A lokacin muke by zainab i makawa - Chapter 89
A lokacin muke by zainab i makawa Chapter 89: A lokacin muke by zainab i makawa Chapter 89. Tashin hankali a gidan su sadauki haka aka kai dare a cikin shi…
3,927 words
Tashin hankali a gidan su sadauki haka aka kai dare a cikin shi sai da kyat ya shiga dakin ya lalashi Nafisa dake ta faman hauka aka samu tai barci bayan irin tonon asirin da take zubawa umma da mama kawai tana kiran su da munafakai masu bin boka da malam. Haka ya dawo gida ranan rashi a bace ina daki naji shigowan shi musalin takwas da aani abu na dare. Nafito daga dakina saye cikin wasu kananan kayan da ya sawo min a cikin tsaraban daya zo min dashi. Ina fitowa ya sako min mayan idanuwan shi har sai da naji kunyan hakan da yai min din. Sannu da zuwa nai mashi idon shi na akaina ga damuwa karara a duskan shi. Gefen hannun kujeran da yake zaune akai na zauna tare da cewa yayana may kuma ya faru ne naga kamar kana cikin damuwa. Murmushi yayi a fili amma a zuciyar mamaki yake yadda nake saurin fahintar halin da yake ciki ko yaushe. Yace ba komai Fatima dan matsalane kawai aka samu a gida da sauri nace subbahanallahi injin bada mama ba. Yai murmushi ya jawoni zuwa jikin shi yana cewa don mamace kadai taki a gidan ko ? Nace cikin murmushi ba hakana bane yaya ban dai son ace wani abu ya samu mama din ne kawai. Yace yana sauke numfashi, Umma ce dai da Nafisa kawai ta dan shawo ne tazo gida tana hauka har ta jin ma umma din ciwo a kafan ta. Nace innalillahi wa inna alaihim rajjiun Allah yai muna sauki wanan al,amarin kawai. Oo ita anty Nafisa bata da ranan gyara rayuwan ta ne wai bata ganin cewa ita mace al,amarinta daban yake dana maza. Ajiyan zuciya naji yayi yace zan samu lokaci ai na zauna da ita don na dan fahintar da ita ko Allah zaisa ta gyara halin ta amma gaskiya abin baiyi ba wallahi. Allah ya kyauta nace tare da numfasawa na fara tunanen aanan halin rayuwan na shaye shaye gamu da acikin ta don ban sani ba ko wani hali shi mutumin nawa yake yanzu ko ya daina ko yana ciki tsunbul. Jinayi yaja min hanci na shiyasa na sake sauke numfashi ji nayi yace kina tunanen naki mijin ko? Murmushi nayi nace aini nawa mijin Allah ya,kawo mai sauki da sauyi a rayuwan shi Nafisa dai nake tausayawa kawai da sauran al,umma masu hali irin nata. Idan kin gama tunanen ki nima sai ki taimaka min da dan ruwan wanka na watsa ko zanji dadin jikina. Mikewa nayi sai naji ya kara jawoni na koma jikin nashi yake cewa amma fa zaki cika ladan ki don ke ce zaki min wankan don banjin lakkan yin da kaina ko kadan. Da sauri na dan juyo ina kallon shi sai yake cewa eh haka na fadi ko baki ji ba nace amma yaya gaskiya sai kuma nai shiru yace to shike nan barni hakana na kwana da dauda. Jin abinda ya fadi yasa jikina yai sanyi hakka na mike na nufi dakin nashi murmyshi ya sake tare da bin bayana da kallo kawai. Sai da na hada ruwan wankan na aje brush din dana matsawa maclean da soso da sabulun wankan shi na fito daga bayin. Yana zaune a ida na barshi a falon na ce a sanyaye na hada yaya yace ok sai naga ya miko min hannayen shi alaman na kama shi ya daga ke nan. Murmushi nayi nace ni ina zan iya tayar da kato dan kwallo haka kulun cikin motsa jiki. Dariya nabashi ya kara mika hannayen shi inda nima na kama hannayen nashi na mikar dashi din kamar yadda ya bukata din gare ni. Amma kuma kamar ina daga dutse gashi na saka duk karfina na dago shi amma na kasa jawoni yayi na fada a jikin shi tsab ya mike tsaye dani a hannayen shi. Bai dire dani ko ina ba sai tsakiyan dakin shi kawai ya tsaye kimkam yace sai ki fara aikin ko? Kallon shi nayi yace uhumm bissimilah ki cire min kaya ko ? Kallon shi nayi fuskan shi a daure dole na fara kokarin cire mashi rigan dake jikin shi. Nakai ga wandon shi ina kokarin cire ina kawar da kaina a gefe tsaya yake kimkam dashi sai murmushin abinda yaga ina yi na kawar da kaina gefe daya. Ina na cire wandon na kara dukar da kaina kasa, ashe akwai wani gajeren wandon maza daga ciki jin bai motsa ba yasani dan dago kaina. Kai ya gyada min tare da kashe min ido alaman saura wanda ya rage daga ciki din . A hankali kaina a duke na karasa cire mai wandon sai naji ya sauke ajiyan zuciya da sauri na mike na nufi inda towel yake na dauko ina mika mashi tare da kawar da kaina gefe daya. Hannu naji yariko da kyat na iya dago kai tare da juyowa na dan kalle shi kai ya gyada min alaman bai bukatan towel din yau. Nashiga uku na furta a raina ashe har a fili na fadi hakan ban sani ba sai naji yace akan may kika shiga uku fatima ko rabi ban bari ki shiga balle har uku. Muje kiyi min wanka please da sauri na shige gaba tana bina a bayana sai faman kawar da kai kawai nakeyi gefe daya don ban son dago kai na kalle shi, don wani irin mugun kunyan da nake ji a lokacin. Zama yayi a cikin bahon ruwan inda na fara yi mashi brush sai na hau yi mashi wankan idona a rufe har muka gama muka fito. Dan towel na dauka ina goge mai jiki dashi sai faman lumshe idanuwan shi kawai yakeyi a lokacin. Kayan da zai saka na dauko mai wani dan riga daga cikin kayan barcin shi sai wando gajere don nasan ba zai fita zuwa ko ina ba kuma. Falo muka dawo ya ci abincin shi da ya kare ya koma saman kujera two seater ya zauna ni kuma na kama kwashe kayan nagyara ko ina tsab. Inda yake a zaune na dawo na zauna a dayan kujeran dake daga gefen shi waya yake amma sai ya yafito ni da hannu alaman na dawo gare shi. Abin da ya buka ta nayi inda na dawo daga gaban shi na zauna a hankali ya fara kai hanayen shi saman jikina yana aiwatar da wasu abubuwa can na ma,aurata. Tun ina lumshw idanuwana har nima na dan fara mayar mai da martanin abinda yake, min nan muka shagalar da junan mu a falon . Lokaci mai tsawo muka dauka a hakan cikin wani irin yanayi mai shagalar da mutun a inda yake. Sai da ya tabbatar da kowan mu ya gamsu da dan uwa sannan ya sarara min. Dakina na koma nai wanka na gyara jikina tare da saka rigan barci na na nufi dakin shi don nasan dai duk wani abinda zaiyi a ranan yariga yayi shi a falo ko sai dai kawai mu kwanta kawai mu huta. Shima dai na samu yayi wanka ya kwanta a hankali na hawo gadon ta bayan shi tare da rugoma shi daga bayan shi. Murmushi naji yayi tare da juyowa gare ni yana jawoni jikin shi nai mamaki dana ji kan shi da bakin shi a saman kirjina again. Sai da gabana ya fadi nan ya shagala a saman kirjina tun ina rutse idanuwana har yakai nima ina jin dadin abinda yake min. Sosai muka tsotse junan mu a karshe ta shigeni yadda ranshi ke so sai barci mai nauyi yai gaba damu. Washe gari bamu tashi da wuri ba sai after nine na safe don haka mukai sallah a makare . Ya ce kada na girka komai na koma na kwanta idan mun tashi zaifita ya samo muna abin karyawa. Nan muka koma barci sai to one muka tashi wanka kowan mu yayi lokacin duk muna bukatan abinci. Nafito falo naji ana sallama na nufi kofa naga ko waye yaya Bashar ne tafe dauke basket dauke da abinci daga gurin maryam. Nai sauri na karba ina gaishe shi tare da bashi hanya ya shigo ciki lokacin sadauki ya fito daga daki shar dashi kayan da yasa sunyi matukar yi mashi kyau sosai. Nan suka zauna suna hira na nufi dining da kayan na fara had gurin yadda ya kamata bayan na bude ne naga tuwo semo ne da miyan yauki. Nace mai ga abincin can na hada mashi, a dining yace ok bari na dan ci abinci bassh. Yace bari dai naje gida nima jirana ake muci nafito zuwa gurin ka kasan maryam yanzun ba ita kadai bace. Ita da waye ya tambaye shi yace a anfada maka ni irin kane raggo sai iya jefa kwallo fa raga kawai amma ba ka iya jefa shi inda ya dace a jefashi ya shige. Dariya yayi tare da kaimai nashi ya gwauce mashi yana fadin baka da kunya,wallahi wai ka manta cewa ni surukin ka ne. Har zai fita yace kuna ko da labarin Umma bata da lafiya idan kaje ka fada mata please. May kuma ya samay ya tambaya cikin son ji hankalin shi a tashe ya bata fuskan shi yace kawai dai dan matsalane ita da Nafisa shine ta gwauce kafan ta. Yace mashayiyar ta shawo ke nan tazo tana hauka a gida ko yace raban ma acan na gane ta ta bugu a hanya duk dan taxes din ta tsare sai yaki tsayawa ni na daukota zuwa gida tana min tanbele a hanya. Yafita yana maijin haushin halin rayuwa irin na Nafisa da ta jefa kan ta a ciki yanzu. Sai wani dukar da kaina keyi don balain nauyin shi da kuyan shi nakeji yau din sam ban iya hada idona dashi. Can yace ke na ce naam yace dago idon ki ki dube ni nan da kyat na iya daga kaina kalleshi sai nai saurin dukar da kaina kasa kawai. Murmushi yayi yace wai wanan kunyan na may ye kuma haka ko abin bai sheki bane na kara maimata maki fiye dana jiyan ko? Da sauri nace don Allah dai yaya kayi hakkuri kawai dai ban san yadda zan kalle ka bane dai. Ok yanzu zan kawar da kunyan nan ai daga yau bazaki kara jin shi ba aiko da gudu na kwasa sai cikin dakina harda saka key na rufe daga ciki.
****** ********* ****** Kaya irin na marasa lafiya muka saye sai gidan su mama kwana biyu ke nan da faruwan abin amma kafan ya hau yai sundum dashi. Tana ganin mu duk da nishin da takeyi amma bai hanata daure fuskan ta ba a lokacin. Mun gaida ita tare da mata yaya jiki cikin daure fuska ta amsa muna Allah ya sauwaka nai mata tare da mika kayan gaisuwan da muka zo mata dashi. Na mike na fita na barshi a dakin nasu dakin mummy na shiga na gaida ita na fito zuwa dakin mu. Ina fita a dakin umma yaya sadauki yace ina Nafisa take ne wai ? Umma bata amsa mashi ba sai sagir ne yace mahaukaciya tana ciki mana yar iska kawai. Kira min ita yace wa sagir din nan ya mike ya shiga har dakin Nafisa yace tazo yaya sadauki na magana da ita. Tafito jikin ta babu ko riga tace cikin wani yamuste fuska yaya sadauki ina wuni ya amsa mata cikin girgiza kai tare da tausaya mata. Yace Nafisa ina son ganin ki don Allah gobe a gida na idan babu damuwa. Tace ina ne gidan naka nema wai ? Yai mamaki da wai batasan ma gidan shi ba yace sagir zai kawo ki idan kin tashi goben. Tace kai tsaye niba zan shiga mota dashi ba ya illanta ni ga banza kawai mugune kagan shi nan wallahi yaya . Tausayi tabashi don abin ya fara taba ta sosai dole ne a taimaka mata. Ya mike yana fafin kada ki manta please sai nagan ki ko ya ciro kudi ga aljihun shi yana mika mata yace ga kudin mota ko idan zakizo. Sagir yace kada ka bata yaya wallahi wanan shegiyar maye zata sha dashi don dama shi take nema kaga ta lafa a gida tana neman na wanda zata ware dashi idan mai shi yai sakaci. Yace ka barta dasu ai zata zo din kasan Nafisa akwai cika alkawari tace nagode babban yaya irinka muke so ko yaushe ba masu hana abamu ba. Amira ce kawai a falon lokacin mama tana daga ciki na gaida ita tare da mata yaya kwana biyu. Banza tayi dani kamar bata san ina gurin ba ma a lokacin sai wayan ta kawai take dakila a hankali a lokacin. Nace anty har yanzu kina kallon film din queen of south ko kin daina ne don shirin yai nisa sosai. Ke Bintu kikama kanki dani wallahi don idan kikai min tsiya yanzu na lahira zaifiki jin dadi wallahi ko. Haba anty daga tambaya kuma shine laifi Allah ya baki hakkuri nacs mata sai ko ta dago da nufin kai min duka ji tayi daga kofa yace kada ki soma wallahi yanzu zan bata maki rai sosai wallahi. Yar kice koko kaunan ki da duk lokacin da kikaga dama zaki dinga dukata son ranki. Duka kuma dukan wa kuma wai ban fahinci may kuke magana ba akai wa ake duka ne wai ? Bai fasa magana ba yace kin san ina da hayshin marin da kikai mata ranan yau kuma don samun guri zaki kara dukan ta to bisimillah gaki gata shege ka fasa. Tambayan ku nake wa ake duka ne wai yace maji rabu da yar rainin wayo yarinyar nan ban san yaushe ta zama haka ba wallahi. Har gidana fataje ta samu Fatima da mari ta tara shegun kawayen ta a gida suna juyata kamar ta samu yar aiki. Bai isheta ba kuma yanzun daga tambaya shine wai zata duke ta again. Duka shin Amira ko may dukan Fatima fa akace kinyi ko may ko kin fara shaye shaye ne kema bamu sani ba? Bata fara komai sai rainin wayyo kawai ta ji na fada mata duk ta kara dora hannun ta akan matata ko zagi wallahi sai na bata marai Allah. Nikan mikewa nayi na cire hijjab din dake a jikina na fara gyarawa mama falon ta da duk ya wani yamutse kaman bashi ba. Na gama na koma can uwar dakin da dama nike gyarawa nai mashi kwal na kwaso shara gudan mai yawa. Mama tace ki duba ki gani yadda muke zaune a cikin shara haka saboda shegen son jikin ki kin kasa gyara muna mazaunin mu sai fama da dakilan waya. Nagama na dawo na zauna yace ke in kin gama tashi mu tafi akwai inda zamu biya in mun fita. Tun muna hanya bayan mun baro gidan su mama nake jin marana yana murda min a hankali alaman period zai zo min ke nan. A hankali na dan ya mutsa fuska na sai kawai naji yace ba tare da yakallo niba may nene kuma ya faru. Sai da na sauke ajiyan zuciya nace ba komai yace shine kike yamutsan fuskan ki haka kawai. Murmushi nayi nace bakoma mun tsaya wani shago naga yayi sayaya yafito aka sa mai a bayan motan shi. Bamu tsaya ba sai gidan Inna mahaifiyar Bashar naji matukar dadin haka muka shiga a tare mun samay ta da yaran ta zaune suna hira suna ganin mu suka shiga murna. Nan muka zube muna gaushe ta ta matsa sai mu tashi mu hau saman kujera bamu dade ba don yamma yayi a lokacin. Mun isa gida duk nagaji ga marana yana min ciwo sosai a lokacin daurewa kawai nakeyi. Na shiga yin alwala naga har jini yazo min ko nan na dan daureye jikina na fito ina tunanen yadda zan fadawa yaya ina period yau. Ban fito falo ba ina kwace rike da marana dake min ciwo yashigo dakin yasamay ni na kifa kai a filo sai nishi nakeyi. Yake tambayan wai may ke damun kine haka kinki fada wa mutum ko so kike ki halaka kanki ne wai?. Da kyat na iya cewa marana ne ke min ciwo tun dazun, yace shine baki iya fadi na sai maki magani tun a hanya. Shiru nayi ba amsa yace ko period zakiyi ne wai a hankali na gyada mashi kai tare da cewa har ma yazo min ai. Yace ashe ko da gaskiyan Bashar ni raggo ne tunda na kasa jefa kwallo a wana jan ragan naki. Turo baki nayi yai murmushi tare da mikewa har yafara tafiya yace kwana nawa kike yi dashi ne wai ? Nace sati daya da karfi naji yace what ? Sati daya fa ko baki da lafiyane zaki dinga sati kina fitar da abu daya haka nan ? Kara kife kaina nayi kawai batare da nai mashi magana ba naji da abinda ke damuna kawai. Fita yayi zuwa can ya dawo min da magani da lemo mai bawa da sauran kayan fruits . Sai da nasha maganin na samu ya dan lafa min na fito falo yana zaune yana kallon ball . Guri na samu na zauna tare da gaishi shi ga kayan fruit da naman da yaci saman table a gaban shi. Yace yaya jikin kuma nace yai min sauki sosai dana sha magani . Zauna ki ci nama ga milk nan kuma kisha baida sanyi sosai nace na koshi yace kin koshi da kikaci may kuma ? Banci komai ba na dai sha lemon da ka kawo min sai naji na koshi sosai. Oya ki kara da,naman kisha milk din ko zakiji jikin ya kara sake maki ban yi musu ba na fara cin naman a hankali sai dai duk bakina ba dadi cikin shi ko kadan. Yace kisha milk din mana ina kaiwa a baki naji kaman zanyi amai nan na cire cup din da sauri a bakina . Na mayar da kaina baya saman kujera ina mayar da numfashi guda guda cikin wahala. Ban san tasowan shi ba sai jin shi nayi a gaba na yace oya kwanta ki mike shi da kan shi ya gyara min kwanciya nan ya shiga dan tausa min ciki na a hankali. Naji dadin hankan har na fara lumshe idanuwa na ban sani ba sai barci bai bari ba sai da yaga barci ya dauke ni sosai. Sannan ya daina yadan kura min ido yaga yadda nake barcina a tsanake nan ya koma saman kujeran da ya taso kada ya tayar dani. Mukai wani lokaci a falon yana kallon shi bai son ya tayar dani na falka daga barcin da na keyi. Sai da dare yayi sosai ya tayar dani muka koma daki sai dai makale ni yayi haka muka kwana dashi. Washe gari na gyara jikina nai wanka nashirya tsab nashiga kitchen hada muna breakfast, ina tsaka dayi ya dawo daga gurin motsa jikin shi. Kitchen din ya shigo ya samay ni yana cewa har kin ji sauki ke nan ko idan bazaki iya ba ki barshi kawai sai a sayo muna muci nace zan iya ai har na kusa gamawa ko. Yace yau fa kina da bakuwa don Nafisa zata shigo gidan nan don Allah idan tazo ba runki da ita don kin san yanzu ta burge sosai. Sai misalin sha daya da rabi suka shigo gidan su uku ne da kawayen ta da ganin su tantiran yan duniya ne sauran don sun fita,wayewa sosai. Da fara,a na fito daga dakina ina masu sannu da zuwa duk suka zubo min idanuwan su nan dai bayan mun gaisa na kawo masu abin sha suna godiya. Nace gashi ko yaya ya fita ya jiraki baki zo ba yace zai fita amma ba nisa zai tafi ba. Kada ki damu ai zan jira shi ta bani amsa nace anty may zan dafa maku ne yanzu. No ki barshi inji wace tafi haske daga cikin su nace ,a,a Allah bari na girka maku abinci mana kafin ku wuce. Na juya nan na barsu a zaune suna bin gidan da kallo na shiga kitchen na fara hada abinci. Basu dade sosai da zuwa ba yaya ya dawo gidan shi da Bashar ne wanan karon. Suka gaisa dasu fuskan yaya a daure nagan sbi nafito muka gaisa da bashar nakoma ciki. Yaya ce wa yan nan fa tace tie friends dina ke nan yaya wanan Raiha akace mata amma anakiran ta da Rayye ne ita kuma wanan Nura ance mata Nuriyya. Yace ok sai dayan tace amma sai naga kamar na sanka da dadewa ko sai dai in ba kai bane amma nasan wanan fuskan gaskiya. Nafisa tace ke banza shine fa U F da kike jin ana fadi dan kwallon wasan duniya. Yadda tai maganan kamar a buge yasa kowa yin dariya a lokacin banda yaya daya daure fuskan shi. Nakwao masu yaya ruwan sha da drinks na aje masu nakoma gurin girki na. Yaya yace amma ba yanzu zaki wuce ba ko don kin san nace ina son ganin ki ko. Tace ai shine nazo mana ko don nazo da kawaye nane baka samun ganin nawa. Yace ashe kin gane nufi na nafito masu dauke da kulan abinci da plate na aje masu tare da masu bisimillah. Can dayan tace na tuba inda na sanka yanzu muna haduwa da can baya gurin Brosha mai kayan harka ko? Daure fuska yayi kamar badashi take magana ba Nuriya ta jawo kula ta bude abincin dana aje masu tace wowwo kamshi ke nan aiko mu gode wallahi dama yunwa nake ji sosai. Sam basu da kunya atare dasu ko kadan sai wani girgiza suke yi adole sunga maza mata sa yaya yace muje na sauke ka gida Nafisa ki jirani fa kinji na fada maki. Nan muka zauna dasu suna cin abinci muna hira jefi jefi dasu dayan take tambayan Nafisa ita kadai ce matar shi halan Nafisa taba amsa da eh. raiha tace wai amma kan zakiyi fama da arnan yaki ga mijin ki matashi kuma mai lokaci ai akwai aiki. Sai da sukaci abinci suka koshi yaidda nai masu sunji dadi haka sosai basu boye min ba don cewa sukayi da suka gama kai amma gaskiya munji dadin yadda kika tare mu ba kamar gidan wancan yayan naku ba da mukaje suna ce muna wai yan kwaya sun shigo gidan su. Nace subbahanallahi ai ba wanda ya wuce jerabawan ubangiji don kuma ba haka kukaso ba a ran ku. Shiru sukayi sai Nurace ke dai ganan min hanya yar uwa ina mamakin mutane wallahi mutum na da abin fadi amma sai ya takw nashi yaje fadin nawani. Nace Allah Allah dai ya yayewa kowa wahala kuma Allah ya kawo maku mazajen aure ku huta duniya yanzu ba tausayi wallahi. Raihane ta jefo min tambaya halan ke yar wace garice sister kafin na bata amsa Nafisa ta ce yar uwar muce fa agidan mu ta tashi ai. Ai ko ban taba sanin taba gaskiya nai dariya nace niko nasan ku ai yakai sau uku muna hafuwa daku ai. Allah sarki ban ko gane kiba wallahi, tace min suka mike suna cewa zamu tafi mungode kwarai da taron da kikai muna nace kai haba ba komai aiku yan uwa na ne. Suna fita nan Nafisa takife saman kujera sai barci koda yaya ya shigo ya samay ta tana barci sai baita da ita ba dakina yashiga ya samay ni zaune yace ita wanan barci tai muna anan. Nace ina ruwan Anty Nafisa taci ta koshi sai barci abinci yace na bashi nabi bayan shi muka fita tare sai da ya zauna yake cewa ina ganin yau zanyi tafiya fa. Amma sai dai yadda nagani amma iyakata Abuja zan tsaya kawai.