Afra ko amrah complete - Chapter 16
Afra ko amrah complete Chapter 16: Afra ko amrah complete Chapter 16. *```π 50π ```* Gwaggo tace"Aa lafiya Afrah keda muka jima ba mu had'u ba amma shineβ¦
4,418 words
*```π 50π ```* Gwaggo tace"Aa lafiya Afrah keda muka jima ba mu had'u ba amma shine kika tarbe ni da kuka, ko kukan murna ne, kai wannan kukan kmr ba haka bane,me aka yi mata ne farhan? d'an guntun murmushi yayi yace" kinsan halin ta gwaggo rigima ce kawai" Oh ni shatu da girman ki Afrah gashi kinyi 6ul 6ul kin wani qara haske da kyau kmr balarabiya sae kace don kiwon ki kadai kuka je Oman,daina kuka gaya min wa ya ta6a ki na rama miki? Komai bata ce ba tayi shigewar ta d'aki. Farhan ya bita yana fad'in Afrah ba ke ji ne gwaggo na miki magana shine kika share ta kmr ita ce ta miki laifin! Saurin dakatawa tayi ta fasa shiga toilet d'inda tayi niya sbd jin yanda farhan yayi magana ransa a 6ace. Tace"yi hqr uncle ba wai share ta nayi ba fitsari ne ya matse ni..... Shut up! wane fitsarin bayan kafin mu iso sae da kikayi fitsari!....wlh uncle....shiii je ki bata haquri! Tako d'aya tayi ta tsaya cak tana sauraren saukowar fitsarin da ya kufce mata,a tsorace tayi saurin kallon farhan da ya fara tako a hankali yana kallon fitsarin,ai kuwa kai tsaye ta katse fitsarin tana ja da baya tana fad'in"dan Allah uncle kayi haquri kar ka daken wlh bada sani na ba ya fito min..... Wayyo gwaggo ki bashi haquri yana qarosowa zai daken. Gwaggo tace"hava farhan yi haqyri mana tunda kaga da gaske dai ne fitsarin take ji, kuma ba gayya bace sbd sanin kanka ne tun tana er qanqanuwa duk yanda fitsari ya matse ta bata yinsa a jikin ta. Sosai gwaggo ta bashi mamaki da har take bashi haquri wai kar ya daki Afrah, ta yaya ma zai iya dukan Afrah wanda ko fad'an nan da yayi mata jarumta ne, kuma shi tausayi ma ta bashi da yaga tayi fitsari sae duk yaji bai kyauta ba kan fad'an da yayi mata. Yace"gwaggo nifa ba dukan ta zanyi ba kawai zan ja hannuta ne muje toilet ta qarasa fitsarin"to jata kuje ni na samu na gyara gurin kafin Ku fito......um um gwaggo ki barshi kawai na gyara " cewar Afrah wacce har yanzu bata yadda idan sun shiga toilet farhan ba dukan ta zai yi ba. Bai kula yanda taqi yarda da hakan ba kawai yaja hannun ta yana fad'in "gwaggo ki bar mata gurin ta gyara tunda haka take buqata .
Suna shiga toilet Afrah ta shiga bashi haquri har tana qoqarin jiwa kanta ciwo garin guduwa. Farhan ne yayi saurin jawota ta fad'a jikin sa, nan ta shiga qarasa fitsarin a jikin ta kan yanda ta tsorata da jawo tan da yayi sbd ita bata ma san cewa zata jiwa kanta ciwo ba. Farhan ya kalli yanda ta qanqame shi kmr wacce ke shirin yaga masa riga kan damqar da ta masa ta wani cusa fuskar ta a cikin qirjin shi jikin ta sae wani rawa yake tana sauraren saukar duka. A hankali ya kira sunan ta, ta d'ago kamr wata farar kura yace"kin gama fitsarin? gyad'a masa kai tayi yayinda hawaye ke silalowa a hankali kan kumatun ta. Riqo kumatun nata yayi kmr wanda zai share mata hawaye se lumshe idon sa tare da matsawa a hankali ya had'e bakin su inda ya jima kafin yake zare bakin nasa, ya rungume ta yana magana qasa qasa kmr mai rad'a yace"Afrah me yasa kike tunanin zan iya dukan ki da har kika firgita da yawa haka sae kace na ta6a dukan ki" Afrah wacce ke ta famn sauke ajiyar zuciya ta qara shigewa jikin sa tace"sorry uncle" D'ago fuskar ta yayi yana share mata hawaye yace "to muje ayi wanka ko? Samun kanta tayi da kasa yi masa musu gashi mugun kunyar take ji ya mata wanka sae dai toilet d'in ba wani haske dim light ne.
Bata iya ce masa komai ba kuwa har ya shiga cire mata tufafin jikin ta sae dai bata bar ya cire mata riga ba sae da ta juya masa baya wanda koda ya juyo da ita ta rufe qirjin ta da hannuwa , nan ya d'auke ta ya had'a mata ruwa a baho ya saka ta a ciki, sae dai still har ya fara mata wanka hannuwan ta na kan qirjin ta, dad'in wanka da gajiyar zaman jirgi suka tara mata guri d'aya har bacci ya soma kwasar ta. Bayan ya gama yi mata wanka ya had'e hannun ta da nashi ya murza a hankali wanda hakan yasa ta farka daga baccin da take Yace"sae ki tashi an gama wankan,kunya taji sosai da taga hannuwan ta basa kan qirjin ta nan tayi saurin kai d'ayan hannu ta rufe d'ayan kuma ta rufe fuskar ta tace"uncle ka tafi kawai zan fito"murmushi kawai yayi ya fita ya sami gwaggo ta gyare gurin tsaf ta jera musu abince kala kala.
Yace"sannu da aiki gwaggo"ai kune da sannu kuda kuka sha hanya, yauwa wai ya ban ganku da Amrah ba?Gwaggo ai Amrah tawaye ta mana tunda taga Abbanta yazo tarbar mu tace baza ta biyo nan ba sae gobe zata zo ta gaida ki,,, to ai banga laifin ta ba tunda dama gida ya kamata ta fara zuwa taga iyayen ta tukun,,, haka ne kuma,, ni zanje na d'an watsa ruwa na rage gajiyar da nakeji idan Afrah ta fito taci abincin kawai ba sae ta jira ni ba...au ya bata fito ba, ko fushi take shine taqi fitowa ? ba fushi take yi ba zata fito ne ynzu.
Daga haka ya fita.
Afrah dake la6e a bakin qfr toilet tana jin kunyar fitowa ta d'an fito kad'an tace"gwaggo ya tafi ko? waye? uncle,,, hm shi kuma uncle d'in ake kunya,bata dai ce komai ba ta fito tayi zaune zaman cin abinci
Gwaggo tace" d'aure da towel d'in zaki ci abinci,,, ni gwaggo yunwa nake ji sosai, to ai gaki nan gashi.
Har ta bude kula sae tayi saurin tashi kmr wacce ta tuna wani abu tazo ta rungume gwaggo a hankali tace"dan Allah gwaggo kiyi haquri wlh dazun fitsari ya hana na miki magana ba wai fushin da nake yi ba"ai ba komai jeki kici abinci"
Har taci abinci ta kammala farhan vai shigo ba . farar vest ta nemo ta saka da baqin wando three quarter taje kan jikin gwaggo sae fira suke cikin nishad'i sae ga farhan ya shigo da sallamar shi Afrah tayi saurin 6oye fuskar ta jikin gwaggo tayi kmr bacci take ,girgiza kansa yayi domin yaga lokacin da ta 6oye fskr ta . Gwaggo tace"wai kuma yanzu kai take kunya ko me ya faru ne oho. Sae da farhan ya zauna sannan yace"ai gwaggo tun lokacin da ta fara girma sae kawai naga ta fara kunya ta sae kace bani ke mata wanka ba har ta kammala primary, shine yanzu wai don na mata wanka take wani jin kunya ,,,, kai ko dai farhan dole taji kunya yanxu fa an girma ga d'an gaba nan duk ya taso ya cika guri gwanin sha'awa. Cikin jin kunya Afrah ta qara shigewa jikin gwaggo,farhan yace"nifa ban ma wani ganta ba sbd dim light amma shine har bata son had'a ido dani"ai kasan kunya adon mace ce. Nan sukayi shiru ba wanda ya sake cewa komai inda farhan ya maida hankali yana cin abinci.
Har farhan ya kammala cin abincin sa Afrah na 6oye jikin gwaggo yace"gwaggo Afrah tayi bacci ne ?tana jinka yanzu haka sae wasa take da hannun ta kan jikina,, Yace"Afrah zo na tambaye ki mana, ba musu ta tashi taje kan jikin sa ta lafe sae kace mage. Hakan da ta masa ba qaramin juriya yayi ba domin shi kad'ai yasan abinda yake ji wanda kmr kar ya mata wanka ya fara jin kansa da buqatuwa. yace"zan tamvaye ki zaki kwana a 6angare na yau ko sae gobe idan kin tare? Nidai uncle a daina wannan zancen tukun kace ka amince da buqata ta shine abinda nake so naji,,,,gsky Afrah bazan ce na amince ba sbd ni mace d'aya ta ishe ni,sannan ita Amrah ce miki tayi ta rasa mijin aure ne....ba zancen haka bane uncle nidai dan Allah amincewar ka nake buqata.
Afrah meyasa ke kam ba kya jin kishin mijinki har ke da kanki wai kike cewa na auri wata, ai ni bansan meye kishi ba bare har nayi, to zan gaya miki meye kishi, kinga zaki ji ko kad'an ba kya son na ambaci sunan wata mace bare zancen na tsaya kusa da ita muna masu firar soyayya har ta kai mu ga yin aure muna masu kwanciya a gado d'aya yayinda mu'amalar aure zata shiga tsakani na da ita,ma'ana wannan abun da ya faru tsakani na dake har kika ta min kuka zaki so ya faru tsakani na da wata ba ke ba?turo baki tayi ta wani 6ata fska tace"to ni ina ruwana ba sae kaje kuyi tayi ba, kawai dai idan baza ka amince ba ka daina cika ni da surutu"yanzu Afrah kina son wata ta san sirri na da ke kad'ai nake son kici gaba da sanin sa......Uhm Uhm nidai ka bar ni haka tunda baza ka amince ba kuma daga yau ma ba ruwana da kai kar ka sake min magana .
Daga haka sautin kukan ta ya qarasa fitowa gaggwo wacce duk mgnr nan da sukeyi bata jin su sae lazimi take kuma ko banza qasa qasa sukeyin magana sae yanzu ne taji kukan Afrah tazo kan jikin ta ta kwanta. Farhan yazo ya durqusa kusa da ita yace "tashi muje 6angaren mu dare yayi,,,ture hannun sa tayi tace"ni bazan je ba"oh oh gwaggo dan Allah ce ya daina ta6a ni me ya shafe sa dani ma wai da ba zai yi tafiyar sa ba ,Afrah yau kuma uncle ne fa,uncle d'in wasu ne ba nawa ba na yafe shi tunda baya son abinda nake so....ikon Allah me take so ne farhan?gwaggo mayi maganar gobe sbd yanzu wani irin bacci nake ji,,,To shi kenan Afrah tashi kuje mana,,maqale kafad'a tayi tace"ni anan zanyi bacci"yi haquri Afrah kizo muje kinji...um um bazan je ba... Afrah ba kyau yiwa miji gardama fa,gwaggo ce ta fad'i hakan, Afrah tace"aini na daina yin miji dashi daga yau" To gwaggo ni kan zan tafi tunda vata zuwa,,to Allah ya tashe mu lafiya,,,Yace"Amin kafin yake fita.
Gwaggo tace"Wai Afrah da gaske baza ki je ba kuwa...nidai gwaggo ki daina min maganar uncle kwata kwata daga yau ba ruwa na da shi , wlh kuma da gske nake idan yaqi ya amince. Gwaggo ta bi ta da kallon mamaki domin ta fahimci da gaske dai Afrah ke zancen ba zancen shagwa6a a ciki to sae dai mene ne take son farhan ya amince da har yaqi.
Nan Afrah ta tashi tana share hawayen fuskar ta taje d'aki kan bed ta kwanta.
Haka shima farhan yana zuwa d'aki ya nemi guri ya kwanta sae juyi yake cike da son kasancewar Afrah Kusa da shi sae yaji duk baccin da yake ji ya tafi yayinda ya shiga mamakin kansa shida bai fiye buqata ba ya kayi yanzu kwana biyu kacal har yaji yana son wani abu ya sake shiga tsakanin sa da Afrah ko don ya jima baya tare da mace ne.
Haka ya qaraci tunanin sa wanda tunanin sae qara masa buqatuwa yake har dai idan yana tuna surar afrah a lokacin da yake mata wanka,hakan ya qara masa jin baya iya bacci bai same ta ba.
Nan ya tashi ya koma 6angaren gwaggo da niyar ya qara lalla6a Afrah sae ya samu har gwaggo ta rufe 6angaren , akan dole ya juya wanda yana shiga 6angaren sa yaje yayi arwala ya shiga yin nafilfili.
*Billy giroπ&Futha lurvπ π»* π π π π π π π π π π [10:22PM, 11/30/2016] Billy Geeero: π π π π π π π π π *```~AFRAH KO AMRAH ```*~ π π π π π π π π π
*NA Billy giro π& Bilqis Sidibeπ π»*
*Futhalurv.WordPress.com*
*π 51π * Washe gari guraren qarfe goma Farhan ne ya shigo 6angaren su gwaggo ya sami Afrah ta fito daga wanka kenan tana d'aure da towel iya cinya , kallon ta yake yana yi ma gwaggo ina kwana. Bayn sun gama gaisawa da gwaggo ya nemi guri ya zauna yace " Afrah ba gaisuwa? Kmr yayi magana da dutse sae da gwaggo tace" ba kya ji Afrah" Gwaggo ai nayi miki Ina kwana , ai bani ake magana ba uncle d'inki da baki gaida ba. Vaseline kawai ta d'auka Kan dressing mirror ta koma falo ta zauna.
Gwaggo ta kalli Farhan da ya soma shiga damuwa tace " wai me take son kayi mata ne kai Kuma kaqi? Mtsw gwaggo wai wani shirme naji tana fad'a wanda ba tasan naji duk abinda take gaya ma Amrah ba kan cewa wai sae ta nemo wad'an da suka kashe iyayenta byn tun a lokacin ba irin binciken da ba'ayi ba amma ita tace sae tayi nata shine ta d'auko wani banzan shirme na na auri Amrah a cewar ita binciken da zata yi ba zai bata damar kula ni ba. Hm hankalin ta d'aya kuwa ko Kuma dai wani abu take so ta fake da hakan, ba wani abinda take so gwaggo har ga Allah so take ta nemo en uwan Abbanta domin a yanda take ma Amrah bayani tana kuka zaki fahimci da gaske take but ai wannan aikin ko ni mai yinsa ne rashin sanin makamar inda xa a fara neman su ne matsala sbd su neman su bana bugawa da jarida bane ko a yad'a a media dmn idan aka yi hakan ganin nake idan suka ji zasu iya guduwa ba tare da an gansu ba, sannan shekaru da yawa haka ya ma nasan ta inda zan fara vare ita Afrah, shin tukuna ma ko suna raye ko basa raye duk ma bamu sani ba.... Shi na gani gwaggo rigima ce kawai irin ta Afrah wlh tunda tasan ba anan zamu tabbata ba tayi haquri mana har zamu je inda xa a bawa kowa haqqin sa kan duk wanda ya zalunci wani Allah ba zai bar shi ba sae ya hukunta ta shi. Sannan kuma nayi tunanin ba abinda ta nema ta rasa bare nace ko dukiyar ta take son kar6owa. To ka ganar da ita hakan mana ko zata fahimta, zanyi qoqari na gani domin gsky bana jin zan amince ma shirmen ta . Yana gama fadar haka yaga giftawar Afrah yace da gwaggo "kingan ta tana ma jin abinda muke fad'a nasan ko naje baza ta sauraren ni ba sae ma wata rgmr da zata taso min da ita,,,kaje dai ka rarrashe ta ko zata janye wannan ra'ayin.
Koda yaje ya same ta ko Vaseline d'inda ta d'auka bata shafa ba ya zauna a hankali kusa da ita yace "tabi'ar da kika d'auko kenan Afrah ana magana kije ki la6e kina saurare, ki daina irin haka ba kyau kinji " En hawayen da suka cika mata ido ne suka shiga silalowa tayi saurin share hawayen zata bar gurin, Farhan ya riqo hannun ta ya zaunar da ita sae kawai ta fashe mishi da kuka, kmr wanda ake hurama wuta a cikin zuciyar sa yake jin kukan yayi saurin jawo ta ya rungume yana rarrashi cike da son tayi shiru ko zai daina jin abinda yake ji, amma sae ma qara fitar da sautin kukan take. Yace "dan Afrah ki daina kukan nan wani abu nake ji a zuciya ta,bata kulashi ba taci gaba da yin kukanta gashi yanda take ci gaba da kukan hakan yake qara jin abun na qaruwa. Buttons d'in rigar sa ya bud'e ya jawo hannun ta ya zira a cikin rigar shi ya d'ora hannun ta gefen hagu dai dai 6angaren zuciyar sa, d'agowa tayi tana kallon shi sbd yanda taji zuciyar sa na bugawa yace "kinji ko kinji abinda zuciya ta keyi idan kina kuka ji nake kamar zata fashe, ko so kike ta fashe na mutu ki daina gani na,saurin girgiza kanta tayi wanda hakan yasa hawayen da ke maqale a kuncen ta suka qarasa saukowa,ta bud'e d'an qaramin bakin ta wanda idan tayi magana ba ka cewa ciki ta fito sbd kad'an take bud'e shi amma Kuma sae mganrta ta fito dai dai yanda take so yayinda mai sauraren zai ji abinda ta furta ba tare da yaji maganar ta maqale ba. Tace "ni uncle bana so ka mutu ka barni" to ki daina kuka kinji "nan ta shiga share hawayen ta ya shiga taya ta, sannan ta wani marairai ce tace" but pls uncle..... Yatsan sa ya d'ora Kan lips d'inta tare da girgiza mata kai yace " na roqe ki da Allah kar ki furta maganar da kike da niya" kan dole tayi shiru amma taso ta sake roqon sa ko zai amince amma zata bar abun har wani lokaci. Nan ta sami kanta da kwanciya kan qirjin sa takai hannu a hankali kan gefen zuciyar sa tana saurare,murmushi ne ya su6uce mata tace "lah uncle zuciyar ka ta daina bugawa sosai a yanda take yi dazun lokacin da ina kuka yanxu shike nan baza ta fashe ba ko? Baza ta fashe ba,,,to ni uncle ina tawa zuciyar take?sae da ya kalle ta da d'an murmushi sannan ya d'ora hannun sa kan mamman ta na hagu ba tare da ya zare mata towel ba ya d'an tafi da hannun sa qasan mamman ta kad'an, duk da taji mugun kunya amma haka ta dake sbd tana son tasan inda zuciyar ta take , tace "uncle nima tana bugawa?eh tana bugawa amma normal bugawa ne wanda ko yaushe take yinsa, kawo hannun ki kiji amma ki saurara da kyau Nan ya riqo hannun ta ya d'ora dai dai inda shima ya aza yace kinji ko? Naji kad'an kad'an amma ba irin naka ba da naji a d'azu, to muje dama kiji,, nan suka koma kan mamman ta na dama yace "me kika ji ? Banji ko kad'an d'in da nake ji a gefen hagu na ba,ryt ba ya bugawa sbd ba zuciya a gurin domin ko wace hallita zuciya d'aya take da ita ina ce yanxu kin fahimta? eh amma yaushe ne zata daina min motsi ta huta? Sai idan kin mutu, kmr tayi kuka tace ni uncle bana son na mutu, meyasa? sbd bana son na daina ganin ka,,,da gaske? Allah kuwa, to meyasa ba kya son ki daina gani na? Sai da rufe fuskr ta da tafin hannun ta tace "sbd ina sonka bana son na daina ganin ka har abada,sosai yaji dad'i ya jawota ya rungume, tare da zira hannun sa a hankali cikin towel d'in ta ya tafi da shi gefen mamman ta na hagu yana shafawa yace" nima ina son ki shiyasa bana son wannan zuciyar ta daina aiki.
*Futha lurv π π»&Billy giroπ* π π π π π π π π π π [10:22PM, 11/30/2016] Billy Geeero: π π π π π π π π π π *```~AFRAH KO AMRAH ```*~ π π π π π π π π π
*NA Billy giro π& Bilqis Sidibeπ π»*
*Futhalurv.WordPress.com*
*π 52π * Kame jikin ta tayi tana fad'in "uncle ka daina wani abu nake ji" Zare hannun sa yayi a hankali ya kai babban yatsan sa yana shafa lips d'in ta yayinda yake kallon cikin idanun ta cikin wani salo , yace "gaya min me kike ji" kunya taji ta tashi ta bar gurin. Jingina bayan sa yayi ya lumshe ido had'e da fitar da ajiyar zuciya a hankali sannan ya tashi yabi bayan ta. yana shiga yace da gwaggo ni zan fita sae na dawo,to a dawo lafiya. Ya kalli Afrah kmr zai ce wani abu sae kuma y fita. Gwaggo tace "ke Afrah baki ga Farhan zai fita bane,da baza ki raka shi ba" gwaggo nida bama kaya a jikina, kije ko bakin qofa ne mana ki masa Allah ya kiyaye sai ki dawo. Ba musu kuwa ta fita har tana had'awa da sauri kar ya fita bata same shi ba. A nan falo ta had'u da shi yana gab da fita sae kawai taga ya tsaya ya juyo yana kallonta yace "zo man Afrah ba rakiya kika zo yi ba, da murmushi ta qaraso gurin sa ,kanta ya shafa tare da d'ora mata kiss kan goshi yace" ni zan fita me kike so na dawo miki da shi? kallon sa tayi ta kauda kai tna wasa da en ytsunta kafin take cewa "kazo min da ice cream sannan da Oat choco" su kad'ai? Eh, to ni baki min nawa kiss ba,,hannun sa ta riqo da niyar d'ora masa kiss akai yace "ni a nan nake so kimin" lips dinsa ya nuna yaga kmr baza ta iya ba ,yace "to yi min a inda na miki" nan ya d'an russuna ta riqo kumatun sa shi Kuma yana riqe da hannayen ta ta d'ora masa kiss kan goshi tare da fad'in " a dawo lafiya uncle" Nan ya mata bye bye ita ma tana mishi har ya fita.
Kafin ya fita gidan ya had'u da Amrah sae da suka gaisa sannan ya wuce wanda koda ya shiga mota yana jiyo ihun Afrah da ke murnar ganin Amrah sae kace ba jiya jiya ne aka rabu ba.
Bari mu koma 6angaren su leesa muji ko ya suka kasance.
Ba wani 6ata lokaci leesa ta shirya suka tafi sae dai rai 6ace suka dawo da alama sunji irin rashin nasarar da sukayi wanda da shigar su gida leesa ta fara fad'in "hava mom Farida ki daina wannan xancen wlh bazan dangana ba sae nasa kowa ya tsani farhan na kuma tsiyata shi tsiya tsiya ta yanda ko ita kanta Afrah sae ta guje masa bare har wata mace tayi tunanin ra6ar sa,kuma tunda na rasa shi wlh sae na raba sa da duk wani farin cikin sa, na kuma raba sa da duniya tunda boka ya sanar da ni ba aure tsakani na da shi har abada to kuwa banga amfanin zamn sa a duniya ba.
_hm my lady kinji me leesa ke fad'a shin ko akawai wani abunda bawa zai yi ma bawa wanda Allah bai masa ba?ko d'aya my lady domin duk abinda ki ga ya sami bawa to kuwa nufi ne na ubangiji da kuma jarabawar sa sbd ba wani mai iko sae shi, haka kuma ba wani mai rahama sai shi kinga kuwa ba wanda ya isa yaye rahama ga wanda Allah ya yiwa haka kuma ba wanda ya isa ya arzita wani bare yace zai iya kar6ewa ko ya aikata wani mummanan abu a kansa_ ******* Nan Amrah ta yini har dare bayan ta wuce Afrah ta sake dawo ma Farhan da wata savuwar takurawa akan se ya amince ya auri Amrah, shi kuma ko kad'an yaqi ya saurare ta da qarshe ma ya bar gidan bashi ya dawo ba sai guraren qarfe goma wanda duk a tunanin sa Afrah tayi bacci shine yazo dmn ya lalla6a ya kaita 6angaren su ba tare da ta sani ba , sae ya samu idon ta biyu sae fira suke ita da gwaggo. tana ganin shi ta had'e girar sama da ta qasa ta wani sha toka kmr wacce tun tashin ta bata ta6a fara'a ba. Farhan yaje ya durqusa saitin kunnen ta yace " Afrah ki daina fushi dani ba kyau nifa mijinki ne" ture shi tayi kusa da ita tace "ni ka daina matsowa kusa dani tunda ba ka son abinda nake so" yi haquri tashi muje 6angaren mu mu shirya kinji "nan yaja hannun ta tace" uhm uhm gwaggo ce ya daina ta6a ni tunda bana shiri dashi, to ai so nake ki tashi muje mu shirya kinji,,, tace"gwaggo, gwaggo, gwaggo kina jina fa... Afrah me kike so nace miki tunda naga abin naki sae ke,meyasa kin fiye liqewa ne ke kam ? To gwaggo ai shine yaqi ya amince da yanxu ma na daina maganar. Farhan yace ni gwaggo ba ma shi ba ni so nake tatashi mu koma 6angaren mu dare yayi.... ko yau a nan zanyi bacci na ba inda zanje, kallon gwaggo yayi cikin damuwa yace " gwaggo kin ji ta gashi ni yau wlh.... Sae kuma yayi shiru dmn vaya jin zai iya snr da ita abinda yake ciki, gwaggo da ta fahimta tace "ai sai ka tallabe ta kuje tunda ba a harkar aziqi da ita... Ba shiri Afrah ta tashi ta matsa nesa da Farhan tana kuka tace" gwaggo yanxu nice ba a harkar aziqi dani ai wannan baki ne kike so kimin "daga haka ta ajiye musu kuka ba na wasa ba taje can kusa da jikin gina ta zauna ta hade kai da guiwa tana ci gaba da aikin kukan ta. Nan farhan yaje yayi ta rarrashin ta amma taqi shiru da qarshe yace" hava my Afrah pls help me and go to za aza room mana " Dariya ce ta su6uce mata ta rufe baki tace"lah uncle har da kai kana koyon Baba buhari ko " hannun ta yaja zasu bar d'akin yana fad'in "ba dole ba ina ji ina gani mata zata qiya min" tace "to ai shi Baba buhari manufar sa daban amma se mutane suka canza masa"
Gwaggo da ke jin su murmushi kawai tayi tace " kai mutane kuma.
Suna zuwa 6angaren Farhan, inda da shigar su aza room lolπya fara nuna mata abubuwa masu nauyin fad'a ga makaranta wanda tun suna tsaye suka kasa jurewa suka zauna daga haka suka bawa gado amana inda kowanen su ya shiga faranta ran d'an uwan sa musamman Farhan da yake jefawa Afrah manyan manyan saqonnin da suka rikita qwaqwalwar ta, sun jima suna faranta ran juna inda gab yake da jefa qwallo a raga, Afrah ta miqe zumvur ta jawo bedsheets ta rufe jikin ta tana neman kayan baccin ta,Farhan yace "Afrah lafiya me yake faruwa ne? Ni bacci nake ji uncle zan koma 6angaren gwaggo, daga haka ta shiga mayarda kayan ta, Farhan na tsaye yana kallon ta har ta gama yace" Afrah ina ce kin fahimci yanayin da nake ciki amma shine zaki tafi ,kiyi haqri dan Allah ko minti ashirin ne, da sauri take qoqarin varin d'akin sbd kukan da take ji kan tsananin tausayin da ya bata amma haka ta dake ta fita tana ji sae faman roqon ta yake kmr zai yi kuka. Tana fita 6angaren ta samu guri ta zauna taci kuka mai isar ta sannan ta tashi sae kallon 6angaren take tana ji kmr ta koma sbd tunanin halin da ta bar shi sae dai tafi son taci gaba da yi masa hakan ko zai amince ya auri Amrah.
Farhan kuwa zama yayi ya dafe kansa yana karanto addu'o'in neman sauqi bila adadin.
Cikin dare sosai ya tashi firgigit yana qoqarin tuna wasu kalmomi a cikin mafarkin sa.
_Kar ka bar maraya a cikin damuwa ka saurari me yake son snr da kai domin baka san me ya gani a cikin mafarkin sa ba_