Kenza eBookz

Abunda ka shuka complete hausa novel - Chapter 20

Abunda ka shuka complete hausa novel - Chapter 20

Abunda ka shuka complete hausa novel Chapter 20: Abunda ka shuka complete hausa novel Chapter 20. su aunty suna bakin gurin atsaitsaye cikin karayar zuci,…

3,231 words

ABUNDA KA SHUKA*......... _*(shizaka girba)*_

*MALLAKIN* 👇 *ZAINAB USMAN KUMURYA*

*Bismillahirrahmanirrahim*

*3️⃣1️⃣*

...........Nidai gaskiya doctor dana bazan masa maganin hausaba,kawai Ku sallamemu yanzu mucanza asibiti kafin safiya muyi shirin fita dashi waje,tunda Ku kunkasa gano abunda kedamunsa." Mommy ta fadi haka tana batarai. Kallonta aunty tayi yanda take hakikancewa tana magana tamkar ba ita tagama lagwai_lagwai dazuba. Daddy da tunda aka fara maganar bece komaiba seyanzu ya numfasa yana duban doctor yace, "amma doctor mekake tunanin yana damunshi,kokuma yake kawo irin wannan ciwon haka." "Agaskiya alh,a yanzu dai bazance gashiba amma su masu maganin idan kukaje gurinsu zasu sanar muku da yardar Allah,yanzudai Ku barshi anan zuwa safiya mukara ganin abunda Allah zeyi akansa, semusan abunyi." "Toh shikenan doctor mungode yanzu zamu iya zuwa muganshi" "ehh,zaku iya zuwa ba matsala,amma se'akiyaye,danma naga kundamune shiyasa nabarku kuje kuganshi,amma aka'ida babu meshiga gurinsa,ayanzu. "ohk,insha Allah zamu kiyaye Dr." musabaha daddy sukayi da doctor yamusu sallama ya fice. Babu bata lokaci suma su daddy suka mike dukansu suka nufi dakin da mustapha yake. Yanayin dasuka ganshi bakaramin kara firgita daddy yayiba,gashinandai akwance shiba rayuwaba shiba mutuwaba, tambayoyi daddy yafara yiwa mommy akan ko abu yasamesa jiya kafin ya kwanta,kokuma yace mata wani guri najikinsa na masa ciwo, mommy tace babu komai lafiya kalau suka rabu. jikin daddy gabadaya yayi sanyi da ciwon mustapha, harya fara tunanin ko ciwon ajali ne yakama mustaphan dan haka yake shima arasa meke damun mutum. Addu'a kawai daddy yashiga yimasa acikin ransa akan Allah yabashi lafiya....

Yinin yau gabadaya cikin rashin nutsuwa nakarasashi, nayi tunanin duk hanyar dazanbi dazan iya zuwa naga yaya mustapha a yau amma bansamuba. Gashi banason na kira yaya sadiq akan inason zuwa, yayi tunanin wani abu daban,zama nayi naita tunane_tunane har akayi sallar magriba. Dakyar na iya tashi nayi sallah, sannan na dafa indomie guda daya,na watsawa cikina dan kar yunwa tamun illa. Ganin duhun dare yayi se tsoro yakamani ni kadai a part din. kamar daga sama naji tunanin abunda yafaru dani ranarnan yadawo cikin kwanyata, tiryen tiryen kamar yanzu abun yake faruwa. wani matsanancin tsorone yakamani, cikin sauri na mike na dauki wayata nafice daga part din gabadaya bayan na janyo duka kofofin part din na rufe. Part din su baba talatu nanufa,ina tafe ina tunanin abunda yafarun a kokarina nasan tuno wanene yazo da niyyar ketamun haddi, duka dai yayan gidan nasan muryoyinsu harma da megidan, kuma Wanda yazomun dindai yayi magana, "tokodai yaya faruq ne?" natambayi kaina, domin shine tunda nazo gidannan, jin muryarsa danayi befi a kirgaba. zato zunubi hakan yasani yin istigfari tare dayin addu'ar koma waye Allah yakareni daga mugun nufinsa. koda naje part din su baba talatu naji sunata zancen ciwon mustaphan, dayake drivern dayakai su mommy asibiti akwai matarsa acikin ma'aikatan gidan agurinsa ta jiyo musu. Nidai dakin baaba talatu nashige na kwanta bayan mungaisa dasu. zuciyata sam babu dadi, namarasa meyake damuna ahalin yanzu. Karatun kur'ani me girma na kunna awayata inaji ko zuciyata zata samu sukuni.......

Acan asibiti kuwa tuburewa mommy tayi ita se'ancanzawa mustapha asibiti tunda nandin sunkasa aiwatar da komai. Hakuri daddy da aunty suka shiga bata tare da nuna mata, itafa lafiya ba likitoci ke bada itaba, Allah ne yake badawa a lokacin dayaso. Dakyar mommy ta hakura akan su kwana a asibitin zuwa safiya se'asan abunyi kamar yadda doctor yafada. Bayan sallar isha'i daddy yacewa dasu sadiq sukoma gida hakannan dasafe sazo, mommy kam dama anan zata kwana, suhailat ma daddy yace tabiyo su yaya sadiq amma tace, Sam itama a asibitin zata kwana, haka daddy yace abarta ta kwanan. Aunty kuwa harta mike zata tafi, daddy yace ta zauna itama ta Kwana,tace masa ai anyi yawa amma yace ta kwanandai danyaga tafi mommy hayyaci. shima zuwa anjima ze koma gida idan sungama tattaunawa da doctor. Adakin baba talatu nayi sallar isha'i, abinci ta zubo ta kawomun nace mata nakoshi naci abinci kafin na fito. Takuramun tayi naci kadan danma naji dadin zuciyata danaji karatun. Harna kwanta yaya sadiq yakirani, yacemun ina ina, nacemasa ina part din su baaba talatu, yacemun meyasa bazan kwana a part dinmuba, nace masa tsoro nakeji nikadai. Wai ni raguwace banda haka mene abun tsoro nadawo nan na kwanta, nace masa wlh bazan iyaba. Badan yasoba ayanda na fuskanta ya hakura ya barni na kwanan anan. sanarmun yayi yadawo gida zedebarwa su mommy kayane yakaimusu seya dawo, kamar nace masa zan bisa sekuma naji becemunba nima senayi shiru, amma yasha tambaya aguna akan yajikin yaya mustapha. nikadai adaki su baaba talatu suna falo suna hira, se juye_juye nakeyi akan katifa amma nakasa bacci. Mikewa nayi dama da alwalata nashiga jero nafilfili akan Allah yabawa *heartbeat* lafiya..........

Washegari,tunda sassafe daddy da sadiq suka koma asibiti, inda suka tarar da wani mummunan tashin hankalin,domin jikin mustapha yafi yanda suka barshi jiya rikicewa, dansu mommy kam yanda sukaga rana haka sukaga dare, dakyar likitocin suka samu suka shawo kan matsalar numfashinsa ya daidaita. Babban tashin hankalin su mommy rashin farfadowarsa. ganin haka yasa daddy babu bata lokaci yafara kiciniyar fitar dashi kasa me tsarki domin aduba lafiyarsa. Kafin karfe goma nasafe yan dubiya sunfara zarya a asibitin, danma ba'abari ashiga aganshi sedai ayiwa su mommy yame jiki. Abokanan daddy da iyalansu gamida makota da mutanen da'ake mutunci se tittidowa suke ta ko'ina. rashin lafiyarsa ta barbazune a daren jiya da yan'uwansa suka dora a social media. Yan'uwansu daddyma sunzo ba lefi,hakama na mommy......... Baccin dana samu yau bawani ishashshe bane, danbefi na awa biyu da rabiba, nadade ina sallar tawa duk dan akan Allah yabawa *heartbeat* lafiya, dannalura addu'a kawai yake bukata ahalin yanzu. Tunda duku_duku nakoma part dinmu saboda zanwa su mommy breakfast tun da aka idar da sallar asuba yaya sadiq yakirani yasanarmun. Tare muka koma da baaba talatu danta tayani aikin, munayi muna hira akan ciwon mustapha, duk ni hankalina gabadaya yana gurinsa jinakeyi kamar nayi tsuntsuwa naje nagansa. wajen 8:20 mungama komai munshirya tsaf yaya sadiq yazo yadauka, yauma senaji kamar ince zanbisa amma senakasa fada masa. dole haka nahakura nakoma nayi wanka nashirya na tafi islamiyya batare danaci koda abinciba. Su aliyama kafin 11 sunzo kano itada abbansu da yayanta, direct asibitin suka wuce. Koda akatashi daga islamiyya nadawo gida, senatarar gidan da baki yan dubiya.

uniform kawai nacire mukahau aikin abinci dasu baaba talatu, nikam dauriya kawai nakeyi dan har wani jiri_jiri nakeji da zazzabi, kuma nasan yunwace da damuwa, dan tun jiya babu wani abincin kirki acikina. Tea nahada me kauri nasha sannan nafarajin yar nutsuwa. Muna cikin aikin, su aliya da aunty suka dawo gidan, yau aliya babu bakin surutu idanuntama sunyi luhu_luhu alamun taci kuka ta koshi, aunty cema yau me dauriyar yiwa mutane magana. Duk wanda yazo daga asibiti jiki asanyaye yake dawowa dan jikin mustapha kam sedai addu'a. Hankalina bakaramin kara tashi yakeba idan akayi zancen jikinnasa da yanda yake. kasa karasa aikinma nayi sebarmusu nayi nakoma daki nasha maganin ciwon kai saboda saramundin dayakeyi, kwanciya nayi wani wahalallen bacci yadaukeni. Acan asibiti kuwa mommy tatadawa daddy hankali akan ita sedai akai danta India ba saudiyaba,saboda tasan ciwonsa bana Islamic bane na asibitine. dole daddy badan yasoba yacanza akalar shirin tafiyar daga saudiya zuwa India. nadade ina baccin se bayan la'asar na tashi, bayan nayi sallah nakira yaya sadiq dan yau gabadaya bamuyi wayaba, yanzu kam banyi kasa a gwiwaba nasanar masa inason naje nadubu yaya mustapha yacemun idan yadawo da wuri semuje tare........

Ba'asamu damar fita da mustapha India ba ayau se washegari da karfe 10 nasafe jirginsu ze tashi, da mommy za'aje da daddy da kuma yaya sadiq, suhailat ma taso zuwa amma daddy yahana saboda makarantarta. Inatajiran yaya sadiq yazo muje asibiti amma har dare bezoba, se wajen 11 yakirani wai abubuwane suka shamasa kai nayi hakuri. bakin cikin danaji baze misaltuba, haka na hakura, yauma banyi kasa a gwiwaba natashi cikin dare nakai kukana gurin me duka, akan yatashi kafadun *heartbeat.* washegari tun sassafe aunty ta koma asibitin. Nikuma time din inata aikina dannayi sauri muje asibitin da aliya kafin natafi islamiyya. mungama shirinmu aunty takira tace muzauna dan harma sunwuce airport zasu tafi India, aijinayi tamkar anwatsamun garwashin wuta acikin raina, har toilet nashiga na buya nayi kuka saboda takaici, yanzu shikenan ban ganshiba harsun tafi ina ganin yaya sadiq nakirana amma naki dagawa, danshi nadorawa alhakin rashin zuwana asibiti daya kaini tun shekaran jiyan aida haka bata faruba. Su aunty ma bayan sallar azhar suka shirya suka tafi gida, sauran bakinma haka dama wasu tun jiya suka tafi. Suhailat ta dawo se kuka takeyi,mommy kam rabonda nasata a idona tun shekaran jiya da safe.........

*AFTER 3 DAYS*

Alhamdulillah su mommy sunje India lafiya, kuma jikin mustapha yayi kyau bakamar suna gidaba, danyanzu zafin jikinsa ya ragu kuma numfashinsa yadaidaita ya koma normal, sedaifa haryanzu besan wayake kansaba, ko idanunsa bebudeba har yanzu,kuma suma dai basu gano ciwon dake damunnasaba,suna dai ta gwaje_gwaje.......anan gida kuwa, suhailat ta damu kanta sosai, gashi ita ba gwanar addu'aba balle tadinga samun sauki, hakadai ta daure ta koma makaranta bisa umarnin daddy, kullum cikin waya da video call suke ita dasu mommy. Nikam gidan gabadaya yamun wani irin girma da fadi saboda rashin mustapha, ga yaya sadiq da mommy duk basanan,gaba daya yanzu nakoma wata sukuku dani. Yaya sadiq yaturomun hoton yaya mustapha ta WhatsApp naganshi, dukda a hoto naganshi amma yanajin jiki sosai,badare ba rana kodayaushe cikin yimasa addu'a nake. Tsakanina da suhailat yanzu gaisuwace kawai take hadamu,sekuma idan zata sakani aiki.

Suhailat ce zaune acikin wata rumfa a school da'aka tanada dan zaman dalibai ita kadaice zaune a inda take tana jiran driver yazo yadauketa. Kirane yashigo wayarta dake hannunta tana latsawa, kamal ne yake kiranta dagawa tayi ta kara akunnenta. "Hello, babbar yarinya" murmushi suhailat tayi tace, "kamal nawa ykk" "lpy klu, ya garinne" "gari babu dadi kamal, kadawo kenan" "nadawo baby luv, yau da safennan, wanka kawai nayi nadan huta nace bari nakiraki domin nayi matukar kewarki" dariya suhailat tayi saboda yanda yadaddage yana magana, tace. "Nima nayi kewarka sosai my kamal, wai mekazaunayi a can kayi wannan dadewar?" "Bari kawai kedai babbar yarinya wani mahimmin aikine yatsaidani amma yanzu nagama, anci nasarama komai normal, kina inane haka" "ina school ina jiran driver zezo mutafi" "ah haba dawuri haka, bari nazo naganki kijirani nanda 15 minutes ganinan zuwa" bejira amsar suhailat ba ya katse wayar. Bin wayar tayi da kallo tana murmushi, itama tayi kewar kamal sosai, dansunfi wata basu haduba yayi tafiya kuma inda yaje wani kauyene ko waya basayi gurin babu network.

kamar yadda yace kafinma 15 minutes din yakaraso, kiranta yayi ta fada masa inda take yazo yasameta. ahankali ta mike cikin takunta na kasaita na isa gurin motar tasa, wani fitinannen kallo kamal yake binta dashi me cike da jaraba yana lashe lebe. dakanta ta bude murfin motar tashiga fuskarta dauke da murmushi. tana zama kamal yasa hannu yamata wata muguwar runguma harseda ta tsorata. "wayyo kamal kasheni zakayine, kk mun irin wannan cabka haka." bebata amsaba se lumshe idonsa dayayi yana wani shinshina wuyanta yana kara manneta da jikinsa tare da busa mata numfashinsa. lumshe idonta tayi itama tsigar jikinta na tashi harta farajin sauyin yanayi ajikinta, daurewa tayi ta kwace jikinta daga garesa tana sauke numfashi. cikin wata irin murya kamal yace mata, "haba sweet, kwana nawa banji duminkiba amma shine yanzu munhadu zakimun rowar kanki pls ina cikin wani hali kibarni na samu nutsuwa dake" yakarashe zancen yana kara janyota jikinsa. itama tana bukatar wasannin dasuka saba ahalin yanzu, to amma damuwar rashin lafiyar mustapha bazata barta taji wani dadiba yanzu. Cikin sanyin murya tace masa, "kamal nima ina cikin bukata amma zuciyata cike take da damuwa shiyasa kaganni haka,am sorry" cikin nuna damuwa kamal yatambayeta meke damunta, atakaice ta masa bayanin abunda kefaruwa. damuwarsa sosai yanuna tare da yiwa mustapha addu'ar samun lafiya, suhailat taji dadin hakan kuwa danbatayi zaton haka daga gareshiba tunda mustapha yakasance abokin takararsane. Daga rarrashi kuma yazarce da lalabuta, ganin yana neman wuce gona da iri acikin makaranta, tace masa suje gidansa dan itama ta fara hawa network. abun nema yasamu ga kamal dama haka yakeso danyagama shirinsa tsaf yau akan suhailat, motar ya kunna ya bata wuta sukabar makarantar. Koda sukace gidansa abinci ya kawo yace suci, suhailat tace masa ta koshi ita kawai ya latseta take da bukata, lemo ya matsa mata setasha dole badan tasoba tadauka tasha. daki yajata suka fara masha'arsu, saidai yaufa abun yafi na kullum dan suhailat tafishi zakewa, wata mahaukaciyar sha'awace take cinta, duk abunda kamal yake mata danta samu gamsuwa yamata, amma bata gamsuba. sunfi awa biyu yana tabeta amma taki hakura, koya barta seta kara janyoshi sunkoma, karshema datagaji seta samasa kuka akan yana sane yaki gamsar da ita, rarrashinta yahauyi amma taki hakura domin gabadaya bata cikin hayyacinta. ganin tasa kuka kamal yarungumeta ajikinsa tare da fadin, "am sorry, sweet wlh namiki duk abunda nasan zegamsar dake,bansan kuma me kikesoba saidai in sex kike bukata." Da sauri tadago daga jikinsa cikin wahalalliyar murya tace, "pls kamal inason sex din indai ze gamsar dani." waro ido kamal yayi cikin pretending yace, "sweet kinsan me kike cewa kuwa, sex fa! keda bakyason sex, gaskiya bazan iya sex dakeba kar'azo samu matsala" cikin kuka tace, "babu wata matsala kamal, yau inaso kamal pls sex to me, I'm in needed,Inajin kamar zan mutune marata, pls kamal help me" takarashe zancen tana goggamasa nonuwanta akirjinsa. wani munafukin murmushi kamal yayi hakansa yakusa cimma ruwa, cikin zafi_zafi yafara aika mata da hot romance wanda suka kara haukatata, kafin daga baya ya shigeta da karfinsa........✍️🙄 Meson complete Whatsapp 08166674823

*ABUNDA KA SHUKA*......... _*(shizaka girba)*_

*MALLAKIN* 👇 *ZAINAB USMAN KUMURYA*

*FARIN JINI WRITERS ASSO.....*📚

~*Free novel*~

*Bismillahirrahmanirrahim*

3️⃣2️⃣

.............Sosai suhailat taji zafi kasancewar shine karonta na farko data taba yin sex arayuwarta,amma duk da haka batasha wata wahala sosaiba. Kamal yau farincikin daya tsinci kansa aciki baze misaltuba abunda yadade yana nema Allah yabashi yau yayi nasarar amshe budurcin suhailat, aiko yadade yana abudaya da suhailat. seda komai ya lafa kuma sannan tarin nadama da tsoro suka zowa suhailat, tambayar kanta tafarayi anya kuwa tayiwa kanta adalaci, mezatacewa yaya mustapha idan sunyi aure. hawayen nadama tafara zubarwa cikin tsananin nadama, janyota kamal yayi jikinsa yahau rarrashinta da yaudararrun kalamansa harya yasamu tayi shiru karshema bacci yadauketa...

Chapter notes and social links

su aunty suna bakin gurin atsaitsaye cikin karayar zuci, su haidarma se kuka suke, ga yaya ba lafiya ga mommy ma ta fadi,abun gwanin ban tausayi. Fiye da awa daya likitoci suna kan mustapha, har wani babban likitane yazo daban mesuna Dr, jibril. Karshema su aunty gani sukayi anfito dashi akan gadon tura marasa lafiya an nufi wani dakin daban dashi. Cikin tashin hankali su aunty sukabi bayansu dukansu, amma kafin su karasa har sun shige dashi dakin sun rufo. Hankalinsufa ya kara tashi, suka kara gigicewa. Se bayan magriba likitocin suka fito suna share gumi, dakyar suka samu numfashin mustapha yadawo ahakanma seda suka samasa oxygen, su Kansu likitocin ciwon mustapha ya tsoratar dasu yakeyi, gashi sunkasa gano takameman meke damunshi, sun masa gwajin jini, sundau hoton zuciyarsa, har gwajin kwakwalwa sun masa amma babu abunda suke gani na sakamakon wani ciwo nadamunsa. Abunda yake kara tsoratar dasu zafin da jikinsa yakeyi. Gabadaya su aunty sukayi kansu da tambayarsu ya jikinnasa, Dr, jibril ne yace musu subari suje suyi sallah su dawo, sesu musu bayani. Suma su sadiq din aunty cewa tayi suje suyi sallar, itama tatada tata agurin dama da alwalarta ta sallar la'asar. Suhailat kuwa tana zaune fuskarnan tayi jajur saboda kuka, wai ita batayin sallar. koda su yaya sadiq suka idar da sallah suka fito daga masallacin dake asibitin daddy yakirasa yasanarmasa yakaraso yana airport yazo ya daukesa. Shida zannurain suka tafi dakkonsa haidar da faruq kuma suka koma ciki. Aunty da suhailat na dakin mommy daketa bacci azaune, sunyi jigum_jigum. ahaka su haidar suka shigo suka samesu. Ahankali mommy ta bude idonta tana karewa dakin kallo, zumbur kuma ta mike zaune tana kokarin sakkowa,dasauri aunty da suhailat sukayi kanta suka riketa. Rungumeta suhailat tayi ajikinta tana fashewa da kuka. "Saudart, ina my son, yamutu ko, dan Allah karkicemun ya mutu" mommy ta fadi haka tana haki. Aunty bata,bata amsaba seda tajinginata da filon dake kan gadon sannan tace, "be mutuba aunty atika,amma suncanza masa daki kuma sunki barinmu shiga,amma babban likitan yace zasuje suyi sallah seyazo ya mana bayanin abunda kedamunsa" lumshe ido kawai mommy tayi batace komaiba. Mikewa aunty tayi domin sanarwada Dr,mommy ta farfado. a tare sukadawo dakin dawata nurse mace, sannu tayiwa mommy tare da tambayarta jikinta, dakai kawai mommy ta amsa mata. Duddubata takarayi ta fice. Su haidarma sannu sukayiwa mommy suka sanarmata isowar daddy. Agigice daddy yakaraso cikin asibitin, su sadiq na biye dashi abaya. dakin da sadiq yanuna masa mustapha yana ciki yanufa direct da nufin shiga,amma Dr jibril yatsaidashi. Tsayawa daddy yayi yana kallon Dr. Hannu Dr, yamikawa daddy sukayi musabaha yakara da fadin. "Ranka yadade, barka da wannan lokacin dafatan ka sauka lafiya" "lafiya kalau" daddy ya bashi amsa akagauce.danya matsu yaji meke damun dannasa. Fahimtar hakan da Dr, yayi seyace. "Idan babu damuwa,mu shiga nan dakin namuku bayanin gabadaya dan bayanin bazeyiyu atsayeba" yakarashe zancen da nuna dakin da mommy take ciki. dakin suka nufa gabadayansu. Mommy tana ganin daddy, takara rikecewa,itadai abarta taje taga danta. Karasawa kusa da ita daddy yayi cikin rarrashi yace, "kikara hakuri, atika insha Allahu zaki gansa anjima." Cikin kuka mommy tace, "daddy danbaka halinda my son yake cibane, bafaya numfashi...." lallaba mommy daddy yahauyi, dukda shima dauriya kawai yakeyi, amma zuciyarsa kwadayin ganin dansa kawai takeyi. bayan mommy tayi shiru, suka maida hankalinsu duka akan Dr dominjin mezece. Gyara murya Dr,yayi yafara magana yana duban daddy. "Ranka yadade, azahirin gaskiya munkasa gano takamaimen ciwon dake damun yaronka, munyi iya gwaje_gwajenmu akan duk abunda muke zargin ze iya haifar masa da wannan ciwon, amma result din dai baya bamu da wani ciwo ajikinsa. " haba doctor duk halin da dana yake ciki, amma kace kunkasa gano ciwon dake damunsa gaskiya Dr, nalura kamar bakusan aikinkuba, nidai Ku sallamemu kawai mucanza wani asibitin, kokuma mu fita dashi waje." Cewar mommy cikin zafin zuciya. Duban mommy Dr, yayi yace. "Hajiya bahaka bane, tun safe likitocinnan suke kansafa, ganin sun kasa gano mekedamunsa suka kirani. Ni'inama tsaka da aiki suka kirani, dabama zanzoba seda suka sanarmun yaronkune dakuma halin dayake ciki, haka na katse komai danakeyi nataho. ina zuwa ko zama banyiba nadukufa akan dubasa,amma haryanzu danake muku bayaninnan bamu gano meke damunsaba. amma ina ganin ta bakin naki zamubi, afitar dashi wajen kawai,su zasufimu gano mekedamunsa. Numfasawa aunty tayi tace, "bantari numfashinkaba doctor amma ni ayanda naga jikin mustapha dakuma bayananku kamar ba ciwon asibitine kedamunsaba, ina ganin kawai mukoma gida ayi masa na hausa." "Wanne irin na hausa kuma, mekike nufin yana damun yarona, nidai babu maganin hausan daza'ayiwa dana, kawai a fitarmun dashi waje aduba lafiyarsa." Mommy tafadi haka cikin hayayyakowa. Gyada kai doctor yayi yana kallon aunty yace, "tabbas abunda kika fada hajiya gaskiyane. Don muna samun irin wannan case din, na irin wadannan ciwukan da'ake rasa kansu dadama. Amma daga ankoma gida anyi nahausa sekaga andace idan Allah yaso. Ni likitane danasan aikina,amma idan zakuyi amfani da shawarata, ku koma dashi gida Ku nemar masa maganin hausa, idanma fitar dashidin zakuyi to kukaishi kasa me tsarki. (saudiya) domin gaskiya bana tantama ciwon dake damun mustapha bana asibiti bane, kodan wani irin zafi da jikinsa yakeyi........✍️ Meson complete Whatsapp 08166674823

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull