Yaro ma namiji ne cmplt 1 - Chapter 6
Yaro ma namiji ne cmplt 1 Chapter 6: Yaro ma namiji ne cmplt 1 Chapter 6. y'au tunsafe yafita abincin da zata ci odansu yayi aka kawo mata har dare tana…
2,027 words
y'au tunsafe yafita abincin da zata ci odansu yayi aka kawo mata har dare tana zuba idanun can dai da ta gaji da zaman tashiga d'akinta ta kwanta zafi ne ya dameta tashi tashaga ban d'aki tayi wanka sabida ba karamin zafi take ji ba.
Tana fitowa ta jikamshin turarensa murmushi tayi akan gado taga wani doguwar riga me kyau share jikinta tayi da towel sannan fesa вσdч spiray da murza mai sama sama.
Sannan tasa rigar jahce har kasa daga cinya d'aya a tsage take samanta sansa mata y'ar brzy cup hannun kaman na shimi ne sai y'ar tattara gefen riga tayi kyau a cikin kayan short not tasamun a gefen kayan tana dubawa ya rubuta ta:
_Ina d'akin tsakiya same ni awajen_
dariya abun yabata flat sheo tasa tafito zuwa d'akin ba wuta sosai amma tana ganin wasu abubuwan d'akin da sallama tashiga ya amsa mata kallon yanayin d'akin tayi akai ya burgeta murmusa tayi kafin ta fara magana cikin shagwa6a tace " tun safe ina kashiga nikad'ai a gida ."
takowa yayi zuwa gabanta durkusawa yayi yaciro ar karaman box baki ya bud'e wasu zobana ne har biyu d'aya nashi d'aya nata yace " [2:47PM, 12/27/2017] REAL ME DAMBU CE🥗: ☔☔☔☔☔☔ *YARO MA NAMIJI NE* 💦💦💦💦💦💦
_🌹Love story🌹_
*Real me dambu ce🥗*
Hikima Asso Writer's
*Masu bina prvt suna tambaya ta kishayata Jahadina gaskiya ban fara ba sai nan da In Allah yarda sati me zuwa zan fara in koma ban kai satin Ba toh kuyafen min*👏🏻👏🏻👏🏻
4⃣5⃣
Cikin dare wajen karfe biyu tatashi a gigice sabida mugun yunwar da ya tasheta yana farkawa yace "Preety yunwane "
kaman zata saka kuka tace " wallahi bby dinka ya fara sani a gaba tashi muje kabani abinda zanci "
fita sukayi kicin shi da ita kwai uku ya soya mata da tea mekauri sosai yanda zata koshi sannan yarufe din tana rike da filit din kwai tun a kicin ta fara ci har suka isa d'aki dakan shi yabata ci har da tea din sannan wa d'auko wani roba da brushi ta wanke bakinta ta kwanta tuni bacci yayi gaba da ita wanka yashiga yayi da alwala.
salla nafilla yayi ya dade yana addu'ar Allah ya basu zaman lafiya da ita yana idarwa yakoma ya kwanta kusa da ita jawota yayi jikinsa ya rungumeta ajiyar zuciya tasake shima haka.
****
Da asuba yarigata tashi yana idar salla kicin yawuce ya soya mata dankali turawa sauce din kwai gefe guda ka katon jug din tea yana gamawa yakai mata d'aki sannan yatashi takin tashi tayi bud'e food flask din sauce din yayi tana jin kamshi da sauri tashi dan bakaramin d'ago mata kwad'ayi yayi ba raraba idanu tafara murmushi yayi sannan yace " kije kiyi salla sai kizo kici ko "
"toh " tace, wanka tafara sabida zafin da take ji sannan tayo alwala kafin ta fito yashimfid'a mata darduma tana fitowa ya bata dogawar riga da hijab sannan tayi salla.
tana idarwa ya kawo kayan abincin gabanta hallo shi yaba taci ta koshi
sannan yace " zan shiga skull bazan jima ba zan dawo "
"toh " tace masa,
**** kusan kwana shida kenan da zuwan kulawar duniyar bawanda Abul bai bata kai ko tari tayi sai ya tmbyt me take so me zata ci meki bukatar.
saidai tace " babu " kawai,
y'au tunsafe yafita abincin da zata ci odansu yayi aka kawo mata har dare tana zuba idanun can dai da ta gaji da zaman tashiga d'akinta ta kwanta zafi ne ya dameta tashi tashaga ban d'aki tayi wanka sabida ba karamin zafi take ji ba.
Tana fitowa ta jikamshin turarensa murmushi tayi akan gado taga wani doguwar riga me kyau share jikinta tayi da towel sannan fesa вσdч spiray da murza mai sama sama.
Sannan tasa rigar jahce har kasa daga cinya d'aya a tsage take samanta sansa mata y'ar brzy cup hannun kaman na shimi ne sai y'ar tattara gefen riga tayi kyau a cikin kayan short not tasamun a gefen kayan tana dubawa ya rubuta ta:
_Ina d'akin tsakiya same ni awajen_
dariya abun yabata flat sheo tasa tafito zuwa d'akin ba wuta sosai amma tana ganin wasu abubuwan d'akin da sallama tashiga ya amsa mata kallon yanayin d'akin tayi akai ya burgeta murmusa tayi kafin ta fara magana cikin shagwa6a tace " tun safe ina kashiga nikad'ai a gida ."
takowa yayi zuwa gabanta durkusawa yayi yaciro ar karaman box baki ya bud'e wasu zobana ne har biyu d'aya nashi d'aya nata yace " are U accpt my luv"
kasa magana tayi tana zarro idanun durkusawa tayi itama tana kad'a masa kai alamun Eh.
murmushi yayi yacire d'aya yasa mata hawaye ne yake zuwa daga idonta sama sa tayi sannan ta had'a bakinsu saurin juya kansa yayi yana dariya dukan wasa takai masa.
Yace " Preety rufe idanunki " d'ago ta yayi sannan yakuna wutar d'akin yace " bud'e kiga wani abu "
tana bud'ewa wani katon Cake ta gani anrubuta Happy Birth Day Mr&Mrs Yahya.
Rike bakinta tayi ta juya tarungume shi tana kukan dariya tace " kana ta kashe ni da mamaki oll for me Wallahi Abul khair Ina sonka Ina kaunarka kaine Rayuwata kaine farin cikin don kai nake raye zan mutu da sonka zan rayu da sonka "
sai kuma ta fashe da kuka dad'a rungumeta yayi sannan yasaketa yace " zoki yanka kibani "
gaban cake din tazo ta yanka ta bashi yaci shima yanka yaba ci. Daga nan aka fad'a duniyar 💑
**** Yanzu cikinta yakai wata tara kullum sai Umma takira shi ya dawo mata da ita toh kawai yake cewa.
Y'au sai daya gama gurzanta sannan nakuda yace gashi nan yazo asibiti suka tafi tasha wahala kafin tahaihu d'an namiji can kama minti biyar sabon nakuda yazo tasaje haihuwar Y'arta mace me kama da Babanta domin namijin da ita yake kama ga yaran manyan tabarkallah.
Saura lasting page
Mmn waleed [8:55PM, 12/27/2017] REAL ME DAMBU CE🥗: ☔☔☔☔☔☔ *_YARO MA NAMIJI NE_* 💦💦💦💦💦💦
_🌹Love story🌹_
*REAL ME DAMBU CE*🥗
Hikima Asso Writer's
🔚
Nurse ce tafito tace " Mr Yahya matarka da sauka lafiya"
Wayo Allah sujada godiya yayi kowa sai mamakinsa yake ya dade kafin yatashi yace "zanyi ganinta "
gyad'a masa kai tayi tana masa dariya.
Dasauri yashiga har yana tuntube yana shiga yaganta tana baccin wahala ganin yara biyu sai da ya zarro idon ya kalle nurse yace " duk namune "
murmushi tayi tace " ehh nakune namijin ne farko mace tabiyu muna taya kamurna "
yace " nagode sosai "
wayarsa ya lallumo daga aljuhu nmb Inna yakira tana d'auka ko sallama bayi ba yace " Inna ta haihu fa har yara biyu yanzu mata hutawa ne "
Inna tace " Alhamdulillah kai masha Allah yaushe xaku zo"
yace " toh bari tashi mu gani ko zuwa jibi sai mu tawo "
"toh Allah yakaimu " tace masa,
Umma yakira yana fad'a mata tarufe shi da fad'a kafin tace " Ina Rukayya take "
yace " Umma tana bacci amma baki tambayi yaran ba sai ita "
fad'a tasake rufe shi tace " toh naki tambaya nidai ka kawo min yarinya ta na fad'a maka,"
duk wani aboki da d'anuwa duk yakirasu ya fad'a musu harsu Abu zarri,
****
baccin awa uku tayi kafin tatashi lokacin yana zaune kusa da yaran suna bacci addu'a yake musu.
motsinta yaji ya d'ago yasakar mata murmushi gira ta d'aga masa alamun ya dai dariya yayi yazo wajenta.
Yace " ko zamun sake ne nan da wata tara kisake bani kyautar Allah "
tura masa baki tayi tace " da uban dinkin da nasha shine zaka nuna min rashin Imani wallahi ban isaba ay gwara ka sake aur......"
tuni yarufe mata baki danasa wani kissing na musaman yake mata wanda sai da yakashe mata jikin Drs biyu suka shigo sallamansu ganinsu a duniar tantabaru yasa suka koma suna dariya irin wannan luv din.
a ranar da tahaihu suka bata sallaman bayan sun mata tsiya ita da shi **** Kwanan su biyu suka dawo 9ja Rukayya taso akaita wajen Innarta amma Inna tace a'a ta zauna wajen Umma.
D'akin Umma suka sauka y'an zuwa barka har da y'an gulma.
bayan tahuta ya kira kawarta Zulfa bayan sun gaisa tace " Zulfa na haihu fa nasamu twin "
dariya Zulfa ta kyalkyal da shi tace " ikon Allah kuma yaran Abul ne ashe Yaro ya girma har an kwanta a gado d'aya tasan sirrinki yanzun kuma ya koma Uban Yaranki hmmm Ubangiji yayi gaskiya da yace *Wamankaddra Allahu akhkaddrihi* Fad'an Allah mad'aukakin sarki "
shiru Rukky tayi kafin tace " Allahu akbar nagode da tunatarwa yaushe zaki zo kenan "
"toh gobe da yamma" tace mata,
da haka sukayi sallqma ,
**** Allah sarki ana gobe suna Inna kulu ta rasu haka kawai ta jawo mana suna lamiii😜
kowa ya tausaya mata domin da neman yafiyan Rukky ta rasu da labari yazo mata tace " hmmm na yafe tuntuni "
su Abul ba kunya a cikin mutane yake nuna ikon matarsa da Yaransa idan aka sakasu a ruwan wanka suka fara kuka shima komawa kalan kuka fuskansa take idan aka kwashe ruwan wanka Rukky yace za'a kona masa mata sai da Umma tamasa rahin mutunci kafin yabar saka mata idanun.
Ranar suna Yara sun ci mace sunan Inna Saima namijin Attahir kuwa ba'a cewa kome don ma anyi rasu dole akayi waleema da yamma kowa ya watser.
Dakyar Abul ya koma ghana ana gobe zai koma yashiga d'akin yasamu Umma tana wajen Abba ba 6ata lokaci yarufe kofa tunda taga ya rufe kofa sai yabata tausayi yana zuwa bata wani jamishi raiba kawai dariya tayi tace " bazaka samu yanda kake bukata bane amma zaka rage zafi "
murmushi tayi kafin yace " ba damuwa haka ma yayi "
don haka yamutsita yayi son ransa har yasame y'ar karamar nutsuwa sannan ya mata sai da safe ya fita "
a falo suka hadu da Umma ta harare shi yafita yana dariya abinsa.
tana shiga ta sami Rukky tana zuge zif din rigarta taji dadi yanda suke tattatalinkasu.
****
Haka yakoma cike da kewar matarsa da yaransa.
dakyar yabarsu sukayi yawon arba'in shima sai da Umma tayi jan idon dakansa ya zo yad'aukesu suka koma ghana.
Ranar da suka isa bayan sun huta wani shu'umin kallon yake binta da shi ita ma ta gane lagonsa sai ta hau jama rai rumuru ta yayi aka shige daga ciki😜🤣
**** BAYAN shekara tara gidan na koma naji ana ta hayaniya na duba sai naga Attahir wanda suke kira Asharaf sai Saima wacce muka Arfat masu shekara tara cif sai wasu y'an biyu mata me sunan Umma Abeeda sai takwara Hafiza amma suk Hassana da Husaina ake kiransu
sai wanda take goyo yanzu Jawad sunan Adam yayansu yasaka.
Murmushi yayi yace " Y'an mata duk rundunan nan namune" wani.fari tayi da idanun sai da tagama juya masa su kafin tace"haba D'an saurayi kana mamaki ne "
murmushi yayi yace " amma da yaro da Babba wayafi iya aikin "
kallonsa tayi kaman zatayi ihu tace " mubar maganan haka "
"toh shikenan Yara kozo muyi ѕєlfi " yace ,
duk suka taso suna ihu yeeeeeeee *
*ALHAMDULILLAH*
Abinda na fad'a dai dai Allah yabamu lada inda nayi.kuskure Allah kayafe mana
Washi Wallahi kuma da yawa bazan iya kiran duk ba amma zan kwatanta. Sidiya and frnd Neena cool fans Bieebiee dee novel gro Garin basam Kainuwa Fans Amal novel grp Manyan Mata Laila novel grp Exclusive Fans Novel loged Almajira.Fans Musha Karatu YBK Yaro Ma namiji ne Fans Sa'adatu Wazir gombe Novel grp Tantaciyar novel Musan kamu mu writer's Musan JUNA Writer's Real Hausa fulani forum
*Nagode da kulawar ku*
*Har abada muna tare*
Maman 4 Aunty Maijidda musa Oganniya My shema Addan Jelata My Jelata My Mieera Amnour Neena cool Mmnn Sadeeq Ummu bashir Sardy Bashi Bk Madeena Ummo noor Mummy Rabi *Godiya gare ku Manyan Mata masu fasaha* Maman Fareeda Maman Waleeda My lazy writer Mmn sadeeq Mom teema Maman meenat
Nagode da bani kwarin gwiwa
Maman waleed tana muku fatan Alkhairi
Ayi hutun sabon Shekara lafiya Kishiyata Jahadina yana nan tafe..
Mmn waleed ce