Abokaina complete book 1 - Chapter 10
Abokaina complete book 1 Chapter 10: Abokaina complete book 1 Chapter 10. "Point of correction my nigga! Idan ma tunanin ka ke gaya maka nayi raping…
4,481 words
"Point of correction my nigga! Idan ma tunanin ka ke gaya maka nayi raping Afeefah to ya daina. Afeefah is 19 years old tana da damar kwanciya da namiji beside ni banje gidan su nayi pulling nata ba da k'afafun ta tazo kuma duk abunda ya faru ya faru ne da yardar ta da kuma amincewar ta but if you wanna call it rape, then fine call it rape! It makes no difference! What I'm damn sure is idan Afeefah ta farka she will testify ni banyi raping d'inta ba we just have a fun as you can see she is having a good sleep." ya k'are maganar yana grinning, sai a lokacin Fawaz ya tabbatar Foxy baya da hankali don ya lura d'auka yake Afeefah bacci take wacce kuwa idan dai har bata mutu ba to kuwa tabbas she is in a mental breakdown. Tashi yayi da sassarfa ya nufi gadon ya zauna kusa da Afeefah wacce ke kwance a hankali ya d'ora hannun sa kan k'irjin ta yaji zuciyar ta tana ticking thump thump thump amma ba alamar numfashi ba dalilin sa tattare da ita. Yanzu kam zuciyar sa ta dake hawayen sun k'afe idanun sun bushe kukan zuci kawai yake, dube-dube ya shiga yi ya samu wata nightie akan gadon ya d'auko ta zuciyar sa sai k'una take ya shiga saka mata don sitirta mata tsiraicin ta. Bayan ya gama saka mata nightie d'in ya d'auko wayar ta ya saka a aljihun jalabiyar sa ya d'auke ta irin bride like d'in nan kamar matacciya ba tare da ya cewa Foxy kanzil ba ya ratsa da ita ta gaban sa ya fice daga d'akin Foxy kam tab'a baki kawai yayi ya kwanta kan gado ya rik'e wayar sa sai dai the sight of yanda Fawaz ya fita da Afeefah kamar matacciya ya kasa fita daga idon sa, abun ya wuce ache bacci take tab'a baki kawai yayi daga k'arshe cikin ransa yace koma menene shi ya sani yayi k'ok'arin kawar da kowane tunani daga cikin ransa.
Koda ya fito da ita harabar gidan tsit kamar anyi yak'i an gama, bud'e motar yayi ya saka ta sannan ya duba agogon wayar sa yaga k'arfe goma sha biyu da minti talatin na dare the night is still young, shiga motar yayi cikin sauri ya fizge ta ya bar gidan. Tafe yake kan titi cikin matsanancin gudu kasancewar dare yayi sahu ya fara d'aukewa yana tuk'in lokaci lokaci yana juyawa don ganin halin da take ciki sai dai yadda take haka take. Koda ya iso asibitin a rud'e cikin tsintsar tashin hankali harta Nurses d'in tashin hankalin da Fawaz yazo musu dashi ya basu mamaki da tausayi don yadda yake kuka had'i da musu magiya su karb'e ta ya kuma yi admitting Afeefah matar sa ce kuma wannan ne daren su na farko but damn it wannan shine babban kuskuren da Fawaz ya tafka bai sani ba. Cikin likitocin da suka zagaye Afeefah don ceton ranta babban daga cikin su kuma mai asibitin lokacin da idanun sa suka sauka kan Afeefah zuciyar sa ta buga da k'arfi, k'ara nazarin fuskar ta yayi yaga tabbas itace, Afeefah ce dai yake gani, umurni ya bawa likitocin dasu cigaba da aikin zai je ya dawo duk suka amsa masa cikin girmamawa sannan ya fito farautar Fawaz.
Kalle-kalle ya shiga yi da ya fito yana neman inda idanun sa zasu nuna masa Fawaz, hango sa yayi a tsaye ya had'a kansa da bango da sauri ya k'arisa wurin sa had'i da tab'a kafad'ar sa, juyowa Fawaz yayi duk ya fita hayyacin sa idanun sa da fuskar sa sunyi jajir alamar yaci kuka har ya godewa Allah duk da cewa likitan a lokacin tuhumar sa yake amma sai da ya tausaya masa. Murmushi ya masa ya mik'a masa hannu suka gaisa sannan Fawaz cikin rawar murya yace
"Doctor how's she? Are you sure she will survive this?" ya k'are maganar da wani crack a voice d'insa kamar zai yi kuka, tapping kafad'ar sa Doctor'n ya shiga yi sannan yace "Calm down! She is better than before and in shaa Allah we will do our possible best." lumshe ido Fawaz yayi wasu zafafan hawaye suka zubo masa likitan ya tausaya masa sosai ya k'ara tapping kafad'ar sa yace "Stay strong ok? Weeping bitterly won't change a thing dama addu'a kayi mata zai fi." share hawayen da kuma k'ok'arin dakatar dasu Fawaz yayi sannan likitan ya jefe shi da tambayar da ta rud'a shi yace "Amma ya haka ta faru?" shiru Fawaz yayi sannan yace
"Doctor matata ce... This is our first night... The burning need I have for her shine ya cuce ni... I never know... " sai kuma ya kasa k'arasawa sakamakon kukan da yaci k'arfin sa, likitan ya tausaya masa sosai kuma tausayin nasa ya jefa masa waswasi anya kuwa wannan Afeefah'n da ya sani ce? Anya wannan yarinyar ba matar wannan saurayin bace? Sai dai wannan shakkun ba shi zai hana sa kiran mahaifin ta don tabbatar da zargin sa ba. Cigaba da kwantar masa da hankali yayi had'i da alk'awarta masa zasu yi iyakacin k'ok'arin su sannan ya nufi office d'insa.
***
_1:00am_ Tun misalin k'arfe takwas na dare suka nemi Afeefah ciki da wajen gidan suka rasa. Sun kira wayoyin ta yafi a k'irga bata d'agawa haka kuma an kira gidajen 'yan uwa da abokan arziki inda ake tunanin Afeefah zata je sai dai duk inda aka buga amsar d'aya ce Afeefah bata zo ba. Daddy yayi yunk'urin sanar da jami'an tsaro sai dai Umma ta hana considering yadda rayuwar Afeefah ta chanza lokaci d'aya sai ta saka k'afa ta bar gidan ta shafe awanni bata dawo ba sai dai wannan fitar daren tafi d'aga musu hankali Umma tana da yak'ini gobe da safe zata dawo. Zazzaune suke a cikin babban parlor'n gidan bacci ya dad'e da yin k'aura daga idanun su suna zaman jiran tsammani kawai. Wayar Daddy tayi k'ara da sauri ya duba don a tunanin sa Afeefah ce sai dai a maimakon hakan yaga Dr. Shafeek ne ke kiran, so yayi yai burus da kiran sai dai kuma zuciyar sa ta tambaye sa me zai sa Dr. Shafeek kiran sa a wannan tsohon daren, sliding kawai yayi ya d'aga kiran muryar Dr. Shafeek tace
"Jalal Magayak'i." cikin rashin tabbas Daddy yace "Dr. Shafeek lafiya kuwa cikin wannan daren?" "Jalal there is some serious problem happening right now in my clinic amma kafin nan 'yar ka Afeefah tana gida a halin yanzu?" mik'ewa Daddy yayi zumbur jin Dr. Shafeek ya ambaci Afeefah wanda yasa Umma da Aunty Nana mik'ewa suma, cikin tsoro Daddy yace
"Afeefah bata gida tun k'arfe takwas muke neman ta bamu ganta ba." "Exactly!" cewar Dr. Shafeek sannan ya zarce da cewa "Wani matashin saurayi yazo da ita clinic d'ina in such of a rotten mental state minti kamar ashirin da suka wuce, anyi mata fyad'e kaca-kaca the worst part kuma bata numfashi sai dai akwai bugun zuciya tare da ita, yanzu haka likitoci suna kanta. But amazingly, the guy made it clear that Afeefah matar sa ce and this is their first night... " bai k'arisa ba Daddy jikin sa ya soma rawa yana fad'ar
"K'arya yake! K'arya yake Doctor! K'arya yake wallahi! Karka barsa ya gudu I'll be on my way right now." "Ka kwantar da hankalin ka Jalal, ai ban nuna masa nasan Afeefahn ba I just called to confirm." "That's good Doctor I'll be there in just a few minutes." sannan ya kashe wayar yasa kai zai fita daga parlor'n ya ma manta da zaman wata Umma balle Aunty Nana a parlor'n, cikin kuka Umma tace
"Daddy'n Afeefah baka gaya mana abunda yake faruwa ba." juyowa yayi ga baki d'aya ya sha'afa ya shiga irga musu abunda Dr. Shafeek ya sheda masa, kuka Umma ta fashe dashi tana salati yayin da Aunty Nana tayi mutuwar tsaye a wurin Daddy ya zarce da cewa "Ko waye wannan saurayin tabbas shine ya b'ata halayyar Afeefah a cikin kwanakin nan da ta chanza kuma duk fitar da take yi wurin shi ne take zuwa." sannan ya ja numfashi yace "Amma idan har halin sa ne to wallahi wannan karon he stepped on the wrong kid." yana kai nan ya fice ya bar parlor'n, da gudu Umma ta koma bedroom ta d'auko mayafin ta sai kuka take suka rufa wa Daddy baya.
Tafe suke ba abunda Umma da Aunty Nana keyi sai kuka da haka har suka iso asibitin. Kiran Dr. Shafeek Daddy yayi cikin k'ank'anin lokaci yazo suka had'u ya tabbatar masa har yanzu suna kan k'ok'arin su akan Afeefah kuma saurayin yana nan bai je ko ina ba. Cikin sauri Daddy ya nemi Dr. Shafeek yayi masu jagora wurin da saurayin yake ba musu ya shige gaba har wurin da Fawaz yake zaune sai hawaye ke bin fuskar sa.
*Shawty*💕 [7/6, 9:36 PM] Ummee Garkuwa: 👬 *ABOKAINA* 👫 (A True Life Story)
*By Shawty*💕 *April, 2018* *Pure Moment of Life Writers*
*21*
Gaban Fawaz yayi mummunar fad'uwa lokacin da Dr. Shafeek, Daddy, Umma da kuma Aunty Nana ke k'arasowa wurin sa tabbas ya shaida fuskokin su sune family'n Afeefah. Suma ganin Fawaz ba k'aramin basu mamaki yayi ba kasancewar the last time ma shi ya kawo ta asibitin. K'arasowa Daddy yayi kusa dashi yana masa wani kallon tsana nan take kuma ya tsinka masa wani lafiyayyen mari har sai da Fawaz yaga taurari, lumshe ido yayi hawaye suka cigaba da gudar masa ko kad'an bai ga laifin Daddy ba he'd be bitter too if he were in his position. Shiga tsakanin su Dr. Shafeek yayi da sauri duk da cewa Fawaz bai yi yunk'urin yin wani abu ba ya kalli Daddy wanda sai huci yake yace
"Take it easy Jalal, kayi hak'uri da addu'a kayi wa Afeefah da zai ma fi saboda aikin gama ya gama." jikin Daddy har b'ari yake ya kalli Dr. Shafeek yace
"Doctor I just had no answer to his rotten life but to hit him." sannan ya juyo ya kalli Fawaz yace "Wallahi duk wani abu ya samu Afeefah I'll hold you responsible idan kuma ta mutu then with this fists..." ya d'ago hannayen sa ya nuna masa sannan yace "Dasu zan shak'e ka har ka mutu nima sai a kashe ni." girgiza kai Fawaz keyi kawai ya rasa me zai ce, kuka Umma ta k'ara fashewa dashi gwanin tausayi tace
"Wannan yaro ka cuce mu kaci amanar mu Allah Ya isa na wallahi! Shekara da shekaru muna bawa Afeefah tarbiyya cikin kwanaki k'alilan ka rusa duk aikin da muka yi wallahi ba zan tab'a yafe maka ba." kallon ta Fawaz keyi cike da k'unar zuciya a hankali ya sulale ya koma kan kujerar da ya tashi ya cigaba da kuka ya dafe kansa. Dr. Shafeek da Aunty Nana da idanun su bai gama rufewa ba sun lura da yadda Fawaz ke kuka, kukan ya zarta hankali kuma ya zarta kukan nadamar abunda yayi kamar da akwai wani abu daban da yake ma kukan.
Sai wuraren k'arfe uku na dare likitocin suka fito da Afeefah zuwa d'akin da zata huta sunyi nasarar dawo da numfashin ta hanyar saka mata Oxygen da zai taimaka mata wajen numfasawa kuma anyi mata d'inki a wurin da Foxy yaji mata rauni abunda yayi saura shine a jira farkawar ta. Duk sun shiga sun ganta kwance take da Oxygen a hancin ta kamar wacce ke baccin hutu, Umma kasa hak'uri tayi sai da ta fashe da kuka, fitowa Daddy, Aunty Nana da Dr. Shafeek suka yi suka sami Fawaz zaune ya rafka tagumi yana tunani. Dr. Shafeek ne ya dawo dashi daga duniyar tunanin da ya tsunduma sannan yace
"Fawaz wai ya aka yi haka ta faru?" mik'ewa Fawaz yayi duk ya fice daga hayyacin sa ya kalle su cikin sanyin murya yace
"I raped her." ji Daddy yayi uwa yaje yayi strangling Fawaz yayin da ita kuma Aunty Nana as a legal practitioner ta lura kamar da akwai wani abu da Fawaz yake k'ok'arin b'oyewa amma dai ko menene it's his private bubble saboda ya rigaya da yayi confessing shi yayi raping d'inta and that stays it. Haka Daddy yai ta bambami ya sha alwashin sai 'yan sanda sun shigo cikin case d'in. Har gari ya waye suna a asibitin kuma Afeefah bata farka ba, haka Daddy ya d'aga waya ya kira babban jami'in 'yan sanda ya shaida masa abunda ake ciki ya alk'awarta masa yaran su zasu zo asibitin da gaggawa. A daidai lokacin Faruk ya kira Fawaz ya nemi sanin asibitin ya gaya masa don kuwa Foxy ya kira sa yafi a irga yana ganin kiran yak'i d'agawa. Kusan lokaci d'aya Faruk, Foxy da kuma 'yan sandan suka dira a asibitin, bayan Daddy ya koro musu duk abunda ya faru sannan ya k'ara da cewa
"Officer I want you to upheld this case har zuwa nan da sati biyu, ina da tafiyar gaggawa da zanyi yanzu haka jirgin da zan bi k'arfe tara na safe zai d'aga amma ina son ku ajiye wannan yaron hannun ku har zuwa sanda zan dawo..." tun kan ya kai aya d'an sandan ya shiga girgiza kai yace
"Ranka ya dad'e bamu da hurumin da zamu ajiye sa fiye da awa arba'in da takwas a ofishin mu ballantana har sati biyu ba tare da mun aika sa kotu ba ko kuma mun bada belin sa wannan ya sab'awa dokar kundin tsarin k'asa, kamar dai yadda kace zamu yi upholding case d'in har sanda zaka dawo." jinjina kai Daddy yayi yace
"Ok" "Baka da damuwa ranka ya dad'e." cewar d'an sandan sannan ya juyo ya kalli Fawaz ya mik'a masa takarda da pen yace "Your details here." cikin nutsuwa Fawaz ya karb'i takardar da pen d'in ya rubuta dukka details d'insa sannan ya sake mik'a takardar wa d'an sandan, duba details d'in d'an sandan yayi ya jinjina kai yace "Good Shattima. Ka tabbatar nan da sati biyu ka gabatar da kanka ga 'yan sanda a division d'inmu dake Asokoro idan ba haka ba the police will come after you." jinjina kai Fawaz yayi cikin disashshiyar murya yace
"In shaa Allah." Foxy da Faruk sun cika da mamaki ba kad'an ba yadda Fawaz yayi admitting shi yayi raping Afeefah kuma yayi alk'awalin gabatar da kansa ga 'yan sandan kamar yadda d'an sandan ya buk'ata. Bayan d'an sandan ya basa damar tafiya ne ya shige gaba Foxy da Faruk suna bayan sa, duk da cewa yana tsananin buk'atar ganin Afeefah amma yasan Daddy ba zai barsa koda kusa da d'akin da take kwance ba, da gudu Foxy ya sha gaban sa tausayin Fawaz ya rufe sa yace "Haba Fawaz! How could you do this? Are you taking the blame for something that is not yours? Ni nayi laifin nan please let me serve the penalty kazo mu koma in gaya musu nine nayi raping Afeefah ba kai ba." kallon sa kawai Fawaz yayi bai ce komai ba yasa kai ya cigaba da tafiyar sa, sake shan gaban sa Foxy yayi yace "Fawaz na rok'e ka da girman Allah kazo mu koma I just couldn't bear the thought of you getting caught for something that is not yours." ture sa Fawaz yayi a lokacin sun iso parking lot ya bud'e motar sa ya fad'a ya fizge ta da k'arfin gaske ya bar wurin suma shiga suka yi motar da suka zo da ita suka rufa masa baya. Sau uku motar na k'ok'arin kufce masa sakamakon yadda duniyar ke juya masa da k'yar ya iya kai motar gida yayin da su Foxy ke take masa baya. Koda ya fito motar bai damu da mayar da murfin ya rufe ba kawai sa kai yayi ya nufi ciki yana shiga ya fad'a kan sofa ya dafe kansa. Shigowa suka yi suka same sa sai juyi yake kan sofar suma suka samu wuri suka zauna. Tashi yayi zaune ya kalli Faruk idanun sa sunyi ja kamar wanda ya sha wani abu yace
"Faruk give me something." "What? Me zan baka?" cewar Faruk "Any hard drug, wani abu da zai mantar dani waye ni." murmushi Faruk yayi ya mik'e tsaye yana cewa
"You've come to the right place... Jira ni ina zuwa." ba'a d'auki minti biyar ba sai gashi ya dawo da kwalaben giya da wasu k'wayoyi yazo dasu ya zube a gaban Fawaz sannan ya d'auki k'wayoyin guda uku ya mik'a masa yace "You see this is a big boy stuff... Idan ka sha wannan wallahi kai da damuwa kunyi hannun riga kenan." sannan ya tsiyaya masa giya a cup yace "Ungo ka kora da wannan." zabura Foxy yayi ya rik'o hannun Fawaz da gaggawa kafin ya kai k'wayoyin baki ya kalli Faruk yace
"Fak wanne irin mugu ne kai? Wannan k'wayoyin zaka bashi har guda uku bayan kasan ko sigari bai tab'a sha ba a rayuwar sa? Ko kashe shi kake so kayi?" fizge hannun sa Fawaz yayi da k'arfi yana watsa wa Foxy wani kallo yace "And who the fuck are you to stop me?" kan Foxy yayi yunk'urin yin wani abu gani kawai yayi ya watsa k'wayoyin bakin sa ya tattauna su yabi da giya sannan ya sunkuyar da kansa k'asa yana maida numfashi. Rik'e k'ugu Foxy yayi don yasan aikin gama ya gama yayin da cikin minti goma Fawaz ya fara jin duniyar na juya masa, mik'ewa yayi amma inaa k'afafun sa ba zasu iya d'aukar sa ba sai gashi k'asa rijif a nan ya fara wani nannauyan bacci.
Gefen Afeefah kuma har k'arfe takwas da rabi na safe bata farka ba, Daddy wanda already ya kira driver da zai kaisa Airport yazo sallama kawai yayi dasu ya bar komai a hannun Dr. Shafeek driver ya d'auke sa zuwa Airport.
_12:00pm_ Fawaz ba shi ya farka daga baccin ba sai k'arfe goma sha biyu na rana, a maimakon yaji kansa daidai sai ma wani ciwon kai mai tsanani da ya tashi dashi. Da k'yar ya sauko daga kan gadon da yake tunanin Faruk ko kuma Foxy ne suka kawo sa ya shiga bathroom ya sakarwa kansa shower koda Allah zai sa yaji sauk'in halin da yake ciki. Zai yi kamar minti goma sha biyar cikin ruwan sannan ya fito ya saka pyjamas fari ya nufi parlor kansa sai sarawa yake yasan ba shakka BP'n sa yayi sama. Faruk ya samu a parlor'n zaune da giya yana sha kamar yadda ya saba, karb'ar kwalbar kawai Fawaz yayi ya kafa a bakin sa sai da ya sha 2/3 na kwalbar sannan ya ajiye ya zauna. Bayan kamar minti goma ya mik'e tsaye da niyyar komawa d'akin sa amma sai gashi k'asa rikicaa.
*Shawty*💕 [7/6, 9:36 PM] Ummee Garkuwa: 👬 *ABOKAINA* 👫 (A True Life Story)
*By Shawty*💕 *April, 2018* *Pure Moment of Life Writers*
*22*
Tsorata Faruk yayi ya shiga jijjiga shi amma ko alamar motsi babu a tattare dashi, haka ya shiga ya kira Fak dake d'akin sa suka d'auke shi zuwa mota. Faruk ne ke jan motar yayin da Foxy ke gefe har suka iso clinic da Afeefah ke kwance. Koda aka karb'e sa aka auna shi aka ga jinin har ya kai 190, a nan likitan yai prescribing magani ma bai dace ba at that stage the best thing da za'a yi shine ai masa allurar bacci ya samu hutawa.
Sai wuraren k'arfe biyu na rana Afeefah ta farka, koda ta bud'e ido taga Umma da Aunty Nana ne zaune a cikin d'akin, k'ok'arin cire Oxygen d'in tayi wanda ya jawo hankalin su da sauri Umma da Aunty Nana suka taso suna mata sannu. Cikin 'yan k'ank'anin awoyi ta rame kamar ba ita ba ba abunda yai saura a fuskar daga dogon hancin sai manyan idanun. Kallon su Umman take da mamaki don a lokacin ta manta abunda ya faru ita dai ta wayi gari a cikin wani d'aki da yafi kama da na asibiti. Rik'o hannun Umma tayi had'i da releasing Oxygen d'in daga hancin ta tace
"Umma me kuma ya same ni?" hawaye suka zubo fuskar Umma ta kasa ce da ita uffan, juyawa tayi ta kalli Aunty Nana tace "Aunty me ya same ni?" k'arfin hali Aunty Nana tayi tai mata murmushi tace
"Baki lafiya ne Affee but now Alhamdulillah ki godewa Allah." kawar da kanta gefe d'aya tayi ta lumshe ido tana k'ok'arin tunano last event da ya faru da ita. Sai da tayi da gaske sannan ta iya tuna tayi satar fita around Maghrib a inda Foxy yazo har gida ya d'auke ta, sunje wuraren shak'atawa da dama a cikin daren misalin k'arfe goma na dare ya wuce da ita gidan su, she wanted to say no but sai yayi fushi ba yadda zata yi haka ta bi shi. They had a long fun but tun daga nan taga ga baki d'aya ya chanza mata kamar ba shi ba, she wanted to fight our way out of it but kalmar sa guda da ya fad'a in a harsh high pitched voice ta shiga ringing all over her brain _You either submit gracefully or you get hurt! Don't kid yourself, this time if you get rough I'll get rough too._ tun daga lokacin ta fara fita hayyacin ta, taji sanda ya shige ta kam but tun daga lokacin bata k'ara sanin a wacce duniyar take ba kenan she is in coma since that time. Lumshe ido ta k'ara yi recalling yanzu ba budurci tare da ita she is just like an empty tin that is worthless and wannan shine abunda Oldie ya sha gaya mata. Kuka ta fashe dashi shikenan Foxy yaci amanar ta ya gama da ita tas, kuka take ta kalli Aunty Nana tace
"Aunty... I'm bad... I'm dirty... I only hurt myself...I brought shame and disgrace on you... I'm no longer Afeefah... " ta k'ara fashewa da kuka gwanin tausayi tana sobbing wane ranta zai fita tace "I'm no longer her... I'm no longer the brainy and decent girl my dad has always been infatuated with... Aunty Nana I fucked up... I fucked up so bhad." rik'o hannun ta Aunty Nana tayi hawaye suka ciko mata ido ta kawo kanta kusa da ita tace "No you aren't, you are my sis Afeefah and my sis isn't a bad girl." sannan ta shiga goge mata hawaye tace "My Affee ki godewa Allah da har yanzu kina numfashi, wasu fa mutuwa suke."
"Ai Aunty dama mutuwa nayi." zaro ido Aunty Nana tayi tace "Whattt? Affee me kike cewa?" kuka ta fashe dashi tace "Aunty Nana ki gayamin me amfanin rayuwar da zan fara yanzu? Na tabbata a halin yanzu Umma bata sona... Daddy has nothing to do with a slut... Tell me what is it to live for in this miserable life of mine?" girgiza kai Aunty Nana tayi dukansu kuka suke yanzu tace
"Ba haka bane Afeefah... There's so much to live for... We all love you and we are here for you okay? Kawai ki k'addara your life doesn't lie between your legs kinji?" ita kam Umma sokar da kai tayi k'asa ta cigaba da kuka da haka Aunty Nana tayi ta tausar Afeefah amma kamar tura ta take Dr. Shafeek ma ya shigo ya saka baki amma duk a banza musamman lokacin da tayi yunk'urin tashi zaune taji wani zafi da rad'ad'i daga k'asan ta. Da k'yar Aunty Nana ta lallashe ta taci abinci kad'an Dr. Shafeek ya k'ara yi mata allurar bacci saboda kukan da take ka iya jawo wata matsalar.
_6:00pm_ Sai k'arfe shida na marece Fawaz ya farka daga dogon baccin ya samu Foxy, Fak da kuma Zuhra zaune akan kujeru yayin da Ammi ke zaune gefen sa kan gadon.
"Sannu Fawaz." cewar Ammi wacce damuwa ta bayyana a fuskar ta k'arara, jinjina mata kai kawai yayi nan Foxy, Fak da kuma Zuhra suka shiga yi masa sannu yana amsawa. Dafa kansa Ammi tayi da sauran sassan jikin sa taji temperature'n ya rage sosai sannan tace "Fawaz me yake damun ka haka? 190 da k'ananan shekarun ka haka? Me abun damuwa? This world is never perfect for anyone, duk wanda kake gani no matter how rich he is yana da nakasu Fawaz, haka kowa yake ta hak'uri but fisabilillah mesa zaka tada hankalin ka haka? I was very terrified lokacin da likita yake gayamin jinin ka ya hau har 190, ko ni da nike tsohuwa jini na bai tab'a haurawa ya kai 190 ba. Dan Allah Fawaz ka saka wa zuciyar ka salama kaji ko?" ta k'are maganar tana dafa kansa, lumshe ido yayi ya tabbatar no one will ever understand how much Afeefah meant to him.
Sannan ta mik'e tsaye tana duba agogon da ke d'aure a hannun ta tace "Kaga ina Office Faruk ya kira ni ya sanar dani lokacin tashi bai ma yi ba na tsinko nazo but yanzu kam zan tafi gida." sannan ta kalli Zuhra tace "But Zuhra ai ke kina nan ko?"
"Yeah I'll stick around." cewar Zuhra, juyowa Umma tayi ta kalli Fawaz tace "Please Fawaz kayi k'ok'ari ka rage damuwa kaji? Idan ka k'ara jin sauk'i we'll talk about it in shaa Allah but before then, anything bothering you talk to your mom okay? Ni zan tafi gida Allah Ya k'ara sauk'i." jinjina kai Fawaz yayi cikin muryar sa me sanyi yace "Ameen Ammi and thanks for your time." shafa kansa tayi tana murmushi tace
"I'll always make time for my son." shima murmushin yayi sannan tayi sallama dasu Faruk ta tafi. Bayan Ammi ta fita sai kuma shiru ya ziyarci d'akin, mik'ewa tsaye Zuhra tayi ta kalli Fak tace
"Fak bari in ganka waje please." tana kai nan ta juya ta fice. Sai da aka d'auki kamar minti biyar sannan Faruk ya tashi yabi bayan ta leaving Foxy and Fawaz. Bayan Foxy ya taimaka masa yayi wanka yaci abinci kad'an ya sha magani ya zauna ya jingina da bango yayi shiru ya k'ura wa gefe d'aya ido, dafa kafad'ar sa Foxy yayi yace
"I'm sorry Fawaz let's talk about..." "There is nothing left to talk about!" Fawaz yayi gaggawar dakatar dashi had'i da daka masa tsawa ba tare da ya kalle shi ba. Shiru suka yi Foxy ya ma rasa ta ina zai fara suna cikin haka sai ga Faruk da Zuhra sun shigo, zuwa Zuhra tayi bakin gadon Fawaz ta zauna tace "I'll be going... Allah Ya k'ara sauk'i." ko kallon ta Fawaz bai yi ba ya jinjina kai kawai yace "Ameen, thanks." sallama tayi da su Faruk sannan ta juya ta fice. Shiru suka yi na kusan minti goma sannan Fawaz ya saukar da numfashi ya kalli Faruk yace "Once this case is over, I'm going back to KD." dafa kafad'ar sa Faruk yayi yace
"Fizzy how could you give up like this? Look, we all feel terrible about what happened to Afeefah and that's the reason we have to keep going." shiru suka k'ara yi sannan Foxy yace "Fawaz I'm sorry..." da tsawa Fawaz ya katse sa yace