Abunda ka shuka complete hausa novel - Chapter 6
Abunda ka shuka complete hausa novel Chapter 6: Abunda ka shuka complete hausa novel Chapter 6. Seda na gyara mata ɗakin tsaf,gwanin sha'awa.se'alokacin…
3,282 words
Seda na gyara mata ɗakin tsaf,gwanin sha'awa.se'alokacin kyawu da tsaruwar dakin ya ƙara fitowa,tsayawa nayi ina ƙara kallon ɗakin,araina nace dakin suhailat haryaso yafi na hajiya haɗuwa.ga kamshin room freshener, Dana turaren wuta dake tashi adakin.seda nagaji dan kaina da kallon,sannan na fito naja mata kofar.babu kowa yanzu a falon, se TV daketa aikinta ita kaɗai,har nazo zanshiga ɗakina naji wata sassanyar murya ta kira sunana."maryam!" Juyowa nayi ina kallon me kirannawa cikin mamaki,batare Dana amsaba. Fuskarsa ɗauke da murmushi yazauna,akan kujera. Me kirkin gidanne,kamar yadda nasa masa suna. "Kiƙaraso mana maryam,ya faɗi haka yana dakko wayarsa yafara latsawa,ƙarasa nayi gabansa cikin sanyin jiki na durƙusa aƙasa. ɗagowa yayi yana kallona,sunkuyar dakaina nayi kasa saboda kallon danaga yana bina dashi. " haba maryam,kisaki jikinki dani mana,ki zauna akan kujera ki tashi daga kasannan. "A'a nanma ya isa na furta masa hakan saboda bugun da zuciyata takemun.duk yadda yaso na zauna akan kujera amma naƙi,dole ya haƙura yace."kinsan meyasa na kiraki,girgiza kaina nayi alamun a'a.cigaba yayi da magana. " inason na baki haƙuri,akan abunda aka miki a gidannan,banji dadiba,amma babu yanda zanyi, haka halin ƴan'uwana yake se..katsesa nayi dacewa "babu komai,yaya kokaɗan banji haushiba kokuma na damu."murmushi yayi cikin jin daɗin kiransa da yaya datayi yace."shikenan ƙanwata ga wannan ya miko mun ledar dake hannunsa,ɗagowa nayi ina kallonsa cike dason ƙarin bayani. "Kayan kwalliyane nasiyo miki,nasan Ku mata dason kayan ƙyale_ƙyale. Murmushi nayi cikin jin daɗin nuna kulawarsa agareni "nagode sosai,Allah yasaka da alkhairi Allah yakara buɗi. "Ameen,amma babu godiya atsakaninmu maryam,tunda naganki naga kin burgeni saboda nutsuwarki,da kamalarki,daga ganinki daga gidan tarbiyya kika fito.inason kuma kimun wata alfarma guda ɗaya.! "Ni kuma,har inada wata alfarma dazan iya maka.na tambayeshi cikin Saudi ina nuna kaina da hannuna. Murmushi yayi me sauti yace. "Ke mana,maryam ai kowanne dan'adam yanada alfarmar dazeyiwa wani arayuwarsa,komai kudinsa kuwa, kuma komai talaucinsa.nasan kina tunanin matsayina da naki kamar baza ki iyamun alfarmaba,to ni agurina da talaka da me kudi duk ɗayane,tunda duk Allah ne ya halicci kowa kuma ya'ajiyesa a inda yaso.jinjina kaina nayi cikin gamsuwa da bayanansa. Alfarma danakeso kimun maryam itace,inaso kiɗaukeni tamkar yayanki dakuke ciki ɗaya,Wanda zaki iya fadamun kowacce irin matsalarki,da damuwarki.dasauri na kallesa jin furucinsa,amma bance komaiba. "Shiyasa nace miki kimun alfarma,yanzudai kifaɗamun me kike da buƙata da baki tararba agidannan. Numfashi naja,nace."babu komai danake da buƙata,akwai komai na amfani agidannan. "Um,um maryam kidaiyi tunani,kada kiji kunya ko nauyin sanar dani.shiru nayi nayan sakanni,sannan nace hijabaine,kawai abunda zance ina bukata.murmushi yayi, "Ashe ƙanwar tawa malamace,tom shikenan insha Allah zansiyo miki. Inashirin yin magana hajiya ta shigo falon.gabanane yayanke ya fadi,tsoro me tsanani ya kamani,ina tunanin kozatamun fada akan ganina tare da ɗanta.Amma ko kallona batayiba, sema fara'a data fara yiwa ɗanta. "A'a my son,bakatafi aikiba har yanzu. Shafa kansa yayi yace. "mommy yanzu nake shirin ƙarasawa." ya faɗi hakan yana mikewa. "Sekadawo ɗan Albarka,adawo lafiya, Allah ya bada sa'a." "Ameen" ya'amsa yana fice daga falon.kamar batasan dani agurinba ko kallon inda nake batayiba,ta maida hankalinta akan kallon television. Gajiya dayi da zaman na mike dankaina,cikin sanyin jiki na nufi ɗakina.ledar daya bani,na ajiye a kan mudubi,na fito nafara kwashe kayan kan dinning ɗin da sukaci abinci,na kai kitchen nafara wanke_wanke. Zuciyata cike da tunanin maganarmu da *me kirkin gidannan*..........
A department dinsu,driver yayi parking motar.da sauri ya fito ya buɗe mata bayan motar. Cikin izzarta ta fito daga motar, tana yamutsa fuska,tana kallon kowa ɗai_ɗai,wani kallon banza tayiwa drivern,tace"saura kuma idannatashi nayita jiranka. Rankwafar da kansa yayi,insha Allah hajiya baza'ayi hakaba.wata uwar harara ta wurga masa,tana Jan dogon tsaki.tayi wucewarta.duk inda ta gifta se'ankalleta.masu Neman suna se magana suke mata.Wanda ya mata tadaga masa hannu,Wanda be mataba kuma ko kallonsa batayi. Wani guri ta ɗan samu ta tsaya ta dakko wayarta ta danna kiran kamal. "Hello kamal ina school fa.kamal daya gama shirinsa tsaf,ita kawai yake jira yace. "ohk babbar yarinya ganinan just 5 minutes. Abokinsa dake gefensa yadubesa yace. "Kamal kardai kacemun haryanzu kuna tare da babbar yarinya ƴar gidan alh.menasara. dariya kamal yayi irinta yan duniya yace,muna tare abokina, yarinyar taki barina,sedaifa shegen wayone da ita,har yanzu taki bari inshiga gidan dadinta.sedai kawai mu taɓe juna tatashi tayi gaba. "Kai abokina amma karako iskanci duniya,yanzu kai duk duniyancinka amma kakasa yimata dabara,dalla malam ko reaping dintane kayi. Waro ido kamal yayi, "kai sokake a daureni kenan,kamanta waye ubanta akasarnar,kabarni da ita,nikadai nasan gadar zaren danake hada mata da kanta zata bukaci inyi sex da ita. Dariya abokinsa yayi yabasa hannu suka tafa. "Kaimafa kamal baka da dama, nasan dama bazaka ƙyaleta haka kawaiba. "kaidai bari kawai abokina,bari naje karta gaji da jirana,kasanta yar rainin hankalice.
Suhailat ko zama batayiba saboda,zaƙuwa.ta matsu tajita kamal yana yamutsata.Allah ya halicceta da muguwar sha'awa.amma duk da haka batataba yin sex ba,tafiso ta fara akan habibinta muradin ranta. Yana shigowa department din ya hangota,gabanta yaje yayi parking motarsa. Harararsa tayi bayan ya fito daga motar. Hannayensa ya hade guri daya alamar roƙo," sorry babbar yarinya,sarauniyar mata.kaf school dinnan babu kamarki akyawu da kudi da wanka,da gayu da....ɗaga masa hannu tayi cikin jin dadin kalamansa,domin ita mutum ce me matukar son ayabeta. "Muje kawai,ka wanke kanka,amma da nayi niyyar baka punishment,saboda nadaɗe a tsaye gashi kowa se kallona yakeyi da wasu kazaman idanuwansu. Dariya yayi yana bude mata gaban motar,shi kuma yazagaya ya shige suka dauki hanya.....
Akan stool ta ajiye Jakarta, wayarta kuma akan mudubi ta'ajiyeta,bayan ta shigo dakin da suka saba masha'arsu. Zama tayi a gefen gado tanayin wata mika tare da gantsarewa,idanunta harsun fara canza kala saboda fitina.kamal kuwa yana falo,yana sane yau ja mata aji zeyi,seyaga ƙarshen jijji da kanta. Kayan jikinta ta fara cirewa domin ita indai ta wannan fanninne bata da wani Jan aji,towel ta dauka ta daura ajikinta bayan tayi tunbur,ta nufi falo duba kamal domin tajishi shiru_shiru. Yana kwance dagashi sedan boxer,yana kallo. Fadawa tayi jikinsa,tana binsa da wani mayen kallo.rungumota yayi jikinsa,yana shafa bom_bom dinta.lumshe idonta tayi tana busa masa numfashinta.a fuska. Ahankali ta fito da harshenta ta fara lasar lips dinsa,cikin ƙwarewa.hannunta tasa tana shafa sumar kansa,tare da gefen kunnansa.lumshe idonsa yayi yana kara mannata da jikinsa zuciyarsa na bugawa da sauri_sauri. Bakinta ya buɗe ya zira harshensa ya fara mata wasa dashi cikin ƙwarewa,wani zazzafan kiss yafara sakar mata,cikin ƙwarewa.nandanan suhailat ta ruɗe,abunka dame jira dama.ta fara mayar masa da martani. Cak ya dauketa yayi daki da ita,bayan ya rabata da towel ɗin jikinta.akan bed ya kwantar da ita.domin se sunfi walawa anan.rumfa ya mata ya fara lasarta,tundaga wuyanta zuwa ƙirjinta.numfashi kawai suhailat take fitarwa da sauri da sauri,gaba daya jikinta ya saki,ta fara jinta awata duniyar daban. Hannunsa yakai yafara shafa Breast dinta,taune lips dinta tayi tana kara banƙaro masa ƙirjinnata. Hannunta takai ta kama joystick dinsa,tafara lailaya masa,tana shafa masa,wani irin dadine yaziyarcesa da sauri yafara sakin nishi. Ahhh.....!!!! My,baby dadiiii..... kici gaba da shafamun aushhh.....nononta ɗaya yakai bakinsa,yafara sucking cikin kwarewa,wani yarrrr taji ajikinta,matse cinyoyinta tayi. Ohhhh....my kamal you are so sugarrr!!! Pls,karkadena kashemun da kyau.aush!!!.... Hannunsa yakai ya wala cinyoyinta yafara fingering dinta......
************
Drivensa yana bakin mota yana jiransa,yana ganin fitowarsa ya karaso garesa yana kwasar gaisuwa.kamar kodayaushe hannu kawai yadaga masa.dasauri ya bude masa front seat,cikin girmamawa.shiga yayi motar suka nufi babbar ma'aikatar mahaifinsa dake garin abuja.cikin mintuna kalilan suka karasa,tsadadden agogon hannunsa ya duba.yana da sauran 20 minutes kafin su shiga meeting din.wayarsa me tsananin tsada ya dakko.missed call din suhailat ya gani.murmushi yayi tare bin bayan kiran.
Suhailat ana kwasar daɗi,wayarta ta fara ringing. Dukda tsananin daɗin datakeji da sauri ta kwace jikinta,daga sucking dinta da kamal yake mata.tamkar yar maye ta miƙe ta fara tafiya,cikin tsananin ɗokin jin kiran masoyinta,domin ringing tune ɗinsa daban tasa masa,batare da tunanin komaiba ta daga wayar. "Hello my life" ta furta cikin wata wahalalliyar murya,saboda tsabar jaraba. Wata uwar tsawa ya buga mata, "suhailat where are you by now?" Cikin firgita ta tattaro nutsuwarta tace" sc..school." Muryarta na rawa. Ajiyar zuciya ya sauke,yace. "Ohk zankiraki idan kin koma gida,bejira mezata ceba,yakashe wayar. Yanayin dayaji muryar ta, tamkar tana cikin feeling,amma yanzu ya danganta hakan dako tana class ne,tayi picking call din,shiyasa muryar ta tayi kasa sosai,dankar ajita.itama anata ɓangaren ajiyar zuciyar ta sauke,tasan halin kayanta da saurin fahimtar mutum,yanzu seya gane halin datake ciki,Allah ma ya taimaketa yayarda da ƙaryar data masa,data yabawa aya zakinta. Ajiye wayar tayi ta nufi kan gado inda kamal yake kallonta tamkar wawa,cigaba sukayi da masha'arsu.( ya Allah ka shirya mana zuri'a.Ameen🙏🙏).........
****************
Yau kwanana3,agidan aikina.amma tamkar nayi wata uku,haka nakeji.saboda kwata_kwata banajin daɗin zaman gidan.gashi bansan meyafaruba, tundaga ranar da muka rabu da baaba,talatu banƙara ganintaba.gashi ni kuma,ko ƙasa bana sauka sosai, ballema harna samu na fita daga part din.to inma nafita ina nasan inda take,awannan makeken gida,unguwa guda.a zaman danayi nagane halin kowa na gidan. Ita hajiya bazata sakar maka fuskaba,kuma bazata kulaka da hiraba,sedai kawai tasaka Abu kayimata.kuma duk abunda ƴaƴanta zasumun babu ruwanta,ko kala bazataceba.amma na fuskanci tana tsananin son suhailat sosai,fiye da sauran ƴaƴanta. Sadiq shine babba a waɗanda nasani a gidan,kuma shine me kirkin gidan.kullum yadawo daga aiki idan yashigo part din hajiya, zamuyi hira sosai,yajani ajikinsa,tun ina ɗari_ɗari dashi harnazo nasaki jiki dashi. Hajiya koda taganmu tare bata nuna wani Abu na bacin rai.se mabiyinsa,faruq.shikam baya shiga sabgar kowa,ko'atsakaninsu baya musu magana sosai,sabgar gabansa kawai yakeyi,baya kyarata kuma baya sakarmun fuska. Se ƙananun wadanda sukuma twins ne,zannurain da haydar.su kam sosai suke nunamun tsana,musammanma haidar.banda tsawa da hantara babu abunda yake haɗani dashi.duk kuwa da takatsantsan din danakeyi wajen ganin banyi abunda zasu cimun fuskaba. Se'uwar gayya suhailat,wadda tafi kowa nunamun tsana,ni kuma Allah yadoramun bala'in tsoronta,Wanda bansan daliliba.gata da shegen zagi tamkar ƴar maguzawa.dabi'unta Sam babu tarbiyya acikinsu,intayi wata shigar tamkar ba ƴar musulmaba,ga shegen son jiki da kazanta. halayensu kenan Dana fuskanta,hakan yasa naci maganin zama da kowa.
Yau da tsananin kewar gida na tashi,kewar umma da saleemat ta cikamun zuciya,har gwaggoma inaso naganta.cikin sanyin jiki nayi aikina,nagama.a kullum idannayi aikina nagama,sedai in zauna inyi kallo ko kuma inyi karatun alqur'ani me girma.inason fita inɗan zaga gidan,amma shegen tsorona ya hanani.babu kowa duk sun fice aiki,suhailat kuma antafi school dagani se hajiya. Ina zaune a falo ina kallo,domin idan basanan a falo nake zama nakeyin kallona.amma dazarar sun dawo zankoma ɗakina. Hajiyace ta fito daga ɗakinta cikin shigarta ta alfarma,wayarta kare a kunnanta tana waya.zama tayi akan kujera cikin lallami take magana. "Bezeyiyuba my son,zankira dad dinnaku na masa magana,dole kadawo gida yau,tunda baka da lafiya,canɗin waye ze kula dakai,dama munyi kewarka sosai,nafison kadawo kusa dani inkula dakai dakaina.banji me'aka ceba aɗaya ɓangaren,kawai gani nayi hajiya ta washe bakinta. "Yawwa my son,kokaifa seka ƙaraso bari na fara shirin tarɓarka......✍️
Meson complete Whatsapp 08166674823
*ABUNDA KA SHUKA*......... _*(shizaka girba)*_
*MALLAKIN* 👇 *ZAINAB USMAN KUMURYA*
*FARIN JINI WRITERS ASSO.....*📚
~*Free novel*~
*Bismillahirrahmanirrahim*
1️⃣0️⃣
............Ajiye wayar tayi jikinta har rawa yakeyi tsabar murna,araina nace gaskiya hajiya Tana ji da wannan baƙonnata dazezo,tunda nazo,gidannan bantaɓa ganinta cikin farin ciki makamancin wannan.....katsemun tunani tayi ta hanyar kiran sunana.da sauri na'amsa mata tare da bata dukkan hankalina. "Zo ki ɗan tayani wani aiki a kitchen, ta faɗi hakan tare da miƙewa.nima miƙewar nayi nabi bayanta....
_____________________________
Hajiya gwaggo,tunda maryam tatafi taketa murna ta kusa zama hajiya, ko,kewartama batayiba.200,000 duk wata banda kuɗin da zata ɗinga sakata tana sato mata.ai ita kam taji daɗin wannan abu. Tunɗaga soron gidan zaka tabbatar gidan yayi babban rashin me kula dashi,saboda yanda zakaci karo da datti da uban tilin wanke_wanke a tsakar gida.gwaggo bata komai tunda maryam tatafi,tasa ayi mata cikiyar me aiki har yanzu shiru.
Yauma kamar kullum,se wajen goma na safe tatashi daga bacci,ba sallah balle salati,bakinta kawai ta kuskure.ta dawo ta haɗa shayinta,dama tana da ruwan zafi a flaks, da bredi ta fara ƙasuma,Tana cikin ci taji ana sallama. Da sauri ta mikƙ ta boye biredin harda lullubewa Tana goge bakinta dan kar agane tanacin wani Abu.Amsa sallamar tayi Tana fitowa tsakar gidan,wata ƙawartace ta suka Daɗe basu haɗuba.waro micimicin idanta gwaggo tayi waje,cikin mamaki tace. "Amina yau kece agidannawa. Amina data tsaya kawai Tana ƙarewa gidan kallo tace. "Nice ladi. "maraba,marabanki shigo mana kika tsaya daga waje kamar wata baƙuwa.
Bayan sun gaisa Amina ta dubi gwaggo tace, "ladi,naga gidannaki kamar bashiba,nasaba idannashigo gida inganshi fess,gwanin sha'awa, har sha'awar gidannan nakeyi, idannazo.amma yau naganshi kaca_kaca nayi zatonma kin tashine,wasune a gidan.dariya gwaggo tayi tace. "Ai bake kaɗai bama duk Wanda ya shigo gidannan,haka yake cewa. Memun aikince batanan. "Allah sarki,ni ina shirin tambayarkima ina maryam ɗin,Dana shigo bangantaba.nan gwaggo ta kwashe labarin komai tabawa Amina. Baki buɗe take kallon gwaggo,yanda taga ko'ajikinta. "Ke yanzu ladi,maryam ɗin kika bayar aikatau,Bakya tunanin abunda zeje ya dawo,bakisan inda aka kaitaba,kedai kawai kinbayar da ita.ta mutu ko tayi rai badamuwarki bace.dariya gwaggo ta ƙarayi, "ke Amina,sana'afa takemun ai ni banki maryam tayi shekara 20 Tana wannan aikinba,har addu'a nakeyi Allah yasa karta samu miji nan kusa,ballema tayi aure,tabar aikinnan.....
***********
"Saleemat,wai bazakici abincinnanba seyayi sanyi,numfashi saleemat ta sauke tace. "Umma banajin wata yunwa a halin yanzu,kewar maryam ta cikamun zuciya,hankalina yakasa kwanciya da tafiyarta aikinnan. Kujerar tsugunno,umma ta dakko ta dawo gaban saleemat ta zauna. "Haba saleemat tunda maryam tatafi kin kasa kwantar da hankalinki,addu'a yakamata kiyi mata bawai kiyita damuwaba. "umma ai dolene indamu,kinsanfa maryam da zurfin ciki,gata da haƙuri kodama Tana fuskantar wata matsala bazata faɗa manaba,ni kuma jikina yana bani bata jin daɗi aduk inda take. "A'a saleemat,banason kina cewa haka insha Allah maryam Tana cikin kwanciyar hankali.daƙyar umma ta samo kan saleemat taci abinci,domin tun ranar data dawo tatarar da mummunan labarin,tafiyar maryam shikenan taketa damuwa. Itama umman daurewa kawai takeyi amma zuciyarta cike take da zullumi......
**************
Aiki sosai mommy tasakamu,domin kuwa bani kadai bace ta karo wasu mata guda 2 Wanda bansan subama a gidan.Amma karfin aikin ita takeyin kayanta.Abinciccikane kala_kala,da kuma kayan snacks. Duk akan mutum ɗaya.sekace Wanda mutum 20 zasuzo. Hajiya ta fita naji masu aikin suna gulma. ɗayace ta dubi daya tace."Al_mustapha ikon Allah,ai ina ganin yanda hajiya taketa hidimarnan nasan shine zedawo domin ko alh.ze dawo bata masa irin wannan hidimar. "Hmmm,kedai bari salame hajiya Tana matukar ji da wannan ɗannata,tamkar shikadai ta haifa. "Ai ni naji daɗin dawowarsa,yanzu zakiga yaran gidannan sun nutsu,mundena kwana da kidaden banzan da suke samana. Nidai kawai spring ross ɗin,da hajiya ta barmun naci gaba soyawa,gaba ɗaya maganganunsu baganewa nakeba.
Tun wajen 11,muke aiki se daf da la'asar muka gama.sosai nagaji tubus.sonake kawai na watsa ruwa na kwanta na huta.duk da inajin yunwa amma nayi matukar gajiya.
Ina fitowa ɗaga kitchen suhailat na shigowa falon, seda zuciyata ta buga saboda tsoronta,amma ko kallona batayiba ta nufin gurin mommy ta rungumeta Tana tsallen murnar dawowar yayanta.ƙara rungumeta itama mommy tayi Tana dariya.ɗakina na wuce ina mamakin wannan murna da mommy da suhailat sukeyi akan dawowar wannan bawan Allah,kai zanso naganshi.hijab din jikina na cire,na fara zuge zip din rigata.daƙarfi aka buɗe kofar ɗakina.Dasauri na kalli bakin ƙofar suhailat ce ta shigo,babu sallama. Atare zuciyoyinsu suka buga.saboda nidai nasan ba alkhairi ne ya kawotaba. Ita kuma suhailat saboda tsananin mamakin ganin dirin jikin da Allah yayiwa maryam. "Kutmar haka yarinyarnan take da surar jiki me kyau.suhailat ta faɗi hakan aranta.wani baƙin ciki,da hassadane ya mamaye zuciyarta.yanzu duk yadda takeji da kanta,amma wannan ƴar matsiyatan ta fita kyan ƙira.jibi wani uban shap tamkar ita tayiwa kanta,ga manya_manyan nonuwa tsayayyu.munafuka shiyasa kullum take fama da hijabi,wata tsanar maryam ce ta ƙara lulluɓeta.ni kuwa rigata na fara kokarin mayarwa cikin sauri saboda har takai ƙasa,dan ma da under wear da vest ajikina,amma duk da haka banjo daɗiba data ganni ahaka.wani mugun kallo ta wurgomun Tana hararata. "Ke dabba! Kije ga kayana can ki wankemun.cikin ladami na'amsa mata da "toh".duk da Kalmar dabba,data kirani dashi ya matukar bakantamun rai,nakasa sabawa da muzantanin datakeyi.idanuwanane ya cicciko da kwalla,kokarin mayar da ita nayi,na juya na nufi toilet,bayan ta fice ɗaga ɗakin.
Cikin 10 minutes nayi wankan, shiryayawa nayi,sallar la'asar na tayar.seda na idar na nufi ɗakin suhailat. Itama time din fitowarta kenan ɗaga toilet Tana daure da towel iya Rabin cinyarta ya tsaya,da'alama wanka tayo. kunyar ganinta nayi ahaka,duk kasancewarta mace ƴar uwata,amma aganina hakan bedaceba.juyawa nayi zan fice naji muryarta ta dakamun tsawa."gidan uwar waz aki? Juyowa nayi kaina akasa ina wasa da yatsun hannuna. Cigaba tayi da maganarta cikin faɗa. "Tun yaushe naje na kiraki amma se yanzu zaki zomun,saboda tsabar iskanci kema kin waye kinzo kinfara cin daula,dama shi talaka be iya samun guriba. "Kiyi hakuri aunty suhailat,wanka nayine.nafaɗi hakan cikin sanyin murya. Dariya naga takamayi tamkar wata sabon kamu,da mamaki nake kallonta. Karasowa gabana tayi tanamun wani kallon wulakanci. "Wanka,wankafa kikace,ahakan kikai wanka kina fama da tsami da warin dauda,ke dama dena wankan kikayi dan ba fita kikeba."Dall,ni wuce kimun abunda nasaki wawiya kawai nonsense. Jikina a matukar sanyaye na wuce zuwa toilet dinnata,zuciyata cunkushe da baƙin cikin kalamanta. Aƙasa na hango pants dinta da bra dinta,girgiza kaina nayi cikin takaici, ga gurin saƙale kaya amma bazata saƙaleba,sedai ta zubar a ƙasa tsabar sakarci,daga yanayin suhailat irin matannanne da babu abunda suka iya. Kwashe kayan na farayi ina zubawa a bucket. Saboda nafi ganewa wankin bucket akan na washing machine. Ina ɗaga wai pant dinta naga jini,da sauri na yardashi cikin ƙyanƙyami,araina nace kobatasan ta hadamun dashiba,domin wannan abun ai sirrin mutum ne,ina ƙara daga wani shima naga jinin harma ya fara bushewa. Matsar dasu nayi gefe zuciyata harta fara tashi,na wanke mata bra din na shanya,na fito.har lokacin Tana gaban mudubi,tanata shafe_shafe towel din jikinta ya kunce ya kusa faɗuwa,amma ko'ajikinta. "Aunty suhailat nagama" batare data kalleniba tace. "Barina na duba nagani koya fita,dan idan befitaba sekin sake.tsayawa nayi kawai bance komaiba. Kusan 5 minutes sannan tatashi ta nufi toilet ɗin. dasauri naga ta fito ta ƙaraso gabana"Kan ubannan,kagamun matsiyaciyar yarinya ahakan kikecemun Kingama,shikuma wancan dakika warefa uwarkice zata wankemun.runtse idona nayi,wlh harga Allah nagaji da zagin da takemun. "kiyi haƙuri aunty naga da najasa ajikinsu ne,kuma...wani wawan mari ta tsinkamun. "Lallaima yarinyarnan harni kike faɗawa da najasa,nufinki dai bazaki wankemunba.to meye marabarki da najasar,to bari kiji shi abunda kike cewa nasaja yafimun ke daraja agurina domin shi daga jikina yafito.dan haka kiyi sauri ki shiga ki wankemun,kafin na saɓa miki kamanni. Hawayene kawai yake bin kuncina,duk kuwa da yanda naso mayar dasu amma seda suka zubo.Marin datamun bemun zafiba kamar yadda ta dangantani da najasa.inaji ina gani haka nakoma nafara wanke mata,gani Allah yayini da ƙyanƙyamin wannan abun.nawama ƙyanƙyaminsa nakeyi balle na wani.ina wankewa ina kuka,kukan abubuwa da yawa.ga wani mahaukacin tashi da zuciyata takemun.Allah,Allah nakeyi nagama karnayi mata amai a toilet. nakara jawa kaina wata masifar. Ina gamawa na fito ko kallon inda take banyiba,saboda raina yayi matukar baci,muzantar tayi yawa. Dan kawai ubangiji ya halittoka a talaka,seka zama wulakattacce da kai da banza duk ɗayane a wurin mutane. Da gudu nakarasa ɗakina saboda aman dayaketa tasomun,Allah ma yaso babu kowa a falon.sosai nayi aman,duk da bawani abun kirki acikina,tunda rabona da abinci tun breakfast.kuskure bakina nayi,na fito na kwanta.ina maida numfashin wahala.tare da takaicin wannan wahalalliyar rayuwar danakeyi ta ƙasƙanci,bansan sanda wani baccin wahala ya kwasheniba dama da tarin gajiya ajikina.......
Karfe 5 saura gaba ɗaya ƴan gidan sun hallara domin zuwa taro babban yaya,suhailat anci kwalliya kamar ba gobe,cikin wata red gawn me adon black,wadda ta matuƙar kamata jikinta se rawa yakeyi acikinta,tayane kanta da wani Dan karamin veil black,tayi kyau sosai tamkar ka saceta.farin ciki da murnar datakeyi yau baze misaltuba,kwana 4 dinnan dabayanan jitake tamkar sati 4. Tayi matuƙar kewarsa. Haidar da zannurain kuwa bawani farin ciki sukeyi da dawowarsaba,saboda ze katse musu jin daɗi.dan fitar nan dasukeyi ta ɗare ze katse musu ita.mota biyu sukayi,ɗaya mommy da suhailat ne abaya,se kuma driver a gaba.ɗayar kuma,haydar ne yake driving se zannurain a front seat,baya kuma faruq da sadiq. 4:55 pm,a filin saukar jirgi na malam aminu kano,ta musu.