Kenza eBookz

Yaro ma namiji ne cmplt 1 - Chapter 4

Yaro ma namiji ne cmplt 1 - Chapter 4

Yaro ma namiji ne cmplt 1 Chapter 4: Yaro ma namiji ne cmplt 1 Chapter 4. Sai ga laya har gud'a uku d'auka Abu zarri yayi yace " na gama maka aiki sauran…

4,498 words

Sai ga laya har gud'a uku d'auka Abu zarri yayi yace " na gama maka aiki sauran nakane amma don Allah mubar wannan a tsakani mun kar iyaye suji musaman kai Yaseer Didi Y'ar uwanka ce amma kana fad'a Inna zata shiga damuwa kaikuma malam Ango ana zamu barka domin Didi tarufe d'akinta "

daga nan suka masa bankwana suka tafi rufe gidan yayi sannan yashiga yana mamakin wake bibiyarsu haka ,

kaman yanda Abu zarri ya fad'a haka kuwa yasamu murmushi yayi yace " d'an baiwa kenan " d'akinsa yashiga yacire kayan jikinsa sannan yashiga toilet yayi wanka da alwala sallaya ya shimfid'a yafara sallar nafilla ya dade yana kaikukansa wajen mai dukka.

🌹🌹🌹 Washe gari tun takwasa gidan yacika da baki y'an gani kwakwaf amma basu ga kome ba a cikin mutane idan kaga Rukayya da Abul sai karantse sabida son dasuke wajunan yasa suke haka soyayya da kulawa take nuna masa agaban kowa har gidan iyayensu maganar takai Umma tace " toh a barsu haka kar wani yaje ya takura musu "

Inna Kulu tana jin haka saida tashiga toilet sau uku tayi tana zaginsu.

Amma mutane na tafiya zata shiga d'aki tarufe sai taji al'amun baki zata fito.

wasa wasa sai da suka d'auki kusan sati biyu bata masa magana idan shi ya mata bazata amsa ba.

Lokacin da yad'iba na hutu yana cika shima yabar zaman kunci da takaice.

Gani yanzu ita d'aya ce a gidan yasa ta rubuta masa short not :

_Zan koma aikin_

tasa masa a jikin kofa toh idan yafita tunsafe sai dare wani lokacin sai tayi bacci yake dawowa.

yana dawowa yaga sakonta shima rubuta mata yayi a bayan pepan : _Bazaki koma ba sai kin iya magana da bakinki_

ya ajiye mata inda zata gani.

Washe gari tana gani ba karamin haushi taji ba

tunda Inna Kulu tasami labarin Abul baya zama a gidan yana tafiya waje sayar da motoccin tasa kafa da zuwa gidan tana zuga Rukky kuma kullun saita zo Rukky tana ganin kaman Inna kulu tafi kowa santa shiyasa take d'aukar maganarta.

Gefe guda Abul yasaka gane al'amarin Rukky don haka shima yafita harkanta

🌹🌹🌹 Y'au da Allah ya nufa asirin Inna kula zai tonu mantuwar wasu takardun motocci yazo d'auka sai yaji Inna kula tana cewa " karki sake yayi rayuwar aure dake ko magana karki masa domin raini ne zaishiga tsakaninku"

Rukky tace " ay bana masa magana tunda kafin aur…...." [11:54AM, 12/22/2017] REAL ME DAMBU CE🥗: ☔☔☔☔☔☔ *YARO MA NAMIJI NE* 💦💦💦💦💦💦

_🌹Love story🌹_

*Real me dambu ce*🥗

_Wannan shafin nakune Yaro ma namiji ne fans ku tsula tsiyarku lokacine_

Aunty Baraka inakike ne ina gaishe ki😘

Sidiya and frnd kuma bazan ta6a manta da kuba ay Zuciyata nakune❤

*Y'an uwa na nesa dana kusa ina jin dadin addu'arku Allah yabarmu tare*

Hikima Asso Writer's

*Sister Billy Abdul* *mungode kuma duk wanda ya zagemun Allah ya isa Ya Allah kabi* *mana hakkin mu tace mana* *mazinata takira mu da marasa Tarbiya taci zarafin mu Ya Allah kumun kawo kukan mu wajenka kaine Alkalin alkalai Ya Allah kaine Sarkin* *sarakuna ga wasu bayinka suna jefarmu da mugayen kalamai Ka isar mana kaman yanda ta mutumcin mu kasaka mana* Da alamun nan gaba zan hana Y'an mata karanta buk dina sabida Iyayenku Suna jefar mun da mugayen Kalamai zan daina posting ko ina sabida tsira da Mutumcin Iyayen kar wasu sabida ni su cin min zarafinsu😣

🤔🙄Kuma dana ku kundin matsala wayata ba sabuwa bace😒 bata iya read more sama da d'aya idan kunji haushin one read more ku had'u min kud'i nasaya sabuwa😜………Ina ganinku masu cewa Tab yasin baza mubarya ba....😅😂

2⃣8⃣🌹2⃣9⃣

Abu zarri yace " dakata malam ango akwai ruwa a cikin kayan hannu ku "

Ameer da Yaseer sun gama tsorata da al'amarin Abu zarri zoben hannunsa ya zare Ameer ya mika masa goran faro shima Abul yana kallon ikon Allah.

Abu zarri yace " babu wani abu me d'an girma ne "

motar Ameer yakoma ya d'ako masa wani kofi ruwan yazuba kafin yasamun jikin bangon gidan ya fara tofa add'ua sosaii yayi a cikin ruwan kafin yajuya yace " ku koma da baya kad'ai "

kama yanda ya fad'a haka sukayi.

Ruwan yashiga watsawa ko ina har ya gama

ya kallesu yace " ku zuba ido ku gani "

yana rufe baki wani irin hayaki me wari yafito daga jikin wata yar fulawa yabi iska ya 6ace da yake gidan a wadace yake da wutan lantari wajen da hayaki yafito suka je hak'a waje sukayi.

Sai ga laya har gud'a uku d'auka Abu zarri yayi yace " na gama maka aiki sauran nakane amma don Allah mubar wannan a tsakani mun kar iyaye suji musaman kai Yaseer Didi Y'ar uwanka ce amma kana fad'a Inna zata shiga damuwa kaikuma malam Ango ana zamu barka domin Didi tarufe d'akinta "

daga nan suka masa bankwana suka tafi rufe gidan yayi sannan yashiga yana mamakin wake bibiyarsu haka ,

kaman yanda Abu zarri ya fad'a haka kuwa yasamu murmushi yayi yace " d'an baiwa kenan " d'akinsa yashiga yacire kayan jikinsa sannan yashiga toilet yayi wanka da alwala sallaya ya shimfid'a yafara sallar nafilla ya dade yana kaikukansa wajen mai dukka.

🌹🌹🌹 Washe gari tun takwasa gidan yacika da baki y'an gani kwakwaf amma basu ga kome ba a cikin mutane idan kaga Rukayya da Abul sai karantse sabida son dasuke wajunan yasa suke haka soyayya da kulawa take nuna masa agaban kowa har gidan iyayensu maganar takai Umma tace " toh a barsu haka kar wani yaje ya takura musu "

Inna Kulu tana jin haka saida tashiga toilet sau uku tayi tana zaginsu.

Amma mutane na tafiya zata shiga d'aki tarufe sai taji al'amun baki zata fito.

wasa wasa sai da suka d'auki kusan sati biyu bata masa magana idan shi ya mata bazata amsa ba.

Lokacin da yad'iba na hutu yana cika shima yabar zaman kunci da takaice.

Gani yanzu ita d'aya ce a gidan yasa ta rubuta masa short not :

_Zan koma aikin_

tasa masa a jikin kofa toh idan yafita tunsafe sai dare wani lokacin sai tayi bacci yake dawowa.

yana dawowa yaga sakonta shima rubuta mata yayi a bayan pepan : _Bazaki koma ba sai kin iya magana da bakinki_

ya ajiye mata inda zata gani.

Washe gari tana gani ba karamin haushi taji ba

tunda Inna Kulu tasami labarin Abul baya zama a gidan yana tafiya waje sayar da motoccin tasa kafa da zuwa gidan tana zuga Rukky kuma kullun saita zo Rukky tana ganin kaman Inna kulu tafi kowa santa shiyasa take d'aukar maganarta.

Gefe guda Abul yasaka gane al'amarin Rukky don haka shima yafita harkanta

🌹🌹🌹 Y'au da Allah ya nufa asirin Inna kula zai tonu mantuwar wasu takardun motocci yazo d'auka sai yaji Inna kula tana cewa " karki sake yayi rayuwar aure dake ko magana karki masa domin raini ne zaishiga tsakaninku"

Rukky tace " ay bana masa magana tunda kafin aur…...."

Bankad'a kofar yayi idanunsa sunja ranshi yayi matukar 6aci jikinsa har tsima yake cikin kakkausar murya yace " munafuka zokibar min gida Allah ya isa fita nace ke kuma y'au zamu raba raini ni dake "

ganin yanda ya koma yasa Inna kulu tafita da gudu bin yayi ya rufe gidan domin y'au sai Rukkaya ta gane bata da wayo.

Yana shigowa yasamu har tarufe d'akin , d'akinsa ya koma ya d'auko key ua bud'e yana shiga nan ma yasamu ta gudu toilet dama yasa haka zata faru key din kofar toilet din yasa ya bud'e yace " kingama gudun ko da saura har ni zaki azabarta har wata zata baki shawara ki tauye min hakkina duk a tunani na don baki sona shi yasa kike haka amma ba damuwa yanzu zamu raba raini tsakanina da ke "

kuka take rana yarfe hannun fisgo hannunta yayi tafito waje

Plss kuyi hakuri wayata wallahi tana hookin.

Maman waleed ce [7:24PM, 12/22/2017] REAL ME DAMBU CE🥗: ☔☔☔☔☔☔ *YARO MA NAMIJI NE* 💦💦💦💦💦💦

_🌹Love story🌹_

*Real me dambu ce*🥗

Hikima Asso Writer's

*Y'an uwana Marubuta kuyi hakuri Allah zai sakama mana cin zarafin mun da akayi*🤝🏼🤝🏼

*Allah ya isa mana Ya Allah kabi mana hakkin mun duk wacce taci zarafin mun*😔😣😒

3⃣0⃣🌹3⃣1⃣

Cikin tashin hankalin ya jefar da ita tsakar d'aki ranshi a jagule yace " har Inna kulu ce zata baki shawara ki d'auka ko ? don kinga bana son takura miki akan hakkina shine har kike tunanin dan baki min magana shiyasa ban rainaki ba Y'au zaki ga yanda ake raini sosai "

cikin muryar kuka tace " Abul karufa min asiri wallahi sharrin shaid'an ne kayi hakuri wallahi bazan kara ba idan kace zaka min wani a bu wallahi zaka iya cutar dani kayi hakuri natuba bazan kara ba "

" karya kike Rukayya wallahi narantse da Allah bazan sake zuba miki ido ba y'au zaki bani hakkina tashi kicire kome yanda baki ji tausayina ke babu tausayinki atare da ni " yace mata.,

Kuka tasa sosai tana magayi amma ko ya kula kayan jikinsa yacire ya tunkareta tashi tayi zata shige toilet yasa mata kafa ta fad'a sai da tasake wani k'ara me ban tausayi ko damuwa bayi ba d'agota yayi ya jefata gado ta hantsila binta yayi amma da yake tana da taurinkai k'in bashi dama zama lafiya tayi inda itama ta nuna masa itama fa tsohuwar k'ashi ce,

inda suka k'aure da dambe sosai ganin zata bata masa lokaci yasa ya murd'ita sannan ya yaga rigar jikinta dama doguwar ce cike da mugunta yake kome ba tausayi balle ayi tunanin So gani zai iya illatata cikin kuka.

Tace " Abu zaka kashe ni wallahi mutuwa zanyi banta6a yiba "

dariya mugunta yayi yace " ba wacce aka ta6a kasheta kuma ba a ta6a mutuwa a wannan yanayin ba haka kema bazaki mutu ba"

tuntana magayi har takai takoma yakushi da cizo yace " yarinya baki ga kome ba bakin ce min Yaro ba kuma d'an iska ba ay yanzu zaki ga Yaranta da Iskance iya ganin idonki."

_haka nafito nabarsu a cikin Abul Y'au basauki fa_

Rokan duniya tamasa bai saurare ta ba harsai da yaga ya dargagazata son rashi yanda gobe ma wani yazo da shawara bazata karba ba kafin yabarta haka.

Lumshi idanun yayi yana hamdala wa Allah da yabashi ita domin baiso binta da karfi ba ita tanuna tana da karfi murmushi yayi sosai sannan ya kalleta yanda tayi shame shame sai kuka take tausayinta had'a da narkon sonta ya mamaye masa zuciya tashi yayi yashiga band'akinta yayi wanka sannan itama ya had'a mata wanda zata gasa jikinta ko kallonta baiyi ba yace " kitashi kishiga cikin na had'a miki ruwan wanka "

kuka tacigaba dayi bata bud'e bargon da take cikin ba yace " ok bari nazo nayi nabiyu domin sau shida zanyi niba rago bane kome na normal ne "

dakyar tace " kayi hakuri wallahi bazan tashi bane jikina yana min ciwo ne kataimaka min "

zuwa yayi ya d'agota sannan ya taimaka mata har cikin band'aki zai rufe kofar tarike hawaye nasa zuba tace " abinda kake nema ne kuma kasamu ay kuma kace zaka iya yi har sau shida ko toh ya isheka ko kana bukatar kari domin nasan jikina kake bukata ba sona kake ba ."

kofar yaja yarufe mata jikinsa yayi sanyi hankali yafito daga d'akin ya zauna yana tunanin maganar da ta fad'a masa. Dafe kai yayi yace " Ya salam "

a band'aki dakyar tashi ga cikin bahun ruwan zafi tana kuka sau uku tana sauya ruwan zafin.

sannan tayi wanka tsarki sannan tafito gadonta koma ta kwanta baccin wahala yayi gaba da ita.

🌹🌹🌹

Kunsa kwana goma kenan da haka yafaru yana bata kulawa sosai amma har yanzu bata masa magana idan tayi baki xata sake dasu ayita hirar da ita amma da zaran suntafi zata koma ta kwanta a d'akinta yanzu tabar rufewa tunda babu amfani haka. duk yanda yakai da d'auriya yakasa zuwa yayi d'akinta dai dai tafito wanka sau d'aya ta kalle shi ta kauda kanta fa barin kallonsa.

Dakyar yace " Rukayyah nazo kibani hakkina ne bana son naki dole ra'ayinki nazo nema "

murmushin rainin hankalin tayi tace " nafarko ma ay da karfi ka karba me na tunanin sai ka nemin ra'ayina hmm "

rokanta yayi tayi hakuri ta bashi hakkinsa amma taki da yaji haushi yace " dan kinsamu ina sonki kuma ina rokanki shine kike min abinda kika gadama toh don Allah idan abinki kanwa ne toh kiji kisha sha shasha kawai."

Juyawa yayi yafita motarsa yaja yafita zuwa wani chemitsy daman yasan yaron shagon kiransa yayi gefe sukayi magana yaba yaron kud'i sannan yaron ya koma yakawo masa magani ya motar ya dawo gida.

Dawowa kicin yashiga ya bale maganin yajefa mata a cikin ruwan kanufari

*wanda shima bakaramin gyara mace yake ba sosai yake aikin*

daman kafin takwanta take sha don haka yana jefawa yayi gaba abinsa d'aki ya koma ya kwanta rub dacikin.

Tana fitowa tashiga tajuye abinta tasa siga kad'an da d'a zafi tayi tasha harta shanye , d'akinta tashiga ta kunna Laptop dinta tana duba wasu abubuwa.

Bayan kaman mint goma tashiga wani yanayi me ban mamaki dakyar tafita zuwa d'akinsa tana d'anke mararta ko bugawa batayu ta hafka masa a razane ya d'ago ganin itace ya tsuke fuska yayi ya tashi ya zauna.

Yace " malama lafiya kika shigo min d'akina " ga dariyar mugunta da ya kule masa ciki gadonta bishi ta had'a bakinsu waje guda sosai ta shiga bashi kulawa special zare bakinsa yayi yace " nayi kome "

duk tafita hankalinta d'aga kai tamasa wasa yashiga mata sosai wanda har tausayi tabashi ganin yanda jikinta ke rawa yace " Rukayyah nayi kome kin yarda "

"Eh " tace masa "

ay kuwa tasha gurza kaman kayan wankin.

Tundaga ranar Abul yasamun hanyar hutu ba fad'a ba zagi yasa mata ta biyo shi har d'aki😂

Bayan kwana biyu yace takoma aikinta taji dad'i sosai duk da wani lokaci tana k'in wasu abubuwa amma haka yake hakuri da ita.

🌹🌹🌹

Bayan wata uku da bikinsu toh masha Allah kome da sauki kenan tunda akwai y'ar fahimtar juna sai dai y'au takama lahadi tunda asuba taji itafa faten rama zata sha tagama kome na gidanta yana dawowa daga salla tace " Abul nifa fate rama zaisha fa yau "

"toh muje gidan Umma ko Inna zaki samu a can "

Maman waleed ce [11:22AM, 12/23/2017] REAL ME DAMBU CE🥗: ☔☔☔☔☔☔ *YARO MA NAMIJI NE* 💦💦💦💦💦💦

_🌹Love story🌹_

*Real me dambu ce🥗*

Hikima Asso Writer's H.A.W

3⃣2⃣🌹3⃣3⃣

Har tajuya zata shiga d'akinta jawota yayi yana mata wani irin kallon me tafiya da tunanin mace hankalin yace " jiya da y'au laifin me nayi haka ne gashi ina son miki wani albishir amma sai gudu nakike "

zuba masa ido tayi kuma sai tace " wata d'aya da kwana ashirin kabani maganin tada feeling ko ba haka ? sqnnan da wannan kasamu daman yanda ranka yake son akaina hmmm Abul kenan kai a tunaninka basan kome ba shiyasa kayita zuba min a cikin duk wani abun shana ko "

mamki tabashi cikin ko in kula yace " eh nabaki wani abu ne dan na karbi hakkin toh shikenan daga y'au babu zuwa aikin tunda ni bana abin arziki sai natsiya kuma gidansu Inna da Umma duk nasuke zuwa indan kina son zuwa xaki iya biyo ni ciki "

bakin cikine yarufeta kaman zatayi kuka tace " har da aikana fa kace don Allah kayi hakuri muje duk yanda kake s kayi hawaye nazuba daga idanunta domin" tasan halinsa sarai sai ya hanaya zuwa.

Dariya yayi a ransa yace baki da wayo shiyasa nake saurin min dabara

tsuke fuska yayi yace " muje kuma y'au ke zaki min kome "

haka yana gaba tana baya harsuka isa cikin kayan jikinta ya zare ya kare mata kallon kafin yajata suka kwanta kirjinta yafara wasa dasu tun bata amsar sakon har tashiga karba yanda ya dace "

kince min Yaro d'an is.."

kasa hakuri tayi razura masa harshinta bakinsa tana masa wani salo kin kulata yayi dakanta tayi ke kome idan take rider dinsa rike kugunta yayi sosai yana wani irin nishi abinda ke bashi mamaki shine y'anda tasan kan kome haka suka gama sannan sukayi wanka tare har a lokacin fushi take da shi wanda takasa hakuri tace " bana sonka kuma bazan ta6a sonka Allah yaga zuciyata duk wani abunda nake duk kaike sani dole "

tana gama magana tafita daga d'akin yarasa me yasa take masa haka wayarsa ya d'auka yakira Abu zarri sun dade sun dade suna magana akanta Abu zarri yace " wasu lokutan tana sonka matsala shine a kwai wani shaid'ani me zuwa lokacin da take cikin fushi bai shi jikinta sai dai yashafe ta yawuce duk a cikin asirin da aka mata ne kayi hakuri kome yayi farko yana da karshe "

da haka sukayi sallama shiryawa yayi yabita d'akinta yaje yasamu ta zubawa wardrob idon ga kayanta haka kan gado daga ita sai towel da sallama yashiga ta amsa,

Yace " lafiya kika fito da kaya haka " kallonsa tayi da rinanun idanunta

tace " duk kayan sunmu kad'an ne don Allah nayi kiba ne" juyawa tayi a gabansa.

Yanda tajuya sai da yasake haifar masa da wani sabon bukatarta girgiza kai yayi yace " a'a baki ba amma zankara " zaro idanu tayi kaman zatayi kuka tace " wallahi bazan iya kome ba domin yunwar fate naje ji kuma banci kome "

yanda take maganar yabashi dariya yace " kisa bakar dogowar riga muje in mun dawo zaki bani na kara "

"toh " tace masa,

amma tana mamakin yanda yake abu saikace yasamu abinci.

Haka suka shirya suka fito.

🌹🌹🌹

Gidan Umma suka fara sauka Umma taji dadin ganinsu haka sai inata saka inta aje Rukky tun basu fad'a abinda ya kawosu ba Umma ta fahimci halin da Rukky take cikin farin cikine ya rufe sosai Abul ya kalle ta cike da sangarta yace " Umma ita kawai kika gani bayan tare muka zo "

dariya tayi cike da jin dadi tace " toh sarkin kishi me ya kawoku da safe haka "

yace " Rukayya ce take sun fate rama shine na kawo ta kokina dashi a mata "

shiru tayi tana kallonta tace " ayya nawa ta kare amma Inna tunanin Innarku bazata rasa ba kuje idan babu kazo kaje kasayo namata "

yace " toh "

tare suka tafi gidan Inna tayi murna ganinsu yanda suka had'a kansu suna zuwa basuyi dogon gaisuwa ba suka fad'a mata abinda ya kawo su.

Inna tace " toh ay ina dashi ka zauna na mata "

yace" a'a bari naje na dawo kafin nan an gama"

tace " toh ba damuwa gashi Babanku baya gari amma kije.ki gaida iyayenki " . ba musu tatashi tabi kowani shashe na gidan ta gaishesu kowa yaga yanda ta sauya yayi mamaki.

D'akin Inna kulu ta diri kallonta tayi sosai kafin tace " Rukayyah cikine dake haka "

dariya tayu tace " a'a babu kome "

Inna kulu tace " Wallahi kina da ciki d'anye makuwa "

dafe kirji tayi ta zaro idanun waje tace " Inna yanzayi dashi wallahi bana son cikin ."

Dariyar mugunta tayi tace " indai baisani ba kije kuzubar kawai."

tace " bai sani ba na gode Inna "

sanan tafita hankalinta a tashi gani take Inna basauri take ba tunanin karya da zata masa gobe take can kuwa dabara ta zo mata. Inna na ga awa takira shi yazo sutafi domin idan tacigaba da zaman Inna zata.iya d'agota don sai gashi yazo suka tafi tun a hanya ta fad'a masa gobe tana da meeting zata toh kawai yace amma ba wai ya yarda bane.

🌹🌹🌹 Da safe tashirya tafita yaso kaita amma taki fir dole yabarta.

Wani asibitin kud'i taje da yake me asibitin inyamuri ne baruwansa kud'i kawai tabiya aka mata allura yace " nan da mint 40 zai fita maza takoma gida "

"toh" tace masa ,

nape tashiga ya kawo tabinshi tayi sannan tashiga gida a falo tasame shi ta tsorata amma ta boye tsora yace " ya har kindawo babu meeting din ne "

tace " ehh babu sai monday"

dakinta tashiga ta kwanta a hankalin marar take murd'awa jiniyana zuba kad'an kad'an ciwo na karuwa tuntana kan gado ta dawo kasa ta koma sama ga wani azaban ciwon baya da cinyonyinta suke tuntana juriwa har tafara kuka tana kiran Abul lokacin shima ganin ta6a ta shiru yasa yabiyo ta d'akin lokacin jini ke zuba kaman anbud'e famfa dagudu ya karasa yace " me yasa meki haka "

darkya ya d'agata yakai wajen motarsa yasakata.............

Maman waleed ce [5:57PM, 12/23/2017] REAL ME DAMBU CE🥗: ☔☔☔☔☔☔ *YARO MA NAMIJI NE* 💦💦💦💦💦💦

_🌹Love story🌹_

*Real me dambu ce*🥗

Hikima Asso Writer's

Dedicater 2 Rahama me d'an waken gayu🍲 &sweet Amal

_Mungode da bamu page sukutun da guda Har abada muna tare🤝🏼❤_

*daga wannan har na gama nakune YARO MA NAMIJI NE FANS* zuciyata tana buga a sanadin sonku💓

_Lallai fa bahaushe yayi gaskiya da yace Babbar goro sai magagin karfe nagaida manyan Mata Masu dunbu Fasaha kunji wani salo_ *DUKIYAR MACE* BY MAMAN FAREEDA

*A CACA AKA CIYO TA* BY MAMAN WALEED DA WALEEDA

*ABU ZARRI & KISHIYATA JAHADINA* REAL ME DAMBU CE *WANI KAYA SAI AMALE* 🤸🏻‍♀🤸🏻‍♀🤸🏻‍♀🤸🏻‍♀🤸🏻‍♀🤸🏻‍♀

Kubiyo mu kusha labarai cike da Chakwakiyya Zalla🤸🏻‍♀ 3⃣4⃣🌹3⃣5⃣

Shiga yayi yaja motar da gudu kaman amma dole ya tsaya ya bud'e get.

Yafita da motar sannan ya fito ya rufe gidan tana cikin sai kukan wahala take dakyar tace " don Allah kayafe min wallahi idan baka yafe min ba ina mutuwa wuta zani "

hankalinsa duk a tashe yace " karki damu Allah ya yafe mana bazaki wuta ba, baki min kome ba " duk wani motsin datayi sai jini ya zuba har takai bata jan dogon numfashi sabida yanda jini ke zuba.

A bakin wani asibiti me suna *Hamdat* yayi parkinq yashiga suka fito da wasu nurse guda biyo da abin d'aukar majinyanci lafiya suka d'auki aka suka shiga da ita d'akin taimakon gaggawq.

Likittoci ukune suka rufa mata don ceton rayuwarta kafin jinin ya tsaya sai data suma sau hud'u dakyar da taimakon Allah jinin ya dakata.

Haka suka fito suna masifa inda suka sauke akan Abul Babba cikinsu yace " kusan baku son cikin me ye na aikata zi..."

Tass Abul ya d'auke shi da mari cikin 6acin rai yace " zina kana hauka ne She is my Wife ka gyara harshinka ko wallahi na zubar maka da hakora "

yana maganan sai huci yake ay Dr da yasha mari dafe wajen yayi yana yace " ka mare ni don na fad'a maka laifin ku ay koda ba haka bane toh ba zaka mare ni ba balle zubar da cikin kukayi "

zaro idanun Abul yayi sabida kid'ima da gigita saura kad'an fad'i jikinsa har rawa yake yace " kana nufin ta zubar min da kyautar da Allah yabani don Allah fad'a min gaskiya zubewa yayi ko zubar da shi tayi ."

suma Drs din da sunso sukoresu daga asibitin sabida marin da Abul yayiwa babbansu.

Amma ganin halin da yashiga a dalilin fad'a masa abinda matarsa tayi sai yabasu tausayi dole ya mari dr domin sunga tarin sonda yake mata a cikin idanunsa.

Likitotti suka ce yabisu oficer

bayansu yabi suka shiga oficer din kujera suka bashi ya zauna d'aya daga cikinsu yace " abisa dokan asibiti idan a ci zarafin likita koran majinyace muke amma kai zamu baka hakuri sabida mumuka fara shi yasa muka ba hakuri akan maganar da ya fad'a maka sannan maganar gaskiya shine matarka taje amata alluran zubar da cikine toh yanzu jinin yatsaya xuwa jibi za'a mata wankin ciki gashi magguguna ne da allurai kasayo "

d'ago jajayen idanunsa yayi sannan yasake musu murmushi yace " kuyi hakuri nagode "

tashi yayi yafita yana fita yaga sunturota akan wannan abinda suka d'auketa dashi ankaita d'akin hutu binsu yayi a baya har yaga d'akin a cikin asibitin yasayo magani da allura yakai sannan yaja motar zuwa gidan yarasa meke masa dadi bai ta6a tunanin k'iyayyar da Rukaiyya ke masa takai haka ba sai y'au motarsa yasa agaba yana kallon yanda jinin ya6ata yace " jinina Rukayya tazubar cikina d'ana tafitar da karfin tsiya " hawaye ne masu zafi suka zubo daga cikin idanunsa.

Wanke motar yayi sannan ya koma asibitin har wannan lokacin tana bacci azahar nayi yatafi masalacin asibitin yayi salla.

karfe biyu dai dai tafarka yana zaune yana kallon dishi dishi tafara ganinsa kafin ta gashi tar wani mugun kallon da yajefa mata yasa ta rufe idanunta domin bazata juri ganin cikin idanunsa ba.

Dariya yayi yace " haka yayi ko kina bukatar wani idan meyi ba gani Rukayya kenan wato shine kika ce na yafe miki domin idan kin mutu wuta Allah zai jefa ki nagode ni bazan miki dole ba ay kince baki Sona kuskurena ne da namikin dole dana hakura da sonki wallahi da baki min haka ba amma ba damuwa dole na nemi abokiyar rayuwa wacce zata haifamin Yara kekuma kiyi zamanki."

kuka tafashe da shi tace " Wallahi sharrin shaid'ane narantse da Allah ina sonka karkayi min kishiya wallahi ashirye nake na haihu dakai " tsawa ya daka mata yace " karya kike kinsan kina sona kika zubar min da cikina d'ana guda "

fita yayi ya barta tana kuka

🌹🌹🌹 Inna kulu ganin cikin Rukayya yasa hankalinta yatashi tace " yarinya zaki san dani kike kwana" zance washe gari shine tashirya ba wanda yasan zata fita ko shi Baba tijjani bai sani ba.

Tana zuwa kauyen da me buzun kura yake tasamu bukka sa takama da wuta har da shi hankalinta kara tashi yayi tace " o ni Ha'uwa ina zan samin wani boka irin me buzun kura ayya " haka tay ta surutu kaman ance ta waiga baya sai taga wasu mugayen macizai har guda biyu aguje tatsinka da gudu suna binta har bakin titi sabida tsananin tsoro ko kallon gabata batayi aguje tahau titi mota kuwa ta maketa keke nape yabi kan kafafuta a wajenta suma suka kwasheta sai asibitin malam aminu Ath.

🌹🌹🌹

Gidansu Rukayyah Abul yazo har falon Inna yashiga zauna yasamin Sa'idu da Hameeda da Yaseer Inna tana gefensu yanda yashigo yasa duk suka zuba masa idanun sai ajiyar zuciya yake tayi ganin haka Inna tasha jinin jikinta shi da Rukayyah ce.....

Maman waleed ce [11:46AM, 12/25/2017] REAL ME DAMBU CE🥗: ☔☔☔☔☔☔ *YARO MA NAMIJI NE* 💦💦💦💦💦💦

_🌹Love story🌹_

*Real me dambu ce*

Hikima Asso Writer's

Kuyi hakuri wanca shafin nayi kuskure nmb

3⃣8⃣🌹3⃣9⃣

Dakyar akasamu labarin tana Akt Baba Tijjani yace baruwan sa domin bai aiketa ba dakyar Baban Rukky da sauran Y'an uwan suka shawo kansa yaje dubata har lokacin bata san wake kanta ba.

🌹🌹🌹

Shirya shiryen tafiyan Abul ya matso domin saura kwana biyu ya tafi duk abin duniya ya dame shi kaman yace Rukky tashirya sutafi amma sai ya share.

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull