Kenza eBookz

Afra ko amrah complete - Chapter 15

Afra ko amrah complete - Chapter 15

Afra ko amrah complete Chapter 15: Afra ko amrah complete Chapter 15. Bayan ta d'ebo ya kalli rigar baccin jikin ta yace"ya kamata ki cire rigar nan ta…

4,396 words

Bayan ta d'ebo ya kalli rigar baccin jikin ta yace"ya kamata ki cire rigar nan ta sama domin kiji da'din cin abinci, A nan tsaye ta cire rigar sama wanda ta ciki ta ma fi kyau dai dai jikin ta mai d'an siririn hannu iya guiwa sae dai ana hango jikin ta ba sosai ba. Idon farhan ne yakai kan qirjin ta yayi saurin d'auke idon shi dmin yasan da ya qara minti d'aya zai iya hango komai. A kunyace Afrah ta kalli rigar sbd bata san yanda rgr take ba, cikin siyayyar Amrah take. Kunya taji sosai ganin ta hango qirjin ta nan ta kama kame kame tana d'an jan wuyan rigar kamar wacce wuyan rgr ya ma yawa bayan kuwa d'as yake a jikin ta tace"uncle ka bari na mayar da rigar sama sbd naga kamr baza ta takura ni gun cin abinci ba sbd material d'in ba mai nauyi bane. Dariya ta soma bashi wai ita wayo,bai yi dariya ba yayi murmushi yaja hannun ta ya zaunar da ita gefen shi yace"ni kuma sae gashi haka nake son ganin ki sbd rgr tayi miki kyau sosai. Bata iya ce masa komai ba sae d'an kame kame take ci gaba dayi har ya fara bata abinci tana ci, wanda har sukayi rabin cin abinci bata saki jikin ta ba sae daga baya,koshi ganin tayi farhan baya kallon jikin ta face fuskar ta.

Da suka gama shi da kanshi yakai kwanukan abinci sbd shi ya buqaci hakan. Koda ya dawo ya sameta takure ta had'e qirjin ta da guiwa kamr wacce kejin sanyi,kashe splt yayi domin shi har ga Allah ya zaci sanyi take ji.

Kallo ya kunna musu can Afrah ta gaji da faman takure kanta tace"uncle ni zan koma d'aki"meyasa baza ki taya mijinki bacci ba yau gashi har Amrah ta rufe qofa ta zaci a nan zakiyi bacci,,,ai baza ta iya bacci ita kad'ai ba,,to naji amma sae anjima ko zaki koma,,,bata sake cewa komai ba sae kallon rgr ta take wacce ta bari kan sofa tana ji kmr taje kawai ta saka rgr amma tana gudun 6acin ransa kuma kar yace bata jin magana tunda yace haka yake son ganin ta.

Kallo suke yi amma hankalin sa na gun Afrah kar bacci ya soma d'aukar ta domin idan yaga hakan baya jin zai iya takura mata. A hankali ya kai bakin sa kan saitin kunnen ta yace"Afrah kin fara jin bacci"tukuna uncle" Nan yaja hannun ta yace"yauwa muje to muyi arwala muyi nafila da zaman nan na banza"

Bayan sun gama farhan ya nemi da su hau gado suyi fira hakan yasa ya kashe TV da wuta ya var dim light kawai,ya shiga yi mata fira inda cikin firar ne ya bata body mist ta shafa mishi, shi kuma ya shiga shafa jikin ta cikin hikima har yana wasa da hannun rgr ta, Afrah dai sae binsa take kamar raqumi da akala ita dai kar ta 6ata masa rai,duk da ta fara jin abun nason yafi qarfin ta,amma haka ta dake tana ci gava da shafa mishi body mist kan faffad'an qirjin sa,wanda farhan jin shafar yake tamkar susar qadangare sbd slowly slowly take yi kamar wacce ke gudun taji masa ciwo. Nan ya riqo hannun ya manna ta a qirjin sa yana mata wani salo wanda ni Billy giro nace ba sae an sanar da ku ba domin kunsan komai. lol

Ya jima yana gwada mata iyawar shi wanda a sauqaqe ya rava ta da rigar jikin ta sbd ya riga ya kashe mata jiki bata da wani kata6us sae ma taya shi take kan duk abinda ya mata sae kace remote control, cike da natsuwa ya had'e bakin su guri d'aya sbd yanda yaji ta fara masa alamar kuka. _"Bismillahi, Allahumma jannabna shaitan wa jannabi shaitana ma razaqana._" Shine abinda ya furta yayinda ya zare bakin sa daga nata.

Fas! Kake jin qarar fashewar wani abu inda a rikice leesa ta saki qwaryar tsafin da ta fashe a hannun ta,ta shiga lalaben d'akin tana fad'in"na shiga uku mom farida ido na bana gani!

*Billy giro😊 & Futha lurv💅🏻 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅 [10:21PM, 11/30/2016] Billy Geeero: [10/14/2016] 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅 *```AFRAH KO AMRAH ```* 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅

*```Na Billy giro 😊&Bilqis Sidibe💅🏻```*

*Futhalurv.WordPress.com*

*```🏅48🏅```* A 6angaren Afrah kuwa wani irin ihu ta saki har sai da Amrah ta jiyo wacce ke d'aki zaune kan sallaya. Hawaye ne suka silalo a hankali kan kumatun ta yayinda ta furta cewa"Alhmdlh buqata ta ta biya saura d'aya ya Allah ka amsa min".

Farhan kuwa duk ya rud'e da jin ihun Afrah bayan yasan a hankali ya mata sae dai tuna cewa jinin ta mai saurin jin zafi ne komai qanqantar abu sae taji ciwon sa hakan yasa ya bita a hankali sosai amma hakan bai hana tayi tayi masa kuka ba.

Bai fi 40 mnt akanta ba ya barta, kuma Alhmdlh ya gamsu dari bisa dari. Nan yake qoqarin rarrashin ta amma tuni Afrah ta fizge jikinta ta bar d'akin.

Tana zuwa ta qwanqwasawa Amrah ta bude mata,ta shiga tare da bedsheets d'in ta da ke ta faman bibiyar ta a baya.

Farhan da ya biyo ta yayi dai dai da Amrah ta maida qofa ta rufe, yayi kamar ya qwanqwasa amma kuma yana jin nauyi sbd yasan dole Amrah zata fahimci wani abu ya shiga tsakanin sa da Afrah. Hakan yasa ya juya ya koma d'akin shi.

Washe gari Amrah ce zaune a bedside tana kallon Afrah wacce tun jiya da tazo cikin kuka ta kwanta bacci ya kwashe ta har yanzu bata ta shi ba gashi anyi sallar asuba.

Sak Afrah kejin yanda Amrah ke tashin ta amma tayi kmr bata ji ba sae ma tunanin abinda ya faru tsakanin ta da farhan take, tana mamakin kanta da kuma tsananin jin kunya yanda ta biyewa farhan tana maida masa martani a lokacin da yake romancing d'inta har take tantama wai ba mafarki take ba kuwa,sae dai zafin da take ji a qasan ta da yanda jikin ta ke ciwo shi ke bata damar gaske ne sae duk ta shiga tunanin yanda zata sake iya had'a ido da uncle ai sai yace tana buqace tunda har ta kama masa byn bata san yanda akayi ba ma.

Amrah da ta fahimci idon Afrah biyu tace"wlh idan baki tashi kinyi sallah ba zan kira uncle" A rikice ta tashi tace"haba Amrah ya zaki min haka don Allah kar ki kira shi" To tashi, cikin dabara ta tashi tare da bedsheets d'in da take famn rufe jikin ta"ta wani turo baki tana kallon Amrah da ke kallon ta tace"to meye kina wani kallo na"sosai abin ya bawa Afrah dariya ta shiga dariya har tana duqawa qasa, Afrah taji wani haushi tace"ai duk kece kuma wlh sae kin min nawa alqawarin! Tana gama fad'ar haka ta tafi toilet inda tun a toilet corner ta saki bedsheets.

Tana shiga sae ga Farhan ya shigo d'akin ya sami Amrah sae dariya take, yace"keda waye ne haka?uncle wlh Afrah ce ta ban dariya.... Kuka takeyi ne?Aa,ta fad'i haka ne yayinda take qoqarin fita daga d'akin,sae da yaga fitar ta sannan ya shiga toilet sbd yana son ya sanar da Afrah sae fa tayi wanka kafin tayi sallah.

"Innalillahi hava uncle"haka ta fad'i yayinda ta ganshi kai tsaye,shiyasa tayi saurin shiga gurin wanka inda ba lallai bane ya iya hango ta. Sae dae da shigar ta ta fara ihu, da sauri farhan ya shiga gurin ya same tsugunne sae yarfi take da hannu, wanda duk halin da take ciki bai hana ta ajiye masa rigima kan sae ya fita ba,,yace"Afrah yanda kika kame jikin ki ta yaya zan iya ganin ki nidai kawai gaya min me kike ma ihu....ba shiri ta sake wani ihu ta tashi ta qanqame shi sae fad'in take"wayyo Allah uncle ka kashe ni gshi ynzu bazan iya fitsari ba, zaki iya mana tsugunna muga...to rufe idon ka, yana rufe ido ta tsugunna da sauri sbd fitsarin ya matse ta sosai, amma kuma ta kasa yi sae wani ihu ta sake saki ta damqi hannun farhan tace"uncle bazan iya ba ciwo,Afrah ki daina raki mana kiyi fitsarin....wato ma raki nake yi bayan duk kaine...naji yi hqr, rufe idon ki a hankali sae kiyi fitsarin ni kuma sae na murza miki bayan ki ta yanda zaki ji sauqi, ni bazan rufe ido na ba shike nan sae kaje ka kalle ni ban sani ba,nyi miki alqawari bazan bud'e idona ba, ba musu kuwa ta rufe nata idon ta qara damqe hannun shi yayinda ta fara fitsarin ta wani matse cinyoyin ta fitsarin ma sae da qyar yake fita sae fad'in take "wayyo uncle zan mutu"da kulawa yake murza mata bayanta yana fad'in yi a hankali"ai a hankali nake yi amma har cikin raina nake jin ciwo,, to ya isa daina surutu haka. Da qyar ya samu ta kammala fitsarin taqi miqewa tsaye a cewar sae ya fita,yace"zan fita amma ki tabbatar sae kin gasa jikin ki kafin ki fito,idan na fahimci ba kiyi ba zan miki da kai na ne,ya qara da cewa"hope kinsan sae kinyi wakan tsarki kafin ki fito?bata ce masa komai sbd kunya ,yayi murmushi ya fita daga toilet d'in.

Haka tayi wankan ta ba tare da ta gasa jikin ta ba ko ta manta ne oho.

Ta fito d'aure da towel ta same shi jikin wardrobe yana fitar mata da kayan da zata saka. Tun kafin ya juyo yace "meyasa baki gasa jikin ki ba kika fito? Oh ni uncle ya akayi ka sani bayan baka toilet d'in ko leqe na kake yi? na leqe ki ni munafuki ne, kawai dai yanda kika yi saurin fitowa ne ya bani tabbacin baki gasa jikin ki ba,don haka mu koma daga ciki,marairaice masa tayi tace"wayyo uncle dan Allah kayi haquri...ai kinsan nace idan ba kiyi ba zan miki da kaina,dan haka rashin jinki ya ja miki,kukan shagwa6a ta fashe mishi da shi tace" uncle idan na shiga ruwan zafi mutuwa zanyi kuma shike nan baza ka qara gani na ba.... Wa ya gaya miki ko kin manta inada photon ki a waya bayan wanda nake da shi a d'aki....to ai bazan yi motsi ba bare na maka magana....ai zanyi mafarkin kina min magana har ma muna wasa.....Uhm Uhm ashe baka sona ban sani ba tunda har kake son na mutu,, rungume ta yayi yana rarrashi yace"so kuwa har da qauna don akan haka ne yasa nake son ki gasa jikn ki sbd nasan idan ba kiyi ba zuwa anjima zazza6i zai iya kama ki sbd kinsan halin jikin ki, cizon sauro ma se ya saki zazza6in kwana uku bayan kumburin da gurin yayi....nidai uncle bana son shiga ruwan zafi a daina zancen....ai kuwa jikin ki zai gaya miki,....dukana zakayi?da wane dalilin,kawai dai idan baki gasa jikin ki ba nake nufi. Ba abinda zai faru sae alheri,, Allah yasa domin kmr kinsan na qagu na ga baby na,mugun kunya taji tayi saurin ture hannun sa da ya d'ora kan cikin ta tace"nifa wlh bashi nake nufi ba Alherin Allah nake nufi... to ai shima Alherin Allah ne babba ma kuwa,kai amma fa naji dad'in addu'ar nan taki,har ma kinci kyauta, nan ya d'an qara jawota jikin sa yana mai kallon cikin idon ta yace"gaya min idan kinji alamar ciki ya shiga ne a daren jiya domin nasan irin kyautar da zan qara miki, na kuma ji dad'in gaya wa gwaggo a daren jiya Alherin Allah ya same mu,duk yana mata abubuwan ne cikin tsoka na. kuka ta ajiye mishi da gaske ba wai na shagwa6a ba tace"Allah uncle zan nutse ka daina fa"idan kika nutse sae na biki kinga sae muyi soyayyar mu ba mai ganin mu bare ya takura mu. Qafafunta ta shiga bubbugawa a qasa tana fad'i dan Allah uncle ka daina sani jin kunya wlh ni fa alherin da nake nufi daban,shike nan tunda kince Allah na kuma daina but idan kin shirya kinyi sallah ki same ni a d'aki......me kuma zaka min idan naje d'akin ka?dariya ta bashi sosai yanda ta 6ata fuskar nan had'e da tsoro kmr wacce ke neman guduwa,,, ya jawo ta ya rungume yana dariya kamar baya mutuwa, irin dariyar da ya jima bai yi ba,yace"abinda kike tunani bashi zan miki ba" ita dai kallon sa kawai take domin ya burge ta sosai yanda yake dariya sae ya qara mata kyau da haiba,har ta sami kanta da d'anyin murmushi tare da duqar da kanta kmr wacce taji kunya har tana wasa da en yatsun ta, kiss ya d'ora mata kan yatsun ya fita daga dakin yana fad'in kiyi sauri kar ki makara sallah.

*Billy giro😊&Futha luv💅🏻* 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅 [10:21PM, 11/30/2016] Billy Geeero: 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅 *```~AFRAH KO AMRAH ```*~ 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅

*NA Billy giro 😊& Bilqis Sidibe💅🏻*

*Futhalurv.WordPress.com*

*🏅49🏅*

*Back to leesa*

leesa ihu take sosai har sai da masu gadin gidan suka jiyo wanda a gurguje suka shigo yayinda ita ma mom Farida ta fito da gudu har tana hard'e qafafu. Suka same ta ido rufe sae lalabe take tana fad'in "na shiga uku mom Farida ga ido na bud'e amma bana gani komai sae duhu" Kmr ya bayan idanun ki a rufe amma kina fad'in a bud'e suke........ da gske mom Farida da gske idanuwa na a rufe suke? to zan miki qarya ne ki bud'e idanun naki kiga, duk kinbi ki wani tayar mana da hankali a banxa. A hankali ta shiga bud'e idanun ta har ta ware su gabada'ya wani irin ajiyar zuciya ta fitar mai qarfi tare da dafe qirjin ta ganin ta ga mom farida da ke gefen ta, Sannan ta kalli masu gadi tace"lafiya kun wani zo kun mana circirko sae kace kiran ku akayi" Sum sum suka fice, mom Farida tace "kya kore su bayan ihun ki ne ya kawo su, to dan nayi ihu sae aka ce suxo banda gulma, ai dole suxo wannan ihun da kika kurma sae kace wacce aka cirewa ido..... Mom Farida dole ne kinsan abinda na gani kuwa Farhan ne fa ke qoqarin kusantar Afrah bayan boka ya sanar dani zai hana faruwar hakan idan har na daina sallar asuba da ta magrib kuma sanin kanki ne na kiyaye kuma dama ba sallar nake yi ba sae ta min dad'i bare har nayi kuskuren yin su, amma sae gashi a banza domin har addu'ar saduwa da iyali naji yana yi wanda ita ce tayi sanadiyar sa qwaryar tsafina tayi duhu har ma d'akin ya d'auka gabad'aya bana ganin komai da ga qarshe sae kawai nji ta fashe inda qarar fashewar ne ya qara rikitar da ni har na fito a gurguje sae naga shima gidan ba hske kmr yanda na baro d'aki.

Mom Farida ta nisa tace "kar ma ki tashi hankalin ki a yanda naga aikin bokan nan na ci ba yanda xa a yi Farhan ya iya kusantar Afrah, har ma kike cewa yayi addu'ar saduwa da iyali ke addu'ar saduwa da iyali kika sani ne keda tun tashin ki ba kya xuwa islamiyya bare xancen karatn littafan addini,haba mom Farida na fa dad'e da sanin wannan addu'ar tun ina primary nake jin duk abinda Abba da mom keyi har yana karanta wannan addu'ar sbd a d'aki d'aya muke bacci nida su.

_(kunji illar kwanciya da 'ya' ya guri d'aya sea suji duk abinda kukeyi)_

Shiyasa hankali na ya tashi sosai domin nasan komai ya gama wakana a tsakanin su. Ki ajiye wannan tunanin wata qil addu'ar kawai yayi amma yana can ya kasa biyan buqatar sa da ita don haka yi hanzari ki shirya muje gun boka muji meye gskyr abinda ke faruwa.

*Back to Afrah*

Bayn tayi sallah ta shirya sae ga Amrah ta shigo, Afrah tace"ina kika shiga da safen nan? Wai falo nje na d'an kwanta shine fa bacci ya kwashe ni "oryt ya xancen magnr mu ta jiya? Da mamaki Amrah ta kalle ta tace" wai still kina kan bakar ki? Eh man akan wane dalili ma kike tunanin zan janye?hm Afrah rufin asirin ki shine ki daina xancen nan..... Um Um dan Allah kar ki soma kuma kar kice min baxa ki yi ba sbd kin riga kimin alqawari tun jiya. Shiru Amrah tayi domin duk a tunanin ta duk macen da tasan meye kwanciya da miji ba zata so ace mijin ta na kwanciya da wata ba face ita koda kuwa auren ta yayi zata ji kishin hakan sosai, amma sae gashi taga Afrah bata ma damu ba.

Nida futha dai munce may be qurciya ke cinta.

Afrah tace"kinga tunanin me kike bayan tun jiya mun gama maganar komai har kika sa naje gun uncle gashi har kinsa avinda bana son ya shiga tsakani na dashi ya faru.... Meyasa ba kya so bayan mijinki ne? sbd idan hkn na faruwa tsakani na dashi yau da gobe zan iya samun ciki ni kuma ba son hakan nake ba kuma family planning baya cikin tsarin rayuwata shiyasa nake son ki aure shi.

_Allah yasa ma kin sami cikin_

Shine abinda Amrah ta furta a ranta ko meye dalilin ta oho .

Kice wani abu mana Amrah uncle yana jira na a d'aki',, shike nan kije ki snr da uncle idan har ya Amince magana ta qare, dad'i taji sosai tace "ai nasan uncle zai yarda har dai idan na nace masa da xancen"

Ta fita sae murna take Amrah dai sai binta tayi da kallo wacce ke ta roqo a cikin ranta "Allah yasa kar uncle ya yarda"

Sbd har ga Allah duk son da take yiwa Farhan bata jin zata iya auren shi sbd Afrah, da dai wata ce zata iya cusa kanta na ganin ta mallake shi.

Afrah na shiga d'akin Farhan ta same shi yana linke kayan baccin ta da ta bri. Yi tayi kmr bata gani ba, Farhan yazo da kayan ya riqo hannuwan ta ya d'ora su a Kai yace"ga kayan baccin ki da kika bari garin gujewa miji " Zubadda kayan tayi tace"wai uncle baza ka daina ba ko? Sorry amma bana son kina jin kunyar nan nafi so ki saki jikin ki kmr ba abinda ya faru tunda an riga an zamo d'aya,, ni bazan haqura ba sae ka amince da xancen da zan gaya maka yanxu " Ina jin ki ko sae mun zauna? Eh sae mun zauna kuma sae kace ka amince kafin na fad'a. Hannun ta yaja suka zauna yace" bazan ce na amince ba sae naji xancen tukun "ni kuma bazan fad'a ba sae kace ka amince" a'a ba a yi haka ba haquri zakiyi ki fad'a domin bansan wane irin zance ba ne nje nace na amince sae kin fad'a naji ba haka ba azo ki ajiye min rigima ki kuma d'auka ko bana da mutunci, ai nasan kana da mutunci za ma ka amince da abinda zan fad'a ,to ina sauraren ki. Sae da ta kalle shi ta kuma duqar da kai tana wasa da en yatsun shi sannan ta fara da cewa " uncle dama ba wani abu bane so nake dan Allah ka auri Amrah tunda kaga tare muka taso shiyasa nake son muci gaba da rayuwar mu a tare har mutuwa kuma kaima nasan zaka so hakan sbd ka san halin Amrah kmr yanda ita ma tasan naka, bana tunanin xa a sami wata matsala a tsakanin ku amma kai me ka gani? Ta fad'i haka ne yayinda ta tsure shi da ido tace "me ka gani uncle? Abinda na fahimta dai shine yunwa kike ji har kina wani xancen can daban" Me kake nufi uncle wlh zanxen gaskya nake kuma mai muhimmanci, qwarai na fahimci yana da muhimmanci amma da alama idan kika ci abinci zaki fi bashi muhimmanci sa, cin abinci da safe haka nida nake son ma na koma bacci, to naji kisha fresh milk kafin kiyi bacci, nifa kace wani abu tukun, to ai so nake kisha fresh milk sae mu qarasa zancen, ya fad'i haka ne yayinda ya tashi ya tsiyayo mata fresh milk a cup yaje yana bata. bayan ta gama ya d'auko magani zai bata tace"me kuma zai sa nasha magani byn lafiya ta qalau? sbd rashin gasa jikin ki da bakiyi ba idan kuma ba kya sha sae ki tashi muje agasa jikin.....gsky ni bazan yi ko d'aya ba, cak taji ya d'auke ta ya nufi hanyar toilet da ita yace "dole kiyi d'aya yarinya"naji dan Allah sauke ni kar ka sani a ruwan zafi zan sha maganin" ba musu ya koma da ita suka zauna ya bata magani ta kar6a kmr tayi kuka tasha yace "yauwa dama abinda yasa nace kixo kenan dan haka sae ki kwanta kiyi bacci........wane baccin bayan kasan magana muke ka tursasa ni kan sae nasha fresh milk....... ai wannan daji sambatun yunwa ne kmr yanda na yanxu ya kasance sambatun kinci kin qoshi..... Uhm Uhm wai uncle me kake son mai da ni ne,Allah ka duk san da gske nake yin zancen nan amma kake wani basarwa, ni ko nasan da gske kike yi tunda gaki a gaba na ba mafarki nake ba amma kinsan wani lokaci idan dad'i yayi wa mutum yawa haka kawai sae ya fad'i wata magana don yaji dad'in bakinsa yayinda mai saurare idan yana da hankali ba zai biyewa mgnr ba. Daga haka yayi kwanciyar sa ya kuma rufe idanun sa,nan ta wani 6ata fuska cikin muryar kuka ta ajiye masa surutn da ba makari don kawai kar yayi baccin da ta fahimci yana so yayi. A hankali ya bud'e idon shi ya jawo ta ya kwantar kan jikin sa yana bubbuga bayan ta kmr wata er baby yana fad'in "shi yaro idan kaga ya cika rigima kuma baya tare da yunwa gashi kuma lafiya qalau ba wani ciwo to bacci yake ji" to ai ni ba yarinya bace "naji ya dai isa haka idan ba so kike mu 6atawa junan mu rai ba ki lalata mana amarci" daga haka tayi shiru tana kuka ciki ciki,nan Farhan yayi ta lallashin ta har sukayi bacci.

Sae guraren qarfe goma suka tashi Afrah taje d'akin su ta watsa ruwa kamar yanda Farhan ya shiga nasa toilet .

Zuwa 11am sun gama break fast kan dining su duka uku Amrah ta tashi ta wuce d'aki Afrah kuwa ta wani marairaice fuska tana kallon Farhan, cike da kulawa ya zaunar da ita kan cinyar sa yace "wa ya ta6a min ke",,,uncle ne,, wane uncle?kai mana,,, ni d'in da kai na? eh man,, to amin afuwa ... Maqale kafad'a tayi tace" ni bazan maka ba sae idan ka amince da zance na. Afrah zan miki tambaya amma ina son ki fad'a min gaskiya domin kinsan bana son qarya,,,naji uncle, meyasa kike son na auri Amrah da wane dalilin? Yanda na maka bayani da farko dai d'in ne ba wani dalili,,, banda qarya fa nace Afrah,, ai uncle ba qarya na maka ba.... Hm Afrah ni fa ba yaro bane da zaki mayar irinki dan haka ki fito ki gaya min gaskiyar dalilinki may be ma idan naji na amince da buqatar ki. Uncle nifa bani da wani dalili kawai dai ina ra'ayin muyi miji d'aya nida ita. Ajiyar zuciya ya sauke ya miqar da ita suka tashi tsaye, inda a hankali ya d'ora mata kiss kan goshi yace"zan fita bazan dawo ba sae bayan la'asar, ku tabbatar kun shirya kfin na dawo sbd kinsan fita zamuyi domin qarasa sayayyar da ba muyi ba. yana kawo nan yasa kai zai fita tace "uncle meye haka muna magana zaka fita? Ki bari idan kin shirya fad'a min gskyr dalilin ki sae na tsaya na saurare ki. Bai jira me zata ce ba ya fita. Cikin kuka ta haura zuwa d'akin su, Amrah da ke packing kallon ta kawai tayi bata ce mata komai ba sbd dama tayi tunanin Farhan ba zai yarda ba.

Ana gama sallar la'asar sae ga Farhan ya dawo yaje d'akin su Afrah yayi knocking, Amrah ce ta bud'e masa kasancewar Afrah sallah take yace "Ina ftr kun shirya? Shiru tayi ta duqar da kai, yace" Afrah bata shirya ba ko? Eh nayi nayi da ita ta shirya tace baza ta je ba, Ina take ne? Sallah take,, to idan ta gama kice ta same ni a d'aki.

Yana zuwa d'aki ya cire kayan jikin sa ya d'aura towel sae ga Afrah ta shigo da sallamar ta, sae da ya kalle ta kafin yake amsa sallamar. tsayin ta tayi a bakin qofa shi yaje ya same ta yace "puppy luv yi haquri ki shirya muje kinji,,! Um um uncle kuje kawai don ni ko wanka banyi ba,, ai nima yanxu zanyi wankan zo muje muyi tare,, da mamaki ta kalle shi ta yaya ma zata iya wanka da shi, sae dai bata ce komai ba sae girgixa kanta tayi. Yace "olryt idan Baza ki iya wanka dani ba je d'akin ku kiyi amma kiyi sauri kinji" ,, nifa ba inda zanje ku tafi kawai,, to saqon gwaggo fa? zan ba Amrah ta saya mata, Afrah nasan kina son fitar nan amma fushin da kike yi dani yasa kika ce baza ki je ba,kiyi hqr ki shirya muje kinji,, cikin muryar kuka tace nifa uncle nace maka bazan je ba, cike da son ya rarrashe ta ya qara matsawa kusa da ita tayi saurin bud'e qofa ta bar d'akin.

Har suka shirya zasu fita kuka take Farhan yazo yayi rarrashi har ya gaji taqi shiru haka suka fita shida Amrah ya biya 6angaren su Amir ya kira shi kasancewar tare zasu je.

Afrah kuwa njin tashin motor su ta qara fashewa da wani sabon kuka sbd taso fitar ba kad'an ba amma fushi irin nata yasa ta dake kan bata zuwa.

Har washe gari Farhan bai sake sa Afrah a ido ba sbd jiya tana jin sun dawo ta shige toilet ya vawa Amrah saqo kan in ta fito ta same shi a d'aki amma da Amrah ta snr mata sae taqi zuwa.

Sai yanxu da zasu je airport suka had'u kallo d'aya tayi masa ta kauda kai haka shima Farhan kallon ta kawai yayi yaci gava da sallama da su Baban Amir .

*Nigeria*

Har suka isa kuwa ba wanda yace da wani qala hakan yasa ran Afrah ya qara 6aci ai kuwa suna shiga gida ta fad'a jikin gwaggo tana kuka,kallon ta farhan keyi wanda da gani kukan na qona masa zuciya sosai.

*Billy giro 😊&Futha lurv 💅🏻*

🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅 [10:21PM, 11/30/2016] Billy Geeero: [16/10/2016] 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅 *```AFRAH KO AMRAH ```* 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅

*```Na Billy giro 😊&Bilqis Sidibe💅🏻```*

*Futhalurv.WordPress.com*

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull