Kenza eBookz

Afra ko amrah complete - Chapter 13

Afra ko amrah complete - Chapter 13

Afra ko amrah complete Chapter 13: Afra ko amrah complete Chapter 13. Bedsheets ya d'auko ya shimfid'a a kan gado. Sannan ya nemowa Afrah tufafin da zata…

4,435 words

Bedsheets ya d'auko ya shimfid'a a kan gado. Sannan ya nemowa Afrah tufafin da zata saka. Tana fitowa ta kar6i tufafi taje toilet ta shirya. Bayan ta fito ya bata fresh milk a cup ba musu ta kar6a tasha sbd yunwa take ji. Bayan ta gama yake tambayar ta ya jikin naki, cikin sanyin murya tace"naji sauqi"ok zan miki wata tamvaya ne kuma ina son ki cire kunya ki bani amsa,tambayar ita ce,yanzu a sabon yanayin da kika tsinci kanki a ciki idan aka yi sallah zakiyi ne ko kuwa?A'a,, meyasa? sbd sbd, sae kuma tayi shiru cikin jin kunya,,,yace sbd me sanar dani kinji? sbd duk mace mai haila bata da tsarkin da zata yi ibadah,, kamar me da me kenan? Kamar sallah da kuma azumi,,, shin zata tabbata ne baza ta qara yin sallah da azumi ba ko kuwa?Aa idan haila ya d'auke mata zata ci gaba da yin komai na ibadah,,,shin ya ake gane idan haila ya d'auke?idan jinin ya d'auke shine d'aukewar haila sae tayi wankan tsarki taci gaba da aikin ibadah,,,haka kawai ko kuwa idan jinin ya d'auke mata zata jira fitowar wani abu?a'a...eh malamin mu yace sae idan taga wasu fararen ruwa fari fat sannan ko za tayi wanka,, mashaAllah yanzu ina son idan jinin ya d'auke miki kuma kinga wad'an nan fararen ruwa sae ki sanar da ni domin naji yanda zakiyi wankan tsarki kinji,,ok uncle. Nan ya fita ita kuma tayi kwance sae jin take ciwon na qaruwa.

Haka ta yini tana fama da ciwon ciki farhan duk yabi ya damu sae zirga zirga yake zuwa d'akin su. guraren qarfe takwas na dare ta samu tayi bacci sbd wata allura da yayi mata,amma kamar kar ace sha biyu tayi ciwo ya dawo sabo , ihu take tana juyi kyace fitar rai ne take. Duk inda hankalin Amrah yake ya tashi kuma tayi bala'in bata tausayi domin ita nata ba haka yake mata ba lafiya take farawa har ta gama. A rikice taje ta qwanqwasa ma farhan.

Koda suka zo har ta fad'o kan bed tana ci gaba da juyi a tsakiyar d'akin. Da sauri farhan yaje ya tallabota jikin sa yana rarrshin ta kan ta daina ihu tana fizgar jikin ta hakan kesa tana jin zafi da yawa, ba musu ta daina amma duk tabi ta rirriqe shi tana wani marayen kuka,tace"wayyo Allah uncle zafi sosai don Allah ka barni nayi ihu ko zanji sauqi"hava Afrah meye amfanin ihu ai addu'a y kama ta kiyi,,,ka min uncle ni bazan iya ba,to ya isa zan miki addu'a sae kiyi shiru ki daina kuka. Nan ta qara shigewa jikin sa sbd yanda cikin ya qara mird'a mata har tana ji kamar ace da zata ga ciwon da tayi mishi gunduwa gunduwa da wuqa amma ina ba hali, sae ihu take qoqarin yi farhan yayi saurin rufe mata baki da nashi, kasancewar d'ayan hannun sa yana riqe da ita d'ayan kuma yana shafa mata cikin ta. Nace ko ya manta da Amrah na tsaye a kansu ne oho domin na fahimci ciwon ya firgita ta shi da yawa. zare bakin nasa yayi yana mata addu'a sae kuka take ciki ciki har ta daina fitar da sautin kukan sbd sauqin da ta fara ji. Tace "uncle zafi nake ji " nan farhan ya kalli rigar jikin ta duk ta jiqe sharkaf da zufa kuma gashi yaga alamar ba half vest a jikin ta . Yace "tashi muje kiyi wanka"um um uncle bazan iya ba kawai ka watsa min ruwa naji sanyi " Nan yace"Amrah ta taimaka masa da ruwa da qaramin towel. Bayan ta kawo masa ya jiqa towel d'in yana shafa mata a jikin ta amma ita sam hakan bai mata ba sbd zafin da take ji ya wuce misali duk da splt d'in da ke kunne. Nan ta nemi a bata ruwan sanyi Amrah ta kawo mata ta kar6i ruwan tasha kad'an ta zube sauran a qirjin ta,tace"uncle irin su nake son ka watsa min"no Afrah zakiyi mura ne bara ma na cire miki rigar na miki wanka.... Um um uncle bana so nidai ka barni haka. Haka ya barta har ta koma bacci sae ajiyar zuciya take kan jin dad'in ruwan sanyin da ta watsa a qirjin ta. Farhan ya d'auke ta yaje ya kwantar da ita sannan yaje ya nemo rigar bacci yace"Amrah kashe min bedside lamp ina so zan canza mata riga" ba musu ta kashe. Inda a hankali farhan ke son cire ma Afrah riga gudun kar ya tashe ta, amma yana ta6a rigar Afrah ta riqe rigar sosai kyace ranta ne ta riqe kar ya tafi ya barta. Cikin shagwa6a tace"uncle ni ka bar min abu ta da ita zan yi bacci"shike nan naji, nan yaja blanket ya rufa mata iya qirjin ta ya bar d'akin.

*4 days latter*

Afrah ce a kwance tana bacci duk tabi ta rame sbd tun wannan ranar bata qara lafiya ba sae yau.

Tashi tayi daga bacci taje toilet tayi fitsari ta fito ta kalli agogon d'akin 3:00pm D'akin farhan ta nufa ta samu ya fito daga wanka kenan yana d'aure da towel iya qugu gashin qirjin sa ya kwanta luf. Tsaye tayi ta duqar da kanta qasa tana wasa da zoben yatsan ta. Da kansa ya qaraso gurin ta ya riqo en yatsun ta yace"kin tashi daga bacci? Eh ,,,to je kiyi wanka kinsan zamu fita bayan sallar la'asar,ok uncle dama yau zanyi..... sae kuma tayi shiru, yayi d'an murmushi yace"ko zakiyi wankan tsalki ne? Eh ,that's gud, to zo mu zauna ki gaya min yanda zakiyi. Bayan sun zauna yace"ke nake saurare" Cikin natsuwa ta fara da cewa" da farko zan nemi ruwa masu tsalki a buta ko a mazubi mai kyau tsalkakakke sannan na wanke hannu na sau uku idan da mazubi ne zan karkata mazubin bazan saka hannu a ciki ba sannan nayi tsarki mai kyau after that sae nayi arwala sannan na wanke gefen dama na sau uku haka gefen hagu bayan haka sae na zuba ruwa a kaina na bubbuga na kuma murza ta yanda ko wane matsirar gashi zai samu ruwa, zanyi haka har sau uku sannan daga qarshe na cud'anya jikina gabad'aya na kuma tabbatar ko ina ya samu ruwa. Ajiyar zcy ya sauke yace"ya naji ba abu d'aya abunda shi ya kamata ace na fara ji"me ke nan uncle? Niyya wacce ta zamo dole,baza ki fara wanka ba sae kin sa niyya a ranki cewa ga wankan da zakiyi sannan ko zaki fara kinaji,, eh naji,,to yanzu idan kinyi wanka zaki jira sallar la'asar ne ko kuwa? Aa zanyi zuhur sbd har yanzu muna kan lokacin ta,,yauwa to zaki ranka sallolin da suka wuce ki ne ko kuwa? Ba zan ranka su ba sbd babu ramakon sallah ga macen da ke haila ko jinin biqi haka kuma ko mahaukaci idan Allah ya yaye masa haukar ba zai rama sallolin da bai yi ba a lokacin da yake cikin haukar sbd Allah ya d'auke masa alqalumma,, gud then da ace cikin azumi ne tazo miki shin zaki ranka azumin ko kuwa shima baza ki ranka shi ba?dole zan ranka shi,,,to meyasa mai haila da mai jinin biqi basa ranka sallah amma suna ranka azumi?sauqi ne daga gurin ubangiji ya d'auke mana sallah sannan ya umarce mu da mu ranka azumi. That's gud my Afrah Allah ya qara miki fahimta da mayar da hankali a class tace"Amin kafin yake zare mata zoben hannun ta yace"ba a wankan tsarki da zobe"meyasa uncle? sbd shi wankan tsalki abu ne da ake son ko ina ya samu ruwa kinga kuwa xobe zai iya tare wani gun. Dan haka ki kiyaye kuma ki kula har cikin ramin cibiyar ki ,ki tabbatar ya sami ruwa,,, inshaAllah. Daga haka ta fita.

Bayan ta fito daga wanka tayi sallah ta shirya sae ga farhan ya shigo ya same ta zaune gun dressing mirror tana rolling kanta da top yace"my Afrah har kin kammala ?eh, sallah fa? Ita na fara yi kafin komai yanzu jira nake ayi la'asar nayi,ai amma yi yanzu na fito daga masallaci but ina fatar yanda kika sanar da ni wankan haka kikayi baki sa kasala ko mantuwa a ciki ba? Ba ko d'aya,yayi kyau, Amrah bata dawo bane? Ina taje ne dama ina so na tambaya,tana 6angaren maman Amir tana taya ta aiki idan kin yi sallah sae kije ki kira ta bcs ta san da fitar cikin shiri ma ta fita,,"tam"cewar Afrah kafin farhan ke fita daga d'akin.

Tana gama sallah taje ta kira Amrah suka wuce shopping.

Da murna suka dawo sbd isasshin kud'i farhan yaba kowanen su suka sayi duk abinda suke so.

Da dare ya tasa su gaba yana qara fahimtar da su karatun islamiya dana boko wanda sunyi two hours kafin suke shiga bacci.

Bayan kwana biyu Amrah ce da Afrah a d'aki Afrah na sanye da vest mai d'an sisirin hannu da wando three quarter sae yarfi take da hannun tana fad'in "Allah Amrah ban san ta yanda zan sanar da uncle ba ga gurin zafi yake min sosai" Kije ki sanar mishi man domin lafiyar ki tafi miki komai idan kuma kika sa kunya d'an qaramin abu yazo yaja miki matsala,, to Amrah ya zan ce dashi? Just kije masa a shagwa6e yayinda zaki cire kunya ki sanar da shi abinda ke damun ki" Olryt Amrah thank u bara naje naga idan bai fita ba bcs naji yace fita zai yi.

Tana shiga d'akin shi ta same shi cikin shiri yana qara taje gashin kansa , ta jikin mirror ya hango ta yace"my Afrah ya akayi? A shagwa6e ta qaraso gurin shi sae yarfi take da hannu tana fadin"uncle wani abu ya fito min a breast d'ina since yesterday night sae damuna yake yana min zafi da qaiqayi "da kulawa ya kalle ta ya daina duk wani aiki da yake yace"my Afrah shine baki sanar dani ba sae yau,, sorry uncle... Olryt muga gun..No uncle abun fa a kan jikin mamma na ne, kawai dai na gaya ma ne don ka siyo min magani na shafa,,, to yaya zan gane maganin da zan siyo miki bayan banga yanda abun yake ba,,nidai uncle ba sae ka gani ba ka siyo min kawai,no Afrah ba fa zki nuna min mamman gabad'aya bane kawai inda wannan abun yake zaki nuna min,, maqale kafad'a tayi tace"gasky duk da haka ina jin kunya....wane kunyar ni ba mijin ki bane ko don kinga har yanzu rainon ki nake,, hm uncle wane mijin Allah ni banyi aure ba,, hm Afrah wanda aka d'aura ni da ke fa? Ai wannan da wasa ne... Naji nuna min na tafi sauri nake tun d'azu Baban Amir ke jirana zamu fita... gasky bazan iya nuna maka ba,,gyada kafad'un sa yayi yace"shike nan idan abun ya lallata miki mamma sae a cire mamman kinga kinma huta da wani nauyi, then ni kinga tafiya ta.....da sauri ta sha gaban shi tare da riqe mishi hannu tace"dan Allah uncle ka tsaya wlh bana son a cire min mamma,to ya kenan tunda kince baza ki nuna min ba. Ba yanda ta iya tace"to zan nuna maka d'in"yace "ok nuna min". Amma fa sae ka rufe idon ka, kuma to na rufe, nan ta shiga d'aga vest d'in ta a hankali sae yi take tana kallon shi idan bai bud'e idon sa ba har ta bud'e iya gurin da abun yake wato qasan mammanta, sannan ta riqo hannun sa ta d'oro babban yatsan sa akai tace"ta6a kaji yanda ya min,, naji yanda yayi saura naga yanda yayi,...Uhm Uhm wai me yasa kake son sae ka gani? Sbd naga idan nono mata ta ya isa saka brazia.... Kunya taji sosai tayi saurin rufe mamman ta ta rufe fuskar ta da tafukan hannayen ta tace"wayyo Allah uncle kasa naji kunya sosai Allah mamma na bai yi qatoton da zan saka bz ba...Oho ni ya zan gane idan ba a nuna min ba,dan Allah uncle a ajiye zancen nan kunya nake ji,to na daina me kike so yanzu? tunda kaji yanda abun yake sae ka siyo min magani,olryt xan saka miki maganin gargajiya domin ban san yaushe zan dawo gidan nan ba idan muka fita, eh koma mene a saka min nidai na samu ya daina min ciwo. Nan ya nufi kitchen ya debo gishiri inda sae da ya d'an jiqa shi da ruwa yazo yace"bud'e gurin na shafa miki"...um um ni xan shafa abuna yace to kar6i" ya fad'i haka ne yayinda ya saka mata gishrin kan yatsan ta ,tace"to ka rufe idon ka man,hard"e hannayen sa yayi tare da fad'in "na rufe". Nan ta tura hannun ta cikin vest tana shafawa wacce idon ta na kan farhan kar ya bud'e idon shi bata sani ba. Ihu ta saki tana tsalle tace"uncle zaka kashe ni wlh zafi ne da abun" farhan da bai riga ya bud'e idon sa ba sae qoqarin dariya yake sbd da gayya ya mata hakan. Koda ya bud'e idon sa hawaye sha6e sha6e a kan fuskar ta sae yarfi take da hannu,sae duk yaji ta bashi tausayi yaga kuma rashin kyautatawar sa har dai da ya tuna jinin ta mai saurin jin zafin abu ne bare ko banza gishiri zafi ne da shi. Damuwa ce ta bayyana fal a fuskar sa kafin yake cewa "am sorry my Afrah tace"uncle ka cire min zafi ne da abun" To kukan ya isa haka muje mu zauna na rage miki kaifin gishirin. Nan suka je kan bed suka zauna sae kuka take ba kama hannun yaro, sae duk ya qara jin bai kyauta ba. Inda a hankali yakai hannu yana yaye mata vest, yana gab da bud'e mamman ne ya rufe idon sa ya qara matsawa gab da ita tare da d'ora harshen sa akan jikin mammanta yana lashe mata inda ta saka gishirin wanda yayi 1mnt kafin yake d'agowa. Ya jawo ta ya rungume yana ta faman rarrashi.

DON ALLAH KUYI HAQURI MAKARANTA AFRAH KO AMRAH A LOT OF U KUN MIN MAGANA BAN SAMU NAYI REPLY BA SBD MATSALAR DA WAYATA TA SAMU WANDA KO YANZU BAN KAMMALLA GYARA TA BA BARE HAR NA HAD'A GRP D'IN DA NACE . SHIYASA NAKE MAI BAKU HAQURI DOMIN KO YANZU ZAKU SAKE JIN MU SHIRU. LUV U ALL SAI KUMA WANI JIQON IDAN ALLAH YA SAKE HAD'A MU IDAN KUMA NA MUTU INA MAI NEMAN YAFIYA A GARE KU DOMIN BA KASANCEWAR KA MAI LAFIYA KESA KA CI GABA DA RAYUWA BA KO YAUSHE ALLAH ZAI IYA KAR6AR RANKA. ALLAH DAI YASA MUYI KYAKKYAWAN QARSHE YA KUMA SA MU KASANCE ALJANNAT FIDDAUSI. AMIN.

*Billy giro😊&Futha lurv💅🏻* 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅 [10:21PM, 11/30/2016] Billy Geeero: 10/12/2016 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅 *```AFRAH KO AMRAH ```* 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅

*```Na Billy giro 😊&Bilqis Sidibe💅🏻```*

*Futhalurv.WordPress.com*

*```🏅45🏅```*

lallashi yake amma kamr qara mata qarfin kuka yake yace"my Afrah kukan ya isa haka mana ina ce na rage miki kaifin gishirin"uncle har yanzu fa akwai ciwo gun inda baka cire kaifin gishirin ba,wane gun nuna min ba musu ta nuna masa sbd ba a jikin mammanta bane close to gurin ne wato kan awazzu . Koda ya duba gurin ya yanke tamkar yankan reza duk yayi jajir . Yace "Afrah ya akayi haka akaifa ne da ke garin susar wannan qurjin kika jima kanki ciwo haka? Bata iya cewa komai ba sai saurin 6oye yatsun ta tayi sbd tasan idan yaga qunbar da ta bari zata sha fad'a ne ba kad'an ba. Yatsun ya riqo d take ta faman 6oyo, gaban ta sae dukan uku uku yake ganin ya bude yatsun yana kallo. Murya qasa qasa yace"Afrah kar fa ki manta ke musulma ce er musulumai, jikanyar musulmai, amma kike barin qunba sae kace arniya wane irin abu ne wannan sau nawa zan hana ki amma qinqi ki daina bayan kinsan ba kyau shin ko kinsan girman zunubin da ke tattare da wanda yasan abu amma ya take sani ,dan Allah Afrah meyasa ba kya jin magana ne wai ni kam? Shiru tayi bata iya cewa komai ba. Haka shima ya tashi ba tare da yace komai ba . Afrah ta bishi da ido har ya fita.

Cikin rashin jin dad'i ta koma d'akin su . Amrah tace"me yake faruwa ne Afrah, kin kasa nuna masa ne ko kuma qurjin yana da had'ari ne? Ba ko d'aya ,kinsan uncle baya son gani na da qunba shine ya gani,gashi tun jiya kinsan nake ta fad'in ina son na cire amma ban sami nail cutter ba amma yanzu yaga kamr rashin ji ne yasa naqi na cire. To kin sanar da shi hakan? Ban sanar da shi ba.... Sbd me? Sbd nasan ba zai yarda ba bcs kinsan ko yaushe shi ke kula idan qunba na ya fito ya cire min. komai bata ce ba tana ji kamar ace ita ce ke samun kulawar da farhan ke yiwa Afrah da ba zata ta6a bawa kanta damar 6atawa farhan ba bcs ita dai a rayuwar ta tana son kyautatawa mai kyautata mata ta tsani ganin 6acin rai mai kyautata mata shiyasa a kullum take mamakin Afrah wacce kusan kullum sae tayi abin da farhan baya so ....Afrah ta katse ta da cewa"Amrah muje 6angaren Maman yaya Amir nasan baza su rasa nail cutter ba. Nan suka d'unguma suka je wanda basu dawo ba sae da Baban Amir ya dawo hakan yasa Afrah ta matsa su dawo sbd tasan tare da farhan ya dawo.

Suna shiga ta zarce sae d'akin farhan bata ganshi ba sae kiran shi ta shiga yi sbd taga phone in sa a ajiye kan dressing mirror. Tana cikin kiran shi ne taji ya kar6a tare da fad'in "Afrah shigo gani a nan" Duk da taji daga bayi take jin sautin muryar sa na fitowa ba musu ta nufi hanyar shiga sbd tasan ba wani abu yake ba tunda yace ta shiga.

Koda ta shiga ta same shi a gaban toilet mirror yana shaving din sajen sa da ya soma taruwa tayi saurin cewa"lah uncle dan Allah ka daina cirewa yana maka kyau sosai....an gaya miki ni qazami ne irin ki yauwa na tuna ma fushi nake da ke fita idan kin san baki rage tsawon qunbar ki ba,,,nafa cire uncle,, yace"muga"nan ta nuna mishi yatsun hannun ta da na qafa yace gud saura abu d'aya" Me ke nan uncle? D'aga hannayen ki naga ni, kai tsaye kuwa ta d'aga hannyen ta farhan ya shiga kallon hamatan ta da yaga ba gashi ko qwaya d'aya kuma fari sol tmkr jikin ta. cike da kin kunya ta sauke hannyen ta da ta fahimci inda yake kallo, ta rufe fuskar ta da tafukan hannayen ta tace"he uncle meye haka" bai ce mata komai ba sai jawo ta yayi ya rungumeta ta baya yana qoqarin bude zip d'in gaban wandon ta yace"bari naga nan shima idan ba komai idan kuma akwai sae na cire miki. A rikice ta qwace kanta tana qoqarin guduwa yayin da farhan ya fashe da wata irin dariya wanda ita ma sae da tayi dariya domin ta fahimci da wasa yake amma har jikin ta ya kwashi rawa nan gurin da take. farhan da ya riqo hannun ta yace"Afrah da wasa nake miki fa amma shine har jikin ki ya kwshi rawa. Ai dole ne uncle,, to yi haquri amma ina ce shima gurin kina kula da shi yanda ya kamata ko?,, yayi mgnr ne saitin kunnen ta kmr mai rad'a yayinda Afrah ta duqar da kanta cike da jin kunya taqi ta bashi amsa yace"ko sai na duba da kaina"saurin girgixa masa kai tayi inda cikin muryar kuka tace"ni uncle ka daina min irin haka kunya nake ji sosai" Yi haquri Afrah gani nayi ba wanda zai fhmtr da ke abubuwa face ni gwaggo ce bata tare da mu . Amma ai ko gwaggo ce baza ta min haka ba, Afrah ba wai rashin kunya bane abu ne da ya kamata ki sani kuma ni mijinki ne shiyasa nake miki abuwawa kai tsaye.....Allah ya tsare ni....da me Afrah!bata ce komai ba ta fita cikin kuka. Tsananin mamaki ne ya kama farhan sae fad'in "yake Allah ya tsare ki" _"kaddai ace Afrah bata sona a matsayin miji"_ Shine abinda ya furta a ransa. Da qyar ya iya wanke fuskar sa sbd gabad'aya jikin sa yayi sanyi da jin mgnr Afrah.

Yana wanke fuskar shi ya nufi d'akin su. Ya Sami Afrah ruf da ciki tana kuka Amrah na faman tambayar ta abinda aka mata. Ba tare da ya qasara gurin su ba yace"Afrah ki same ni a falo zamuyi magana. Daga haka ya fita yaje yayi zaune a falo yana jiran fitowar ta. Bai wani jima ba sae gashi ta fito taje kan seater da yake zaune ta zauna . A hankali ya matsa kusa da ita ya riqo kumatun ta yana share mata hawaye da babban yatsan sa ,ba tare da ya d'auke hannun sa kan kumatun ta ba yace"Afrah me kike nufi da Allah ya tsare ki, shin auren ne ba kya so ko nine ba kya so? Girgiza kanta tayi tare da kwanciya kan qirjin sa tace"ina sonka uncle"wane irin so Afrah? Sae da ta d'ago ta kalle shi sannan tace"so dai wanda ka sani "ajyr zcy ya sauke yaçe"naji amma abinda nake so na gane shine shin kina so na ne a matsayin miji ko kuwa a matsayin uncle kawai?oh Allah ni uncle ka daina kira min miji wlh kuka nake ji idan kana fad'in haka "meyasa? Sbd bana so! da qarfi ta fad'i maganar cike da son tayi kuka. Farhan Yace"ya salam amma Afrah ai kinsan ni mijinki ne ko ban fad'a ba.... Aa kai ba miji na bane tunda baka aure ni ba kuma er qarama da ni haka kake min zancen aure"Amma ai nasan baki manta yanda auren mu yazo ba......kuka ta fashe mishi da shi ta wani rufe kunnuwan ta tace"wlh uncle idan ka qara min zancen aure bazan qara tsayi kusa da kai ba!na gaya maka bana son jin kalmar aure dan Allah ka daina furta min ita. Daga haka ta tafi da gudu sae zuwa d'aki ta fad'a ruf da ciki kan bed tana kuka.

Amrah ce ta shiga rarrashin ta yayinda take ta fahimtar da ita cewa bai kamata tana 6ata wa uncle rai ba sam bai dace da ki masa haka ba. Cikin kuka Afrah ta ce "Wlh Amrah ni kaina bana son abinda nake masa na tsani haka sosai amma shine sae ya ta min maganar aure kuma ni na tsani jin kalmar"Amma Afrah aure ai sunar Annabi ne....nasani... Amma shine kika tsani kalmar?dan Allah Amrah ya isa! Yi haquri na daina Allah ya huci zuciyar ki. Daga haka take qoqarin fita d'akin cikin sanyin murya Afrah tace"Amrah yi haquri idan na 6ata miki rai"an gaya miki ni irin kice mai saurin fushi Allah ni ko a skin balle a body domin nasan nan gaba zaki gane ki daina wannan haukar har mu ganki da 'ya'ya. Cike da takaici Afrah ta d'auki pillow ta jefawa Amrah tace"kece mai hauka" Amrah ta d'auka ta rama tace"ko ke ba"daga haka abun ya koma na wasa wanda har dariya sukeyi.

Da dare bayan sunyi shirin bacci. Afrah ta kasa kwanciya sbd tun lokacin da ta bar farhan falo bata sake jin d'uriyar sa ba. Hakan yasa ta nufi d'akin shi ta samu ya fito daga wanka yana shirin bacci. Yanayin da ya amsa mata sallama ne yasa ta san fushi yake da ita kuma kallo d'aya ya mata ya kauda kai cikin d'aure fuska , sae duk ta rasa ta inda zata fara ta duqar da kanta sae wasa take da en yatsun ta. Cikin shakku ta d'ago tana kallon shi, bakin ta na rawa tace "uncle" da takaici yace"lafiya?inda inda ta shiga yi sae can tace"waya nake son ka aramin ina so zanyi waya da gwaggo"kamar ba zai yi magana ba yace"je gata can kan dressing mirror ki d'auka" Suku suku taje ta d'auki wayar ta fita sae waiwayan sa take. Sae da taje falo ta kira gwaggo ko gaisawa bata bari sunyi ba ta marairaice murya tace"pls gwaggo ki bawa uncle haquri fushi yake dani,,,shi uncle da kanshi? Eh gwaggo...kenan har yanzu kina nan da halinki na rashin ji.... Uhm nidai gwaggo ya isa bari na kai masa wayr ki bashi haquri,to yayi je ki kai masa.

Tana kai masa waya tace"gwaggo keson magana da dakai"sae da ya kalle ta kafin yake kar6ar wayr tayi saurin kauda fskrta ta fita d'akin cikin sauri.

Ya jima yana waya da gwaggo sae fira suke suna dariya.

Bayan ya gama yaje qofar su Afrah yayi knocking ta tashi sumui sumui taje ta bud'e. Hannun ta yaja suka je d'akin shi.

Coffee yake had'awa sae labarin firar da sukayi shida gwaggo yake bata kmar ba shi ne ke fushi da ita ba,hakan yasa ta d'an saki jiki.

Bayan ya gama had'awa yazo ya zauna kusa da ita ya kalle ta da kulawa yace"kinci abinci? Eh naci, amma uncle kamar kai baka ci ba,, Afrah ta yaya zanci abinci bayan kin 6ata min rai,, kayi haquri nima banji dad'in yanda na maka ba,, ba komai tuni ya wuce,,nagode, na kawo maka abinci kaci ?Aa coffee kawai zan sha na kwanta,zaki sha? Aa Alhmdlh. Daga haka sukayi shiru har ya kammala shan coffee sannan yaja hannun ta ya raka ta har qofar d'akin su .

*46*

_*```A gurguje pls sbd matsalar wayata gashi my lady exams suke bare ta riqa maku typing sae dai nace kuyi haquri da yanda abun ya kasance.```*_

Bayan en wasu shekaru da basu wuce uku ba , kar kuyi mamakin an tafi but still leesa na nan ko yaushe maqale da rayuwar farhan a cikin qwaryar tsafin ta inda yanzu ne taga lokaci yayi da zata komawa wa farhan domin ta mallake shi, shiyasa kullum tana gidan boka wanda a matse take na ganin aikin yayi sbd mahaifin ta ya matsa mata sosai kan ta fidda miji idan kuma taqi zai aura mata wanda ya ga dama.

Wannan kenan.

6angaren JB kuwa tunda su Nina suka kammala makaranta iyayen sa suka masa aure da ita ba a son ransa ba wanda yanzu har sun sami qaruwar baby boy. ***** Afrah ce kwance sae faman juyi take tana kuka sbd ciwon mara wanda tun lokacin da ta fara period duk zata yi haka take wahala kuma ba sauqi sae ta kammala kwanakin ta da suka qaru izuwa sati a maimakon kwana hud'un da ta fara yi da farko.

Da qyar farhan yaga ya samu yayi mata allura wanda cike da damuwa yake share gumi kan fuskar shi sannan ya shiga rufe buttons din rigar shi da Afrah ta 6a66alle garin fizgar jikin ta kar ya mata allura.

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull