Afra ko amrah complete - Chapter 11
Afra ko amrah complete Chapter 11: Afra ko amrah complete Chapter 11. Atishawa ta fara tashi da ita nan farhan yayi saurin jawo handkerchief ya tara a…
4,473 words
Atishawa ta fara tashi da ita nan farhan yayi saurin jawo handkerchief ya tara a bakin ta inda tayi atishawa kusan uku kafin take dainawa. Cikin yanayin kuka ta kalli farhan da ke rungume da ita tace"uncle ina jin zafi a gun"yace"a ina Afrah? Nan ta d'an ware en qafafun ta a hankali wanda tun jiya da ta matse su sae yanzu ta bud'e su shiyasa gurin ya mata zafi sosai . Farhan bai yaye bedsheet d'in da ke kan jikin ta ba yace"me ke miki ciwo qafafun ki? girgiza mishi kai tayi inda a kafaice take son nuna mishi gurin amma tana jin kunya ,farhan da ya riga ya fahimci inda take nufi nan take idanun shi suka cika da qwalla yayinda hankalin sa yayi bala'in tashi yace"my Afrah dan Allah kar kice raped in akayi,ba rape bane ko?fashe mishi tayi da kuka tace"uncle wani abu suka saka min a ciki" Wasu zafafan hawaye ne suka sauko a gurguje kan kumatun shi yace"wasu mazan ne suka saka miki abu a cikin jikin ki? um um uncle Anti ce ita da qawar ta...... What!Leesa a ina kika ganta?lokacin da na fita mota,, Nan ta gaya masa komai har dukan da suka mata. yace" ya zama dole nabi leesa a Nigeria domin na tabbatar ta bar qasar nan,bcs baza ta yi wannan 6arnar ta zauna ba. Yana gama fad'ar haka yace"ina so dan ku ba mu guri zan duba Afrah"ba musu suka fita sae dai kuma Afrah taqi yarda ya duba ta a cewar kunya take ji ,bai matsa mata ba ya kira wata likita ta duba ta inda take sanar da shi ya kwantar da hankalin sa wannan stick da suka saka mata bai kai ga sun 6allah mata budurci ba kuma zafin da take ji sun d'an ji mata ciwo ne a gurin da kuma zafin dukan da suka mata sae duk jikin ya d'auka amma banda haka ba wata matsala da ta samu" Ajiyar zuciya ya sauke sannan ya mata godiya cikin harshen larabci kafin take fita. Nan ya zauna ya kalli Afrah da ta shagwa6e fuska kafin yayi magana ta riga shi da cewa "uncle muje gida ni bana son za man asibiti"bai riga ya bata amsa ba sae ga Billy da Hakeem sun shigo tare da fad'in "Alhmadlh tunda ta farfad'o mu zamu tafi masaukin mu"Farhan yayi musu godiya sosai kafin suke yin musanyar number acewar zasu sake had'uwa kafin su bar garin. Daga haka suka fita sannan suma su farhan suka bi bayan su.
Da suka je gida farhan ya tasa Afrah gaba ta sha tea sannan ta shiga wanka. Bayan ta fito y riqo hannun ta yana ta6a jikin ta yace"Afrah baki gasa jikin ki yanda nace ba " Uncle zafi, to ai zafi ke fitar da zafi don haka muje na gasa miki jikin da kyau idan kina so kiyi saurin jin sauqi....Uhm uncle pls just leave it,,olryt zauna a nan , nan ta zauna inda ya nuna mata wato kan bed, yaje ya d'obo ruwan zafi a bowl dauke da d'an qaramin towel yazo ya xauna kusa da ita zai fara gasa mata jikin ta. Magana take qoqarin yi yayi saurin d'ora yatsan shi kan lips d'in ta tare da girgiza mata kai yace"kwanta" hakan yasa ta had'iye hawayen da suka cika mata ido ta kwanta kamar yanda ya umarce ta sae kame kame take sbd towel d'in jikin ta guntu ne sosai. Bai kula hakan ba ya fara gasa mata jikin ta duk zafin da take ji bata nuna ba sbd fushin da take. ya d'an jima yana gasa mata fuskar ta da cinyoyin ta sannan ya umarce ta da ta juya domin ya gasa mata bayan ta. Ba musu ta juya wanda bai fara gashin ba sae da ya zare towel ya kaishi iya qugunta ta, sosai yaji tausayin ta sbd yanda bayan ta yake cike da kwancin bulallai da alama da belt suka dake ta. Hakan ya dake ya fara gasa mata gun inda kan tsananin zafi ta kasa haqura ta fara kuka ciki ciki , Farhan ya tsaya cak yana kallon ta yace"Afrah" cikin kuka ta tashi had'e da towel d'in da ta riqe a qirjin ta ta fad'a jikin farhan tana roqon ya daina zafi take ji hannun sa yakai a hankali yana shafa bayan ta tayi saurin qara mannewa a jikin sa hakan yasa ya daina sbd ya fahimci zafi take ji. Wani magani ya d'auko yace ta shafa koina a jikin ta shi zai shiga wanka tayi saurin rirriqe shi tace"dan Allah uncle kar ka tafi ina tsoron Anti tazo ita da qawar ta"share mata hawaye yayi sannan yace"my Afrah baza su zo ba"baza ka sani bane uncle sbd ka shiga wanka ka bar ni ni kad'ai a d'aki"dafa kafad'un ta yayi yace"ya zamuyi kenan Afrah gashi ina son na shiga wanka"nidai dan Allah uncle kar ka tafi ka barni, yace"shikenan naji zo muje ki zauna a toilet corner har na fito. Nan yaja hannun ta suka je ya bar ta toilet corner ya shiga bayi ya rufe,duk tabi ta tsorace ta kame a jikin qofa tana ji kamar ta bishi. Bai jima ba ya gama wankan ko tsane ruwan jikin sa bai yi ba ya daura towel tare da bud'e qofa wanda hakan yasa Afrah dake manne jikin qofa ta fad'o sae kan qirjin sa tare da fad'in"wayyo unce!sorry Afrah" ya fad'i haka ne yayinda ta qara qanqame shi kamar wacce zata shige jikin shi , Shiru yayi yana mai sauraren yanda numfashin ta ke sauka a hankali kan qirijin sa hakan yasa yake d'an jin wani sanyi sbd d'igo d'igon ruwan da ke kan jikin shi
Sun d'an jima tsaye a gurin har ya ga alamar tana son tayi bacci shiyasa yaja ta suka je kan bed duk ta wani qundundune shi tare da rungume hannun sa a qirjin ta da haka har tayi bacci. Farhan kuwa sae kallon ta yake yana tunanin yanda zai zare hannun sa domin ya shafa mata magani kuma ya samu yayi shirin bacci sae dai kuma baya son ya tashe ta nan ya kai d'ayan hannun sa ya rage hasken wuta tare da jawo blanket ya rufa musu jikin su.
*Billy giro 😊&Futha Luv💅🏻* 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅 [02/10, 11:43 a.m.] Futha lurv💅🏻: [ 10/1/2016] 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅 *```~AFRAH KO AMRAH ```~* 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅
*```Na Bilqis Sidibe 💅🏻&Bilkeesu giro😊```*
Futhalurv.WordPress.com
*```🏅39🏅```* Guraren qarfe hud'u farhan ya farka sbd yana son yayi nafilfili kafin sallar asuba. Wanda yayi mamakin har yanzu hannun sa na maqale a qirjin Afrah. Yaye blanket yayi yana kallon d'an rabin mamman ta da suka soma fitowa kasancewar towel d'in ta da ya d'an zame murmushi yayi domin shi bai zaci mamman nata ya fara girma haka ba, tashi yayi kafin yake gyara mata towel yaje yayi arwala ya saka jallabiya ya kabbarta sallah.
Yana cikin sallah Afrah ta farka taje cike da shagwa6a ta kwanta kan qafafun sa ba tare da ta lura da cewa bai riga ya sallame sallar ba. Bayan ya sallame ya shafi kanta tare da fad'in"Afrah Sallah fa nake yi ban ko sallame ba kika zo kan jikina" To uncle ai kaine ka tashi ka bar ni bayan kasan tsoro nake ji, to naji yi haquri sauka kan jikina ina so na qarasa sallar, ba musu ta sauka ya bata pillow ta d'ora kanta a kai. Har ya gama sallah haka take kusa da shi kwance ,kiran sunan ta ya shiga yi domin ta tashi tayi sallar asuba. Ta tashi da qyar cike da jin bacci har ta kai bakin qofar toilet ta juya tace"dan Allah uncle kar ka fita ka bar ni"yace"inshaAllah"
Koda ta fito ta same shi ya duqufa yana karatun qur'ani. Sae da ta saka tufafi sannan ta yi sallah tana gamawa Farhan ya kalle ta da mamaki yace"my Afrah wannan sallar sharp sharp haka?turo baki tayi tace"he uncle nida naga na jima ina yi....wane jimawar ina cikin karatun suratul fijir ban ko kammala ba amma har kin qarasa sallah da addu'a da komai anya Afrah kina yi ma Abba da umma Addu'a kuwa......Haba uncle nifa bana son haka idan ban musu ba wa zanyi ma, ok sorry amma daga yanzu ina son kafin kiyi sallar asuba ki riqa yin raka'a biyu na nafila bayan kin gama sae ki d'ora da karatun qur'ani kafin ki kwanta sbd hakàn na da kyau kinji.....uncle nifa banyi girman da zan fara haka ba....hm amma ai kinji hausawa sunce icce tun yana d'anye ake tanqwasa shi domin idan ya bushe baya tanqwasuwa don haka shiyasa nake son ki fara tun yanzu koda zaki girma kin saba baza ki d'auki abun a wahala ba kuma ai girma ya fara zo miki.... a ina uncle? Wannan ba alamar girma bane"ya fad'i haka ne yayinda ya nuna qirjin ta,cikin 6acin rai ta kalle shi tace"nifa uncle ban girma ba kuma sae na girma ko zan fara " Da mamaki Farhan ya bi ta da ido ta cire hijabin jikin ta ta jefar ta kwanta kansancewar yau weekend ba school kuma ko akwai school bai yi niyyar kai ta ba sae ta ji sauqi tukun. Ajiyar zuciya ya sauke ya ci gaba da karatum qur'anin sa.
10:00am Ta farka ta samu har Farhan yayi wankan shi cikin riga blue da farin wando three quarter. Bai san da tashin ta ba sbd ya bada bayan shi yana neman wani abu a cikin wardrobe, Sae jin yayi ta rungumoshi ta baya tace"good morning uncle" Bata jira me zai ce ba ta tafi toilet a gurguje sbd fitsarin da take ji. Bata fito ba sae da tayi wanka ta shirya cikin irin kayan farhan wato riga blue da farin wando three quarter dai dai jikin ta. Fitowa tayi ta same shi zaune a falo yana break fast. Nan taje ita ma ta d'ebo nata break fast tayi zaune kusa da shi tana ci duk tabi ta cika shi da surutu farhan ya share ta kamar ma bai san da zaman ta a gurin ba. Tace"uncle....kan ta qarasa ya watsa mata idanun shi tayi saurin kama bakin ta a cewar ta daina srt sbd yasha hanata surutu idan tana cin abinci. Har ta gama bata sake magana ba, se kwanciya tayi kan jikin sa yasa hannu ya ture ta yace"tashi ki bani guri kuma kar ki sake min magana bare ki ta6a ni!a raunane tace"uncle me na maka?shiru ya mata yaci gaba da kallon shi,ta riqo hannun shi tace"pls uncle me na maka? Tsawa ya daka mata har sai da ta tashi ba shiri idanun ta suka cika tap da qwallah , yace"ina wasa da ke ne Afrah da har zan ce kar ki sake ta6a ni ki ta6a ni ko kuma ance miki ina shiri da wad'an da basa son ibadah ne,don haka tun da ba kya son ibadah ba ruwana da ke daga yau. Kuka ta fashe da shi ta tafi da gudu zuwa sama sae gashi ta dawo d'auke da carpet da hijab had'e da qur'ani taje gaban farhan tayi kneel dawn ta ajiye kayan a gaban ta sannan ta kama kunnen ta ta fara magana cikin kuka "dan Allah uncle ka daina fushi da ni wlh zanyi duk abinda ka ce a yanzun nan" A yanzu ake yin sallah? eh naga a gida gwaggo nayin sallah irin lokacin nan kuma kana yi har na tambaye ka wace irin sallah ce kace min walha,shine sae aka ce miki idan kika yi sallah dan wani abu ba don Allah ba,Allah zai baki lada, ai don Allah zanyi sallar.... Ba gaskiya bane... Allah da gaske nake...nace ba da gaske bane! kuma ki tashi ki bani guri tun da sae don fushin da nake yi dake zakiyi sallar domin da banyi fushi da ke ba ko zancen sallar baza ki d'auko ba . Wayyo uncle zanyi da gaske Allah kuwa. Komai bai ce mata ba ya kalli agogon da ke sakad'e a hannun sa ya tashi ya haura sama. Bin bayan sa tayi har zuwa d'akin shi ya fara sallah nan ta saka hijab ita ma ta fara sallah. Bayan sun gama ya jima yana adu'o'i sannan ya nemi guri ya kwanta sbd tun tashin da yayi qarfe hud'u bai koma kwanciya ba se yanzu. Afrah wacce har sukayi sallah suka gama bai ce mata komai ba duk da kuwa yasan da zaman ta. Cike da son tayi kuka tayi tsaye tana kallon shi har yayi bacci. A hankali ta hau kan gadon ta shige jikin sa farhan da har baccin sa ya fara nisa ya bud'e idon shi yana kallon Afrah wacce tayi hanzarin tashi kan jikin sa jikin ta sae qyarma yake sbd tsoron kar ya dake ta shiyasa take neman guduwa kan gadon. Hannun ta ya riqo gam ta shiga bashi haquri tana fad'in "uncle dan Allah kayi haquri wlh bazan sake ta6a ka ba" Bai kula ta ba sae jawo ta yayi ya matse ta a jikin sa se duk ta kasa qwaqqwaran motsi face kuka yayinda hawayen ta ke sauka kan fuskar shi sbd yanda ya had'e fuskokin su har suna ta6a lips d'in juna. Sae da taci kukan ta har ta gode Allah bai ce mata komai ba face idanun sa da ya rufe kamar mai bacci yana sauraren sautin kukan ta. Sae da tayi shiru don kanta sae sauke ajiyar zuciya take sannan ya sassauta riqon da ya mata tare da bud'e idanun sa a hankali yana kallon yanda idanun ta sukayi jajir. Yace"Afrah meyasa kika yi sallah a dalilin waye? sbd na fara koyo kamar yanda kace koda zan girma na saba, idan kin min qarya Allah kuma fa? Bazan iya masa qarya ba, idan kinyi ibadah don wani ? Allah ba zai bani lada ba. Idan kin kyautata rayuwar ki? kaina na yiwa, idan kuma kika 6ata fa? ban 6ata ta kowa ba face tawa, kenan kinsan duk abinda bawa yayi mai kyau da marar kyau ba zai rage Allah da komai ba, ba kuma zai qara sa da komai ba?eh uncle, ryt to da kika yi sallah kina da arwala ne ?eh kasan ka gaya min cewa ako yaushe na riqa kasancewa da arwala sbd hakan wata kariya ce,,mashaAllah ya fad'i haka ne yayinda ya share mata hawaye cike da jin dad'in yanda bata manta abu komai dad'ewar shi wanda jin dad'in hakan yasa ya kai bakin sa a hankali kan nata ya tsotsi lips d'inta kamar yanda yake yiwa matar sa marigayiya Amrah idan ta faranta mishi rai. Sai dai yana tuna Afrah yarinya ce kuma baya son ya fara mata abubuwa tun yanzu shiyasa yayi saurin ya dainawa, ya jaye bakin sa a hankali tare da cire mata hijabin jikin ta inda tsoro tsoro ta yarda ya cire mata hijabin sbd ba abinda ta tuna sae wannan ranar da leesa ta cece ta a hannun shi bata manta yanda lips d'inta yasha tsutsa. Shima ya fahimci abinda ta tuna hakan yasa ya kwantar da kanta a qirjin sa ya shiga shafar sumar kanta a hankali yace" yi baccin ki ba abinda zan miki. Tsoro tsoro ta qara lapewa a qirjin sa wanda bata yarda tayi bacci ba har sae da taga yayi ,farhan da ba baccin gaske ne yayi ba ya bud'e idon sa had'e da murmushi sannan ya qara rungume ta tare da lumshe idunun sa yana sauraren yanda take ajiyar zuciya da haka har yayi bacci.
Baccin su yayi nisa sosai sae kawai Afrah ta tashi zaune tana son kai hannu a bayan ta kamar mai jin qaiqayi Farhan yace"Afrah lafiya? uncle zafi rigan yana damu na ,oh Afrah dama nasan bai kamata ki saka riga irin wannan ba, backless ya kamata ki saka ta yanda gurin zai riqa shan iska . Nan ya tashi ya d'auko er fincikar riga backless blue in colour ta kar6a taje toilet corner ta saka sae dai ta kasa d'aure zaren baya na wuya kawai ta d'aura tazo farhan ya d'aura mata na baya ya d'auko magani ya shafa mata wanda da qyar ya qarasa shafa mata magani sae kuka take wai maganin da zafi bayan ba wani zafi da yake da gurin dai ne bata son a ta6a sbd har yanzu a kumbure yake kuma duk bayan ta yayi ja ba kyan gani. Pillow ta jawo ta kwanta ruf da ciki farhan"yace ba dai bacci ba kinga lokacin sallah ya kusa,eh uncle ba bacci zanyi ba zan d'an huta kafin lokacin sallah yayi. cikin tausayi ya tsure bayan ta da kallo yana tunanin hukuncin da zai yiwa leesa idan yà had'u da ida.
*```Billy giro😊&Futha lurv💅🏻```* 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅 [10:21PM, 11/30/2016] Billy Geeero: *```[10/2/2016]```* 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅 *```AFRAH KO AMRAH ```* 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅
*```Na Billy giro 😊&Bilqis Sidibe💅🏻```*
*Futhalurv.WordPress.com*
*```🏅40🏅```* Bayan sunyi sallar zuhur suka ci abinci sukayi wanka wanda kafin su shirya sae da Farhan ya gasa ma Afrah jikin ta.
Guraren qarfe shida na yamma sae ga Hakeem da Billy sun zo gidan ba mamaki farhan ya tarbe su sbd yasan da zuwan su a cewar zasu zo duba Afrah. Afrah da ke gaban TV tana game ta juyo ta gaida su sannan taci gaba da game. Farhan ne yaje ya d'auko musu abin sha . Sannan ya kar6i sukee da ke hannun Hakeem sae wasa yake mata yana ji kamar ace er shi ce. Billy tace"Afrah ba a ko zowa mu qara gaisawa" Uhm yi haquri Anti gani,nan Billy taja hannun ta ta zaunar da ita kusa da ita tana kallon bayan tare da yi mata ya jiki tace"Alhmadlh anti na fara jin sauqi"tace gud" kafin Hakeem ke tambayar Farhan ina matar gidan nan ne? Farhan yayi murmushi ya nuna Afrah ,inda sosai Hakeem yayi mamaki yace"haba banda zolaya fa"Farhan yace Allah da gaske nake gaya maka"nan ya gaya mai yanda auren ya kasance sanñan ya gaya musu yayi auren farko ammà mtr ta rasu. Hakeem yayi ajiyar zuciya yace"Allah yaji qantà ya kumà bakà ikon ci gaba da riqe Afrah amana" Farhan yace" Amin"
Billy da har yanzu bata daina mamaki ba ta kalli Afrah tace"yanzu er qarama da ke kinyi aure ,wayyo Allah kamar ace nice er qarama aka min aure..... to ba ke bace" cewar Hakeem ,Billy ta rufe mai baki kafin take ce ma Afrah"muyi canje na dawo ke ki koma ni, sbd ina son naji ya kike ji a matsayin ki na er qarama da aure a kanki, Kunya Afrah taji tayi saurin rufe fuskar ta da tafin hannunta ta tafi da gudu tana fad'in"nifa Anti ban isa aure ba uncle wasa yake muku" Billy ta tashi da dariya zata bi bayan ta Hakeem yace"kar6i sukee kije can ki shayarda ita....oh Bobby takura ni kake son yi ka san fa sukee bata shan mamma yanxu sae taga dama,yi haquri dai kije da ita kinji ba wai ina son takura ki bane kin san yunwa take ji, ba musu ta kar6e ta taje d'akin Afrah. Farhan yace"er bata da lafiya ne da bata shan mamma?eh wlh mun d'an fito yawon shaqatawa ne inda tun a dubai ta fara rashin lafiya shine da muka zo Oman muka kaita asibiti wanda yanzu ta fara jin sauqi. To Allah ya qara sauqi Hakeem yace"Amin"
Sae dare suka koma masaukin su wanda nan take Billy da Afrah sukayi sabo da juna har Afrah taji kamar ta bi su har dai yanda taji dad'in wasa da sukee.
*_```Washe gari```_*
Afrah ta fito daga toilet cikin fushi tayi tsaye akan farhan dake wani aiki kan laptop ba tare da ya d'ago ya kalle ta ba yaja hannun ta ya zaunar da ita kusa da shi ya rufe laptop sannan ya fuskance ta yace"meye na fushi ko zancen tafiyar ne kike ma fushi har yanzu,Afrah na gaya miki ki daina sa ranki kan abun da kika san baza ki same shi ba sbd wahalda kaine kawai amma kinqi ji sae wahalda kanki kike why? ni dai dan Allah uncle kaje da ni sbd ko zama nayi ba school zanje ba bcs kasañ har yanzu bayana bazan iya saka riga ba,cikin er damuwa ya sauke ajiyar zuciya yace"pls try to understand kwana biyu kawai zanyi kuma just bcs of neman leesa ko so kike leesa ta ganki ta sake guduwa dake in yaso su sake miki wani dukan ita da qawar ta? um um bana so,,, to kiyi zamanki kinji,,,to uncle idan kaje zaka dawo da Amrah?Aa,, meyasa? sbd haka yafi kunfi ku yi karatu idan ba kwa kusa da juna...amma shine kwanaki kace min Abban ta zai kawo ta ashe wayo kake min.... no na dai canza shawara ne...dan Allah ka sake canja wata shawarar tazo muyi karatun mu a nan ko baza ka iya d'aukar nauyin mu bane? Sosai zan iya amma baza ta zo ba....Allah idan baza ta zo ba sai na bika ba tare da ka sani ba,,, kina fita leesa zata kama ki ita da qawar ta,,Uhm Uhm Uhm, nan ta zarce tana kukan ta na shagwa6a.
Farhan ya jawo ta yana rarrashi a cewar tayi shiru zai yi waya, bata yi shirun ba sae ma volume da ta qara, ya d'aga wayar yayinda yake ci gaba da lallashin ta. Bai wani jima sosai ba yace"ungo uncle JB zai yi waya da ke yaji kina ta faman rigima" Sae da ta share hawayen ta sannan ta kar6i wayar cikin muryar kuka take magana inda ta shiga roqon JB kan ya roqa mata uncle yaje da ita Nigeria. JB da yasan abinda ba zai yiyu bane hakan yasa ya rarrashe ta har ta haqura. Bayan sun gama wayar ta kwantar da kanta a kafad'ar farhan ta shiga neman wata game a wayar sa har ta fara buga game sae kuma ta d'ago tana kallon farhan tace"to uncle idan baza ka je da ni ba zaka kaini gun Anti Billy na zauna a can har ka dawo....Afrah su Anti Billy da zasu haura wani gari....amma uncle ai naji sunce sae sukee taji sauqi gabad'aya ko zasu tafi....to akan me ma zaki je gurin su su da suke zama a hotel kuma d'aki d'aya kiyi zamanki a 6angaren su Maman Amir mana....um um uncle nifa gsky wasa nake sonyi da sukee sbd ina son yarinyar sosai.....hm Afrah na dai fahimci yau rigima kike ji da yawa kwanta kiyi bacci na gaji da surutu haka. Nan ya kwantar da ita inda ya mata rumfa yana mai kallon yanda ta turo baki cike da son tayi kuka, ya shafo cikin ta yace "common ai nan da wasu shekaru inshaAllah zaki haifo Baby kiyi ta wasa da ita har sae kin gaji ba mai hanaki.... Allah ya tsare ni nikam bana son na haifu ai nayi qanqanta, ai ban ce miki yanzu ba .....koma yaushe ne bana so,yace "ai gwanda kiso" ya fad'i haka ne yayinda ya sauka kan jikin ta ya kwanta tare da lumshe idon sa yace "jeki duba wardrobe akwai wasu rigunan bacci backless da na siyo miki ki za6i d'aya ki saka kizo na d'aure miki baya" ba musu ta tashi taje ta d'auko farar riga wacce ke had'e da guntun wando inda farhan na kallo ta saka rigar sae dai sae da ta saka rigar sannan ta xare towel ta jefar da shi wanda idan tana fushi haka take 6ata guri ba ruwan ta. Farhan bai ce mata komai ba har tazo kan gadon ta kwanta ruf da ciki nesa da shi ba tare da ta nemi ya d'aure mata zaren bayan rigar ba. Shida kan shi ya matsa kusa da ita ya d'aure mata zaren.
*Futha lurv 💅🏻&Billy giro😊* 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅 [10:21PM, 11/30/2016] Billy Geeero: [10/3/2016] 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅 *```AFRAH KO AMRAH ```* 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅
*```Na Billy giro 😊&Bilqis Sidibe💅🏻```*
*Futhalurv.WordPress.com*
*```🏅41🏅```* Har washe gari fushi take da shi sae kallon sa take yana shirin tafiya . Bayan ya kammala shirin sa tsaf yaje gab da Afrah da ke zaune a bakin gado ya durqusa ya d'ora mata peck a goshi yace"my little princess har yanzu dai fushin ne...ni ka rabu da ni tunda baza ka je da ni ba kuma baza ka kaini gun sukee ba,,, hm Afrah kenan yi haquri zo muje na kai ki 6angaren su Maman Amir. Nan yaja hannun ta suka tafi inda da shigar su ta fizge hannunta ta nemi guri ta zauna wanda har farhan yayi sallama da su maman Amir , Afrah bata sake kallon ko gefen sa ba, duk ta cika sae qoqarin take ta fashe farhan ya lura da hakan amma ya basar sbd yasan da zarar yayi mata magana xata fashe mishi da kuka haka ya fita abin sa Amir ya raka shi. Tana ganin ya fita ta biyo shi da gudu tana kuka duk tabi ta qanqame shi ta hana shi shiga mota se roqon shi take ya kaita gun Anti Billy yace"dan Afrah kiyi haquri ki daina zancen nan" Tana jin haka ta sake shi ta koma daga ciki sae kuka take, kiran ta yake amma tayi banza da shi. Haka ya shiga mota jiki sanyaye sbd lokaci ya qure masa bare yaje ya lallashi ta.
_*```Nigeria```*_
Goggo ce ta fito da murnar ta tana tarbon Farhan tace"kai kuwa farhan tun jiya nake dubin hanyar ka har dare shiru ko lafiya? Wato na tsaya a dubai ne kuma koda na duba waya na kira ki se naga ashe na manta wayar a mota kan damuwar da na shiga na bar Afrah tana kuka duk da ba irin lallashin da ban mata ba amma taqi tayi shiru sae rigima... Ai ita Afrah ba a iya mata , To ya hanya? Alhmdlh. Tashi tayi ta d'auko mishi ruwa yayinda take fad'in "sae kuma naji wani d'anyen aiki da leesa ta aikatawa Afrah" haka ne gwaggo ai na gaya miki yarinyar bata da mutunci shiyasa nake son na nuna mata ni d'in bana da mutunci idan aka ta6o Afrah bana jin zan iya qyale ko ma wane ne,dole sae na nuna mata kuskuren ta. Gwaggo tace"Banji dad'i ba ko kad'an da leesa ta kasance haka, sbd sam bata yi kama da masu cutarwa ba innocent face ne da ita shiyasa kai tsaye naji yarinyar ta kwanta min a rai har nake d'aukar ta kamar er uwa" Ai gwaggo mutanen yanzu sae Allah,, tabbas haka ne, to ya jikin Afrah ? Alhmdlh,, inace gurin yana shan iska sosai kasan halin jikin Afrah jimawa take bata warke ba,gaskiya kam domin gurin har yanzu sae a hankali a kan dole ma na barato ai da bazan zo ba sae taji sauqi. To kai Farhan da ka taso kazo kana da tabbacin tazo ne?shine fa abinda ban sani ba amma zan bincika, but ya sunan anguwar su? Ai kaji kuskuren da mukayi ban ta6a sanin wacce anguwa suke ba bare zancen sanin gidan da take ko yaushe naso tambayar ta kamar an rufe min baki sae na manta, Ba damuwa gwaggo zan bincika idan ban same ta ba zanje Abuja a school in da take karatu, To Allah yasa ayi nasara,, Amin gwaggo.
```Washe gari```