Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt - Chapter 9
Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt Chapter 9: Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt Chapter 9. gaba d'aya maryam takasa sakin jikinta sbd kunya"yayinda yusuf yake…
4,170 words
gaba d'aya maryam takasa sakin jikinta sbd kunya"yayinda yusuf yake cikin nishad'i hankalinsa kwance"dama itace farin cikin sa"totunda gata gashi meye zai damesa"koda suka idar da wankan"yad'aura towel yayi alwalah yabarta aciki"yana sallar a'zahar anan cikin d'akin ta fito"gaba d'aya tama rasa meye zata saka ta fita zuwa sashensu"sbd yusuf yajik'a mata kayanta"ward rope nasa ta bud'e"ta d'auki wata jallabiyarsa k'arama dayajima da dena sawa"toilet ta wuce tasaka inners d'inta"bayan tasaka jallabiyar tafito"yusuf nata mata gyaran murya ta tsaya"tawani turo baki tayi ficewarta bayan tasaka hijab d'in datazo da ita"yusuf na idarwa yayita murmushi shikad'ai"bayan yashafa addu'ar sa"yamik'e tsaye yana cewa" bara to nashirya tunda uk'uty nah ta gudu bazata shirya niba"dg haka yafara shafa mai"yafeshe lungu da sak'o na jikinsa da body sprays"sannan yagyara sumar kansa"k'ananun kaya yasaka"abin saidai ace masha Allah!kayan maryam daya jik'e mata" yashiga toilet yamatse ya shanya" sannan yafito yarufe d'akin ya wuto cikin gida.... maryam kuwa tana shigowa cikin parlourn tasami mama da badiya tana mata fad'an ta fice dg zancen tana son yusuf" tunda dai ammusu aurensu da maryam"tayi hak'uri Allah yabata wanda yafishi"maryam kuwa tana ganin badiya saita cire hijab nata ta wuce d'akinta"sosai badiya ke kallonta tana tunanin wani abu sukayi da yusuf shine tayi wanka tasanya jallabiyarsa..... lallai zata nunamata tafita iya bariki"mama kuwa murmushi tayi aranta tana cewa".zatayiwa alh mgn su maryam su koma gidansu tun kafin taga abinda yafi k'arfin ganinta ta"maryam kuwa alwalah tayi tagabatar da sallar azahar"sannan ta cire jallabiyar ta saka riga da siket na kanti"sunyi mugun fito mata da suran jiki"powder da kwalli kawai ta shafa"ta d'auki tsinke da cum ta fito parlourn"agefen mama tazo ta kwanta ta aza kanta saman cinyar mama"ashagwab'e tace".mama kitsefemun kalbar nan dan Allah"kice aiki zaki saramun maryam?dama sadda naga ana miki ita nasan k'arshe niza'a tilasta na kwance ta"maryam na dariya tace"retouching zanje ne gobefa"kafin mama tayi mgn.yusuf yashigo cikin parlourn"badiya tamasa kuri da ido"aranta tanajin inama inama....lolx"shikuwa idanuwansa nagun maryam"da kanta ke saman cinyar mama"yak'urawa k'irjin ta da k'ugunta ido"yana shigowa cikin parlourn"mama sannu da gida "yafad'a Ahankali"yauwa yusuf badai fita zakayiba?"fita zanyi mama"police station d'in zanje su Abba nacan suna jira ma"sbd ya kirani d'azun"to shikenan Allah yatsare hanya"Ameen"yusmar!lafiya kike ta wani shagwab'a?"yafad'a yana kallon maryam"mama tayi murmushi tana shafa kan maryam tace".tsifa takeso namata" shine taketa yin haka"tsifa yanzun da marece"bama na hanaki bud'a kai da marece ba"sbd shaid'anu"yafad'a yana duk'awa daidai kujerar da maryam da mama suke"dan Allah kabari broth atsefemun kaji?"da safe retouching zamuje ka kainifa"hannunta kawai yakama"ta d'ago kanta dg cinyar mama ta tashi zaune"shikuma yamik'e yana sake mata hannu"mama kuwa hankalinta ta maida gun TV"badiya kuwa sune tamayar tv d'in"maryam kuwa jikinta yabata badiya kallonsu takeyi"murya can k'asa tace".muje na rakaka get ko?"amma sweet heart saikin saka hijab ko?"dato ta amsa tana mik'ewa tsaye ta wuce d'akinta"shikuma yayiwa mama sallama yafita"badiya na kallonsa bece mata uffan ba"sbd haushinta yakeji akan rashin kunyar datayiwa maryam..... maryam na fitowa dg parlourn taji anfisgota"k'amshin turarensa kawai yashaida mata ko waye"ta baya ya rungumeta"shine kikak'i jirana Kika gudo ko?"sorry sweet heart"oh my sweet mero irin wannan kwalliya haka"kin iya jan mgn ko?"to ai dama kincemun da dare zakibarni nayi komai nakeso dake"dukda gobema zakiyi period ai....zaro ido tayi tace".tayaya kasani?"hmmm!ukuty kenan"munafa 16yrs kika fara"atime d'in banine kika fara sanarmawa ba inbaki mantaba?"tun dg time d'in nake k'irga kwanakin dakikeyi, da ranar dazaizo miki.....yah salam!ohni broth"haka kakemun bin k'wak'wk'wafi?"ukuty kenan! soyayyar ki ajinin jikina take"dan Allah kisoni ko rabin son danake miki ne"sweet heart karfa cikin masu zuwa jaje wani yashigo yaganmu ahaka"tafad'a tana canza topic d'in.....nidai kacikani"tafad'a tana k'ok'arin janye hannuwansa daya mata zobe dasu"ukuty wai meyasa kikejin kunyar aganmu?"nifa broth bawai dan wani abu ba" haka nan kawai.....to naji kalleni kidafa mun kaina kimun addua"yafad'a yana cikata"kallonsa tayi suka had'a ido"yad'aga mata gira guda yace."kinyi kyau my wife"rufe fuskarta tayi da tafin hannunta tana dariya"shikuma yamatso agabanta"tsawonta iya kafad'arsa"yakama hannun ta guda yana azawa asaman kansa...yana k'ok'arin mgn yaji ance excuse me"juyowa yyi sukayi ido hud'u da muhd da kakarsa aminiyar hjy"ko ajikinsa yusuf ya gyara yana cewa muhd barka da marece"ya amsa masa atak'aice"sai asannan maryam ta janye hannunta suka had'a ido da muhd"sosai kunya ta kamata"ta kalli kakarsa dake tab'e baki tana kallonsu"hjy ina wuni?"lafiya qlau"marassa kunya daku"yusuf d'auke kai yayi bema gaisheta ba"muhd kuwa d'auke kansa yayi ya wuce ciki"hakanan maryam taji babu dad'i da ganinsu da muhd yayi"gashi tana tsoron tagaishesa"tayi laifi agun mijin nata...tasan zai musu wani zato daban abaya"yace".dama yusuf sonta yakeyi suna soyayya.....meye kike tunani?"yafad'a yana had'e rai"nifa babu komai"naga baka gaisheda tsohuwar nan ba"meye had'ina da ita dazan gaisheta??" kina ganin yadda taketa wani tab'e baki tana kallonmu"itama tana cikin masu adawa da auranmu"muhd kuwa nikaina yanzun sai naji babu dad'i abinda na masa abaya"yafad'a yana labarta mata shine yabiya me acab'an daya hau yazo gida d'azun"Allah sarki yakyauta sosai"tafad'a tana shafa kansa tace".Allah yatsaremun kai"ka kula da kanka broth dan Allah"insha Allah my mero"meye zanmiki tsaraba ko kazar??"nidai banaso"amaryafa dacin kaza akasanta ukuty"hmmm!ni bazan ciba kaje Allah yatsare kar suyita jiranka"wlh kuwa kin sakani nayi latti"anya uk'uty ba makara zaki ja na dingayiba idan zanje office?"hahaha"nimafa yanzun kamar nabika broth haka nakeji"da gske uk'uty?"Eh mana"dan Allah kidinga tunanina idan natafi kinji ko?"zanyi mana"gayamun dabana gida jiya yaya kikaji?"turo baki tayi tace". ba'an baka labari ba?"uhmm"shikenan amma ninafiso kece zaki sanar mun"yanzun zantafi saina dawo"karkayi dare broth kaji?"tafad'a cikin shagwab'a"yanata kallonta yace".bazanyiba baby nah"to amotarka zakaje ko mashin?"ai nabawa Ahmed da mubarak mashin nawa"dashine suke zuwa ma skul"amotar zanje gatacan a compound"ayya ai bansa niba"kuma nasan k'ila motar nada k'ura"ah ah nasaka me gadi yagogeta"to shikenan Allah yatsare hanya"I LOVE U"I LOVE U TOO!ta fad'a tana shigewa ciki da gudu tana dariya"shima dariyar yayi ya wuce yashige motarsa cike da farin ciki.....yana driving yayi waya da faruq"yace".gashinan zaizo yagansa"yusuf yace".su had'u a police station"dg haka sukayi sallama"yana isowa police station d'in yaga body guards d'in ALH ASHIRU NAIRA awaje"parking yayi yafito ya wuce ciki"Abba da baba suna nan office d'in DPO"da kuma ALH ASHIRU NAIRA"wanda ke fad'an abinda aka sanar masa be yardaba sharri akayiwa matarsa" mak'iya ne kawai sukeson b'ata masa suna"kasancewar dawowarsa yau kenan dg Abuja......kallon yusuf yayi"wanda DPO ke nuna masa"DPO yace".ga yaron nan"kallon yusuf yayi fuska babu walwala yace".kaine wanda akace matata ta saceka?"atake yusuf shima yawani had'e rai yace". Eh nine"kafadi gsky yaro"in nagano kamata sharri wlh saika k'are rayuwarka a freezing"wayarsa iphone 7 +yusuf yafito da ita"yashiga receive call"yanuna number ta da time d'in data kirashi"tab'e baki alh ASHIRU NAIRA yayi yace".a ina kasanta?"telane ni"tana bani d'inki"DPO yace".yusuf zauna bani wayar"babu musu yusuf yabashi wayar"atake aka yi connecting da computer aka shiga bincike"saiga muryar hjy kubra ta fito"atime d'in da yusuf sukayi waya"da yadda yusuf d'in yayi mgn akqn bazaizo ba....sosai gaban Alh ASHIRU NAIRA yafad'i"zufa ta Fara keto masa"wayarsa yazaro yakirata kusan sau3 amma bata shiga"yusuf yasake maimaita musu yadda ta saka aka saceshi"da dalilin dayasa ta saceshi d'in"yakuma sanar musu zai iya gane gidan data kaishi dukda anyi gobara agidan..... innalillahi wa inna ilaihir raju'un!kawai alh ASHIRU NAIRA ke maimaita wa azuciyarsa"
y'allab'a muje can tunda zai iya ganewa"cewar Alh ASHIRU NAIRA yana saurin yin waje"yusuf dasu Abba da baba da DPO, had'e da sauran police Duk suka fito"anan waje suka had'u da faruq yazo"babu b'ata lokaci yusuf ,faruq dasu baba suka hau motar yusuf"sai police mota guda"sai motocin alh ASHIRU NAIRA guda 2.....atake suka d'auki hanya.....
B'angaren su hjy kubra kuwa.....✍️
Duk wacce ta karantamun book bata biyani hakk'ina ba wlh nabarki da Allah 5/27/22, 10:32 - Ummi Tandama😇: b'angaren su hjy kubra kuwa"hankalinta yakai k'ololuwa gun tashi"musammun wayoyinta da wasu kud'ad'en ta dasuke cikin gidan"gashi dg ita sai rigar bacci ajikinta"harta ATM card d'in ta yana ciki"abin mamaki kuma wutar da kanta ta mutu bayan ta cinye ko ina na cikin gidan" ta k'onesa k'urmus"sai bangon get da shi kanshi get d'in kebasu k'oneba"amma dukda haka sunyi bak'i"gaba d'aya gurin sai hayak'i da k'auri ketashi"suna nan atsaye"hjy kubra ta kalli HORO tace".horo kuje cikin gari dan Allah kusiyamun kaya"idan nakoma gida zan sallameku"to shikenan hjy bara mutafi"amma abarki dako mutum gudane gsky" gurin nan yanada hatsari"to shikenan"tafad'a cikin damuwa"tana mamakin ina yusuf yashige?"kodai yak'one? idanfa ya mutu alhakin mutuwarsa na'a wuyanta ko?"gabanta yafad'i sosai"ta kalli su HORO tace".kodai yaron nan guduwa yayi?"da kamar wuya hjy"dukda Kinga ai d'akin dayake wutar tafara kamawa"yanzun bara muje mugani"akwai ATM aguna" sai acire asiyomiki doguwar riga da mayafi da takalmi ko?"Eh ayi hakan"amma ina tsoron yaron nan ya mutu"idan yamutu saime hjy?"ni damuwata kayana da kud'ina dake ciki suka k'one"cewar horo"yak'ara da fad'in inma guduwa yayi yanzun damun shiga gari muka kawo miki kayan saimu koma mubincika"to shikenan"tafad'a su 2 suka tafi akabar ta da wani yaro guda....zama k'ofar gidan hjy kubra tayi gabanta nata fad'uwa"tana addu'ar Allah yasa su HORO suyi sauri"basufi minti 30 da tafiya ba"sai ga wasu y'an Iska da alama suma y'an dabanne"suna tafe suna zuk'ar sugari"su 3 suma.hjy kubra naganinsu gabanta yafad'i"taja ajiyar zuciya data tuna ba ita d'aya bace"gab dasu suka tsaya dazasu wuce"babbansu yakalli hjy kubra yana lashe leb'e yace". kai !kuyaya akayine?"yaya fa ?"cewar yaron dasuke tare da hjy kubra"hahahaha!nafika hauka k'aramin k'waro"ke zonan naciki yanzun dan da alama zakiyi sukari.... innalillahi wa inna ilaihir raju'un"hjy kubra tafad'a arud'e"tanajin nadamar abinda ta aikata"gashi mutumin k'ato bak'i k'irin dashi"matsowa yyi dab da su"yana zaro katuwar Adda agefen wondonsa"yana kallon yaron su HORO yace".kota bani kanta kona kasheku kaida ita"kasandai harnakasheku babu wanda zai ganni anan"sbd da wuya mutane su wuce anan"sai jefi jefi"yafad'a sauran yaransa2 na fiddo nasu makaman"atake suka fara musayar wuk'a da yaron su HORO"ana haka su HORO suka dawo"ajiyar zuciya hjy kubra tasaki"saidai kuma ashe horo yasan mutumin"sai kawai yamasa mgn"can nesa dasu" horo da mutumin suka tsaya"yamasa bayanin wacece ita"atake horo da mutumin suka had'a baki dasuyi kiddnerping d'in hjy kubra"ko sunsami iya kasonsu tunda mijinta me kud'i ne"saisu gudu subar gari kawai idan sun sami kud'in"daga haka horo yazo yabata kayan ta "ta amsa ta zagaya wani kango dake gun tasaka"tana juyowa"taga horo da gudan d'an daban" suka watsa mata wata powder"atake hankalinta yagushe yafad'i sumammiya" suka d'auketa"suna k'ok'arin guduwa sukaji jiniyar motar y'an sanda"akan idon su dpo da motarsu ke gaba sukaga sun yarda ita ak'asa zasu gudu"DPO yayi saurin saita bindiga ya harbi horo a cinya"atake sauran suka tsaya"parking duk sukayi suka fito"yusuf na kallon horo da k'afarsa me jini yafad'i sumamme wajen yace". wa'annan sune yaranta data tura suka satoni"wannan kuma shine gidan"gashi kunga wuta ta cinyesa"yafad'a yana kallon alh ASHIRU NAIRA dayayi suman tsaye bayan yafito dg motarsa"yana bin hjy kubra dake yashe ak'asa da wani irin kallo babu ko k'iftawa"Alh nasan yanzun tun kafin mukoma station ka yarda da wacece matarka ko?"cewar DPO"dafe kansa alh ASHIRU NAIRA yayi yace".kincuceni kubra"nasakeki saki3 har abada nidake"nagodewa Allah dabaibani zuri'a dakeba wlh"ku kuma Duk y'an iskan data tarane?"ada ina zakuje da ita?"cewar DPO yana kallon sauran y'an daban su5 sai horo na 6 dake sume"guda yasanarmusu cewa" kaya suka kai mata ta canza"ta nufi kango" shine suka bita suka dawo d'auke da ita"DPO yace".okay da saceta zakuyi kenan ko?kusamusu ankwa"yafad'a yana kallon sauran police d'in datazo dasu"atake aka kama duka y'an daban"Alh ASHIRU NAIRA ya d'auki hjy kubra yasakata aback sit da nufin yakaita gidan ubanta"yasanar musu abinda ta aikata mishi nacin amana.....kallon DPO yayi yarufe motar yajashi agefe"suna tsayawa yace".dan Allah y'allabai kayiwa Allah karku d'aga maganar nan kaida yaron nan" abarta da halinta Allah yashiryata"banaso ab'atamun suna"kasan zanfito takara"DPO yace".karok'esa wannan alfarmar shi yaron"sannan dole tabiya taran kwanan data saka yayi acikin tashin hankali"ko kuma tayi zaman gidan jarin na sati 2"zan biya konawane"yusuf! DPO yakirashi"tamkar yusuf kar yaje haka yaji"faruq ya kallesa yace".pls abokina kaje mana"beyi mgn ba ya wuce gunsu "Alh ASHIRU NAIRA yakama hannun yusuf yace".dan Allah karufamun asiri karka yad'a maganar nan"za'a b'atamun suna"mutuncina yazube"konawane zan biyaka"had'e garar sama data k'asa yusuf yayi yace".bana neman komai agun d'an adam sai agun Allah"sbd haka ka rik'e kud'in ka"dama fatana ka gane ba sharri akayi mataba"to Alhamdllh kagane yanzun "sai maganar zuwana gidan yarin dakace ko?"kayi hak'uri d'ana nayi kuskure"Allah yashiryata"cewar yusuf"kafin yace".saika bawa iyayena hak'uri tukum zan kiyaye na rik'e sirrinka"DPO yakira su Abba da baba"alh ASHIRU NAIRA yabasu hak'uri da magiyar arufe mgn"sannan yaja motar sa da body guard nasa suka tafi"su yusuf da DPO kuwa police station d'in suka koma"suna isa aka rufe sauran y'an daban da niyar a musu hukunci"sannan aka kira mahaifin Ahmed Alh isah karaye"bayan ya iso police station d'in"aka fiddo Ahmed ,sannan ga yusuf"ga iyayansu"DPO yace".da farko kai Ahmed ina maka nasiha dakaji tsoron Allah "kadaina mummunan kalami akan wani ko wata"kaga gashi sbd bakinka kajawa kanka"yafad'a yana kallon Ahmed"sannan kaga kaima kanada mummunan k'uduri akansu"Allah yayi maryam ba matarka bace"yusuf shine mijinta"sbd haka ka ajiye makamanka"Allah yashiryemu gabaki d'aya"yabaka wacce ta fita"Ameen suka amsa gaba d'aya"mun rubata mun ajiye komai yasamesu anan gaba dole abincike gsky sbd kalaminka"kuyi hak'uri ni wlh yanzun babu ruwana dasu da rayuwarsu"nabarsu har abada"cewar Ahmed k'wallah nazubo masa"Alh isah karaye yace".to shikenan Alhmdllh tunda Allah yafiddashi"Allah yashiryemu gaba d'aya"suka amsa da Ameen gaba d'aya"DPO yace".wannan police station ta sallami Ahmed"su kuma y'an daban sai sunyi zaman wata biyu gidan yari"Allah yasa hakene sanadin shiryuwarsu"Duk suka amsa da Ameen"Ahmed dazasu fita yamatsa kusa da yusuf yabashi hannu sukayi musabuha yace".ina tayaka murnar mallakar muradin ranka!Allah yasa alkhairi yabaku zaman lafiya"fuska bbu yabo babu fallasa yusuf yace".Ameen thank you"dg haka su Abba suka yi sallama da Alh isah karaye sukafice dg office d'in shida Ahmed"sosai su Abba sukayiwa DPO godiya akan jajircewarsa gameda case d'in"dg nan baba da Abba sukayo gida"faruq da yusuf kuwa can company d'in dayake aiki yaje sbd yasanar masu zaiyi one week bezoba"bayan sun dawo faruq ya wuce gidansa"yusuf kuwa leda babba yayiwa maryam tsaraba" shak'e da abin duniya aciki"yanufi gida cike da farin ciki....
maryam kuwa bayan tafiyar yusuf tana shiga tasami su kakar muhd suna fira da mama"yayinda gaba d'aya muhd hankalinsa nagun badiya"duk wani motsinta akan idonsa"kaka naganin maryam ta wani had'e rai"maryam tayi murmushi kawai sbd tasan jikanta take tayawa kishi"maryam tace".yaya muhd ina wuni?"lafiya qlau amarya"barka mai gidanki yadawo"Allah yatsare gaba"da Ameen maryam ta amsa ta wuce ciki"zamu wuce habiba"Allah yatsare gaba"dama nidai sbd ke nazo badan halin yusuf ba"cewar kaka"mama na murmushi tace".hakane! mun gode"dg haka suka tashi suka fita"muhd saida ya waiwayo yakalli badiya dake latsa waya"mama na lura dashi"bayan sun fita tayi ajiyar zuciya aranta tace". Allah yasa ma muhd d'in son badiyar yakeyi"da wannan tunanin mama ta wuce d'akinta" maryam kuwa gaba d'aya mahaifiyarta ce aranta"da kuma tuna wane hali take yanzun?"data tuna da warning d'in baba gameda tayi shiru karta sanarwa kowa"sai taji damuwar tayi mata yawa...jikinta asanyaye ta d'auki wayarta sbd akwai credit da yusuf yasaka mata"number d'in umma ta fiddo ta kirata"ringing 2 tayi umma ta d'aga"ko amsa sallamar maryam bata yiba ta fashe da kuka"subahanallahi!umma lafiya daiko?"maryam inafa lafiya"ganinan zaune tun safe rabona da abinci"duk abinda ke hannuna yak'are"dama y'an dubu biyuce nake dasu"sai mubarak yabani dubu d'aya"wlh duk sun k'are"nakira fatima da sauran katin wayata"tasanarmun itama babu ko sisi agunta"ba'a musu albashiba"(fatimar na teaching na nursery skul)wai ba kina gidan kawu haruna ba?"Eh inacan"kuma yabarki da yunwa umma?"tana matsar k'wallah tasanar mata shima bashidashi"matan ke cida kansu gaba d'aya"kuma basu bata komai"koda safen ma kawu haruna yabata naira 100 sune tasiyo taliya da manja ta karya"amma umma mubarak da Ahmed basu zuwa dubaki??"karatu sukeyi maryam kinsani"ada danabi shawarar ubanku abaya daya cemun"Ahmed yadinga bin yusuf shago koshima yadinga samun wani abu"na hanashi zuwa nace karatu zaiyi yasami aiki"kinga dana barshi yyi"yanzun dabanci amfanin abunba"kiyi hak'uri umma inada ko 4k ne ajakata"zan amshi 6k gun broth saina ba mubarak yaka miki"insha Allah zamuzo nida broth"basai kunzoba kindai aiko da kud'in"dg haka umma ta kashe wayar"sallar la'asar maryam ta tashi tayi ,halin da umma ke ciki na'a ranta"tana mata addu'ar Allah yasa tagane gsky ko mahaifinsu ya mayar da ita d'akin ta"fitowa tayi a parlourn tasami Ahmed da mubarak suna cin abinci"kasancewar umma bata gidan"baba kuwa restourent yakecin abinci"da safe suyi kalaci da tea da bread kawai shida su mubarak.....anty maryam dama kina ciki?"cewar Ahmed yana kallonta"ina ciki sallah nayi"anjima da dare zan aikeku gun umma dan Allah"dato suka amsa"mama ta fito daga kitchen da ruwa ta basu"ita harga Allah batasan umma bata nan ba"dukda agida d'aya suke"suna iyayin wata d'aya basuga junaba"kasancewar basu shiri"kuma mama bata kawo komaiba aranta"tunda dama suna zuwa wani time suce zasuci abinci"amsar ruwan sukayi suna mata godiya"mama ta kalli maryam tace".harkin gama baccin?"Eh nagama mama"meye za'a yi na dinner?"nagama girki ai maryam"saidai idan bemukuba kidafa muku wani keda yusuf"favourite d'in sa zanmasa mama"to shikenan ai saikije gaki ga kitchen d'in nan"maryam na dariya ta wuce kitchen"su Ahmed na idarwa suka fice bayan sunyiwa mama godiya.....
yusuf na isowa gidan ya wuce d'akin sa yayi sallar la'asar sbd har 5 pm tayi"wayarsa yazaro yakira maryam sau biyu bata d'aga ba"mama yakira tana ina"? tasanar masa tana kitchen tana masa girki"k'ilan ad'aki tabar wayar....kashe wayar yayi ya wuto cikin gidan"yana addu'ar Allah yasa badiya ta tafi gida"namace kawai a parlourn"ta amsa sallamar sa"yazauna yasanar mata yadda akayi a police station d'in"addu'ar Allah yakyauta yatsaresu ta musu tana tir da halin hjy kubra"yatsina fuska yusuf yayi yace".ina wannan marar kunyar?"hmmm!indai badiya ce ta tafi gidansu.amma naji tace". gobe zata dawo da kayanta tayi kwana2"abinda nakeso dakai!iyakarka da ita gaisuwa"namata katanga da maryam"tunda batada zuciya" bazata iya hak'ura ba"muzuba mata ido muga gudun ruwanta"nidai bazance tadena zuwaba kona koreta"ah ah y'ata ce itama.aikuwa zataga abin ban haushi"kwata kwata yarinyar nan batada zuciya wlh"yana fad'in hakan yatashi tsaye ya nufi kitchen d'in....
maryam na kwashe tuwon semonvita data masa ,da miyar kub'ewa busassa"tsaye yyi abayanta yanata aikin kallonta"acikin zuciyarsa yana godewa Allah data zama mallakinsa"sauke tukunyar tayi daga saman gas d'in"saidai kawai taji mutum abayanta"atsorace ta juyo ta shak'i k'amshin turarensa"broth wai meyasa kakeson tsoratani ne wai?"tafad'a cikin shagwab'a tana turo baki.....tagumi yayi yana kallon ta"murya can k'asa yace".sbd kinamun kyau sosai"dan Allah kicigaba da mun shagwab'ar nan taki karki dena pls! k'asa tayi da kanta tace".sannu da zuwa!yauwa uk'uty na"ya gidan ?"lafiya qlau"nakiraki baki d'aga ba"ashe kina nan?"Eh girki namaka ai"okay sannu da aiki"meye baki gamaba sai natayaki??"lahh nafa gama broth"okay yafad'a yana kama hannunta"baki tambayeni yaya akayiba my sweet mero"yafad'a yana saka gudan hannunsa yad'ago hab'arta"fashewa tayi da kuka ta fad'a jikin sa.....arikice yusuf yace....✍️ 5/27/22, 13:53 - Sis Ayusher: Ngd Sosai 5/30/22, 07:41 - Ummi Tandama😇: Arikice yusuf yace". ukuty nah lafiya meya faru"wayasamunke kuka"miye dalilin kukanki????"yajero mata tambayoyin lokaci guda"broth umma nah!tana cikin mawuyacin hali"dukda nasan laifintane"tafad'a tana k'ara sakin wani kukan"tayi kwance luf ajikinsa"gaban yusuf yafad'i"sbd yasan k'ilan akan k'in da umma kema aurensune"kiyi shiru kinji baby nah?"kifad'amun meye yafaru da umman"Allah zai mana magani"yafad'a yana d'ago kanta"yasaka tattausan tafin hannunsa yana share mata hawayenta"Kinga kiyi shiru pls kar mama ta lura kinyi kuka"banaso kinamun asaran hawayenki"yanzun muje d'akina kifad'amun meye yafaru"sai nabaki tsarabarki saiki dawo..... nok'e kafad'arta tayi tana k'okarin janye jikinta dg nasa"murmushi yayi yace".sorry my lovely wife"menene fad'amun?"nidai banaso badiya takoma zuwa"aishine yasaka nakeso mukoma gidanmu"Kinga ko acan taje saiki koreta"tunda gidanki taje"ballema bazata jeba ma"yafad'a yana sake kama hannunta"banfa fito da komai nakai dining area ba"acan d'akina zamuci abinci ba anan ba"to cikani na had'a komai"cikata yayi"ta d'akko tray babba yana tsaye yana latsa wayar sa"batasan vedio bane yame mata"bayan ta gama had'a komai ta d'auka tana cewa muje to"kawo na d'aukar miki"ah ah broth kabarshi babu nauyi ai"tunda gani aiba laifine danna d'auka ba"tafad'a cikin sanyi murya"Allah yabarmu tare yayi miki albarka mace ta gari"murmushi kawai tayi masa sukafito dg kitchen d'in"Abba da mama na zaune suna tattaunawa game da abinda yafaru a police station d'in"Abba sannu da dawowa"yauwa maryam sannu da aiki"da yauwa ta amsa suka fice"Abba yayi murmushi yace".wlh habiba yaran nan dabamuyi musu aureba da damatsala wlh"gsky kam Alh"bama kamar yusuf zai fita shiga damuwa"Allah dai yahad'a hankalinsu"kinga yakamata asaka ranar tarewarsu gsky"nima abinda nakeso kenan nace maka Alh" Abba yace".amma yakamata yamata lefe gsky kafin tarewar"Eh dama gsky"nidai dama ina siyan kayan kitchen ina ajiyewa a ward rope"ina zaton abinda zan k'ara kad'an ne"masha Allah uwar ango da amarya"dariya mama tayi tace".kaima Abban ango da amarya"sukayi murmushi atare....
Yusuf ne yabud'e k'ofar d'akin"yatsaya gefe maryam ta wuce"kafin shima yabi bayanta zuwa ciki"ajiye traiy d'in tayi kan carpet"tana k'okarin ta zauna"yusuf yayi saurin d'aukar ta.....miye haka broth?"nika cikani dan Allah"gsky mero y'ar bak'a kinfara yin nauyi"tun ayanzun kenan inaga nazubawa shifkata taki"yafad'a yana k'ok'arin zama da ita ajikinsa"tanata turjewa"shareta kawai yayi ya azata saman cinyar sa"ki nutsu konayi kissing naki yanzun....da sauri ta nutsun kuwa"murmushi kawai yayi yace".inajinki fad'amun meya faru da umman?"kwantar da kanta tayi akan k'irjinsa tak'i mgn"uk'uty dakefa nake?"pls sanarmun kinjiko?"tana matsar k'wallah tasanar masa baba yasaki umma da gargad'in sa gareta"na karya sanarwa kowa....ta d'ora da fad'in yace".nan gaba zai maidota"kuma broth kayi shiru dan Allah"nasan Abba da hjy basu saniba"amma YAU DA GOBE (book d'ina) zasu sani"ajiyar zuciya yasaki yace". subahanallahi!gsky banji dad'i ba"yanzun maman tana ina?"tana gidan kawu haruna"okay insha Allah zanje"ah ah broth basaikaje ba"kartayi zaton nasanar maka"to shikenan ukuty tunda bakyaso naje"amma kinga banaso kina kukan nan"yana d'agamun hankali"nadena broth"kokefa"mudage da addu'a insha Allah zata dawo"nasan sbd auren mune komai yafaru"amma insha Allah wataran komai zai wuce"Allah yasa broth"Ameen"yanzun katashi kayi alwalah"dafa sauran lokaci magrib d'in uk'uty"toni ba tafiya zanyiba"ta fad'a cikin turo baki tana k'okarin barin jikinsa"hmmm!kiyi time d'in kine yarinya"ba gidanmu zamu komaba"tamkar bindi zan zamar miki "duk Inda kika saka k'afa ina biye"yafad'a yana sake matseta ajikinsa"murmushi tayi tace".zamu gani ai"tafad'a tana masa chakulkuli.....hahahahahahaha! ukuty dan Allah kidena"yafad'a yana k'yalk'yata dariya"zaka koma d'aukata?"ah ah nadena pls"yafad'a tamkar zai shid'e"itama dariyar tayi tana son tasamu ta gudu"sbd tasan idan tadena yimasa" yaka mata bazai barta ba, mugunta zai mata"uk'uty idan nakamaki mai rabani dake sai Allah"da sauri ta sauka ajikinsa ta arce aguje"yatashi yamara mata baya"azatonta be biyotaba"ta rage gudunta" tana juyowa ta ganshi befi taki 2 yakamata ba.....ihu tasaka ta shige parlourn mama aguje"da hanzari mama ta fito dg kitchen sbd jin ihun maryam"turus tayi sbd ganin yusuf na bin maryam a dining area zai kamata tana dariya...... girgiza kanta kawai maman tayi takoma kitchen tana shirya kayan abinci.....saman kujerar dake gaban dining area maryam ta zauna tana maida numfashi"yusuf babu kunya yahaye saman cinyar ta...ahhhhhh!wlh nauyine dakai broth"pls nidai kad'agani"ai kinada k'arfi ki k'waci kanki mana"kaga Abba ko mama wani zai iya shigowa parlourn nan dan Allah"zaki koma jaana?"Eh zan koma"dariya yayi yace".to shikenan Allah yakaimu anjiman zakimun bayani da hujja"bejira cewartaba yasauka dg jikinta"ta banko masa harara tana murgud'a masa baki"inama na d'akko wayata namiki photo my baby"kinmun kyau sosai"hmmm!kaima fa broth ba bayaba gun kyau"ga iya d'aukar wanka"k'awayena y'an matanka"sai sumin kallon munafuka"ban shigar dasuba nina aureka"babu damuwa saiki bani guda aciki kawai"yafad'a yana d'age gira"harara ta gallah masa tace".kai mijin mace d'aya ce rak"insha Allah uk'uty nah dg ke babu k'ari"maida wuk'ar"tunda nasameki ai burina yagama cika aduniya"sai fatan ciwaka da imani"amma ni bazanma iya adalci atsakanin ku ba"in ma har nak'ara auren"murmushi kawai tayi tana jinsa da kalamansa har cikin zuciyarta"katafi masjeed d'in broth"okay sai isha'i zandawo to"dan Allah karka wuce 8"zanjiraka in kadawo saimu wuce d'akin ka ko?"to ukuty nah"ki kulamun da kanki sosai"kinga gama wannan"yafad'a yana zaro kud'i dubu 10"kibawa mubarak idan yadawo da magrib yakaiwa umman tasiyi wani abu"amsar kud'in maryam tayi ta rungumesa"cike da murna"dama tanaso ta tambayesa kud'i"kuma tana tsoron yace".meye zatayi dasune?"Allah yasaka da alkhairi broth"Allah yak'ara bud'i"ta gode sosai"Ameen baby nah"godiyar tayi yawa"bara natafi anfara kiran magrib"dato ta amsa tana cikasa"yafice yana d'aga mata hannu"ta biyosa har bakin k'ofar fita dg parlourn"tana masa murmushi da d'aga masa hannu"har yatafi ta juyo suka had'a ido da mama dake kallon su.....sosai kunya ta kama maryam"da sauri ta wuce d'akinta tana yin k'asa da kanta"mama tayi murmushi ta wuce d'aki"maryam nagama sallar magrib tayi kiran umma"tana d'agawa ta mata sallama"ina wuni umma?"lafiya qlau"dama nace yanzun zan turo mubarak yakamiki kud'ine"broth ne yabani dubu goma yace".aka miki"kinsan yadawo yaufa"Eh Ahmed yasanarmun komai"ashe yaron nan Ahmed beda mutunci?"hmmm!ai yanzun kinji halinsa ko umma?"abaya kina ganin laifina"Allah yakyauta sai yazo mubarak d'in"cewar umma jiki asanyaye"tana mamakin meyasa yusuf be tsanetaba??" maryam nagama waya da umma ta kira mubarak"bayan yazo tabashi kud'in"ta wuce tayi wanka da sallar isha'i"ta shafe jikinta da humra da body sprays"tasaka kayan bacci"hijab iya gwiwa da plate shoes tasaka"ta d'auki wayarta ta fito main parlour"mama na zaune tana cin abincin dare"sannu da hutawa mama"yauwa maryam"Abba be dawoba?"Eh be dawoba" nasan yana hanya"maryam na k'ok'arin mgn yusuf yayi sallama"idanuwansa k'yam akan maryam"amsa sallamarsa tayi had'e da cewa"sannu da zuwa broth"tafad'a tana tashi da sauri ta rusuna ta amshi ledar hannunsa"sosai kan yusuf yafasu"yana ganin shimafa yanzun magidancine"mama kuwa maryam ta burgeta"sbd tasan tarbiyyar data bata ,bazataji kunyaba" yana kallon ta fuska asake yace".sweet heart ki had'amun fruit salad"inkin gama kikamun ad'aki"zanje nayi wanka ni...to shikenan ta amsa tana tashi ta wuce kitchen"yabita da kallo harta b'acewa ganinsa"kafin yakalli mama yace".sannu da gida!yauwa yusuf"ina Alh ne?"koba dg masjeed kakeba??"dg can nake yana waje suna mgn da wani"dato ta amsa"shikuma ya fice dg parlourn....