Kenza eBookz

Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt - Chapter 13

Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt - Chapter 13

Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt Chapter 13: Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt Chapter 13. Yusuf na isowa gida"yayi parking yafito"kai tsaye sashen hjy…

4,162 words

Yusuf na isowa gida"yayi parking yafito"kai tsaye sashen hjy yawuce"hjy na zaune tana lazimi"bayan tagama sallar walha"parlorn ashare k'al angogeshi"ta kunna turaren tsinke"cire takalminsa sawu ciki yusuf yayi"yashigo da sallama"d'ago kanta tayi"ta wani had'e rai tace".wanake gani haka?"zama yayi kan kujera yace".abinda idonki yanuna miki"yanzun mekazo kamun?"nace wacce kake mayata akanta" kake mun sintirin zuwa anbaka ita ko?"to zuwan mezakamun Allah natuba"gaba d'aya bakada kara"tunda aka kaimaka jikata kwana2 sai yau zakqshigo gaisheni?sbd haka ka koma Inda ka fito"okay bara natafi"tunda kina korar mai gida ko?"bansaniba"mai gidan da babu ko sisi"ai abinda nazo nakamiki kenan"amma bara na koma da abuna"dama can bakayi niyaba"ni yanzun yaya jikata take?"tana nan lafiya qlau"nasan zata kiraki awaya.ah ah zanzo ko gobe ne naganku"ah ah basai kinzoba dan Allah"yafad'a azuciyar sa beso taje kartagane wani abu yafaru yafasha tonon silili da mita agunta.hjy tace".oh haka zakace ko?"to Inda na godewa Allah ba gunka zaniba"yusuf na k'ok'arin mgn wayarsa tayi ringing"yana dubawa yaga faruq ne"tashi tsaye yyi yana d'aga wayar yafice dg parlourn"hjy ta tab'e baki tana rakashi da harara.....yusuf nagama waya da faruq ya wuce part d'in su mama"badiya da muhd na zaune a parlourn suna fira"kasancewar tun bayan biki badiyar na gidan bata koma gidansu ba.amsa sallamar sa muhd yayi yana cewa ango kasha k'amshi"murmushi kawai yusuf yayi yabashi hannu sukayi musabuha"badiyar ta gaishesa da tambayarsa maryam"yabata amsa da tana lafiya"aransa yana gulmarsu ,wai zance da rana tsaka haka"da wannan tunanin ya wuce bed room d'in mama"yasameta zaune tana ninke kaya"k'asa yayi da kansa yana sallama"amsawa tayi tana k'are masa kallo"acikin 2 days har yayi haske.... lallai dabasu bawa yusuf maryam ba"da k'ila sun rasashi"mama sannu da gida"yafad'a yana k'ok'arin zama kan carpet"yauwa"ina kwana?"lafiya qlau"ina Abba?"yafita kasuwa tun 10:am"uk'uty nah tana gaisheki"ina amsawa"dama ai jiranka nakeyi wlh"sbd hankali yamaka yawa"gaka kai ango ko?"baka bari akwana biyu"dg zuwanta ka afka mata"kajamuku yawon zuwa asibiti" to wlh ka kiyaye ni"idan nagano kana matsa mata"zan sanarwa Alh tadawo gida....duk be kawo hakaba mama!nayi kuskure amun afuwa"ai dama haka zakace"wlh idan naga y'ata ta rame kotayi duhu nida kaine agidan nan"kiyi hak'uri mama dan Allah"ukuty tana cikin farin ciki"nabarota agida"kashiga sashen umman ku?"ah ah"gun hjy nafara zuwa"to kaje ka gaisheta"maimakon kazo da safe sosai"yadda Alh da baban naku na nan"sai kazo da rana"bamu tashi dà wuri ba mama"ni gaba d'aya bakiyi murnan zuwana ba"kamanta goyaka zanyi k'arshen murna"be koma mgn ba"bayan shiru yaratsa tsakani"sannan yusuf yace".gsky mama kiyiwa yarinyar nan badiya mgn"ita any time zance"kuma a main parlou dan kawai yana na gida"idan ke kinaso ki fita zuwa kitchen ko wani wajen fa"amma sbd suna a parlourn bbu damar yin hakan"wlh nima yusuf inada niyar namata mgn"dama jiya Alh yace".zai yiwa mahaifin sa mgn"idan da gske muhd keson badiya yaturo magabatansa.okay hakan ma yayi"na wuce mama dg can"kagaishemun da ita"zataji"dg haka yafita"shashen umma ya wuce"yasamu fatima acan"da alama yaji tamayo"sbd bayan sun gama gaisawa da umma yake tambayar fatima su jidda"tace".suna gun abbansu"dg nan umma ta sanar masa ai tayo yaji sbd be bata abinci"dubu 5 yusuf yabawa fatima yace".ta koma d'akinta"lokaci kad'an yake jira zai yi maganin muhsin mijinta.sosai su umma suka masa godiya"bayan ya baro gidan"yatsaya ahanya ya siya musu kayan fruits"koda ya iso anguwarsu anfara kiran k'arfe 1:11pm"hakan yasa yatsaya yayi sallah sannan ya wuce gida..

Ab'angaren maryàm kuwa bayan fitar yusuf"kitchen ta nufa"ta b'arza shinkafa, ta aza dambun shinkafa....acikin awa d'aya da rabi da wasu mintina ,tagama dambun shinkafa da coslow"ga peppe chicken tayi"komai takai dining area tana jerawa da nufin ta koma kitchen tayi wanke wanke"yusuf yasaka key ya bud'e k'ofar"oyoyo my prince"ta fad'a tana murmushi"bazan amsaba sai anzo anyi hugging nawa"batace komaiba ta k'araso gunsa"ta russinah k'asa tace".sannu da zuwa broth"ya hanya??"tafad'a tana amsar ledojin hannunsa"bata yayi yana kama hannunta ta mik'e tsaye yajata jikinsa ya rungumeta"yauwa baby nah sannu da aiki kinji?"meye baki gama ba saina miki?"nagama komai broth"sallah zanyi saina yi wanke wanke na goge kitchen d'in"okay fruit salad nakeso nasha"kije kiyi sallar zan Ida abinda bakiyiba"nidai kabarshi ka zauna ka huta dan Allah"ta fad'a cikin murya mai kama da rad'a"nibanyi aikin gajiyaba baby"muje kitchen d'in"bbu musu tajanye jikinta dg nasa suka wuce kitchen d'in"yana bata labarin yadda mama ta masa tas"maryam na masa dariya"yana cewa zai kamata"da haka ta wuce taje tayi sallar"tana dawowa tasamesa yana goge kitchen d'in"sannu da aiki broth"banyi aiki sosai ba uk'uty"kece dai kikayi aiki"tunfa aget dana shigo nakejin k'amshin girkinki"da alama liyafa kika shirya mun"kuma faruq yakirani da la'asar friends namu zasuzo cin abincin amarya"shine nake zaton kawai abasu snacks da drinks kawai....indai bazasu wuce mutum 6 ko 5 ba lafiya qlau girkin danayi zai ishesu"sundai kai 5 d'in gsky"okay babu damuwa"ta fad'a tana fara yanka fruits d'in"yusuf na idarwa yazo gab da ita ya rungumeta ta baya"ya'aza kansa agefen kafad'ar ta"murya can k'asa yace".mata kuna k'ok'ari uk'uty"sosaima broth"amma wasu mazan basa ganin k'ok'arin matansu"wasu kuma matan basa ganin k'ok'arin mazajensu"nidai ina ganin k'ok'arin iyayanmu mata dakuma matata"kamar yadda nima nake ganin k'ok'arin nawa mijin ba"da gske?"Eh mana"y'ar dariya yayi yace".mero y'ar bak'a"Allah nima akwai sunan dabakaso da zankiraka dashi"kirani naji"Hmmm!mugunta zakamun idan nafad'a ai"tsoro dai kikeji"turo baki tayi tace"ni bbu wani tsoron danakeji"yana sinsinarta yace".to kifad'amun naji mana"yanzun dai ba gida bane"balle ki b'uya agun mamako?"daidai maryam ta idar da had'awa tace".broth muje muyi wankan ko?"okay baby"yafad'a yana matsawa dg jikinta"ta d'auki bowl d'in fruit salad d'in tasaka fridge"ta kalli yusuf dake latsa waya tace".ISUHUUUUU!yana d'ago kansa tamasa gwalo ta zura aguje"dariya yayi me sauti yana rufa mata baya....✍️ 5/30/22, 23:07 - Ummi Tandama😇: Abed room d'in maryam suka yada zango"maryam na ihu ta haura kan bed d'in tace".broth pls natuba wlh"dariyar mugunta yayi yana haurowa saman bed d'in"asaman jikinta yahaye"yasakar mata nauyinsa baki d'aya"zaro ido tayi tana nishi da k'yar tace".niface uk'uty naka broth"Eh nasani amma bazan hak'ura ba"yafad'a yana ware mata hannuwa"yadanne hannuwan"sinsinarta yadingayi yana mayar da numfashi"ita kuwa gaba d'aya yamata nauyi sosai.... broth kirjina dan Allah"wlh nadena tsokanarka"d'ago kansa yyi dg jikinta yana dariya", chakulkuli yadinga mata"tana dariya tana bashi hak'uri"shikuma yana faman tambayarta"zaki koma tsokanata??"ah ah wlh nadena"mirginawa yayi agefen ta"yabar jikinta"turo baki tayi tana kukan shagwab'a"shafa sumar kansa yyi yace".wlh sauk'in ki guda ukuty, d'in kin dake jikinki"da idan nakamaki saikin dinga kiran mama da hujja"Allah kuwa...dama shekaran jiya haka kika dinga cewa wayyo mama zai kash.....kukan shagwab'a tasaka tana hawa jikinsa ta rufe masa baki"sorry babynah na dena shikenan ko?"ni babu ruwana da kai"tafad'a tana k'ok'arin barin jikinsa"rik'eta yayi gam"kamar wani zai k'wace mashi ita"chakulkuli tadingayi masa"yana dariya yacikata"ta sauka da sauri zata gudu yabiyota"zagaye gidan suka dingayi"tun dg bed room d'in ta har parlourn ta" daga nan suka fito compound d'in gidan"saida maryam tagaji da gudun tabari yakamata"wayyo Allah broth"nika d'auke ni nagaji wlh"tafad'a tana maida numfashi tayi kwance ajikinsa"yana mata murmushi ya d'auketa suka koma cikin gidan"kaitsaye bathroom suka nufa"acanma sun b'ata lokaci suna soyewa"sannan suka fito"shiryawa sukayi cikin k'ananun kaya"maryam ta sha make up"suka nufi dining area suka fara lunch"gogan naku nata faman yin santi"sbd girkin yamasa dad'i sosai"bayan sun idar atime d'in anata kiran sallar la'asar"hakan yasa yusuf ya wuce masjeed"bayan an idar da sallar"yana hanyar dawowa gida kuma friends nasa suka kirasa akan suna hanya"hakan yasa ya wuto gidan kawai.....

maryam kuwa bayan fitarsa salla tayi"tana idar da sallar la'asar ta kira umma suka gaisa"anan tasanar mata zuwan yusuf d'azun da kyautar da yayiwa fatima"sosai maryam tayi farin ciki"tana kuma godewa Allah dayasa mahaifiyarta ta gane gsky"bayan sun gama wayar ta kira mama"itama sun d'an yi fira"bayan tayiwa mama k'orafi batazo ba"tace".zatazo nan gaba"bayan mama ta tambayeta babu dai wata matsala?"maryam tace".babu komai"sannan sukayi sallama"hjy maryam tayi kira"bugu 2 ta d'auka tana cewa hallo"maryam ta k'yalk'yale da dariya tace".wai har yanzun haka kikeyi idan ankiraki??"bansaniba!ina cewa dariyar da kikeyi da jamilah ko habiba kike ko?"matsalata dake kenan hjy"dama kiranki nayi mugaisa"yo damuwa kukayi danine?"shima wannan mijin naki yazo d'azun sokai sokai dashi yamun zaune yana zaro ido"kai hjy masha Allah banda ba'a"da wani abu zan aikoshi yakamiki amma na fasa"k'aryar banza"shima dayazo d'azun aiyamun wannan burgar"nakuma ce zanzo gobe ko yau"idan nazo ku koreni mana"ah ah hjy kibari dai sai gobe d'in"yau marece yayi"hmm to ki ajiye mun kayan dad'i"sbd nasan jikata tayi aure"nima na yagi rabona"amma ina amfanin aure irin na matsiyacin yaron nan muhsin?(mijin fatima)"fatima tun biki bata koma ba"sbd be bata abinci"wlh kuwa hjy nasani"Allah ya kyauta yashiryesa"Ameen to"ai yanzun dai anbawa yusuf ke nahuta da zaryar da kukemun"muddin yacanza miki to kimun mgn....maryam na dariya tace".banganeba?"hakan yayi daidai da shigowar yusuf"keda waye kike dariya sweet heart?"wlh hjyar nan ce broth"cewa wai tayi daka can...ke banisan gulma"sharri zakimun?cewar hjy tana zaro ido"maryam na dariya ta kashe wayar"yusuf ya zauna agefenta"ta aza kanta agefen kafad'ar sa tana dariya ta sanar masa yadda sukayi da hjy"yana dariya shima yace".abinda fa tamun d'azun nima kenan"ni wlh banisan tazo gobe"kinsan hjy da saurin fahimta"hakane broth"ai bazan bari ta fahimci komai ba gsky"yauwa uk'uty nah"su faruq na hanya"tashi mu koma d'aki"idan sunzo ki saka hijab saikizo ku gaisa"dato ta amsa tana tashi tsaye yakama kafad'arta ta suka bar parlourn"basu kaiga shiga bed room d'in ta ba"wayarsa tayi ringing"baby kije ina zuwa pls"dato ta amsa"yacika mata hannu ta koma cikin parlourn....yana murd'a k'ofar shigowa parlourn yasamesu tsaye"ango !ango!! murmushin yayi yace".kuyi mgn k'asa k'asa sbd kunada babba murya,karku firgitamun mata"duk gaba d'aya sukayi dariyar shakkiyanci"kafin yusuf yamusu jagora suka shigo cikin parlourn"kai tsaye kan kujeru suka zauna"yusuf yakwaso komai dake dining area yaka musu shi atsakkiyar carpet"sannan yakoma kitchen yazubo musu su dubulan , da sauransu"da drinks"bbu b'ata time suka hau shagali"sai k'od'a abincin da wasashi sukeyi"sbd bbu k'arya yayi dad'i 100%"yusuf kansa nata fasuwa yana jin babu ya matarsa acikin mata.....K'at sukayiwa cikinsu"harta fruit salad d'in saida suka shanye tas.kowa yasaka dubulan nashi a leda"kafin su ajiyewa maryam kowa 5k"dubu 30 cif"yusuf yace".sujira tazo su gaisa mana...flashing yamata ta fito"kanta ak'asa tana murmushi ta musu sallama"suka amsa suna tsokanarta"bayan ta gaishesu suka mata godiya"yusuf nata kareta idan sun tsokaneta"itadai tana murmushi ta juya ta bar parlourn bayan ta musu godiya"bayan taji alamar fitarsu ta fito ta koma share parlourn ta goge"ta wuce kitchen tayi wanke wanke....yusuf be shigo gidan ba sai bayan sallar magrib..

*bayan sati2*

masha Allah rayuwa tayiwa masoyan biyu dad'i"suna cikin farin ciki da kwanciyar hankali"yau kwanasu 17 daidai da aure"kuma maryam d'inki jikinta yau kwanansa 15 dayinsa kenan"yyinda maryam tun last week tasamu aiki a wata private hospital"yusuf ma yakoma bakin aikinsa"yyinda sannu ahankali shak'uwa takoma shiga tsakaninsu"maryam ta rage jin kunyarsa"kullum sai sunsha romance kamar babu gobe"sannan suke yin bacci"yusuf ayau yagama lissafin kwanakin d'inki dake jikin maryam"yanajin ayau babu zancen d'aga k'afa....hjy kaka kuwa tazo ansha drama da ita"maryam ta cikata da abin duniya"sannan maryam tabata abubuwa na kwad'ayi danaci"wannan kenan"..... da misalin k'arfe 9:12 am"yusuf na tsaye gaban mirror d'in d'akinsa"yana sanye da suit bakak'e ,dasukayi mugun amsar fatar jikinsa"yak'ara haske da y'ar k'iba"sbd samun nutsuwa da kwanciyar hankali"suman kansa yake tajewa yanata smile....be ankaraba yaji anyi hugging nasa ta baya"kobe dubaba yasan maryam ce"d'ago kansa yayi suka had'a ido ta cikin mirror d'in"tana sanye da fararen kaya"ta fito sak a nurse d'in ta" lumshe idanuwansa yyi "sbd jin tudun kirjinta na gugar bayansa"cikin cool voice yace".baby zoki d'auramun agogo"dato ta amsa tana sakinsa"ta d'auki agogon"yamik'a mata hannunsa yana mata murmushi"bayan tasaka masa ta fesa masa turare tana turo baki"baby meye kuma?"konayi wani laifi bansaniba?"kayi kyau sosai broth"banaso kafita ayita kallonka...janyota jikinsa yayi murya can k'asa yace".kishine kawai baby yataso miki"karki damu babu wacce zan bari ta kallemiki ni"nidai kasan ward d'in danake aiki babu maza ma"hakane nasani"dama ai dalilin dayasa nace akaiki acan"muje na saukeki saina wuce"faruq jiya yakirani zai kawo madam awo yau"k'ilama suna can"kasanfa wannan watan take haihuwa?"eh haka yafad'a mun"tana sauka kema ki d'auki naki babyn ko?"turo baki tayi tana barin jikinsa"yayi dariya yace". serious adaren yau"sbd naga alamar kin warke sosai"nifa broth ban wani warkeba"tafad'a k'irjin ta na bugawa"murmushi yamata yajata suka fita daga d'akin.....bayan sun fito dg gida"ya ajiyeta agun aiki"sbd tsabar kulawa har office nasu yarakata"abokan aikinta mata nata kallonsu.....bbu jimawa da tafiyarsa faruq da hafsat suka iso asibitin hankali tashe"sbd hafsat d'in na labour"da maryam aka wuce da ita d'akin haihuwa"hankalin maryam yatashi sosai sbd yadda taga hafsat nashan wahala"dukda azuwanta asibitin hafsat ce ta 3 datagani tana labour"kuma ta lura tafishan wahala.hafsat ihu kawai takeyi sbd abin yataho gadan gadan"fita dg cikin labour room d'in maryam tayi"tana fitowa faruq yatari gabanta arikice yace".yaya ta haihun??"tanadai kan hanya"kayita addu'a"zanyiwa doctor mgn tazo ta dubata"dato ya amsa jikinsa asanyaye"sbd yanajin ihun hafsat"yasan ta wahala da alama...

Atare maryam da doctor d'in suka shigo cikin labour room d'in"hakan yayi daidai da baby boy yafad'o duniya"dg nan hafsat ta sume"maryam tahau ta gyara babyn daketa tantsara kuka"yyinda dr d'in ta gyara me jego aka wuce da ita d'akin hutu"bayan anmata allurar bacci"maryam nagama shirya babyn me kama da ubansa"ta fito dashi ahannunta"faruq yana d'akin da aka kai hafsat"acan tasameshi da wasu dangin hafsat d'in"yana murmushi ya amshi babyn"yana cewa sannu da aiki princess d'in abokina"saura kema kibamu baby girl"murmushi kawai maryam tayi tace". congrat ! Allah yaraya mana akan sunnah"ya amsa da Ameen"ki kira abokina ki sanar masa"dama kuna ciki na kirashi"dato ta amsa tana fita dg cikin d'akin..... k'arfe 1:11 pm maryam ta had'a tarkacenta da nufin ta hau adaidaita ta wuce gida tayiwa yusuf girki ,tunda sai 2:30 yake dawowa dg office"d'akin da hafsat take ta nufa da niyar taga idan hafsat ta farka"baby!tana juyowa suka had'a ido da yusuf daya shigo ayanzun"sweet heart sannu da zuwa"ta fad'a tana jifarsa da wani irin murmushi"yamatso kusa da ita yakama hannun ta"baby nah kece kike da gajiya"nima babymu nazo nagani mu wuce gida ko?"wane gidan broth?"gidanki mana"nidai ah ah gidan mama pls"banfa tab'a zuwa ba"bafa ki Ida 3 weeks ba baby"nidai Allah mama nakeso nagani nayi kewarta"tafad'a cikin shagwab'a kamar zatayi kuka.kinga yi shiru baby nah zamuje yanzun idan naga babyn ko?"yauwa my prince"hancinta yaja suka wuce cikin d'akin"nurses d'in dake gun sukayita gulmarsu"wai suna son juna"yusuf yacika girman kai"be sakin fuska"sai yayita wani jin kai sbd yaga yanada kyau(d'an adam kenan) sosai yusuf yadinga santin babyn"yanajin inama nasune shida maryam"pictures yadinga yiwa babyn awaya"sannan ya mik'awa maryam shi tabawa hafsat dake zaune tana huta gajiya...suna fitowa dg d'akin suka nufi get Inda yayi parking"yusuf yace". Allah yasa ke kuma ki haifamun baby girl me kama dake"hakama yaya faruq yace".ni wlh broth tsoron haihuwar ma nakeyi"kaga yadda hafsat taci wuya kuwa?"yana murmushi yace".da maza nayi uk'uty nah dana amshi taki "nahaihun da kaina"yafad'a yana bud'e murfin motar ta shiga"shima yashiga driver sit"to broth Allah yabamu"tunda kanaso ai bazan k'i abinda kakesoba"yana nawa motar wutar ya kalleta murya can k'asa yace".hakane ukuty nah"kikasan ko adaren yau musamu rabon babyn.........?" 6/1/22, 20:13 - Ummi Tandama😇: maryam tace".nidai kabarni nayi nikad'ai"ban aminceba baby"ko kin manta doctor tace".namiki sit bath?"yafad'a yana k'ok'arin janyota jikinsa"kauda kanta tayi tak'i yarda su had'a ido"agogon dake manne jikin bango ya kalla"k'arfe 3:18 pm"lokacin sallar la'asar yama kusa baby"muje muyi wankan"kinsan banason musu ko?"dato kawai ta amsa"batare data kallesaba tace".zanje na d'akko towel nawa"anan ma akwai ai"batace komaiba"yajata suka zauna gefen bed d'in"atsakkiyar cinyoyinsa ya zaunar da ita"yasa hannayensa yazagaye cikinta dasu"yyinda kansa ke gefen kafad'ar ta"yana sinsinar gefen wuyanta"murya can k'asa yace".baby kin cika raki wlh"haihuwa ma haka zamuyita kina ihu?"itama fa wlh da wuyafa broth"keda ko aikin baki faraba"ai Abba yace".zai samomin"ai kamata yayi ace saikin haihun"kinsan zafinta zaki fara aiki"danni Inda mace ne"naje asibiti bbu yarinyar nurse da batada aure zata dubani.... murmushi maryam tayi tace".nima inada wannan tsarin dukda ni nurse ce"matseta yakomayi sosai"cikin rad'a yace".kenan sai mun haihu ko?"um um ba yanzun ba"kima shirya yarinya"inaji ajikina adaren jiya nabaki ajiyar baby na"shagwab'e fuska tayi tana shure shure ajikinsa"matseta yakomayi sosai yayi baya suka baje saman bed d'in"yana mata dariya yace". ukuty ki nutsu wlh"idan kika tsokanoni"zan iya b'ata wannan d'inkin da aka miki kina ihu.....to bakai bane ke tsokanata"wanka kace muyi amma kak'i tashi ka zaunar damu"juyo da ita yayi asaman k'irjinsa"yana kallon lips d'in ta yace" d'umin jikinki nakeso najine baby"kallonsa tayi zatayi mgn"suka had'a ido"gira yad'aga mata"rintse idanuwanta tayi tana murmushi"yaja karan hancinta"ta doke masa hannu"aikuwa zanyi hukunci"saurin bud'e idanuwanta tayi atsorace"ya k'yalk'yale da dariya yana kallon ta yace". matsoraciya"kukan shagwab'a tasaka tana k'okarin barin jikinsa ya rik'eta gam"d'agowa dg kwancen yayi ya mirginota"yadawo samanta"zaro ido tayi tana k'ok'arin turasa"kamar zatayi kuka tace".nika d'aga ni"banida fa lafiya broth"kuma kaine sanadin ciwon....bakinsa daya manna acikin nata"yasaka bata k'arasa mgn ba"wani irin kiss me wuyar fassara yusuf keyiwa maryam"gaba d'aya yakashe mata jiki"idanuwanta arufe tana maida numfashi"yusuf kuwa romance nata yacigaba dayi"stiil bakinsa cikin nata"maryam naganin zai rabata da rigar jikinta tayi saurin rik'e masa hannu"ai tamkar zaburar dashima tayi"gashi da k'yar take iya maida numfashi"yasake mata nauyinsa"yanata tumurmusarta"duk sun hargitsa gadon"saida yusuf yayi nassarar rabata da komai na jikinta"sai pant kawai yabarta dashi"sai gashi har 4 ta wuce yak'i dena lagudar mata jiki"ita kuwa tsabar yadda nashanunta kemata zafi yasakata kuka....wayarsa ce datayi ringing yasakashi"janye bakinsa dg saman dukiyar fulaninta"idanuwansa sunyi jajir"baby kuka kuma?bayan ba wancan mukayiba"batace komaiba"taja bed sheet ta rufe jikinta"yusuf kuwa wayarsa yad'auka"sbd ganin faruq ne"abokina barka da rana"faruq ya amsa da cewa"ango Ango!!irin wannan sharewa haka?"da alama kagama shiga daga ciki"wata dariyar shakkiyanci yusuf yasaki"faruq yace".nan da minti 30 zamu iso insha Allah"okay Allah yakawoku lafiya"dg haka yusuf yakashe wayar"kallon maryam dake turo baki yayi"yana murmushi yace".mero y'ar bak'a"hak'uri fa zakiyi da yanayina"garama kisaba tun ayanzun"yanzun muje da sauri muyi wankan su faruq na hanya"yana fad'in hakan yanufi kan bed d'in"nika kamun towel na d'aura"angama ranki yadad'e"yafad'a yana murmushi"yaje ya bud'e ward rope yazaro towel guda biyu"jallabiyar jikinsa yacire yad'aura nasa"ita kuma ya mik'a mata towel d'in"ya wuce bathroom"ruwan zafi yahad'a acikin bahon wankan"yana k'ok'arin fitowa maryam kuma zata shiga"baya tayi,ya kamo hannunta suka shige ciki"cire towel nasa yyi bbu wata kunya agabanta..... k'ara tasaki tana saka hannunta ta rufe fuskarta"murmushi yadingayi mai sauti"yamatso agabanta yafisge towel nata"ya rungumeta ajikinsa.....wani irin yanayi yusuf yatsintsi kansa"sbd had'uwar fatar jikinsu agu d'aya bbu kaya"nidai muje nayi wankan"tafad'a kanta asaman k'irjinsa"ukuty kamar mu tabbata ahaka"bansan wane irin sonake miki ba"wlh bantab'a jin sha'awar kowace y'a mace ba saike"idan na rungumeki kafin Ayi aurenmu"tofa aranar da ciwon mara zan kwana"ina son wa'annan mutanan"kibarmun abuna pls"yafad'a yana tura hannunsa saman k'irjinta yafara murza mata su....lumshe idanuwanta tayi tana shafa gashin k'irjinsa"broth nimafa wlh ina sonka tuni"kawai ni kunya nakeyi ace muna age mate na aureka"meye aciki uk'uty nah?"zamuyi rayuwarmu tajin dad'i"shafa kansa tayi da gudan hannunta"karka damu broth nida komai nawa mallakin kane kayi komai"namaka alk'awari da dare zan baka mamaki"Allah uk'uty nah?"Eh mana"amma kaga karmuyi bak'i yanzun fa"dato ya amsa yana sakinta"tashige cikin bahon wankan"shikuwa yayi wankansa a shower ta sama"saidai harda wankan wajibi yayi"agaggauce yagama yabarota aciki"yafito yasaka jallabiya yakabbara sallar la'asar"yana sallamewa"maryam na fitowa"broth karigani sauke farali ko?" tafad'a tana kallonsa"naga kar time ya wuce baby"muje na shiryaki ko?"kasaka kaya"kafin nayi sallar tawa ko?"tashi tsaye yyi ya nufota yana murmushi"bece komaiba yasureta"tasaka hannunta ta zagaye wuyansa"suna fira har suka iso d'akin ta"ya'azata saman bed"yashimfid'a mata prayer mate"yad'akko mata hijab da doguwar riga ta kanti"da kansa yasaka mata"nagode da k'okarin ka broth"my baby ai indai ina gidan nan lokacina gaba d'aya nakine"nima haka"tafad'a tana kabbara sallah"shikuma ya wuce d'akin sa yashafa mai"yana saka wani farin yadi kiran faruq yashigo"be d'aga ba"saida yagama saka kayansa"yafesa turare"sannan yad'akko wayar yafito dg d'akin"k'ofar main parlour ya bud'e......

da tulelen cikin hafsat yusuf yafara cin karo"har kumburi tayi na masu ciki"abokina harda madam da kanta?"Eh mana"dukda tayi nauyi sosai"matsawa yusuf yayi suka shigo"hafsat na murmushi tace".ango ina amaryar?tana ciki wanka takeyi"okay ina wuni?"lafiya qlau madam"yafad'a suna zama"musa buha sukayi da faruq"sannan yusuf ya wuce kitchen"dubulan,cincin,alkali,nakiya ,da drinks yahad'o musu acikin tray"yad'akko ya fito"yasamu hafsat nayiwa faruq shagwab'a ita ice cream zatasha"shikuma yace".ah ah sbd lafiyar babynsa"yusuf na ajiye tray d'in"k'amshin dubalan d'in yadaki hancin hafsat"dan Allah my one zanci"yah rabbi sweet heart"gaba d'aya baby nah yasakaki baki iya bak'unta ba"hahaha"mlm idan zaka bata taci kabata"anan ma zatayi bak'unta?"cewar yusuf yana hararar faruq"sorry abokina"ita d'in ce idan tanason abu banida zaman lafiya"zaka gane da gaskiyata idan kunfara laulayi"yusuf na murmushi yatab'e baki yace". very soon muna hanya"Allah yasa to"itadai hafsat cin komai takeyi"sbd sun mata dad'i.....bara naje naga gimbiyar tawa ta fito"cewar yusuf yana barin parlourn"kai tsaye ya nufi bed room d'in maryam.....tana tsaye gaban mirror"tagama shafa da make up"masha Allah ta fito sak a amaryarta"tana sanye da doguwar riga ta dark green d'in shadda"anmata aiki da orange d'in zare"tayi d'aurin d'an kwali ture Inga tsiya"sai k'amshin humra da kulakca jikinta keyi...tana saka y'an kunne.....masha Allah baby"gsky hijab zaki zaka su faruq na parlou fa"irin wannan kwalliyar tawace nikad'ai"ban yarda wani k'ato yaganemun itaba"yafad'a abayanta yanata kallonta ta cikin mirror....angama my prince"yauwa my princess d'ina"bara na d'akko miki hijab"yafad'a yana nufar ward rope d'inta" yafito mata da hijab iya gwiwa orange"da kanshi yasaka mata yana murmushi da yaba kyawun data masa.amma ukuty saifa kin d'aure kin daidaita tafiyarki"ai dama broth"yauwa tawan"yafad'a yana jan hannunta suka fice dg d'akin"hafsat nata cin kayan dad'in ta har lokacin"faruq nata tsokanarta yana shan drinks"ahaka yusuf da maryam suka shigo"gsky wannan matar ki koma nayi fushi dake"cewar maryam suna zama kan kujera itada yusuf"tuba nake amaryarmu"kofa yini bakizoba"saida akayita hidima da mai gidanki ke bandake"ba haka bane amarya"amana afuwa "babyku yahanata zuwa"kinsan next month take haihuwa"cewar faruq"hakane kuma fa"to kinfita"sukayi dariya"bayan sun gama gaisawa"suka fara fira"saiga badiya da mubarak"mama ta aiko su sukawo abinci"sosai maryam ta tarbesu"sbd tasan dai mijinta yayiwa badiya nisa sosai ayanzun"ganin badiya yasaka maryam tadinga narkewa tana shagwab'a"shikuma yusuf nata biye mata"faruq da hafsat nata kallonsu cike da burgewa"sbd maryam batason tashi ta kalli badiya tace".sis jeki kamuku abin motsa baki a kitchen"dato badiya ta amsa tana tashi"saida ta goge kwallarta akitchen d'in"sannan ta d'ebo musu komai itada mubarak"tarasa meyasa?" duk lokacin dataga yusuf sai taji kamar aranar tafara sonsa"saidai kawai taita yin addua azuciyarta"tana fitowa"hafsat na murmushi tace".sis dan Allah zubamin abincin can dakuka kawo"faruq na k'ok'arin mgn"yusuf yace".mlm ina ruwanka?"badiya maza zuba mata"ai kasan inba da daliliba bazatayi hakanba"aikuwa"cewar maryam"bayan badiya ta zuba mata friend rice da coslow "ta zuba mata naman rago soyayye asama.....godiya hafsat ta mata ta amsa tana tayi bissimilah tafara ci"yayinda mubarak beyi mgn ba"yana dai ta latsa waya"suna anan zaune wasu mak'otan su suka shigo su biyu"bayan suma y'ay'an gidan kawu haruna mata 2 sunzo ganin gulma....hakafa suka dingayin bak'i"wasu nazuwa"wasu natafiya"sai gab da magrib su badiya suka tafi gida"faruq da hafsat kuwa anan sukayi magrib"sai anata kiran sallar isha'i suka tafi"yusuf yabisu da nufin yatafi masjeed yayi sallar isha'i....

bayan maryam tayi sallar isha'i"tayi wanka ta saka kayan baccin dasuka fito mata da suran jiki"ta shafa wani turare da anty safeenah tabata tace".tadinga shafawa da dare"saidai ta kalli kanta agaban mirror tayi wani fari da ido.....hakan yyi daidai da shigowar yusuf cikin bed room d'in"wow baby nah"wannan zazzafan wanka haka?"yafad'a yana k'ara sowa da sauri ya rungumeta ta baya"suna kallon kansu acikin mirror d'in"sannu da dawowa my prince"yauwa baby nah"gaba d'aya kinrud'ani"wannan k'amshin fa?"yafad'a yana sinsinar duk Inda yasamu ajikinta"muje kaci abinci kayi wanka saimu kwanta"to ran gimbiya yadad'e"batace komaiba yadaiyi masa murmushi....main parlour suka koma"maryam ta zuba musu abinci a cikin plate d'aya sukaci"suna fira sosai"sai farin ciki yusuf keji"sbd yadda maryam tasaki jikinta dashi sosai"azatonsa yadda d'azun da safe tabashi wahala"haka zaita fama da ita.saiyaga akasin hakan"bayan sun gama"maryam ta kwashe kayan"abinda suka rage yafidda waje yabayar"yadawo yasameta a kitchen tana wanke wanke"kunfa ta yarfo masa a fuska tana dariya"lah lah lah baby niko?"idanfa nakamaki babu wanda zai ceceki"idan kin saba tsokanata kina guduwa gun mama ,yanzun bata nan ai"murmushi tayi tace".to ai saika rama"zqn rama amma sai anjima kad'an"kajidai tsoro"kikace mene?"yafad'a yana matsota"nifa banyi mgn ba"dariya yayi yace".matsoraciya"inba tsoroba maimaita mana"hmmm shikenan dai"tafad'a tana d'auraye hannunta sbd tagama.....muje d'akina acan zamu kwana"narke murya tayi cikin shagwab'a tace".ni d'akina nakeso"kuma ka goyani"hancinta yaja yace".abinda baby nah keso shinake so"yafad'a yana duk'awa ta haye bayansa"asaman bed d'in ta ya azata yace".bara naje na watso ruwa"idan kuma zakije muje"ah ah zan jiraka"kiss ya manna mata agoshi yafita... online ta hau tafara chats da friends nata"sbd rabonta da online 2days anata hidima"tajima tana chats"sai murmushi takeyi"taji anyi wuf anfisge wayar..... d'ago kanta tayi suka had'a ido da yusuf dake tsaye yana latsa wayar"babu komai ajikinsa sai boxer"wannan time nawane baby"nakashe datar"ni Allah ban gama chats nawaba"tafad'a cikin shagwab'a"haurowa yayi saman bed d'in"yahaye samanta yana cewa maimaitamun abinda kikace?"karan hancinsa taja da k'arfi"hahahaha nidai ko baby ?"uhmmm"tafad'a tana shafa k'irjinsa"rigar baccin dake jikinta yazare mata"yarage hasken d'akin"ya kwanta agefenta"mirginota tayi ta haye samansa"k'irjinsa yahad'u gu d'aya"yusuf yasaki wani uban nishi"maryam ta zura masa harshenta yakama yana tsotsa.....hmmm! fad'in budurin da akayi b'ata bakine"maryam tabawa yusuf mamaki sosai"sbd irin salon data dinga masa"yakuma samu nutsuwa"inbacin yana tsoron d'inkin da aka mata,kar yasamu matsala "da babu abinda zai hanashi sex da ita"amma ko hakanma Alhmdllh"sai kusan 12 yasahirta mata"kirjinta nata ciwo da zafi"daurewa kawai takeyi"shikansa yafahimci haka"saita bashi tausayi"sai sannu yake mata"ita kuwa ganin yadamu tace".broth nifa normal nake" naga kanamun sannu ,kawai bacci zanyi"to shikenan baby nah"Allah yamiki albarka"dg haka yajata jikinsa suka lula duniyar bacci......

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull