Kenza eBookz

Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt - Chapter 11

Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt - Chapter 11

Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt Chapter 11: Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt Chapter 11. wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious ki…

4,249 words

wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious ki tuntub'i wannan number d'in 08100084251 idan baki shirya biyaba dan Allah karkimun mgn. 5/30/22, 07:43 - Ummi Tandama😇: wani irin hot kisses maryam ke aikawa yusuf dashi"wanda gaba d'aya yusuf yasusuce"sai numfashi yake mayarwa yana shafa sassan jikinta"duk ya susuce mata"in bacin babu mutane kusa dasu ,da tuni anji nishinsu.....maryam naganin zai rabata da rigar jikinta ta rik'e masa hannu tana zare bakinta dg nashi"kasancewar motar da duhu yasa basa ganin idon juna sosai....yusuf nasakin wani nishi yakoma matseta ajikinsa"cikin cool voice yace".my sweet mero ni abin be i sheniba"ko kinaso nakwana da ciwon mara ne?"girgiza kanta tayi tace".ah ah broth"ina gudun kar umma ta farka ta nemeni"ko fatima tazo bana nan"okay shikenan zamuyi chats idan nakoma gidan"kaci abinci?"ah ah coffee kawai zansha"meyasa bakaciba?"farin ciki ne"idan aka bawa umma sallama zaki yarda mu kwana d'akina ukuty nah pls??"yafad'a yana zura hannunsa cikin rigarta"ta lumshe ido tace".broth kasan mama bazata bari bako?"hakane kuma"to amma zaki barni nayi komai nakeso ko?"uhmmm!kawai ta furta sbd yadda yake mata wasanni masu wuyar fassara"tana so ta k'wace jikinta ta kasa.....saida yajagwalgwaleta son ransa yabarta"gaba d'aya jikinta k'amshin jikin yusuf yakeyi"sweet heart kikoma kar a nemeki kinji?"Allah yayimiki albarka"jinakeyi kamar najawo ranar nan ko ankaimun ke"wlh amatse nake uk'uty ki tausayamun"gabanta yafad'i takasa mgn"hancinta yaja yace" kidena jin tsorona" babu wata wahala ,saima dad'i dazakiji"amma dan Allah karkimun rowa kinji baby nah?"uhmm kawai ta iya furtawa tana mayar da hijab nata"bud'e k'ofar motar tayi"yayi caraf da hannunta guda"yana murzawa cikin wani salo yace".bakice komai ba uk'uty"bansan meye zanceba broth"banason wannan sunan"yaya yusuf to"inason sa"amma ba kullum ba"ki k'aramin wani sunan"to my one! Allah yakiyaye ki kirani da sunan dakike kiran wannan me k'atan kan (Ahmed)dariya maryam tayi ta juyo ta kwantar da kanta ajikinsa"murya can k'asa tace".haba yaya yusuf!tayaya zaka tunomun da abinda na manta?"ko sunansa banason ji wlh"zan kiraka da baby nah ko my prince"hakan yayi?"yayimun sosai my sweet mero"meyasa bakya son saka bra?"yafad'a yana shafa k'irjin ta"Toba zafi sukemun ba tun rannan dakashamun"yanzunma inaso zan sha pls"narkewa ajikinsa tayi cike da shagwab'a tace".ni banaso" da zafi zakamun baby"ah ah sweety d'in babynta kad'an fa zansha"akwai fa time d'in dazaka gaji dasha"bana zaton akwaisa uk'uty"kowane time na rayuwata inason nakasance dakene"bana zaton zangaji dakomai naki"yafad'a yana k'ok'arin d'age mata riga"bata ankaraba taji bakinsa adukiyar fulaninta"lumshe idanuwanta tayi tana shafa kansa da bayansa"yayinda hannunsa guda sark'e da nata yana murzawa cikin wani salo.....sun jima a haka da k'yar maryam tasamu ya k'yaleta"tana mamakin shiko gajiya bayayi"I love you my sweet wife"yafad'a yana cika hannunta"I love you too baby nah"murmushi yayi yace".nima shagwab'ar zan dinga yimiki dg yanzun"murmushi tayi tana bud'e k'ofar tace".Allah yatsare hanya"Ameen yah Allah"da safe insha Allah zamuzo da maman Allah yak'ara lafiya"ki kulamun da kanki kinjiko?"to my prince"tafad'a tana rufe k'ofar motar ta wuce....

umma nata bacci,fatima dasu goggo jummai na zaune"kallo d'aya maryam ta musu ta fahimci gulma ce kawai takawosu asibitin"suga meke wakana?"su yanzun ko matsalar dasuke ciki basu gani sai hangen matsalar wani ne agabansu.fatima na kallon maryam tace".anty maryam ina kikajene?"wlh ina gurin broth"yama wuce gida"yasu jidda?"lafiya qlau nabarosu gida"yajikin umman?"gata nan da sauk'i"tasamu bacci ma"wai maryam meke damuntane?"cewar goggo jummai"zazzab'ine!dg haka maryam ta d'auki hand bag nata ta wuce toilet"bayan ta canza pad ta fito"tana kallon y'ar uwarta bayan ta zauna tace".fatima k'arfe tara ta wuce kitafi gida"da safen kindawo in Allah yakaimu.kinga tayi bacci ma"idan ta farka zan sanar mata kinzo...dato fatima ta amsa tana yiwa su goggo jummai sallama ta fice dg d'akin"suma ganin babu fuskar dazasuyi gulmar suka mik'e tsaye suna cewa"agaishe da umman idan ta farka"dato kawai maryam ta amsa ta tashi ta rufe k'ofar"ta cire hijab nata ta shimfid'a jarduma babba ta aza pillow ta kwanta"wayarta ta d'auka ta hau online"hiii baby! message d'in yusuf yashigo 5 minit a go"reply ta masa da my prince ka isa gida lfy?"kawai ta ganshi online d'in"yamata reply da lafiya qlau",saidai kewarkice ke addabata...broth karka damu nakusa zuwa hannun ka very soon"hakane uk'uty nah"ina kayana da fatan basumiki ciwo ba??"uhmm!nidai kadena mun zancen"to nadena ukuty"ya umman ta tashi?"ah ah bacci takeyi"okay "dg haka suka dinga firansu sai kusan 11 pm suka kwanta bacci"kowa cike da kewar d'an uwansa....

washe gari da safe da taimakon maryam umma ta kimtsa"babu laifi kuma jikin Alhmdllh sbd magungunan da aka azata qkai...maryam tayi wanka suka zauna"k'arfe 7:45 am yusuf da mama suka turo k'ofar d'akin suka shigo da sallama.....maryam ta mik'e tsaye da sauri tana murmushi ta fad'a jikin mama ta rungumeta"umma dai nad'an murmushi sbd kunyar mama takeji"yusuf ya ajiye kayan break fast dake hannunsa"yaja kujera yazauna"umma tace".yusuf sannunku da zuwa"sannunka da k'ok'arin"Allah yayimaka albarka yasaka da alkhairi"Ameen umma"ina kwana yajikin??"lfy qlau da sauk'i sosai....maryam na murmushi ta gaishe da mama"ta amsa cike da kulawa tana sakin maryam ta zauna k'asa kan darduma"sannunku da zuwa!cewar umma!yauwa"ina kwana yaya jikin kuma?lfy qlau Alhmdllh wlh! Allah yak'ara lafiya yasa Ayi aikin cikin nassara"duk suka amsa da Ameen"yusuf nata kallon maryam yanason su had'a Ido tak'i yarda"kanta ak'asa tace".broth ina kwana?"lafiya qlau ukuty nah yamai jiki?"gatanan da sauk'i"taso muje office d'in dr d'in to"dato maryam ta amsa tana mik'ewa tsaye suka jera da yusuf suka fita...umma kanta ak'asa tace".habiba dan Allah kiyafemun akan kuskurena na baya!naka.....ya isa haka jamilah"wlh bank'ullacekiba"yusuf yafad'a mun tun jiya"karki damu bbu komai"Alh ma yana nan tafe anjima yazo yaganki"kuma yace".insha Allah da anbaki sallama gidanki zaki koma"Allah yasa haka"dan Allah shima kibashi hak'uri"nasan ban kyautaba"babu komai karki damu"yanxun bara nahad'a miki shayi kisha"k'arfe nawane za'a shiga dake teather d'in?"k'arfe 4 ne dr yace".to shikenan Allah yakaimu lafiya yasa Ayi asa'a"Ameen yah Allah"tashi mama tayi ta had'a mata tea me kauri tamika" mata sannan ta zauna suna fira sama sama...... yusuf da maryam na fita yakalleta yace".kunyardai again?ah ah broth"to meyasa kikak'i had'a ido dani pls?"babu komai fa"kenifa babu wani gun dr dazanje dake"muje can reception mu zauna mu gaisa"idan muka gama mgn sai ki koma ciki"ninaje gunsa"banaso mazan nan nakallemunke ukuty"inada fa kishi gsky"wai kinma san wani abu?"yafad'a suna zama kan kujerun dake gurin"ah ah broth"Hmmm!badiya da muhd soyayya sukeyi wlh"kai masha Allah naji dad'i sosai"Allah yasa alkhairi"aigara suso juna sbd nidai ko ganinta banaso sbd kishinka"intayi aure ai dole ta hak'ura dani"kallonsa maryam tayi ta gallah masa harara tace".ko batayi aureba dole ta hak'ura dakai ehe"Allah yabaki hak'uri ranki yadad'e"irin wannan harara kamar idon zai fad'o k'asa"aina zata kishin naki bekai hakaba?"idan cewa nayi ki kalleni kunya zakiji"amma sbd kishi munda ido gashi harda harara"murmushi kawai maryam tayi"sbd itama tabawa kanta dariya"wayarsa tayi ringing"yana dubawa yaga faruq ne"abokina barka da asuba"yafad'a bayan yad'aga wayar.okay to shikenan"yafad'a yana kashe wayar ya kalli maryam yace".suna hanya"dayake anan hafsat ke awo"kinsan abokina yabada himma"nima shiyasa nakeso....kukan shagwab'a tasaka"hakan yasa yusuf yin shiru yana kallon ta"nidai bara nayi tafiyata tunda kanamun irin wannan zancen"to yi hak'uri uk'uty nah nadena"tashi muje kiyi break fast"ni office zanje anjima zandawo kinjiko?"zanje office d'in broth"ah ah kinga umma bbu lafiya kar anemeki ko?"hakane kuma"tashi muje"yafad'a yana kama hannun ta suka wuce office d'in dr"bayan sun gaisa ya amshi takarda yasaka hannu"maryam dai natsaye"tunda ta gaishe da dr tayi k'asa da kanta"bayan yamik'a masa takardar suka fito"anan reception suka had'u da faruq da hafsat" cikin hafsat har yasoma fitowa"yusuf yazunguri maryam da hannu yana nuna mata cikin hafsat da ido"sharesa kawai tayi"yaya faruq ina kwana?"amaryarmu lafiya qlau yamai jiki?"suna ciki da sauk'i"maman baby babu mgn?"cewar maryam tana kallon hafsat"ai naga both d'in naki yayi kane kane bayaso ki matsa nan da can"ai yanada gsky"cewar faruq"sukayi dariya atare"sannan hafsat suka gaisa da yusuf suka wuce d'akin"bayan sunga umma da jiki suka fito"yusuf kuma saida maryam tamasa rakkiya"sannan yatafi office"sannan tadawo tazo tayi break fast"mama bata bar asibitin ba sai 11 am"da nufin da marece zata dawo"maryam da fatima da goggo hauwa kawai aka bari ad'akin bayan tafiyar mama gida....

********************

Ab'angaren hjy kubra kuwa tunda ALH ASHIRU NAIRA yabar get house nata da ita"yad'auketa sai gidansu"yasanarwa mahaifiyar ta komai da komai"yakuma sanar mata da saki 3 daya mata"sosai hankalin family nata yatashi"dama ba wani abune dasuba"da hjy kubra d'in suka dogara"gashi takashe auren nata"babu magiya da ban hak'uri da mahaifiyar ta bata masa ba"amma yak'i hak'ura"yama sanar musu kada shegen dayaje gidansa kwasar kaya"dama komai shiyayi mata shakarunsu 12 da aure"bata tab'a haihuwa ba kuma"sbd haka yagama da ita.idan yaji zancen awaje zai saka akama mutum.....yana gama yimusu rashin mutunci"yad'akko ta ya ajiye atsakar d'akin mahaifiyarta"yafice dg gidan nasu"wanda da kud'insa aka siyi gidan ma...lokacin da hjy kubra ta farka tadawo hayyacinta"taganta agidansu ,aka kuma sanar mata abinda ta aikata"da sakin da mijinta yamata"ai saita kama ihu da hauka da Shure Shure ita bata yardaba sharri aka mata"tanata kuka da rantse rantse"fitowa tayi ahargitse dg d'akin mahaifiyarta da nufin taje gidanta dake nassarawa"tasamu ALH ASHIRU NAIRA"ta tsarashi"mamanta nata tsayar da ita tana nuna mata abi komai ahankali"amma tak'i sauraron ta fito dg d'akin"bata luraba tayi tuntub'e da kujera y'ar tsugunne"atake tafad'i agurin takare cinya"sai gashi d'aukarta akayi aka koma da ita d'aki"sbd bata iya tafiya da kanta.....wannan kenan"Allah kabamu ikon aikata gsky atsakanin mu'amalarmu da jama'a da wanda suka bamu amana.....

k'arfe 4:45 aka fito da umma dake bacci dg theater room"anyi aiki cikin nassara Alhamdllh"maryam da mama da fatima ne kawai ad'akin"sai gab da magrib umma ta farka "kuma lafiya qlau da dr yazo yadubata"yasanar musu insha Allah zuwa jibi za'a bata sallama"bayan su mama da fatima sunyi sallar magrib"saiga baba da Abba ,da hjy da yusuf sun shigo d'akin atare..✍️

wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious ki tuntub'i wannan number d'in 08100084251. 5/30/22, 07:45 - Ummi Tandama😇: Sosai gaban umma keta dukan tara tara"ita kanta maryam saida taji fad'uwar gaba"tadai dake ta amsa sallamar su ,tana yiwa su baba sannu da zuwa.....kan fararen kujeru Abba da baba suka zauna"hjy nata harare harare ta zauna gefen mama"yusuf yatsugunna gefen bango"kan umma ak'asa tace". Alh sannunku da zuwa!ina wuninku??"Abba ne kawai yayi mgn"ya amsa da lafiya qlau ya k'arfin jikin naki?"da sauk'i sosai"tabashi amsa"tana satar kallon baba da fuskarsa babu yabo babu fallasa"baban maryam ina wuni?"banza baba yamata"Ahankali tace".hjy ina wuni?"lfy qlau nake"ashe cuta ta kamaki?"yanzun da d'ana zai yita bige bige sai yabiya kud'in amiki aiki"yanzun kingane idan Aminu nada rana gunki ko beda ita ko?" yusuf maryam kufita awaje"cewar mama sbd ganin be kamata aci ma umma fuska agaban surikinta" da y'arta ba"maryam kuwa sosai hakan yamata dad'i"tabi yusuf suka fita"yyinda kan umma ak'asa"hjy ta karb'e zancen da cewa"ke kuma asuwa habiba?"tura kai babu kwarjini ke nan"kinsan dai duk duniya jamilah batada mik'iyiyar data wuce ke"shine kik.....dan Allah hjy kiyi hak'uri kiyi shiru"Abba yakatse wa hjy mgn"hmmm!kudai kuka sani"kune keson jamilah"amma ita batasonku ko kad'an"dan Allah Alh kuyi hak'uri kuyafemun"wlh nayi nadama"hjy dan Allah kiyi hak'uri"wannan ne damata ta k'arshe"dan Allah kubani"Idan ban gyaraba yasahalemun aurensa"ahab"kinji jiki kenan ko?"zaman gidan yayanki babu kyau kenan?"to bari kiji aure tsakanin jikokina bbu fashi"saura kwana 10yau Ayi shagalin biki"kodake ko babu ke"babu abinda zai canza"maganar kinyi nadama kuma be dameniba"abinda nasani kowa yatuba dan wuya"to tubansa baiyiba"Aminu bazanyi shishshigi ba"sbd nasan kanason jamilah"idan harka hak'ura saika mayar da ita d'akinta"idan kuwa tacigaba da sakama jikokina ido,da aibanta munsu tofa bazan lamuntaba"zamu kwashi y'an kallo da ita"k'aramin aikina ne nasakashi ya Ida miki cikon sakinki"hjy tunda mukashigo kinji tabani hak'uri?"cewar baba"sosai Abba abin yabashi dariya"yana murmushi zaiyi mgn yaji umma tace".dan Allah kayi hak'uri Alh kayafemun"insha Allah hakan bazai koma faruwa ba"habiba kisaka baki dan Allah"nakuma yarda da maganar daka gayamun babu kyau wulak'anta d'an adam ko nuna masa k'iyayya"bakasan wanda zai maka rana ba wataran.....yusuf danake k'i"shine yazamarmin inuwa"shine yad'auki d'awainiyar komai a asibitin nan"dabadan shiba k'ilan ciwo yakasheni" kaicona dana bari shaid'an yaci galaba akaina.....hjy ta katse ta gun cewa"ahab"ai duk wanda yadaka rawar wani "to sai yarasa turmin daka tasa"Allah yayiwa yusuf albarka"ai nazata d'an gidan isah karaye d'in yabiya miki kud'in maganin"adena tashin tashina hjy dan Allah"cewar Abba"yad'ora da fad'in komai ya wuce"Allah yabata lafiya shine fatanmu"Ameen yah Allah"cewar mama"Abba yace".habiba muje ko?"to Alh"tafad'a tana tashi tsaye"hjy ta tashi batace komaiba ta fita"mama na kallon umma tace".mun wuce gida"Allah yak'ara lafiya"Ameen yah Allah nagode k'warai Allah yahuta gajiya"mama ta amsa ,umma takoma yiwa Abba godiya"suka fita shida mama"baba dai baice komaiba"umma na satar kallon sa tace". Alh dan Allah kayi hak'uri kayafemun"babu komai ya wuce"dame dame kike buk'ata?"ajiyar zuciya tasaki tace".babu komai dama yafiyarka nake buk'ata"kuma ka yafemun"yajikin naki?"da sauk'i"dr yace".zuwa jibi zai bamu sallama"Allah yakaimu"nima zan wuce kar suyita jirana"to shikenan Allah yatashemu lafiya"ya amsa da Ameen yafice dg d'akin"umma ta d'aga hannunta sama tace". Alhmdllh! Allah kayafemun kura kuraina na baya"karabamu da sharrin k'awaye irinsu laraba....

Ab'angaren yusuf da maryam kuwa"a reception suka zauna suna firansu"dukda k'asan zuciyar maryam da hankalinta nagun umma dasu Abba"yusuf na lura da ita"bai daice komai ba"suna nan zaune saiga hjy"baki bud'e take kallonsu"sai kuma tace".ikon Allah!gsky gara dai da'aka muku auren nan"kana like da ita harma a asibitin?"Eh"ina ruwanki tsakanina da matata??"maryam kuwa dafe kanta tayi murya can k'asa tace".broth dan Allah karabu da ita"kasan zata iya tara mana jama'a anan ko?"kuma su Abba na ciki"ai maryam zahiri zaki zageni bawai kinayi k'asa k'asa ba"cewar hjy tana harararsu"yusuf na k'ok'arin mgn Abba da mama suka nufo wajen"hakan yasa yayi shiru kawai"hjy taja tsaki tace".marasa kunyar banza"wannan da alama k'ila da cikinka zata tare agidan naka"kamar kuwa kinsani laulayi takeyi",cewar yusuf hankali kwance"zaro ido maryam tayi"hjy tasaki salati"Abba dasuka k'araso shida mama yace".hjy lafiya daiko?"gsky duniya tazo k'arshe"yanzun yusuf da bakinsa yake sanarmun yayiwa maryam ciki.... k'asa da kanta maryam tayi sbd kunya"yusuf kuwa latsa waya yadingayi"Abba kuwa kasa mgn yayi sbd ganin mutane nata kallon hjy"mama ce tayi saurin jan hannun hjy tace".dan Allah kiyi shiru muje su suka sani"yo dama son laifin y'ay'anku kukeyi ne habiba?"itadai mama shiru tayi"Abba ya kalli yusuf yace".bazaku dena jan hjy ba ,kuna sakata tana mgn ako ina ana kallonta ko?"Abba nifa ba wani abu nace mataba"refemun baki"shiru yusuf yayi , Abba yafice"ukuty tashi muje ki rakani mota"natafi gida"niba zanjeba"dan Allah ka kyauta kenan?"dubi yadda kasa tsohuwar nan namana surutai agaban mutane ana kallonmu"okay to kiyi zamanki tunda bazaki jeba"yana fad'in hakan yatashi tsaye"broth nifa....be saurareta ba yyi waje da sauri"tana juyowa ta hango baba yana tafowa ,dayake akwai haske ko ina...baba gida zaka tafi?"Eh maryam"Allah yak'ara lafiya"Ameen yah Allah"tafad'a suna yin sallama yawuce"gaba d'aya fushin data lura yusuf yayi da ita"sai taji bbu dad'i..jikinta asanyaye ta wuce ciki"washe gari da safe" bayan sun gama kimtsawa doctor yazo yaduba umma"saiga mubarak da Ahmed mama tabasu break fast suka kawo"sosai maryam tayi mamakin meyasa yusuf be kawo ba?"ko sbd yana fushi da itane"wayarta ta d'auka ta kirashi sau2"amma be d'aga ba.sosai itama taji haushi"gaba d'aya yinin ranar batada walwala"umma na lura da ita"da marece bayan mama tazo"maryam da fatima suka taho gida sbd suyiwa umma share share da goge goge"takoma gidanta gobe.mubarak kuwa da kansa yaje gidan kawu haruna ya kwaso duk kayan mama dake gidan"fatima ta wankesu tas"sai kusan magrib suka gama komai"fitowa sukayi da nufin sutafi asibitin saiga motar yusuf ta shigo cikin get d'in gidan.....gaban maryam yafad'i"fitowa yayi dg motar"fuskarsa ad'aure bbu walwala"aganinsa meya fito da ita dg asibiti zuwa nan gidan?"kuma bata nemi izinin saba"maryam kuwa satar kallon sa tayi taga mood nasa bbu kyau"fatima na murmushi ta nufesa tana cewa"yaya yusuf ina wuni?"lafiya qlau fatima yasu jidda?"suna gida"meye kikazo yine,ko anbasu sallama??"yafad'a sbd yaji me fatima zatace"dan dg asibitin ma yake yanzun yasamu maryam bata nan"ah ah ai sai gobe insha Allah"munzone yiwa umma shara nida anty maryam"okay yafad'a yana kallon direction d'in da maryam take"yahangota tana waya tana murmushi"sosai haushi yakamasa"wato fushi ma takeyi dashi kenan"maryam kuwa bbu wayar datakeyi"kawai tayi haka ne sbd ta nuna masa bata damu ba"kuma taga zai kalli Inda take"na wuce gida ni yaya"cewar fatima"okay ga kud'in transport"yafad'a yana zaro 2k yabata"tasaka hannu biyu ta amsa tana masa godiya"kicewa maryam nace tazo"dg haka ya juya ya wuce cikin gidan"fatima nagama sanar da maryam kiranta da yusuf keyi ta wuce waje"tab'e baki maryam tayi tace".ohni broth"wani time d'in kanada wuyar sha'ani wlh"daban masa hakaba fushin zai cigaba dayi kenan"tana fad'in hakan ta wuce sashensa....

yusuf na kwance kan 3 seeter yana jiran akira magrib yatafi masjeed"Ahankali maryam ta turo k'ofar ,sallama tayi can k'asan mak'oshi"shareta kawai yayi yama lumshe idanuwansa"hijab d'in jikinta ta cire tana murmushi"agefen kujerar saitin fuskarsa ta duk'a"yanata kallonta ta k'asan ido"broth!broth!! uhmmm"yafad'a batare daya bud'e idanuwansa ba"hannunta guda ta aza asaman kyakykyawar fuskarsa"tana shafawa cikin wani salo"hannunsa guda yasaka yarik'e nata hannun"yabud'e jajayen idanuwansa ya kalleta"k'asa tayi da kanta"ukuty meyasa Kika zab'i ki wahalar mun da zuciya?"menayi kuma broth?"okay bakimasan laifin kiba ko?"kayi hak'uri dan Allah bazan koma ba"banace duk Inda zakije ba kisanarmun?"amma broth nakiraka sau 2 baka d'aga bafa"tafad'a cikin shagwab'a tana janye hannunta daya rik'e"amma saiki turomun text message ko?"shiru tayi"zanje nayi sallah kijirani anan"idan nadawo namayar dake asibitin"dato ta amsa"kanta ak'asa"menene kuma?"yafad'a yana kallon ta"batare data kallesaba tace".babu komai"beyi mgn ba yatashi ya wuce bathroom yayi alwalah yafito yatafi masjeed"cikin toilet d'in ta shiga"tasamu inner wears nashi jik'e acikin bucket"ta wankesu tas"tana shanya taji motsinsa yadawo"tana idarwa ta fito dg cikin toilet d'in"yusuf dake zaune gefen bed yace".ukuty dama kina toilet?"Eh fitsari nayi"mutafi kar mama ta nemeni dan Allah"dama tace".karna biyoka d'akinka"Hmmm!to meye zanmiki ad'akin ukuty?"sanin kankine idan naso nayi wani abu dake da tuni najima dayi"ke bakya tausayamun ko?"kullum da ciwon mara nake kwana"aidai yau saura 9 days ko?"kuma nanda kwana 3 zaki samu tsarki"kima shirya"kasa cewa komai maryam tayi"gabanta nata fad'uwa"tana mamakin rashin kunyar yusuf"muje tunda bazaki iya zama gefena ba karna kamaki namiki wani abu ko?"hijab nata taje ta d'auka ta saka batace komaiba"murmushi yamata yana tashi tsaye yamatso ya rungumeta ta baya"my mero nifa wasa nake miki kada kisawa ranki zulumi kinji?"idanma bakyaso nizan hak'ura"sbd ke nakeso ba jikin kiba uk'uty nah"uhmm!amma shine kake tsoratani ko?"kidena jin tsoro"yanzun muje"yafad'a yana sakinta suka fito yarufe d'akin"suna k'okarin shiga mota mama da Abba suka shigo ciki acikin motar Abba"broth kagani mama harta dawo ko?"maryam ta fad'a kamar zatayi kuka"bara naje nasanar mata muna tare tun d'azun ma"yafad'a yana k'ok'arin tafiya"da sauri maryam ta rik'e sa"yafisgota ta fad'o jikinsa yarungumeta"kingani dasun gammu ahaka gobe zasu koramu gidanmu ko?"kukan shagwab'a tasaka tana turashi"Abba daya gama parking yakalli mama yace". habiba maganar ki yatabbata kuwa game da yaran can"ai dama Alh nagaya maka" tunda naji maryam shiru"wlh nasan suna tare da yusuf "duk gayan dana mata kuwa"aidai saura kwana duka 9 su koma gidansu muhuta da ganin wannan shirmen.... maryam kuwa kukan shagwab'a tadingayi"wanda yusuf dayaga zaishiga wani yanayi yajata suka shige mota....

*Bayan kwana 9* Alhmdllh umma ta warke tangaragam"takuma koma d'akinta"aka cigaba da shirye shiryen biki"jiya akayi jere nagani nafad'a"aka kuma yiwa maryam lalle da gyaran gashi"sbd yau ake yini" kuma ayau amarya zata tare agidanta.yusuf ango bakinsa yak'i rufuwa"jiya shida abokansa sukayi ball da walima"yakuma yi mursisi maryam bazatajeba"ayau kuma yini me DJ zaizo anjima Ayi casu itada friend d'in ta"tun wayewar gari da safe gaban maryam ke fad'uwa"dama a sashen hjy ta kwana"Inda adaren jiya dangi da y'an uwa irinsu anty safeenah keta mata nasiha da nuna mata yadda zata zauna da miji....k'arfe 10: am"me make up tazo tamata make up na kece raini"tasaka lace white &brown"head ma brown aka nad'a mata"tayi kyau hartagaji"ga wani fitinannan k'amshin dake tashi ajikinta. naban mamaki "gaba d'aya dg shashen umma,mama,hjy duk dangine da y'an uwa da mak'ota, da k'awayen maryam......gurin k'arfe 12:pm Ango yusuf ya iso da tauwagar abokansa da mai photo"yana sanye da shadda fara k'al"y'ar ciki da malun malun"an mata aiki da brown d'in zare"hula,agogo,takalmi,duka brown yasaka"fuskarsa tana fitar da annuri"yayi kyau masha Allah kamar bashiba"fuskarsa tasha gyara"sajensa ya kwanta lub"yanata tashin k'amshi"fuskarsa asake bbu zancen miskilanci"shi idan asan samunsane k'arfe 4: pm za'a kaita"amma Abba yace".sai 7 pm"a compound d'in gidan abokansa suka tsaya"yusuf ya kutsa kai cikin gidan"amain parlour na mama yahad'u da anty safeenah"ango Ango!!!kaganka kuwa my son?"masha Allah kayi kyau wlh"yana murmushi yace".anty ina amaryar?"tana sashen hjy itada k'awayen ta"dato ya amsa yana k'ok'arin fita badiya ta shigo"da ido kawai take binsa"aranta tana ganin tayi missing d'in yusuf"yarigada yamata nisa fintin kau"tana soyayya da muhd ne sbd bbu yadda zatayi"gara tasaurari wanda yakesonta"dataso maso wani"Ahankali wataran zata soshi itama"tagama fahimtar yusuf baya mata so na soyayya saidai na y'an uwantaka"ango Allah yasa alkhairi"tafad'a tana b'oye kwallarta" Ameen hjy badiya!yusuf yafad'a yana kallonta yawuce"anty safeenah tajata tana bata baki sbd ta lura da yanayinta....

yusuf kai tsaye sashen hjy✍️ 5/30/22, 07:45 - Ummi Tandama😇: Yusuf kai tsaye sashen hjy yanufa"babu kunya ko kawaici ya ratsa mutanen dake parlourn hjy" ya kutsa kai bed room d'in ta"maryam na zaune kan bed side drower"k'awayen nakan bed d'in hjy anata shewa"yyinda hjy natsaye gefen ward rope tana zaro kayan dazata saka ta cakare"gaban maryam yafad'i sbd ganin yusuf datayi"yana murmushi yak'ara so gunta, beko kalli direction d'in da friends nata sukeba"Ahankali yace".my princess taso muje!gaba d'aya k'awayen ta suka kafesu da ido ,sbd yadda sukaga yusuf sun dace da maryam tako ina"murmushi tayi tace".nidai sai anjima"be saurareta ba yamatso dab da ita yaja hannunta yamik'ar da ita tsaye.....my princess sunafa awaje suna jiranmu"tana murmushi da sunne kai"k'awayen ta sukayi ihu.....laha'ilaha illallahu!mezan gani ni zainabu?"cewar hjy tana zaro ido"yusuf har rashin ta idon taka takai haka?"k'uru k'uru cikin jama'a zaka kamata"to kaje da ita ina?"ai kayi hak'urin zuwa anjima akaita ko? bansaniba"yafad'a yana yiwa maryam mgn agefen kunnanta suna dariya k'asa k'asa"dan Allah broth da gske?"Eh mana"ak'ule hjy tace".kun mayar dani mahaukaciya kome?"uffan basu ce mataba"maryam ta kalli su nafeesa daketa dariyarsu sbd fad'an hjy tace".kutaso muje waje"dg haka yusuf yajata suka fita"hjy nacewa maryam karta dawo tunda ta bishi ta tafi kenan....suna fita maryam tace".haba baby meyasa kakeson sani jin kunya?"hancinta yaja yace".nima bansaniba my princess"kinyi kyau sosai"ban kaikaba"nifa wlh kishin ma Ayi photo d'in nan dake nakeji"dandai bbu dad'i gasu faruq can najiranmu"ai photo anayinsa sbd tarihi bbu laifi broth"to shikenan amaryata"yanzunfa kinzama tawa gaba d'aya"zaka fara ko?"tafad'a tana turo baki"nadena uk'uty nah"batayi mgn ba yana rik'e da hannun ta harsuka iso gun dasu faruq suke"k'awayen ta duk suka shigo aka fara musu photo d'in"yasuf na mamuk'e da ita"sai kunya takeji tana sunne kai"amma shi ko a jikinsa"su faruq nata tsokanar maryam amma takasa mgn"sai yusuf ne ke kareta"duk pic d'in daza'a d'auka be bari namiji yatsaya gefenta saidai mata acikin k'awayen ta"bayan angama musu yajata suka dinga yin styles shida ita"sannan aka wuce cikin gida ta canza kaya"shima yaje ya canzo akayita photos da dangi"mama da umma ma"duk saida akayi dasu...sai ana kiran sallar azahar akagama photos d'in"yusuf badan yagaji da ganin maryam ba yabisu faruq suka bar gidan.....ana idar da sallar azahar maryam ta shirya cikin giznah light blue"fad'in kyawun datayi b'ata bakine"dandanan gida yad'auki harami"yacika da jama'a"gurin k'arfe 3 me DJ yabayyana aka fara casu"sai gurin 4:30 pm yusuf yashigo gurin rawar da sabuwar shadda brawn ajikinsa"maryam natsakar fili ana mata lik'i taji anrungumota ta baya"k'amshin turarensa kawai yashaida mata ko waye"girgiza kanta kawai tayi"sbd ta lura wannan abin da yusuf ke mata ajininsa yake"bazai iya b'oye soyayyar sa da kulawarsa agaretaba"ko agaban waye saiya nun"my princess!yamata rad'a akunnanta"murmushi tayi"friends nata na musu photo da vedio a wayoyi"kud'i y'an 100 ta zaro sabbi a hand bag nata ta janye jikinta tana fuskantarsa tafara masa lik'i"murmushi yayi yace". baby nah kin yarda nayi rawa sbd farin cikin wannan babbar rana?"broth kaida baka iya rawa ba"sai nayi Ahaka sbd murna"suna mgn ne Ahankali"dukda sauti na tashi amma Ahakan suke maganarsu"shima kud'in y'an 500 yazaro yafara yimata lik'i dasu"kankace me jama'a mak'il suka rufu akansu ana musu lik'i"aciki harda muhd da badiya"yusuf kuwa rungume maryam yayi yana rausaya da ita ajikinsa....da haka taro yatashi lafiya"anata zancen maryam da yusuf sbd yadda suka burge jama'a"bayan angama sallar magrib maryam tayi wanka"aka shiryata cikin doguwar riga ta atamfa me golding"ta rufe kanta da mayafinta kalar atamfar"umma ta zauna da wasu k'annanta ana mata nasiha"sannan aka d'auketa aka kaita gun uwar ruk'onta mama suyi sallama"jikinta maryam ta fad'a tana kuka ita abarta gun mamanta"ita kanta maman taji tausayin maryam d'in"amma bata nunaba"saima rarrashinta datakeyi"bayan anyi addu'a aka fito da maryam"sbd duk abokan yusuf sun kawo motocinsu"aka fito da maryam waje tana lulllube aka wuce da ita gidanta dake malali..... gida abinda ke gida"wasu na mamakin kyawun gidan"sbd aganinsu yusuf da Abba basuda halin gina kamarsa"uwa uba kuma kayan da aka jerawa maryam"abindai sai son barka"bayan anfito da ita dg mota"tayi addu'a ta shiga da k'afar dama"har d'akinta su anty safeenah suka kaita"dandanan gida yafara shiru"dg k'awarta nafeesa sai anty safeenah, sai badiya da goggo zulai"dasu goggo hauwa sai hjy kawai agidan"maryam ta rik'e hjy wai ta kwana nan dan Allah"baki bud'e hjy tace".nidai ki cikani bbu ruwana"wannan marar kunyar yazo yasameni"yagayamun duk abinda yaga dama ko?"ina soyayyar dakike masa?"sai kace gidan mak'iyinki aka kawoki"kinga safeenah da zulai kuzo muje na tsaida muhd yakaimu gida"anty safeenah tace"to hjy"amma abar badiya da waccan nafeesa k'awarta"idan yusuf yadawo sai su tafi gida ko?"ina ruwana ni inma anan zasu kwana?"tafad'a tana gyara hijab nata tayi waje.anty safeenah na murmushi tace". doughter sai munyi waya"bazaki zoba gobe anty?"cewar maryam"zanzo"ta fad'a kawai ,amma ba zuwan zatayiba"dg badiya sai nafeesa kawai aka bari agun maryam.....gaban maryam nata fad'uwa...... ab'angaren yusuf tunda aka gama magrib yakwashe inasa inasa dake d'akinsa"yaloda amotarsa yakai gidansa"yajera komai adakinsa dake gidan"wancan tsohon d'akin azuciyarsa yabarwa Ahmed da mubarak"sbd yabar gado da ward rope da kujera 3 seeter"aganinsa gara yabarwa k'annansa kawai"wanka yayi yacanza kaya"ya wuce masjeed"bayan angama sallar isha'i ya wuce gun masu gashin kaji yasiyo manya guda 2"yahad'o da frash milk"yanajin dad'i da farin ciki yashige mota yanufo gidansa hankali kwance....

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull