Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt - Chapter 10
Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt Chapter 10: Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt Chapter 10. anutse maryam ta idar da had'a masa fruit salad"ta juye acikin…
4,271 words
anutse maryam ta idar da had'a masa fruit salad"ta juye acikin wani bowl me fad'i" bayan ta saka k'ank'ara da sugar kad'an"tana fitowa dg cikin kitchen d'in Abba nashigowa"sannu ta masa ta wuce waje.....yusuf kuwa wanka yashiga"yana jin yau romance bana wasaba zasuyi"saiya cire mata wannan kunyar tasa datakeji"da wannan tunanin ya idar da wankan yafito"yana tsaye gaban mirror nasa"yana d'aure da towel iya k'ugunsa"wani guda rataye saman kafad'ar sa"yana goge ruwan jikinsa"knocking d'in maryam yaji"murmushi yayi yaje Ahankali yabud'e k'ofar yalab'e bayan k'ofar"tana shigowa taga bata ganshiba"ajiye bowl d'in hannunta tayi saman center table"caraf taji an rik'e mata hannu"tana juyowa suka had'a ido"d'age mata gira yayi yace".wana kama?"sorry yaya yusuf"murmushi yayi me sauti yace".babu wani yaya yusuf"to cikani muje natayaka ka shirya"nak'i wayon"yafad'a yana rungumota jikinsa ta baya"yamanna jikinsa akan k'ugunta.....dg shi har ita saida sukaji shock"yazuro kansa agefen kafad'ar ta"yana sinsinar wuyanta da baby face nata"yace".ukuty nah kiyi kwanciyarki anan kinji baby nah?"hannunta guda ta sak'alo tana shafa sumar kansa tace".zanji kunya ne sweet hear"kuma inajin tsoro"tsoron me?"bakai bane kakemun irin wannan abun"bazan miki ba ukuty nah"yafad'a yana koma matseta ajikinsa"muje ka saka kaya kaci abinci"inama tsarabar dakamun??"tafad'a ashagwab'e"tana nan baby nah"uhmm"kawai ta fad'a tana janye hannunta dg saman kansa"idanunsa har sun sauya kala yacikata"gaba tayi tana bud'e ward rope nasa"tafito masa da vest da wondo 3 Quarter"ta juyo taganshi tsaye yanata aikin kallonta"turo baki tayi tace".ni saikayita kallona"uk'uty kece halalina"idan ban kallekiba wata kikeso na kalla?nasami zunubine"shiru tayi tana k'arasowa kusa dashi"ta d'auki cream nasa"ta fara shafa masa abayansa da hannunsa da k'irjinsa"ukuty saura cinyana da kuma nan"yafad'a yana nuna k'ugunsa"nidai kaine zaka shafa anan"sbd kinajin kunyane ko?"shiru tayi"kinji?"uhmm!bekoma mgn ba yad'auki vest da boxer yasaka yacire towel d'in"d'auka tayi ta shanyashi jikin k'ofar toilet d'in"shafe jikinsa da turarukansa masu tsada da k'amshin dad'i yyi"kanta ak'asa tana zaune gefen bed d'in sa"ukuty amayar da 3 Quarter d'in nan"kibarni ahaka pls"dato ta amsa ta tashi ta mayar"katuwar ledar daya shigo mata d'azun yamik'o mata"ta amsa tana zama gefensa ta bud'a"tuwon madarane, dasu chakulate da sweet dasu biscuit"tana murna tace". nagode sosai my one!a ina kasiyamun tuwon madara?"anguwar su anty safeenah"my one!nice name baby thank you kinji?"tana murmushi ta ajiye lader ta zuba masa abinci"da farko tace".ta k'oshi"dataga yayi fushi"sannan ta zauna suka ci atare"fruit salad d'in ma"tana bashi yana bata"har suka idar....suna firansu gwanin sha'awa"suna idarwa ya wuce bathroom yayi brush"ita kuma ta kwashe kayan ta mayar a can cikin gida"kafin ta wuce nata d'akin tayi brush"tun kafin ta fito dg toilet taji wayarta na ringing"koda ta fito taga miss call d'in yusuf"tasan jiranta yakeyi"k'ara fesa turare tayi ta fice"yusuf kuwa yama cire vest d'in"dg shi sai boxer"yazauna kan kujera dake d'akinsa 3 seeter"da sallama ahankali ta shigo ta zauna gefen sa"kansa ya aza saman cinyar ta yace". ukuty saiki tafi nayita jira?"sorry yaya yusuf brush natsaya nayi"sosai yakejin dad'in sunan yaya yusuf"datake kiransa dashi"murmushi yamata yace".meyasa bakya son had'a ido dani?"shafa sumar kansa tayi tace". babu komai fa"dan Allah ukuty kidena jin kunyar nan taki"tayi yawa pls"ni sainaga kamar kunyama kikeji ace nine mijinki"ah ah broth bafa haka bane"tayaya zanji kunyar nuna mutumin kirki kamarka amatsayin mijin aurena??"lumshe idanuwansa yyi yana jin dad'in kalaman ta yace".da gske my sweet mero?"Eh mana"to tashi muje ciki nabaki wani long story"nidai ayi kome nene anan"dariya yayi yatashi zaune"tana ganin zai dayaketa ta zille"hannuwanta yarik'e da sauri yazare mata hijab d'in jikinta"da safe dakaina zan tsefe miki kan nan insha Allah"saimuje amiki gyaran gashi ko?"Allah yasa Abba yabari"iko dake yanzun yana hannuna malama"yafad'a yana jan hancinta yad'auketa gaba d'aya yayi bed room d'in sa da ita....
