Yaro ma namiji ne cmplt 1 - Chapter 3
Yaro ma namiji ne cmplt 1 Chapter 3: Yaro ma namiji ne cmplt 1 Chapter 3. sai kayan unders suma nasu daban kai idan nace zan lissafa abinda aka kawo na…
4,499 words
sai kayan unders suma nasu daban kai idan nace zan lissafa abinda aka kawo na kaya iya cika shafin dukka bamu gama na kwashi kayan akayi aka shige da shi wajensu hajjo sai fatan alkhairi suke tayi .
Inna kulu kuwa tasha alwashin sai taga karshin Rukayya ta tsane taga cigabanta shiyasa tasa me buzun kura ya bata abinda zata iya juyata yanda zata zugata takashin auren ta domin maganin dake cikin tsimin na mallakane .
da d'an rawankai Hameeda taje fad'a mata abinda aka kawo cike da masifa tace " fita min daga d'aki bana son ganinki " Hameeda da yake Allah ya d'aura mata tsokana dariya tasa tace " kai Abul zau gurji amarci fa irin wanga kayan alatun gaskiya ba dan kar yayi 6arana ba ay da na had'a masa kaya musanman Yasin kuwa " da yake Rukky tafito wanka kenan daga ita sai towel shine Hameeda tasami abin tsokana bata kulata ba har tagama tafita.
🌹🌹🌹
Y'au sauran sati biyu bikin hidima kenan a gidansu Abul Abbansa yagina masa gida a bayan layinsu gidan d'akuna ukun ne sai kicin da store d'aki d'aya na Abul d'aya na Rukky d'ayansu an barshi wabaki
gyaran da Rukky take samu a wajen hajjo bana wasa bane don haka duk tafisu had'iwa
Abul har gidan Hameeda yaji ya tanbayeta me ye shirinsu tace " indai Didine bata da niyyar yinkome amma yanda na shirya shine kasan ba ita d'aya bace don haka suma zasu abubuwa yanda mukayi da sauran amaren shine akwai kamu, da waleema kasan gidan mu basa son hidama da yawa shiyasa muka dauki kamu da walima."
Yace "abokanayena sun shirya dinne sai kuma hotuna wasu naso kozaki mata magana gobe idan Yaseer yashigo muje muyi "
"tab kaje kasami Inna ka fad'a mata amma ni ay sai ta rufe nida duka " tace ,
"toh ba damuwa ga wanna kuyi hidma dashi nizan tafi " yace"
har waje tarakoshi yashago motarsa yatafi.
Washe gari Yaseer shima ya diro kano dama yasa da kome haka Inna ma sai da tama Rukky fad'a kafin tashiya suka tafi har da Yaseer hotuna shida suka cikin shugan mutunci sannan suka dawo gida.
🌹🌹🌹
Y'au bikin saura kwqna hud'u hankalin kowq yana kan aiki da wannan Inna kulu takira Rukky tace" kinsan me yasa nakirakine don na baki shawara akan yaron nan karki yarda dashi sabida zata yawo da ken........."
Na arce don Ina ganinku nasan kunji ba dadi😂
Mmn waleed ce [6:51PM, 12/20/2017] REAL ME DAMBU CE🥗: ☔☔☔☔☔☔ *YARO MA NAMIJI NE* 💦💦💦💦💦💦
_🌹LOVE STORY🌹_
*REAL ME DAMBU CE*
*H.A.W* 💧💧💧💧💧💧 *Khadeeja bee bee marubuciyar Rai da buri duniya kuma labari sannu da kokari a gaskiya kin fad'akar da ilimantarwa da tare da nishad'atarwa Allah ya kara baseera da hazaka Ina mika sakon tayaki murna kammala buk dinki lafiya inda kikayi kuskure Allah yafe min inda kikayi dai dai Allah yabaki ladan damu baki d'aya* 💧💧💧💧💧💧
🤦🏽♀ Wayo jiki da jini na gaji gobe da safe babu posting sai da Yamma da fatan zaku min uziri🤝🏼😍
2⃣2⃣🌹2⃣3⃣
"karki yarda da shi idan yayi kwanciyar aure dake zuwa zayi yana fad'awa abokansa har Yaseer kaninki zai fad'awa don haka naga bari nabaki shawara amma ba dole bane kiyi aiki da shi ." tace,
Gaskiya maganar bakaramin kunya yaba Rukky ba domin bata ta6a irin wannan maganar da wani ba balle ita Matar kanin Mahaifinta
kanta kawai ta gyad'a kaman wata kadangaria.
tace " kinji ko jeki karki fad'awa kowa kinji "
"toh " tace mata.,
tana fita tayi shewa tace " dani kike zancen duk gidan nan bawanda ya auri d'an masu kud'i saike da kanwarki zanyi maganinku shegu kawai ."
tayi kwaf.
🌹🌹🌹
Wato irin hidiman da ake a cikin gidan ba'a cewa kome y'au takama laraba kuma y'au sun warewa lalle ne duk amaren basu da matsala sai Rukky domin sai da Aunty larai kanwar Inna da tazo daga azare ta mata tatass kafin ta zauna aka mata gashi yayi mata kyau jan lalle aka zana mata kad'an yanda bazai cika hannun ba kowa ya gani sai ya yaba amma sabida kiyayya ita ganin munin lalle take.
Washe gari kuma sukayi *kamu* akayi kuma a cikin gidan da yake suna da wadatacen fili amare fa sunfito sosai karku so ganin yanda Rukky tafito duk sai da ta dakushe musu nasun tauraron.
Ana cikin shagali sai ga Abul da abokansa kaman yanda sauran angwayen suka halarci waje yana zuwa aka fara cashewa amare da angwaye Rukky k'intashi tayi sai da Aunty Larai taje ta mata magana kafin tataso tashigo filin.
Tana fitowa shima yashigo ya fara mata like dan ma taki rawa shima da yaga haka yaki ganin yanda yake zuba mata kud'i frnd dinsa suka rufa masa zuwa wajen.
Mc yayi yace " kasaka mana my woman ye "
mc yace" toh "
ay kuwa ana sakawa Abul ya fara takawa yana shirin rike mata hannu data wurga masa wani matsiyacin kallon dole yasa yafasa ya duk'a kad'an dai dai kunneta yace " idanun mutane yana kanmu kirage jin haushina karsu fahimcin auren dole aka miki kinji "
shiru tayi ta d'ago kai zata masa rahin mutunci ganin idankansu yasata yin murmushin dole tace " kai kasan "
haka suka gama kamun lafiya inda akayi rabun jaka da abubuwa a ciki kuma kowa yasamu.
Washe garin juma'a tunsafe aka had'asu kayi musu nasiha sosai wanda yaja jikinsu yayi sanyin kusan duk akan Rukky aka raja'a tayi kuka har ta godewa Allah wanda haka yajawo mata zazzabi me zafi sosai.
Karfe biyu dai dai aka d'aura auren Rukayyatu Alhassan Sa'idu jatau da Angonta Yahya Attahir Adam akan sadaki nera dubu d'ari lakad'an.
Ana d'aura aure. me shela yashigo cikin gida yace " yakowa jama'a Allah ya yarda Rukayya tq zama matan Yahya akan sadaki nera guga nera gugan nera har dubu d'ari sai abani ladan shela "
"Alhamdulillah Inna da y'an uwata suka ce "sai kuma gidan kaure da kukan farin cikin kowa nasawa Abul albarka.
dubu biyar Inna taba me shela yatafi yana addu'a da murna.
A waje kuwa abokan Abul sai murna suke taya shi yayinda Yaseer yazo ya rungume shi yana kuka bubuga bayan Yaseer Abul yake inda yake masa magana a dai dai
kunnensa yace " me haka kai da zama tayani murna sai kabuge da kuka a'a bana so nafi bukatar addu'arka fiye da kukanka"
Yaseer yace" kukan farin ciki nake nasan yanda kake sonta don Allah kayi hakuri da ita plss"
"Haba karka damu. "
🌹🌹🌹 Bayan d'aurin auren ne suka shiga cikin gida gaisuwar iyaye d'aki d'aki suka shiga a wajensu Inna yasha xolaya abokan wasan Rukky.
Tunda suka shiga yake neman ta da idanun baiganta ba Inna ta lura dasho don haka ta wa Aunty larai magana akune,
Aunty larai tace " Yaseer Rukky tana gidan baseeru"
da sauri yatashi sai da wani abokinsa ya dawo dashi yazauna da idon ya masa magana sai kunya takama shi godiya sukayi sanna suke fita kallo rainin hankalin yayi musu kafin ya tab'e baki yace " kujira ni "
kallonsa abokinsa wanda yamasa magana a gabansu Inna yace " banza kawai angon tsohuwa "
juyawa yayi da masifa yace " Abu zarri kazo ka zagi Iyalinane ko"
*Wayoo bacci nake ji Yasin* Mmn waleed ce [11:43AM, 12/21/2017] REAL ME DAMBU CE🥗: ☔☔☔☔☔☔ *YARO MA NAMIJI NE* 💦💦💦💦💦💦
_🌹Love story🌹_
*REAL ME DAMBU CE*
_My Neenah nagode sosaii da kulawarki Allah yabarmu tare duniya da lahira_
*Ayya dear Batula Allah yabaki lafiya yasa zakkan jikine*
2⃣4⃣🌹2⃣5⃣
"Dariya suka saka harda kyalkyalewa suna nuna shi da hannu abin haushi har da Yaseer ake masa iya shege kad'a kai yayi yajuya yafara tafiya cikin kasaita da jin shima ango ne.
Abu zarri yace " abin a hankali karta koruka "
suma juyawa suka suna jin dadin yanda baya boye son da yake ma Rukky.
Da sallama yashiga falon Hameeda da Zulfa suka amsa masa.
Hameeda ya kallan yace " Momin yusra ina Didi natake ana ta hotuna a waje amma bata fito na lafiya,"
"hmmm tana ciki halin ya motsane shiyasa taki shiryawa domin tund'azun tayi wanka tana amma sabida kafiya da taurin rai yasa taki fitowa wancan d'akin kashiga ko zata tashi ta shirya. "
Tashi tayi yashiga d'akin tana kwance cikin bargo ta lullub'e kanta duk jikinta yana cikin bargon .
Murmushi yayi yana me jin dadin wannan ranar me d'ebun tarihi a rayuwarsu babbar rigar jikinsa yacire sannan ya haura gadon ya janye bargon abinda ya gani shiyasa shi kawar dakai gefe guda ga wani huccin zafi dake fita a jikinta sauka yayi yasaka rigar ya koma falo yace "Momin yusra Ina son ruwan zafi da d'an karamen towel a d'an roba me fad'i "
tashi tayi tashiga kicin ta kawo masa ruwan zafin sanna tace " a cikin toilet a kwai karamin towel amma me zakayi da ruwan zafi da towel ?"
harararta yayi kafin " yace kina nan tana can jikinta ya d'au zafi da zazzabi kinsa bazayu nafita da ita bane shiyasa zan mata anfani da wannan ."
Shigewa yayi yabarta a tsaye da mamakinsa,
yana shiga ya surka ruwan ya d'auki towel din yajefa a cikin ruwan sannan yacire babbar rigar jikinsa sannan ya haura wajenta yaja bargon sannan ya yacire towel din da tafito dashi daga wankan "Ya salam " abinda ya iyacewa kenan sabida yaga abin mamaki.
Tana jinsa amma tarufe idanunta dakyar tasa hannunta takare kirjinta hawaye nazuba daga idanunta sabida bakincikin ga wani irin tsanarsa da takeji yana fusganta.
Shi kuwa goge mata jiki yake bai sake kallon wani waje ba domin karfin hali yake baik'i ya murzutaba amma ganin halin da take cikin yasa ya kyaleta har ya gama amma zafin jikin yana nan k'ura mata ido yayi yaga yanda take rawan sanyin cike da tausayinta domin ba karamin tausayi tabashi ba yace " Rukayyatu Ma'arufa meke damunki fad'a min ," muryansa har rawa yake sabida tausayinta.
d'ago ido tayi ta kalle shi sai tarufe bata sake bud'ewa ba amma yanda yakira sunanta ya bata mamaki sabida kaman a bakinsa ta fara jin sunan.
shiru ya biyo baya karshi dai cire rigar ciki yayi da shimin ya ajiyi su a kusa da babbar rigarsa shiga bargon tayi ya had'a jikinta dana shi wani yarrr duk suka ji sabida had'uwa farko kenan da kawane sun yayi da wani a rayuwarsu.
Jikinta ba karfi amma don masifa ture shi take shikuwa rungumeta yayi kam kama za'a kwace masa ita ,
ransa yake aiyana wasu abubuwa shi dake taimako sai gashi ya sauya salon taimakon zuwa wani shafi dabam inda yashiga romantic da ita kuka tasaka tana girgiza kai da ya bar amma ko ya kulata cigaba yayi da wasa da ita tuntana kokarin kwace kanta har ta hakura wani bakon yanayin tashiga wanda tunda take bata taba shiga ba jikinta har wani rawa yake sai hawaye ne ke zuba sharr.
shi kuwa abinda yake burkita masa yanayi shine irin kayan alatun jikinta
duk wani karfi najikinta tattaro ta hakad'ishi tayi wanda yayi dai dai da aka buga kofar d'akin tashi yayi yasa kayansa ya bud'e kofa ya fita yana me jin dadin yanda ya kasance da ita.
Hameeda ce dama tabuga kofar domin shirun yayi yawa tana shiga tasami Rukky tana kuka ganin yqnda gadon yasha yamutsa tayi saurin d'ago kome wajen Rukky taje tace " tashi kishiryar mutane na jirqnki musu tafito bayan ta shirya.
Shegen zazzabi ya ware da leg dinsa haka tafito aka ta hidima da ita da yamma akayi waleema da dare aka kaita gidansu Abul bayan tasha nasiha daga Inna da Babanta da sauran mutane.
Bayan ankaita aka shirya dinne inda tasa líght blue gown shima yasa shadda kalan nata.
Wajen waleema kome yayi kyau bayan antashi shi da Ameer suka mayar da ita gidan Umma tun a hanyan yake yamutsata amma gani basu kad'ai bane yasa tature shi suna isa gida Ameer yafita daga motar yana tsaki.
Fitarsa daga motar yajawota ya had'a bakinsa da nata k'in bud'ewa tayi sai da yatoshe mata hanci kafin ta bud'e baki yana kiss dinta hannusa bai zauna waje d'aya ba hawayene yashiga zuba domin bata rena abin kuka. Zip din rigarta ya zuge ya 6ale brzy dinta yashiga wasa da kayan alatun d'auke wuta tayi domin.
bata ta6a shiga wannan yanayin ba shima haka muryansa na rawa yace " kin gamsu ni ba Yaro bane ko sai na had'a da sauran "
jikinta rawa yake sosai tce " kayi hakuri nan dina yana min zafi don Allah "
jin yqnda take magana yabashi tausayi sabida yasan bata da wani sani akan haka dole ya kyaleta sannan ya gyara mata rigarta da brzy dinta kafin yace " "zan kiraki ki dauka "
bata amsa ba tunda tasamun tafiti da sauri ta shiga ciki tana mai da numfashi sabida yanzu ta fara tsoran Abul mutum sai kace wani mayye .
😜😜😜 Su Didi ana d'aukan Karatu Abul fa
srry Wallahi waya tana min inkance ne
Mmn waleed ce [12:07PM, 12/21/2017] REAL ME DAMBU CE🥗: ☔☔☔☔☔☔ *YARO MA NAMIJI NE* 💦💦💦💦💦💦

Mmn waleed ce [5:52PM, 12/21/2017] REAL ME DAMBU CE🥗: ☔☔☔☔☔☔ *YARO MA NAMIJI NE* 💦💦💦💦💦💦
_🌹Love story🌹_
*Real me dambu ce*🥗
Hikima Asso Writer's
*Hi my dear sisters bani Bk, Madeena, Star nuce, Meelat ahk, Aunty fauzah,My amnour,My Sajeeda,Y'ar marad'i, dear biebie de, Neenah tawa, bee bee khajeeda,Feena durling* Allah ya barmu tare kunfi karfin kome a wajena kaman yanda nafi karfin kome awajenku #Ana mugun tare ku kam kame kam🕴🏼
*_Kungiyata Abin alfaharina wallahi ina jin dadin yanda kuke bani kwarin gwiwa akan novel din nan Maman Fareed, Mrs Aliyu,Mom Teema, my lazy writer Mmn sadeeq_* muaaaaam ina sonku sonku sosaiii Allah ya had'i kanmu😘
2⃣6⃣🌹2⃣7⃣
Bata lura da mutane ba a falon sai da ta gama surutunta kafin ta d'ago kai sai a fuskan Umma duk sun zuba mata ido sunkuyar da kaitayi kasa wani kunya ne yarufeta kaman kasa tabud'e tashiga domin tasan sunji maganar da tayi.
Kasa tafiya tayi tana tsaye Umma tace " Rukayyah lafiya kuwa na ganki haka kaman an koru ki ?"
muryanta na rawa tace " bakome Umma " sumsum ta shige d'akin da aka kawota Deeja tasamu da wasu y'an mata y'an uwansu gado ta fad'a ta kwanta hankalinta a tashi domin yanzu ta fara hango maganar Inna kulu bayan tayi dogon nazari kafin tace " dole ma karabu dani in ba haka ba zaka sha walaha domin nina san me zan maka"
murmushi tayi sannan tatashi ta shiga wanka ta sauya kaya tayi addu'a ta kwanta.
🌹🌹🌹 Shima anashi 6angaren murmushi yayita sakewa duk abokansa sai ya zama musu kama hoto wato shi aure rahamane fa yaushi yake layin samaruka amma yanzu ya koma me gida yafita daga jerensu sai kuma yaburge su har suna cewa ina ma sune haka tasame su.
Abu zarri da ya gaji da murmushi da Abul ketayi shi kad'ai duka yakai mishi yace " kai banza ka bud'e idanunka fa ana bibiyar matarka amma banga wanda yake bin inuwarta ba kayi hakuri da abinda na fad'a kasan kome akaina ba sai kayi dogon tunani ba akan me maganin haka a'a kaine maganin yanda nalura kenan kuma kasan gidan dana fito ae "
kurawa Abu zarri ido yayi sannan yaja numfashi yace " nasan daga gidan da kafito Abu amma abinda ka fad'a ina da kusan yarda akan haka domin nasha mafarkin akan wasu suna binta zasu turata a rami nine kawai nake iya taimaka mata gaf kafin auren nan har gargad'i ake min a mafarkin sai da natashi dagaske nanemi taimakon Allah shine har yanzu bansake wani mafarki ba ..... Amma yajikin Asalamiya "
murmushin yake Abu zarri yayi sannan yace " da sauki tunda yanzu tana shiga mutane ba kasan itama bayan rasuwa su Baffanta uwar mijinta datasa yaronta yasake ta shine tayi mata wannan asirin abin takaice shine inda tatuna iyayenta da D'anta haukar tuburantake sosai wanda idan bani ba toh sai Abbu muke iya mata magana ta nutsu "
yakarshi maganar kaman zayi kuka. *Shima yana daga cikin sabin buks dina na sabon shekara ABU ZARRI* insha Allah.
Haka suke tattauna matsalarsu
🌹🌹🌹 a can gidansun Rukky dakyar Inna kulu tayi bacci sabida tashin hankali duk abin duniya ya dameta ita bata ma damu da bikin yaranta da ake ba can wani dariyar mugunta tayi tace "ina nan na hana kaina bacci na manta da har na binne layar da me buxun kura ya bani zaki san dani kike wasan haka tayi ta haukan surutu ita kad'ai a d'akinta."
🌹🌹🌹
Washe gari ana sallar asuba Deeja ta gaida Rukky sannan tace " zamu tafi sai anjima zamu dawo domin tun jiya Inna taceu dawo da wuri akwai aikin da zamuyi "
d'aga kaitayi musu sabida tana azkar nasafe sallama suka mata sanna suka tafi.
itama tana idarwa ta koma ta kwanta bacci ne yayi gaba da ita .
Su Abul nafitowa daga masalaci abokansa sun koma masaukinsu shi kuma gida yazo gaida Umma ya kuma duba *preety* dinsa yana shigowa da Umma suka had'u zata shiga kicin.
Durkusawa yayi kasa yace " Ummana ina kwana ya hidima da jama'a ya bakuwa ta kwana "
dariya tayi tace " ay nasan abinda ya kawo ka da sasafe haka toh duk mun kwana lafiya jama'a kuma Alhamdulillah zaka iya tafiya"
tabata rai kaman ba ita tayi dariya yanzu ba.
kintashi yayi karshe kujera ya koma ya kwanta.
Rabuwa da shi tayi tashiga kicin yana gani haka ya tashi ya shige d'akin tana ganisa murmushi tayi domin Allah yasamu su son Abul shiyasa duk abinda yake son indai befikarfisu ba suna masa.
yana shiga yasame tana ta bacci kallon rigar bacci jikinta yayi kafin ya had'i wani yahu bakinsa zuwa yayi bakin gadon yana karewa kome na jikinta kallo.
A hankalin yakai hannunsa jikinta ya janye rigar bacci ajiyar zuciya yayi kafin ya hawu gadon yaja musu bargo a nutse yake wasa da dukiyar shanunta itama cikin bacci me nauyi ta fara mikewa ita a tunanin ta mafarki take 😂
bata san yaro ne ke aikin manya
goganku kuwa ganin tana karban sakon sa yanda ya dace yasa yayi kokarin had'a bakinsu waje guda ay kaman wace aka sukawa wuka ta bud'e idanunta tayi bata san lokacin da ta hantsla kasa ba da gudu ta fad'a toilet jikinta har wani rawan yake.
dariya yayi sosai yace " *preety ki fito haba nifa yaro ne kuma d'an iska ne fa "
kululu cikinta yabata wani sauti tashin hankali kenan tace " ina zan iya wannan jaraba mutum sai kace akanshi aka fara aure wallahi ban isaba "
yayi juyin duniya tafito taki har Umma tashigo tana ganin bargo akasa ga Abul yana ta magiya a bakin kofa amma taki fitowa.
Umma tace " sannu mara kunya an ce maka itama haka take fita kabata waje "
jiki asabule yafita Umma tace " kifito ya tafi "
bud'e kofar tayi duk kunyan Umma kamata fita Umma tayi tana farin cikin samun suruka me kunya da kamun kai.
Bud'ar kai akayi sanna aka fara d'aukar hoto bayan karfe takwas aka kaita gidanta wanda yaji kaya sosai..
tunda mutane suka watse ta rufe d'akinta da key abinta.
Sai tara suka shigo Abul yasa kafa kenan zai shiga Abu zarri yajawo shi yace " dakataaaaa....."
Me haka ke nufi ?🙀
Mmn waleed ce [7:10AM, 12/22/2017] REAL ME DAMBU CE🥗: ☔☔☔☔☔☔ *YARO MA NAMIJI NE* 💦💦💦💦💦💦
_🌹Love story🌹_
*Real me dambu ce*🥗
_Wannan shafin nakune Yaro ma namiji ne fans ku tsula tsiyarku lokacine_
Aunty Baraka inakike ne ina gaishe ki😘
Sidiya and frnd kuma bazan ta6a manta da kuba ay Zuciyata nakune❤
*Y'an uwa na nesa dana kusa ina jin dadin addu'arku Allah yabarmu tare*
Hikima Asso Writer's
*Sister Billy Abdul* *mungode kuma duk wanda ya zagemun Allah ya isa Ya Allah kabi* *mana hakkin mu tace mana* *mazinata takira mu da marasa Tarbiya taci zarafin mu Ya Allah kumun kawo kukan mu wajenka kaine Alkalin alkalai Ya Allah kaine Sarkin* *sarakuna ga wasu bayinka suna jefarmu da mugayen kalamai Ka isar mana kaman yanda ta mutumcin mu kasaka mana* Da alamun nan gaba zan hana Y'an mata karanta buk dina sabida Iyayenku Suna jefar mun da mugayen Kalamai zan daina posting ko ina sabida tsira da Mutumcin Iyayen kar wasu sabida ni su cin min zarafinsu😣
🤔🙄Kuma dana ku kundin matsala wayata ba sabuwa bace😒 bata iya read more sama da d'aya idan kunji haushin one read more ku had'u min kud'i nasaya sabuwa😜………Ina ganinku masu cewa Tab yasin baza mubarya ba....😅😂
2⃣8⃣🌹2⃣9⃣
Abu zarri yace " dakata malam ango akwai ruwa a cikin kayan hannu ku "
Ameer da Yaseer sun gama tsorata da al'amarin Abu zarri zoben hannunsa ya zare Ameer ya mika masa goran faro shima Abul yana kallon ikon Allah.
Abu zarri yace " babu wani abu me d'an girma ne "
motar Ameer yakoma ya d'ako masa wani kofi ruwan yazuba kafin yasamun jikin bangon gidan ya fara tofa add'ua sosaii yayi a cikin ruwan kafin yajuya yace " ku koma da baya kad'ai "
kama yanda ya fad'a haka sukayi.
Ruwan yashiga watsawa ko ina har ya gama
ya kallesu yace " ku zuba ido ku gani "
yana rufe baki wani irin hayaki me wari yafito daga jikin wata yar fulawa yabi iska ya 6ace da yake gidan a wadace yake da wutan lantari wajen da hayaki yafito suka je hak'a waje sukayi.