Yaro ma namiji ne cmplt 1 - Chapter 5
Yaro ma namiji ne cmplt 1 Chapter 5: Yaro ma namiji ne cmplt 1 Chapter 5. Itama tashiga wani hali tarasa me ke damunta ga Inna da y'an uwanta suna fushi da…
4,475 words
Itama tashiga wani hali tarasa me ke damunta ga Inna da y'an uwanta suna fushi da ita duk yanda taso su had'u da Abul bata samu halin haka ba.
Ranar tafiyarsa da safe yashigo cikin gidan wasu kaya yakawo mata a cikin kwali anyi 🎁 yashiga d'akin yasamu tayi zurfi cikin tunani sai da yayi gyaran murya kafin tasan yazo tashi tayi tsaye tana kallonsa duk da zamansu babu tarairaya amma tana cikin kwanciyar hankalin kafin su sami wannan matsalar.
Cikin nutsuwa yace " gashi har da Atm card dina a cikin a kwai abubuwa a ciki nazo na fad'a miki ne zan tafi ghana naso muje tare amma yanzu haka baxai yuba.,,,,,,,,shiru yayu sannan yaci gaba da maganarsa kafi haka ta faru na fad'a miki a kwai albishir da zan miki gashin nan a ciki kiduba natafi da Sonki bansani ba ko zandawo da Sonki dan nasan nikad'a nake haukana "
yana gama fada haka yajuya da zafita da gudu tazo ta rungume shi ta baya tana kuka sosai shima zuciyarsa ce ta hau bugawa sosai zare hannunta yayi daga jikinsa sannan yayi murmushi......!
Yace " me nakuka baki sona ko...."
girgiza kaitayi tace " plss dn't lve alone i cn't lfe with yhu plss 4give my sin....don Allah Abul khairi "
karfin buguwar zuciyarsa takaru fiyye da yanda yake girgiza kai yayi yace " ae with live alone Rukky yhu don't luv me yhu dnt be carfully wth my hrt but am still mad crazy bcos of yur luv am srry ilove yhu "
juya tafizgo rigarsa d'aga kafafunta ta karasa tsayi ta had'a bakinsu waje guda rike akansa tayi da hannunta biyu tana masa wasu hot kiss wanda shikansa saida ya da d'a rungume ta ya had'a kugunsa da nata jikin kofar d'akin ya had'a ta dashi karshe kasa tsayiwa sukayi suka zube kan gado suka koma wasu arnar salon yashiga nuna mata wanda itakanta batasan Yaro kaman shi yana da haddarsu ba can kaman wanda aka tsikara tashi yayi zai barta sake jawo shi tayi tana kallonsa tashi tayi ta zauna tasa hannunta cikin rigarsa tana shafa kirjinsa tana wasa da gashin kirjinsa janye hannunta yayi sannan yatashi ya fita kuka tasaka sosai tana danasani.
Ashe romeo kan yabar Yaseer a cikin motarsa dama ya sallame Umma shiga motar yayi Yaseer sai tsaki yake ja shi kuwa sai murmushi yake zabgawa indan ya tuna moment dinsa da ita na yanzu sai yaji kaman ya fasa tafiyar ma
haushi ya gama rufe yaseer yace " kaii d'an iska me nasani a gqba kana murmushi "
dariya yayi sannan yace " kasan mata da miji bame shiga tsakaninsu don haka wallahi kaman na fasa yawa a kwai passtport a wajenta duk lokacin da tashirya kasata a jirgi kawai sai ka fad'a min "
haka suka isa airport din.
🌹🌹🌹
Bayan tafiyarsa kwalin ta bud'e takardu passport ta gani sai key mota da wani d'an karamin akwati me masifar kyau sai wani farin takarda .
d'auka tayi gabanta ba fad'uwa har idanunta sun fara kawo ruwa domin a tunaninta Sakinta yayi.
Bud'ewa tayi ta fara gani y'ar short not ne yayi mata karantawa tafara kaman haka:
_Amincin Allah da Rahamansa su tabbata a gareki ya ma'abociyar kyau Bansan Ya zan fad'a miki ba amma ko take zan kwatanta miki Nafara sonki ne daga rnr da nazo basamu ana miki gorin miji bansan shine so ba sai da na tafi karatu a nan nazama mahaukaci akansonki na zama kurma ni makaho ne akan sonki a lokacin dana san da haka na kudiri a niyyar duk wanda yazo wajenki nine zan kore shi kuma sai akayi dace haka ta faru bab kore su dan kome ba sai don ina sonki Wallahi har na aureki banso nayi amfani da karfi akanki ba bayan haka banso nasaka miki magani a duk abin shanki ba nayi haka ne sabida hakkina a she kuskure na aikata banga laifinki ba don kin zubar da cikin nan ba domin idan nayi al'akari da mace tana bukatar kulawa da tarairaya amma baki samu a wajena ba kuyi hakuri ga passport duk lokacin da kika shirya ina jiranki domin nashirya ya mana sabuwar Rayuwa ga key da wannan sarkan kyautar nan takasa domin kinbani abu me daraja wanda yafi wayanan daraja da tsada kofa na abude take I LOVE YOU RUKAYYATU MA'ARUFA_ Urs Yahya Attahir Adam I miss yhu
kuka tafashe da shi tace " Honey iluv yhu am srry " dai dai zai shiga jirgi kenan murmushi yayi yace " me too iluv yhu babe am srry too "
tace ".kayafe min laifina "
shafa kansa yayi yace " Allah ya yafe mana baki d'aya "
"Ina sonka sosai za tawo gareka very soon"
yace" da nafi kowa sa'a a duniyar nan da nanuna miki So zallah babu algus a cikinta "
wannan musayar kalaman babu waya zuciyarsu ce a had'e da juna.
Sorry da late dayi
Mmn waleed ce [1:18PM, 12/25/2017] REAL ME DAMBU CE🥗: ☔☔☔☔☔☔ *YARO MA NAMIJI NE* 💦💦💦💦💦💦
_🌹Love story🌹_
*Real me dambu ce*🥗
🙆🏿♂Wai dagaske baku san suna na ba🙄 toh gaskiya nima bazan fad'a ba🤷🏿♂ Toh tunda kuna son sani bari na fad'a muku Ramlayt Abdurrahaman Manga Omar Shine real name dina😘🤝🏼
3⃣6⃣🌹3⃣7⃣
Ganin yanda yake tasake ajiyar zuciya. Cikin kulawa Inna tace " Yaseer bani ruwan sanyin "
tashi yayi ya d'auko mata da cup tatsiyaya a cikin cup tabashi yashanye tasake bashi yashanye a karo na uku ne ya girgiza kai alamun ya isa kenan.
Zuba musu idanun yayi yamarasa ta ina zaifara cikin sanyin muryarsa yace " Inna me narasa a tare dani wanda Rukayya bata son? shin Inna laifine don na so Rukayya? Inna laifine Yaro kamana ya aure Rukayya ko sunna da nayine laifin ! "
tun baice ga abinda tamasa ba jikin Inna yayi sanyin tace " duk abinda kalissafu duk babu hujja a cikin da mace zata ce baka kai ba, kana da mutunci sanin yakamata uwa uba kai nagartacce So da ka nuna wa Rukayya mu karufawa asiri ba ita ba bansan me tayi ba amma don karka saketa bansan me zancewa mutane ba," karshe maganar muryarta na rawa kaman zatayi kuka.
"Banta6a tunanin saketa ba amma nazo wajenkine a matsayin Uwa kibani shawara akan me yadace nayi Inna bansan duk kiyayyan da take min zata iya zubar min da jinina ba sai y'au ashe cikine da ita taje aka mata allura tazubar min da shi ....,,, sunkuyar dakai yayi sannan yace gaba da magana bana son kowa yasa haka har Ummana domin tana jin abinda tayi zata tsaneta wanda haka zai shafi zamqnmu da ita shawaranki kawai nake nema "
hawaye ne ke zuba a idanun Inna tarasa me za masa tace.
Sa'idu cike ta bakin cikin yace " kasako y'ar iska kafin nan kamata shegen duka "
Abul yace " bazata ji haushi ba sai ma farin ciki kusake shawara "
Hameeda da tagama cika fam tace " toh kasake aure kawai mana " yace "Momin Yusra Rukayya nake so bana jin zan so wata bayan ita indai tana raye bani ba kara aure "
zuba masa ido Yaseer yayi kafin yaja gwauron numfashi yace " bazaka saketa ba bazaka kara aure ba toh kayi nesa da ita matukar kana kusa da ita ranka kara 6aci zatayi kaduba maganata da kyau."
Dukkansu ya basu tausayi Inna tace " tashi kakai ni wajenta "
"toh "yace , sannan yatashi hijab Inna ta d'auka suka fita zuwa asibiti a cikin mota Inna tace " kace baza kayi duk abinda suka lissafu ba amma kayi hakuri kuyi nesa da ita zaka ji saukin abun naji Yaseer yace zaku tafi karatu da ita kaje kawai kabarata anan kayi hakuri .
Shiru yayi duk da tamasa laifi bajin za'iya nesa daga gare shiyasan irin son da yake mata amma tunda Inna tace yatafi dole yatafi yabarta ko zuciyarsa tayi sanyin.
Har suka isa hakuri Inna take bashi.
Nunawa Inna yayi d'akin don bazai shiga da sallama Inna tashi dakyar ta amsa sallamar ganin yanda fuskan Inna ya sauya sai da gabanta yafad'i tsoro ya kamata har gabanta Inna ta karasa.
Sai da Inna takare ta kallon sannan tace " banta6a tunanin zaki iya zubar da cikin ba kai ko shege ne wallahi bana tunani haka ballata d'an sunna hmmm uban wa yabaki wannan mugun shawaran toh wallahi kinemin wata Uwar bani ba na yafe ki tunda kuma na rantsi da Allah sai nasa shi yakara aure kije Allah zai bashi wacce tafiki kome "
tana gama maganar takad'a kai tafita cike da takaice kuka Rukayya tasake tace " Allah ya isa tsakanina dake Inna kulu kinraba ni da kowa har mijina da iyayena."
bayan fitar Inna gida Abul ya kawo ta sannan yaje ya fad'awa Umma taji ba dadi sannan tace " kana da fitana ba mamaki kaine kaja haka tafaru yanzu waye a wajenta "
yace " babu kawo ita d'aya ce kawai "
"tashi muje ka kaini " kayanta ta d'eba kala hud'u sannan suka tafi sunje sunsamu har wannan lokacin kuka take.
Hakuri Umma tabata shi kuwa ko kallon bata ishe shi ba.
🌹🌹🌹 Cikin satin Abul yashirya tafiyansa yake fir Umma ta hana ayi mata wankin cikin kwananta shida aka sallame ta gidan Umma ta dawo har wannan lokacin Abul baya shiga hidimarta.
Bakaramin azabtuwa yake ba da rashin ta daga ita har shi duk sunfita hayancinsu idan taji muryarsa takan rasa nutsuwar idan bai zoba kuwa har Umma ta ganewa bata cikin nutsuwarta idan ta ga haka sai Umma takira shi .
Ana shi bangaren yana haka ne dan ya hukuntata 🌹🌹🌹 tsayon sati ba labarin Inna kulu duk inda ake tunanin tana nan anje babu ita babu labarin.....
Mnn waleed ce [7:27PM, 12/25/2017] REAL ME DAMBU CE🥗: ☔☔☔☔☔☔ *YARO MA NA MIJI NE* 💦💦💦💦💦💦
_🌹Love story🌹_
*Real me dambu ce*🥗
Hikima Asso Writer's
_Yayi da nakansance da *Kishiyata Jahadina* Haka *Abu Zarri* za shigo rayuwata ba zato ba tsamani karshin *Sharrin cikin gida* yazo kafin nan sai na fuskanci *Kalubalen Rayuwa* domin dole na had'u da *Alexander* a lokacin zan tantace *So ko Sha'awa*_
Daga taku har kullum Taskar Real me dambu ce🥗
4⃣0⃣🌹4⃣1⃣
Yana cikin jirgi amma zuciyarsa tana jiwo masa kukanta lumshe idanunsa yayi ya dafa zuciyarsa cike da so da kauna had'i da muradin juna yace " ya isa haka indai zuciyata ta tare dake is ohk bana son kukanki nan...." kaman wanda yake gabanta had'iyi kukanta tayi tana gyad'a masa kai.
Murmushi yayi me sauti wanda yaja hankalin yarinyar da take kusa da shi ta kalle shi zuba masa ido tayi tana kallon karshin had'uwa shikuwa yana dafe da zuciyarsa sai ninkayan son matarsa da begenta yake😜
baisan da wata kusada shi ba ita kuma yatafi da imanita.
gyara muryarta tayi.
Kallon yayi ya kau dakai tace " sannu sunana Aleesha Badamasi naga sai murmushi kake lafiya kuwa ? "
bai kalleta ba yace " matata nake tunawa "
cike da mamaki tace " kana da mata kake nufi ehhe……"
Tunda yakau da kai baisake kulata ba domin idan ba Didinsa ba to duk matan kallon y'an uwansa maza yake musu.
Data ga yak'i kulata sai tayi shiru amma gaskiya ya burgeta sosai ba karya fa.
Haka suka isa cikin babbar birninsu ghana wato Accara.
Taso ta tambaye shi sunansa amma ganin yakasa yatsare sai taja bakinta tayi shiru har suka rabu amma tasa a ranta duk inda yake sai ta nemo shi domin yayi mata ba mata yake dashi ba koma me ba ruwanta shitake so.
Yana isa masauki yakira Umma suka gaisa tace ga Rukky yace tabari zai kirata dakansa.
Haka yakira Abbansa yace ya isa lafiya sannan yakira Yaseer fad'a masa ya isa lafiya
daga nan yakira yayi shiru itama shiru tayi can ta katse shiru da cewa " ka isa lafiya ya hanya "
wani ajiyar zuciya yayi tare da lumshi idanunsa yace " lafiya lou Didi i hlp kema lafiya kike "
jikinta sanyin yayi domin tunkafin aurensu yabar kiranta da Didi sai yanzu da tayi laifi shine ake zaneta da haka.
tace " lafiya lau "
takashi wayar tayi jefa da shi.
shima bayi mamakin haka ba yasan taji haushin kiranta da Didin ne shiyasa ta kashe wayar shafa sumar kansa yayi kawai yana murmushi.
🌹🌹🌹 Rukky da tasa me labarin halin da Inna kulu tashiga cewa tayi Allah ne yasaka mata domin har wannan lokacin bata san wake kantaba sakamakon bugawar datayi a kanta kafarta d'aya an yanke shi sabida ya lalace.
_duk wanda yace ruwan wani bazai tafasa ba toh nashi wutar ce bazata kama ba Allah yakyauta_
hankali rayuwa take juyawa kullum Abul za kira Umma da ita kanta amma ba wani hirar a waya sai dai su kansance da juna a zuciyarsu amma a waya kaman wasu surika juna.
Kimanin wata kusan uku kenan har yanzu Inna fushi take da ita takira Hameeda ta tayata ba Inna hakuri tace ba ruwanta.
Ga wani motsi da take ji a cikinta ga shegen cin abinci akai akai abin har cikin dare take farkawa idan taji yinwa jikinta har 6ari yake sabida yinwa gashi ta rasa wanda ta fad'awa kuma tana jin kunyar Umma bata sakewa tayi hirar da ita kaman da.
don haka y'au gidansu ta tambaye Umma zata shiga Umma tace taje sai ta dawo.
tunda tafito y'an unguwarsu suke binta da kallon amma ko a jikin ta har tashiga gida ba kowa a tsakar gidan kaman da.
kai tsaye wajensu tashiga da sallamar ta ciki ciki Inna ta amsa tace " da izinin wakika fito ba nace kar nasake ganin kafarki a cikin gidana ba "
muryarta na rawa tace " kiyi hakuri na fad'awa Umma kafin na fito Inna wallahi bani da lafiya ne cikina na motsi gashi ina cin abincin kusan sau takwasa a rana fa"
kare mata kallo Inna tayi tace " lokacin da kika zubar da cikin watansa nawa"
shiru tayi kafin tace " wata biyu ne "
"hmm kenan cikin bai zuba ba kenan bari Yaseer yashigo sai kutafi asibiti amma kom fad'awa Ummanku "
"a'a " tace ,
Maman waleed ce [3:38PM, 12/26/2017] REAL ME DAMBU CE🥗: ☔☔☔☔☔☔ *YARO MA NAMIJI NE* 💦💦💦💦💦💦
_🌹Love story🌹_
*Real me dambu ce🥗*
Hikima Asso Writer's
_Masoya Nagode da Addu'arku Allah ya sadamu da alkhairi_❤
4⃣2⃣🌹4⃣3⃣
Shiru tayi takasa magana lallai ta yarda da maganr Inna ita shasha sha ce tana da ciki amma basan da ciki jikinta ba.
Allah sarki Abul toh ta fad'a masa ne
kallonta Inna take a sace ta kara kiba sosai Inna tace " zaman me kike a nan kitafi Yaseer zai zo kuje "
wasa da zoben hannunta take can ta d'ago tace " Inna kiyi hakuri wallahi Inna kulu ce taita zuga ni akan ko.... ".
duk ta kwashe labarin abinda ya faru ta fad'a mata.
Mamaki da al'ajabi yabata kaman tarufe Rukky da duka tace " tuntuni bata soki ba sai yanzu humm sai yanzu nasan sokowa na haifa salin halin kishirya kibi mijinki domin ya fad'a min yabar miki passport dinki kitashi kita kije kishirya zankira Yaseer kutafi asibiti "
tashi tayi tafi jikinta a sanyanye ta dawo gida tana zuwa tasamu Umma bata falo d'aki tabita tasame ta duba wasu abubuwa
da sallama tashiga Umma ta amsa tace " Umma aiki kikeyi shine baki fad'a min na zauna nayi ba ba damuwa gani nan nazo "
dariya Umma tayi tace " a'a na gama ay har kindawo ko koranki tayi domin na lura Innar yara tana son muyi fad'a ne tunda kika dawo bata ta6a zuwa ba zani nasame ta ay " gaban Rukky sai da ya fad'i tace " a'a nina dawo da kai na kuma ma yinwa ce tasani na dawo......"
"Hmmmm yunwar nan na lafiya kuwa Rukayya ba kijin wani alama na akwai ciki a jikinki kaman motsi da sauransu" tace mata,
shiru tayi kanta a sunkuye duk kunyar Umma ta kamata tace " ina jin motsi a duk lokacin da naji yunwa yafi motsi "
kasa magana Umma tayi tana kallonta cike da farin ciki ashe gara da ba'ayi wankin cikin ba tace " gobe zaki bar garin nan kije wajen mijinki kiran min yaseer kuje asibitin "
tana kiransa yace " Didi gani a falon nazo"
tace " yana falo "
suna fitowa Umma tace " maza tashi ka kaita asibiti kuma kaja motar a hankalin banda ove take kaji "
"toh " yace ,
dubu goma taba Rukky sannan suka fito Yaseer yace " Inna ta fad'a min kome amma ki daina yarda da mutane ba kowa zai baka shawara ka d'auka ba "
haka suka isa asibiti da taga Likita ta masa bayanin har 6arar da wanca da tayi.
amata test da scan likita yace " cikinki na nan kwananki ne ya koma baya yanxu dai wata biyar sati biyu ne wata hud'u da sati biyu."
magani yarubuta mata sannan yasallame ta tana fitiwa yaseer yace " akwai dagaske nakira shi na fad'a masa."
Murmushi tayi tace " a'a nafison na fad'a masa da bakina muje nabaka kud'in jirgi zani wajen shin kawai....!"
"Ohhhh ni Yaseer na shiga aljanna nakifita kimin gori mijinki ya min gori nima nakusan aure nahuta "
duk hankalin Umma yana wajensu d'uki ya hanata nutsuwa koda suka iso ganin fuskansu ya tabbatar mata cikine kaman ta goya Rukayyah sabida murna tace " kai ashe gwara dana hana wankin cikin yanzu wata nawa ne "
duk kunya yarufe ta Yaseer yace " Umma wata biyar ba sati biyu yawa kawo kud'in jirgin don nasan za'a sami masu tashin gobe da safe"
Umma tace " ina zata kuma "
shiru duk sukayi suna tsoran karta hana tafiyar.
dariya tayi tace " wajen shin zaki toh ba damuwa amma kina shiga watar haihuwar ki dawo gida ki haihu anan kinji... "
gyad'a kaitayi alamun toh ,
kud'in ta kawo masa yafita da yake akwai wanda yasan a harkan tafiyar shi yamasa hanyar.
🌹🌹🌹
Da dare da Abul yakira yasha mamaki yanda tasake tayi ta zuba masa surutu duk da yasan tana magana amma na y'au dabam ne shiru yayi yanw sauraronta cikin sigar shagwa6a tace " Daddy Baby sai magana nake tayi kayi shiru ko baka hakura bane har yanzu kayi hakuri kaji "
murmushi yayi sabida yanda take maganar ba karqmin jefa masa kewarta yake ba kafin yace " humm Didi kenan ay yawuce "
yanda yayi maganar ya bata haushi kaman yana ganinta tace " ni ba Didi bace bana son sunan " har da tura masa baki "
dariya tabashi sosai yace " toh naji kina kira nan da Daddy Baby a ina na samin bby din ’’
dariyata masa sannan ta wani juya idanunta sannan tayi farii dasu tace " Allah sake bamu wani "
"toh amma sai dai idan nasake aure kenan tunda ke baki son "yace mata,
shiru tayi bata sake magana ba " yakika yi shiru "
"....hmm " kawai tace takashe wayar baki d'aya,
🌹🌹🌹 Washe gari sai sha biyu Yaseer da Umma suka rakota airport suna tsaye har jirgin ya tashi.
Sannan suka dawo gida da kewarta musanman Umma Inna kan ko a jikinta.
*Kuyi hakuri rashin wuta da rashin chaji ya hana ni shigowa🤭*
Mmn waleed ce [7:10PM, 12/26/2017] REAL ME DAMBU CE🥗: ☔☔☔☔☔☔ *YARO MA NAMIJI NE* 💦💦💦💦💦💦
_🌹Love story🌹_
*Real me dambu ce🥗*
Hikima Asso Writer's
4⃣4⃣
Kiransa Umma tayi bayan sun gaisa tace " Rukayya tana hanya fa kuma wallahi kabita a hankali bana son garaje kaji ko "
shiru yayi kafin yace " toh Umma idan ta iso zankira ki "
sallama suka yakashi wayar murmushi ya sake sannan ya shafa sajensa yace " Preety zaki ga So zalla iya ganin Idonki "
**** Allah sarki Inna kulu sai datakwashe wata kusan uku ta dawo dai dai tana farkawa ta fara cewa a nema mata yafinya Rukayyah duk zamanta nan na rashin aure ita tama bataso Abul aureta ba duk yanda tayi ta hana aure haka bai samu ba ita tasa ta zubar da cikin jikinta don Allah ta yafe mata ta cutar da ita tuntana yarinyar take zalumtarta har yanzun.
Kuka ta fashe da shi,
Baba Tijjani yace " toh wallahi ba'a gidana ba kuma Allah ya isa tsakanina dake kije can kisamu me irin halin "
haka tayi ta kuka amma ko ya kulata fita yayi daga asibitin cike da bakin cikin,
**** jirginsu sai tara na dare yasauka a Accara kowa nazuba idanun ganin nasa d'an uwan shi kuwa ita ya zuba idon domin ko a cikin dubu take yana iya gano ta.
a hankalin tqke takowa duk wani takonta jinsa yake a cikin zuciyarsa ganinta yayi tayi wani kiba gashi duk wani takonta sai jikinta ya girgiza haka kawai yaji wani kishinta yarufe shi.
Wanda har yakasa boye haka tana zuwa kusa dashi yace " ke baki iya tafiya a hankali bane kowa sai kallonki yake "
shiru tayi ta tura masa baki. shiga motar tayi ya d'auki akwatinta yasa a bayan motar sannan ya shiga yajasu zuwa gidan da yake haya.
sai kallon gari take tana kallon gari shikuma yana kare mata kallo sau biyu tana kama shi yana kallonta.
Harsuka iso gidan me d'akuna uku da falo d'aya sai kicin gidan yayi kyau sosai
d'akin kusa da shi ya nuna mata sannan ya kai mata akwatinta ciki.
sake tura masa baki tayi tana kunkuni tace " nifa yunwa nake ji "
tana maganar kasa kasane ashe yaji abincin da ya dafa na dare shi ya d'auko ya bata tass tacinye sannan tayi wanka da salolin da ake binta.
tana idarwa jikinta ya kama rawa da sauri tafito daga ita sai towel domin ana zafi sosai a ghana cire kayan datayi salla dashi tayi tana watsa ruwa shine tafito neman abinci yana wayq da Umma yana fad'a mata ta iso kawai ganinta yayi daga ita sai towel iya cinya kau da kai yayi daga kallonta yace " Umma gata nan "
yabata wayar amsa tayi tace " lafiya lau Umma ..."
daga can Umma tace " yakina cin abinci kuwa sosai "
murmushi tayi tace " yanzu ma yunwa ce ta koro ni daga d'akin "
jin tace yunwa take ji yasa shi zarro ido waje yanzun taci abinci amma wai tana jin yunwa ,
haka suka gama wayar Umma ta mika masa bayqn takashi wayar tace " nifa yunwa nake ji "
zuba mata ido yayi kaman me tunani yace" wai shin me ke damunki kike cin abinci haka "
shiru tayi tana kallo t.v falon katse shirun tayi tace " Daddy Baby ina jin yunwa fa"
tashi yayi tashiga kicin bin shi tayi kaman wata jelarsa wayarsa ce tayi ruri d'auka yayi yace " hlo my Aleesha ya kike "
d'auke wuta tayi bata san lokacin da ta juya zuwa d'akinta ba ranta ya6aci sosai shiru tayi karshe ko yunwar ma bata ji,
shima ganin yanda lokaci d'aya ta sauya daga jin yakira sunan Aleesha sai taba shi tausayi daman Indomin zai dafa mata da sauri ya gama ya kai mata yana shiga d'akin yasamu ta kwanta tarufe idanunta.
a bakin gadon ya zauna yakira sunanta bata bud'e idonta ba yasake kiranta yace " kiyi hakuri gashi na gama tashi kici "
d'agota yayi tasa hannunta tature shi tace " ban zo dan nakara maka damuwa ba naxo ne don mu zauna lafiya amma kayi hakuri indai akan cikin ne kake fushi kayi hakuri yana nan bai zuba ba sau kasawa ranka salama"
kallonta ya tsaya yi ya kasa magana can yace " Rukayya ban gane me kika ce ba kina nufin cikin yana nan "
d'aga masa kai tayi tana share hawayen dake zuba daga idanunta
sai yanzu ya gane me Umma take nufin bita a hankalin bai iya boye murnasa ba yace " Preety kin yarda na maza Uban Yaranki kin yarda muzauna har abada "
kasa amsawa tayi sai dai murmushin da take shi yabashi amsa d'auko abincin yayi yashiga bata da kanshi tana ci har takoshi fita yayi daga d'akin.
d'akinsa yashiga yaje ya fesa wanka yashirya sannan ya dawo d'akinta dai dai tafito wanka kenan yace " shine kika wahalar da kanki toh daga Yau baki bayin kome kwanta ki huta" rigar bacci mara nauyi ya d'auko yasa mata sannan yajata zuwa gadon suka kwanta rungume ta yayi yana shafa bayanta.
Kasa yin hakuri yayi cire rigar baccin dukiar shanunta suka baiya yana gashi sun kara girma ganin sunda yayi shine yarikita shi zuba mata Sakon soyayya yake har saida yaga daga shi har ita sun sami nutsuwa kafin ya kyale ba haka taso ba taso yayi kome amma yaki alkawari yayi bazai sake takura ta ba har sai itace take bukatar haka
Lolz🤭🤫
Mmn waleed ce [2:23PM, 12/27/2017] REAL ME DAMBU CE🥗: ☔☔☔☔☔☔ *YARO MA NAMIJI NE* 💦💦💦💦💦💦
_🌹Love story🌹_
*Real me dambu ce🥗*
Hikima Asso Writer's
*Masu bina prvt suna tambaya ta kishayata Jahadina gaskiya ban fara ba sai nan da In Allah yarda sati me zuwa zan fara in koma ban kai satin Ba toh kuyafen min*👏🏻👏🏻👏🏻
4⃣5⃣
Cikin dare wajen karfe biyu tatashi a gigice sabida mugun yunwar da ya tasheta yana farkawa yace "Preety yunwane "
kaman zata saka kuka tace " wallahi bby dinka ya fara sani a gaba tashi muje kabani abinda zanci "
fita sukayi kicin shi da ita kwai uku ya soya mata da tea mekauri sosai yanda zata koshi sannan yarufe din tana rike da filit din kwai tun a kicin ta fara ci har suka isa d'aki dakan shi yabata ci har da tea din sannan wa d'auko wani roba da brushi ta wanke bakinta ta kwanta tuni bacci yayi gaba da ita wanka yashiga yayi da alwala.
salla nafilla yayi ya dade yana addu'ar Allah ya basu zaman lafiya da ita yana idarwa yakoma ya kwanta kusa da ita jawota yayi jikinsa ya rungumeta ajiyar zuciya tasake shima haka.
****
Da asuba yarigata tashi yana idar salla kicin yawuce ya soya mata dankali turawa sauce din kwai gefe guda ka katon jug din tea yana gamawa yakai mata d'aki sannan yatashi takin tashi tayi bud'e food flask din sauce din yayi tana jin kamshi da sauri tashi dan bakaramin d'ago mata kwad'ayi yayi ba raraba idanu tafara murmushi yayi sannan yace " kije kiyi salla sai kizo kici ko "
"toh " tace, wanka tafara sabida zafin da take ji sannan tayo alwala kafin ta fito yashimfid'a mata darduma tana fitowa ya bata dogawar riga da hijab sannan tayi salla.
tana idarwa ya kawo kayan abincin gabanta hallo shi yaba taci ta koshi
sannan yace " zan shiga skull bazan jima ba zan dawo "
"toh " tace masa,
**** kusan kwana shida kenan da zuwan kulawar duniyar bawanda Abul bai bata kai ko tari tayi sai ya tmbyt me take so me zata ci meki bukatar.
saidai tace " babu " kawai,