Abokaina complete book 1 - Chapter 9
Abokaina complete book 1 Chapter 9: Abokaina complete book 1 Chapter 9. "Haba Fawaz..." daka mata tsawa yayi har sai da hanjin cikin ta suka motsa yace…
4,474 words
"Haba Fawaz..." daka mata tsawa yayi har sai da hanjin cikin ta suka motsa yace "Afeefah what's the matter with facing facts? How can you forgive someone that tried to shake your life so easily? Kinsan abunda ya faru ranar?" ya k'are maganar yana daka mata tsawa har sai da ta zabura, girgiza kai yayi cikin d'acin rai yace "I bet you don't don da kinsani you can't forget and brush away everything so easily." ya d'aga hannun sa ya nuna wurin da ta fad'i ranar yace "A chan wurin kika fad'i that very day kina kuka kina numfashi very heavily and the badass saw you dying bashi yasa ya dakatar da abunda yake ba." hawaye suka ciko idonta Fawaz ya cigaba da cewa "Nasan so makaho ne Afeefah but bai dace ya makautar dake akan rayuwar ki da lafiyar ki ba, that guy managed to shake your life that very day da kin k'ara mintuna a lokacin da babu ko tantama mutuwa zaki yi." hawaye yanzu ke zuba kan fuskar ta ita kanta tasan she is very stupid out there amma ya zata yi? Soyayyar Fahad ta hana taga laifin sa. Share hawayen ta tayi tace
"Oldie..." tsawa ya daka mata yace "Shut up! Me kike dashi da zaki gayamin? Ina mamakin abunda yake damun ki Afeefah, what have you gotten yourself into? You need to take breath 'cause you're reasoning like a child. Kiyi tunani mai kyau ain't you a mathematician? Then think critically mana, you just can't keep mixing yourself up with a guy like him, you have got to face that fact Afeefah." sannan ya mik'e tsaye ya kalle ta sai share hawaye take yace "I don't meant to upset you I just want my BFF back." yana gama fad'in haka ya tattara litattafan sa ya nufi d'akin sa. Hawayen ne suka cigaba da zubar mata maganganun Fawaz kuma babu na zubarwa bayan kamar minti ashirin ya fito cikin shigar k'anana kaya yayi kyau sai wani k'amshi na daban ke fita jikin sa ya kalle ta cike da kulawa yace "I'm sorry Afeefah I'm so sorry kinji? Nasan ina miki katsalandan but I can't stand watching you get hurt without stepping in that's what BFF are for." sannan ya duba agogon hannun sa yace "Foxy ya fita but ba da jimawa ba zai dawo try to look as normal as you can kada yayi zargin wani abu kinji?" jinjina kai tayi a hankali, murmushi yayi yace "Good girl.. I love you." duk da cewa ta sha jin kamar 'I love you' yafi a k'irga daga bakin Foxy but sai ta samu ta Fawaz daban, ya fad'e ta a sanyaye cikin wani accent mai dad'i da zai saka kowace mace narkewa. Shiru tayi jikin ta duk yayi sanyi ya k'ara da cewa "Nima zan fita I need to buy some stuff." murmushi tayi tace
"Right, a dawo lafiya." murmushin ya mayar mata had'i da cewa "Allah Yasa." sannan ya juya ya fice.
*Shawty*💕 [7/6, 9:36 PM] Ummee Garkuwa: 👬 *ABOKAINA* 👫 (A True Life Story)
*By Shawty*💕 *April, 2018* *Pure Moment of Life Writers*
*18*
Fawaz bai dad'e da tafiya ba Foxy ya iso, koda Afeefah taji tsayawar motar sa ta mik'e da sauri ta isa harabar gidan yayi daidai da fitowar sa daga cikin mota, tsayawa yayi yana kallon ta daga sama har k'asa da kwalliyar ta ya ma rasa me zaice. Sakin murfin motar yayi ya rugo da gudu yazo ya d'auke ta cak yana jujjuya ta suna dariya ya nufi cikin gidan da ita. Ba shi ya sauke ta ba sai a bedroom d'insa bisa gadon sa shima ya fad'a kan gadon suna maida numfashi suna dariya yace
"Baby ba dai haka kika ratso garin Abuja da wannan kwalyar ba?" fari ta masa da ido tace "Haka mana." "Whatttt? Amma dai ba wanda ya ganki ko?" girgiza kai tayi tana murmushi tace "Babu" "Relief!" sannan ya koma ya kwanta gefen ta yace "Sorry na barki ke d'aya ko? I went to see a friend and the badass took me somewhere." murmushi tayi tace
"Bakomai." "So, haffa? What's cooking?" ya fad'a yana mata wani kallo yana lasar lips d'insa wane wani tsohon maye, murmushi tayi ta saukar da kanta k'asa kasala ta lullub'e ta bata ce komai ba, shafa cikin ta yayi yace "Me zaki ci to?" d'ago kai tayi ta masa murmushi tace "I'm full." jijjiga ta yayi yace "Feel at home mana sai wani..." ya k'are maganar yana cunkulin ta a wuya da cikin ta, dariya ta fashe suka fad'i kwance suna ta dariyar. Zame mata veil d'in da ta rufe kanta yayi ya warware gashin ta da ta shirya in a ponytail sannan ya tura kansa cikin gashin yana shak'ar hair sprays da tayi amfani dasu, d'ago kansa yayi yana kallon ta yace
"Your hair smells good." murmushi tayi har cikin ranta taji dad'i sannan ya tashi zaune ya sauka kan gadon ya cire rigar sa da dogon wandon sa yayi saura daga shi sai singlet da pyjamas sannan ya hawo kan gadon yace "Zo in miki kitso." dariya ya bata in between laughter tace
"Baby kitso kuma?" "Eh mana ko ba kya so ne?" "Yaushe ka iya kitso kuma?" "Nayi aiki a saloon UK ai." dariya tayi ta girgiza kai kawai ta dawo kan jikin sa ta kwanta ya fara mird'e mata gashi da sunan kitso. Sai da ya gama hargitse mata gashi sarai sannan yace "Tam an gama zo ki gani." ya k'are maganar yana tayar da ita zaune suka sauko kan gadon suka je gaban madubi, suna tsayawa gaban madubin ya kece da dariya yana ja da baya don yasan muguntar da yai mata. Kallon kanta tayi cikin mirror'n uwa wata mahaukaciya then back to him taga ya kusa d'auke wuta akan dariya, komawa kawai tayi kan gadon ta d'auko pillow ta bishi dashi suka fara zagaye d'akin ba abunda yake mata sai dariya. Dariyar ce tafi k'arfin sa ya fad'a kan gado ta same shi tai ta jibga da pillow'n har sai da ta gaji ta mik'e taje gaban mirror ta d'auki comb da yake amfani dashi zata fara taje kanta, da gudu ya taso ya rik'e hannun ta yace "How dare you! In wahala in miki abu kice zaki b'ata?" hararar shi tayi tace
"Me ka min? Wannan haukar?" "A idon ki yake hauka ni wallahi kitso na miki next time ma sai kin biya ni zanyi." sannan ya juya still holding her both hands ya d'auko wayar sa yace "Bari in d'auki hoton abu na kan ki lalata." sannan ya fara d'aukar kitson hoto ta ko ina yana cewa "I'mma show my friends I'm an expert." ita dai kallon sa kawai take sannan ya fara viewing mata hotunan da ya d'auka yace "Kin gani ko? Wannan d'an black bele irin ki ne kawai zai ce bai yi kyau ba wallahi." sai kuma taga hotunan duk da cewa they sound crazy but they look good daga nan kuma suka fara posing ita dashi suna d'aukar selfies.
Sun yi wasa sun sha hira like never before kwance suke dukansu tana kwance a jikin sai shafa ta yake ya rik'o fingers d'inta yace
"Baby I love this your tumol tumol fingers fa." turo baki tayi tace "They ain't small fa." dariya yayi yace "Irin big girl da big boobs ko?" ya k'are maganar had'i da squeezing boobs nata roughly har sai da ta lumshe ido tana murmushi, bata ankara ba sai jin hannun sa tayi cikin rigar ta yana murza nipples d'inta yace "Baby I love your portable boobs and this dark sweet nipples." ya k'are maganar yana murza nipples d'in yace "The last time I suck them they sweet like candy bar." Afeefah can't help sai lumshe idanu take wata sha'awa da bata san da zaman ta ba ta fara taso mata me zata ji sai jin hannun sa tayi cikin pant d'inta ya fara wasa da ita, wata sha'awa ke fizgar su ga baki d'aya she caught hold of his hand idanun ta a lumshe muryar ta ciki-ciki tace
"Baby please..." katse ta yayi ta hanyar shutting bakin ta da wani hot kiss, haka yayi ta sucking bakin ta kamar ba gobe lokaci d'aya yana wasa da private parts d'inta. A hankali ya d'ago yana mata wani intimate we-could-have-fun together look idanun sa sun fara sauyawa, haka ya shiga tub'e ta sai da tayi saura daga ita sai pant ya hau ruwan cikin ta, ba yadda bai ba don ya shige ta a lokacin amma ta hana considering yadda take kuka heavily dole ya k'yale ta yayi ruf da ciki yana haki da maida numfashi marar shi ta bala'in k'ullewa saboda yadda ya kai 360 a sha'awa. Finciko ta yayi to his chest ya matse ta gam yace
"Baby help me I'm dying." kuka ta dinga yi tayi hugging nasa tightly tana girgiza kai daga k'arshe dai blow job suka dingi ba junan su har sai da kowannen su ya kawo sannan bacci yayi awon gaba dasu.
***
_4:00pm_ Har k'arfe hud'u na marece Afeefah na gidan bata ma saka ranar tafiya ba kwata-kwata ta manta da gargad'in da Umma tayi mata. Fawaz da Faruk ne ke zaune cikin parlor'n suna kallon champions league duk da cewa ball d'in mai zafi ce ake yi amma sam Fawaz baya concentrating ga baki d'aya hankalin sa yana kan d'akin Foxy. Karantar sa Faruk yayi ya sani sarai Foxy mayen ball ne amma gashi yau sam hankalin sa baya nan, kallon sa Fak keyi yace
"What's biting you big man? You look disturbed." komai Fawaz bai ce masa ba sai ma dafe kansa da yayi dake masa wani ciwo gefe d'aya "Kaga Fizzy you can prevent this from ever happening kawai ku zauna kuyi magana kai da Foxy and sort it out fak'at!"
"Haba Fak! Wacce magana kake so muyi ni da Foxy? That I'm in love with Afeefah? Haba! It doesn't sound good." "Then ni zan same shi muyi maganar idan kai ba zaka iya ba." cewar Fak, da sauri Fawaz ya rik'o hannun sa yace "No Faruk..." "For God sake Fizzy! We are family now! Shekarar mu nawa a tare? We can't expect those who knew nothing about us to come in here and solve our problems... We gotta fix our problems ourselves."
"Faruk don't do this to me. I told you something in confidence man-to-man and now you want to mess up everything? Idan har Foxy yasan ina san Afeefah he can sacrifice the love he has for her but tell me how could I live with the burden that I snatched a girl from my best friend? Faruk how?" sannan ya girgiza kai yace "I can't stand behind such a cruel betrayal."
"Ba cin amana bace ba, Foxy zai fahimce ka shiyasa nace maka we are family." "Toh ita fa Afeefah? Nayi ruining d'inta kenan? Kasan yadda take son Foxy kuwa? And do you know the second Foxy yasan ina santa zai abandoning d'inta kenan? Me kake tunanin zai faru da ita? Faruk some words are better left unsaid." Fak ba yadda zai yi kawai jinjina kai yayi yace
"If you say so." daga nan kuma suka cigaba da kallon ball d'insu.
Back in the room wayar Afeefah ce dake ajiye gefen ta ta hau ruri wanda yasa gaban ta mummunar fad'uwa saboda ya tuna mata da gargad'in da Umma tayi mata, koda ta d'auko wayar taga kuwa Umman ce ke kira kamar yadda take tsammani cikin tashin hankali ta mik'e tsaye ba tare da ta d'aga wayar ba ta fara shirin tafiya.
"Ba dai tafiya zaki ba?" cewar Fawaz dake mik'e da waya kan gadon yana kallon ta "I have to... Umma nayi wa k'arya nace zanje saloon kuma ba zan dad'e ba now it's almost 5pm banje saloon d'in ba kuma ban koma gida ba bansan ma me zan gaya mata ba." "Ki gaya mata wurin mijin ki kika je mana." ya fad'a jokingly, harara ta juyo ta banka masa sannan ta cigaba da shirin ta cikin minti goma ta shirya tsaf ta kalle sa ko alamar motsawa bai yi ba.
"Baby ka tashi mana." ta fad'a duk ta k'agara ta tafi, mik'ewa yayi ya zuba hannun sa cikin aljihun three quarter d'insa ya tako yazo gaban ta yace "The truth is bana so ki tafi Affee." "Ya zamu yi? I have to." ta fad'a tana duba agogon hannun ta, girgiza kai yayi irin baya da zab'in nan yace "Tam muje." jerowa suka yi suka fito parlor'n suka tarar dasu Fawaz zaune a parlor'n suna kallon ball kallon Fak Foxy yayi yace
"Wa ake ci?" "Barca" "Nawa?" "2-0" cewar Fak yana kallon Fawaz yana masa dariya mockingly kasancewar Fawaz diehard fan na Barca ne, dariya suka ta masa but shi kam yau bama ta ball yake yi ba. Gaisawa Afeefah tayi da Fak saboda tun da tazo gidan basu had'u ba yayin da Fawaz ko kallon ta bai yi ba, kallon Afeefah Foxy yayi yace
"Baby zaki tafi ki barni da k'artin nan ko?" dariya Afeefah tayi yayin da Fak yace "Da wa kake? Uban waye k'ato?" "Ku mana." mik'ewa Faruk yayi tsaye yace "Ai kuwa sai ka bar gidan nan yau don uban ka!" jan hannun Afeefah kawai Foxy yayi yana d'an bata kariya yace
"Muje baby, this junky you're seeing he's not alright in the head yanzu zai fara nonsense." dariya Afeefah tayi bata ce komai ba tayi sallama da Faruk yayin da Fawaz ya dad'e da barin parlor'n. Har bakin mota Foxy ya rako ta ya bud'e mata wurin zaman driver ta shiga ta zauna sannan yace "Tam baby sai kuma yaushe?" "Sai wataran kuma." ta fad'a tana murmushi "Wallahi baby bana so ki tafi kinsan kina da dad'i." ya fad'a yana kashe mata ido, kunya taji ta sunkuyar da kanta k'asa sannan yace "Kinsan me Affee?"
"A'a" ta fad'a a sanyaye duk ta k'agara ta tafi gida rufe mata k'ofar motar yayi sannan yace "I love those small growing hairs on your pussy... I enjoyed playing with them... Naso in miki kitso with them but they ain't long enough next time please kar ki shaving ki bar min..." ai bai gama ba ta fizgi motar ta saura kad'an ta ture sa saboda kunya, dariya ya dinga yi yana cije lips d'insa yana mata waving bye bye har ta fice gidan.
Koda ta isa gida Maghrib ta kusa, tsoro ne ya kama ta k'irjin ta ya shiga dukan uku-uku har ta shigo parlor'n ta same su kamar the other day, zubewa tayi k'asa though ba wanda ya tuhume ta da wani abu ta fara confessing da kanta
"Wallahi Umma it wasn't intentional... Laila bata da lafiya ashe ma all this week bata fita school ba so I helped her with Algebra... Tun da naje abunda muke kenan and her sis took away my phone tana buga game so I don't even know you called sai yanzu." jinjina kai Umma tayi tace ya "Toh ya jikin ta?" "Da sauk'i fa Alhamdulillah." "Allah Ya k'ara sauk'i." cewar Umma, da
"Ameen" Afeefah ta amsa sannan ta juyo ta kalli Daddy tace "Daddy sannu da dawowa." murmushi yayi yace "Yauwa Affee ya bokon? Ana ta fama ko?" dadi taji yadda Allah Ya bata ikon shirya wannan k'aryar saboda Daddy yana son karatu ba kad'an ba kuma ta tabbatar he's convinced tun daga yadda ya amsa mata, murmushi tayi tace "Eh Daddy" "Good a dage sosai a bada himma the least I expect from you is second class." cewar Daddy, murmushi ta k'ara yi sannan tace
"I promise you first class Daddy." murmushi yayi yace "Good girl... Give me a high five." hannu ta basa suka tafa sannan ya rungume ta suna dariya.
*Shawty*💕 [7/6, 9:36 PM] Ummee Garkuwa: 👬 *ABOKAINA* 👫 (A True Life Story)
*By Shawty*💕 *April, 2018* *Pure Moment of Life Writers*
*19*
_Bayan kwanaki_ Kwanaki sun shud'e abubuwa sun faru ciki kuwa harda fara jarabawar wad'annan matasa. Soyayyar Afeefah da Foxy kuma sai gaba take yi yayin da Fawaz kuma ya fitinu matuk'a da wannan soyayya sai dai kuma ba yadda zai yi.
_10:00pm_ Fawaz da Afeefah ne zaune a cikin cafeteria Fawaz yana cin abinci yayin Afeefah ke zaune opposite dashi tana kallon sa kawai yana cin abincin don fitowar sa daga exam kenan yana jin yunwa ba kad'an ba ita kuma daga ranar har zuwa kwana uku masu zuwa bata da exam so they decided to have a date.Bayan ya gama cin abincin suka dasa da hira ba abunda Fawaz keyi sai dariya by the stupid jokes da Afeefah ke masa cracking. Nens ce ke kawowa ta wurin zata wuce damn it ta hango saurayin da k'awar ta ke mutuwar so zaune da wata sai dariya suke, bata bari suka ganta ba ta koma cikin dubara daga gefe d'aya tayi unlocking wayar ta ta lalubo wata number da tayi saving da Bitch ta danna call, ringing d'aya a na biyu aka d'aga wayar cikin hanzari tace
"Babe kina ina ne kin shigo school kuwa?" "Yeah yanzu ma nike fitowa daga exam." "Right, kizo cafeteria right away kiga wani abu." "Menene?" ta tambaya daga d'aya b'angaren
"Nidai kizo kawai ina wurin ina jiran ki." cewar Nens tana gama fad'ar haka ta kashe wayar. Ba'a d'auki minti biyar ba sai ga Zuhra ta iso cafeteria cikin motar ta ta kira Nens suka had'u suka tsaya daga nesa suna kallon su Fawaz dake ta annashuwa abun su, idanun Zuhra nan take suka chanza kala zuwa ja ta k'ura musu ido ko blinking bata yi
"Ba ko tantama Fawaz san yarinyar nan yake Zuhra, ke kinga ma yadda yake wani pampering nata?" cewar Nens, ko uffan Zuhra bata ce ba sai wani kallo da take jifar Fawaz da Afeefah dashi tana ciccije leb'e daga k'arshe tace
"You cross the wrong bitch girl." sannan ta mik'awa Nens keys d'in motar ta tace "Incase baki ganni ba kije da ita gida kawai zan zo." bata jira abunda Nens zata ce ba ta kama hanya ta nufi wurin da su Fawaz ke zaune, sallama tayi musu lokaci d'aya suka d'ago kai don ganin wake sallama idanun Afeefah suka sauka kan Zuhra dake jifar ta da wani mugun kallo nan take Afeefah taji yarinyar batai mata ba. Juyowa Zuhra tayi ta kalli Fawaz had'i da yin murmushin dole tace "Ya Fawaz" yaso ya share ta amma kasancewar a cikin mutane suke kuma taci albarkacin Afeefah yasa ya amsa ta yace
"My sis ya kike?" "Lafiya Ya Fawaz ya exam?" ta fad'a sai wani kwarkwasa take Afeefah kuwa sai kallon ikon Allah take, murmushi Fawaz yayi yace "Alhamdulillah." sannan ta zabga ma Afeefah wani kallon ta juyo ta kalli Fawaz questioningly irin wannan fa, murmushi Fawaz ya sake yi a karo na biyu yace "Meet Afeefah my best girlfriend." sannan ya kalli Afeefah yace "Meet Zuhra my cousin sister." wata harara Zuhra ta dannawa Afeefah sannan ta mik'a mata hannu alamar gaisuwa sai yatsina fuska take tace
"I'm his cousin sister. Zuhra is the name, Zuhra Adams." murmushi Afeefah tayi ta karb'i hannun nata murya sanyaye tace "Afeefah Jalal." suna gama gaisawa Fawaz ya mik'e tsaye ya d'auki wayoyin sa da keys d'in motar sa ba don ya gaji da hirar ba sai don zuwan Zuhra a wurin ya kalli Afeefah yace "Muje ko?" mik'ewa Afeefah tayi don itama sam bata yi farin ciki da zuwan Zuhran a wurin ba. Har zasu wuce Zuhra ta dakatar dashi tace
"Ya Fawaz please kayi dropping d'ina a gida mana." "Oops! Gashi kuwa da Afeefah zan wuce." ya fad'i maganar as if motar wurin zaman Afeefah ne kawai da ita. Wani asalin bak'in ciki ne ya turnuke Zuhra ranta yayi masifar b'aci, kwantar da murya Afeefah tayi tace "Oldie muje tare mana sai ka ajiye ta." murmushi Fawaz yayi ya kalle ta yace "Yayi?" "Yayi mana." ta amsa shi tana murmushi, juyowa yayi ya kalli Zuhra yace "Right, muje." Zuhra wacce ta dad'e da daskarewa a wurin ta kasa yarda wannan aljanar yarinyar ke deciding aje da ita or not. Haka taja paralyzed k'afafun ta suka nufi wajen da Fawaz yayi parking inda nan ma ta sha mamaki don Fawaz da kansa ya bud'e ma Afeefah front seat ta zauna ya rufe sannan ya kalli Zuhra yace "Get in." had'i da nuna mata baya sannan ya zagaya ya bud'e gefen driver ya shiga, ji Zuhra keyi uwa tayi kururuwa saboda bak'in ciki da k'yar ta bud'e motar ta shiga ko zama sosai bata yi ba ya finciki motar ya bar wurin. A hanya sai hira yake da Afeefah suna dariya ya ma manta da wata Zuhra a motar sa yayin da Zuhra kuwa sai wani shu'mtaccen kallo take bin Afeefah dashi a mirror'n motar Afeefah kuma mamaki ne ya kama ta don dai bata tab'a sanin Zuhra ba amma sai jifar ta take da wani kallon tsana. Afeefah ce ta tunasar da Fawaz game da Zuhra don ta lura kamar ya manta, ai kuwa sai lokacin ya tuna ya kaita gida. Parking yayi sannan take tambayar sa ba zai shiga ya gaida Ammi bane yace a'a sauri yake but in shaa Allah zai zo wataran, da haka suka rabu ta shiga gida shi kuma ya ja ya bar wurin. Sai da suka hau titi sosai sannan Afeefah tace
"Oldie gaskiya I don't like your cousin." murmushi Fawaz yayi yace "Meyasa?" "She's sneaky." dariya yayi kawai bai ce komai ba don yasan gaskiya Afeefah ke fad'i da haka har ya kawo ta gida.
_11:30pm_ Misalin k'arfe goma sha d'aya da rabi na daren wannan ranar Fawaz ne ke kwance kan gadon sa yana bacci amma fuskar sa a yamutse sai juye-juye yake yana halba k'afafu da alama mafarki yake yi kuma yana gab da farkawa. Zabura yayi da k'arfi ya tashi zaune had'i da fad'ar
"No!" da k'arfi sannan ya cigaba da haki yana maida numfashi yana karanto Innalillahi wa innaa ilaihi raji'un. Duba ya kaiwa agogon d'akin yaga k'arfe goma sha d'aya har da kusan arba'in sannan ya lumshe idon sa yana tunano mummunar mafarkin da yayi. Da k'yar ya sauko daga kan gadon yana ta k'ok'arin k'arya ta zuciyar sa dake faman azalzalar sa game da mafarkin da yayi. Bathroom ya shiga ya zauna kan toilet seat ya dafe kansa dake matsanancin ciwo daga k'arshe dai yayi brush yayi wanka koda zai ji k'arfin jikin sa had'i da d'auro alwala ya fito, kai tsaye wurin wardrobe ya nufa ya d'auko jalabiya fara ya saka yazo ya tada sallah. Raka'a biyu yayi ya d'auko Al-Qur'ani ya fara karantawa cikin sauti mai dad'i sai dai zuciyar ta kasa barin sa ya samu natsuwar Al-Qur'ani sai waswasi da shakka take jefo masa had'i da azalzalar sa ya fita d'akin dai. Rufe Al-Qur'anin yayi had'i da cewa Sadaqallahul Azeem don ya lura sam karatun ba zai yiwu ba don baya da natsuwa ko kad'an, mayar da Al-Qur'anin mazaunin sa yayi yayi folding hands zuciyar sa ta shiga harbawa da sauri. Da sauri ya kama hanyar fita daga d'akin ya fito parlor inda ba kowa ya kunna haske ya gauraye parlor'n yaga everything is just as he left it d'azu da yayi karatu. Takawa yayi ya nufi k'ofar parlor'n ya bud'e ya fito harabar gidan nan ma dai shiru ba kowa ba komai shi da kansa ya tambayi zuciyar sa to menene a cikin gidan da ta kasa natsuwa dashi? Bugawa zuciyar tayi da k'arfin tsiya lokacin da ta ambaci Foxy a hankali ya maimaita fad'ar "Foxy?" a fili, sake komawa yayi cikin gidan yazo daidai bakin k'ofar d'akin Foxy har zai shiga kuma ya dakata sai kuma ya tuna idan har bai shiga d'akin ya nemar wa zuciyar sa natsuwa ba to tabbas ba shakka ba zai iya bacci ba. Tura k'ofar d'akin yayi da ache ana mutuwa na seconds a dawo da tabbas Fawaz ya mutu a lokacin ya kuma sake dawowa don kuwa Afeefah ce ya hango kwance kan gadon Foxy da blankets a jikin ta idanun ta a rufe bakin ta a hangame ko dai bacci take ko kuma bata numfashi. Kalle-kalle ya dinga yi cikin d'akin sai dai bai ga Foxy ba amma ya jiyo motsin ruwa a bathroom wanda ya tabbatar masa yana bathroom. K'arasowa yayi daidai gadon jikin sa na cigaba da kyarma a hankali yasa hannu ya janye blankets da ta rufa dashi don ya tabbatar da zargin sa, tsirara ya ganta ga jini ko ina ya b'ata bed sheet din da take kwance da kuma blanket din daga ciki, kawar da kansa Fawaz yayi da k'arfi idanun sa suka fara fidda hawaye masu matuk'ar zafi. Wani gurnani Afeefah tayi had'i da k'ank'amewa kamar dai irin gurnanin wanda rayuwar sa zata fita a daidai lokacin kiran Daddy ya shigo wayar ta dake ringing silently a gefen ta.
*Huh! Tighten your belts the war has just begun.*
*Shawty*💕 [7/6, 9:36 PM] Ummee Garkuwa: 👬 *ABOKAINA* 👫 (A True Life Story)
*By Shawty*💕 *April, 2018* *Pure Moment of Life Writers*
*20*
Kuka ba na wasa ba Fawaz ya fashe dashi kamar k'aramin yaro ya kasa yarda da abun da yake faruwa. Wani kuka mai k'araji da hargowa ya k'ara fashewa dashi ya zame daga kan gadon zuwa k'asa had'i da damk'e bedsheet d'in da yatsun sa. Hargowar sa da Foxy ya jiyo daga bathroom yasa shi fitowa daga shi sai boxer yana kallon Fawaz da mamaki bayyane a fuskar sa
"Fizzy!" Foxy ya kira sa yana k'arasowa kusa dashi, cikin zafin nama Fawaz ya mik'e tsaye sai layi yake kamar mashayi fuskar sa tayi ja haka ma idanun sa dake ambaliyar hawaye ba zaka iya tantance zufa da hawaye a fuskar tasa ba. Kuka yake sosai muryar sa ko fita bata yi yace
"Did you?" yana k'ara k'arasowa kusa dashi tamkar wani zaki sai huci yake yana maida numfashi ya k'ara cewa "Fahad did you?" "Fizzy just calm down please." cewar Foxy in a calming voice, tsawa mai matuk'ar firgitarwa Fawaz ya daka masa yace "Fahad did you bed her down and just raped her?" ya k'are maganar yana nuna Afeefah dake kwance lifeless muryar sa ko fita bata yi tsananin bak'in ciki, ja da baya Foxy ya fara yi saboda ya lura akwai wani mutum a cikin jikin Fawaz; wani mutum da bai tab'a sani ba kuma wanda ke matuk'ar basa tsoro. K'arasowa yake kusa da Foxy dake ja da baya idan kana kusa dashi zaka iya jiyo bugawar zuciyar sa jijiyoyin kansa da wuyan sa duk sun firfito cikin kakkausar murya yace "You beast! You jerk! You oaf!" sannan ya damk'o wuyan sa had'i da daka masa tsawa yace "You stupid blundering devil!" sannan kuma yayi jifa dashi don ya lura shak'e san da yayi baya da wani amfani ya durk'ushe k'asa yana wani kuka mai k'araji da wahala yana cewa "Foxy did you?" duk'awa k'asan Foxy yayi yana kallon Fawaz yace