Afra ko amrah complete - Chapter 2
Afra ko amrah complete Chapter 2: Afra ko amrah complete Chapter 2. Da asuba Amrah ce ta fara tashi miqa takeyi a hankali tare da tattara gashin kanta ta…
4,436 words
Da asuba Amrah ce ta fara tashi miqa takeyi a hankali tare da tattara gashin kanta ta d'aure guri d'aya, ta kai hannu ta d'auko eye glass d'inta da ke kan drawer ta saka sannan ne ta iya hango farhan da ke jingine jikin wardrobe riqe da casbi sae dai da alama bacci yake. Yaye bedsheets d'in da ke jikinta tayi ta zamo daga ita sai er rigar ta ta bacci fara tas da ita iya guiwa mai siririn hannu. Saukowa tayi kan gadon ta nufi gun farhan ta zauna kusa da shi tare da jinginawa a jikinsa tace "uncle ka tashi an fara kiran sallar asuba,kaji uncle"da qyar ya iya bud'e idonshi sbd wani irin bacci mai nauyi da ke fizgar shi, ya sakad'o hannun shi ta bayan ta ya rungomo ta sosai,kamar qaramin yaro yace "my Amrah bacci nake ji sosai"to uncle ka bari idan kayi sallah sai ka koma baccin ko"gyad'a mata kai yayi kafin yake janye jikinsa daga nata ya tashi ya nufi toilet yayi arwala ya fice masallaci haka ita ma taje tayi arwala tayi sallah.
Bayan ya dawo daga masallaci ne ya hau kan bed da niyar ya kwanta sai ya tuna yau Monday zai kai Afrah school, hakan yasa ya fasa baccin da yayi niya,ya tashi yaje ya fara tsara littafai a cikin school bag d'in Afrah. Amrah tazo tare da kar6ar aikin da yake tace"uncle je kayi baccin ka kawai tunda yanzu 5:40am to 7:00am sae na tashe ka yayinda ni kuma na gama had'a komai na buqatar zuwa makarantar Afrah, Cike da jin dad'i ya gyada kansa ya shafo gefen fuskar ta tare da fad'in "tank u my wife" murmushi kawai tayi taci gaba da aikin, shi kuma yaje ya kwanta wanda a nan take bacci ya d'auke shi.
Qarfe bakwai dai dai ta tashe shi koda ya bude idonshi har ta shirya ma Afrah cikin uniform d'in makaranta sky blue and white, riga ta kasance fara mai dauke da necktie sky blue,aka mata stocking da skirt wanda ya kasance sky blue mai layin fari a qasan shi, tsayin sa iya guiwa yayinda fararen socks d'in ta suka tafi har izuwa guiwar ta,se hular kanta sky blue wacce ta mata bala'in kyau har dai yanda aka d'an d'age ta gashin kanta sae ya baje a bayan ta,takalman qafafun ta kuwa tums ne baqaqe haka ma school bag d'inta baqa ce. Ba qaramin kyau ta ma farhan ba domin ta yanda yake kallon ta kad'ai ya isa ya ganar da kai hakan, wanda hakan ya nuna bata ta6a masa kyau irin na yau ba. Cike da murmushin jin dad'i ya kalli Amrah yace "sannu da qoqari my wife"ya fad'i haka ne yayinda ya dauki Afrah cak ya d'aga ta sama yana juyi da ita sae faman dariya suke, sannan daga bisani ya dora mata kiss a kumatu tare da lotsa yatsun sa akan kumatun ta wanda hakan ya qara fad'ad'a murmushin da take yi sae dimple d'inta suka qara lotsawa sosai. Haka ita ma ta masa kiss a kumatu hade da lotsa en yatsunta a kumatun shi, Yayi mata tsadadden murmushin da ba ko wane lokaci yake yinsa ba, domin duk cikin murmushin da yake yi wannan yafi qara masa kyau da haiba. Ya kalli Amrah da ke riqe da towel tana ta faman kallon su cike da murmushi, ajiye Afrah yayi tare da kar6ar towel d'in da ke hannun Amrah ya nufi toilet domin ya gaggauta yin wanka.
Koda 7:30am tayi har ya kammala shirin sa tsaf ya ciyar da Afrah ba tare da yayi nasa break fast ba sbd gudun kar su makara da yawa duk da cewa makarantar kusa da su ta ke.
Koda suka isa makarantar sun samu ana assembly da yake founder d'in makarantar yasan da zuwan su kasancewar sa d'an uwan farhan hakan yasa yana hango fitowar su daga mota ya qarasa gurin su,farhan ya durqusa cike da ladabi ya gaishe shi wanda cikin gaisuwar ne naji ya kira sunan shi da uncle Basheer. Sai da suka gama gaisawa ne uncle Basheer yaja hannun Afrah suka tafi sae bye bye take ma farhan kamar zata yi kuka.
Uncle Basheer na isa da ita assembly ya dora ta kan step tare da fad'in sunan ta da kuma class d'in da zata kasance wato nursery one. Yayi haka ne sbd haka ake yi a makarantar duk aka sami newcomer akan d'ora sa a step a fad'i sunan shi da class d'in da zai shiga,akan yi haka tun daga kan d'an nursery, primary &secondary bcs makarantar ta qunshi nursery,primary & secondary.
Tun da aka d'ora Afrah kan step take kallon mutanen makarantar a wayen ce ma'ana ba wani d'ar d'ar ko noke noke akasin wasu da ko fuskar su basa bari a gani sae suyi ta faman noke noke.
Hakan da Afrah tayi ya burge mutanen makarantar sosai musamman ma wani hadadden gayen malami da tunda aka dora ta yake kallon ta har izuwa yanzu. Kamar sa sak da founder makarantar wato uncle Basheer da alama jinin sa ne.
Ana gama assembly uncle Basheer yaja Afrah sae zuwa class d'in da zata zauna bai fito class d'in ba sae da yaja musu kunne kan kar yaji ko ya gani ana takarar ta ko nuna banbanci akan kasancewar ta kurma, wanda duk zancen nan da uncle Basheer yayi yana kunnen hadadden gayen malamin nan,da shima yazo ne domin shiga class d'in riqe da attendànce register, Sai dai jin Afrah kurma ce bai sa yaji burge shin da take ya ragu ba sae ma abinda ya qaru. Domin a maimakon ya zauna ya kira register sae ma daukar Afrah yayi ya dora ta kan desk ya shafi gefen fuskar ta tare da sake mata lallausan murmushi yana mai qara jin son Afrah a cikin ransa fiye da yanda yake jin son sauran yara sbd gayen ya kasance mai son yara ne sosai. Kar6ar school bag in ta yayi ya fitar da littafan ta ya fara rubuta sunan ta kamar yadda yaji uncle Basheer ya ambaci real name d'in tà a gaban assembly [ 7/12/2016] 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅 ~AFRAH KO AMRAH ~ 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅
Na Billy giro😊&Bilqis Sidibe💅🏻
🏅5⃣🏅 Domin sae ajiyar zuciyar ta ke fita a hankali, cike da kulawa farhan ke ci gaba da kallon er fuskar ta mai kyau wacce d'igon hawaye ke kan eyelashes d'inta, yasa yatsan sa ya share mata tare da kwantar da ita a tsakiyar su, cike da shagwa6a ta farka tana fad'in"uhm uhm"tayi saurin shigewa jikin sa kamar wacce ke jin tsoro har dai yanda ta cusa fuskar ta a qirjin sa ta qudundune guri d'aya. Addu'a ya shiga yi mata lokaci mai tsawo, sannan ya kalli matar sa Amrah wacce har yanzu bacci take gashin kanta duk ya barbarje a kan pillow har ma ya d'an rufe mata fuska, bai yi yunqurin gyara mata ba sea surar jikinta da yake bi da kallo yana cikin haka ne yaji wani irin fad'uwar gaba wanda ya sa shi saurin daina kallon ta ya tashi a hankali yana mai karanto addu'a yaje gab da ita ya yaye mata gashin kanta da ya rufe mata fuska kafin yake zuwa toilet ya d'oro arwala yazo ya saka jallabiya kasancewar d'an guntun wando ne kad'ai a jikin sa. Sae da ya shimfid'a carpet sannan ya kabbarta sallah.
Da asuba Amrah ce ta fara tashi miqa takeyi a hankali tare da tattara gashin kanta ta d'aure guri d'aya, ta kai hannu ta d'auko eye glass d'inta da ke kan drawer ta saka sannan ne ta iya hango farhan da ke jingine jikin wardrobe riqe da casbi sae dai da alama bacci yake. Yaye bedsheets d'in da ke jikinta tayi ta zamo daga ita sai er rigar ta ta bacci fara tas da ita iya guiwa mai siririn hannu. Saukowa tayi kan gadon ta nufi gun farhan ta zauna kusa da shi tare da jinginawa a jikinsa tace "uncle ka tashi an fara kiran sallar asuba,kaji uncle"da qyar ya iya bud'e idonshi saboda wani irin bacci mai nauyi da ke fizgar shi, ya sakad'o hannun shi ta bayan ta ya rungomo ta sosai,kamar qaramin yaro yace "my Amrah bacci nake ji sosai"to uncle ka bari idan kayi sallah sai ka koma baccin ko"gyad'a mata kai yayi kafin yake janye jikinsa daga nata ya tashi ya nufi toilet yayi arwala ya fice masallaci haka ita ma taje tayi arwala tayi sallah.
Bayan ya dawo daga masallaci ne ya hau kan bed da niyar ya kwanta sai ya tuna yau Monday zai kai Afrah school, hakan yasa ya fasa baccin da yayi niya,ya tashi yaje ya fara tsara littafai a cikin school bag d'in Afrah. Amrah tazo tare da kar6ar aikin da yake tace"uncle je kayi baccin ka kawai tunda yanzu 5:40am to 7:00am sae na tashe ka yayinda ni kuma na gama had'a komai na buqatar zuwa makarantar Afrah, Cike da jin dad'i ya gyada kansa ya shafo gefen fuskar ta tare da fad'in "thank u my wife" murmushi kawai tayi taci gaba da aikin, shi kuma yaje ya kwanta wanda a nan take bacci ya d'auke shi.
Qarfe bakwai dai dai ta tashe shi koda ya bude idonshi har ta shirya ma Afrah cikin uniform d'in makaranta sky blue and white, riga ta kasance fara mai dauke da necktie sky blue,aka mata stocking da skirt wanda ya kasance sky blue mai layin fari a qasan shi, tsayin sa iya guiwa yayinda fararen socks d'in ta suka tafi har izuwa guiwar ta,se hular kanta sky blue wacce ta mata bala'in kyau har dai yanda aka d'an d'age ta gashin kanta sae ya baje a bayan ta,takalman qafafun ta kuwa toms ne baqaqe haka ma school bag d'inta baqa ce. Ba qaramin kyau ta ma farhan ba domin ta yanda yake kallon ta kad'ai ya isa ya ganar da kai hakan, wanda hakan ya nuna bata ta6a masa kyau irin na yau ba. Cike da murmushin jin dad'i ya kalli Amrah yace "sannu da qoqari my wife"ya fad'i haka ne yayinda ya dauki Afrah cak ya d'aga ta sama yana juyi da ita sae faman dariya suke, sannan daga bisani ya dora mata kiss a kumatu tare da lotsa yatsun sa akan kumatun ta wanda hakan ya qara fad'ad'a murmushin da take yi sae dimple d'inta suka qara lotsawa sosai. Haka ita ma ta masa kiss a kumatu hade da lotsa en yatsunta a kumatun shi, Yayi mata tsadadden murmushin da ba ko wane lokaci yake yinsa ba, domin duk cikin murmushin da yake yi wannan yafi qara masa kyau da haiba. Ya kalli Amrah da ke riqe da towel tana ta faman kallon su cike da murmushi, ajiye Afrah yayi tare da kar6ar towel d'in da ke hannun Amrah ya nufi toilet domin ya gaggauta yin wanka.
Koda 7:30am tayi har ya kammala shirin sa tsaf ya ciyar da Afrah ba tare da yayi nasa break fast ba sbd gudun kar su makara da yawa duk da cewa makarantar kusa da su ta ke.
Koda suka isa makarantar sun samu ana assembly da yake founder d'in makarantar yasan da zuwan su kasancewar sa d'an uwan farhan hakan yasa yana hango fitowar su daga mota ya qarasa gurin su,farhan ya durqusa cike da ladabi ya gaishe shi wanda cikin gaisuwar ne naji ya kira sunan shi da uncle Basheer. Sai da suka gama gaisawa ne uncle Basheer yaja hannun Afrah suka tafi sae bye bye take ma farhan kamar zata yi kuka.
Uncle Basheer na isa da ita assembly ya dora ta kan step tare da fad'in sunan ta da kuma class d'in da zata kasance wato nursery one. Yayi haka ne sbd haka ake yi a makarantar duk aka sami newcomer akan d'ora sa a step a fad'i sunan shi da class d'in da zai shiga,akan yi haka tun daga kan d'an nursery, primary &secondary bcs makarantar ta qunshi nursery,primary & secondary.
Tun da aka d'ora Afrah kan step take kallon mutanen makarantar a wayen ce ma'ana ba wani d'ar d'ar ko noke noke akasin wasu da ko fuskar su basa bari a gani sae suyi ta faman noke noke.
Hakan da Afrah tayi ya burge mutanen makarantar sosai musamman ma wani hadadden gayen malami da tunda aka dora ta yake kallon ta har izuwa yanzu. Kamar sa sak da founder makarantar wato uncle Basheer da alama jinin sa ne.
Ana gama assembly uncle Basheer yaja Afrah sae zuwa class d'in da zata zauna bai fito class d'in ba sae da yaja musu kunne kan kar yaji ko ya gani ana takarar ta ko nuna banbanci akan kasancewar ta kurma, wanda duk zancen nan da uncle Basheer yayi yana kunnen hadadden gayen malamin nan,da shima yazo ne domin shiga class d'in riqe da attendànce register, Sai dai jin Afrah kurma ce bai sa yaji burge shin da take ya ragu ba sae ma abinda ya qaru. Domin a maimakon ya zauna ya kira register sae ma daukar Afrah yayi ya dora ta kan desk ya shafi gefen fuskar ta tare da sake mata lallausan murmushi yana mai qara jin son Afrah a cikin ransa fiye da yanda yake jin son sauran yara sbd gayen ya kasance mai son yara ne sosai. Kar6ar school bag in ta yayi ya fitar da littafan ta ya fara rubuta sunan ta kamar yadda yaji uncle Basheer ya ambaci real name d'in tà a gaban assembly wato"Zarah Sadeeq".
Futha Luv💅🏻 &Billy giro😊
🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅"Zarah Sadeeq".
Futha Luv💅🏻 &Billy giro😊
🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅 [10:19PM, 11/30/2016] Billy Geeero: [ 7/13/2016] *🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅* ~*AFRAH KO AMRAH* ~ 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅
*Na* *Bilkeesu giro😊 & Bilqis Sidibe💅🏻*
🏅6⃣🏅 Bayan ya gama ne yaja hannun ta yakai ta layin tsakiya seat din gaba ya zaunar da ita tare da kallon wata yarinya da ke zaune a 6angaren seat d'in, wacce kallo d'aya zakayi mata kasan tana da wayo sosai, yace da ita"Amrah ga qawa na miki amma banda fada da tsokana sbd kan fadan ki ne yasa kowa baya son zama a kusa da ke"kan ya qarasa maganar sa wacce ya kira da suna Amrah ta wani turo baki cike da masifa tana kallon shi, tace"uncle JB........shiii! na da gai gaya miki,mtsw qaramar yarinya da ke sae masifa,cike da alamun zata yi kuka ta kalle shi ta le6ace baki tace "masifa"......no kar kiyi kuka bazan sake kira miki masifa ba amma kar kiyi fada da ita kinji, yanzu zanje office na zauna ina hango duk abinda kike yi da zarar naga kin tsokane ta zan miki bulala kuma daga yau ba ruwana da ke na daina shiri da ke gabadaya ,girgiza kanta tayi cikin sauri ta ce"ni bazan ma tsokane ta ba,sannan ta riqo hannun Afrah tace "daga yau ke qawa ta ce ba fada a tsakanin mu ko?murmushi Afrah tayi tare da gyada kanta wanda hakan ya bawa JB mamaki,har yana magana a zuci.
Yana cewa _"wacce aka ce kurma ce ya akayi taji abinda Amrah ta fada har da su gyada mata kai"_.
Nan dai ya basar da zancen ya nufi hanyar fita class din sbd hango malami da yayi zai shigo.
Da aka tashi daga makaranta JB yaje har class din su Afrah ya jawo hannun ta yaje da ita domin ganin wanda zai zo daukar ta.
Basu wani jima a tsaye ba sai ga motar farhan ta kunno kai, Afrah na hango motar ta saki hannun JB ta tafi da gudu kan ta qarasa har farhan ya fito daga cikin mota ya qaraso da murnar sa ya tarbe ta. Cike da murmushi JB ya qaraso gurin su yana fad'in "'a'ah farhan na husna mai awara!murmushi farhan yayi mai cike da dariya yace"ka fara ko"JB yace to ai gaskiya na fad'a ya fadi haka ne yayin da ya riqo hannayen Afrah yana wasa da su yace " a ina ka samo hadaddar yarinyar nan?kai JB Amanata ce fa ko ka manta da ita?oh sorry Allah ba mantawa nayi ba kawai dai ban ta6a ganin ta ba sae yau, Farhan yace "haka ne fa inace yanzu ka ganta da kyau kar wata rana kace min baka gane ta ba...na isa bare a yanzu da ta zamo d'aliba ta, nan gaba kuwa mata ta zata zamo inshaAllah,,sosai farhan yayi dariya yace wace ce zata zamo matar ta ka?"Zarah mana" cewar JB wanda ya fadi haka ne yayinda ya nuna Afrah yaci gaba da cewa "ko baza ka bani auren ta ba?Farhan ya girgiza kansa yayinda yake ci gaba da dariya yace "JB baka rabo da abin dariya"JB yace "nifa da gaske nake yi daina kiran zancen da abin dariya"...hm to naji zaka iya jiranta kenan har ta girma?qwarai ma kuwa ai kasan idan ina son abu zan iya yin komai a kansa,farhan yace "to Allah ya nuna mana lokaci sae musha biki....bikin da ba a ta6a irin sa ba ma kuwa cewar JB yayinda farhan ya riqo hannun Afrah yace kaga mu zamu fice domin idan nace na biye ma zamu jima a nan,ni kuwa gashi bana so Afrah ta gaji da tsayuwa har taje ta fara jin yunwa,JB yace "ok a gaida gwaggo da kuma amarya Amrah kafin yake kallon Afrah yace"bye my wife,Allah nuna mana ranar auren mu"wanda hakan yasa farhan ya shiga mota yana dariya domin duk a tunanin sa da wasa JB keyi ga shi kuwa har ga Allah JB ke zancen.
JINJINA GARE KI *AISHA NUCLEAR*(MAMAN FADEEL) MUNGA SAQON WAQAR DA KIKA MA ONLINE HAUSA WRITERS MUNGODE ALLAH YA BAR ZUMUNCI YA RAYA FADEEL AKAN SUNNA. ONLINE HAUSA WITERS KECE MIKI LUV U ALL😘
*Futha Luv💅🏻 & Billy giro😊*
🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅 [10:19PM, 11/30/2016] Billy Geeero: [7/14/2016] Billy giro😊: 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅 ~*AFRAH KO AMRAH* ~ 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅
*Na Bilqis Sidibe💅🏻 & Bilkeesu giro😊*
*Note:* Ku danna *read more* domin ci gaban page. _(Munyi haka ne domin wasu basu san da hakan ba)_
🏅7⃣🏅 Tsaye JB yake yana ma Afrah bye bye har sai da ya daina ganin su sannan shima yaje ya shiga tashi mota.
Yayinda muka bishi domin ganin shi d'an gidan waye.
Unguwàr New G. R .A ya nufa da ke cikin garin baucci layin farko gida na uku, horn yake tun kan ya qarasa, cikin hanzari kuwa mai gadi ya wangale masa qatoton gate.
Da shigar sa ya parker mota ba ma a inda ya da ce ba wanda cikin gudu gudu ya qarasa shiga cikin gidan tare da kiran mom!mom!!mom!!! Oh no momma! wai ina kika shiga ne?
Wata mata muka hango tana saukowa kan staircase mai kyau da ita wacce kallo d'aya zakayi mata kasan tabbas wannan matar manya ce.
Kan taqaraso take fadin lafiya my son wannan kira haka? Da sauri yaje ya riqo hannayen ta ya kai ta kan kujera ya zaunar ya durqusa kan guiwoyinsa yana mai fuskantar ta yace "mom albishirin ki yau na samo matar da zan aurà daga yau sae ki huta da min qorafi, da murnar ta tace"wow! gud story my dear son, er gidan wace ce?may be kin santa momma,Zarah ce wacce farhan ke riqo,cike da rashin fahimta take kallon shi tace "wace Zarah ce farhan ke riqo? oh no momma to Afrah nake nufi.... Kaddai kace min Afrah er gidan marigayi Alhj Sadiq wacce shekarunta baza wuce shekara biyar ba... Aha momma ita ce wlh... Mtsw Allah ya shirya min kai junaid,cike da shagwa6a Yace "momma me kuma nayi? Haba my son ya zaka kawo min er shekara biyar kace min ita kake so ka aura nida banqi a cikin satin nan ma a maka aure ba,amma idan kace sae ka jira ta ban san iya lokacin da za'a dauka ba kenan, wata qil ma bana raye,jikin JB yayi sanyi ya wani 6ata fuska kamar qaramin yaro yace"momma ai kinsan mace ce saurin girma ne da ita,cike da alamun rarrashi tace "kaga my Son kayi haquri ka ajiye zancen yarinyar nan ka samo wata dai dai da kai kaji, fuskar nan tashi kamar zai yi kuka ya tashi daga durqushen da yake tare da sakin hannyen maman shi ya kalli mahaifin sa da ke tsaye a bakin qofa wato uncle Basheer yace "father kaji abinda momma take fada ko, shike nan ni duk na kawo yarinya ace bata yi ba na nemo wata,kuma kullum a dame ni da qorafi naqi na kawo yarinyar da zan aura. Mamansa ta girgiza kai hade da murmushi domin tasan JB bai ta6a kawo yarinya yace gata da sunan zai aura ba sae a wannan karon da shine na farkon sa. Mahaifin dai nasa shima murmushi yayi yace "junaid ai yau ne farkon kawo zancen zakayi aure a gidan nan,kuma zancen naka kamar da wasa a cikin sa yarinya er shekara biyar kuma kurma ce fa..... Ni Abba ko ta had'a da makafta ina son ta a haka kawai dai kace min ka amince na jira ta idan ta girma a mana Aure, kaji dad, don Allah Father kar ka ce a'a wlh ni kadai nasan irin yanda nake ji a game da ita duk da cewa qaramar yarinyar ce,amma tun lokacin da ka d'ora ta a gaban assembly na sami kaina da jin sonta fiye da yanda nake jin son sauran yara,kuma ina ji a jikina rayuwa da ita alhairi ne a gare ni,wanda na tabbatar idan ban same ta ba zai iya haifar min da matsala. Uncle Basheer dai tsaye kawai yayi da mamaki yana kallon JB na zuba masa rashin kunya, JB yaci gaba da cewa"Father kar ka ce nayi rashin kunya abinda nake ji ne na gaya maka wanda ina jin hakan zai sa ka tausaya min,pleeease! father. Uncle Basheer ya nisa yana mai ci gaba da kallon JB wanda ya fahimci tabbas da gaske JB keyi yace"nayi maka alqawari junaid indai har yarinyar nan tana sonka idan ta girma to zan aura maka ita Him!zo kuga JB a wannan lokaci wanda kan tsananin murna sakin baki yayi yana kallon mahaifin sa domin bai zaci abin zai zo masa da sauqi haka ba,dunqule hannyen sa yayi ya jimqe kamar wanda zai naushi wani abu tare da fadin "wuhuu! Father na gode sosai! yaje ya rungume mahaifiyar sa tare da bata kiss a kumatu yace "momma ki qara min godiya a gun Father zan je na kaiwa Granny labarin farin cikin da nake ciki a yau"yana gama fad'ar haka ya fita da gudu yayinda uncle Basheer ya sami guri ya zauna,wanda tun kan ya zauna mahaifyar JB ke kallon shi da mamaki tace "Abban junaid ya zaka biye ma yaron da yau kamar ba a kan hankalin sa yake ba, Umman junaid ba wani baya kan hayaccin sa,kin fi kowa sanin halin junaid idan ya qwallafa abu a ransa wanda idan bai sami abin ba kin san babbar matsalar da ke biyo wa baya,kuma kin san irin son da nake yiwa junaid kasancewar shi kad'ai ne d'a a gare mu. Amma Abban junaid kasan yarinyar nan fa kurma ce bata ji,indai wannan ne mai sauqi ne domin zan iya yin komai na ganin cewa ta dawo normal sbd dama can ba kurma ba ce wata matsala ce tasa ta daina ji domin yanzu haka wani sa'in jin ta yakan dawo mata magana ne kawai da bata iya wanda inshaAllah idan aka fitar da ita qasashen waje zata samu lafiya, kawai abinda nake so da ke ki mana fatan nasara.....to Abban junaid Allah ya sa ayi nasara.
*Futha luv💅🏻 & Billy giro😊*
🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅 [10:19PM, 11/30/2016] Billy Geeero: [ 7/16/2016] 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅 ~*AFRAH KO AMRAH* ~ 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅
*Na* *Bilqis Sidibe💅🏻 & Bilkeesu giro*😊
🏅9⃣🏅 Yakai hannu zai cire mata pant,Afrah ta qanqame jikinta sosai tana kuka tana kuma ci gaba da kallon abinda ke tsakiyar qafafunshi a cikin yanayi na mugun tsoro kamar wacce ke masa kallon qatoton maciji. ganin abin yana qoqarin ta6a cinyoyinta ne yasa ta daddage ta buga wata uwar kuwar da tasa farhan ya wani irin tashi a firgice ya kai duban sa a gun,wanda hakan ne yasa firgicin sa ya qaru sosai ganin tsirif ya rage a lalata masa rayuwar Afrah, Da qarfin tsiya ya nufi mutumen ya masa uwar mazgar da tasa ya fad'i qasa wanwas.
Haka shima farhan fad'uwa yayi sbd wani irin tari da ya tunkaro shi ya durqushe nan gurin tare da tofar da baqin jini,daga nan bai sake yin tari ba sae dae gabadaya jikin sa ya saki baya iya ta6uka komai sae numfashi da yake sama sama.
Afrah ta zo da gudu ta fad'a jikinsa tana kuka mai tsima zuciya jikinta sae qyarma yake. Da qyar farhan ya iya kai hannu ya rungumota hawaye masu zafi na fita a idanun shi yayinda yake gyara mata pant,qara rungume ta yayi yana fitar da ajiyar zuciya mai nauyi kamar yadda Afrah ta rungume shi tana fitar da ajiyar zuciya.....uncle! uncle! ya d'aga kansa cikin sauri domin ganin Amrah da ke kiranshi,yayinda luqeqen mutumen da Farhan ya mazga ke cewa ku kwantar min da ita idan ya hana ni da qaramar zanyi da babbar. A rikice yace "don Allah kar ku ta6a min matata ku min ko ma mene ne amma kar ku ta6a min Amrah da Afrah"
Sam basu bi ta kan farhan ba sae qoqarin kwantar da Amrah suke.......
"Ku dakata!cewar wani gaye da tun shigowar su yake zaune kan sofa ya d'ora qafa kan qafa yana shan sigari cikin kwanciyar hankali. Tashi yayi yaje gun farhan ya durqusa yana mai ci gaba da shan sigari yana busawa Farhan hayaqin sigari a fuska, Afrah da ke maqale a qirjin farhan ta qara cusa fuskar ta sbd ko kad'an bata son ganin fuskokin su. Yace da Farhan "kaine silar mutuwar mahaifin mu don haka dole ka za6i d'aya daga cikin matan nan, wacce zamu dauki fansa a kanta domin yau na lashi takobi baza mu bar gidan nan ba har sai munyi kisa a gaban idon ka domin kaji irin zafin da muka ji a lokacin da kasa aka kashe mana mahaifi a gaban idon mu. Farhan yace "Habib ni ya kamata ku dauki fansa akaina ba akan su ba"
Gayen da farhan ya kira da habib ya shiga kallon farhan cikin yanayi na ka ma raina min da wayo. Sae dai bai ce da shi komai ba face sigarin sa da ya zuqa yayinda hayaqin sigarin ke fitowa ta bakin sa da hanci cikin yanayin qwarewa,sannan yace "tun farko kai kasa kanka abinda bai gano ka ba,hakan yasa bazan ta6a tausaya maka ba ko na canza ra'ayi,don haka na baka minti biyu ka fad'i *AFRAH KO AMRAH* wacce zamu d'auki fansa akan ta idan ba haka ba wlh zan harbi wacce naga dama ko kuma na kashe su gabad'aya!
*Futha Luv💅🏻 & Billy giro😊*
🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅 [10:19PM, 11/30/2016] Billy Geeero: [ 7/15/2016] Billy giro😊: 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅 ~*AFRAH KO AMRAH* ~ 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅
*Na Bilkeesu giro 😊 & Bilqis Sidibe💅🏻*