saman bed d'in sa ya azata "yanata mata dariya"sbd yadda taketa wani turo baki"hawa saman bed d'in yayi ya kwanta gefenta"zanyiwa bakin nan hukunci....bejira cewartaba yagosgota ta fad'o jikinsa"ya rungumeta"ta rufe ido k'irjin ta nabugawa"bakinsa yasaka cikin nata"yafara lalubarta.....jikinta sai rawa yakeyi"taji yarabata da rigar jikinta"dg ita sai pant kawai yabarta"yamirgina yadawo samanta"da k'yar take maida numfashi sbd yamata nauyi"shikuwa ba duka bane yasake mata nauyinsa"murzarta yakeyi da kyau son ransa"yatsotsi can ya murji can"yakashe mata jiki da sakunansa masu wuyar fad'a"sai maida numfashi yakeyi da k'yar"yafi awa guda yana romance d'in ta"kirjinta nata mata zinga"amma yusuf beda alamar k'yaleta"yafi lungu da sak'o na jikinta yashafe yatsotse"yayinda idanuwan maryam arufe suke sbd kunya"ganin abinsa bana lafiya bane"saita fashe masa da kuka....amma ina!yusuf yayi nisa bejin kira"Saida yayi awa biyu yana romance d'in ta"maryam jitakeyi breath nata kamar banataba"sbd radad'i da zugin dasuke mata"yusuf kuwa Saida yasamu nutsuwa"sannan yasauka dg jikinta"bed sheet taja ta rufe jikinta"idanuwanta arufe"ukuty kuka kuma?"nine nasaki kukan ko?"bazan koma ba kinjiko ?amun hak'uri"Kinga yanzun nasamu nutsuwa"sai muyi baccinmu anan ko?"shiru tayi"sauka yayi dg kan bed d'in"yashige toilet"ai yana shiga maryam tayi saurin mayar da kayanta"tabar d'akin da sauri.....✍️ 5/30/22, 07:42 - Ummi Tandama😇: Yusuf kuwa cike da farin ciki yayi wankansa yafito dg bathroom d'in"wayam yaga kan bed d'in"murmushi yayi yace".kad'an daga aikin yaro k'arami dakike kirana dashi uk'uty"wani abu ma sai muntare agidana"yafad'a yana k'arasowa kusa da mirror" yashafa turarukansa da body cream yayi shirin baccinsa"sannan yad'auki wayarsa da nufin yakira maryam"saidai wayar akashe take"girgiza kansa kawai yayi"sbd yasan sbd shine takashe wayar.... addua yayi ya kwanta"bacci yyi awon gaba dashi cike da tsananin k'aunar uk'uty d'insa da tunanin ta..... maryam kuwa tana kuka ta shigo parlourn"babu kowa aciki"da alama mama da Abba summa yi shirin kwanciya bacci"rufe k'ofar main parlour da key maryam tayi"sannan ta koma d'akinta"gaba d'aya jikinta da breath nata ciwo da zafi sukeyi"sbd murzar datasha ahannun yusuf"sosai yau ta tsorata da lamarinsa"wanka tayi tazo takashe wayar ta"ta kwanta bacci atakura" sbd jikinta babu dad'i"tana ayyana aranta idan yanzun ta tare agidan yusuf me gaba d'aya ma zaiyi kenan"a haka tasha wahala"inaga yayi me gaba d'aya"idan kuwa ta tuna da maganarsa na cewa yanada buk'ata sai gabanta yafad'i"cike da zulumi bacci b'arawo yakwasheta"da guntun hawayenta akumatu...washe gari da asuba"yusuf nadawowa dg masjeed ya wuto cikin gidan"abed room d'in mama ya wuce yagaisheta"tana lazimi ta amsa"kafin ta d'ora da fad'in "abinda nakeso dakai"kacigaba da shirye shirye tarewarku"nan da sati4"Abbanku yace".zai baka wasu kud'i kacika saika fara had'a lefe"idan kun koma gidan naku saikuyi rashin kunyar taku dakyau"k'asa da kansa yusuf yayi yana murmushi"sbd dad'in zancen mama dayaji"Ayi hak'uri mama mundena"hmmm!kaidai kasani"bazan bayar da y'ata ba saika mata lefe kaji nagaya maka"kuma nagani na fad'a"insha Allah mama za'a yi karki damu"yafad'a yana k'ok'arin barin d'akin....bed room d'in maryam ya wuce"yasameta kwance kan bed d'inta"da alama tayi sallah takoma bacci"shape d'in jibgegen k'ugunta yabi da kallo"yalashi lips d'in sa na k'asa" yana wata mik'a yanufi kan bed d'in"zuciyarsa na hasaso masa farin cikin dazaiyi idan yamallaki maryam adaren farkonsu.gefenta ya kwanta abayanta"yamatsota sosai ajikinsa"yajanye hular dake saman kanta"yafara shafa kalbar kanta anutse"bud'e idanuwanta tayi da sauri "gabanta yafad'i ta juyo arikice"sbd k'amshin turarensa data shak'a"had'a ido sukayi dashi"yawani langab'e mata kai yace".good morning my beautiful wife! d'auke kanta tayi jikinta na kirma tayi k'ok'arin sauka dg kan bed d'in"haba mero y'ar bak'a"ina zakije kuma kibarni?"zuwafa nayi natasheki muje ki shirya ni na fita"sannan sai ki dawo kiyi baccin ko?"dan Allah kayi hak'uri kaje"nibazan koma zuwa d'akin kaba"meyasa baby nah?"yafad'a yana k'ok'arin janyota jikinsa"ta turasa ta sauka dg kan bed d'in"gefen mirro ta tsaya kanta ak'asa"hawaye suka wanke mata fuska"baki bud'e yusuf ke kallonta yana mamakin meye abin kuka anan??"ukuty kinsan bansan kukanki ko?"sbd kinfi son damuwa ta shine kikeyin kukan"zoki fad'amun menene?"shiru tayi tak'i mgn kanta ak'asa"sakkowa dg kan bed d'in yayi"da sauri ta d'ago kanta suka had'a ido"zahiri yaga tsoronsa acikin k'wayar idanuwanta.....saurin ja da baya tayi tace".dan Allah broth nikafita ka k'yaleni"saika zauna kayita tab'amun jiki"ni ko ina jiya na jikana ciwo yakemun....bazakiyi ciwon jikiba ayanzun sai nan gaba ukuty nah"inaso ki zama jaruma"amma tun ayanzun kinfara sarewa"kinga asubane yanzun"zo naji d'umin jikinki"yafad'a yana k'ok'arin matsowa kusa da ita"da hanzari tayi k'ok'arin guduwa.....cafkota yayi da sauri"ta kama kukan shagwab'a tana tutturesa"tak'i yarda su had'a ido"shikuwa sai binta da mayen kallo yakeyi kamar zai cinyeta"koki nutsu kona b'ata miki rai ukuty"dama haka ake gaisawa da miji?"turo baki tayi tace".bakai bane sai kayita matsamun....dame nake matsamiki?"yafad'a murya can k'asa"tana k'okarin mgn yayi saurin duk'awa yad'auketa"ihu tasaka tana zizzillewa"girgiza kanta kawai mama dake kitchen tana saurarensu tayi"sbd tasan yusuf na d'akin maryam.....yusuf kuwa kan bed d'in ya azata"fuskarsa bbu walwala yace".anya kindamu dani,kuma kina sona ukuty??dodo nazama kome?"dakikemun irin haka ,bakisan had'a jikinki dani"shiru tayi kanta ak'asa ta takure jikinta agu d'aya"gashi rigar jikinta k'arama ce"rabin cinyoyinta duk a waje suke"ukuty meyasa kikemun haka?"kayi hak'uri broth dan Allah"amma kasan jiya banyi bacci me dad'i ba"meyasa?"yafad'a yana zama gefenta"turo baki tayi tace".breath nawa suketa mun ciwo"har yanzun basu dena ba?"yatambayeta yana kafe k'irjin ta da ido"eh mana"dan Allah kadena shamun pls"ni banaso"takara sa zancen cikin shagwab'a"sosai yusuf yashiga wani yanayi"murya can k'asa yace".zona duba nagani" inane suke zafin?"ni banaso kaganemun abuna"abinki ko nawa?"yafad'a yana matsowa kusa da ita"dan Allah kayi hak'uri karka dubamun"wlh zafi da ciwo sukemun"tafad'a tana hawaye"I'm sorry kinji ukuty nah?"bana son ganin tsorona a idonki"tunda bakyaso nadena"tashi muje ki shiryani"to yazancen tsifar?"tashi muje namiki sai nayi wankan?"to hijab zan saka ko?"eh mana"sauka dg kan bed d'in tayi ta nufi gun prayer mate nata" ta d'auki hijab d'in sallarta ta saka"atare suka fice zuwa d'akinsa.....ko acanma bayan yamata tsifar Saida yajagwalgwaleta"sannan yayi wanka"itama tazo tayi ta shirya"bayan sun yi break fast yakaita gun saloon....
*********************** Ayau kusan kwanan umma goma sha 2 bata gida"kuma Abba yafahimci bata gidan"zaune Abba yake a parlourn hjy"bayan yagama kora mata bayani ta tab'e baki tace".yodama nasani tuni"ai gara daya mata hakan"d'ankafa! daka haifa take nunawa k'iyayya"amma kai kanaso kanemata kome agidan aurenta"hjy bata halinta ake biba"ah ah darajar y'ay'an ta za'a duba."Aminu yayi hak'uri dan Allah yamayar da jamilah d'akin ta...zan kirashi namishi mgn muje yau da dare....karkasake kafara kaji nagaya maka?"cewar hjy fuska ad'aure"kafin ta d'ora da fad'in inma har zata dawo d'in"to ba yanzun ba"sai dakanta tazo ta nemi gafarar sa tukum"saiya mayar da ita"to amma hjy anyi bikin y'ar ta bata nan?"saime idan anyi?"damuwa tayi da maryam d'in,ko tasan darajarta ne??"Abba yace".shikenan Allah yakyauta"to yanzun yazancen shirye shiryen shagalin biki?"tunda kunyi azarb'abin d'aura auren...Ayi hak'uri hjy mun saka wata d'aya Ayi hidimar da komai"ayanzun ma anci sati d'aya"saura sati 3 yanzun"k'ank'ace ido hjy tayi tace".to ina lefenta?"yafara had'awa"nida Aminu da abokina ,mun had'a million 1munbashi yahad'a lefe.madallah hakan yyi ai"Abba yace gidansa kuma"yana can G R A"sauran gyare gyare dazaiyi yanacan yanayi"sati nasama za'a je Ayi jere"Alhmdllh!gara ku nunawa jamilah koda ita ko babu ita"kunada abinda zakuyiwa y'arku"hakane hjy"ai duk abinda uwa mace keyiwa y'ar ta na aure"habiba tayiwa maryam ma gsky"bama buk'atar komai na jamilah saidai addu'ar ta ga y'ar ta"aikuwa bazatayi ayanzun ba"sai anan gaba"idan duniya ta gyarata"Aminu kuwa nace yasamu bazawara ya aura bayan tarewar su maryam"sbd bazai zauna babu mata ba"ga wannan uwar y'ay'an sa ba mutuncin mutane tasani ba"Allah ya kyauta kawai Abba yace"yayiwa hjy sallama yafita.....
Ab'angaren yusuf da maryam kuwa"yusuf yazama busy"sbd shirye shiryen bikinsu"ga kuma zuwa office"sai week end yake samun kansa"shima kuma baya zama agida sai dai yana nan"da can sbd hidimar biki"maryam kuma na zuwa islamiya a week end"sai gaba d'aya su yini basuga junaba"wayarma wani time basayi"dg safe sai dare suke ganin juna"wanda da dare da yusuf yaci abinci yayi wanka sai bacci....hakan yasa yarage takurata da fitinarsa"yusuf yahad'a wa maryam lefe akwati12 "nagani nafad'a"yakuma fitar da wand'anda za'a d'in ka mata na fitar biki"da kansa yake d'in ka mata"yayinda nafeesa da haleesa"sune manyan k'awayen maryam"sunata tayata rabon invitation card"gefe guda kuma mama nata yiwa maryam gyara ,ciki da waje"takara kyau da hske sosai"ga k'amshin dulka da turaren jiki daya zauna ajikinta"kayan mata kuwa ba sosai mama ta bataba"andai bata wad'anda suka dace"sbd ita budurwace"..... Ab'angaren umma kuwa"wa'anan kud'i da yusuf yabawa maryam abata"dasune take siyan duk abinda takeso naci ko sha" mubarak da Ahmed da fatima suna zagayata"yayinda kawu haruna k'afarsa tayi sauk'i"hakan yasa yatafi gun aikinsa"aka turasu can maiduguri zasuyi gini na wata ma'aikata"kuma da alama dg gani zasuyi samuwa"hakan yasa kawu haruna tafiyarsa"umma kuwa bata wani jin dad'in zaman gidan"dukda basuyi mata komai"amma basa bata abinsu saidai ta siya agunsu ko a waje"ayau tun safe umma ke fama da ciwon ciki"saidai yataso yalafa"tabada ansiyo mata magani da sauran y'an kud'in dasuka rage agunta"amma ciwon cikin yak'i sauk'i"tana kwance asoro tallabe da cikin gashi wayarta babu kud'i"tana nan zaune"sagir(d'an kawu haruna na 3 )yashigo cikin soron"lafiya goggo jamilah? yafad'a yana kallon ta"ciwon ciki nakeyi sagir"dan Allah aromun wayarka nakira maryam"dato ya amsa yana zaro wayar yamik'a mata"tana dafe da ciki ta tashi zaune da k'yar ta amshi wayar"tasaka number d'in maryam tayi kira....
Ayau yakama Friday"kuma yakama yau saura sati2 su maryam su tare"maryam gaba d'aya fushi da yusuf takeyi"sbd yarage bata kulawar dayake bata"sbd yana busy yanzun"tun jiya da dare rabonta dashi"gashi duk yau bata sashi a idoba"har 5 pm na yamma yayi"kuma tanaso su fita gun gayya da k'awayenta"tana ganin miss call nasa d'azun da k'arfe 12 na rana"amma tak'i bin kiran"yusuf kuwa"yanacan shagon abokinsa yanata faman yin d'inkuna nanta"tun safe ko break fast da lunch beyiba"koda yakirata bata d'aga ba" yafahimci fushi takeyi dashi"be gama ba"sai wurin la'asar"bayan ya idar yayi sallar la'asar ya wuto gidan cike da d'okin ganinta"yana shigowa yasamu muhd da badiya a compound d'in gidan suna mgn"kowa na murmushi"aransa yace".da alama muhd anan kuma yasauka kenan?"bebi takansuba yawuce da ledojin kayan maryam ciki"mama ce da wasu danginta su 3 a parlourn"amsa sallamar sa sukayi"yagaishesu yana murmushi yace".mama ina ukuty nah?"tana ciki"dato ya amsa yana k'ok'arin tashi mama tace".yusuf kana kuwa cin abinci?"duk ka zuk'e ka rame haka?"inacifa mama"kawai harda nayi busy ne"yafad'a yana nufar d'akin maryam"yana tura k'ofar wani dad'add'en k'amshi yabugi hancinsa"ya lumshe idanuwansa yana kallon maryam dake zaune a tsakkiyar bed d'in ta"da doguwar riga ta material ajikinta"tayi frash da ita"wow ukuty nah! I Imiss you"turo baki tayi ta kauda kanta"nayi laifi kenan?"tunda ake kauda kai"kiyi hak'uri kinji?"yanayin hidimane wlh"yafad'a yana ajiye ledojin hannunsa ya zauna gefen ta"matsawa tayi fuskarta ad'aure"haba sweet heart!babu sannu da zuwa sai fushi?"ina shagon nura"acan na yini inata d'inkunanki wlh"yunwa nakeji sosai ukuty ga gajiya pls"turo baki tayi tace".amma broth koma meye kakeyi saika manta dani dan Allah"matsowa gefenta yayi yakama hannun ta"yajata jikinsa"nayi laifi baby nah"bazan koma ba"kinjiko?"yanzun fad'a mun mekikeso?"nidai kadena fita da wuri"kofa break fast bakayiba"nadena my sweet mero"wannan kyau da kikayi haka"kamar nasaceki na gudu gidanmu...nikuma duk nayi duhu ko?"yafad'a yana matso da fuskarsa ajikinta yana sinsinarta"lumshe idanuwanta tayi tace".kadena dan Allah"yanzun kajira anan nakamaka abinci kaci sai muje kayi wanka"inaso dan Allah mufita idan ka amince"ukuty idan nayi wankan nafiso naganni atare dake kinjiko?"kibari gobe insha Allah sai muje ko?"to shikenan Allah yakaimu"ya amsa da Ameen"ita kuma ta fice"babu jumawa tashigo da k'aton tray"komai ta zuba masa"ta zauna agefensa kan carpet"kanta agefen kafad'ar sa"hannunsa guda acikin nata"yana cin abincin da hannu guda"sannan itama hannunta guda tana bashi drinks idan yabukata"da haka ya idar takwashe komai"a main parlour ta fito tasameshi"tana k'ok'arin binsa su fita"mama tace".ina zaki bisa kuje ne?"kan maryam ak'asa takasa mgn"yusuf na sosa k'eya yace". sak'o ne zan bata zata amso"ah ah babu Inda zataje"ka aiko mata dashi anan"dg yanzun nahata zuwa d'akin ka"kabari kamar gobene zaku koma gidanku"nafara yiwa y'ata gyara"shine zaka rusamun?"maza ki wuce ciki"sum sum maryam ta wuce d'akinta kanta ak'asa"yusuf tamkar yayi kuka shima yafice dg parlourn"maryam na shiga ta zauna gefen bed tana duba d'inkunan nata.....sosai suka mata kyau"tana murmushi tana yabawa ita kad'ai"ringing d'in wayarta yakatse mata murnanta"dubawa tayi taga bak'uwar number"bayan ta d'aga tayi sallama.....✍️
Wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious ki tuntub'i wannan number d'in 08100084251 Idan baki shirya biyaba dan Allah karkimun mgn. 5/30/22, 07:42 - Ummi Tandama😇: A wahalce umma ta amsa sallamar maryam"umma lafiya najiki kina nishi?"wlh maryam ciwon ciki kedamuna"innalillahi!kinje asibiti?"ah ah nasha magani dai"amma babu sauk'i wlh"subahanahi!gsky umma kije asibitin"kud'in zuwa asibitin sune aiki maryam"naira 500 kad'ai gareni"duk nasayi abinci da kud'in nan"gaban maryam yafad'i"cike da tausayin halin da mahaifiyar tata ta tsintsi kanta tace".umma gamu nan tafe insha Allah zamuzo mukaiki asibiti nida broth"bata jira amsar umman ba takashe wayar"kiran yusuf tayi"yusuf kuwa yana toilet wanka"koda taji be d'aga ba"tayi zaton wanka yakeyi"zama gefen bed d'in tayi"hawaye ya wanke mata fuska tayi tagumi"tasan tabbas isharace ubangiji kenunawa ummanta"fatanta Allah yasa tagane hakan"kuma Allah yasa Abba yamayar da ita d'akin ta"gaba d'aya sai taji batajin dad'in duniyar"tabbas duk wanda Allah yaganar dashi aduniya"kuma yagane yagyara kura kuransa"to Allah nasonsa da rahama"tasan abinda umma ta shuka take girba.....tana nan tana tunanin zuci"wayarta tayi ringing"da sauri ta d'auka sbd ganin yusuf ne"kuka ta sakarmasa me tsuma zuciyar masoyi"subahanallahi! ukuty menene?"broth umma nah!!bata lafiya sosai"ciwo yaci k'arfinta"karna rasa mahaifiyata broth"innalillahi wa inna ilaihir raju'un!yanzun ina umman??"tana can gidan kawu haruna"okay saka hijab naki muje" sai mukaita asibiti ko?"kiyi hak'uri Allah zai bata lafiya insha Allah"bara nasaka kaya"dg haka yakatse wayar"agaggauce ya shirya cikin milk d'in shadda"wacce akayiwa aiki da brown d'in zare"yasaka hula da takalmi brown" key d'in motarsa yad'auka yafito yarufe d'akin"yana isowa shashensu mama"yasami maryam rungume jikin mama tana kuka"maman nabata baki"da alama bayan sun gama wayar ta fito ta sanarwa mamaumma bbu lfy"mama naganinsa tace".maza yusuf kuje kukaita asibitin"Allah yabata lafiya"wai har yanzun tak'i dena kukan?"yafad'a yana kallon maryam"dole ta damu yusuf"uwa dabance"kuje Allah yatsare"Ameen ya amsa yana kama hannun maryam dake jikin maman"yanata kallonta"tana sanye da hijab blue"colour d'in material d'in jikinta.fitowa sukayi yana rik'e da hannun"har suka iso gun motarsa babu me mgn"yabud'e mata front sit tashiga"shima yazagaya driver sit" yashiga yaja motar aguje...... umma kuwa tana gama wayar, tabawa sagir ta tashi da k'yar"ta d'akko hijab nata ad'akin da kayanta suke"ta d'akko 500 d'in data rege a hannunta da wayarta tafito waje"tana dafe da cikinta ta tsayar da adaidaita"kai tsaye asibiti suka wuce.....su maryam na isowa"yusuf yayi parking ta fito"cikin gidan ta shige da sauri"su goggo jummai nata shewa tsakar gidan"ga shi yayi kace kace ga uban wanke wanke k'uda nabi"suka bita da kallo suna amsa sallamar ta"bayan ta gaishesu tace".ina umma take?"tab'e baki goggo jummai tayi tace".damuwa kikayi da itane?"bamu tab'a ganin kinzo dubata ba tunda tazo"mudai munga ta fita yanzun bada jimawa ba"tunda ubanku yakorota tana nan tamana kane kane acikin gida...juyawa kawai maryam tayi da sauri tafice dg gidan"sbd tasan idan takara minti 1 komai zai iya faruwa"bazata jure cin fuskaba"tun asoro tasaka kiran umman"tana d'agawa tasaki ajiyar zuciya"umma kina ina?"okay gamu nan tafe"kije ki yanki kati"dg haka maryam takashe wayar ta fito waje"suka had'a ido da yusuf dake tsaye gefen motarsa"broth tana asibiti akace"okay to muje can d'in ko?"Eh tana general hospital"shiga motar sukayi"babu me mgn har suka iso"maryam na addu'ar Allah yasa kar umma ta disga yusuf kota hantaresa"suna shiga ciki suka sameta kwance kan benci dafe da cikinta"aguje maryam ta k'arasa gunta"umma !umma sannu!har yanzun ciwo cikin ke miki?"tafad'a tana duk'awa agabanta"awahalce umma ta tashi zaune"hakan yyi daidai da karasowar yusuf gurin"shima duk'awa gefen maryam d'in yayi kansa ak'asa yace".umma sannu!ya jikin?"to dadai sauk'i kawai za'a ce"wlh layi ma ke akwai"ai nakai magrib anan" sannan naga likita"ukuty muje A&S INTERNATIONAL hospital kawai"akwai dr ALIYU UMAR SAFANA babban likitane(jarumin book d'in YAU DA GOBE)amma broth private hospital nefa"Kinga ukuty muje kawai"yafad'a yana mik'ewa tsaye"sosai umma ke mamakin yusuf"yanzun duk abinda tamasau shida mama"zai iya kulawa da ita"nikuwa nace darajar y'arki kikaci"maryam ta kamata ta tashi suka fito waje"umma awahalce tace". maryam adaidaita zamu hau ko?"ah ah umma ai broth yasiyi mota tuni"kasa cewa komai umma tayi"a back sit maryam ta sakata"sannan tashige front sit"babu mai mgn har suka iso"yusuf ya kalli maryam yace".kujira nashiga"dato ta amsa ya wuce ciki"babu jumawa yadawo da wasu nurses da kujera"umma ta hau aka shige da ita ciki"kai tsaye emergency room aka wuce da ita"dr SAFANA dakansa yayi checking nata sosai da sosai"atake yafahimci affendis ne kedamunta"koda akamata scanning"akaga k'asar harta fara mata bango acikin cikinta"allurai da drip aka d'aura mata"bayan an kaita wani d'aki"yusuf da maryam suka shigo"sannu da aiki doctor yaya jikin nata??"cewar yusuf yana kallon umman.gsky zamu rik'eta dg nan zuwa gobe da la'asar idan muna raye"aiki za'a mata"affendis yamata mugun kamu"innalillahi wa inna ilaihir raju'un"maryam da yusuf da umman suka fad'a atare"karku damu insha Allah babu matsala"gara amata zaifi sauk'i gsky"okay to shikenan doctor muje office naka muyi mgn"dato dr ya amsa suka fita atare da yusuf"babu jumawa yusuf yakira maryam akan cewar zaije yadawo babu jumawa"Allah yatsare tamasa tana kallon umma datayi zurfi atunanin ta"umma dama cewa yayi zaije yadawo"to shikenan Allah yamaidoshi lafiya"Ameen maryam ta amsa...
gab da magrib dr yashigo"bayan yazarewa umma drip d'in"yasake dubata da mata tambayoyi...maryam tace".dr nawane kud'in aikin dan Allah?"ai yusuf yabiya dubu dari da hamsin ne"sai kuma kud'in gado da magani dubu 50 "yabiya duka dubu dari biyun....kasa mgn maryam tayi saidai kad'a kanta tayi....umma kuwa tsabar mamaki bakinta abud'e yake har dr yafita"tana k'ok'arin yiwa maryam mgn saiga yusuf yashigo da kaya niki nik'i ahannunsa"da sauri maryam ta sakko k'asa tace".sannu da zuwa"yauwa ya amsa yana sakar mata wani killer smile"basket d'in hannunsa na abinci tayi saurin amsa"yamik'a wata mata leda"kafin yakalli umma da k'wallah tacika Idonta yace".umma yajikin?"mama na gaisheki da jiki ,ga abinci tace". akawo"yafad'a kansa ak'asa"yusuf umma ta kira sunansa!amsawa yayi yana d'ago kansa suka had'a Ido"yaga hawaye nabin kuncin umma"k'asa yayi da kansa bece komaiba"umma ta girgiza kanta tace".yusuf bancancanci irin wannan karramawar daga garekuba kaida habiba"meyasa bakwa nunamun k'iyayyar dana nuna muku yusuf??"meyasa bakwajin zafina,baku rikeni ba aranku??"kuka yaci k'arfin ta"babu komai umma"nidama kullum amatsayin uwa nad'aukeki"kuma kowa aduniya yana kuskure"fatanmu idan munyi kuskure mugyara shine daidai.....cewar yusuf kansa ak'asa dai"maryam itama tana hawayen tace".umma broth be tab'a kullatarkiba"dg shi har mama suna sonki"abinda yafaru ki d'aukesa amatsayin sharrin shaid'an"idan broth nada hali fin hakama zai miki nasani umma"wannan gsky ne ukuty"karki damu umma"fatanmu Ayi aikin lafiya agama lafiya"gobe ma maman na nan tafe"anjima zanzo miki da kayanki uk'uty ki kwana anan ko?"dato maryam ta amsa tana share hawayenta"umma na matsar k'wallah tace".yusuf banida bakin maka godiya"dan Allah kayafemun"ka rok'amun gafara agun habiba dan Allah"Allah yayi muku albarka"Allah yasa alkhairi a aurenku yabaku zuri'a d'ayyiba"cikin farin ciki"yusuf da maryam suka amsa da Ameen"kema maryam kiyafemun! nasan duk wasu abubuwa danakeyi kema bakyaso ko kad'an"babu komai umma Allah dai yabaki lfy"insha Allah dg nan sai gidan mu zaki koma"cewar yusuf"Allah ya amince yusuf"sai sakama yusuf albarka umma keyi"yayinda yusuf da maryam ke ganin abin kamar a mafarkine"kiran sallar magrib yasaka yusuf kallon maryam yace".natafi sallah"ki rakasa waje mana"cewar umma"yusuf kuwa dama haka yakeso"yana fita maryam ta biyosa"yana tsaye bakin k'ofar d'akin"suna had'a Ido tayi dariya ta rufe fuskarta da tafin hannunta"kunyata kuma akeji uk'uti nah?"dukama saura kwana nawa nacireki miki wannan kunyar?"itadai murmushi kawai takeyi batace komaiba"ki koma ciki"bayan kaza sai me zansiyo miki??"ah ah broth dan Allah"saika zauna kayita kashe kud'i"gashi kana hidima fisabilillahi"wannan ma dakayi yayi"banida bakin yimaka godiya yadda kakulamun da ummana"Allah yabarmu tare"Ameen baby nah"amma ai ummar bataki bace ke kad'ai ko?"hakane broth"ni mama itace uwata"yayi murmushi yace".nikuma kin barmun umman?"Eh mana"amma dan Allah yaya yusuf karka siyo komai kaji dan Allah??"murmushi yayi yace".to shikenan my mero"ni yanzun zanje nayi sallah"gashi yau zakiyi bak'o ko?"wai meyasa kakeson sani jin kunya?"nifa nama manta yaune"kai harka rik'e"Eh mana"harda pad zantafo miki da ita"insha Allah keda sakeyin period kuma sai bayan kin haihu"janye hannunta tayi tana zaro ido tace".banganeba?"gab da ita yamatso jikinsu na gugar juna yace".aranar da aka kamunke !aranar zan baki ajiyar baby insha Allah"yafad'a yana dariya"sosai kunya ta kamata"tana dariya tace". I love you my husband! tafad'a ta wuce aguje tana murmushi.....umma tabita da kallo tace".gudun me kikeyi?"uhmm babu koma"umma bata koma mgn ba"ta tashi ta lallab'a tashige toilet"bayan ta fito tayi sallar magrib"maryam itama tayi sallar ,sbd bakon bekaiga zuwaba. zuba musu abinci maryam tayi sukaci"dama dr yace".umma kartaci abinci da yawa"da safe kuma tea kawai zata sha"bayan sun idar maryam ta gyara wajen"sai asannan tafara jin ciwon mara"alamar bak'onta yakusa zuwa.....
Yusuf kuwa sai bayan sallar isha'i yashigo d'akin da kayan maryam"sai magungunan daya amso gun dr"amsa sallamar sa maryam tayi tana masa sannu da zuwa"ta tashi ta amshi kayan"batare data kallesaba"sbd ta lura da irin mayen kallon dayake binta dashi"umma sannu!cewar yusuf kansa ak'asa"maryam tace".tayi bacci fa....tana k'ok'arin sake mgn saiga goggo rabi da inna hauwa(k'anwar mahaifin umma)sun shigo da sallama"amsawa maryam tayi ta gaishesu"yusuf na gaishesu yafice"tashi tsaye maryam tayi itama ta fice dg d'akin"koda taga baya reception"sai tayi zaton yana parking space"acan kuwa ta samesa yana cikin motarsa a back sit"bud'ewa tayi ta shiga ciki"gefensa ta zauna tana murmushi"sweet heart d'azun shine kika gudu ko?"kin fad'amun kalma me dad'i"me makon ki tsaya ki amshi tukwici saiki gudu?"yafad'a yana k'ara matsawa kusa da ita sosai"jikinsu na gugar juna"hannayensa ta kama"muryar ta na rawa tace".na yarda da ake cewa *mahakurci mawadaci*! kuma *Duk tsanani yana tare da sauk'i* ada broth sbd umma na nuna tsoron aurenka agareni"amma gashi Allah yakawo k'arshen duk wata fitina da rud'u"banida bakin yimaka godiya"ko haka Allah yad'auki raina Alhmdllh!nasan yabani miji na nunawa tsara"dan Allah abaya idan namaka wani abu dabakaji dad'insaba kayafemun miji na gari"ina alfahari dakai broth"dan Allah karkasake ka auri wata bayan ni"zan kasance meyin biyayya agareka insha Allah..... uk'uty kedena mun godiya kinjiko?"ko ban aurekiba"ke jininace zanmiki hidima"umma ma uwace agareni koban aurekiba"tunda k'anin mahaifina take aure"maganar jin dad'in komai "wlh nafiki murna ukuty"kofa abinci nakasa naci"ina gama magrib natara almajirai namusu sadaka"fatanmu Allah yasa Ayi aikin lafiya"zancen karna auri wata kuma"sanin kankine tsarin mace d'aya gareni"sai abu nagaba ukuty kirage kunyar nan pls"wlh ina cutuwa"kink'i sakin jikinki dani gaba d'aya"kidena kinji baby nah?"insha Allah broth nadena"yanzun meye zansamu na good night?kiss!da gske uk'uty nah?"Eh mana"duk abinda mijina keso nima shine nakeso"tafad'a tana cika hannunsa dake cikin nata"to matso kimun kiss"kuma ki cire hijab naki.....batayi musuba ta cire hijab nata"janyota jikinsa yyi ya azata saman cinyoyinsa"by surprise yaji maryam ta tallabe kansa ta had'a bakinsu agu d'aya.....✍️