Ƙaddarar ramlah book 1 complete na nana diso - Chapter 37
Ƙaddarar ramlah book 1 complete na nana diso Chapter 37: Ƙaddarar ramlah book 1 complete na nana diso Chapter 37. As’ad ya ɗan murɗe haɓarsa da murmushi,…
3,357 words
As’ad ya ɗan murɗe haɓarsa da murmushi, yana kallonta da kulawa. “Kin san me ya fi komai dadi?” “Me ne?” Ayshatu ta tambaya tana kallonsa cikin ido. “Yadda kike da hankali da nutsuwa… Wallahi sai kace ni kadai kika bari a duniyar nan.” Ta dan lumshe ido cike da jin daɗi. As’ad ya murmusa murmushi mai ɗanƙo da annuri, yana jawota jikinsa sosai.Tace a hankali, “Habibie... am on my period fa...” As’ad ya kalleta da mamaki, yana juyar da fuska kadan, “Period more than a week?” Ya ɗaga gira, yana cigaba da kallonta da tuhuma. Ayshatu ta ɗan washe fuska cikin dabara, tace, “Kasan yanayin jikina... wani lokacin jini yakanyi wasa haka.”
Kafin ya amsa, sai wayarsa ta fara ringing. Ya ɗauka da fara’a yana faɗin “Kamar kasan ita ce ta hana ni, amma zan duba.”
“ Alhaji Muqaddam, to ba damuwa. Ranka ya daɗe! Ka ce mata ina gaisuwa sosai. Muna fatan alkhairi.” “Inshaa Allahu,” ya ƙara da murya mai nutsuwa. Ayshatu ta kara shigewa jikinsa tana busa numfashi a wuyansa. “Habibie... wa ne ne hakan?” “Alhaji Muqaddam ne,” ya amsa. “Yana gari, akwai wasu kaya da ya yi order, ya ce in duba masa. So yanzu zan je,zuwa safiya zan dawo.”
As’ad ya gyara agogon Audemars Piguet dake gefen tsintsiyar hannunsa, yana kallonta da lumsassun idanu. Ta ɗan harare shi cikin shagwaɓa, tana ƙara lafewa a ƙirjinsa. “Wannan tafiya taka kullum ta kasuwanci, ba ta da karshe ne?”
“Ki yarda da ni, Ayshatu... duk tafiyata sai da laƙaninki.” Ta sanya dariya tana miƙewa tsaye.
Yana gama shiryawa ya fita da motar Rolls Royce Cullinan, mai ɗauke da tambarin AS a plate number. Ayshatu ta rakashi har ƙofar Villa, tana sanye da doguwar rigar satin ruwan hoda da lafiyayyen mayafi.
Yarike hannunta yace “Zan dawo zuwa Safiya. Idan kina buƙatar wani abun, ki kira pental, zai kawo miki komai.”
“Okay Habibie... ka kula da kanka.”
“Ki kwanta kiyi bacci banson kiyi komai.ko da daddare Zaki iya zuwa La Vallée Village, ki yi shopping... use the black card.”
“Nagode my king.”
Ya kama hannunta ya sumbata, sannan ya shiga mota, yana kallonta har motar ta janye daga filin Villa L’Amour.
As’ad na fita, Ayshatu ta tashi daga lafaffen kujerar Dior velvet ɗinsu. Cikin zuciyarta, wani irin sanyi da annashuwa suka buɗe kamar sabuwar iska ce ta lulluɓe mata fata.
Tana murmushi ta ɗauki wayarta, ta shiga “Private Numbers” ɗinta. Tayi scroll, har sai da ta sauka a sunan ALHAJI MUQADDAM
Ta yi murmushi mai cike da kasala da sha’awa, sannan ta rubuta saƙo “He is out. I’m on my way... make me forget myself today.” Tana ajiyar numfashi, ta danna send. Sai ta tashi da hanzari, ta nufi hadadden bandakinta mai ɗauke da Italian marble flooring da wall jet showers. Ta yi wanka, ta yi amfani da sabulun Hermès, sannan ta zuba wankan turaruka kala uku Maison Francis Kurkdjian Baccarat Rouge, Tom Ford Tobacco Vanille, da Gissah Gold.
Ta zura rigar After Dress mai launin baki da slit a gefe, rigar da ke bin jikin ta kamar ruwa. Ta saka takalmin YSL gold heels, ta ɗaura mayafi irin na Chanel organza, sannan ta ɗaura gilashi. Da ta fito daga Villa, Driver ɗinta ya tsaya yana jiran ta. Amma ta hanzarta dakatar da shi “No need today, Jean-Paul. Ni da kaina zan fita. Please.”
“Alright, Madame.” Sai ta ja hadaddiyar motarta Range Rover SVAutobiography black edition. Masu tsaro suka buɗe mata ƙofar Villa, ta fice a hankali.
A cikin motar tana tukinta cike da natsuwa. Zuciyarta ba annuri, sai tambayoyi “As’ad... tunda nake da shi, babu ruwansa da jikina.”
“Gabansa bai aiki... so why always touching me?” “Shin wasa kawai yake da jikina ko menene?” Sai ta ɗaga hannu ta dafe kirji, zuciyarta na tafarfasa da ɓacin rai da burin da ba a iya faɗi da baki ba. Ni mace ce fa! duk wannan ni’imar jikina zan zauna ina kallon iska?” Muqaddam ya fi shi sau dubu a wannan fannin.
Ta shiga cikin ƙofar Hotel Le Grand, ɗaya daga cikin mafiya tsada a Paris. Wata hanya ce ta musamman, domin manyan masu kuɗi da shahararrun mutane ne ke amfani da wannan hotel.
Ta zare gilashinta, ta zuba kallon mayen mirrors na hotel ɗin. Ta shiga kai tsaye cikin lift, ta danna “PH” Penthouse floor.
Yau ne babban ɗan As’ad, Umar Farouq As’ad babangida, ya sauka a Paris. Ba tare da sanar da kowa ba.Ya shigo cikin hotel din cikin natsuwa, tare da ma’aikatansa na leƙen asiri waɗanda suke kula da lafiyarsa da tsaro.
A tsaye yake a ɗaya daga cikin manyan windows ɗin yana kallon waje. Can sai idonsa ya sauka kan wata mace da ta fito daga cikin Range Rover SV Black Edition, tana sanye da gilashi mai kauri da mayafi. Gajeriya ce, kyakyawa, cikakkiyar mace. Ya ɗan jinjina kai, zuciyarsa cike da mamaki “Kai... kamar Ayshatu... amma ba zai yiwu ba. Ayshatu ba za ta fita haka ba... ko kuma?” Sai ya ja da baya, yana kokarin tuna. daidai yadda Ayshatu ke tafiya. Ko da yana ƙoƙarin watsi da tunanin, wani murɗaɗɗen mamaki ya cika masa zuciya. Ya nisa, ya ce a zuciyarsa “No... ba ita bace. Amma... wannan kamannin... tafiyar... yaushe Ayshatu ta fara tuki ita kaɗai?” Ya ɗan runtse ido, sannan ya juyo. Zuciyarsa ta soma hargitsi. A karo na farko a rayuwarsa, yana jin wani abu mai sa masa rauni da tuhuma a zuciya.
Ya janye labulen window ɗin, ya ce “Kila I'm just imagining things... maybe I'm just tired. I need rest.”Ya koma cikin royal bedroom ɗinsa, ya rufe ƙofar a hankali.
Tana shigo cikin ɗakin Alhaji Muqaddam da zuciyarta cike da tambayoyi. Kafin ta samu damar buɗe baki, ya matsa kusa da ita, hannunsa ya kamo "Ayshatu..." muryarsa cike da jaraba "ba zan ƙara ɓoye yadda nake ji ba." Kafin ta iya magana, ya jingina da ita, hannunsa yana sosa gefen fuskarta da yatsansa. Ta kasa motsi bakin ta buɗe, amma babu kalma daya da ta fito.
Sannu a hankali, ya sunkuya, ya sumbaci labbanta. A daidai lokacin, zuciyarta ta buga sau biyu, hannunta ya hau kirjinsa, ba don tureshi ba,Ta ja baya kadan. "You're too intense... This isn't fair," ta ce, muryarta tana rawa. Ya ɗan yi murmushi, idonsa yana rike da nata. "More than your weak husband, ko?" Ya lumshe ido. "Ki duba yadda kike kinsha kyau, Ayshatu. Allah ya baki gayu da karsashi. I want tonight to be real. Between us. Ba saboda wani ba sai saboda ke.”
Ayshatu juyo daga gare shi, idonta na kallon taga.
"Muqaddam..." ta furta cikin ƙasa da murya. "Ka sani ba haka rayuwata take ba. Ba haka na saba ba."
Yazo daga bayanta, yashiga shafawa . “Amma ke ba irin sauran bane,Kin fi karfi fiye da yadda kike tunani. Kuma... kina jin kamar ni ma ina da wani iko a zuciyarki.”
Ta juyo, idonta cike da hawaye da fushi da rudani. “Ka san ina da miji. Wannan abin da muke yi... haramun ne.”
Ya matso, hannunsa a gefe. "Sai ki ce ba kya jin komai idan kina kusa dani? Ki kalli idona, Ayshatu, ki faɗi gaskiya."
Zuciyarta na kara bugawa da kowane kalma. Sai ta sunkuyar da kai, murya kamar tana ƙara fashewa “Ban san yadda zan iya jurewa ba. Amma na san cewa na riga na shiga cikin wani abu mai hadari.”
Ya kai hannu ya kama nata, a hankali. “To mu fada tare. Idan hadari ne, sai mu ƙetare tare. Amma ki daina gudu daga gaskiyar da zuciyarki ke faɗi.”
Ayshatu ta tsaya a gabansa, jikinta har yanzu yana rawa ba saboda tsoro ba, amma saboda wani sabon yanayi da take jin kanta tana ciki. Idanunta suka haura zuwa nesa,Yayi gaba kadan, hannunsa yana tafiya zuwa gefen fuskarta, yatsansa yana latsar gashinta da tausayi. “Idan ba kya son wannan, zan dakata yanzu,” ya furta da ƙasa da murya..
Shiru tayi shiru mai nauyi da ma’anasannan ta ɗaga hannunta ta kamo nashi. “Ka dade kana son na?” ta tambaya, muryarta na rawa
Ya girgiza kai. “Na dade ina jin ki, Ayshatu. Ba kawai so ba. Da wannan kalma, ya matso ya sumbaci goshinta, sannan hancinta, sannan labbanta. Ta saki numfashi mai nauyi, hannunta ya hau wuyansa.
Zuciyarsu biyu suna bugawa da sauti daya, hannayensu suna haduwa da ƙwarin gaske amma cike da tausayi. Ta furta cikin rauni, "Ka nuna min cewa wannan ba mafarki bane."
Baya wani jinkiri, ya ɗauke ta a hankali zuwa kan gadon dake gefen dakin. Babu wuce gona da iri. Komai yana tafiya da hankali da nutsuwa zuciyoyinsu biyu suna magana da juna, jikinsu yana tabbatar da soyayyar da kalmomi ba za su iya fassara ba.
Kiss ɗin da suka raba yana ɗauke da komai sha’awa, jin daɗi, da alkawari.
*****************
Nana hadiza
09030569336ƘADDARAR RAMLAH
SHAFI NA SABA'IN DA DAYA
Wannan littafin kuɗi ne, ba kyauta ba!
Biya Naira 700 kacal ki karanta cikin salama!
Domin biyan kuɗi:
Acc Name: Bilkisu Sani Kaura
Acc Number: 7040402435 (OPAY)
Tura shaidar biya zuwa WhatsApp:
09030569336 ko 07040402435
Masu son vip 👇Sai ku bibiyeni a
Arewabook @nanadiso10
https://www.arewabook,vs.com/book?id=6813670d91815df57bc25693
********
Washegari da asuba, Ayshatu ta farka cikin nutsuwa, ta yi wanka da hadaddun spa oils da suka shaƙa ɗakin da kamshin lavender da vanilla blossom. Ba tare da ɓata lokaci ba, ta fice daga hotel ɗin cikin ƙamshi da class.
Tana shiga Villa, zuciyarta gaba ɗaya ta sauya. Kamar bidiyo, hotunan daren jiya da Alhaji Muqaddam suka ci gaba da dawo mata. Yadda yake kallonta da ido masu tsananin girmamawa da salo. Yadda hannunsa ya taɓa nata da sakon natsuwa mai daɗi da amincewa. Duk soyayyar As’ad, idan ta keɓe da Alhaji Muqaddam shi kaɗai ne a idonta.
BANGAREN AYSHATU
Zaune take a cikin ɗayan main living nata ɗakin da aka ƙawata da handmade Moroccan rugs, Versace gold side chairs, da Crystal centre table. A gaban ta akwai Apple MacBook Pro, wayarta ta Vertu limited edition, da kuma ƙaramar kwalbar Rose Dior perfume.Tana duba sabbin kayan luxury designers da take niyyar ordering daga Milan da Qatar bags, heels, da perfume na musamman.
Ɗaya daga cikin manyan chef dinta ta shigo cikin ladabi, hannunta ɗauke da Morning Tray Service Mocha tea,Light egg sauces,Warm croissant stuffed with cheese.
Nicole ta tsugunna da ladabi, tana cewa da muryar turanci mai taushi “Ma’am... oga has arrived, he’s now in his private suite.”
Ayshatu ta ɗaga kai, ta ɗan murmusa, amma bata ce komai ba. Ta karɓi tray ɗin tare da daddana wata ƙarama waya da take a kusa da kujerarta. Tana magana da ɗaya daga cikin personal chef dinta.
“Make something light for hub... thirty minutes, just fruits and detox. Thank you.”
Ta ajiye wayar. Ta ci abincinta da salon mace mai jin daɗin zaman duniya. Bayan kimanin mintuna 35, ta miƙe. Sai da ta shiga dressing walk-in closet, ta ɗauko silk bubu, mai launin champagne gold, sannan ta fesa Maison Francis Kurkdjian Baccarat Rouge 540.
Daga nan ta nufi sashen As’ad cikin nutsuwa da ladabi.
Yana zaune cikin Penthouse ɗinsa mai hawa biyu da ke tsakiyar Champs-Élysées. Lungu-lungun gidan cike suke da kayan alatu daga Versace rugs zuwa crystal chandeliers, hasken safiya yana ratsowa ta tagogin floor-to-ceiling glass, yana yawo a kan golden-trimmed dining table mai kujeru goma.
Yana danna MacBook Pro M4, yana waya da hannunsa ɗaya. Ayshatu ta shigo, fuskarta cike da murmushi mai tsada, tana sanye da laced luxury Bubu daga Elie Saab. Kamshin turaren Maison Francis Kurkdjian ya cika falon.
Da ya ganta, ya sauke murmushi irin murmushin attajirai da suka saba da komai. Itama ta mayar da martani da murmushin da ke ɓoye soyayya da sirri. Ya ajiye system ɗin, ya buɗe hannayensa da salo wata irin alamar "taho ki shige jikina" ƙarasowa kamar wata yarinya mai shagwaɓa, ta faɗa jikinsa.
"Habibie, you smell different today. Did you change your perfume?" ya tambayeta cikin murya mai laushi.Ta ɗan gigice, ta ce, “Friend dina tazo da wani sabon turare, na fesa kawai...”
Ya sumbaci baƙinta a hankali, yana fadin, “Still... It’s a smile different, Ayshatu. I hope you're okay.”
Dariya tayi cikin kwanciyar hankali, tace “Yes I am, Habibie. Let me bring your breakfast.”
Ta miƙe ta fita, ta dawo da light continental breakfast scrambled eggs, smoked salmon, orange juice da waffles. Ya ɗan ɗaci yace mata ya koshi, sannan suka zauna suna tattaunawa.
“New business project nake shirin farawa,” ta faɗa cikin salo.
Yayi dariya mai daɗin ji. “Bakida kuɗi ne?”
Ta saukar masa da wani French kiss a hankali, tana sosa ƙirjinsa. A ranta tace “Tunda baka da amfani da gabanka, meye amfani da wannan ƙaunar?” No habibie ai nayi amfani da black card dinka ma kawai inason signing ne. “ Bakida damuwa rabin ran habibie.”
Wayarsa ta ɗauki kira. Sai ya ce "You can come in.” “Wanene Habibie?” Ayshatu ta tambaya tana shirin yin tsokaci.
"Umar ne. Ya sauka tun jiya."
Ayshatu ta ce “A’a? Yau babban yaya ne a kasar? Mashaa Allah! Tare suke da Nawal ne?” "A’a, Nawal tana can Sorbonne, tana gamawa da wani short course. Umar ya zo ne shi kaɗai."
Bai gama rufe baki ba, sai Ayshatu ta dauki wayarta, ta buɗe WhatsApp, ta rubuta wa Alhaji Muqaddam "I'm missing you, dear."
Shi kuma ya mayar da saƙo "Nima bacci na kasa. Juyi kawai nake. You're so wet, my baby." Ta lumshe ido cike da jin daɗin sakon. Sirrinta. Sirrin zuciyarta. Sai ta goge saƙon ta aje wayar.
Da Umar ya shigo babban ɗan As’ad babban mutum, nagari, mai hankali. Yana shigowa, Ayshatu ta tashi cike da fara’a.
“Papa! Yau kai ne a gidan? Ina son zuwa tun watan da ya wuce amma dad ɗinku ya hana ni.” “Muna jiran ki, Maahma,” Umar ya ce, yana kallonta da kulawa. Sai ya dubeta sosai, ya ce “Jiya kamar naga ke a wani hotel?” Ayshatu ta ɗan zaro ido. "Ni kuma? A’a, jiya ko gida ban fita ba. Maybe someone that looks like me." Umar ya danyi murmushi. Sai ya kalli scarf dinta shidai kamar shine ya gani a hotel ɗin jiya. Da sauri ta turawa Muqaddam saƙo “Please, kasamar mana gida, banson hotel.”
“No problem baby. Zakizo anjima?”
“No, yananan fa, sai gobe zai tafi... then zakaganni.”
Ayshatu ta ce "Bari nakawo maka breakfast."
Ta fice. Umar ya zauna kusa da mahaifinsa As’ad. Kallon dake tsakanin su ba za ka ce uba da ɗa bane sai ka ce abokan tarayya a empire. "Good morning Dad," Umar ya faɗa cikin girmamawa. As’ad ya shafa kansa yana cewa "Just 5 months da ban ganka ba, ka dawo kamar wani zaki? ka ɗauke min 'ya!"
Suka yi dariya. Sai Umar ya ce "Nazo ne game da maganar wanda Nawal ke so. Zasu turo Monday." "Allah yasa alkhairi. Na bincika komai the boy’s profile is clean. InshaAllah gobe zamu koma Naija." Umar ya ɗan ƙame, ya ce "Dad... ina so muyi magana... game da lafiyarka. Nasan kayi magani, ka ga likita, but... Ayshatu are you really okay with her?"
As’ad ya saki wani murmushi mai zurfi.
"Ayshatu ce mace mafi girmamawa da na taɓa aura. Tana sona yadda nake, ta karɓe ni yadda nake. She's my pride." Umar ya ce "But Dad, I think" "Enough, Umar," As’ad ya katseshi. "I'm okay with her, and she's okay with me. That's what matters."
Ayshatu na shiga dakinta, ta juya ta sa key da sauri, ta tabbatar da cewa babu wanda zai iya turo ƙofar. Ta leƙa gefe, ta kalli bangon dakin "Ko'ina akwai camera .. sai toilet."
Sai ta janyo wayarta, ta shige toilet cikin natsuwa, ta zauna akan tile, sai ta kira Alhaji Muqaddam a video call.
Da ya ɗaga, fuskar sa ta bayyana cikin haske, yana kwance, yana kallonta kai tsaye. "Baby... I’m missing you."
"Nima," in ji Ayshatu cikin rauni da sha’awa. "Wallahi nayi calling ne saboda na kasa hakuri akanka."
"Ina nan kwance tunda safe, amma ban iya komai ba... Sai tunaninki haka abokina ya more da macce irinki?. Wallahi I just need you now.”
Ayshatu ta sunkuyar da kai. Sai ta ce da muryar da ta cika da buƙata "Muqaddam... ban son mu kara haduwa a hotel ba. Ka samar mana da wani wuri na sirri...Private place."
Ya ce da sauri "Ai baki da damuwa. Kicire kayanki gaba daya.”
Sai ya furta "Budemun rigarki, naga….. sun cika tunani na tun jiya." Ayshatu ta dan yi jim.
"Ba zan iya ba... ka bar ni haka." "Haba baby na... kin san ni da ke Bama haka, Kinga yanzu haka... na kasa barci, na kasa cin abinci. Gani fa…" .
Ayshatu ta cika da rawar jiki. Duk jiki ya soma tafasa, tunani ya daina tsayawa a daya wuri. Sai ta rage rigarta... sannan ta cireta gaba ɗaya. Breast sun fito, farare, jikin ta ɗan rawa. Ta daga wayar, tana nuna jikinta duka.
"Ka ganni yanzu?" "Na ganki. Kuma gobe ina jiranki...”
ANYA WANNAN DAƁIA DA AYSHATU TAKEYI ZATQ ƘAITA GA DACEWA??ALLAH KARABAMU DA CIN AMANA DA YAUDARA DA RASHIN TSORON ALLAH
*****************
Nana hadiza
09030569336ƘADDARAR RAMLAH
SHAFI NA SABA'IN DA BIYU
Wannan littafin kuɗi ne, ba kyauta ba!
Biya Naira 700 kacal ki karanta cikin salama!
Domin biyan kuɗi:
Acc Name: Bilkisu Sani Kaura
Acc Number: 7040402435 (OPAY)
Tura shaidar biya zuwa WhatsApp:
09030569336 ko 07040402435
Masu son vip 👇Sai ku bibiyeni a
Arewabook @nanadiso10
https://www.arewabook,vs.com/book?id=6813670d91815df57bc25693
********
Wata ni’ima ce da dare ke saukowa cikin sanyin iska. As’ad na tsaye a gaban window, yana kallon hasken titi da yake sauka akan motarsa ta Maybach.
"Habibie..." muryarta ta fito da laushi, kamar yanda zuciyarta ke rauni.
Ya juya a hankali, yana kallonta da idanun da ke ɗauke da wani irin so soyayyar da ba a yawan samu a tsakanin mutane. Ya zo kusa da ita ya durƙusa, ya dafa cinyarta cikin tsantsar kulawa.
"Zan tafi Nigeria gobe. Anshirya komai," ya faɗa da natsuwa.
Cikin rawar murya tace, "Ni kam banaso ka tafi... Duk lokacin da kake tafiya kamar za a yage wani ɓangare na zuciyata." Hawaye ya gangaro daga cikin idanunta masu ƙyalli.
Ya share hawayenta da ɗan yatsansa, sannan ya kamo hannunta cikin nasa. "Ayshatu, rayuwata babu armashi idan ba ke. Amma akwai abubuwan da dole sai na yi domin mu, domin rayuwarmu."
Tayi shiru, amma hawaye na ci gaba da zuba. Ya jawota jikinsa sosai, yana shafa bayanta cikin taushin soyayya. "Ko tafiya nayi, karki taɓa jin nesa ya raba ni dake. Kin mallake zuciyata gaba ɗaya, Aysha."
Tana jin daɗin maganganunsa, amma har yanzu zuciyarta na ƙi sakar sa. Sai ya zare murfin wata ƙaramar golden box daga aljihunsa, ya buɗe ya zaro zoben Cartier Diamond Band ya sa mata a yatsa.
“Ina son ki fiye da yadda zan iya faɗa, ki riƙe ni da addu’a... Zan dawo da wuri.”
Ta saki kuka kamar ƙaramar yarinya, ya tura kanta bisa ƙirjinsa yana rarrashi. Daga nan suka shafe daren cikin soyayya mai cike da natsuwa da salo.
WASHEGARI
As’ad na cikin custom-made suit na Louis Vuitton, yana shirin fita.Ayshatu na zaune gefensa cikin wata hadaddiyar satin robe mai kyau idanunta cike da hawaye.
“Please Habibie… Don’t go yet.” Ta faɗa da wata murya mai sanyi, tana riƙe da hannunsa tamkar wani jariri mai buƙatar kulawa.
As’ad ya kalleta cikin nutsuwa, ya shafa kumatunta da yatsansa mai santsi, yana sauke numfashi.
“Ayshatu… ba zan taɓa barinki da zuciya ɗaya ba. Amma Naija na kira... Umar na bukata a wajen saranar Nawal. Kuma akwai wasu business meetings da zan halarta. Zan dawo cikin sati biyu kacal.”
Ayshatu ta jingina kanta a ƙirjinsa, tana sumbatar wuyansa. “Na saba da ɗumin jikinka, Habibie. Wannan gidan ba daɗi idan baka nan.”
As’ad ya janyota ya ɗora kanta a kirjinsa yana kallon hasken Eiffel Tower daga tagar gilashi mai fadi. Ya ce cikin wata irin murya mai motsa rai, “I love you Ayshatu... ba duniya zata raba ni dake ba. Zaki zama sarauniyar zuciyata, ko menene. And I’ll always come back home… to you.”
Ta ɗan murmusa tana sosa gefen fuskarsa da yatsanta, amma hawaye na sauka. “Idan ka tafi, waye zai dinga sumbatar gashina? Waye zai kira ni My Queen da gaske?”
Sai ya ɗan turo da hancinsa yana dariya kadan, “Wani zai kira ki Baby, wani kuma ya sayar miki da expensive perfumes amma ni zan kira ki My World.”