Kenza eBookz

Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt - Chapter 15

Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt - Chapter 15

Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt Chapter 15: Yan'uwantaka ne ko soyayya cmplt Chapter 15. Atare maryam da doctor d'in suka shigo cikin labour room…

3,591 words

Atare maryam da doctor d'in suka shigo cikin labour room d'in"hakan yayi daidai da baby boy yafad'o duniya"dg nan hafsat ta sume"maryam tahau ta gyara babyn daketa tantsara kuka"yyinda dr d'in ta gyara me jego aka wuce da ita d'akin hutu"bayan anmata allurar bacci"maryam nagama shirya babyn me kama da ubansa"ta fito dashi ahannunta"faruq yana d'akin da aka kai hafsat"acan tasameshi da wasu dangin hafsat d'in"yana murmushi ya amshi babyn"yana cewa sannu da aiki princess d'in abokina"saura kema kibamu baby girl"murmushi kawai maryam tayi tace". congrat ! Allah yaraya mana akan sunnah"ya amsa da Ameen"ki kira abokina ki sanar masa"dama kuna ciki na kirashi"dato ta amsa tana fita dg cikin d'akin..... k'arfe 1:11 pm maryam ta had'a tarkacenta da nufin ta hau adaidaita ta wuce gida tayiwa yusuf girki ,tunda sai 2:30 yake dawowa dg office"d'akin da hafsat take ta nufa da niyar taga idan hafsat ta farka"baby!tana juyowa suka had'a ido da yusuf daya shigo ayanzun"sweet heart sannu da zuwa"ta fad'a tana jifarsa da wani irin murmushi"yamatso kusa da ita yakama hannun ta"baby nah kece kike da gajiya"nima babymu nazo nagani mu wuce gida ko?"wane gidan broth?"gidanki mana"nidai ah ah gidan mama pls"banfa tab'a zuwa ba"bafa ki Ida 3 weeks ba baby"nidai Allah mama nakeso nagani nayi kewarta"tafad'a cikin shagwab'a kamar zatayi kuka.kinga yi shiru baby nah zamuje yanzun idan naga babyn ko?"yauwa my prince"hancinta yaja suka wuce cikin d'akin"nurses d'in dake gun sukayita gulmarsu"wai suna son juna"yusuf yacika girman kai"be sakin fuska"sai yayita wani jin kai sbd yaga yanada kyau(d'an adam kenan) sosai yusuf yadinga santin babyn"yanajin inama nasune shida maryam"pictures yadinga yiwa babyn awaya"sannan ya mik'awa maryam shi tabawa hafsat dake zaune tana huta gajiya...suna fitowa dg d'akin suka nufi get Inda yayi parking"yusuf yace". Allah yasa ke kuma ki haifamun baby girl me kama dake"hakama yaya faruq yace".ni wlh broth tsoron haihuwar ma nakeyi"kaga yadda hafsat taci wuya kuwa?"yana murmushi yace".da maza nayi uk'uty nah dana amshi taki "nahaihun da kaina"yafad'a yana bud'e murfin motar ta shiga"shima yashiga driver sit"to broth Allah yabamu"tunda kanaso ai bazan k'i abinda kakesoba"yana nawa motar wutar ya kalleta murya can k'asa yace".hakane ukuty nah"kikasan ko adaren yau musamu rabon babyn.........?" 6/1/22, 20:14 - Ummi Tandama😇: shiru maryam tayi tana wasa da yatsun hannunta"aranta tana tuna azabar datasha a first night d'in su"gashi da alama yau bazai barta ba"hakan yasa duk jikinta yayi sanyi.yusuf kuwa yana driving nasa yana dariya k'asa k'asa "wai broth dariyar me kakeyi?"hmm!wata yarinya ce matsoraciya tabani dariya"turo baki tayi tace".yasunan ta to?"nima namanta sunanta"amma sunanta yafara da *M* hararar wasa maryam ta gallah masa"yayi dariya yace".kin tsargu da kanki ko baby?"Allah zan had'aka da mama"tunda Kinga gidan zamuje ko?"to bara na fasa mutafi gidan mu"yafad'a yana k'ok'arin canza hanya....da sauri maryam ta fad'o jikinsa tasaki kukan shagwab'a.....nifa wasa nakeyi broth"dan Allah muje kona kama kuka"tafad'a tana kwantowa ajikinsa...yah salam! yafurta azuciyar sa"sbd yanayin da maryam ta jefasa"da baiyi da gske ba"da motar ta k'wace dg hannunsa"uk'uty kinaso ki kayar damu ko?"to bakai bane zaka canza hanya"to badole nacanza hanya ba"kinaso ki had'ani da mama"k'ilama ta rik'e mun ke sai dare"yo aidama sai dare zan koma gida.....to gsky afasa zuwa gidan maman gaba d'aya" shikenan naji k'arfe 6 yayi ko?"haba baby!ina laifin 4 pm mu koma gida"kinga kinyi awa 3 kenan ko?"shikenan broth hakanma yayi ai"yauwa sweet heart"to miye zaki musu tsaraba dashi?"ga hjy sarkin kwad'ayi itama"muje ga super market can musiya musu sabilai da turare"dato ya amsa suna Ida isowa gun"yayi parking"ukuty zauna ciki naje"banaso ayita kallemunke"ni wlh ah ah "nasan ko akwai wasu matan aciki"dariya kawai yyi yaja hancinta suka fito atare"yarufe motar da key suka shige cikin super market d'in yana rik'e da hannun ta.......kai tsaye layin turaruka suka farabi"anan suka fara zab'a"broth wancan nada k'amshi sosai ko cewar maryam tana duba wani turare?"d'ago kansa yusuf yayi da nufin yakalli turaren......idanuwansa suka hasko masa Ahmed tsaye yanata aikin kallon maryam da wasu turaruka a hannunsa....sweet heart kagama zab'a?"yusuf yaji wata muryar daya sani"juyawar dazaiyi yaga ashe rukayya ce" ketambayar Ahmed yagama zab'a"maryam ganin yusuf beyi mgn ba yasaka ta kallesa"itama ganinsu tayi atare"d'auke kanta tayi da sauri"sbd ganin Ahmed nata kallonta"yusuf kuwa atake yahad'a gabas da yamma ya murtuke fuska"saima jan hannun maryam yayi suka bar center d'in"sukayi gaba"rukayya ta tab'e baki tana kallon Ahmed tace".kasansune sweet heart?"girgiza kansa yyi beyi mgn ba..... yusuf kuwa sosai kishi yataso masa"yayi dana sanin zuwa da maryam ciki"yatabbatar kallon da Ahmed keyi mata"k'ila tuna yatab'a soyayya da ita yayi"be wani tsaya zab'ar soap d'in ba"yad'auki masu yawa"maryam ta d'auka ,suka wuce gun biyan kud'i"maryam na lura da yanayinsa"ta daiyi shiru kawai batace komaiba"bayan sun gama biyan kud'in yad'aukar mata ledojin suka fito"broth!uhmm!kawai yafad'a yana shiga motar"bayan ta shigo yaja motar"Ahankali tace".bai kamata sbd ganin wani can ba kasauya dg fara'a zuwa k'unciba"dan Allah broth kacire zancen wancen mutumin aranka" tunda dai komai ya wuce....ajiyar zuciya yusuf yasaki yace".insha Allah ukuty"bakisan yadda kike acikin zuciya taba"shiyasa har dan na nuna kishinki kiga kamar ban kyautaba.ka kyauta mana broth"nuna kishi ga mutum ai shine matakan SO"sannuki malamar SO.....dariya maryam tayi"dg haka yusuf yasaki ransa suna fira har suka iso gidan"bayan sungama parking suka fito atare"sashen umma kai tsaye suka wuce"yusuf yace".zanje masjeed nayi sallar azahar yanzun"idan na idar saina shigo mu shiga ciki"dato ta amsa yacikata yajuya yatafi"ita kuma ta wuce ciki da ledojin a hannunta.

umma na zaune aparlourn bayan ta gama sallar azahar"taji sallamar maryam"amsawa tayi tana murmushi tace".kece da rana haka?"Eh umma sannu da gida"tafad'a tana shigowa cikin parlourn ta zauna kan carpet ta cire hijab nata"umma ta bita da kallo aranta tace". masha Allah"sbd yadda taga y'ar tata tayi acikin kwana 17 "ina wuni umma?"lafiya qlau ya gidan?"da kuma aikin?"Alhmdllh dg can muke ma"matar yaya faruq ta haihu yau"Allah ya raya"Ameen"tare da broth muke yaje yayi sallah yadawo"dato umma ta amsa tana ta kallon maryam d'in"ledojin ta bud'e tace".nan kawai muka fara yowa"broth yasiya muku"to madallah"Allah yasa albarka"saiki d'ibarwa maman taku da hjy ko?"Eh"tafad'a tana fiddawa umma"sink'i sabili biyu da turare biyu" umma ta d'auka tana godiya"sauran maryam tasaka aleda"kafin ta wuce ciki tayi alwalah tayi sallar azahar"tana idarwa ta fito parlourn"umma na kallonta tace".aka miki abinci?"abarshi sai anjima"....kafin umma tayi mgn yusuf yashigo parlourn da sallama"umma fuska asake ta amsa"yaduk'a yagaisheta"ta amsa tana masa godiya da saka masa albarka"maryam na kallonsa tace".broth kajima masjeed d'in"azkhar nayi"yabata amsa yana latsa wayar sa"kikamasa abinci tunda ke bazakiciba"shima ai ba yanzun zaiciba umma"umma miye kika dafa?"yusuf yatambaya yana kallon maryam daketa turo baki"tuwon semonvita ne da miyar kub'ewa busassa"cewar umma"asamun zanci"to ke mecewa sai anjima gashi kinji yanasoko?"turo baki maryam tayi tace".nina fasa idan naje gun mama naci"murmushi umma tayi tace". yak'ara afki ai"hakan yyi daidai da shigowar mubarak "da alama dg skul yake"gaishe dasu maryam yyi"yusuf na murmushi yatashi tsaye yace".umma abashi yakaimun sashen hjy"dato umma ta amsa ta nufi kitchen"sai asannan yusuf ya kalli maryam yana dariyar shakkiyanci yace".zomuje gun kishiyarki ko?"harara ta gallah masa"mubarak yayi dariya yana barin parlourn"murya can k'asa yace". ukuty ke bakyajin kunyar umman?"harara ta gallah masa ta d'auki hijab nata ta saka suka fito"yusuf nata tsokanar ta suka iso shashen hjy"tana sallah a parlourn ta"ta rufe bed room d'in da key"zama sukayi kan kujera"hakan yyi daidai da shigowar mubarak da tray"tuwo malmala2 da bowl d'in miya arufe"taji man shanu"sai robar ruwa guda d'aya da cup agefe"ajiyewa agabansu yayi yafita"ukuty ke bazakici ba?"uhmm"ai nasan yayi dad'i kuma bazan sammiki ba"yafad'a yana warware leda guda"yasaka spoon yafaraci"sai k'amshin man shanu ketashi.....hjy jikinta na kirma ta sallame sallah ta kalli maryam da kanta ke asaman kafad'ar yusuf tace".sannunku sarakan marassa kunyar duniya.garadai da akamuku aure"Inda ba'a muku aureba"da kama matsarta agida"ke yanzun babu kunya bbu tsoron Allah"da rana tsaka haka kike shige masa"haba idan yatsufar dake aike kika sani"kinaji kina gani zai d'auki budurwa sabon jini.... Atake maryam ta had'a rai tana hararar hjy"sbd nafad'i gsky kike harara ta?"kedai duk sadda mutum yazo gunki sai kin gaya masa mgn marar dad'i"to nafahimceki kishine ke damunki"cewar yusuf yana cin abincin sa"dole kace haka mana"nama tambayeku dg ina kuke?"Inda kika aikemu"harda tsaraba nayo kingani"amma sbd kalamanki zan koma da abuna"cewar maryam tana nunawa hjy ledar hannunta.k'asa da murya hjy tayi tace".bakiji isuhun yace".kishine ke damuna ba?"ai dole nayi kishi ko?"gaba d'aya dariya maryam da yusuf sukayi"maryam ta zaro sabili da turare ta ajiyewa hjy gabanta"baki washe ta d'auka tana godiya"yusuf dai nata kallon hjy"yana gama shan ruwa yamik'ar da maryam tsaye"hjy kibada kayan nan akaiwa umma"mun wuce mu"to kugaida gida nagode"suna fita hjy ta tab'e baki tace" y'an jarababbun k'wal ubah"ai dg ganin yaron can yusuf zaiyi fitinah aradun Allah....

mama na parlou zaune da anty safeenah datazo suna fira"su maryam suka shigo"da gudu taje ta haye cinyar mama tana murna"mama na dariya tace".autata sai yau aka tuna dani?"yusuf daya rungume hannunsa akirji yayi tsaye abakin k'ofar yana kallonsu yayi saurin cewa"tafa manta dake mama"yauma nine nace muzo"harara mama tasakar masa tace".bar yardaba"k'ilan kaine ma ka hanata zuwa"Eh wlh mama shine yace".abari sai wani time"saida nayi kuka tukum ya yarda.....harara mama tasake aikawa yusuf dashi"anty safeenah nata dariya tana kallonsu"aranta tace". masha Allah yara sun canza" alamar suna samun kwanciyar hankali kenan"bayan sun gama gaisawa maryam tabawa mama tsarabarta"baki washe mama ta amsa tana godiya"anty natayata"maryam tana tashi tsaye tace". broth saikaje waje sai anjima ko?"yoshi bazai shigo yazauna ba?"cewar anty safeenah"yusuf na kallon anty yace".kibarta anty sbd taga mama takemun haka"yad'ago kansa suka had'a ido da maryam"ta murgud'a masa baki"ta masa gwalo....da hannu yamata alamar zasu had'e a gida"kanta ta d'aga masa tana turo baki da ware hannuwa"alamar sai me?"murmushi kawai yyi beyi mgn ba"mama da anty safeenah na lura dasu sukadai nuna kamar basu gani ba"maryam kitchen ta nufa"taje ta zubo wainar shinkafa da mijar taushe"taji naman shanu"ta zubo ruwa da kunun aya ta fito"yusuf na zaune suna fira dasu mama"can gefe maryam taja ta zauna"tayi bissimilah tafaraci"uk'uty babu tayi?"kaida kaci tuwon ka kamun tayine?"ai kece kikace bazaki ciba ko?"to nima wannan bazan bayar ba"to bara nazo mugani.... yafad'a yana k'ok'arin tashi tsaye"mama naganin hakan da ido tayiwa anty safeenah mgn suka bar parlourn"yusuf na dariya yace".kinga mamar ta tashi sbd kawai ci ko?"sai naci ta k'arfi"murmushi maryam tayi tace".idan akwai space acikin naka ko?"ko babuma zanci ai"yafad'a yana zama gefenta"to kajira nadinga baka da kaina mana"to na yarda my princess"murmushi tayi tana d'ebo abincin tadinga bashi abaki suna fira"beci da yawaba yace". ya k'oshi"maryam na idarwa ta kwashe kayan ta mayar akitchen.tana fitowa yusuf ya kalleta yace".zanje nayi sallah sai mu wuce gida ko?nidai kabari sai 5 pm"Hmmm xaki koma cewa muxo ai.....sorry sweet heart zan shirya daka dawo mutafi ko?"yauwa koke fa"tana k'okarin mgn anty da mama suka fito"anty safeenah ta musu sallama ta fita"mama zanje masjeed nadawo"to Allah yatsare"Ameen yafad'a shima yafita....

zama mama tayi suka sake gaisawa da maryam"ta tambayeta bbu matsala ko?"tace".babu"yusuf dai bai matsamiki da batu na auratayya?"kanta ak'asa tace". Eh"madallah"jekiyi sallah akwai wasu magunguna dazan baki"amma karki bari yusuf yagani"dato maryam ta amsa ta wuce ciki, tayi sallar la'asar"bayan tagama ta saka hijab, ta d'auki hand bag nata"mama ta bata magungunan duka,tamata bayani akansu"duk kuma maryam ta fahimta"suna a parlourn yusuf yashigo"autar mama sai azo mutafi ko?"kinganshi ko mama?"murmushi mama tayi tace". Allah yagyaramun ku"kacigaba da tsokanar nata karka dena"yusuf yayi dariya yafice"mama ta rako maryam bakin k'ofar fita dg parlourn tana mata godiya da fad'in ayita hak'uri da rayuwar zaman aure"wataran zuma wataran mad'aci"haka dama rayuwa take.....dg haka sukayi sallama.yusuf kuwa tsabar d'okin su koma gida har yafito da motar wajen get"acan tasamesa ta shiga"suna fira yana driving har suka iso gida....

Kai tsaye✍️ 6/1/22, 20:15 - Ummi Tandama😇: kai tsaye sashen yusuf suka wuce"gaba d'aya maryam atsorace take dashi"sbd yanayinsa data gani"agabanta yacire kayansa"yamatso kusa da ita yana cewa" zona cire miki yonifoam d'in naki muyi wanka"sai anjima zanyi broth"ta fad'a tana d'anyin baya"hmmm baby kin zama kazama ko?"tunfa wankan safe baki komayi ba"turo baki tayi tace". basai anjima ba"kedai fad'i gsky madam"yafad'a yana sake matsota yarik'o hannayenta"k'asa tayi da kanta"yazare mata y'ar hijab nata"yanzun mun dawo gd babu bakin mgn ko?"d'azun agaban mama kina mun yadda kikeso ko?"tobakai bane kajani"yana k'okarin cire mata riga yace". yanzun ma zan koma jan naki"hannunsa ta rik'e batare data kallesaba tace".zanje na d'akko towel"ki gudu ko?"to anan ma ai akwai"yafad'a yana Ida zare mata rigar jikinta" tayi saura dg ita sai bra da dogon wondo"hannunta yaja suka wuce toilet....tun wajen wankan al'amarin yacanza salo"gaba d'aya jikin maryam ya mutu murus"sbd yadda yaketa jagular mata jiki"bayan sun fito"maimakon yabarsu su shirya"sai kawai ya fisge towel d'in jikinta....tasaka ihu ta fad'a kan bed tana rarumar bed sheet"yusuf namata dariya shima yayi k'asa da towel nasa"yabiyota saman bed d'in"wai ukuty wane dare ne jemage be ganiba?"kike wani b'oye jiki"yafad'a yana mata dariya"ya kwanta agefenta bbu wata kunya"maryam kuwa rufe idanuwanta tayi tana turo baki"samanta ya haye,yamata rumfa da fafffad'an k'irjinsa yana rufesu su duka"broth banfa warkeba dan.....bata Ida mgn ba yusuf yahad'e bakinsu agu d'aya..wani irin hot kisses yake bawa maryam"yana murza albarkatun k'irjin ta.....dan Allah kamun Ahankali broth! tafad'a tana shure shure sbd zafin dataji......dg haka komai yaci gaba da wakana"yusuf be sahirtawa maryam ba"sai ana kiran sallar magrib"bakuma dan abun ya isheshiba"maryam kuwa har kuka bewar Allah tayi"sbd azabar datasha"sosai taji ajikinta"da k'yar take iya d'aga k'afarta"Ahankali cike da tausaya yusuf yace".baby yaya dai?"uhmm babu komai ta fad'a tana rufe jikinta"sauka dg kan bed d'in yyi yad'aura towel"itama yamik'o mata nata towel d'in,kafin ya wuce bathroom"ruwan zafi yahad'a acikin bahon wankan" yafito cike da tausayawa yana kallon ta yace".zomuje ki shiga ruwan zafi"nasan zafi kikeji ko?"ni bazanjeba ka k'yaleni"tafad'a tana turo baki"murmushi yayi ya k'araso gefenta"murya can k'asa yace".kiyi hak'uri zaki dena jin zafin kinji baby nah?"nasan nayi laifi"kinga ko yanzun ma be isheniba nabarki kawai sbd naga kingaji"ga kuma time d'in sallah yayi ko?"yafad'a yana kamo hannunta ya janyota jikinsa"kukan shagwab'a tasaka tana kwanciya asaman k'irjinsa"matseta yayi yana sinsinarta yace".pls da dare zaki bani nakomayi ukuty?"nidai ah ah broth"bakaine kakemun da zafi ba"ahankali zanmiki fa baby"nok'e kafad'arta tayi tana turesa"nikike turewa uk'uty?"time d'in sallah zai wuce broth"kuma nika d'auke ni"dato ya amsa yana tashi da ita ajikinsa suka wuce toilet"sosai yagasa mata jikinta suka tsarkake jikinsu suka fito"bayan sun idar da sallar magrib"yusuf yafice masjeed yyi isha'i"maryam kuwa azkhar ta dingayi" har aka kira isha'i ta tashi ta gabatar"ita kawai tasan yadda takeji"kayan bacci tasaka"ta fito parlourn ta d'akko lemo fenta ta zauna tafarasha"yusuf yaturo k'ofar,yashigo da sallama yana rik'e da leda ahannunsa"uk'uty nah"yafad'a yana kafeta da ido"broth sannu da dawowa"ina fatan banyi laifiba?"yafad'a yana k'araso wa yazauna agefenta"tana murmushi ta sakko k'asa ta amshi ledar hannunsa"murya can k'asa tace".kai baka laifi aguna"amma dan Allah karka koma yimun wani abu"wlh akwai wahala broth"karki damu baby nah bazan miki komaiba"tana murmushi ta zauna agefensa ta aza kanta ajikinsa"lumshe idanuwansa yyi sbd jin tudun kirjinta na gugar gefen hannunsa"maryam kuwa bud'e ledar tayi"k'amshin ga sassar kaza ta daki hancinta"thank you broth"dama ita nakeso wlh"tafad'a tana tashi tsaye ta wuce kitchen"yusuf da idanuwan sa ke lumshe yabita da kallo.....plate da lemo ta d'akko ta fito"hannun yusuf ta kama tana saka masa koca cola tace".gashi kasha broth"amsa yayi yana kallonta"ta juye kazar acikin plate "sakko muci ta fad'a tana jan hannun sa guda"nakine fa ke kad'ai uk'uty"nina k'oshi"nima na k'oshi duk sona da ita"banfayi girkiba ayau"idan bakaci wannan ba mezakaci?"ki had'amun coffee kawai"zan had'a maka yanzun"amma zamuci wannan atare ko na hak'ura ka yarda?"na yarda rigimammiyata"murmushi tayi ta wuce kitchen ta had'o masa coffee"atare suka ci"suka k'oshi"maryam ta gyara gurin ta wuce tayi brush"yusuf ma brush yayi yasha magani"sbd gudun ciwon mara"dg shi sai boxer ya nufi bed room d'in maryam"tana tsaye gaban mirror tana fesa turare"wata y'ar ficikar rigar bacci iya rabin cinya ce ajikinta"lumshe idanuwansa yyi"harga Allah bai gamsuba sosai"yanason k'ari"amma yazaiyi tunda bataso"ta baya yayi hugging nata"ahhhah !shine broth ni zaka bani tsoro"Allah bazan yardaba"tafad'a cikin shagwab'a"y'ar dariya yayi yana matseta ajikinsa"yana manna k'ugunsa ajikinta.....sosai taji gabanta yafad'i"kansa ya aza gefen kafad'ar ta"yana goga mata sajen fuskarsa"ta lumshe idanuwanta"ahankali ta kallesu acikin mirror d'in"taga idanuwansa sunyi d'an jaa"bacci broth pls"tun yanzun uk'uty?"Eh mana"sbd office ko?"hakane"hannunta guda ta aza asaman nashi daya matseta ajikinsa"tana shafawa murya can k'asa tace".broth kanada damuwa ko?"um um uk'uty nah"me kika gani?"broth tunfa muna yara bama b'oyewa juna komai"balle yanzun kuma da mukafi kusanci da juna"shine zaka b'oyemun damuwarka ko?"murmushi ya k'ak'aro yace".kaina ne kawai ke ciwo ukuty"bayan haka banida wata damuwa"miye zai dameni bayan ina tare dake?"yafad'a yana janye jikinsa dg nata yakama hannun ta"anan fa zamu kwana broth"okay yafad'a suna hawa saman bed d'in"broth kasha magani to?"nasha yanzun ad'aki"ayya sannu ko?"tafad'a tana shafa sumar kansa ta jingina jikinta da bed d'in"yusuf ya aza kansa asaman cinyarta"shafa goshinsa tayi Ahankali tana kallon k'irjinsa me cike da uban gashi bak'i k'irin"broth bacci zakayine ?"ah ah d'umin jikinki nakeso najine saina kwanta "Allah sarki yaya yusuf d'ina"dan Allah kafad'amun mekakeso kaji nawan?bawai k'aryataka nayiba"ah ah jikina ne yabani ba kanka ke ciwo ba"kanadai b'oye mun ne"kobazan maka maganin damuwarka ba"ai zan tayaka da addu'a ko?tafad'a tana saka hannunta guda tana shafo k'irjin sa"murya can k'asa yace".abin d'azun nakeso ukuty "ke kuma bakyaso"namasha magani sbd kar nayi ciwon mara"karki damu na hak'ura sai time d'in dakikeso" mu kwanta ko?"kayi hak'uri broth dan Allah"banak'i yarda dakai bane sbd son zuciya ta"zafinne yasakani nuna banaso"amma yanzun na amince wlh"farin cikin ka shine nawa"kuma bansan zaka cutu ga lafiyar kaba"dan Allah kayi koma miye dani"ni lafiyarka tafimun komai"yanzun idanda ban tambayeka saika zauna da damuwar?"haba sweet heart",nice fa" tafad'a tana sakin kukan shagwab'a ta ture kansa dg kan cinyarta ta fad'o saman jikinsa.....

ajiyar zuciya yusuf yasaki"sbd gamsuwa da yayi da kalaman maryam"yatabbatar itama tana masa so bana wasaba"yakuma yarda yayi sa'a da mace ta gari"da duk namijin k'warai zaiyi alfahari da ita"tabbas dabai samu maryam ba"da yayi ban kwana da farin ciki"gashi yayi hak'uri be maya tilas ba"sanadin hak'urinsa gashi zai samu fin abinda yakeso...shafa bayanta yayi cike da rarrashi yace".sorry kinji baby nah"bazan koma b'oye miki ba"to yanzun kanaso na hak'ura?"Eh mana"to zakayi komai kakeso dani?"uhmm"yabata amsa"bbu kunya maryam ta zare rigar jikinta"yusuf yayiwa kirjinta wata wawar cafka yana manna bakinsa akai"bbu wata kunya ko kawaici"maryam ta fara sarrafashi"sai gashi tun kafin suje waccan fagen yusuf ke sabbatu"gaba d'aya sun haukata juna da romance"rage hasken d'akin yayi komai yaci gaba da wakana"maryam daurewa kawai takeyi"sbd yusuf d'in ne akwai jarumta"kusan awa 2 yusuf yayi akanta"sannan yasahirta mata"da k'yar take d'aga hannunta"gabanta da k'irjin ta sai zafi da radad'i suke mata.....wanka da kansa yamata"yagasa mata jikinta"dukda bata nuna masa gajiyawarta ba"sai kusan 12 sukayi bacci.....asuba nayi kuma yusuf yafara lalubarta"kuma bata hanashiba"saida yayi me isarsa sannan yabarta"maryam ko zama bata iyawa"balle tsayuwa"saida zasushiga toilet"sannan yusuf ya lura da yanayin datake ciki"sai hawaye kezuba akumatunta"uk'uty bazaki iya tafiyar ba?"uhmm tafad'a kanta ak'asa"hasken d'akin yak'ara"yazauna agefenta yakama hannun ta"menene?"zafinne har yanzun?"kasa mgn tayi kanta ak'asa bata d'ago ba"kwantar da ita yayi ya ware mata k'afafuwanta ya haska gun da fitilar wayarsa......zaro ido yayi sbd yadda yaga gurin yayi jajir ya kumbura"broth zafi nakeji ka busamun dan Allah"tafad'a cikin muryar kuka tana mirgina asaman bed d'in"bansan zakisha wannan wahalarba da banmiki ba uk'uty"kiyi hak'uri nadena kinji?"muje toilet ki shiga ruwan zafi"yafad'a yana d'aukarta......sunjima aciki"tanata kuka yana aikin rarrashi"koda suka fito dg zaune maryam tayi sallah"sannan ta kwanta"wasu magunguna ne yad'akko"yahad'a mata tea tasha"yabata maganin"bbu jumawa bacci yyi awon gaba da ita"kallo d'aya zaka mata kasan batajin dad'in baccin..ajiyar zuciya yasaki cike da tausayinta...gaba d'aya yusuf aikin gidan shi yayi,ya gyara ko ina"yasoya dankali da k'wai"yamata farfesun kifi"sannan yayi wanke wanke"tun 7 am yake aiki har 10 am"d'akin yakoma shiga yasameta tana baccinta da busasun hawaye agefen fuskarta...be tashetaba ya koma d'akin sa yashiga wanka"dan yau ko office baya tunanin zaije..... Ahankali maryam ta bud'e idanuwanta"tana addu'ar tashi dg bacci"ta kalli agogon dake manne jikin bango"taga 10:21 am"rintse idanuwanta tayi"sbd zafin dataji agabanta da yadda cikinta ke k'ugin yunwa"ahankali ta sauka dg kan bed d'in"tana tafiya a wawware"toilet ta nufa tayi wanka"ta fito ko mai bata shafa"tasaka doguwar riga ta material marar nauyi"ta fesa turare kad'an"tana k'okarin fita yusuf ya shigo"suna had'a Ido tasakar masa murmushi"shi azatonsa ma fushi zatayi dashi"k'araso wa yayi yana mata murmushi shima"jikinsa ta fad'a"ahankali tace".broth yunwa pls"d'aukarta yayi yace".zanbaki surprise muje kigani"yafad'a suna fita dg bed room d'in suka nufi parlour.

Adining area yusuf ya sauketa"ware ido tayi tana bubbud'e komai"broth kana nufin duk kaine kayi?"inason farfesun "dama bakina bbu dad'i"uk'uty nine namiki mana"inaso ki huta"Kinga jiya da yau nagajiyar dayake da yawa ko?"ah ah ai nasamu lada sweet heart"amma office fa?"ai bbu zancen zuwa wani office"nida ke jinyar amaryata"ai yau gaba d'aya lokacin kine"banida time d'in wani office"kamar yadda kema yau barakije gun aiki ba"yafad'a yana k'ok'arin zaunar da ita...saidai koda ya azata kan kujera"bata iya zama"yatsina fuska tayi tace".yaya yusuf maidani a parlourn"har yanzun dai zafin?"yafad'a cikin damuwa"yarage ba sosai ba karka damu"d'aukarta yayi yakaita a parlourn"ta zauna kan kujera ta matse k'afafuwanta"dukda haka tanajin zafi"daurewa kawai takeyi"sbd bataso yusuf yadamu....komai ya kwaso yakawo anan tsakkiyar carpet"tea yafara had'a mata bbu madara"sbd kifin dazataci"sannan yazuba mata komai"maryam nata kalle ko ina fes"sai sannu da yaba masa takeyi"time d'in data fara shan farfesun saida tayi santi.....sunjima suna break fast d'in da firansu ta masoya"bayan sun gama"yusuf yagyara wajen"yadawo kusa da ita ya zauna"ta aza kanta asaman cinyar sa"uk'uty danaso kije gidan faruq yau"sbd d'azun ina kitchen yakirani anbasu sallama"yaga beganki a asibitin ba"nace masa bazakizo ba"saidai mubarshi sai jibi ko broth?"okay Allah yakaimu"dg haka suka cigaba da fira da kallon wani indian firm"har bacci ya kwashe yusuf"hakan yasa maryam ta lallab'a ta shige kitchen sbd ta musu lunch"tasan muddin yasan zatashigo kitchen fad'a zaiyi yace ta huta......

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull