Kenza eBookz

Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt - Chapter 14

Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt - Chapter 14

Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt Chapter 14: Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt Chapter 14. washe gari✍️ 6/1/22, 20:13 - Ummi Tandama😇: washe gari!amakare…

3,991 words

washe gari✍️ 6/1/22, 20:13 - Ummi Tandama😇: washe gari!amakare suka farka dg bacci. sbd basu sami yin bacci da wuri ba"atare sukayi sallar asuba"bayan sun gama sukayi azkhar"shafa addu'a maryam tayi ta kalli yusuf dake zare jallabiyar jikinsa tace".my prince ina kwana?"lafiya qlau baby"ya gajiyar jiya?"k'asa tayi da kanta batace komaiba"ya ajiye jallabiyar gefen bed yamatso kusa da ita"muje kiyi sit bath d'in ko?"nafayi yanzun dana shiga toilet"okay anjima saiki k'arayi"inaso gurin yayi saurin warkewa ukuty"shiru tayi tana wasa da yatsun hannunta"zomu kwanta tunda y'an jin kunyar sun motsa ko?"break fast zan had'a mana broth"bai kamata mu azawa mama d'awainiya ba....wannan gsky ne ukuty nah" shiryasa akullum kwanan duniya nike k'ara alfahari dake"amma bara nafita"sbd akwai abinda babu a kitchen d'inko?"Eh gsky"okay dame dame ke babu?"bara namaka text kawai"tafad'a tana d'aukar wayarta"shikuwa yasaka jallabiyarsa"yad'auki tashi wayar da ATM card d'in sa"broth hutun sati nawa ka d'auka a office?1week ukuty"ni Allah bemunba"ba one month ake d'auka ba,ko kuma k'aranci 2weeks"kai baby ai yayi yawa"nima 2 weeks naso na d'auka wlh"sbd kawai mu more amarcinmu"to acc nawa yayi low"da wannan satin yafita banjeba"bandani a albashi ,shiyasa"hakane kuma yaya nah"uhmm!zolaya ko?"zomuje ki rakani get"babu musu tabishi yana rik'e da hannun ta"dama bata cire hijab d'in datayi sallah ba"yana bud'e murfin motar"text d'in maryam yashigo"komai da komai na buk'ata narubuta broth"amma idan bakada kud'i akwai kud'i hannuna"ah ah inada kud'i mero y'ar bak'a"idan ina buk'ata zan amshi wa'annan"amma ina kika samu kud'i baby?"dangin umma na nan dana k'auye suka had'a mata su"dubu 50 gudunmuwarta ta bikinmu"shine shekaran jiya tabani"ko akwai abinda zan siya idan ina buk'ata"tunda anmun komai"kibar mata kud'inta tayi wani abun kinjiko?"dato ta amsa"babu abinda zan samu na Allah ya kiyaye?"murmushi tayi tace". Allah yatsare hanya"Ameen"amma sai kinmun kiss ko kuma bazanjeba"dariya tayi batare data kallesaba"ta rissino kanta da nufin ta kama hannun sa ta sumbata"sai fisgota"gaba d'aya ta fad'o jikinsa"broth time fa natafiya"kasan zuwa 12 mun fara bak'i"kissing nawa zakiyi"kuma irin najiya nakeso"nidai kabari kadawo pls"ban aminceba"yafad'a yana d'ago fuskarta ya had'a da fuskarsa"numfashinsu ya gauraya"maryam ta lumshe idanuwanta tana shafa kansa da fuskarsa"yyi hanzarin had'e bakinsu.....saida yayi me isarsa ,sannan yacikata"tana rufe fuskarta ta fita aguje tana dariya"shima dariyar yayi yaja motar yafice dg gidan.... maryam kuwa tana dariyarta ta wuce ta fara gyara main parlour"dama tayi wanke wanke jiya da dare"shashen yusuf ta wuce ta gyara shi tsab"ta wanke toilet"bed room d'in ta ta koma"shima ta gyara"ko ina ta feshe da airfrishner ta kunnah boner"atake gidan yagauraye da k'amshi"ta duba time taga 9:11am"haka time yaja?"tafad'a tana ficewa dg d'akin"kitchen ta wuce ta kunna gas cooker"ta duba robers d'in da aka jera mata"taga ganyayyakin dafa tea"bayan ta d'iba"ta d'auraye tukunya ta aza"tana k'ok'arin ta rufe taji muryar yusuf yana k'wala mata kira"oh broth! tafad'a tana murmushi ta fita"kaya tagani jibge acikin kwalaye"yusuf d'in benan"tana wurga idanuwanta taga ina zata gansa"sai kuma yashigo da wasu kayan"sannu broth "tafad'a da sauri ta amshi wasu"yauwa my princess"gaba d'aya gidan k'amshi yakeyi"ai nasan hakan zai faranta maka ,shiyasa nayi"hakane baby"inason tsafta sosai"muje na kaimiki kayan ciki"dato ta amsa tabishi "komai atare suka jerashi"sannan yakama mata suka had'a break fast d'in" sunata firansu ta masoya har suka idar"komai maryam ta jera a dining table"sannan tasamu yusuf d'akinsa yana waya da wani abokinsa na office nasu"saman jikinsa maryam ta haye"tana kukan shagwab'a"ni broth katashi muyi wanka"adole yusuf yakashe wayar sbd yanayin daya tsintsi kansa"menene babyn broth?"wanka zamuyi"to tashi muje"ina fatan gurin yadena zafin ko?"harfa yanzun yana d'an yimun kad'an"zai dena baby ko zuwa gobe"Allah yasa to"tafad'a tana janye jikinta dg nasa"ta wuce toilet ta had'a musu ruwan wanka"tana ciki yusuf yashigo d'aure da towel iya k'ugunsa"hand shower ta d'auka tana jik'asa"sai dariya takeyi"sbd yanaso yakamata"tak'i yarda"dg k'arshe ya kamota"ya mannata da jikinsa"ya karb'e hand shower d'in ya ajiye"sannan yazare towel nasa"rufe idanuwanta tayi tana dariya"chakulkuli yadinga mata yana jamata kunne"tanata dariya"amma tak'i yarda tankallesa"dg k'arshe yarabata dakomai na jikinta"suka shige cikin bath tub d'in atare.....sunjima acikin toilet d'in"sunata shiririta"da soyewa"saida yakoma yimata sit bath sannan suka fito.....

bayan sun gama break fast"maryam na jikinsa yace". uk'uty zanje gida nagaishe dasu mama da umma"kinga jiya banjeba"zanje broth nima"kije kiyi me baby?"kwananki fa 2 yau agidan nan"jiyama sbd lalura ce shiyasa na amince kika fita"turo baki tayi tace".Toba mama zanje naganiba"tamace jiya da dare zatazo"kuma naga batazoba"uhmmm!ai nasan wlh fad'a kawai maman tayi"bafulatanin mutum kunyane dashi sosai"bana zoton ko haihuwa kikayi mama zatazo gidan nan"nima nayi zaton sbd ta kwantar mun da hankali tace".zatazo"nifa baby tsoronma zuwa nakeyi wlh"kinsan nayiwa mama laifi"had'anin dakikayi da ita ko?"to bakai bane kaja"kodai yanzunma nakoma jaa d'in d'an Allah"?"yatambayeta yana d'aga gira"uhm uhm!nifa baza'a komayiba"hahahaha"kindai fad'a kawai"amma wlh bazan iya juraba"nifa tunani nakeyi duk idan kika haihu yazanyi?"inafa son abin nan sosai baby"wlh nidai bana wani so"mugun zafi ke akwai"murya can k'asa yace".nikuma dad'a nakeji"acikin 2 days d'in nan"bantab'a bacci me dad'i irin na ranakun ba"nidai broth banaso"aiki fa zanfara kasani"miye had'in aikinki da wannan b'angaren?"zakija na hanaki aikin"dama ni da aikin wane kikeso? yafad'a yana murd'e mata kunne"maida wuk'ar my prince"nina isa na zab'i aiki ga mijina"nabarwa wa kai kenan?"abinda nagani kenan"idan kuma badiyar....toshe masa baki tayi tana gallah masa harara"had'e da murd'e masa kunne"ahhhhhh!da zafifa baby"duk zafinsa baikai wuyar daka bani ran nan ba"ni wlh tsoro nakeji"tafad'a cikin shagwab'a tana kwanciya ajikinsa"shafa bayanta yayi Ahankali"cikin taushin murya yace".banason kina zancen tsoron nan baby"kowace da haka ta fara"harta saba"kema zaki saba sosai"fatana Allah yasa karki matse sosai....shure shure tadingayi ajikinsa tana kukan shagwab'a"lumshe idanuwanta yayi yace". menene?"minti nawa zakayi kadawo?"1hour"ni wlh ban yardaba"kabarni nikad'ai"sorry baby nah"40 minit kawai zanyi insha Allah"shikenan! amma dan Allah kacika alk'awari broth"kada nayita jiranka"nima banaso nayi nisa dake"yafad'a yana tashi da ita ajikinsa"kinfara nauyi uk'uty"da alama da anjima da aurenmu jiki zakiyi"nikuma banason k'iba mai yawa"saisa saisa zakiyi"yafad'a yana ajiyeta"mak'alkalewa jikinsa tayi"ita adole saidai yad'auke ta har gun motarsa" yana dariya ya d'auketa suka fito"saidai kafin sukai gun motarsa"wata budurwa ta shigo da wasu security atare da ita"su biyu"sun tsaya bakin get"tawani kafe yusuf da maryam da ido"atake maryam ta had'a rai sbd ganin rukayya ce"(me kawowa yusuf d'inki abaya)uk'uty kinyi bak'uwa fa"ah ah niba bak'uwa ta bace"tafad'a yana ajiyeta"rik'e masa hannu tayi tana b'ata fuska"jikinsa ya janyota yace".menene kuma?"hakan yyi daidai da isowar rukayya Inda suke tsaye"sosai yusuf yad'aure fuska"yak'i kallon gefen da rukayya ke tsaye"maryam kuwa fuska bbu walwala ta amsa sallamar rukayya"rukayya na kallonsu tace".ina kwananku?"malama miye tafe dake gidana??"wayabaki izinin shigowa da wasu security naki??"cewar maryam fuska ad'aure"kiyi hak'uri inason nayi mgn dakune keda mijinki"ko zamu iya shiga ciki"yusuf yakatseta da cewa"nabaki 5 minit ki fad'i dalilin zuwanki anan"sannan dg k'arshe nakoma ganin k'afafuwanki agidana hukuma zata rabamu.....ikon Allah!to k'aruwa ce nakamuku ba wani abu ba"indai agunki zamu sameta mun yafe komeye wlh"cewar maryam tana harararta"wani fari badiya tayi da ido tana taunar cingam"sannan ta tab'e baki tace".last week daddy nah yasanarmun nayi gaggawar fitar da miji"nasanar masa banida kowa"amma akwai wanda nakeso"yanada mata"kuma bazai amince ya aureniba"shine daddy nah yace".nasanar maka idan ka amince da aurena"zai baka million 50"yabaka manager a company nasa"matarka za'a bata million 20"iyayenka za'a basu million 30"kuma bazaka kashe ko bicikaba agun bikin"gidan dazamu zauna"duk daddy nah zai baka da mota da lefe.....yaya kuka gani??zanje zuwa gobe nadawo idan kun gama shawara.....

Cikin tsananin....✍️

Ayi hak'uri da kad'an banida caji😩😩 6/1/22, 20:14 - Ummi Tandama😇: Cikin tsananin b'acin rai yusuf ke kallon rukayya da mugun mamaki"cikin kakkausar murya yace".kinyi kuskure da wawan tunaninki zai saka kisameni sbd dukiyarku"ko duniyar nan da abinda ke ciki zaku mallakamun bazan tab'a aurenki ba"da ace zuwa kikamun da zancen sanadin soyayyar dakikemun kin kamu da wani ciwo"da k'ila idan matata ta amince na aure"saina tausaya miki na aureki"amma bazan iya zama a k'ark'ashin maceba"dg k'arshe ina baki shawara kidinga zama kina tsara zance kafin ki furta"duk ranar dana koma had'uwa dake kika nuna alamar kinsani"zanmiki tozarcin dabaki tab'a zatoba... kasa cewa komai rukayya tayi"aranta tana jin idan yusuf shine autan maza tabarshi har abada"sbd irin wannan tozarcin daya mata...maryam kuwa sosai kishi yataso mata"musammun jin banzayen kalaman rukayya"wai za'a bata million 20"malama tunda yafad'a miki hukuncin daya yanke sai abi wani sarkin kuma"andai rako mata aduniya"sbd lalacewa ace ana neman asiya miki soyayya da kud'i"Inda bakuda kud'in fa,sai kiyi yaya??"to gashi kunada kud'in amma baki samu soyayyar ba"soyayyar danake yiwa mijina"tafi k'arfin na siyar da ita wlh"koda kuwa duniyar da abinda ke ciki zaki mallakamun...juyawa kawai rukayya tayi batace komaiba tabar wajen"security d'in dake bakin get suka bita suka fita"maryam kuwa janye hannunta dake cikin na yusuf tayi"fuska babu walwala tace".gsky bazan iyaba nagaji"duka kwana na2 da zuwa gidanka"har wannan maganar zata b'ullo"anan gaba kumafa?"dama angama da wannan y'ar iskar hjy kubra take ko wa?"ukuty kiyi hak'uri"nasan hakan shine jarabawarmu nidake"kullum inayin addu'a"Allah yahanani shagalta da duniya da abinda ke cikinta"wasu matan sai addu'a kawai"amma sunfi shad'an"gara ita wannan da waccan matar....toko komawa zakayi guntane?"nidai banceba"yafad'a yana k'ok'arin kama hannun ta ta yi baya da sauri ta juya zata koma ciki"meye kike yi haka baby?"muna cikin farin ciki zaki yarda wata tazo ta rusa mana"ni banyarda kaje ko inaba"tana fad'in hakan ta juya da sauri takoma ciki"kan kujera 3 seeter ta kwanta tasaki kuka... yusuf aransa yace".kishi kumollon mata"adole yabi bayan ta "da sallama yashigo cikin parlourn"subahanallahi!kimun shiru baby kona b'ata miki rai"na rigada na sanar miki ni babu wata mace datake burgeni saike"tun muna yara da soyayyar ki natashi azuciyata"nazata zakifi kowa bada shaidata maryam akan hakan"yafad'a yana duk'awa adaidai saitin fuskarta"yad'ago kanta yana share mata hawayenta"yyinda maryam idanuwanta arufe tak'i bud'e su balle tayi mgn"fuskarsa yakai asaitin tata"yahad'e fuskarsu yana kissing d'in kumatunta da goshinta"tutturesa ta dingayi"yana ganin haka"yad'auketa gaba d'aya ya wuce da ita bed room d'in su"nika cikani Allah kuwa"be wani saurareta ba"ya azata saman bed"tayi yunk'urin sauka"yayi saurin hayewa samanta......Hmmm atake labarin yasha banban"sai gashi maryam ta biye masa suna romance kamar babu gobe"saida yusuf yasamu nutsuwa yabarta"dg k'arshe ma d'aukarta yayi suka tafi toilet sukayi wanka"saida yacanza kaya bayan sun fito"tana zaune gefen bed nasa kanta ak'asa"yusuf na gaban mirror atsaye yana taje suman kansa..sweet heart banason ganin ki adamuwa"yusuf nakine sai yadda kikayi da abinki"matan nan ni basa gabana"ina kuma neman tsarin Allah akansu"to meye zai dameki?"amma broth kasan dole na nuna kishi akanka ko?"duk kishinki nafiki"atime d'in da kuke zance da Ahmed"duk idan nazo naganku nikawai nake sanin yadda nakeji azuciyata"in har zaki tuna"duk ranar da kukayi zance dashi"aranar bakya gane kaina koba haka bane?"hakane broth"amma kuma kike nunamun baki gane ina sonki ba?"bafa haka bane"kawai kunya nakeji"nibanga abin kunyaba"miye aciki dan kin auri age mate naki?"Hmmm"nidai ina zakaje dakake canza kaya pls?"ukuty kinga har 11:25 am tayi"zanje gida nagaishesu"kid'an jirani kinji?"dan Allah karka jima"abinda fushima kikayi dani"to bana hak'ura ba"ai dama nafiso ki hak'uran"zoki fesan turare to"tasowa dg gefen bed d'in tayi"tazo ta tsaya gabansa ta duba kan mirror d'in"turaruka kala 3 ta d'auka tana feffesa masa"shikuwa yanata aikin kallonta"tana d'ago kanta da nufin tayi mgn"suka had'a ido"ina kasancewa acikin farin ciki tun dg ranar dana san kinzama mallakina"dan Allah ukuty karki yadda wasu shaid'anu su rinjayi zuciyarki"zaman lafiyarmu yaruguje"inaso nabaki farin ciki me d'orewa"da ace ko 2 week kinyi da saina fita dake"kanta ak'asa tana wasa da yatsun hannunta tace".insha Allah zankasance me yimaka kyakykyawan zato da fahimta"Allah yabamu zaman lafiya me d'orewa"Ameen yah Allah"yafad'a yana rungumeta ajikinsa"lub tayi tana shak'ar k'amshin turarensa.miye kakeso nadafa maka amatsayin lunch?"banida choice baby"sbd nasan ke gwanace agun girki"kidafamun abinda kikaga yadace dani"yafad'a yana kissing goshinta yacikata"muje nataka maka"dato ya amsa"yana d'aukar wayarsa suka fice....ko abakin get sun b'ata lokaci suna soyayya"sannan yashige mota yatafi gida"maryam ta wuce ciki....

Yusuf na isowa gida"yayi parking yafito"kai tsaye sashen hjy yawuce"hjy na zaune tana lazimi"bayan tagama sallar walha"parlorn ashare k'al angogeshi"ta kunna turaren tsinke"cire takalminsa sawu ciki yusuf yayi"yashigo da sallama"d'ago kanta tayi"ta wani had'e rai tace".wanake gani haka?"zama yayi kan kujera yace".abinda idonki yanuna miki"yanzun mekazo kamun?"nace wacce kake mayata akanta" kake mun sintirin zuwa anbaka ita ko?"to zuwan mezakamun Allah natuba"gaba d'aya bakada kara"tunda aka kaimaka jikata kwana2 sai yau zakqshigo gaisheni?sbd haka ka koma Inda ka fito"okay bara natafi"tunda kina korar mai gida ko?"bansaniba"mai gidan da babu ko sisi"ai abinda nazo nakamiki kenan"amma bara na koma da abuna"dama can bakayi niyaba"ni yanzun yaya jikata take?"tana nan lafiya qlau"nasan zata kiraki awaya.ah ah zanzo ko gobe ne naganku"ah ah basai kinzoba dan Allah"yafad'a azuciyar sa beso taje kartagane wani abu yafaru yafasha tonon silili da mita agunta.hjy tace".oh haka zakace ko?"to Inda na godewa Allah ba gunka zaniba"yusuf na k'ok'arin mgn wayarsa tayi ringing"yana dubawa yaga faruq ne"tashi tsaye yyi yana d'aga wayar yafice dg parlourn"hjy ta tab'e baki tana rakashi da harara.....yusuf nagama waya da faruq ya wuce part d'in su mama"badiya da muhd na zaune a parlourn suna fira"kasancewar tun bayan biki badiyar na gidan bata koma gidansu ba.amsa sallamar sa muhd yayi yana cewa ango kasha k'amshi"murmushi kawai yusuf yayi yabashi hannu sukayi musabuha"badiyar ta gaishesa da tambayarsa maryam"yabata amsa da tana lafiya"aransa yana gulmarsu ,wai zance da rana tsaka haka"da wannan tunanin ya wuce bed room d'in mama"yasameta zaune tana ninke kaya"k'asa yayi da kansa yana sallama"amsawa tayi tana k'are masa kallo"acikin 2 days har yayi haske.... lallai dabasu bawa yusuf maryam ba"da k'ila sun rasashi"mama sannu da gida"yafad'a yana k'ok'arin zama kan carpet"yauwa"ina kwana?"lafiya qlau"ina Abba?"yafita kasuwa tun 10:am"uk'uty nah tana gaisheki"ina amsawa"dama ai jiranka nakeyi wlh"sbd hankali yamaka yawa"gaka kai ango ko?"baka bari akwana biyu"dg zuwanta ka afka mata"kajamuku yawon zuwa asibiti" to wlh ka kiyaye ni"idan nagano kana matsa mata"zan sanarwa Alh tadawo gida....duk be kawo hakaba mama!nayi kuskure amun afuwa"ai dama haka zakace"wlh idan naga y'ata ta rame kotayi duhu nida kaine agidan nan"kiyi hak'uri mama dan Allah"ukuty tana cikin farin ciki"nabarota agida"kashiga sashen umman ku?"ah ah"gun hjy nafara zuwa"to kaje ka gaisheta"maimakon kazo da safe sosai"yadda Alh da baban naku na nan"sai kazo da rana"bamu tashi dà wuri ba mama"ni gaba d'aya bakiyi murnan zuwana ba"kamanta goyaka zanyi k'arshen murna"be koma mgn ba"bayan shiru yaratsa tsakani"sannan yusuf yace".gsky mama kiyiwa yarinyar nan badiya mgn"ita any time zance"kuma a main parlou dan kawai yana na gida"idan ke kinaso ki fita zuwa kitchen ko wani wajen fa"amma sbd suna a parlourn bbu damar yin hakan"wlh nima yusuf inada niyar namata mgn"dama jiya Alh yace".zai yiwa mahaifin sa mgn"idan da gske muhd keson badiya yaturo magabatansa.okay hakan ma yayi"na wuce mama dg can"kagaishemun da ita"zataji"dg haka yafita"shashen umma ya wuce"yasamu fatima acan"da alama yaji tamayo"sbd bayan sun gama gaisawa da umma yake tambayar fatima su jidda"tace".suna gun abbansu"dg nan umma ta sanar masa ai tayo yaji sbd be bata abinci"dubu 5 yusuf yabawa fatima yace".ta koma d'akinta"lokaci kad'an yake jira zai yi maganin muhsin mijinta.sosai su umma suka masa godiya"bayan ya baro gidan"yatsaya ahanya ya siya musu kayan fruits"koda ya iso anguwarsu anfara kiran k'arfe 1:11pm"hakan yasa yatsaya yayi sallah sannan ya wuce gida..

Ab'angaren maryàm kuwa bayan fitar yusuf"kitchen ta nufa"ta b'arza shinkafa, ta aza dambun shinkafa....acikin awa d'aya da rabi da wasu mintina ,tagama dambun shinkafa da coslow"ga peppe chicken tayi"komai takai dining area tana jerawa da nufin ta koma kitchen tayi wanke wanke"yusuf yasaka key ya bud'e k'ofar"oyoyo my prince"ta fad'a tana murmushi"bazan amsaba sai anzo anyi hugging nawa"batace komaiba ta k'araso gunsa"ta russinah k'asa tace".sannu da zuwa broth"ya hanya??"tafad'a tana amsar ledojin hannunsa"bata yayi yana kama hannunta ta mik'e tsaye yajata jikinsa ya rungumeta"yauwa baby nah sannu da aiki kinji?"meye baki gama ba saina miki?"nagama komai broth"sallah zanyi saina yi wanke wanke na goge kitchen d'in"okay fruit salad nakeso nasha"kije kiyi sallar zan Ida abinda bakiyiba"nidai kabarshi ka zauna ka huta dan Allah"ta fad'a cikin murya mai kama da rad'a"nibanyi aikin gajiyaba baby"muje kitchen d'in"bbu musu tajanye jikinta dg nasa suka wuce kitchen d'in"yana bata labarin yadda mama ta masa tas"maryam na masa dariya"yana cewa zai kamata"da haka ta wuce taje tayi sallar"tana dawowa tasamesa yana goge kitchen d'in"sannu da aiki broth"banyi aiki sosai ba uk'uty"kece dai kikayi aiki"tunfa aget dana shigo nakejin k'amshin girkinki"da alama liyafa kika shirya mun"kuma faruq yakirani da la'asar friends namu zasuzo cin abincin amarya"shine nake zaton kawai abasu snacks da drinks kawai....indai bazasu wuce mutum 6 ko 5 ba lafiya qlau girkin danayi zai ishesu"sundai kai 5 d'in gsky"okay babu damuwa"ta fad'a tana fara yanka fruits d'in"yusuf na idarwa yazo gab da ita ya rungumeta ta baya"ya'aza kansa agefen kafad'ar ta"murya can k'asa yace".mata kuna k'ok'ari uk'uty"sosaima broth"amma wasu mazan basa ganin k'ok'arin matansu"wasu kuma matan basa ganin k'ok'arin mazajensu"nidai ina ganin k'ok'arin iyayanmu mata dakuma matata"kamar yadda nima nake ganin k'ok'arin nawa mijin ba"da gske?"Eh mana"y'ar dariya yayi yace".mero y'ar bak'a"Allah nima akwai sunan dabakaso da zankiraka dashi"kirani naji"Hmmm!mugunta zakamun idan nafad'a ai"tsoro dai kikeji"turo baki tayi tace"ni bbu wani tsoron danakeji"yana sinsinarta yace".to kifad'amun naji mana"yanzun dai ba gida bane"balle ki b'uya agun mamako?"daidai maryam ta idar da had'awa tace".broth muje muyi wankan ko?"okay baby"yafad'a yana matsawa dg jikinta"ta d'auki bowl d'in fruit salad d'in tasaka fridge"ta kalli yusuf dake latsa waya tace".ISUHUUUUU!yana d'ago kansa tamasa gwalo ta zura aguje"dariya yayi me sauti yana rufa mata baya....✍️ 6/1/22, 20:14 - Ummi Tandama😇: Abed room d'in maryam suka yada zango"maryam na ihu ta haura kan bed d'in tace".broth pls natuba wlh"dariyar mugunta yayi yana haurowa saman bed d'in"asaman jikinta yahaye"yasakar mata nauyinsa baki d'aya"zaro ido tayi tana nishi da k'yar tace".niface uk'uty naka broth"Eh nasani amma bazan hak'ura ba"yafad'a yana ware mata hannuwa"yadanne hannuwan"sinsinarta yadingayi yana mayar da numfashi"ita kuwa gaba d'aya yamata nauyi sosai.... broth kirjina dan Allah"wlh nadena tsokanarka"d'ago kansa yyi dg jikinta yana dariya", chakulkuli yadinga mata"tana dariya tana bashi hak'uri"shikuma yana faman tambayarta"zaki koma tsokanata??"ah ah wlh nadena"mirginawa yayi agefen ta"yabar jikinta"turo baki tayi tana kukan shagwab'a"shafa sumar kansa yyi yace".wlh sauk'in ki guda ukuty, d'in kin dake jikinki"da idan nakamaki saikin dinga kiran mama da hujja"Allah kuwa...dama shekaran jiya haka kika dinga cewa wayyo mama zai kash.....kukan shagwab'a tasaka tana hawa jikinsa ta rufe masa baki"sorry babynah na dena shikenan ko?"ni babu ruwana da kai"tafad'a tana k'ok'arin barin jikinsa"rik'eta yayi gam"kamar wani zai k'wace mashi ita"chakulkuli tadingayi masa"yana dariya yacikata"ta sauka da sauri zata gudu yabiyota"zagaye gidan suka dingayi"tun dg bed room d'in ta har parlourn ta" daga nan suka fito compound d'in gidan"saida maryam tagaji da gudun tabari yakamata"wayyo Allah broth"nika d'auke ni nagaji wlh"tafad'a tana maida numfashi tayi kwance ajikinsa"yana mata murmushi ya d'auketa suka koma cikin gidan"kaitsaye bathroom suka nufa"acanma sun b'ata lokaci suna soyewa"sannan suka fito"shiryawa sukayi cikin k'ananun kaya"maryam ta sha make up"suka nufi dining area suka fara lunch"gogan naku nata faman yin santi"sbd girkin yamasa dad'i sosai"bayan sun idar atime d'in anata kiran sallar la'asar"hakan yasa yusuf ya wuce masjeed"bayan an idar da sallar"yana hanyar dawowa gida kuma friends nasa suka kirasa akan suna hanya"hakan yasa ya wuto gidan kawai.....

maryam kuwa bayan fitarsa salla tayi"tana idar da sallar la'asar ta kira umma suka gaisa"anan tasanar mata zuwan yusuf d'azun da kyautar da yayiwa fatima"sosai maryam tayi farin ciki"tana kuma godewa Allah dayasa mahaifiyarta ta gane gsky"bayan sun gama wayar ta kira mama"itama sun d'an yi fira"bayan tayiwa mama k'orafi batazo ba"tace".zatazo nan gaba"bayan mama ta tambayeta babu dai wata matsala?"maryam tace".babu komai"sannan sukayi sallama"hjy maryam tayi kira"bugu 2 ta d'auka tana cewa hallo"maryam ta k'yalk'yale da dariya tace".wai har yanzun haka kikeyi idan ankiraki??"bansaniba!ina cewa dariyar da kikeyi da jamilah ko habiba kike ko?"matsalata dake kenan hjy"dama kiranki nayi mugaisa"yo damuwa kukayi danine?"shima wannan mijin naki yazo d'azun sokai sokai dashi yamun zaune yana zaro ido"kai hjy masha Allah banda ba'a"da wani abu zan aikoshi yakamiki amma na fasa"k'aryar banza"shima dayazo d'azun aiyamun wannan burgar"nakuma ce zanzo gobe ko yau"idan nazo ku koreni mana"ah ah hjy kibari dai sai gobe d'in"yau marece yayi"hmm to ki ajiye mun kayan dad'i"sbd nasan jikata tayi aure"nima na yagi rabona"amma ina amfanin aure irin na matsiyacin yaron nan muhsin?(mijin fatima)"fatima tun biki bata koma ba"sbd be bata abinci"wlh kuwa hjy nasani"Allah ya kyauta yashiryesa"Ameen to"ai yanzun dai anbawa yusuf ke nahuta da zaryar da kukemun"muddin yacanza miki to kimun mgn....maryam na dariya tace".banganeba?"hakan yayi daidai da shigowar yusuf"keda waye kike dariya sweet heart?"wlh hjyar nan ce broth"cewa wai tayi daka can...ke banisan gulma"sharri zakimun?cewar hjy tana zaro ido"maryam na dariya ta kashe wayar"yusuf ya zauna agefenta"ta aza kanta agefen kafad'ar sa tana dariya ta sanar masa yadda sukayi da hjy"yana dariya shima yace".abinda fa tamun d'azun nima kenan"ni wlh banisan tazo gobe"kinsan hjy da saurin fahimta"hakane broth"ai bazan bari ta fahimci komai ba gsky"yauwa uk'uty nah"su faruq na hanya"tashi mu koma d'aki"idan sunzo ki saka hijab saikizo ku gaisa"dato ta amsa tana tashi tsaye yakama kafad'arta ta suka bar parlourn"basu kaiga shiga bed room d'in ta ba"wayarsa tayi ringing"baby kije ina zuwa pls"dato ta amsa"yacika mata hannu ta koma cikin parlourn....yana murd'a k'ofar shigowa parlourn yasamesu tsaye"ango !ango!! murmushin yayi yace".kuyi mgn k'asa k'asa sbd kunada babba murya,karku firgitamun mata"duk gaba d'aya sukayi dariyar shakkiyanci"kafin yusuf yamusu jagora suka shigo cikin parlourn"kai tsaye kan kujeru suka zauna"yusuf yakwaso komai dake dining area yaka musu shi atsakkiyar carpet"sannan yakoma kitchen yazubo musu su dubulan , da sauransu"da drinks"bbu b'ata time suka hau shagali"sai k'od'a abincin da wasashi sukeyi"sbd bbu k'arya yayi dad'i 100%"yusuf kansa nata fasuwa yana jin babu ya matarsa acikin mata.....K'at sukayiwa cikinsu"harta fruit salad d'in saida suka shanye tas.kowa yasaka dubulan nashi a leda"kafin su ajiyewa maryam kowa 5k"dubu 30 cif"yusuf yace".sujira tazo su gaisa mana...flashing yamata ta fito"kanta ak'asa tana murmushi ta musu sallama"suka amsa suna tsokanarta"bayan ta gaishesu suka mata godiya"yusuf nata kareta idan sun tsokaneta"itadai tana murmushi ta juya ta bar parlourn bayan ta musu godiya"bayan taji alamar fitarsu ta fito ta koma share parlourn ta goge"ta wuce kitchen tayi wanke wanke....yusuf be shigo gidan ba sai bayan sallar magrib..

*bayan sati2*

masha Allah rayuwa tayiwa masoyan biyu dad'i"suna cikin farin ciki da kwanciyar hankali"yau kwanasu 17 daidai da aure"kuma maryam d'inki jikinta yau kwanansa 15 dayinsa kenan"yyinda maryam tun last week tasamu aiki a wata private hospital"yusuf ma yakoma bakin aikinsa"yyinda sannu ahankali shak'uwa takoma shiga tsakaninsu"maryam ta rage jin kunyarsa"kullum sai sunsha romance kamar babu gobe"sannan suke yin bacci"yusuf ayau yagama lissafin kwanakin d'inki dake jikin maryam"yanajin ayau babu zancen d'aga k'afa....hjy kaka kuwa tazo ansha drama da ita"maryam ta cikata da abin duniya"sannan maryam tabata abubuwa na kwad'ayi danaci"wannan kenan"..... da misalin k'arfe 9:12 am"yusuf na tsaye gaban mirror d'in d'akinsa"yana sanye da suit bakak'e ,dasukayi mugun amsar fatar jikinsa"yak'ara haske da y'ar k'iba"sbd samun nutsuwa da kwanciyar hankali"suman kansa yake tajewa yanata smile....be ankaraba yaji anyi hugging nasa ta baya"kobe dubaba yasan maryam ce"d'ago kansa yayi suka had'a ido ta cikin mirror d'in"tana sanye da fararen kaya"ta fito sak a nurse d'in ta" lumshe idanuwansa yyi "sbd jin tudun kirjinta na gugar bayansa"cikin cool voice yace".baby zoki d'auramun agogo"dato ta amsa tana sakinsa"ta d'auki agogon"yamik'a mata hannunsa yana mata murmushi"bayan tasaka masa ta fesa masa turare tana turo baki"baby meye kuma?"konayi wani laifi bansaniba?"kayi kyau sosai broth"banaso kafita ayita kallonka...janyota jikinsa yayi murya can k'asa yace".kishine kawai baby yataso miki"karki damu babu wacce zan bari ta kallemiki ni"nidai kasan ward d'in danake aiki babu maza ma"hakane nasani"dama ai dalilin dayasa nace akaiki acan"muje na saukeki saina wuce"faruq jiya yakirani zai kawo madam awo yau"k'ilama suna can"kasanfa wannan watan take haihuwa?"eh haka yafad'a mun"tana sauka kema ki d'auki naki babyn ko?"turo baki tayi tana barin jikinsa"yayi dariya yace". serious adaren yau"sbd naga alamar kin warke sosai"nifa broth ban wani warkeba"tafad'a k'irjin ta na bugawa"murmushi yamata yajata suka fita daga d'akin.....bayan sun fito dg gida"ya ajiyeta agun aiki"sbd tsabar kulawa har office nasu yarakata"abokan aikinta mata nata kallonsu.....bbu jimawa da tafiyarsa faruq da hafsat suka iso asibitin hankali tashe"sbd hafsat d'in na labour"da maryam aka wuce da ita d'akin haihuwa"hankalin maryam yatashi sosai sbd yadda taga hafsat nashan wahala"dukda azuwanta asibitin hafsat ce ta 3 datagani tana labour"kuma ta lura tafishan wahala.hafsat ihu kawai takeyi sbd abin yataho gadan gadan"fita dg cikin labour room d'in maryam tayi"tana fitowa faruq yatari gabanta arikice yace".yaya ta haihun??"tanadai kan hanya"kayita addu'a"zanyiwa doctor mgn tazo ta dubata"dato ya amsa jikinsa asanyaye"sbd yanajin ihun hafsat"yasan ta wahala da alama...

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull