zare ido da rantsuwar beda hannu a b'atan yusuf"yayinda kasan ransa yana zargin kodai y'an daban dayace suje suyi masa duka suka kashesa"aka nemesa ba'a ganiba"atake tsoro da fargaba suka shigesa....sosai yayi nadama da dana sani"da akace k'eyace"DPO kuwa ganin Ahmed kamar beda gsky, gashi yakafe kan be saniba"sai yace". ashiga dashi ciki atuhumesa.....awa d'aya akayi ana gana masa azaba"sai gashi dayaji wahala yasanar musu yadda yasaka y'an daba su daki yusuf"kuma shidai sai ranar da ake aiki sukayi dasu zasuje"idan zaije office sutaresa.kuma yanzun jiya da yau week end ne"ai atake DPO yasaka aje ataho da y'an daban Inda suke zama aduba"kafin yafito yasanarwa su Abba da baba komai"maryam kuwa atake ta yanke jiki ta fad'i sumammiya awajen.....

gurin k'arfe 12:30 am hjy kubra tasake komawa d'akin da yusuf yake"da gardawan y'an daban"da nufin su rik'esa abashi magani na tada sha'awa" dayasha yabiya mata buk'atar ta"saidai kash! d'akin arufe"koda ta gwada wani key yak'i yi"afili tace".ajiki yabar key d'in"HORO yace".hjy kibarsa da safe kawai mu b'alle a ayita ta k'are kawai.....to shikenan HORO"yusuf kuwa yamayi bacci anan kan carpet bemasan meye sukeyiba.....washe gari da safe gurin k'arfe 7 am yayi sallah"yana nan yana azkhar har k'arfe 9am nasafe"yunwa da k'ishirwa nata addabarsa"yana nan zaune yaji motsinsu suna girgid'a k'ofar"can kuma yaji sun dena"tashi tsaye yyi sbd ganin soket dake jikin bango"kan mirror yaduba yasami wani k'arfe siriri ajiye awajen"murmushin yasaki yace". alhmdllh"matsayinsa na ingeenia"atake ya kwance soket d'in"yahad'e wasu wayoyi"saigashi gaba d'aya gidan ko ina shokin yakama amma banda compound d'in gidan da abinda yayi waje"amma bangon gidan da wani abu dayashafi na urar kallo da sauransu Duk shokin sukeyi....shikansa yusuf d'in saida shokin d'in yafara jansa da hanzari yabud'e k'ofar d'akin yafito"wasu k'ananun duwatsu guda 2 yasamu awaje" yahad'asu gu d'aya"ya gurza sosai sai gashi wuta ta kama"ya wurga ad'akin daya fito sbd yasan babu mutane aciki.....atake wuta ta kama"yana jiyo ihun su HORO da hjy kubra sunfito dg cikin main parlour d'in dakeda shokin"sai kuma suka hango hayak'i....atake sukayi d'akin itada y'an daban damasu gadi"yusuf kuwa dama ya b'oye jikin bishiyoyin gidan"akan idonsa suka wuce"da gudu yayi gun get"yazare kubar ya murza key ya bud'e yafice dg cikin gidan....hjy kubra kuwa ruwan da ake bawa flowers na gidan tasaka aka dinga zubawa ad'akin"amma wutar tak'i mutuwa,saima k'aruwa takeyi" gashi gaba d'aya gidan yakama da shokin har Inda suke"atake su HORO suka fahimci yusuf ne yahad'a gobarar"HORO yace akira y'an kwana kwana"amma hjy ta hana"ganin karsu halaka acikin gidan"atake kowa yayita kansa"hjy dg ita sai kayan bacci babu ko d'an kwali ta fito wajen get"gashi dama gurin k'arshen garine"gidaje kad'an ne"wad'anda aka fara ginawa ba'a idarba"akwai kud'ad'en ta da wayoyinta acikin gidan"hankalin hjy kubra yatashi ganin yadda wuta kecin gidan nata datake sharholiya aciki"wanda mijinta ma be masan tanada shiba"gefe guda kuma tana zaton kodai yusuf nagidan wutar takama dashi ad'akin...(wlh mata muji tsoron Allah"karki fake mijinki nada kud'i be biya miki buk'atar ki"idan bazaki iya jurewa kinemi na waje",karkiyi hakan mafi sauk'i kirabu dashi"amma bakiyita sab'on Allah"Allah yashiryemu yaganar da masuyiin irin wannan k'azamar rayuwar)

Yusuf na...✍️

Ayi hak'uri da page d'in jiya dana yau yayi zafi🤦🏻‍♀️amma zaku dara insha Allah ita rayuwa kowane da irin tashi jarabawar Allah yasa mudace🤲

wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious kimun mgn @ mommyn fareesa 08100084251 5/22/22, 20:16 - Ummi Tandama😇: Yusuf na fita dg get house d'in hjy kubra"yadinga tafiya da sauri"yayi kusan tafiyar minti15 ya iso titi"wanda yanayin tafiyar ne yana waiwaye"yaso yasamu wani guri yayi waya kota biyace"amma be samuba"yakuma gano k'arshen garine gidan"kuma tsab zai gane gidan"tunani yakeyi aransa dole yatonawa hjy kubra asiri.kodan sbd tashafa masa lafiya"gaba d'aya agalabaice yake"ga yunwa da k'ishi"ga tunanin halin da family nasa zasu shiga sbd rashinsa.....cikin sa'a yana tsaye abakin titi yasamu acab'a yatsayar"be tsaya wani ciniki ba yahau"kafin yasanar masa Inda zai kaishi..... maryam kuwa hankalin Abba da baba atashe sukayi asibiti da ita"aka hau bata taimakon gaggawa"cikin ikon Allah ta farfad'o tana tambayarsu yusuf yadawo anganshi??"yadai kusa dawowa insha Allah maryam"Abba yafad'a cikin tausayinta"dg jiya zuwa yau"dubi yadda ta fice haiyacinta tayi rama"basu wani jimaba a asibitin aka basu sallama sukayo gida atare.....Ahmed kuwa dashi da y'an daban da aka kamo ba k'aramin duka sukaciba"muddin me tausayi yagansu dole yatausaya musu"gashi kuma y'an daban sunce basu jeba"asalima sai monday ai zasuje suyi aikin"su basusan Inda yusuf yakeba"sosai hankalin Ahmed yatashi"gaba d'aya yayi nadamar abinda yaso yayiwa yusuf had'e da dana sani.....

yusuf na sauka dg achab'a afarkon layin yahad'u da muhd zai shiga cikin gidan su"da sauri yatsaya ya iso Inda suke tsaye da mai achab'a.... yana kallon yusuf yazaro ido yace".yusuf anganka kadawone dama??"nadawo yanzun"kabawa me achab'a d'in nan 500 pls"yafad'a atak'aice"yana tunanin dg jiya zuwa yau kowa yasan meke faruwa kenan "dato muhd ya amsa yana zaro 500 dg wondon jeans d'in sa yabawa me achab'a"yusuf ya kalli muhd yace".muje"suna tafiya muhd yace".hankalin kowa na family naka yatashi"musammun maryam wlh"kuma ninaga time d'in dasuka shige mota da kai abakin masallaci.....dg nan muhd yacigaba da bashi labarin yadda akayi"da kamasu Ahmed da maganganun da Ahmed yayi na ya tura y'an daba suyi masa duka"girgiza kansa kawai yusuf yayi yace".babu hannun Ahmed anan"amma sanadin wannan sacenin"yatona asirinsa"lallai kanada mak'iya"Allah yatsare gaba"Ameen yah Allah nagode k'warai"dg haka muhd yashige gida"yusuf yayi hanyar gida shima"yahad'u da kusan mutum10 ahanya suna masa jaje da haka ya shiga cikin gida.... Ahankali yanufi main parlour"yatsintsi muryar mama nacewa dan Allah maryam kiyi hak'uri"wannan damuwar taki zata k'aramana damuwa muma"kici abinci"sai kice bazaki ciba....sbd yusuf bakisan yaciba kobe ciba"tun jiya rabonki da cin abinci" gashi har 12 ta wuce.....maryam ta d'ago kanta tana k'ok'arin mgn yusuf yayi sallama yashigo parlourn"dg mama har maryam atare suka mike tsaye.....da gudu maryam tafasa ihun murna ta nufesa"yana kallon ta ya ware mata hannayensa"tafad'a jikinsa suka rungume juna"tafashe da kuka me tsuma zuciyar masoyi"yusuf ma share hawayensa na tausayinta yayi ta gefen ido"yana buga bayanta"tayi luf kwance ajikinsa"mama kuwa kunya taji"da sauri tama fice sbd tasanarwa da hjy"broth bazan tab'a yafewa Ahmed ba daya saka aka saceka"uk'uty nah ba Ahmed bane..... yafad'a cikin rad'a"da sauri ta d'ago kanta dg jikinsa"tana kallonsa tace".waye to broth?"kafeta yayi da ido"sbd ganin yadda ta rame"idanuwanta sunyi jajir sun kumbura"sweet heart bakyacin abinci kika rame haka ko?"broth waye yasaceka kafad'amun wane mugunne yasacemun miji?"hawayenta yasa tafin hannunsa yana share mata..... azuciyar sa yanajin farin cikin uk'uty tashi ta amsheshi amatsayin mijinta...yana k'ok'arin mgn hjy da mama suka shigo cikin parlourn"mama na waya da Abba"tana sanar musu yusuf ai yadawo yanzun.da sauri maryam ta matsa dg kusa dashi akunyace"hjy na cewa Alhmdllh! Allah nagode maka daka dawomun da jikana lafiya" kai Allah dai yatsinewa matsiyacin yaron nan.....dan Allah hjy kidena tsine masa"wanda kuke ZARGI (book d'ina)bashi bane"kawaidai shima Allah yatona asirinsa aka n nufinsa gareni"cewar yusuf yana zama kusada maryam data zauna kan 2 seeter"mama tace". innalillahi wa inna ilaihir raju'un!!to waye yasaceka"ko wani gun katafine??"kansa ak'asa yana rik'e da hannun maryam yashiga sanar musu komai da komai..... innalillahi wa inna ilaihir raju'un!!mama da hjy suka fad'a cikin mamaki"hjy tace".tokadena wannan shegen d'inkin da kakeyi"lallai duniya tazo k'arshe"haka mata suka zama?"to Alhamdllh daka kub'uta"kuma dole katona mata asiri sbd haka yazama iznah ga y'an baya"mama kuwa tsabar mamaki kasa mgn tayi"maryam kuwa wani irin mugun kishine yatokare zuciyarta"tanajin zafin hjy kubrar dabata saniba"yayinda maganganun anty safeenah nata dawo mata atsakar ka"na gameda ta kula ta rik'e yussuf"yazama nata ita daya...tabbas idan batayi da gske ba"k'wace mata yusuf mata zasuyi"gara tasamu tarabashi da d'inkin nan kawai...... ukuty!yakira sunanta"sbd ganin yadda ta k'wace hannunta dake cikin nasa"ta wani had'e rai tunda yafara mgn"maryam yanzun ai kinci abincin ko?"cewar mama"kasa cewa komai maryam tayi"hjy tace".kaga yadda tadinga mana ihu da burgima"su aminu d'azun fa asibiti suka kaita sbd ta sume a station.....nifa ban tambayekiba"ina ruwanki da matatane hjy?"keda kina cikin masu mana adawa" *yusmar* rabu da hjy tasamiki ido ko?"kibarta zanyi miki maganinta"yanzun nadawo kidena damuwa kinji ko?"sosai mama taji kunyar abinda yusuf keyi"harda wani canza wa maryam suka da yusmar.hjy kuwa baki tasaki galala"maryam tayi k'asa da kanta tana jin kunya..... tab'e baki hjy tayi tana k'okarin mgn su Abba da baba da DPO suka shigo"amsa sallamar su mama tayi"suka zauna"yusuf yasakko k'asa yagaishesu"Abba yace". Alhamdllh kadawo lfy yusuf" saidai munshiga acikin duhu ka fiddamu"meke faruwa,ina kaje jiya bamu gankaba???"mama kimusu bayani"cewar yusuf kansa ak'asa"yana saka hannunsa ta gefen cinyar maryam yana mintsinin ta..... mama tayiwasu Abba bayani"innalillahi wa inna ilaihir raju'un suka fad'a atare"DPO yace".Allah ya fidda su Ahmed"amma dukda haka suma ai danasu mugun nufin akansa"baba yace".sai gashi asirinsu yatonu"kaga dole yazama iznah agaresu da y'an baya....wannan hakane"zankoma nayi reporting komai"natura azo da mijin matar ayi mgn"sannan itama azo da ita"cewar DPO"ya kalli yusuf yace".kuntaba waya da itane?"Eh"last wayar damukayi" ai tabukaci nazo mu had'u wani wajen hutawa"kuma nabata acc detail nawa"nace bazan bayarba"kuma bazanzoba karta sake kirana"shine fa ta turo su nafito dg masjeed "suka had'ani da Allah muje tana mota zamuyi mgn da ita"muna zuwa suka watsamun wani abu afuska" saidai naganni agidanta"yanzun haka gidan yayi gobara"to Alhamdllh kaga munada hujjjoji "ka adana wayarka sbd itace shaida"sannan kasan sunan mijinta?"Eh"*ALH ASHIRU NAIRA!!nasan shi kuwa"hamshak'in me kud'i ne"yana fita k'asashen waje" zan koma Alh Aminu"abinda ake ciki zanmiku waya"baba da Abba suka tashi suka biyosa awaje suna masa godiya...hjy kuwa tace".Allah yatsare ya kyauta gaba"tana fad'in hakan tabar parlourn"maryam kuwa gaba d'aya yusuf yahanata sukuni"duk ta takura"gashi yak'i tashi dg kusa da ita"mama ta kalleta tace".maryam d'akko kayan tea da ruwan zafi kusha tea"sai kuci abinci yaje ya huta"dato maryam ta amsa ta tashi tsaye ta wuce kitchen....

Mama ta kalli yusuf tace". Allah yak'ara tsare ku"ka siyar da shagon nan kawai"kaida d'inki har abada insha Allah"sannan dan Allah ka k'ara tsaya wa sosai akan gsky yusuf"kaga gashi sbd gasky Allah ya fiddaka"karka yadda k'yale k'yalen duniya ya rud'eka ka sab'i Allah"ka kula da maryam ku zauna lafiya"bantab'a zaton zatayi irin wannan damuwarba wlh"abin gwanin ban tausayi.....ashe tana sona mama?"yafad'a cikin sub'utar baki"dakk'uwa mama tamasa"yayi murmushi yace".insha Allah mama zankiyaye da izinin Allah"kiyita mana addua....kafin mama tace wani abu maryam ta dawo d'auke da tray"tana ajiyewa atsakar parlourn"mama Tace".bara nakamuku abinci"tana fad'in hakan ta tashi ta wuce kitchen d'in"ukuty wanna fushin nameye?"yafad'a yana sakkowa dg kan kujera yazauna agefenta"nifa babu wani fushin danakeyi"hmmm!nidai abinda nasani na halayenki" saida nabada labari ba abaniba"kishine ke damunki ko?"kamar yadda nima kishin Ahmed yaso yakasheni"hmmm nidai zakasha tea d'in me yawa ko?tafad'a tana shek'a tea d'in"ban fayi brush ba gsky"rufe tea d'in muje ki rakani nayo"dan Allah zanjira anan kadawo"wai ke ba'a miki fad'a kidinga mannewa mijinkiba?"ayaufa kika sameni" bayan kingama suman rashina"ko sokike wata ta koma farautata ne?"harara ta gallah masa"yayi murmushi yace". thank you"kinmun kyau sosai ahaka....shiru yayi sbd ganin mama ta shigo da warmers na abinci....ukuty tashi muje nayi brush d'in"babu yadda ta iya ta mik'e tsaye"ta je gun tv stand ta d'akko key d'in d'akinsa suka fice dg parlourn atare....

matsowa yyi sosai agefenta"har jikinsu na gugar juna"yakama kafad'arta suka jera ahakan suna tafiya"uk'uty dama haka kika damu dani?"adafa fushi nakeyi dake"abinda kikamun ajiya"amma na huce yanzun"to broth bakai bane kakeyin abinda zanji kunya"dan Allah kadena"kofa yanzun ga hjy da mama haka kayita sakin layi"kuma mintsinina dakayi saina rama"tafad'a tana saka key ta bud'e k'ofar d'akin suka shiga"my mero kenan"saimuga ta yadda zan bari kirama d'in"nifa idan ina tare dake!mantawa da wata kunya nakeyi"ko agaban waye zan nuna soyayyar ki araina ukuty"ni kuma wlh kunyar haka nakeji"cire jallabiyar jikinsa yyi"yazama dg shi sai boxer"yana cewa"saura kad'an nacire miki ita kunyar daiko" zo muje ciki to"nok'e kafad'arta tayi"batare data yarda sun had'a Ido ba"shikenan tunda kunya kikeji"yafad'a yana shiga toilet d'in"d'auke jallabiyar tayi tana cewa kaida sakata har abada"idan ina ganinta zata tunamun da shegiyar hjy kubra d'in nan"tafad'a tana bud'e wardrope nasa tasaka ta Inda ake ajiye kayan wanki"ta fito masa da wata brown d'in jallabiyar"tana rufe ward rope d'in yafito dg cikin toilet d'in"ukuty kaya zan canza nida banyi wankaba?"yafad'a yana nufota....saidai kawai taji ya rungumeta ta baya"ya kwantar da kansa asaman bayanta"hannayensa yamata zobe dasu.....wani irin yarrrrrrrrr!taji ajikinta"ga tsoro"Ahankali tace broth ka saka kayan muje kaci abinci"kada tea d'in ya huce"idan kagama sai mu dawo kayi wankan"gaba d'aya ganinki yasakamun banajin yunwar baby nah"amma abaya dana taho"kamar zan fad'i sbd galabaita"ga yunwa da k'ishirwa"yanzun ganinki kawai yasakani samun k'arfin jikina"yanzun kin yarda muyi wankan atare pls?"kasa mgn maryam tayi"gashi tagaji da duk'ar da ita dayayi yahaye bayanta"janye jikinsa yayi ya juyo da ita"ya amshi jallabiyar yasaka"sai asannan tasaci kallonsa"suka had'a ido" *mero y'ar bak'a* shine daga dawowarka zaka fara tsokanata ko?"tafad'a ashagwab'e"my sweet mero inason shagwab'arki wlh"dan Allah kirik'eni sosai kar wata ta k'wace miki ni"anayiwa amarya irin wannan fad'an"nikuma da kaina zanyiwa tawa amaryar"amma fa kiyi hak'uri karkice nacika tsaurin ido"matsawa dg kusa dashi tayi ta juya bayanta "kafin tace".pls broth kada mama taji shiru fa"atare da mijinki kike uk'uty"hmmm !yanzun ka koma mai surutu ba miskili ba broth" tafad'a tana matsawa dg gefensa"soyayyar kice ta mayar dani haka"k'yam dake kawai zanyi surutun"yanzun uk'uty pls kafin nafara shan komai inason kibani bakinki nasha "pls zonayi kissing naki.....

marayam ta.....✍️

Wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious ki tuntub'i wannan number d'in 08100084251. 5/27/22, 10:32 - Ummi Tandama😇: kwantar da ita yayi yahaye samanta"still bakinsa cikin nata"gaba d'aya romance d'inta kawai yakeyi very slowly....maryam kuwa tanajin yafara k'ok'arin rabata da rigar jikinta"tayi saurin rik'e masa hannu"janye bakinsa dake cikin nata yayi"yamanna shi akan wuyanta"wata iriyar mik'a tayi ta gantsare masa"tana shafa sumar kansa zuwa sajensa"cikin dubara yarabata da rigar jikinta"bata ankaraba saidai kawai taji yanashan nashanunta"sha bana wasaba kamar zai b'allasu"gaba d'aya jikinta dg ita sai siket na atamfa"shikuma boxer ne kawai"duk sun hargitsa gadon"datayi k'ok'arin guduwa zai bita yahaye ya rirrik'eta"ganin abin na yusuf bana lafiya bane yasaka maryam bud'e idanuwanta tana kukan shagwab'a tana turasa"idanuwansa sunyi jajir beda alamar k'yaleta"cikin rawar murya yace".ukuty kece fa kikace komai nakeso zaki barni nayi ko?"toba nabarka kayi ba?"Allah nibe isheniba"yafad'a yana k'ok'arin sake had'a bakinsu"janye fuskarta tayi tana shafa kansa tace".dan Allah zafi nakeji akirjina da lips nawa ka k'yaleni sai anjima"to ukuty amma anan zamu kwana dake anjiman kin amince??"nadai zo idan 11 tayi ka rakani d'akina" zanji kunya gsky idan muka kwana nan"shikenan banaso duka"yafad'a yana k'ok'arin sakinta"mak'alewa tayi ajikinsa tana kukan shagwab'a"mirgonowa yayi tadawo saman k'irjinsa"ya lumshe idanuwansa time d'in dayaji dukiyar fulaninta tadaki k'irjinsa......anya zan iya barinta sai mun tare kuwa?"yafad'a cikin zuciyarsa"murya can k'asa yace".ukuty pls anjima Kinga akwai duhu bazakiji kunyaba ko?"saikinmun abinda zanji dad'i"idanba hakaba gsky zanyi me gaba d'aya kawai..... atsorace tace".zanyi dan Allah Duk abinda kakeso"yana k'okarin mgn wayarsa dake gefensu tayi ringing"koda yaduba sunan Abba yagani"waye broth?"cewar maryam tana d'agowa dg jikinsa"tasaka hannu ta kare k'irjin ta"Abba ne"yafad'a yana d'aga kiran"sallama Abba yayi yace".yusuf muna jiranka da angama sallar azahar a police station"dato yusuf ya amsa"Abba yakashe wayar"uk'uty kitashi muje muyi wankan"ko kinajin kunyane?"ya tambaya yana kallon yadda tak'are k'irjin ta da rigarta"kanta ak'asa tak'i mgn tana turo baki"hancinta yaja yasauka dg kan bed d'in"ward rope yabud'e yad'akko towel guda 2"agabanta yacire boxer d'in sa yad'aura towel"saidai kawai ta kauda kanta ak'asa tak'i yarda ta kallesa"bata ankaraba taji ya d'auketa gaba d'aya yashige toilet d'in da ita...tana kukan shagwab'a da zizzillewa amma yanata mata dariya yasakata cikin bath tube"gaba d'aya yajik'a mata jikinta da ruwa"gashi ya matseta sbd karta gudu"cire towel nasa yayi da guntun boxer ajikinsa"itama yabarta da pant kawai"gaba d'aya maryam kamar k'asa ta tsage tashige ciki sbd kunya haka takeji"shikuma yadda takeyi burgesa ma takeyi"sai murmushi yakeyi"yazuba shower jal acikin bahon yafara cud'a musu jikinsu....

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull