Kenza eBookz

Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt - Chapter 12

Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt - Chapter 12

Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt Chapter 12: Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt Chapter 12. yana isowa yafito ya bud'e get da kansa"sannan yadawo cikin motar…

4,159 words

yana isowa yafito ya bud'e get da kansa"sannan yadawo cikin motar yashiga da ita cikin gidan"yana gama parking yafito" hannunsa d'auke da lodoji yanufi interest d'in shiga gidan"babu kowa a main parlou"ledojin hannunsa ya aza saman fridge ya wuce bed room d'in maryam"Ahankali yayi knocking d'in k'ofar sbd yaji surutu alamar ba ita kad'ai bace.....sosai k'irjin maryam yabuga"nafeesa na dariya ta mik'e tsaye Tace". k'awata Allah yabamu alkhairi"da alama ango ya iso"dama salim na waje niyake jira"haba k'awata sai yaushe to?"zanzo karki damu"nima antynmu na wuce ga kiran muhd nan"cewar badiya tana tashi tsaye"yanzun duk guduwa zakuyi?"basuce komaiba suna dariya suka nufi k'ofa suka murda"yusuf na tsaye ya gyara yana murmushi"gaishesa sukayi da masa ban gajiya"sannan suka wuce agefen sa"binsu yayi abaya"bayan sun fita ya rufe gidan gaba d'aya"yana k'ok'arin shiga parlourn wayarsa tayi ringing"yaduba yaga faruq ne"tab'e baki yayi yace".gulma!kashe wayar yamayi gaba d'aya"Ahankali cike da nutsuwa yatura k'ofar yashiga"hannunsa rik'e da ledoji"sallama yayi anutse"yana kallon maryam dake zaune a tsakkiyar bed ta rufe fuskarta da mayafinta"gaba d'aya d'akin k'amshin humra da kulakca yakeyi"lumshe ido yayi dayashak'i k'amshin"kan bed side drower yazauna"murya can k'asa yace".amincin Allah yatabbata agareki!ina yiwa Allah godiya daya nuna mana wannan rana mai albarka"Allah yasa alkhairi azaman aurenmu" yakwab'e fitinah Ameen"kanta dai ak'asa batace komaiba"k'irjin ta nata dukan tara tara"sweet heart yakamata kitashi kiyi alwalah" muyi sallar nafila ta nuna godiya ga ubangijin mu...idan bazakimun mgn ba saina sayi bakin ko?"koba haka ake cewa ba idan amarya tak'i mgn?"uhmm kawai tafad'a tana sakkowa dg kan bed d'in ta wuce toilet"bbu jumawa ta fito ta sameshi ya shimfid'a prayer mate"ga hijab nata yad'akko mata"ukuty nah naga kamar bakya murnan kasancewa tare dani ko?"yafad'a sbd yanaso yaji zazzak'ar muryarta"nidai banceba broth"kaina fa ne kemun ciwo"ayya !sannu harda zirga zirga ne"zo muyi sallar kinji ?"saina miki tausa kiyi bacci.ajiyar zuciya tasaki ab'oye"dama babu wani ciwo da kanta keyi.....bayan sun gama sallar yadafa kanta yana mata addu'ar da monzon Allah (S A W ) yakoyar ayi adaren farko"bayan yagama ya kalleta yace".kinajin yunwa ko?"ah ah banaji"ban amince ba baby nah"k'ilama tun break fast rabonki da abinci"dan Allah sweet heart kabarni nayi bacci"bazan iya cin komai ba"shiru yayi yatashi tsaye yafita"ita kuma ta ninke hijab nata da prayer mate ,tasaka a ward rope"plate da cup yad'akko a kitchen yadawo d'akin"komai yazuba a plate d'in da cups d'in"maryam na tsaye gaban ward rope yusuf ya matso yakama hannun ta"ukuty kinsan banason musu ko?"oya muje kici abinci banason ganinki da yunwa"k'asa cewa komai tayi"ya zaunar da ita gefensa"gaba d'aya jikinta asanyaye yake"duk yana kuma ankare da ita"batamasa musuba yadinga bata naman da madaran"bbu laifi kuma taci"nuna masa kansa tayi tace".kaima kaci kaji ?"yanata kallonta yanacin abincinsa"bayan sun idar yakwashe kayan yafita dg d'akin"toilet tashiga tayo brush"kafin ta fito ta canza kaya"tasaka na baccin"kashe hasken d'akin tayi tabar fitilar dake kan bed side drower akunne"bayan ta kwanta tafara addu'ar kwanciya bacci...... sosai hankalinta ya kwanta ,sbd jin yusuf shiru bedawoba"azatonta k'ila adakinsa zai kwana"har bacci yafara d'aukarta taji motsin bud'e k'ofar....gabanta yabuga da sauri ta bud'e idanuwanta"ta hango yusuf tad'an hasken dayayi saura ad'akin"dg shi sai boxer"da alama ruwa yaje ya watsa....my sweet mero harkinyi bacci?"amaryafa bata saurin bacci baby"yafad'a yana haurawa kan bed d'in"matsowa gefenta yayi har jikinsu na gugar juna yashafa fuskarta Ahankali"baby nah"uhmm!tashi ki cire kayan nan sun miki nauyi ai"dan Allah broth kabarmin abuna inaso"atsarina banida ra'ayin matar aurena na kwana da ita da kaya ajikinta"sosai gaban maryam yafad'i.....murya na rawa tace"bbu kayafa kace?"eh amma kibar inners naki"yafad'a yana kamota zuwa jikinsa"rintse idanuwanta tayi"tanaji yana k'okarin rabata da kayan jikin nata"dan Allah broth bacci zamuyi ko?"ah ah uk'uty nah"kitausayamun pls"ko jiya baki saniba naje asibiti "tun ina 21 yrs nake fama da wannan matsalar wlh"dan Allah kibani hakk'ina kinji?"idan bakyaso kuma na hak'ura"banaso namiki tilas ga kowane abune....nidai banaso dan Allah"bece komaiba yacikata"yagyara mata kwanciyar ta"yatofa mata addu'a"sannan yaja pillow ya kwanta agefenta ransa ab'ace.....

Tunani yakeyi akan abinda doctor yafad'a masa"yayi k'ok'arin yin sex sbd matsalar mara dake damunsa.....anya ba albarkacin soyayyar dayakema maryam yasaka ta ta hak'ura da aurensa?"broth!takira sunansa Ahankali tana mirginowa asaman jikinsa"nashanunta suka gogi k'irjinsa"ta wani narke murya tana sakin kukan shagwab'a"mekikeso?"yafad'a idanuwansa alumshe cikin tsananin buk'atuwa"ba fushi kayi daniba"ah ah ukuty nah na yafe miki" sosai taji tausayinsa"ita kanta tasan yusuf namata adalci"nifa ba cewa nayiba banaso ba"kawai tsoro nakeji "sbd akwai book dana karanta har yarinyar ta suma.....uhmmm amma ai ba gske bane uk'uty"kusanfa abinda suke sakawa abooks da gskene yana faruwa"to karki damu bazan miki da zafiba"yana fad'in hakan ya mirginota k'asanshi yadawo samanta"had'e bakinsu agu d'aya yayi yana bata zazzanfa sumba"gaba d'aya jikinta rawa yakeyi"tana ganin yakashe duka hasken d'akin ta sadak'at"komai najikinta saida yusuf yarabata dashi"yana bata zazzanfa romance tako ina"sosai maryam ta tsorata atime d'in dataji zaikutsa kai a hanyarsa.....dan Allah broth kadena da zafi wlh"zanji zafi sosai"tafad'a cikin shashshekar kuka tana turasa"yusuf kuwa yama manta da wace duniyar yake....wata gigitacciyar k'ara maryam ta saki!alamar burin yusuf yacika.....✍️ 5/30/22, 07:47 - Ummi Tandama😇: tunda maryam ta k'wallah wannan k'arar ,bata koma sanin Inda kanta yakeba"yusuf kuwa bemasan duniyar daya keba"aikin gabansa kawai yakeyi"bakajin komai acikin d'akin sai" nishinsa da sabbatunsa" da fad'awa maryam kalmomi masu tsada" na soyayya da nuna kulawa akan mutum"yafi awa d'aya yana abu guda"besan wane hali maryam take ciki ba.....sai bayan yasamu nutsuwa"Ahankali yajanye jikinsa dg nata yana maida numfashin gajiya"zuciyarsa fas"yanajin wani irin farin ciki marar misaltuwa na maryam ta mallaka masa kanta" amatsayin ta na cikakkiyar budurwa"bayan ya suturta jikinsa"jin ko motsinta bejiba yasakashi lalubarta"saidai yaji ko motsi batayi"da hanzari yajawo dum night ya kunna"subahanallahi! yafad'a arikice"yana jan bed sheet d'in daya b'aci da jini yana suturta mata jikinta"daidai saitin zuciyarta yatab'a....wata nauyayyar ajiyar zuciya yasaki "sbd jin gurin na harbawa"alamar tana da rai suma tayi kawai....cikin tausayinta yadafe kansa"yana tunani Allah yasa ba ciwo yaji mataba"yariga yyi nisa besan meke faruwa ba"saida yasamu nutsuwa"sauka yayi dg kan bed d'in"ya shige toilet d'in ta"yahad'a mata ruwan zafi"sannan yad'ebo wasu cikin wata y'ar silva masu sanyi yafito"Ahankali ya yarfa mata afuska"sannan yashafa mata asaman afuskar....wata nauyayyar ajiyar zuciya maryam ta saki"yusuf yakafeta da ido yana kallonta"innalillahi wa inna ilaihir raju'un!ta furta Ahankali tana bud'e idanuwanta"sake rintse idanuwanta tayi sbd radad'i da azabar zafin dataji agabanta"atake komai yadawo mata a cikin brain nata"kuka tafashe dashi gwanin ban tausayi"I'm sorry uk'uty nah kinji?"nayi laifi ,bansan haka zaki wahalaba"amma kowace mace da haka tafara"yanzun muje toilet" akwai ruwan zafi kiyi wanka ki gasa jikinki.yafada yana k'okarin kama hannunta"fisge hannunta tayi tana cigaba da kukanta"kallonta kawai yusuf keyi yakasa mgn"ganin kuka takeyi tuk'uru yasakashi cikin sanyi jiki yace".dan Allah kiyi shiru kada kanki yayi ciwo"bazan sakeba kinji?"kafice banason ganinka natsaneka"murmushi yayi yace".nikuma ina sonki !SO MAI TSANANI UK'UTY NAH....nasan laifin danayi yasakaki fad'in hakan"kinsani farin ciki maryam"ubangiji yayi miki albarka yabamu zuri'a d'ayyiba"nayi farin cikin mallakar budurcinki ayau"Allah yasa mun samu rabon baby....kuka da k'arfi tasaki"girgiza kansa yyi sbd yasan dai yau sai yasha fama da ita gun rarrashi"tashi tsaye yyi be saurareta ba"yajanye bed sheet d'in"yasureta gaba d'aya yayi bathroom da ita"tanata dukansa ak'irji dason ta k'wace kanta"amma yamata banza"cikin bath tube yasakata"ya ware mata k'afafuwanta sbdruwan su shigeta sosai....wata k'ara tasaki tana rirrik'e sa"wayyo Allah nah zafi"wayyo mama broth zai kashemiki ni"uk'uty wace irin mgn kikeyi haka?"zafa kiji dad'in jikinki idan kinshiga ruwan zafin"kema kuma kinsani"ni banaso kafiddani"dama mugune kai?"murmushi yamata"yaja karan hancinta"ta doke masa hannu"kinkoma sarkin fad'a yanzun ko?"yafad'a yana k'ara nutsata cikin ruwan"tanata kuka da dukansa"wasu yacanza mata yana cewa" zaki iya wankan da kanki kona miki?"banaso kaficemun anan"ah ah nima ai wankan zanyi"ni wlh saika fita"shikenan tunda ba'a son ganina"yafad'a yana fita"bed sheet d'in daya b'aci yacire"yabud'e ward rope d'inta yaffido wani sabo aledarsa"shimfid'a wa yayi"ya fiddo mata kayan bacci da inner wears d'inta"ya'aza agefen bed d'in sannan yafita.....maryam awahalce tasamu ta tsarkake jikinta"ta fito dg cikin bathtub d'in"gashi bbu towel a toilet d'in"bud'e k'ofar tayi ta zuro kanta"ajiyar zuciya tasaki sbd ganin yusuf be d'akin"awawware take tafiya da k'yar tana dafe bango" da k'yar ta isa bakin k'ofar ta murza key"sannan ta d'auki kayan baccin tasaka"batare data saka inners ba"sbd har breath nata ciwo da zafi suke mata"wani irin mugun tsoron yusuf da mamakinsa yakafu aranta"ita azatonta yusuf bazai iya wahal da ita hakaba"aganinta tunda beda shekaru" kuma dukda yasanar mata yanada yawan sha'awa....aganinta bazai iya haka ba"da wannan tunanin ta kwanta kan bed d'in tana rintse idanuwanta"sbd har yanzun gurin zafi yake mata.....

yusuf kuwa da tunanin maryam yakoma d'akinsa yayi wanka"bayan yagama tsarkake jikinsa"yafito yafeshe jikinsa da turaruka"jallabiya milk colour yasaka"yad'akko wasu magunguna painkiller"dama ya ajiye su sbd tsaro...lolx"ruwa yad'akko roba guda yanufi bed room d'in maryam"saidai yana tura k'ofar yajita arufe"knocking yadingayi ,amma maryam ta sharesa"d'akinsa yakoma yad'akko wani key"yana bud'ewa yashiga ciki"dan Allah broth kayi hak'uri wlh idan ka komayi mutuwa zanyi"tafad'a atsorace tana kallonsa hawaye nazubo mata.... ukuty wai meye haka?"nifa ba wani abu nace zamu koma yiba"magani nakamiki kisha"insha Allah zaki dena jin zafin"yafad'a yana k'ok'arin zama gefen ta"shiru tayi amma still tana hawaye"bakinta yanufa da maganin "bbu musu ta amsa, yabata ruwan tasha"ajiye sauran yyi kan bed side drower"kiyi hak'uri kinji baby nah?"sharesa kawai tayi taja pillow ta kwanta"rage dum night yyi"ya kwanta gefenta"matsawa nesa dashi tayi"murmushi kawai yyi bece komaiba"yazare jallabiyar jikinsa....babu jumawa bacci yyi awon gaba dashi"maryam kuwa saidai bacci b'arawo yasace"amma badan dad'i takeyin baccin ba.....washe gari da safe"kukan tane yatashesa dg bacci"harma sun makara"sbd atime d'in k'arfe 7:30 am"da hanzari yusuf yatashi zaune yana addu'ar tashi dg bacci"kukan dai uk'uty?"yakikeso nayi da raina dan Allah?"dubi idanuwanki yadda suka kumbura sbd kuka"yafad'a cikin damuwa yana kallon ta"shiru tayi tana d'auke kanta"cikin sassauta murya yace".har yanzun wajen namiki ciwo?"Uhmm!kodai asibiti zamuje adubaki?"ni bazanjeba"kariga kajimun ciwo koban dubaba"koka manta ni nurse ce"I'm sorry kinji?"yanzun meye kike gani za'a yi?"nanma shiru tayi"ganin tak'i mgn ga time yana tafiya"kawai saiya tashi yabar d'akin"yaje nasa d'akin yayi sallah"koda yadawo"yadda yabarta haka yasameta"kinyi sallah?"ah ah"to taso muje toilet kiyi alwalah"sannan dan Allah kidena kukan nan kada kanki yayi ciwo"shiru kawai tayi"aranta tace".namiji bashida kunya"shifa ko ajikinsa"ita kuwa ko had'a ido dashima batason yi"jin yamatso kusa da ita"yasakata zabura tana matsawa gefe"sbd ko zaman kirki bata iyawa.ki nutsu naduba gurin"zaro ido tayi tana kallonsa tace" wlh yaginka zanyi na gartsa maka cizo idan ka kallemun abuna....dariyarsa yab'oye fuska ad'aure yace".tashi muje narakaki toilet"satar kallon sa tayi sbd jin muryarsa bbu wasa acikinta....nidai da kaina zanje"Hmmm!baby kinaso na d'aukeki ta k'arfi ko?"duk'ar da kanta tayi ta zura hannunta k'ark'ashin pillow"wayarta ta lalubo"yusuf kuwa bema san me take yiba"yanufi toilet"ruwan zafi yahad'a acikin bahon wankan yafito.....mama wlh broth mugune kizo kitafi dani.....ta fad'a tana sakin kuka"baby mama kika sanar mawa?"yafad'a yana kallon ta tana kashe wayar"shiru tayi tana share hawayenta"bekoma mgn ba amma yasan yau bazai iya zuwa gida ya had'a ido da mama ba"tana ihu da komai yad'auketa yakaita ciki"yagasata sosai"sannan yasakata tayi alwalah"ya kuma d'akkota yamaidota"abin sallah ya shimfid'a mata"ta d'auki hijab nata ta kabbara sallah"kiyi hak'uri autar mama yau nayi laifi ko?"yafad'a yana kallon yadda tayi tsaye"tsayuwarma daka gani kasan ta dolece...

mama kuwa sosai hankalinta yatashi dataji kukan maryam da kalamanta"dama tasan sarai yusuf zaiyi fitinah"shine sbd rashin hak'uri dg kaita ya afka mata"be bari ta kwan 2"Allah yasa ba illah yamata ba"dama tana kitchen itada mai aikinta suna had'a break fast"number d'in anty safeenah ta fito tayi kiranta. (kunsan k'anwarta ce) bayan sun gama gaisawa"mama tace".komai takeyi ta aje ta nemi izinin mijinta"idan yabarta taje gidan yusuf maryam babu lafiya"kashe wayar mama tayi ta cigaba da aikinta"bayan sun idar takoma kiran anty safeenah"tasanar mata tana hanyar zuwa gidan yusuf d'in..... maryam na idar da sallar kanta ak'asa tace".ina kwana?lafiya qlau my mero"keda kike fushi da broth naki"zanje nayi wanka muje asibiti adubaki ko?"nibanaso"shiru yayi yama rasa me zaice mata"kallo d'aya zaka masa kasan yana cikin damuwa"musammun sbd kukan data ketayi... Knocking d'in dayaji"yasaka gabansa yafad'i"fatansa ba mama bace tazo"tashi tsaye yyi yabar d'akin"k'ofar main parlour yanufa yana cewa waye?"nice yusuf"yah salam!anty safeenah mama ta turo musu"kai gsky baby ta iya tonon silili"yafad'a cikin zuciyarsa yana bud'e k'ofar"be yarda sun had'a ido da antyn ba"bayan sun gama gaisawa tace".yamai jiki?"sosa k'eya yayi yace".da sauk'i tana ciki"dg haka ya wuce d'akinsa"anty ta wuce d'akin maryam....

maryam na kwance kan prayer mate"anty na shigowa tasaka kuka"subahanallahi! doughter nah angirma kenan?"da alama d'an nawa yayi b'arna"tafad'a tana d'ago kan maryam d'in ta share mata hawayenta"meke miki ciwo?"ina kwana anty?"lafiya qlau ya bak'unta?"sai hak'uri da haka kowa yasaba"yanzun ina ke miki ciwo??"kan maryam ak'asa tace". gurin ne kemun zafi sosai...kuma kamar yajimun ciwo"subahanahi!to saka hijab naki"bara na kirashi muje asibiti adubaki"tana fad'in hakan ta zaro wayarta dg hand bag tayi kiran yusuf"dama yana zaune a parlourn sa yayi tagumi yana zaman tsammanin kiran antyn"Ahankali yad'aga yamata sallama"dato kawai ya amsa yad'auki key d'in motarsa yafito.....anty kuma ta kamo maryam suka fito ta rufe k'ofar main parlour da key"kan yusuf ak'asa yabud'e wa maryam front sit"turo baki tayi tace".nibabu ruwana dashi bazan zauna gefen saba"d'ago kansa yyi suka had'a ido"yana jifarta da wani irin shu'umin kallo murya can k'asa yace".ai antyn zata tafi tabarni dake ko?"kinji me yace anty?"murmushi kawai anty tayi batace komaiba"yusuf yamatso kusa da ita sosai"yajata yaturata ciki"anty dama ta shiga"yazagaya driver sit yashiga"sai turo baki maryam keyi"yusuf na miata gwalo yace"anty wane asibiti zamuje ?"muje ta tudun wada"ah ah anty doctors d'in duk mazane"ni kuma gsky babu shegen dazai kallemun mata wlh"anty na murmushi tace".bakada dama yusuf"gsky kanaji da doughter sosai"amma anty muje A&S INTERNATIONAL hospital"dato ta amsa suna fita dg get d'in gidan"yafito yarufe k'ofar sannan suka d'auki hanyar asibitin.....

suna isowa asibitin.........✍️ 5/30/22, 23:06 - Ummi Tandama😇: washe gari!amakare suka farka dg bacci. sbd basu sami yin bacci da wuri ba"atare sukayi sallar asuba"bayan sun gama sukayi azkhar"shafa addu'a maryam tayi ta kalli yusuf dake zare jallabiyar jikinsa tace".my prince ina kwana?"lafiya qlau baby"ya gajiyar jiya?"k'asa tayi da kanta batace komaiba"ya ajiye jallabiyar gefen bed yamatso kusa da ita"muje kiyi sit bath d'in ko?"nafayi yanzun dana shiga toilet"okay anjima saiki k'arayi"inaso gurin yayi saurin warkewa ukuty"shiru tayi tana wasa da yatsun hannunta"zomu kwanta tunda y'an jin kunyar sun motsa ko?"break fast zan had'a mana broth"bai kamata mu azawa mama d'awainiya ba....wannan gsky ne ukuty nah" shiryasa akullum kwanan duniya nike k'ara alfahari dake"amma bara nafita"sbd akwai abinda babu a kitchen d'inko?"Eh gsky"okay dame dame ke babu?"bara namaka text kawai"tafad'a tana d'aukar wayarta"shikuwa yasaka jallabiyarsa"yad'auki tashi wayar da ATM card d'in sa"broth hutun sati nawa ka d'auka a office?1week ukuty"ni Allah bemunba"ba one month ake d'auka ba,ko kuma k'aranci 2weeks"kai baby ai yayi yawa"nima 2 weeks naso na d'auka wlh"sbd kawai mu more amarcinmu"to acc nawa yayi low"da wannan satin yafita banjeba"bandani a albashi ,shiyasa"hakane kuma yaya nah"uhmm!zolaya ko?"zomuje ki rakani get"babu musu tabishi yana rik'e da hannun ta"dama bata cire hijab d'in datayi sallah ba"yana bud'e murfin motar"text d'in maryam yashigo"komai da komai na buk'ata narubuta broth"amma idan bakada kud'i akwai kud'i hannuna"ah ah inada kud'i mero y'ar bak'a"idan ina buk'ata zan amshi wa'annan"amma ina kika samu kud'i baby?"dangin umma na nan dana k'auye suka had'a mata su"dubu 50 gudunmuwarta ta bikinmu"shine shekaran jiya tabani"ko akwai abinda zan siya idan ina buk'ata"tunda anmun komai"kibar mata kud'inta tayi wani abun kinjiko?"dato ta amsa"babu abinda zan samu na Allah ya kiyaye?"murmushi tayi tace". Allah yatsare hanya"Ameen"amma sai kinmun kiss ko kuma bazanjeba"dariya tayi batare data kallesaba"ta rissino kanta da nufin ta kama hannun sa ta sumbata"sai fisgota"gaba d'aya ta fad'o jikinsa"broth time fa natafiya"kasan zuwa 12 mun fara bak'i"kissing nawa zakiyi"kuma irin najiya nakeso"nidai kabari kadawo pls"ban aminceba"yafad'a yana d'ago fuskarta ya had'a da fuskarsa"numfashinsu ya gauraya"maryam ta lumshe idanuwanta tana shafa kansa da fuskarsa"yyi hanzarin had'e bakinsu.....saida yayi me isarsa ,sannan yacikata"tana rufe fuskarta ta fita aguje tana dariya"shima dariyar yayi yaja motar yafice dg gidan.... maryam kuwa tana dariyarta ta wuce ta fara gyara main parlour"dama tayi wanke wanke jiya da dare"shashen yusuf ta wuce ta gyara shi tsab"ta wanke toilet"bed room d'in ta ta koma"shima ta gyara"ko ina ta feshe da airfrishner ta kunnah boner"atake gidan yagauraye da k'amshi"ta duba time taga 9:11am"haka time yaja?"tafad'a tana ficewa dg d'akin"kitchen ta wuce ta kunna gas cooker"ta duba robers d'in da aka jera mata"taga ganyayyakin dafa tea"bayan ta d'iba"ta d'auraye tukunya ta aza"tana k'ok'arin ta rufe taji muryar yusuf yana k'wala mata kira"oh broth! tafad'a tana murmushi ta fita"kaya tagani jibge acikin kwalaye"yusuf d'in benan"tana wurga idanuwanta taga ina zata gansa"sai kuma yashigo da wasu kayan"sannu broth "tafad'a da sauri ta amshi wasu"yauwa my princess"gaba d'aya gidan k'amshi yakeyi"ai nasan hakan zai faranta maka ,shiyasa nayi"hakane baby"inason tsafta sosai"muje na kaimiki kayan ciki"dato ta amsa tabishi "komai atare suka jerashi"sannan yakama mata suka had'a break fast d'in" sunata firansu ta masoya har suka idar"komai maryam ta jera a dining table"sannan tasamu yusuf d'akinsa yana waya da wani abokinsa na office nasu"saman jikinsa maryam ta haye"tana kukan shagwab'a"ni broth katashi muyi wanka"adole yusuf yakashe wayar sbd yanayin daya tsintsi kansa"menene babyn broth?"wanka zamuyi"to tashi muje"ina fatan gurin yadena zafin ko?"harfa yanzun yana d'an yimun kad'an"zai dena baby ko zuwa gobe"Allah yasa to"tafad'a tana janye jikinta dg nasa"ta wuce toilet ta had'a musu ruwan wanka"tana ciki yusuf yashigo d'aure da towel iya k'ugunsa"hand shower ta d'auka tana jik'asa"sai dariya takeyi"sbd yanaso yakamata"tak'i yarda"dg k'arshe ya kamota"ya mannata da jikinsa"ya karb'e hand shower d'in ya ajiye"sannan yazare towel nasa"rufe idanuwanta tayi tana dariya"chakulkuli yadinga mata yana jamata kunne"tanata dariya"amma tak'i yarda tankallesa"dg k'arshe yarabata dakomai na jikinta"suka shige cikin bath tub d'in atare.....sunjima acikin toilet d'in"sunata shiririta"da soyewa"saida yakoma yimata sit bath sannan suka fito.....

bayan sun gama break fast"maryam na jikinsa yace". uk'uty zanje gida nagaishe dasu mama da umma"kinga jiya banjeba"zanje broth nima"kije kiyi me baby?"kwananki fa 2 yau agidan nan"jiyama sbd lalura ce shiyasa na amince kika fita"turo baki tayi tace".Toba mama zanje naganiba"tamace jiya da dare zatazo"kuma naga batazoba"uhmmm!ai nasan wlh fad'a kawai maman tayi"bafulatanin mutum kunyane dashi sosai"bana zoton ko haihuwa kikayi mama zatazo gidan nan"nima nayi zaton sbd ta kwantar mun da hankali tace".zatazo"nifa baby tsoronma zuwa nakeyi wlh"kinsan nayiwa mama laifi"had'anin dakikayi da ita ko?"to bakai bane kaja"kodai yanzunma nakoma jaa d'in d'an Allah"?"yatambayeta yana d'aga gira"uhm uhm!nifa baza'a komayiba"hahahaha"kindai fad'a kawai"amma wlh bazan iya juraba"nifa tunani nakeyi duk idan kika haihu yazanyi?"inafa son abin nan sosai baby"wlh nidai bana wani so"mugun zafi ke akwai"murya can k'asa yace".nikuma dad'a nakeji"acikin 2 days d'in nan"bantab'a bacci me dad'i irin na ranakun ba"nidai broth banaso"aiki fa zanfara kasani"miye had'in aikinki da wannan b'angaren?"zakija na hanaki aikin"dama ni da aikin wane kikeso? yafad'a yana murd'e mata kunne"maida wuk'ar my prince"nina isa na zab'i aiki ga mijina"nabarwa wa kai kenan?"abinda nagani kenan"idan kuma badiyar....toshe masa baki tayi tana gallah masa harara"had'e da murd'e masa kunne"ahhhhhh!da zafifa baby"duk zafinsa baikai wuyar daka bani ran nan ba"ni wlh tsoro nakeji"tafad'a cikin shagwab'a tana kwanciya ajikinsa"shafa bayanta yayi Ahankali"cikin taushin murya yace".banason kina zancen tsoron nan baby"kowace da haka ta fara"harta saba"kema zaki saba sosai"fatana Allah yasa karki matse sosai....shure shure tadingayi ajikinsa tana kukan shagwab'a"lumshe idanuwanta yayi yace". menene?"minti nawa zakayi kadawo?"1hour"ni wlh ban yardaba"kabarni nikad'ai"sorry baby nah"40 minit kawai zanyi insha Allah"shikenan! amma dan Allah kacika alk'awari broth"kada nayita jiranka"nima banaso nayi nisa dake"yafad'a yana tashi da ita ajikinsa"kinfara nauyi uk'uty"da alama da anjima da aurenmu jiki zakiyi"nikuma banason k'iba mai yawa"saisa saisa zakiyi"yafad'a yana ajiyeta"mak'alkalewa jikinsa tayi"ita adole saidai yad'auke ta har gun motarsa" yana dariya ya d'auketa suka fito"saidai kafin sukai gun motarsa"wata budurwa ta shigo da wasu security atare da ita"su biyu"sun tsaya bakin get"tawani kafe yusuf da maryam da ido"atake maryam ta had'a rai sbd ganin rukayya ce"(me kawowa yusuf d'inki abaya)uk'uty kinyi bak'uwa fa"ah ah niba bak'uwa ta bace"tafad'a yana ajiyeta"rik'e masa hannu tayi tana b'ata fuska"jikinsa ya janyota yace".menene kuma?"hakan yyi daidai da isowar rukayya Inda suke tsaye"sosai yusuf yad'aure fuska"yak'i kallon gefen da rukayya ke tsaye"maryam kuwa fuska bbu walwala ta amsa sallamar rukayya"rukayya na kallonsu tace".ina kwananku?"malama miye tafe dake gidana??"wayabaki izinin shigowa da wasu security naki??"cewar maryam fuska ad'aure"kiyi hak'uri inason nayi mgn dakune keda mijinki"ko zamu iya shiga ciki"yusuf yakatseta da cewa"nabaki 5 minit ki fad'i dalilin zuwanki anan"sannan dg k'arshe nakoma ganin k'afafuwanki agidana hukuma zata rabamu.....ikon Allah!to k'aruwa ce nakamuku ba wani abu ba"indai agunki zamu sameta mun yafe komeye wlh"cewar maryam tana harararta"wani fari badiya tayi da ido tana taunar cingam"sannan ta tab'e baki tace".last week daddy nah yasanarmun nayi gaggawar fitar da miji"nasanar masa banida kowa"amma akwai wanda nakeso"yanada mata"kuma bazai amince ya aureniba"shine daddy nah yace".nasanar maka idan ka amince da aurena"zai baka million 50"yabaka manager a company nasa"matarka za'a bata million 20"iyayenka za'a basu million 30"kuma bazaka kashe ko bicikaba agun bikin"gidan dazamu zauna"duk daddy nah zai baka da mota da lefe.....yaya kuka gani??zanje zuwa gobe nadawo idan kun gama shawara.....

Cikin tsananin....✍️

Ayi hak'uri da kad'an banida caji😩😩 5/30/22, 23:07 - Ummi Tandama😇: Cikin tsananin b'acin rai yusuf ke kallon rukayya da mugun mamaki"cikin kakkausar murya yace".kinyi kuskure da wawan tunaninki zai saka kisameni sbd dukiyarku"ko duniyar nan da abinda ke ciki zaku mallakamun bazan tab'a aurenki ba"da ace zuwa kikamun da zancen sanadin soyayyar dakikemun kin kamu da wani ciwo"da k'ila idan matata ta amince na aure"saina tausaya miki na aureki"amma bazan iya zama a k'ark'ashin maceba"dg k'arshe ina baki shawara kidinga zama kina tsara zance kafin ki furta"duk ranar dana koma had'uwa dake kika nuna alamar kinsani"zanmiki tozarcin dabaki tab'a zatoba... kasa cewa komai rukayya tayi"aranta tana jin idan yusuf shine autan maza tabarshi har abada"sbd irin wannan tozarcin daya mata...maryam kuwa sosai kishi yataso mata"musammun jin banzayen kalaman rukayya"wai za'a bata million 20"malama tunda yafad'a miki hukuncin daya yanke sai abi wani sarkin kuma"andai rako mata aduniya"sbd lalacewa ace ana neman asiya miki soyayya da kud'i"Inda bakuda kud'in fa,sai kiyi yaya??"to gashi kunada kud'in amma baki samu soyayyar ba"soyayyar danake yiwa mijina"tafi k'arfin na siyar da ita wlh"koda kuwa duniyar da abinda ke ciki zaki mallakamun...juyawa kawai rukayya tayi batace komaiba tabar wajen"security d'in dake bakin get suka bita suka fita"maryam kuwa janye hannunta dake cikin na yusuf tayi"fuska babu walwala tace".gsky bazan iyaba nagaji"duka kwana na2 da zuwa gidanka"har wannan maganar zata b'ullo"anan gaba kumafa?"dama angama da wannan y'ar iskar hjy kubra take ko wa?"ukuty kiyi hak'uri"nasan hakan shine jarabawarmu nidake"kullum inayin addu'a"Allah yahanani shagalta da duniya da abinda ke cikinta"wasu matan sai addu'a kawai"amma sunfi shad'an"gara ita wannan da waccan matar....toko komawa zakayi guntane?"nidai banceba"yafad'a yana k'ok'arin kama hannun ta ta yi baya da sauri ta juya zata koma ciki"meye kike yi haka baby?"muna cikin farin ciki zaki yarda wata tazo ta rusa mana"ni banyarda kaje ko inaba"tana fad'in hakan ta juya da sauri takoma ciki"kan kujera 3 seeter ta kwanta tasaki kuka... yusuf aransa yace".kishi kumollon mata"adole yabi bayan ta "da sallama yashigo cikin parlourn"subahanallahi!kimun shiru baby kona b'ata miki rai"na rigada na sanar miki ni babu wata mace datake burgeni saike"tun muna yara da soyayyar ki natashi azuciyata"nazata zakifi kowa bada shaidata maryam akan hakan"yafad'a yana duk'awa adaidai saitin fuskarta"yad'ago kanta yana share mata hawayenta"yyinda maryam idanuwanta arufe tak'i bud'e su balle tayi mgn"fuskarsa yakai asaitin tata"yahad'e fuskarsu yana kissing d'in kumatunta da goshinta"tutturesa ta dingayi"yana ganin haka"yad'auketa gaba d'aya ya wuce da ita bed room d'in su"nika cikani Allah kuwa"be wani saurareta ba"ya azata saman bed"tayi yunk'urin sauka"yayi saurin hayewa samanta......Hmmm atake labarin yasha banban"sai gashi maryam ta biye masa suna romance kamar babu gobe"saida yusuf yasamu nutsuwa yabarta"dg k'arshe ma d'aukarta yayi suka tafi toilet sukayi wanka"saida yacanza kaya bayan sun fito"tana zaune gefen bed nasa kanta ak'asa"yusuf na gaban mirror atsaye yana taje suman kansa..sweet heart banason ganin ki adamuwa"yusuf nakine sai yadda kikayi da abinki"matan nan ni basa gabana"ina kuma neman tsarin Allah akansu"to meye zai dameki?"amma broth kasan dole na nuna kishi akanka ko?"duk kishinki nafiki"atime d'in da kuke zance da Ahmed"duk idan nazo naganku nikawai nake sanin yadda nakeji azuciyata"in har zaki tuna"duk ranar da kukayi zance dashi"aranar bakya gane kaina koba haka bane?"hakane broth"amma kuma kike nunamun baki gane ina sonki ba?"bafa haka bane"kawai kunya nakeji"nibanga abin kunyaba"miye aciki dan kin auri age mate naki?"Hmmm"nidai ina zakaje dakake canza kaya pls?"ukuty kinga har 11:25 am tayi"zanje gida nagaishesu"kid'an jirani kinji?"dan Allah karka jima"abinda fushima kikayi dani"to bana hak'ura ba"ai dama nafiso ki hak'uran"zoki fesan turare to"tasowa dg gefen bed d'in tayi"tazo ta tsaya gabansa ta duba kan mirror d'in"turaruka kala 3 ta d'auka tana feffesa masa"shikuwa yanata aikin kallonta"tana d'ago kanta da nufin tayi mgn"suka had'a ido"ina kasancewa acikin farin ciki tun dg ranar dana san kinzama mallakina"dan Allah ukuty karki yadda wasu shaid'anu su rinjayi zuciyarki"zaman lafiyarmu yaruguje"inaso nabaki farin ciki me d'orewa"da ace ko 2 week kinyi da saina fita dake"kanta ak'asa tana wasa da yatsun hannunta tace".insha Allah zankasance me yimaka kyakykyawan zato da fahimta"Allah yabamu zaman lafiya me d'orewa"Ameen yah Allah"yafad'a yana rungumeta ajikinsa"lub tayi tana shak'ar k'amshin turarensa.miye kakeso nadafa maka amatsayin lunch?"banida choice baby"sbd nasan ke gwanace agun girki"kidafamun abinda kikaga yadace dani"yafad'a yana kissing goshinta yacikata"muje nataka maka"dato ya amsa"yana d'aukar wayarsa suka fice....ko abakin get sun b'ata lokaci suna soyayya"sannan yashige mota yatafi gida"maryam ta wuce ciki....

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull