Kenza eBookz

'yar sarki ce by uwar batoolerh - Chapter 1

'yar sarki ce by uwar batoolerh - Chapter 1

'yar sarki ce by uwar batoolerh Chapter 1: 'yar sarki ce by uwar batoolerh Chapter 1. 🔥🔥𝗼𝘂𝗿𝗺𝗺𝗮𝗵𝗻 𝗯𝗮𝘁𝗼𝗼𝗹𝗲𝗿𝗵💥🔥

4,463 words

🔥🔥𝗼𝘂𝗿𝗺𝗺𝗮𝗵𝗻 𝗯𝗮𝘁𝗼𝗼𝗹𝗲𝗿𝗵💥🔥

•·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·•·•·• *_LAFAZI WRITERS ASSOCIATION ®_* ✍️ ─────────────────────── ```{Kyakkyawan lafazi a cikin rubutu yana ɗamfare da bin ƙa'idar Adabin Hausa.```

```Lafazi gidan karamci da mutuntaka, Harshenmu abin alfaharinmu.}``` ✏️✏️✏️ ____________(✪)______________

https://www.facebook.com/profile.php?id=100069755834980 •·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·•·•·•

𝗙𝗼𝗹𝗹𝗼𝘄 𝗱𝗶𝘀 𝗹𝗶𝗻𝗸 𝘁𝗼 𝗷𝗼𝗶𝗻 𝗺𝘆 𝘄𝗵𝗮𝘁𝘀𝗮𝗽𝗽 𝗴𝗿𝗼𝘂𝗽 https://chat.whatsapp.com/HwPr1NtA8ySGuVfRnw0FC4 GARGAƊI : ban yarda ba ban amince ba ko ta wacce iriyar stiga a sauyamun labari ko kuwa ɗaurawa a wata kafar yaɗa zumunta (Media) ba tare da yawu na ba, duk wanda ya aikata mun hakan ba zan yafe ba kalas. SADAUKARWA : wannan littafi na sadaukar da shi sukutum ga ɗimbin masoya al'qalami HARIRA SALIHU ISAH (Uwar batoolerh 🕊️) a ko ina kuke a faɗin duniya

TUKUICI : wannan labari sukutum nasa tukuici ne gare ku masu daraja ɗauka cin al'ummar qungiyar LAFAZI WRITER'S ASSOCIATION wanda muke qarqashin jagoranci shugaba mai adalci da qoqarin da kuma haquri SIR ABUBAKAR SADEEQ CEO LAFAZI WRITER'S ASSOCIATION tukuici gare ka SIR Da sauran members namu daga cikinsu akwai :- FATIMA ALRAMMA marubuciyar SANADIN TA NE USAINA SALISU marubuciyar SA'ADATU FAUZIYA SANI JIBRIN (aunty baby) marubuciyar ZULAIHAT UMMU-KHULTUM (GWAGGO NA) marubuciyar ZAMANTAKEWAR MU A YAU SURAYYA DEE marubuciyar BAQAR TA'ADA Da dai sauranmu......

GAISUWA : gaisuwa ta musamman ga duk wani mai ruwa da staki a rubuta wannan labari ta hanyar ba da gudunmawa a ko wacce stiga Allah saka muku da gidan aljannah Malam Masha Allah -mahaifina Hajiya Maryama - mahaifiyata Big barbieyh - mijina Matar Rasheed - marubuciyar baqar IZAYA Hauwa'u Salihu Isah - ƴar Uwata farinciki na Ikilima Salihu Isah - Qanwata Abar alfahari ta Da dai sauransu JINJINA : jinjina da gaisuwa gare ku masoyana qawayena Aunty Mairo - Queen of heart ♥️ Aunty bealkysou - my lightness Gwaggo Makka - bibien beb Besty na Seeyerth Uwar batooler wa Noor Deejernmu Maman musty Doterlo ta Da dai sauransu waɗanda basu ji sunansu ba duk kuna maqale acan cikin heart Baabaalle ta Maryam (oum Muheebbah)🥰 sonki har abada da qannena

JAN HANKALI! Wannan labari qirqirarre ne banyo sa dan tozarci ko wani nufi ga wani ba in ma yazo dai-dai da labarinka/ki to yanayin nazarin ne amma ba wai true life story bane.

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM😊 Ina fara wannan littafi nawa da sunanka ya RABBI, duk abinda zan rubuta badede ba ASTAGFIRULLAH, Allah kasa yacce nafara lafiya na kammala lafiya alfarmar Rasulullahi SAW SAHEEBUL QALBEE

اللهم صلى و سلم على سيد نا رسولله saw🖤🤍

Yaukuma gamu acikin wannan littafi namu 𝗺𝗲𝘀𝘂𝗻𝗮👇

💦💦💦💦💦💦💦💦 𝙔𝘼𝙍 𝙎𝘼𝙍𝙆𝙄 𝘾𝙀𝙀 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

𝗦𝘁𝗼𝗿𝘆 & 𝗪𝗿𝗶𝘁𝘁𝗲𝗻 𝗕𝘆 𝗛𝗮𝗿𝗶𝗿𝗮 𝘀𝗮𝗹𝗶𝗵𝘂 𝗶𝘀𝗮𝗵 Uwar Batoorl✍️

𝗦𝗮𝗱𝗮𝘂𝗸𝗮𝗿𝘄𝗮 𝗴𝗮𝗿𝗲𝗸𝘂 𝗺𝗮𝘀𝗼𝘆𝗮𝗮 𝗮𝗹𝗾𝗮𝗹𝗮𝗺𝗶𝗻 𝘂𝘄𝗮𝗿 𝗯𝗮𝘁𝗼𝗼𝗿𝗹 𝗪𝗮𝗻𝗻𝗮𝗻 𝗹𝗶𝘁𝘁𝗮𝗳𝗶 𝗻𝗮𝘄𝗮 𝗻𝗮 𝗸𝘂𝗱𝗶 𝗻𝗲 𝗳𝗮𝘁𝗮𝗵𝗻 𝘇𝗮𝗸𝘂 𝗻𝘂𝗻𝗮𝗺𝘂𝗻 𝘀𝗼𝘆𝗮𝘆𝘆𝗮 𝗸𝗮𝗺𝗮𝗻 𝗸𝗼𝗱𝗮 𝘆𝗮𝘂𝘀𝗵𝗲

𝗙𝗿𝗲𝗲 𝗽𝗮𝗴𝗲 ________________________________ __________________________

🅿️ 1&2

💋💋 امى بتولة💋

^^^𝗤𝗔𝗦𝗔𝗡 𝗤𝗔𝗧𝗔𝗥💋

wani babban masarauta ne na hango Wanda wannan masarauta yayi gari guda Dan girmansa. ,tun kamun mu isa mukejin qara da kururuwan mutane

(Qanwata ecleemat ce takalleni tace aunty Barrister yaukuma Nan kika kawomu karfa wataran kikaimu inda zaah yanke mana kayuka da wannan daukan rahotonnk bige mata bk nayi nace banson Reni inbk bina koma kumafa Nima azuciyata na storita da girman masarautan)

💋💋 امى بتولة💋

**MASARAUTAN QUBAISH**

Sunan masarautan kenan , kasancewan an rubuta a qatoton gate en mashiga yankin Masarautan

Riqe abun rubuntu na nayi qam nakama hanun ecleematnace muje inma mutuwane mu mutu tare. Haka muka tunkari masarautan Ihun da akeyi naqara qaruwa a lokacin damuke qara kusantan masarautan

Daqyar masu tsaron qofofin *MASARAUTAN** suka barmu muka shiga Ganin wadannan masu gadin kadai ya isa yasaka fitsari a wando saboda girman halittansu dakuma munin fuskansu, daga Gani Kuma munin har xuciyansu ne kuskure kadan zakayi su samaka wuqa.

Sanda muka wuce qofofi 5 kamun muka shiga ainafin cikin masarautan

Sakin Baki nayi wajan kallo ganin irin dimbin dukiya da aka zubda wajan tsara wannan masarauta Kuma da Alama daga Gani jimammen *MASARAUTANE* Ko Ina kajuya ka kalla gwanin sha'awa a masauratahn

Acikin 𝙈𝘼𝙎𝘼𝙍𝘼𝙐𝙏𝘼𝙉 akwai Asibiti babba, Akwai babban kasuwa, . Ba abunda Babu Wanda inkaga dama seka shekara bakaje wajan Masarautan ba , akwai makarantu harda gaba da secandire

Kallo kam munyisa Alhmdlh. Dan Innace zan tsaya tsaro maku haduwan wannan masarautan Zamu kwana muwuni mukai wata Muna lissafo komi da komi kuma bamu gamaba Just imagine

Sede me ,ga qaran dazun damukeji na qaruwa Sannan Banga alaman mutanen masarautan duk suna Nan ba

Da Alama de Wani taro suke Dan stiraran mutane nake Gani nakai komo jefi jefi

**Juyawa mukai muka tunkari wajan da mukejin wannan qaran Dan bawa idonmu abinci

**Aikuwa Wani hanya na miqa da Alama zekaini wajan Taron Dan dazon mutane kawai nake hanga Koda na tunkaro wajan

Cewa nai Allah Andi me akeyi

Cigaba da tfyh nake Ina tinkararn wajan yayinda se yanzu nake fahimtan me ihunnasu ke nufi ko sukecewa a ihun nasu

*GIMBIYAA* **GIMBIYAA** **GIMBIYAA**

Se *GIMBIYAA*. Nace tom iKon Allah Menene ke faru haka Halan de aure ake na gimbiyar tasu Tafiya nacigaba dayi Ina kustawa cikin wannan Taron Dan ganin bikine suke komenene

Gaba daya mutane sun maste ni🥹( ecleemat tace Allah yaqara)

Da qyar nasamu Wani bawan Allah yaja hanuna (abbun batoorlerh nefa) Yakaini jar bakin wajan inda zanke kallon komi

Sede to my own surprise amemakon naga biki ah ah Gani nake ana fada a wannan qaton filin

Mazaje ne Dawata mace wacce bana ganin komi nata se idanunta wanda suma ba hangansu nk me kyau ba Dawasu da alamade mayaqane , Wai ahakan wasa suke( kunga jarumai masu wasa da rai)

Dukda gwabxawa take Amma Hakan behanani qare mata kalloba Kayane na jaruman mayaqa ajikinta Kuma kayahn mazane Amma yarufe mata ko Ina na jikinta Baka ganin komi se idanunta masu daukan hankali idanun nata fararene tass sede baqin idon nata ba kaman namuba Idone Wanda bantaba kallon irinsaba Idon amemakon baqi seyayi kaman blue blue

Masha Allah shine abunda nafurta Faɗa take bil haqqi inda take ta kaada waɗannan dakaren dasuke wasan fada en dasu

Gefe guda kuwa acan sama kaman munbari Wani bawan Allah nagani Dattijo ne da Alama shine Sarkin ganin irin shigan dayayi dakuma kujeran dayake zaune Ba abunda yake illah murmushi Har ransa yanason wannan yarinyar tasan

Jarumace na bugawa a jaridan duniya ,shi yatabbata ko Wani namiji baxe nuna mata jarumtaba

Koshi in suna gobzawa agida da ita sede kawai inyace ahuta a tsaya ahuta Amma baitaba nasara akantaba sedema ita da kullum ke qoqari kadasa (saboda tasamu horo sosai sannan ta tashi d hakan a ranta) Wannan kenan

Fada ake sosai sosai inda gurin kecike da ihu anata

GIMBIYAA GIMBIYAA GIMBIYAA

Nace inye su Gimbiya anji jiki Sosai suke gwabzawan bata hutaba Kuma Bata tsayaba Haka harta qaraar dasu duka,ko jikinta bawanda yasamu Daman tabawa duka takaisu qasa

💋💋 امى بتولة💋

𝙒𝙖𝙣𝙣𝙖𝙣 𝙡𝙖𝙗𝙖𝙧𝙞 𝙦𝙖𝙜𝙖𝙜𝙜𝙚𝙣 𝙡𝙖𝙗𝙖𝙧𝙞𝙣𝙚 , 𝙙𝙤𝙢𝙞𝙣 𝙣𝙞𝙨𝙝𝙖𝙙𝙖𝙣𝙩𝙖𝙧 𝙙𝙖𝙠𝙪 𝙢𝙖𝙨𝙤𝙮𝙖 𝘿𝙪𝙠 𝙬𝙖𝙣𝙙𝙖/𝙬𝙖𝙘𝙘𝙚 𝙮𝙖𝙯𝙤 𝙙𝙚𝙙𝙚 𝙙 𝙡𝙖𝙗𝙖𝙧𝙞𝙣𝙨𝙪 𝙠𝙤 𝙮𝙖𝙣𝙖𝙮𝙞𝙣 𝙧𝙖𝙮𝙪𝙬𝙖𝙣𝙨𝙪 𝙖𝙛𝙪𝙬𝙖𝙣

Wata daga gefe ke cewa ai "GIMBIYAA MEHWISH bance akwai mai ja da ita ba a duniyan nan" (Niko nace batade shigo hanun jarumai bane)

Wannan ma wai Dan ma akan Bude abun fuskanta akayi ba wai faɗan faɗa bane Gyara zama nayi Ina suraran hiran nasu Ina mamaita sunan Dan yamun daɗi "MEHWISH"

Tace "ita MEHWISH ta kasance YAR SARKI kuma ya ɗaya tilo da Allah ya basa Bayahn ita bai qara haihuwa ba, Jarumtar ta ko mahaifinta Bai iyawa da ita, Ba Wanda ya taɓa kallon fuskanta tunda ta girma, akan ganin fuskan nata yau akayi faɗan amma ta kadasu." Ɗayar tace "Kai gaskiya taci sunanta YAR SARKI, saboda dama haka akasan yaran Sarakuna da jarumta ko mace ko na miji." Kallonta tayi tana murmushi! tace "wannan ta wuce duk inda kike tunani" tashuwa suka yi dan su tafi bayan sun gama hiran nasu.

(Har zan bisu dan jin ko zasu cigaba da labarin nata amma sai na fasa, Nace ba nabi Yar Sarki na jiyo komi naga komi, Gani yakori ji) k

**After angama wannan fadan Wucewa naga tayi ta haura matakalan munbari zuwa tayi wajan mahaifinta ta rusuna hanunta Yakama ya sumbata yace Allah albarkaceki GIMBIYAA MEHWISH Murmushi tayi , wanda dukda idonta kadai nakan iya kallo Amma sanda murmushin yataba zuciyahn duk Wani me kallon idon bama ni dayaba

Tashuwa tayi ,kuyahngun ta nabinta suna mata sannu Taje tahau dokinta Dan wucewa gida ta watsa ruwa

Shikuwa Sarki ,bayahn tafiyahn nata murmushi yaketayi kawai

Wazirinsa ne yamasto yace ran Sarki yadade ,yafara masa qirari lumshe Ido yayi yace Waziri mukoma fada ko

Hakade aka shiryawa sarki da Yan fada dokokinsu Dan komawa cikin fada

Sakamakon Adan kwai rata filin wasan dakuma ainafin fada

( Ashede nayi qoqari danaje da qafa )

Ahaka Taron yawatse da daddaya daddaya haka ake wastewa kowa nakomawa gidansa da sunan gimbiya MEHWISH abakinsa nace badole ba wannan jarumta haka

Wannan kenan✍️

𝙆𝙪𝙗𝙞𝙮𝙤 𝙣𝙞 𝙙𝙖𝙣 𝙟𝙞𝙣 𝙮𝙖 𝙯𝙖𝙩𝙖 𝙠𝙖𝙮𝙖

𝙒𝙖𝙘𝙚𝙘𝙚 𝙜𝙞𝙢𝙗𝙞𝙮𝙖 𝙢𝙚𝙝𝙬𝙞𝙨𝙝? 𝙈𝙚 𝙩𝙖𝙠𝙚 𝙟𝙞 𝙙𝙖𝙨𝙝𝙞? 𝘼𝙠𝙬𝙖𝙞 𝙢𝙚 𝙞𝙮𝙖 𝙗𝙪𝙙𝙚 𝙛𝙪𝙨𝙠𝙖𝙣𝙩𝙖 𝙠𝙤 𝙗𝙖𝙗𝙪?

𝙇𝙞𝙩𝙩𝙖𝙛𝙞 𝙣𝙖 𝙠𝙪𝙙𝙞 𝙣𝙚 𝙉𝙖𝙞𝙧𝙖 400 𝙤𝙣𝙡𝙮 👌𝙙𝙖𝙣 𝙨𝙖𝙢𝙪𝙣 𝙘𝙤𝙢𝙥𝙡𝙚𝙩𝙚 𝙗𝙤𝙤𝙠 𝙚𝙣

𝘾𝙝𝙖𝙩 𝙙𝙞𝙨 𝙣𝙪𝙢𝙗𝙚𝙧 08146292652 𝙁𝙤𝙧 𝙮𝙤𝙪𝙧 𝙥𝙖𝙮𝙢𝙚𝙣𝙩 𝙘𝙝𝙖𝙩 𝙤𝙣𝙡𝙮

𝙢𝙖𝙘𝙚 𝙠𝙤 𝙣𝙖 𝙢𝙞𝙟𝙞 𝙠𝙖𝙣 𝙞𝙮𝙖 𝙨𝙝𝙞𝙜𝙖 𝙜𝙧𝙤𝙪𝙥 𝙣𝙖 𝙪𝙬𝙖𝙧 𝙗𝙖𝙩𝙤𝙤r𝙡 kowa yayi abinda ya kai sa

𝙈𝙪𝙝𝙖𝙙𝙪 𝙖 𝙣𝙚𝙭𝙩 𝙥𝙖𝙜𝙚 ✍️

𝘿𝙤𝙢𝙞𝙣 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙩𝙖 𝙝𝙖𝙟𝙖𝙧𝙠𝙪, 𝙠𝙪 𝙩𝙪𝙣𝙩𝙪𝙗𝙚𝙣𝙞 𝙖 𝙬𝙖𝙣𝙣𝙖𝙣 𝙡𝙖𝙮uka:- 08146292652 𝘾𝙝𝙖𝙩 𝙤𝙣𝙡𝙮. 09161720046 𝙔𝙤𝙪 𝙘𝙖𝙣 𝙘𝙖𝙡𝙡 𝙙𝙞𝙨 𝙤𝙣𝙚, 𝙭𝙖𝙢𝙪 𝙢𝙖𝙠𝙪 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙣𝙠𝙪 𝙖 𝙧𝙖𝙝𝙪𝙨𝙖 𝙢𝙖𝙞 𝙨𝙖𝙪𝙦𝙞, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi😁

# 𝘾𝙤𝙢𝙢𝙚𝙣𝙩 # 𝙇𝙞𝙠𝙚 & # 𝙨𝙝𝙖𝙧𝙚 اللهم صلى و سلم على سيد نا رسولله saw🖤🤍

💦💦💦💦💦💦 *YAR SARKI CEE* 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

𝙎𝙩𝙤𝙧𝙮 𝙉𝙙 𝙒𝙧𝙞𝙩𝙩𝙚𝙣 𝘽𝙮 𝙝𝙖𝙧𝙚𝙚𝙧𝙖𝙝 𝙨𝙖𝙡𝙞𝙝𝙪 𝙞𝙨𝙖𝙝 (🔥🔥ourmman 𝚋𝚊𝚝𝚘𝚘𝚛𝚕𝚎𝚛🔥)

____________________________________________________________

🅿️ 3&4

💋💋 امى بتولة💋

Sanda muka qara wuce Wani gate ɗaya bayan wadanda muka wuwwuce da farko kamun muka iso fada ,Wanda nanne gidan Sarki Haduwan fadan yafi ko Ina amasauran duk santin danayi dazu ashede wasa ne ga asalin inda aka kashe kudi nan Da alamade wannan masarautan me tarihine sannan akwai dukiya ( masarauta guda ba doleba)

Wucewa nayi cikin gidan dan na qagu naga cikin gidan sarkin Kuma

Allahu waheed lallai dukiya na inda yake , Wasu abubuwan gidanma daga Wanda akayi da murjani se Wanda akayi da zinare

Inacikin tafiya Ina kalle kallena ,senaga wata kuyanga tafito daga Wani hanya Tsayar da ita nayi ,nacenata inason ganin Gimbiya MEHWISH Saurin rufe min Baki tayi ,tace kirufawa kanki asiri Inbahaka dukda kina mace baze Hana wannan kalman yaja maki masifa ba ( ecleemat tace qyaleta baiwar Allah Dede knn🫣)

Tace abunda kika kalla a Fili dazu wasane, in dae ason kallon fuskan uwargijiyata ce ,nace ko meyasa kikace haka !! Tace waɗan can na filin m awasa akayi abun akan insun iya Buɗe fuskanta tom za'ah Basu Rabin garin. Tom intaqaice maki inde tana faɗa Koda mahaifinta ne baya iya Buɗe fuskanta wannan abun data rufe fuskan bame iya buɗesa Bawanda yasan fuskanta tun data girma daga SARKI shikkenan Jinjina Kai nayi nace lallai akwai aiki agabana

Kunyangar tace sede, Gimbiya MEHWISH takasance mutum ce me sauqin Kai,ga kyauta,batada damuwa ,Wani abun intayi bazakice ita en **Yar Sarki cee** ba Tanada kirki mutunci hankali uwa uba addini Sede batada yawan fara'ah dakuma surutu saka makon rashin lafiyan da mhaifiyarta ke fama dashi ,tun bayahn data haifeta Jinjina Kai nayi ,tace Kinga tunda komu damuke bayinta muke mata ayyuka harda gyaran daki bamusan fuskanta ba to ba lallai kema kiganiba ,sedeko nace ki gwada sa'arki

Hanyan dazata sadamu da ɗakin Gimbiyar mukayi sanda mukaje kusada dakin tace Kinga zanjuya anan ga dakin ta nan Adauki labari lfyh (Godiya namata nace Ameen ke daban ourmman batoorlerh daban)

____A fada kuwa Waziri ne yace da Sarki maganan Ć´aĆ´an Sarakunan dazasuzo kallon Gimbiya ko za'a dace tasamu Wanda yamata Sun matsa nace to se anyi magana da Mai martaba tukunna za'a Saka ranan zuwannasu Jinjina Kai me martaba yayi , yace waziri ashirya komi Nanda sati 2 inyaso sati 1 ya ishi shirya Masarauta

Yace angama ranka yadaɗe Sarki me dogon zamani Sarki me adalci uba wajan jarumar jarumai , Sarauniyar duniya gimbiya MEHWISH Qiran sunan tilon yartasa da Waziri yayi shine yasasa sakin murmushi be ko shiryaba

Wazirin kuwa juyawa yai wajan Sarkin gida Me shela Sarkin ayyukan Sarkin kula da fada da masarauta Duka wadanda yakamata yatara yafadamasu saqon sarki Sannan asanar da jamaah ranan dazaah Yi abun Sannan afara shirye shirye da gyare gyare Dan Kur aji kunya da girman masarautan namu Ahaka fadan yawatse

**Tunda kuyangar Nan ta tafi nake wajan inajiran futowan Gimbiya daganan har Aikuwa can segatanan tafito cikin shigan dayayi mugun mata kyau amma dukda haka fuskannata a rufe yake

Wani keɓen taccen sashe nacikin gidan naga tanufa konace bangare a falon dazekaika Wasu dakunan . Tsaro ne awajan sosai sosai ,ahaka Ina biyeda ita Wani daki naga ta tunkara,dakinda Muna zuwa aka hanani shiga sede tana shiga ita tayaye abun fuskanta.

Wata matace akwance a dakin ,da Alama de mahaifiyar tace Isa bakin gadon tayi fuskanta a raunane ,kiss tawa matan dake kwance a goshi sannan takuma yiwa hanunta . Matar fuskanta da murmushi,ta tashi tajingina da gadon tashafa kan Gimbiya tace Ibnateeyh . Allah maki albarka lumshe Ido tayi tanajin ddn yacce iyayennata kesamata albarka akoda yaushe. Tace "Ameen Ammaah nah Allah Baki lafiyah" lumshe Ido tayi tace "Ameen Ibnateeyh."

Nan dai suka fara hira na tsakanin uwa da Ć´a

Can Sai ga mai martaba ya shigo Da sallama

Zaunawa yayi shima a dayan ɓangaren matar tasa.....

******

Muje zuwaaaaaa ✍️

ƳAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl Justice Hareeyh🕊️

💋💋 امى بتولة💋

𝘿𝙤𝙢𝙞𝙣 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙩𝙖 𝙝𝙖𝙟𝙖𝙧𝙠𝙪, 𝙠𝙪 𝙩𝙪𝙣𝙩𝙪𝙗𝙚𝙣𝙞 𝙖 𝙬𝙖𝙣𝙣𝙖𝙣 𝙡𝙖𝙮uka:- 08146292652 𝘾𝙝𝙖𝙩 𝙤𝙣𝙡𝙮. 09161720046 𝙔𝙤𝙪 𝙘𝙖𝙣 𝙘𝙖𝙡𝙡 𝙙𝙞𝙨 𝙤𝙣𝙚, 𝙭𝙖𝙢𝙪 𝙢𝙖𝙠𝙪 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙣𝙠𝙪 𝙖 𝙧𝙖𝙝𝙪𝙨𝙖 𝙢𝙖𝙞 𝙨𝙖𝙪𝙦𝙞, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi😁!!!

# 𝘾𝙤𝙢𝙢𝙚𝙣𝙩 # 𝙇𝙞𝙠𝙚 & # 𝙨𝙝𝙖𝙧𝙚

Uwar Batoorl 🔥🔥

اللهم صلى و سلم على سيد نا رسولله saw🖤🤍

Banyarda asauyamun labariba😒

Masoya ako ina kuke ina miqa saqon gaisuwa daga taku ako yaushe

💋💋 امى بتولة💋

Bismillahirrahmanirraheem

💦💦💦💦💦💦💦💦 *YAR SARKI CEE* 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹 Story & Written By Harira salihu isa

(🔥ourmman batoorlerh 🔥✍️)

______________________________________________________________

🅿️ 5&6

💋💋 امى بتولة💋

Jejine mecike da ni'eema akwai qoramu(koraman ruwa,magudanan ruwa). Itacuwan fruits iri da kala (dayawa kenan) Jejin akwai sanyi da yanayi me dadin gaske Ba abunda kakeji se sautin kukan stuntsaye dakuma qarar sauqan ruwan koromomin

Jejinde gwanin ban sha'awa dakuma burgewa ( Dadin honeymoon) Sosai jejin Yatafii da imanina Sanyinsa da kyawunsa ya shagalar Dani dan abun se wanda ya kallah . Allah me Iko kenan ,jeji bana kowaba Kuma ba Wanda ya shuka ,Amma irin yayan itatuwan jejinga sekaji kaman kakoma can da zaman Alhamdulillahi ala kulli haleen, Allah kaqarawa Annabi daraja

Ina kalle kallena acikin wannan jejin ,isowa nayi Dede Wani babban duste ,sannan a gefen dusten akwai koraman ruwa ( kaman a india) Doki nagani andaure a wajan dusten mamaki yakamani ashede akwai mutum anan Amma Wani mutum ne haka ?

Inacikin tunani dakuma kallon wannan dokin, me matuqar kyau gashi qosasshe

Qarar tafiya naji nayi saurin juyawa Dan dauko maku rahoto

sanda nakusa kwasawa aguje ganin wannan halittan

Masha Allah, Masha Allah, Masha Allah

Wani handsome guy na hanga Yana tahowa ,da Alama de shine mamallakin wannan doki me kyawun Abunda ya sanya na kusa kwasawa aguje kuwa shine ganin kyakkyawan halittan sa datake a bayyane ,a sakamakon shigan dayayi Dogo ne ,farine,me faffadan qirji,Wanda yake ciki da kwantattun gashi gwanin sha'awa Gashin kansa kuwa a kwance suke, baqiqqirin dashi luf luf haka suke kwance ( kowata macen bazata nuna masa gashi ba) Jikinsa a mummurde yake kana Ganinsa kasan wannan cikakken jarumi ne isowansa wajan dokinsa wanda yanajin daman kallonsa da kyau sanda yasa alqalamina faɗuwa.....

Wannan kenan✍️

dolema mu ɗauko hoton wannan jarumi Dan baza muyi biyu babu ba

Muje zuwa

ƳAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl Justice Hareeyh🕊️

💋💋 امى بتولة💋

𝘿𝙤𝙢𝙞𝙣 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙩𝙖 𝙝𝙖𝙟𝙖𝙧𝙠𝙪, 𝙠𝙪 𝙩𝙪𝙣𝙩𝙪𝙗𝙚𝙣𝙞 𝙖 𝙬𝙖𝙣𝙣𝙖𝙣 𝙡𝙖𝙮uka:- 08146292652 𝘾𝙝𝙖𝙩 𝙤𝙣𝙡𝙮. 09161720046 𝙔𝙤𝙪 𝙘𝙖𝙣 𝙘𝙖𝙡𝙡 𝙙𝙞𝙨 𝙤𝙣𝙚, 𝙭𝙖𝙢𝙪 𝙢𝙖𝙠𝙪 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙣𝙠𝙪 𝙖 𝙧𝙖𝙝𝙪𝙨𝙖 𝙢𝙖𝙞 𝙨𝙖𝙪𝙦𝙞, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi😁!!!

# 𝘾𝙤𝙢𝙢𝙚𝙣𝙩 # 𝙇𝙞𝙠𝙚 & # 𝙨𝙝𝙖𝙧𝙚 𝙄𝙣𝙖 𝙢𝙚 𝙜𝙤𝙙𝙞𝙮𝙖 𝙙𝙖 𝙖𝙙𝙙𝙪'𝙤𝙚𝙚 👏𝙖𝙡𝙡𝙖𝙝 𝙪𝙗𝙖𝙣𝙜𝙞𝙟𝙞 𝙮𝙖𝙘𝙞 𝙜𝙖𝙗𝙖 𝙨𝙖 𝙖𝙢𝙨𝙖 𝙖𝙡𝙛𝙖𝙧𝙢𝙖𝙣 𝙢𝙚 𝙗𝙞𝙧𝙣𝙞𝙣 𝙢𝙖𝙠𝙠𝙖𝙝❤️

اللهم صلى و سلم على سيد نا رسولله saw🖤🤍

💦💦💦💦💦💦💦💦💦💦💦💦 **YAR SARKI CEE** 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹 𝙎𝙩𝙤𝙧𝙮 & 𝙒𝙧𝙞𝙩𝙩𝙚𝙣 𝘽𝙮 𝙃𝙖𝙧𝙞𝙧𝙖 𝙨𝙖𝙡𝙞𝙝𝙪 𝙞𝙨𝙖

(🔥ourmman batoorlerh ✍️)

______________________________________________________________

🅿️ 7&8

💋💋 امى بتولة💋

** Tsayawa faɗan kyau irin na wannan bawan Allahn Bata bakine , Dan baze faduba

Wajan dokin nasa ya tunkara Yana isa ya kuncesa ,yaja sirdin sa suna tafiya behau kan dokin ba. Yanufi hanyan gida

🄼🄰🅂🄰🅁🄰🅄🅃🄰

******Murmushi tayi tace ranka yadade SARKI uban Gimbiya MEHWISH mijin Sarauniya MEERAH , fuskansa ɗauke da fara'ah yace barkanmu emra'aty, ya qarfin jiki ? lumshe Ido tayi haryanzu fuskanta daukeda murmushi !!! Alhamdulillahi zaujee.

Gimbiya da ta tashi zata fita ya kalla yace dawo kixauna Yar albarka Dawowa tayi tazauna kaman yacce Sarki ya umurceta Seta Dan rusuna kaɗan ,barka da dare papa ya gajiyahn fada Shafa kanta yayi yace Allah maki albarka Yar ammaah enta. Fada alhmdlh ,nakusa barin maki fada ai dariya Sarauniyar tayi tace habade mace ta shugaban cemu me martaba Yace tom inbata shugaban ce kuba Waze shugaban ceku? Sarauniyar taqara cewa tadeyi tayi aure inyaso mijinta ko danta. Fuskansa da murmushi yace yauwa emra'aty kintunamun!!!

Itade Gimbiya kanta aqasa tana Jin iyayen nata,batace komiba

Sarki yace dama akwai maganan dazan maku, kallonku yasa na mance yafaɗa Yana kashewa Sarauniyar tasa Ido. Murmushi tayi !! tace Zaujeee Kenn, Tamaida kanta ta kwantar ta lumshe Ido. Ranka yadade me martaba Muna sauraronka

Êazu Waziri yasameni da maganan ôaôan Sarakunan daza suzo kallon Gimbiya MEHWISH So nace masa Nan da sati 2 Tashuwa Ammaah en nata taqara yi ai sati biyu yayi nisa me martaba Ina laifin sati 1 Duk ma me za'ahyi ? Murmushi yayi yace Emra'aty sati 2 ende kice Allah nuna mana dan zakiga yazo kaman gobe ne Ta jinjina Kai shikkenan Allah sa Muna cikin masu Rai da lafiya ranan

Yace Ameen . Kallon Gimbiya yayi Yace Ibnateeyh kinji abunda nace ba ? Kanta aqasa tana wasa da yastunta tace eh naji papa; Yayinda a zuciyarta take jin kaman tafashe da kuka Ita dae Allah yagani bawai son auren nan take ba. Waze zauna da iyayenta intayi aure Amma tunda de Ammaah en ta naso dolen ta tayi kodan farin cikin ta ,ajiyahn zuciya tasauqe tana Allah yakaimu a cikin ranta .

Nan ita da papa en ta da Ammaah en ta suka cigaba da hira tsakanin iyaye da Yar su.

(Niko Juyawa nayi nafice nace ayi hira lfyh)

Nace bana leqa cikin Masarauta Kuma

******* Nide cikin Masarautan Nan baya Dena bani mamaki dakuma sha'awa ,bantaba kallon hadadden masarauta irin saba Gaskiyah ankashe dukiya kam🫡

Muryan me shela ne yadawo Dani daga tunanin danake .

****Yeeee kuwaaa jaamaaahn gari

Saqooo daga fadaaaa Bayahnnn gaisuwaaaa,. An ceee a sanarrr daku ,akwai Taron da za'a yi Nan da sati 2 Wanda yayi Dede da ranan laraba

Afilin gariiii,kowa ana fatahn Allah yabasa ikon halarta Ameen.

Cigaba da shelan yayi !!!

A ya yinda kowa yaji shelan Allah Allah suke lokacin yazo, dankowa yasan akwai yinta ranar

💋💋 امى بتولة💋

🄳🄰🄹🄸

Jikinsa a mummurde yake kana Ganinsa kasan cikakken jarumi ne Kuma Wanda ko wacce mace tagansa zatai Fatah da kuma adduahn mallakar sa ( befakai abbun batoorlerh ba shiyasa nk boye abina)

Tafiya yake riqe da sirdin dokin sa Tafiyahn sa kadai abun burgewane ga duk wani me kallo

Tafiya yayi sosai ko alaman gajiya babu a tattare dashi , masarautan yanufa, mamaki yakamani Ashe a wannan gari yake

Yan azuwa qofan farko na shiga masarautar masu gadin suka tashi suna gaidasa suka Bude masa qofa yawuce. (nace kode wanin sarkine )

Hararana ecleemat tayi tace wannan duk kyawun Yan masarautan Nan yafisu kyau

Wani hanya yadauka daga gate na farko na masarautan. Tafiya yake, cike da mamaki nake!! nace dama haka masarautan keda girma ashede garine guda .

Dan kaman Wani qauye a masarautan ya nufa . Dede Wani gida yatsaya yabude yashige shida dokin nasa

( Inakan bin sa abaya)

Gidane me girma Dede Masha allah!! Wata mata ce a stakiyahn gidan tana gyaran shinkafa Sallama yayi yashiga amsa masa tayi tana lale marhavan da ɗan albarka, yaron Umma da Abba. Zuwa yayi ya ɗaure dokin yazo ya rungumeta yagaidata Amsawa tayi tana sannu da dawowa jarumin Umma .

Cewa yai Umma miqo natayki gyarawa Murmushi tayi tace,: kabari inka mun surka seka tayata Murmushi yayi!! Batare dayace komiba, ya amsa tiren yana mata gyaran . Kallonsa tayi tace ......

Muje zuwa ✍️

ƳAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl Justice Hareeyh🕊️

💋💋 امى بتولة💋

𝘿𝙤𝙢𝙞𝙣 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙩𝙖 𝙝𝙖𝙟𝙖𝙧𝙠𝙪, 𝙠𝙪 𝙩𝙪𝙣𝙩𝙪𝙗𝙚𝙣𝙞 𝙖 𝙬𝙖𝙣𝙣𝙖𝙣 𝙡𝙖𝙮uka:- 08146292652 𝘾𝙝𝙖𝙩 𝙤𝙣𝙡𝙮. 09161720046 𝙔𝙤𝙪 𝙘𝙖𝙣 𝙘𝙖𝙡𝙡 𝙙𝙞𝙨 𝙤𝙣𝙚, 𝙭𝙖𝙢𝙪 𝙢𝙖𝙠𝙪 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙣𝙠𝙪 𝙖 𝙧𝙖𝙝𝙪𝙨𝙖 𝙢𝙖𝙞 𝙨𝙖𝙪𝙦𝙞, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi😁!!!

# 𝘾𝙤𝙢𝙢𝙚𝙣𝙩 # 𝙇𝙞𝙠𝙚 & # 𝙨𝙝𝙖𝙧𝙚

🔥𝙪𝙬𝙖𝙧 𝙗𝙖𝙩𝙤𝙤𝙧𝙡🔥

Ban yarda asanja mun labari ba, Yacce nafara lafiya Allah kasa nakammala lafiya alfarman rasulullahi sallallahu alaihi wasallam

Mutanen kirki mutanen Amana goyon bayanku addu'oeen ku abun sone agareni ,sannan godiya marar adadi agareku masoyaa

Ya Allah duk abunda zan rubuta ba dedeba a wannan qageggen labarin Allah kayafe mun masu karantawa ma Allah kayafesu

اللهم صلى و سلم على سيد نا رسولله saw🖤🤍

💦💦💦💦💦💦💦💦 𝙔𝘼𝙍 𝙎𝘼𝙍𝙆𝙄 𝘾𝙀𝙀 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹 𝙎𝙩𝙤𝙧𝙮 𝙖𝙣𝙙 𝙬𝙧𝙞𝙩𝙩𝙚𝙣 𝘽𝙮 𝙃𝙖𝙧𝙞𝙧𝙖 𝙨𝙖𝙡𝙞𝙝𝙪 𝙞𝙨𝙖𝙝 (🔥 𝙤𝙪𝙧𝙢𝙢𝙖𝙝𝙣 𝙗𝙖𝙩𝙤𝙤𝙡𝙚𝙧𝙝🔥✍️)

____________________________________________________________

🅿️ 9&10

💋💋 امى بتولة💋

Bayahn sungama hira da iyayennata tashuwa tayi ta masu seda safe Adduah suka mata duka suna samata albarka , mahaifiyar ta naqara mata faɗa ,da tunatar da ita Tace insha allahu ammaah nah Papa ilah gadeen Ammah ilah gadeen Murmushi ammaahn nata tayi tace tom ibnateeyh Barakhallahu feeky, lailatoon sa'eedah Fi'amanillah koh Murmushi tayi wa iyayennata, maida abun fuskanta tayi tarufe ta tashi tanufa qofan fita Tafiya take anuste ahaka ta nufi sashen da ɗakinta yake.

Bayan fitan ɗiyar tasu mai martaba ne yajuya ya Kalli matar tasa databi tilon ɗiyar tata da kallo,mastowa kusa da ita yayi ya jawota jikinsa Yana bubbuga bayanta alamun rarrashi Dan yasan meke damun xuciyanta Habeebty kiyi hqr koh komi nufin Allah ne Ita dayahn da Allah yabamu ma mungode masa Allah raya mana ita yai mata albarka Allah Bata zuri'ah nagari masu Albarka da miji nagari. Da Ameen sarauniya MEERAH ta amsa masa tana Share kwallah ita kadai tasan meke damunta ta a zuciyanta🥹 Cigaba da rarrashinta yayi ,da nuna mata ɗimbin kyautar da Allah yayi masu ta hanyan wannar ɗiyar tasu ɗaya, wacce ko Wani ɗa namiji bazeyi abunda takeyiba Daga rarrashi kuwa se zancen soyayyah (kaga su Mai martaba da soyewa, kar uwar dakina MEHWISH tajini).

Safiyar alkhairy iyayen gimbiya

🄰🄼🄹🄰🄳

**AMJAD kuwa tuni ya taya Umman tasa komi suka kammala ( kaman mace) Yaje yai wanka yasake shiga Karkuso kuga irin baiwar kyawun halitta da Allah yayi ma wannan jarumi Masha allah.

Zaune suke suna cin abinci da iyayen nasa duka. Abban sa ne yace jarumin Ummansa, ya naga yau an dawo jejin da wuri ko kwana ba'ahyiba? Lumshe Ido yayi bayan yacinye abincin dake bakinsa,yace Abba nayi kewan Ummata ce shiyasa Cire hannu Abba yayi a abincin Yana dariya!!! Wai kai AMJAD Umman Nan taka kewanta zebari kaje nisa damu kuwa? Saurin ɓata fuska yayi Abba ni banson maganan nesa en nan.🥹 Murmushi Abban nasa yayi yace tom nadena amma gwanda kadena kewar matata kaima kaje kayi mata kayi kewarta. Sassanyar murmushi yayi dama yasan kwanan zancen inde abban sa ne Abba tom ai Ummata ce ,mata daban Ummata daban Kuma kaima kaje wajan Umman ka Yafaɗa yana kwantar da kansa kafaɗan Umman tasa dake basa abinci abaki dama tana jinsu itade se murmushi takeyi batace qala ba. Allah yagani a duniya batada kaman AMJAD enta Tana sonsa sosai sosai ⁹. Abba yace au tanan ka ɓullo ko shikkenan naji anbar wannan zance Zannemo kaima kanemo matar ka ah to. Umma ce ta Tari numfashin sa, kaga Abban sa kadena takuramun yaro ,shida ummansa. Abba yace au wai haɗe mun Kai zakuyi tom shikkenan ai nayi shiru tunda Umman ka tasa baki Dariyah yayi sanda haqoran sa suka fito kaɗan farare tass

kallonsa kawai nake Ina kaga mazajen aljannah ( ba akwai hurul eyni ba) Kyau kam Masha allahu,ga kyawun fuska gana sura gana Hali

( Inji ecleemat wai aunty Barrister kiji storon Allah yaushe kika zauna dashi kikasan halinsa)

Bayan sun kammala cin abincin dukansu, Ummansa ce ta tashi zata haɗa kwanukan, hana Umman tasa tattare wajan yayi,yace Ummah na kihuta abinki gaki da ɗan ki ai inde ina kusa bazan bar Ummah ta tawahala ba. Yatashi ya tattara mata komi Yakai ma'ajiyar sa yadawo ya kwantar da kansa cinyan Umman sa, shafa suman kansa tayi. Allah maka albarka jarumin Umma Allah nunamun auranka Allah baka mata tagari dazata kulanmun dakai sosai Allah baka Yaya masu albarka da biyayya da tausayi. Idonsa a lumshe yana jin wani irin daɗi Gani yake duk duniya ba uwar dakeson ɗanta kaman Umman sa shiyasa shima yake sonta sosai.

( ycn qalyanka Allah ne kadai yasan sonda nakewa batoorlerh)

Abban sa najin su , yanajin farinciki da Kuma qarin qaunar matar tasa da ɗan nasu ɗaya tol na mamayesa. Ahaka suketa hiransu har dare yaja lokacin bacci yayi. Har ɗakin sa duka suka rakasa , addu'a Ummansa tayi masa ta shafa masa,ta lulluɓe sa Ayi bacci lafiya jarumin Umma. Shikuwa se narkewa yake kaman yaro ( katon gardi dashi)

Haka suka barosa a ɗakin sa bayan sunrufe masa qofa, ɗakin su suka wuce suka kwanta dan yin bacci ganin dare yayi. Bayan sun shiga sun gama shirin kwanciya sun kwanta, Abbah ne yaja matarsa ya rungumeta yace Allah maki albarka yasaka maki da aljannah MARYAMATOU NAH Lumshe Ido tayi tace ameeen Abban jarumin Umma, abun lulluɓuwa yaja ya rufe su...

Safiyar alkhairy iyayen AMJAD

Se dakuuu ( inji hajjourh )

Muje zuwa ƳAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl Justice Hareeyh🕊️

💋💋 امى بتولة💋

𝘿𝙤𝙢𝙞𝙣 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙩𝙖 𝙝𝙖𝙟𝙖𝙧𝙠𝙪, 𝙠𝙪 𝙩𝙪𝙣𝙩𝙪𝙗𝙚𝙣𝙞 𝙖 𝙬𝙖𝙣𝙣𝙖𝙣 𝙡𝙖𝙮uka:- 08146292652 𝘾𝙝𝙖𝙩 𝙤𝙣𝙡𝙮. 09161720046 𝙔𝙤𝙪 𝙘𝙖𝙣 𝙘𝙖𝙡𝙡 𝙙𝙞𝙨 𝙤𝙣𝙚, 𝙭𝙖𝙢𝙪 𝙢𝙖𝙠𝙪 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙣𝙠𝙪 𝙖 𝙧𝙖𝙝𝙪𝙨𝙖 𝙢𝙖𝙞 𝙨𝙖𝙪𝙦𝙞, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi😁!!!

# 𝘾𝙤𝙢𝙢𝙚𝙣𝙩 # 𝙇𝙞𝙠𝙚 & # 𝙨𝙝𝙖𝙧𝙚

💦💦💦💦💦💦💦 𝗬𝗮𝗿 𝘀𝗮𝗿𝗸𝗶 𝗰𝗲𝗲 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹 𝗦𝘁𝗼𝗿𝘆 𝗔𝗻𝗱 𝗪𝗿𝗶𝘁𝘁𝗲𝗻 𝗕𝘆 𝗛𝗮𝗿𝗶𝗿𝗮 𝘀𝗮𝗹𝗶𝗵𝘂 𝗶𝘀𝗮𝗵

Littafinamu ba Wani me tsayi bane a taqaice zamuyishi inade fatahn saqon danakeson isarwa ya isa yacce akeso sannan Allah bamu dama da iKon bin gskyh da Kuma Dede ☺️

اللهم صلى و سلم على سيد نا رسولله saw🖤🤍

____________________________________________________________

🅿️ 11&12

💋💋 امى بتولة💋

🄽🄸🄶🄴🅁🄸🄰

Readers Also Read