Kenza eBookz

Kaddarar ramlah book 1 complete - Chapter 23

Kaddarar ramlah book 1 complete - Chapter 23

Kaddarar ramlah book 1 complete Chapter 23: Kaddarar ramlah book 1 complete Chapter 23. Tsaki ta ja, ta tashi daga gado. A yau tana da alƙawari a wani spa…

4,456 words

Tsaki ta ja, ta tashi daga gado. A yau tana da alƙawari a wani spa mai daraja da ke cikin Avenue Montaigne L’Institut Dior Spa. An shirya mata gyaran jiki da wankin kai da turaren sinadaran ƙasashen waje.

Tana cikin motarta mai tuki da kanta (Maybach na zamani), zuciyarta cike take da tunani. Duk da ita ce Ayshatu, wadda duniya ke kallo, akwai wani abu da babu wanda ke iya ganinsa sai ita kadai tasan indai dacen Miji ne to tabbas tayi amma kuma itama tana bukatar lafiyayyen namiji mai kuzari.

A isarta spa, aka tarbe. A can aka yi mata cikakken wankan jiki da gyara da sinadaran da ke fitowa daga itatuwa na musamman daga Côte d’Azur, da man lavender daga Provence. Ƙamshin jikinta sai annuri da salo.

Da ta dawo gida, ta zauna a cikin wani falo mai ƙayatarwa da ke fuskantar lambun Versailles. Zuciyarta ta fi yin nauyi. Tana kallon wayarta, tana jiran sakon wani saurayi da suka fara magana kwanan nan Farouk Ibrahim, ɗan kasuwa ne daga Nigeria da ke zaune a London. Muryarsa tana da daɗin ji, fuskarsa cike da kamewa da natsuwa, kuma yana da cikakken kamala.

Amma bai amsa saƙonta na ƙarshe ba. Tun kwana biyu ke nan.

Ta shige Instagram, tana kallon hoton da ya wallafa jiya yana tsaye a wani taron kasuwanci a Dubai. Bai ce komai gareta ba. Tsaki ta ja. Tana jin wani damuwa yana shiga jikinta, duk da gidan yana ɗumi da jin daɗi.

“Shin ni ce ban isa ba?” Ta tambayi kanta.

Wani lokaci tana mamakin yadda maza ke jin cewa mace mai dukiya ba na buƙatar soyayya bace. A ganinsu, dukiya ce zata maye gurbin kulawa da motsin rai. Amma a gaskiya, ba komai ke maye gurbin kulawa ba.

*****

Washegari

Ayshatu tana zaune a wani shahararren café a Champs-Élysées, inda take zuwa idan tana buƙatar nutsuwa da tunani mai zurfi.

A gabanta, caramel macchiato da ɗan muffin ne, amma ba ta taɓa su ba. Wayarta a hannunta, amma idonta baya kansu. Idanuwanta suna bin mutanen da ke wucewa sanye da kayayyakin alatu bags, perfumes, da agogo murmushi na gamsuwa a fuskarsu, soyayya na bayyana a kwayar idanunsu.

Zuciyarta tana ta faɗuwa kamar wata mai buguwar ƙwaƙwalwa.

Kamar daga sama, saƙo ya shigo ta Instagram. Sunan mai aikowa Alhaji Muqaddam.

Sunan da ta gani a cikin hirar As’ad da attajirai a Morocco. Ta san da shi, suna kusanci sosai da As'ad wani lokacin ma yana neman kaya sosai gurin As'ad din ko wata alfarma tunda duk cikinsu yafi kowa fice da dukiya. amma bai taɓa aiko mata da saƙo ba sai yanzu.

“Salam Aysha. Kyauwunki da kamewarki na da daraja fiye da abinda Paris kaɗai ke iya gani. Zan kasance a birnin gobe don taron kasuwanci. Kin shirya dinner da ni? Just dinnerba tilas ba. Kina da haƙƙin ƙin amincewa.”

Ta kalli hotonsa mutum ne da ke da ƙima da murya mai zurfi. Kwalarsa tana nuna alamar jarumta da kwarewa. A bio dinsa yasanya CEO, International Gold Merchant | Private Collector | Uba ga ‘ya’ya huɗu.

Hannunta ya yi sanyi. Ta kalli wayar. Zuciyarta ta ce “As’ad yana can da kalamai masu daɗi. Amma ke kina nan kin rasa kulawa. Wannan ba zina bane talk only. Dinner only.”

A hankali ta rubuta “Waalayk salam, na gode da kalmomin ki gareni, Insha Allah zan samu lokaci gobe da yamma.” Ta dannawa send.

Ta lumshe ido, ta ɗauki numfashi mai tsayi. Ta san ba komai bane amma wani abu a zuciyarta yana ta yi mata kururuwa “Ki tuna wanda ya tsaya a Morocco, cikin attajirai, amma bai ambaci kowa ba sai ke. Wanda yake mutuwar kaunarki da kulawa dake menene As'ad ya rageki dashi?.”

Washegari Da Daddare

Wurin dinner ɗin ya kasance a Le Jules Verne, wani luxury rooftop restaurant da ke kan Eiffel Tower. Wurin da ke cike da haske mai natsuwa.

Alhaji Muqaddam ya zo cikin kaya masu daraja, fuska cike da annuri da halin jarumta. Ayshatu ta bayyana cikin doguwar riga mai ɗaukar ido, ba shigar banza ba, da mutunci da ƙima.

Ya miƙe yana mata sannu da zuwa da ladabi, amma tare da yabata da ke iya tada hankali.

“Masha Allah. Gaskiya kina da kwarjini da kamewa. Ki zauna.”

An kawo musu sparkling juice da kayan ciye-ciye masu daɗin ƙamshi. Hira ta tashi cikin natsuwa da girmamawa.

Ya tambaye ta game da kasuwanci, karatu, da yara Amma daga bisani, sai ya fara karkata hirar “A ganina, yana da wuya mace mai daraja kamar ke ta jure jinkirin kulawa. Ina fata As’ad na fahimtar irin lu’ulu’u da yake da shi.”

Ayshatu ta yi murmushi mai sanyin zuciya. “Na yarda yana da kalubale, amma ina tare da shi.”

Muqaddam ya ce “Na fahimta. Amma a matsayina na wanda ya jure aure fiye da shekaru ashirin, na san cewa mace tana buƙatar kulawa da nuna darajarta, ba kawai jiran lokaci ko alƙawari ba.”

Ya ɗago idanunsa cikin nata, cikin natsuwa mai nauyi. “Ki yarda in sa ki dariya. Ki bar zuciyarki ta huta. Ko na ɗan lokaci.”

Ayshatu tayi shiru. Kalaman nasa kamar ana zuba zuma ne a kunnen mutum mai yunwa. Amma cikin zuciyarta, wata murya mai tsarki tana ce mata “idan kika yarda da dariya ɗaya, zaki rasa gaskiya goma.”

Ta ɗauki wayarta don kawar da damuwar da ke cike da zuciyarta. Sakon As’ad ya shigo

“Ina fata kin ci abinci. Ina jin kamar zuciyata tana Paris a wannan daren.”

Idanunta suka cika da hawaye.

Ta kalli Muqaddam, wanda ke kallon ta da fahimta, amma cikin shakku. Ya ce

“Zan iya zama aboki. Ko fiye da hakan, in kika yarda.”

Ayshatu ta lumshe ido. Ta ce “Kai mutum ne mai kirki. Amma zuciyata yanzu ba ta da wuri.”

Ta miƙe, ta ɗauki jakarta. “Na gode da gayyata. Amma zan koma gida.”

Muqaddam ya tsaya kallon ta, har ta fita. Sai ya girgiza kai, yana cewa da kansa “Toh, wannan ce matar da As’ad ke faɗi da yabonta a kowanne lokaci.” wani kalar murmushi yayi.

Marrakech, Morocco

The Royal Mandarin Hall

Wani babban taron kasuwanci ne na shekara-shekara, inda manyan attajirai daga ko’ina cikin duniya ke taruwa. Wurin ya cika da hasken kristal, ƙamshi mai daɗi, da sautin kiɗan jazz da ke fitowa daga saxophone.

As’ad ya shigo cikin wani shigar Farar babban riga da bakar hula, da turaren Tom Ford Oud Wood mai ƙamshi. Girmansa da nutsuwarsa sun sha bamban da sauran masu kwarjini a wurin. Kamar yadda aka saba, mutane da dama sun tsaya suna gaisawa da shi, amma idonsa baya can.

Zuciyarsa na can Paris, a wajen Ayshatu. Kwanaki sun dan ja, kuma daga kalamanta na ƙarshe, yasan tana buƙatarsa. Wannan shine dalilinsa na zuwa taron cikin hanzari ya kammala komai ya koma gareta.

Bayan gabatar da jawabinsa mai cike da hikima da hangen nesa, As’ad ya koma gefe yana gaisawa da wasu manyan mutane. Sai Alhaji Muqaddam ya karaso, yana sanye da riga fara shima. Ya ɗan leƙa gefen As’ad cikin natsuwa, yana murmushi da kwaikwayon As'ad "Mutumina, wai menene sirrin? Zamanku da Ayshatu... na lura kamar kabata yarda dari bisa dari. Me kake mata haka da bata shakka?"

As’ad ya kalli Muqaddam da murmushi mai nuni da cikakkiyar fahimta. Ya ɗan girgiza kai yana ɗora gilashinsa na shayi akan teburin kusa. "Abokina... bazaka gane ba. Shiyasa kullum nake muku faɗa akan bin matan da ba su da tushe. Biyan buƙata kawai babu amfani. Mace ɗaya ce zata baka abinda kake nema zuciya, kulawa, girmamawa... da soyayya ta gaskiya."

Muqaddam ya yi shiru. Babu abinda ya faɗa. Amma cikin ransa wata murya tana bugawa da ƙarfi.

Yana tuna dinner ɗin da yayi da Ayshatu. Kamar yana sake jin yadda ta janye jikinta da nutsuwa, duk da ƙoƙarinsa.

Yana kuma tuna yadda ta tsaya akan kaunar As’ad ba tare da faɗi wani abu mai zafi ba. Wannan kwanciyar hankali da ƙwarin zuciya ne ke damunsa.

“Ta yaya zan iya juya zuciyar mace kamar Ayshatu? Me As’ad ke yi da ya sa har zuciyarta ta tsaya masa? Yasan dai bai isa ya yaƙeta da kudi ba dan As'ad yakai matsayin Multimillionaire yanzu kuma baya wasanda kyautata mata yasan wannan.”

Alhaji Muqaddam ya kama gindin kujerar da ke kusa da shi, yana sauke numfashi. Idanunsa na bin yadda As’ad ke shan shayi cikin kwanciyar hankali, yana amsa kira daga wani director na bankin duniya.

Wannan ba kawai kishi bane wannan haushin wata mace ya ƙiyi wacce jawo masa hankali, duk da komai da yake da shi. Zuciyarsa ta riga ta kasa zama. Sai ya furta da zuciya “Wallahi sai na dandaneta. Sai na kwanta da'ita kamar yadda kayi sai na mai data abar hutawa ta nakasa kamoka akudi amma a yanzu sai nashiga gonarka nayi yabanya. Alhaji Muqaddam yafaɗa yana sauke ajiyar zuciya.

*****************

Nana hadiza

09030569336ƘADDARAR RAMLAH

SHAFI NA HAMSIN DA SHIDA

Wannan littafin kuɗi ne, ba kyauta ba!

Biya Naira 700 kacal ki karanta cikin salama!

Domin biyan kuɗi:

Acc Name: Bilkisu Sani Kaura

Acc Number: 7040402435 (OPAY)

Tura shaidar biya zuwa WhatsApp:

09030569336 ko 07040402435

Masu son vip 👇Sai ku bibiyeni a

Arewabook @nanadiso10

https://www.arewabook,vs.com/book?id=6813670d91815df57bc25693

********

Kwanakin nan, sanyi ne ya lullube garin. Kamar dai duniya tana motsa murya da tausayin masu ɓoyayyen ciwo.

A hankali nake takawa a harabar jami'a, ƙafafuna na ji tamkar suna ɗauke da dutse. Jikina gaba ɗaya na nauyi, amma zuciyata ce ke ƙoƙarin tura ni gaba. Da zazzabin da ke ɗaure ni, sai dai har yanzu ban kaɗaita da dawowa makaranta ba muna cikin lokaci mai muhimmanci wato jarabawa.

Wani lokacin ina jin kamar jikina yana yi min kuka. Amma ban da zabi. Wannan jarrabawar tana wakiltar matakin karshe na zangon da nake ciki. Idan na fadi, Zanshiga damuwa shiyasa nake daurewa.

Gidan mu kuma, yanzu bai da ɗadin zama. Babu natsuwa. Idan ba yamma tayi ba, bana sha’awar dawowa gidan . Wani lokacin, sai nayi tunani Shin gidan mu wani wuri ne na hutawa ko wurin da zuciyar mutum ke ƙara fashewa da damuwa da baƙin ciki?

Shi yasa yanzu na fi zaman dakin Maryam a hostel. Maryam ta zama min kawata ta kusa fiye da yadda nake tsammani. Tana da kirki, da tausayin zuciya. Duk lokacin da ta duba ni cikin yanayi mara kyau, sai ta tsugunna kusa da ni, tana tambaya da kulawa mai nauyi “Ki daure, kinji? Komai zai wuce.” Tana kama hannuna. Ita din Biyarabiya ce, kyakkyawa. Amma tsoron Allahn ta ba irin nawa bane, musamman yadda nake kallon yadda take mu'amala da maza. Hakan yana sa ni daɗa fahimtar cewa wasu mutane basu da cikakken tsoron Allah dan maryam har kwana takeyi agidan saurayi.

Sai dai halinta yana da kyau sosai. Tana sona kamar ƙanwarta. Wani lokaci idan nayi tunani, sai inji kamar Allah ya aiko min da ita don ta cike giɓin yar'uwata

Idan nayi kwance a dakin hostel din, na kalli labulen tagar da iska ke kadawa, sai wani irin tunani ya fara saukar min. Nakan tuno da mahaifiyata. Da har yanzu tana da rai, da watakila rayuwata tafi sauƙi. Na fi jin nutsuwa.

Amma yanzu, Mumy (matar Abba) ita ce ke kula da gidan. Bana jin kulawa daga gareta. Tana kallo na kamar wanda ba ta da daraja. Da wuya ta dubi fuskata ba tare da faɗar wani abu da zata wulakantani ba.

Jiya da dare wani Rikici ya kaure tsakanin mumy da ya billy. Mumy ta mari ya Billy mhar wai ta ɗauki sarkarta ta zinari ba da izininta ba. Ashe da gaske ya Billy ta ɗauka.

Sai da abba ya shigo ya hana ya Billy fita daga gidan gaba ɗaya.

Ni kuwa? Nasan matsayina. Ban cika shiga sabgarsu ba. Duk da ya Billy yaya ce gareni, amma Mumy ta riga ta nuna cewa bana daga cikin masu iko a gidan.

Karfe biyu saura mintuna. Za mu shiga jarabawar karshe a wannan zangon. Wannan lecturer ɗin da ke koyar da mu mai murya ta ƴan iska ga kallo mai naci na fahimci yana nuna min wai yana sona. Wani lokaci idan ina zaune a ajin, sai inji idonsa na bina ko kadan nayi motsi.

Amma ban taɓa amsawa ba. Ni ba mace bace da ke son zance da malamai ko samun sauƙi ta hanyar cuta. Kwarai yana da kyau, yana da ilimi, amma ni ina da iyakoki. Na san darajar kaina, kuma na san cewa babbar jarrabawa bata kan takarda kawai take ba wata tana zuciya ce, da tunani, da amana.

A haka nake tafiya yanzu zuwa ɗakin jarrabawa. Ina jin saukar iska, ina jin nauyin jakata, amma zuciyata cike take da wani karfi da ban san ina na samo shi ba. Wataƙila addu’a ce. Wataƙila kulawar Maryam ce. Wataƙila ƙuduri ne da na ɗauka tun farko.

Bayan mun gama jarabawa, kamar an ɗauke kaya mai nauyi daga jikina. Na ji wani nauyin zuciya ya lafa, kodayake gajiyar jiki da zafin kwanakin baya sun bar alamarsu.

Da muka fito daga makaranta, sai ga Malam Idi, mai ɗaukar ɗalibai gida. Sai na shiga motarsa na yi shiru cikin kaina. Idona na kallon titi, zuciyata na kallon baya. Na fi shiru da magana a irin wannan lokaci.

Da muka iso gida, na ji muryar yara na dariya daga bakin ƙofa. Matar Yaya Abbas ce ta zo gidan Anty Sa’uda, mace mai mutunci da daraja. Idan ta zo gidan, inajin dadi. Tana min kirki, ba tare da nuna bambanci ba, sai ka rantse uwa ɗaya muke da ita.

Yaranta biyu sun fito suna cewa,

"Anty! Anty!"

Suka rungume ni da dariya da ƙayatarwa. Duk da kaina na gajiya, amma murmushin su ya sa zuciyata ta sake.

Na gaida su, na gaida Yaya Abbas, wanda yake zaune a falo yana shan shayi. Sai ya tambaye ni "Ya makaranta?" Na ce, "Alhamdulillah, ina ƙoƙarin mai da hankali."

Mumy da ke gefe sai tace “Gwara ma kayi mata faɗa, kada ta fara biye wa mazan banza kamar sauran yaran yanzu.”

Yaya Abbas ya yi shiru, bai ce komai ba. Ni kuma, na tashi na wuce dakina, yaran Anty Sa’uda suka biyo ni. Wallahi, irin kaunar da yaran nan ke min tana sanya zuciyata sanyi. Sun fi nuna min kulawa da wasu na jini a gida.

Na sauya kaya, muka zauna muna wasa. Wurin na cika da dariya da raha. Lokacin da Anty Sa’uda ta shigo, sai na tsaya, ta zauna kusa da mu. Da fara’a, ta fara bani labari

“Kinsan kuwa, Mumy ce ta kira Yaya Abbas da kuka? Wai Bilkisu zata lalace, ta fara bin kawayen banza. Shine muka taho nan.”

Na yi dariya cikin mamaki “Kai anty, harda kuka da maganar Billy? Ai Billy bata da kawaye ma.”

Anty Sa’uda ta yi dariya itama “Ke dai ki yi shiru. Kanina ya ce min har shaye-shaye take yanzu. Ya ganta da kawayenta a wani wuri na masu shan abubuwa mara kyau.”

Na yi shiru. Ban ce komai ba. Domin gaskiyar magana ce. Dama tun kafin nan na fara zargin hakan da kaina. Sau da yawa idan ta dawo gida ba'a hayyacinta take ba.”

Na yi murmushi. Idona ya sauka ƙasa. Sai muka cigaba da wasa da yara, na ji zuciyata ta ɗan saki, na cigaba da dariya.

Daga nan, na wuce kitchen. Na fara dora abinci nasan Anty Sa’uda da yaranta za su ci. Yayin da nake jujjuya miya, na fara jin wani nauyi a kai. Idona ya fara lumshewa, kamar nayi tafiya cikin duhu. Ban farga ba sai na ji na faɗi ƙasa.

Anty Sa’uda ta shigo da sauri. Sai na ji ta kiraye-kirayen “Mumy! Abbas! Ku zo da sauri!”

Yaya Abbas ya ɗaukoni da gaggawa. Mumy na tsaye da damuwa a fuskarta, abin da ban saba gani ba.

A asibiti, likitoci suka ce jini na ya ragu sosai. Suka bukaci asamun wani da gaggawa. Aka kira akasiyo jinin da abubuwan da ake buƙata, aka fara kula da ni. Mumy ta koma gida, amma Anty Sa’uda ta zauna tare da ni. Tana gefena har dare Tana min sannu, tana tausayina kamar ita ce uwata

Ranar da Abba ya zo, na ce masa “Ina so na koma gida. Likita ya ce lafiya lau yanzu To, zamu iya tafiya. Likitan ya ce ki ci gaba da shan magunguna dai-dai.

Da muka koma gida, na sha bacci sosai. Bacci mai nauyi, mai launin fatan zuciya. Na tashi da safe na ji sauƙi sosai.

Na saka Musa, ya turo min wasu Korean series da nake so. Tunda babu makaranta, jarabawa ta ƙare, yanzu lokaci ne na hutu.

Na kunna laptop dina, na jingina da bango, na buɗe Episode 1.

*****************

Nana hadiza

09030569336ƘADDARAR RAMLAH

SHAFI NA HAMSIN DA BAKWAI

Wannan littafin kuɗi ne, ba kyauta ba!

Biya Naira 700 kacal ki karanta cikin salama!

Domin biyan kuɗi:

Acc Name: Bilkisu Sani Kaura

Acc Number: 7040402435 (OPAY)

Tura shaidar biya zuwa WhatsApp:

09030569336 ko 07040402435

Masu son vip 👇Sai ku bibiyeni a

Arewabook @nanadiso10

https://www.arewabook,vs.com/book?id=6813670d91815df57bc25693

********

Marrakech, Morocco

Safiya ce da rana bata gama bayyana ba a birnin Marrakech. Iskar safiya na kadawa da daddadan ƙamshi daga orange blossoms da aka shuka a gefen Hotel La Mamounia wurin da aka san shi da karɓar masu mulki, masu kuɗi, da manyan mutane daga faɗin duniya.

As’ad yana tsaye a ɗaya daga cikin falolin hotel ɗin. Sanye yake da hadaddiyar black suit na Brioni, rigar ciki farar siliki ce daga Ermenegildo Zegna, takalmi kuwa na handmade ne daga John Lobb. Duk wanda ya ganshi zai san wannan ba mutum ne kawai ba Mai kudi sosai.

Agogon hannunsa ya duba Patek Philippe Grand Complication agogo da darajarsa babba. Ba wai don nuna kudi ba, sai don hakan ce rayuwarsa kai komai da salo, har lokacin da kake duba.

Ya nufi ƙofar hotel din a hankali, yana tafiya cikin natsuwa da kamun kai, amma ƙamshinsa ya zageyi ko'ina Bleu de Chanel Parfum, wanda ya kasance signature dinsa.

A tasha ta musamman da ke gefen filin jirgin saman Menara Airport, jirginsa yana jiransa. Bombardier Global 7500 jirgi mai hawa nesa da nutsuwa fiye da first class, cike da cikakken dining area, bedroom, da meeting suite. Yana da launin silver da fari mai ƙyalƙyali.

Yana hawa cikin jirgin, yana jin kowane mataki da yake bi yana ƙara kusa da shi da ita Ayshatu. Ya jima bai gan ta ba. Amma tun daga lokacin da ya bar Paris, zuciyarsa bata taɓa samun natsuwa ba. Yana cikin kujerarsa na fata, yana kallon taga.

He missed her the way she smiled shyly, the softness of her voice when she said "welcome back", da irin yanda idanunta ke duba shi ba tare da magana ba. Ya san tana bukatarsa yanzu. Ya karanta hakan a cikin kalamanta na baya. Yana jin ta har cikin ƙashi. Tana da wata irin natsuwa da kamewa da ke sanya mutum ya rasa kalmomi.

Duk da ba ya da tabbas ko tana zaune a gida ko a dakin ta, ko tana cikin doguwar riga mai launin ruwan hoda da ya fi so a jikinta he just knows she wants him now.

Ya yanke shawara bai zai sanar da ita cewa zai dawo yau ba. Yana so dawowarsa ta zama suprise.

As’ad ya san komai game da rayuwar masu kuɗi. A Marrakech kawai, ya halarci taron da aka kwashe fiye da €8 million a lokaci guda tsakanin manyan ‘yan kasuwa na duniya. Suna tattauna gold, oil, digital tech, real estate da gas. Ya yi hiran collateral investments, ya sa hannu kan manyan kwangiloli.

A cikin wayarsa akwai lambobin CEO na Tesla MENA, Emirates Holdings, da wakilan Zurich banking group. Amma babu lambar da ya fi so gani a kowane lokaci kamar Ayshatu.

Wani lokaci yana jin kamar kuɗi, yachts, jirage da otal-otal ba su da wani armashi idan Ayshatu ba ta kusa.

Yayin da pilot ke tashi da jirgin daga Morocco, hasken safiya ya fara shigowa cikin tagogin jirgin. Birnin Marrakech na ƙasa yana yin haske a hankali.

A cikin wannan nutsuwar sama, zuciyarsa na kai tsaye a Paris.

PARIS

Ayshatu tana zaune gefen gadonta. Tana sanye da wata luxurious silk nightwear mai launin cream da yadi mai laushi.

Fitilar dakin tana bada haske mai sauki, wanda ke bayyana launin fata da kyawun jikinta. Wayarta tana gefenta. Da hannunta ta taɓa allon, ta bude saƙon da Alhaji Muqaddam ya turo mata.

"Zan jiyar da ke daɗin da As’ad bai taɓa jiyar da ke ba. Kina masa kallon mutumin kirki? Ni amininsa ne. Na san adadin matan da yake bi ya iya takunsa ne kawai. Ki shana baby."

Ayshatu ta daɗe tana kallon saƙon. Idonta ba zai iya barin kalmomin ba. Ta maimaita karanta shi fiye da sau goma. Kowane karantawa na saka sabon nauyi a cikin zuciyarta. Kalmar "shana" ta sosa mata zuciya, amma wani ɓangare nata yana karɓar saƙon da karɓuwa.

Tana cikin wannan tunanin ne sai wani sabon saƙo ya shigo "Na dawo Paris tun jiya da daddare. Idan har kin amince, ina cikin The Peninsula, Room 111. Kizo yanzu. Zan mantar da ke komai.

Da wani kuzari mai cike da jin nauyin zuciya da fatan sauƙi, Ayshatu ta miƙe. Ta shige cikin bathroom ɗinta wanda ke da bango mai madubi gaba ɗaya, shawa daga sama (rain shower) da tiles masu ƙayatarwa daga Carrara marble. Ruwa ya gangaro a jikin ta, yana bi da duk wata damuwa.

Tana fitowa, ta buɗe drawer inda take ajiye turaruka masu daraja. Ta ɗauki Maison Francis Kurkdjian Baccarat Rouge 540, ta fesa a wuyanta, gefen cinyarta, da cikin tafin ƙirjinta. Wannan turare shine signature ɗinta yana tafiya da ita kamar saƙo daga zuciyarta.

Ta zaɓi mini skirt mai launin ja da white vest wanda ke ɗaure jikinta da salo. Sannan ta ɗora after dress sheer mai launin ash. mai jawo hankali. Tana kallon kanta a madubi – tana tambayar kanta, “Me nake yi?” Amma amsar bata fito ba.

Sai ta ɗauki key ɗin motarta Range Rover Velar, limited edition ta tashi zuwa Avenue Kléber, inda The Peninsula ke.

A gaban hotel ɗin, ta fito daga mota ta sanya hula da gilashi. Tana shigowa, masu gadi sun gaishe da ita VIP treatment na masu kuɗi. Tayi text “Am in.” Bai jima ba sai reply ya shigo “Room 111. I'm waiting, queen.”

Ta nufi elevator mai glass, wanda ke duba ƙasa da sama. Hasken fitilu yana kaɗawa a cikin elevator. Tana fitowa daga elevator, ta karasa bakin kofar Room 111. Tana jin bugun zuciyarta kamar ana buga ganguna ne. Ta dannawa door bell. Bata da shirin juyawa.

Kofar ta buɗe da sannu. A can ya tsaya Alhaji Muqaddam, sanye da towel kadai, jikinsa ɗauke da ruwa da turaren Tom Ford Oud Wood. Jikinsa gwanin gaske. Fuskarsa cike da murmushi da wani irin kulawa, amma da hatsari. Ayshatu ta zauna kusa da Muqaddam, suna kallon juna kamar akwai wani abu da zuciyarsu ke magana dashi, amma harshe bai isa ba. Muqaddam ya kura mata ido, yana kallon leɓenta da idon da ke cike da sha’awa amma da natsuwa. Bai yi gaggawa ba. Sai ya mika hannu ya shafi kuncinta a hankali, yana tambayarta da ido "Zan iya?

*****************

Nana hadiza

09030569336ƘADDARAR RAMLAH

SHAFI NA HAMSIN DA TAKWAS

Wannan littafin kuɗi ne, ba kyauta ba!

Biya Naira 700 kacal ki karanta cikin salama!

Domin biyan kuɗi:

Acc Name: Bilkisu Sani Kaura

Acc Number: 7040402435 (OPAY)

Tura shaidar biya zuwa WhatsApp:

09030569336 ko 07040402435

Masu son vip 👇Sai ku bibiyeni a

Arewabook @nanadiso10

https://www.arewabook,vs.com/book?id=6813670d91815df57bc25693

********

Ya matsa kusa da ita, ya sumbaci gashinta a hankali, sannan ya shafa bayanta har ya kai ƙugunta. Sai ya ce da ita da murya mai laushi "Ina so in ji jikinki sosai… amma zan tsaya idan kika ce ya isa." Ayshatu ta kalli idonsa, sannan ta ce da wata murya mai rauni amma cike da bukatuwa.

"Ina jin daɗin yadda kake tab’a ni… kada ka tsaya."

Ya ɗago rigarta a hankali. Ya fara sumbatar kirjinta, yana wasa da jikinta da leɓensa da harshensa. Ba da gaggawa yake ba, sai a hankali da kulawa. Ayshatu ta lumshe idonta, tana sauke ajiyar zuciya mai nauyi.

Ya ɗaga mata ƙafafunta kaɗan, ya shafa cinyoyinta da tafin hannunsa har ya kai tsakiyar kafarta. "Jikinki yana gaya min komai, Ayshatu… kina so."

"Yaya kike ji Ayshatu? Ki faɗa min gaskiya... na fi ragon mijinki ko kuwa?"

Ayshatu ta yi shiru tana kallonsa, zuciyarta na bugawa da ƙarfi. Ta ji kamar ana tsinke wata ƙa’ida a ranta. A gaggauce ta tashi, ta shiga wanka, sannan ta sa abayarta mai laushi. Tana kallonsa tace da ƙasa da murya "I have to go... nasan yana hanya yanzu."

Muqaddam ya kalleta da idanu masu narkewa, murya mai ƙarfi amma cike da so ya fito daga bakinsa "Wannan ya zama sirrinmu, Ayshatu. Fitarki kamar tarwatsewar zuciyata ce. Ina kaunarki... kuma gobe zan jira ki."

Ayshatu ta kalle shi da wata irin harara mai cike da rikicewa, ba ta ce uffan ba ta juya kawai ta fice.

Da zarar ta bar ɗakin, Alhaji Muqaddam ya fashe da wata muguwar dariya. Ya buga ƙafarsa ƙasa yana fadin "Yesss! Damn it, she is so sweet! Na ji me kake ji, As’ad. Tunda ka hana ni na fi ka kuɗi, to wallahi matarka ma sai mun raba. Sharing zamu yi! Cikin kankanin lokaci, zan rabaka da ita." Ya sake dariya shu'uma, mai cike da makirci da mugunta.

YA SUBHANALLAHI UBANGIJI YA KIYAYEMU DA AIKIN DANASANI DA SHARRIN SHAIDAN DA ZUCIYARMU.

********

Babban Filin Jirgin Sama

Charles de Gaulle, Paris

As’ad ya sauka a cikin *private terminal* na Charles de Gaulle International Airport, cikin tsari da salo kamar yadda rayuwarsa ta saba kasancewa. Shi ne shahararren ɗan kasuwa wanda kudi da basira ke tafiya tare. Saukarsa a kowane lokaci kan ja hankali, kamar wani sarki da ke dawo wa masarautarsa.

Tawagarsa da masu tsaro sun riga sun iso tun kafin jirginsa ya sauka. A harabar filin jirgi, Rolls Royce Cullinan, Maybach S-Class, da Range Rover SVAutobiography sun tsaya a tsare, kowane cikin shirin motsawa. Mutanensa sanye da uniform masu tsabta, suna nuna ladabi da kwarewa.

Ya isa cikin wani *multimillion-euro mansion* da ke kusa da Avenue Montaigne wurin da ake ɗauka tamkar zuciyar masu kuɗi da alfarma a Paris. Gidan, wanda aka gina bisa salon *Haussmann architecture*, yana da fale-falen zinariya a cikin falo, lambu mai cike da furanni daga Provence a wajen gida, da kuma *personal spa*, *home cinema*, da ɗakin karatu da aka kawata da fata da gilashi mai daraja.

Da ya shigo, bayin gidan suka tarbe shi da murmushi da girmamawa. Kowane daga cikinsu sanye da kaya masu tsafta, suna kallonsa cikin ladabi. Amma As’ad bai tsaya da kowa ba. Kai tsaye ya wuce zuwa sashen nasa *part ɗinsa*, wanda babu wanda ke da ikon shiga face shi kadai sai kuma Ayshatu sai kebattun ma'aikatansa.

Wurin nan shi ne sirrin rayuwarsa inda yake buya idan duniya ta yi masa nauyi, inda yake ajiyar tunani da damuwa… da soyayya da babu tabbas.

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull