Afra ko amrah complete - Chapter 3
Afra ko amrah complete Chapter 3: Afra ko amrah complete Chapter 3. π 8β£π Sai dai da alama ta fadi haka ne kawai don ba yanda zΓ tayi, amma ko kadan bataβ¦
4,350 words
π 8β£π Sai dai da alama ta fadi haka ne kawai don ba yanda zΓ tayi, amma ko kadan bata ji dadin hukuncin da Uncle Basheer ya yanke ba,bcs sae magana take a ranta,tana mai cewa: _ni da na matsu naga en jikoki na amma ace sae ya jira er qaramar yarinya har sae ta girma_....uncle Basheer ya katse ta da cewa "ina buqatar ruwan sha bata iya tashi ba sae mai aiki da ta shiga qwalawa kira domin ya bata haushi ba kadan ba, har ma bata jin zata iya kawo masa ruwan da kanta.
Bayan wasu kwanaki da faruwar hakan, farhan ne zaune a bedside daure da towel iya qugu yayinda Amrah ke bayan sa durqushe akan guiwoyinta tana riqe da d'an qaramin towel tana goge masa gashin kansa har izuwa gashin qirjin sa da yasha ruwa ya kwanta luf, ita ma towel ne a jikin ta da alama wanka suka fito domin kowannen su yana dauke da digo digon ruwa a jikin sa. Da ta gama tsane masa ruwan jikin sa ne ta wani lafe a bayan sa kamar wata er baby,ta sakado hannayen ta akan qirjin sa tana yawo da su slowly slowly yayinda idanuwan ta suka fara lumshewa alamar bacci take ji. Farhan yakai hannu ya shafo gashin kanta yace "yadai Amrah ya akayi? cikin muryar ta wacce ako yaushe baya jin ya gaji da sauraren ta tace"uncle na gaji da yawa ga bacci da nake ji sosai, jawota yayi ya maida ta gefen sa ya zaunar tare da dora kanta a qirjin sa yana mai ci gaba da shafar sumar kanta, yayinda yake kallon fuskar ta cike da kulawa,yace"inace komai kin packer mana wanda zamu buqata?komai na packer uncle, sae dai naji dazun kana waya wanda a cikin wayar da kayi na fahimci kamar ba mu kadai zamu yi tafiyar ba, eh ba kowa bane face JB, sae dai ban san me zai kai shi ba. Kawai dai yaji naje ma uncle Basheer da zancen ina so ya hada ni da abokinsa qwarraren likita ne fanni ido da kunne yana zaune a qasar India kasancewar sa ba'indiye, shine yake ce min dama kuwa yaso yamin zancen akai Afrah gurin shi ko za'ayi nasara tunda dama can ba kurma bace, sae gashi na riga shi zancen , shine yake ce min ba ma likitan kad'ai zai had'a ni da shi ba zai d'auki nauyin komai na ganin ta sami lafiya nace da shi a'a ya barshi domin ba ita kad'ai zan kai ba har da ke sbd kema idanuwanki sun sami matsala ne a sanadiyar ulcer. To shine fa JB yace zai je ya raka matar shi wato Afrah amma nasan da wasa yake akwai dai abinda zai kai shi. Uhm bare kasan JB da abin wasa yake, Lallai wasa yake domin yasan Afrah *Tawa ce* ni kadai bada kowa ba,domin bana jin zan iya bawa kowa *Amanata,* cike da shagwa6a Amrah ta masa wani kallo tare da bugo qirjin sa tace"uncle ka fara ko"farhan yayi murmushi tare da girgiza kansa ya tashi ya dauko musu kayan bacci ya bata nata sannan ya saka nashi ya nufi gadon Afrah da tuni baccin ta yayi nisa, Addu'a yayi mata kamar yanda ya saba yi mata a kullum, sannan yaje ya kwanta tare da jawo Amarah a qirjin sa ya rungume suka shiga baccin da ma'aurata kawai keyin sa bada gwauraye baπlol!.
Cikin baccin su ne da yayi nisa kuma da alama yana musu dad'i sosai. Akasin Farhan da yayi minti shida a farke sbd wasu alamomi da ya ke ji a cikin gidan wad'an da ba dai dai ba,kuma abin sae qaruwa yake hakan yasa ya janye Amrah a hankali daga kan jikin sa yakai hannu domin lalubo ma6allar wuta....kamar daga sama Farhan yaga mutum a gaban sa ya hura masa wata farar powder a cikin hanΓ§i da ta saka shi tari a nan take ba qauqautawa. Hakan bai hana farhan ya kunna wutar dakin ba, gaban sa ne yayi wani irin mugun faduwa ganin taarin mutanen da ke zagaye da shi,wadanda sak sune suka bayyana a cikin mafarkin sa da yayi a kwanakin baya sae gashi a yau sun bayyana a zahiri. Tarin da farhan keyi ne yasa Amrah ta farka tare da kiran sunan shi yayinda take lalubo eyeglass d'in ta da take ajiye wa kan drawer idan zata shiga bacci,wani irin mugun bugu d'aya daga cikin su ya kaiwa hannun ta wanda yasa ta saki qara sosai tare da sakin eyeglass d'in da ta dauko, Ya fizgo ta da qarfi sae lalabe take tana"uncle!uncle!!uncle help me!!! Allah sarki farhan ko kansa ya kasa d'agowa bare yaga halin da take ciki sae dai yana jin kuwar kiran sa da take ta faman yi wanda kan tsananin tarin da yake yasa ya kasa ko d'ago kansa bare ya iya ceto ta. Amrah bata daina ihun da take ba hade kuma da ci gaba da lalubar eye glass d'in ta cikin sa'a kuwa taji ta taki eyeglass d'in wanda hakan yasa tayi saurin kai hannu ta dauko ta kafa a idon ta nan ta shiga firgici sosai ganin wanda ke riqe da ita kafin take kai idon kan Wani luqeqen mutum baqiqirin da shi ya nufi gadon Afrah wacce ihun Amrah ne ya tashe ta,ta shiga yin kuka a firgice tana kallon farhan da ke ta faman tari jini na fita a bakin sa. luqeqen mutmin nan yayi tsaye yana qarewa Afrah kallo wacce ke sanye cikin er fincikar farar rigar baccin ta da ta mata kyau sosai,ga gashin kanta da ya zagaye fuskar ta ya sauko har kan kafad'un ta,sea hasken fuskar ta ya qara bayyana. Da ya qare mata kallo ne yace"yarinya da ke sae bala'in shiga rai"ya fadi haka ne yayinda yake zare belt d'in wandon sa yace "yau dole kema na gwada aiki na akan ki". Yana gama zare belt ya bude zip d'in wandonsa ya nufi Afrah gadan gadan kamar wanda yaga cikakkiyar budurwa, Ya kama rigar baccin ta ya yage tun daga sama har qasa ya jefar ya rage daga ita sae pant, Afrah kuwa sae kuka take tana ja da baya sbd ta firgita da ganin abin da ya fitar a cikin wandon sa. Ga shi da Amrah har farhan ba wanda yasan abinda ke shirin faruwa sbd tuni suka cire ma Amrah eyeglass farhan kuwa tarin da yake yi sae abinda ya qaru wanda yanzu kan tari har ya kai kwance dafe da qirjin sa idanuwan sΓ sunyi jajir,jini se ci gaba yake da fitowa a bakin sa.
Duk irin kukan da Afrah keyi da ganin cewa yarinya ce bai sa wannan gardin yaji tausayin ta ba sae jawo ta da yayi da qarfin tsiya ya manna ta a jikin sa tare da bude mata qafafu.
*Futha Luv π π» & Billy giroπ*
π π π π π π π π π π [10:20PM, 11/30/2016] Billy Geeero: [7/18/2016] π π π π π π π π π ~*AFRAH KO AMRAH* ~ π π π π π π π π π
*Na* *Bilqis Sidibeπ π» & Bilkeesu giroπ*
π ππ Farhan ya kalli Habib da mamaki had'e kuma da ganin son kanshi yayi yawa yace"Habib kenan to ni kana nufin mahaifi na da kuka kashe da kuma matar da kuka harba bata ji ba bata gani ba kun ci bulus kenan. Habib yace "kwata2 ba sa hannun mu a wannan kisa wata qungiya ce da taje fashi gidan sa suka kashe shi ba mu ba,amma wannan matar ni na harbe ta da kaina sbd zafin kashe mana oga da kuka yi wanda muka dauke shi tamkar mahaifi, amma kuka masa kisan da bai ji ba bai gani ba, bcs fitowa yayi domin jin qarar harbi sae kawai kasa aka harbe shi. Kaga kuwa ba qaramin taimaka maka nayi ba da har nace ka za6i d'aya, amma idan kasa wasa sae na aiwatar da aiki na a cikin rashin tausayi.
Shiru farhan yayi yayinda gumi ke karyo masa ta ko ina, yana tunanin ta yanda zai shawo kan Habib ya haqura,ya za6i wani abin amma banda kashe, *AFRAH KO AMRAH* domin bai shiryi jin mutuwar ko waccen su a ciki ba, har dai a yanda ya d'auke su matsayin amana.
Shin waye *Farhan*? kuma ya akayi Afrah da Amrah suka kasance amana a gare shi?
Muje zuwa domin jin labarin.
*Farhan* ya kasance maraye ya tashi ne a hannun gwaggwo koda ya tashi bai san su waye iyayen sa ba kasancewar duk sun rasu yayinda suka bar masa tarin dukiya mai yawa sbd shi kadai ne d'a a gun iyayen shi. Mahaifin farhan yana da qannai guda biyu, Alhj usman(mahaifin fu'ad) sae gwaggo ita ce qarama a cikin su domin har yanzu ba wasu shekaru ne da ita ba sbd bata haifi warin farhan ba asali ma bata ta6a haifuwa ba,duk tsawon shekarun da tayi da mijinta kafin ya koma ga mahalicci. Uncle Basheer wato mahaifin JB,ya kasance yaya a gun mahaifiyar farhan.
Marigayi Alhj Sadiq cewa da mahaifin Afrah maqwabci ne a gun su farhan,kuma abokin mahaifin farhan ne sosai,wanda tun daga kan karatun farhan na primary har izuwa high school da yayi a qasashen larabawa shine ya dauki nauyi,duk da irin dukiyar da iyayen farhan suka bar masa bai yarda aka ta6a ko sisi a ciki ba,acewar sa abar masa abinsa idan ya girma ya mallaki hankalin kansa ya fara juya abin sa ta hanyar kasuwanci.
Kuma Alhj Sadiq ya kasance mai tausayin talakawa da taimakon jama'a duk unguwar kowa ya shaida. Sae dai yana da kishiyar uwa da duk abin nan da yake bata gani duk da cewa gabakidaya 'ya'yanta har jikokin ta da ita kanta ba abinda zasu nema a gurin shi su rasa,amma kullum cikin rashin gode masa ta ke, gashi kusan ince rabin neman sa su yake ma sbd ba shi da d'an uwa ko d'aya kuma mahaifiyar sa bata raye,yana dai da mata qwaya d'aya tal Hajiya Zarah da yake matuqar sonta duk da cewa bata ta6a haifuwa ba kusan shekaru goma da sukayi aure amma kwata2 bai nuna mata damuwar sa ko ya nuna buqatar qaro aure sam ba hakan a ransa ya riga ya barwa Allah komai yayinda suka dage da addu'a shida matar sa Hajiya Zarah.
Hajiya Zarah ta kasance tana samun tsangwama sosai a gun en uwan mijinta sbd rashin haifuwar ta,a yanda suke mata gori kwata kwata kamar sun manta cewa Allah ke bada haifuwa,wanda cikin zagin da suke mata har cewa suke juya baki ganin Annabi,baki haifo ba kin hana shi ya qaro aure ya haifo, kin magance mana d'an uwa baya ganin kowa da gashi indai zancen ya qaro aure ne sai dai yace haifuwa ta Allah ce shine mai bayarwa,haka duk dukiyar nan tashi sae abinda kika ce yake bamu. Tun abin baya damunta har yazo ya fara damunta wani lokaci ta shige d'aki tayi ta kuka tana roqon Allah yasa tana da rabon samun haifuwa a duniya,ko zata huta da tsangwamar da dangin mijinta keyi mata.
Da yawan addu'ar da take yi ne wata rana ta tashi cikin tsananin zazza6in da yasa Alhj Sadiq ya shiga damuwa sosai yaje ya kira likita,koda likita yayi en gwaje gwajen sa ya fahimci Hajiya Zarah na dauke da juna biyu. Sosai Alhj Sadiq yayi farin ciki da jin zancen domin har sadaka sai da yayi.
Tunda dangin sa suka ji labari sukayi baqin ciki sosai domin ba da gaske suke suna son d'an uwan su ya haifu ba,bcs basa son ya samu magaji, so sukayi su tursasashi ya auri wata er uwar su domin su riqa tatsar sa sannu sannu har dukiyar ta koma hannun su. Sae dai basu nuna masa baqin cikin su ba sae ma gud'a da suka tarbe shi da ita a lokacin da ya kai musu labari.
Hajiya luba wato Kishiyar uwar sa fantsama tayi gurin bokaye ita da 'ya'yanta domin su samu su zubar da cikin da ke jikin Hajiya Zarah wacce yanzu komai kawo mata suke na marmari,yayinda Hajiya Zarah ke kar6a tana ci domin ganin take yanxu ba wata qiyayya a tsakanin su kuma bata tunanin cewa suna saka mata wani abu a ciki. Duk irin barbaden da sukeyi mata a cikin abinda suke kaimata bai sa cikin ta ya zube ba sbd Hajiya Zarah mai yawan addu'a ce ita da mijinta. Cikin ikon Allah kuwa cikin har ya kai wata tara yayinda en uwan mijinta ke ci gaba da faman fad'i tashi gurin bokaye na ganin cewa an haifu abin bai zo da rai ba.
Ranar wata litinin Hajiya Zarah ta tashi da wata matsananciyar naquda,wanda cikin gaggawa Alhj Sadiq ya kaita asibiti, sae dai tasha wahala sosai kafin ake samu ta haifu. Cike da murna Alhj Sadiq ya shiga dakin da aka kaita domin hutawa,murnar sa ce ta qaru ganin har 'ya'ya biyu kwance kusa da ita. Sae dae d'ayar tafi kama da Hajiya Zarah da kuma kyau da qiba ga shiga rai hakan yasa ya kai hannu had'e da bissimilla ya dauke ta yayi mata addu'o'in neman tsari. Da ya gama ne ya ajiye ta zai dauki dayar,sai wayar sa ta shiga qara yayi saurin barin dakin domin kar ya tashi Hajiya Zarah da ke bacci. Bai san cewa wayar na fara ringing ta farka ba, wanda binshi kawai tayi da ido har ya fita daga d'akin. Takai hannu ta shafi kan 'ya'yanta hade da basu kiss a goshi,d'agowar da zatayi ne ta had'a ido da wata mata da ke leqen ta ta window, matar sae kallon jarirran take tana murmushi yayinda hawaye ke sauka a kumatun ta. Hajiya Zarah tace "baiwar Allah lafiya? murmushi kawai tayi ta share hawayen ta da gefen zanin ta da ta yafa sannan tace"ba komai 'ya'yanki ne kawai suka bani sha'awa,Allah ya raya miki su akan sunna,sae da ta kalli yaran kafin take cewa "amin" Ta dago domin sake kallon matar sae wulgawar ta kawai ta gani.
Alhj Sadiq ya d'an jima kafin yake dawowa, yana shiga d'akin ya shiga tsananin rud'u ganin wuqa da6e a cikin Hajiya Zarah kuma babu jaririya d'aya. "Innalillahi wa inna ilahi raji'un shine abinda ya shiga maimatawa"yana ja da baya yayinda miyon bakin sa ya tsinke gabadaya sae wani irin gumi da ke keto masa ta koina.
En uwan sa ne sukayi kici6is da shi a bakin qofar dakin wanda sae yanzu ne shigowar su asibiti.
Sosai sukayi mamakin ganin abinda ya faru da Hajiya Zarah wanda har ba a iya fahimtar farin ciki sukayi ko baqin ciki.
Gun Alhj Sadiq kuwa kallo d'aya zakayi masa kasan ya shiga tashin hankali sosai.
Bayan wasu kwanaki da faruwar hakan anyi iya bincike na ganin cewa an gano wad'an da suka kashe Hajiya Zarah da kuma sace jaririya d'aya da akayi amma ba a gano komai ba. Sae wani shirme da yaji a gun nurses d'in da suka kar6i haifuwa cewa wae Hajiya Zarah ba 'ya'ya biyu ta haifa ba d'aya ce,bai ce da su komai ba domin tunda aka binne Hajiya Zarah bai sake cewa da kowa komai ba sae jimami da yake fama da shi, kuma zancen su ya dauke shi a shirme da kuma rashin sanin wacce suka kar6i haifuwar ta.
π 1β£1β£π Da kwana hud'u ne farhan ya dawo daga qasashen waje domin ya kammala karatun sa na likita. Sae dai yayi baqin ciki sosai da ya riski mummunan labarin da ya saka shi kuka domin Hajiya Zarah ya dauke ta tamkar mahaifiya kamar yadda ya dauki Alhj Sadiq mahaifi.
Tunda aka bawa farhan jaririya domin ya ganta kallo d'aya yayi mata ya fashe da kuka yayinda tausayin ta ke qara shiga a cikin zuciyar sa.
Ranar suna ba wani biki aka yi ba yarinya taci sunnan mahaifiyar ta wato "Zarah" aka yi mata laqami da suna"Afrah"
Tunda aka yi biki ako yaushe zaka sami farhan dauke da Afrah domin ji yake kamar qanwar sa ce ta jini, har ma baya son wani abiΓ± da zai raba su, amma dole idan lokacin bacci yayi yakan miqa ta gun mahaifin ta.
Shekarar Afrah d'aya Farhan ya fara zuwa da ita duk inda zai je, shiyasa Afrah ta saba da shi sosai har ba ta son azo kar6ar ta sbd yanzu mahaifin ta yayi aure yayinda ya auri er uwar su wacce dangin sa ke son ya aura, shiyasa da dare yayi se ta matsa a mayar da Afrah wanda bata yin haka sae a gaban Alhj Sadiq domin kawai yace tana da kulawa. Farhan baya mai da ta sae tayi bacci domin yasan irin kukan da take idan yaje maida ta bata yi bacci ba. Gashi ko kad'an baya son jin kukan ta domin idan tana kuka wani abu yake ji a tsakiyar zuciyar sa mai zafin gaske.
Farida shine sunan matar da Alhj Sadiq ya aura wacce ta biye ma en uwan sa ta shiga tatsar kudin sa son ranta wani lokacin ma bata tambayar sa kudi sae ta d'ebi abinta shi kuwa ba ganewa yake ba.
Abinda yake d'aure mata kai da dukiyar shi duk irin dibar da take yi ma dukiyar sa bata raguwa sae qaruwa ta ke, gashi yanzu ba qananan kudi take kar6a a hannun sa ba sbd qaryar cikin da ta masa shiyasa baya jin shamaki ko nawa ta tambaye shi bata yake. Kuma duk abin da ya bata da wanda ta d'iba sae ta kaiwa su Hajiya luba wai acewar a riqa tarawa har a kar6e dukiyar gabad'aya.
Ganin sunyi shekara biyu suna tatsar sa amma dukiya kamar qaro masa ake abin ya d'aure musu kai sosai suka tafi gurin bokan su, domin ya duba musu kodai dukiyar tsafi ce Alhj Sadiq ke fama da ita. Boka ya gama duban sa yayinda yake sanar da su,cewa "ba wani tsafi a cikin dukiyar sa,kuma indai dukiyar sa ce basu ma d'ibi komai ba.
Haka suka koma gida yayinda ko wannen su ke dauke da tunani kala2 a cikin zuciyar sa,wanda kafin su shiga bacci sae da sukayi meeting.
Washe gari farhan ne a cikin mota yayinda hancin motar sa ke qoqarin shiga gate d'in asibitir da yake aiki. Sae dube dube yake can ya hango wasu tafe mabarata guda biyu uwa da er ta suna tafe yayinda er ke riqe da sandar mahaifiyar ta tana mata jagoran ci. Wani irin lallausan murmushi farhan ya sake ya fito motar ya nufi inda suke, ya kar6i sandar da ake mata jagoranci yace"haba mama ya akayi kuka makara da zuwa har na zaci baza ku zo ba, Hawaye ne zar suka fito a fuskar matar, farhaΓ± yayin saurin kalloΓ± er ta yace"Amrah me ya sami mama? Kauda fuskar ta tayi gefe tana tattara hijabin ta da gabaki dayan sa ya yage da zarar ta sake shi zai iya fad'uwa,cike da tausayi farhan ke kallon yanda hawaye ke d'iga a hannun ta,ya kalli tun daga kan wuyan hijabinta har zuwa inda ya tsaya a tsage yake kuma yana da tabbacin jiya ba haka yaga hijabin ba,yace"Amrah me yake faruwa ya akayi hijabin ki ya yage, bata iya cewa komai ba sae sautin kukan ta da ke son fitowa"maman tace" wani yaro ne ke takura ta sosai kullum idan ta dawo daga makarantar boko sae ya tare ta wai shi sonta yake ya kama fada mata maganganu marar sa dad'in ji,kullum bata kula shi,shine yau ya nemi ya tozar ta ta,ta hanyar yaga mata tufafin jikinta wanda har ya fara yaga mata hijabi ne yana qoqarin yaga mata rigar jikinta Allah ya cece ta ta fizgi jikin ta tazo gida ba ko hijabi a jikinta,sae da zamu fito ne gashi bata da wani hijabi da zata saka dole muka bi wannan hanyar ko zamu ga hijabin,ba ta ga hijabin ba sae yaron da ke takura ta ta gani yazo ta gaban ta tare da yafa mata hijabi yana qoqarin jan hannun ta yayan shi ya hana shi hade da fadin indai wannan yarinyar ce ya kwantar da hankalin sa yau zai kai mai ita da dare. Tana kawo wa nan tayi shiru tare da share hawaye tace "dan Allah d'an nan ka taimaka min kar su sace min ita, ita kadai ta rage min wacce nake jin sanyi a gun ta, da ita nake yawon neman abinda muka sawa cikin mu. Idanuwan farhan suka ciko tap da hawaye sbd wani irin tausayin su da yaji ya kalli Amrah tare da fadin kinsan sunan yaron?cikin muryar kuka ta ce "eh"sunan shi "J" yayan shi kuma Habib, dama kin san su ne? Eh sbd gabadaya anguwar ba wanda bai san su ba, shi ke nan Ku kwantar da hankalin ku zanje unguwar ta ku na musu magana inshaAllah ba abinda zai faru. Nan mamn ta mishi godiya yayinda wata mota ta shiga yiwa motar farhan oda da ya bari a bakin gate. Farhan yace da su "ina zuwa mama"
Yaje ya shigar da motar shi tare da parker ta gurin da ake parker motoci. Ya fito kenan cikin mota wani gaye da ke sanye da kayan likita wanda shima Parker motar sa yayi yace da farhan "wai kai a ina kasan mutanen nan da kullum sae ka tare min hanya a kan su? Dan guntun murmurshi farhan yayi yace "wani taro aka gayya ce mu nida wani aboki na a wata makaranta kan wani quize competition da za ayi, to acan ne naga er kasancewar ita ce tazo over roll position,kuma nine wanda ya bata kyauta,but d way yanda ta kar6i kyautar cike da ladabi da biyayya ya bani sha'awa sosai har na sami kaina da qara mata tawa kyautar. Sae gashi ranar bayan an tashi daga school ni kuma zan shigo asibiti na gansu tana janye da mahaifiyar ta na dauka cewa zasu je ganin likita ne nace su shigo mota na rage musu hanya domin kafin su qarasa daga cikin asibitin da nisa, sea er tace "min uncle ba likita zamu je gani ba dama muna bara ne a bakin asibitin"da mamaki nace "bara ina kudin da kika samu a kyautar da aka baki"sae da tayi shiru kafin take bani amsar cewa "mun biya kudin haya da ake bin mu na wata biyu sannan na biya kud'in makaranta" nace, "yanzu kenan ko kud'in abin ci ba ku da shi? gyada min kai kawai tayi yayinda na zaro three thousands na basu sbd su kadai ne a aljihu na kuma na manta ATM card d'ita a gida shine nace "don Allah gobe suyi haquri su zo ina so zan gansu" to shine d next day suka zo abin takaici na dauko ATM card kan sauri na manta da ita kan bed, to shine na qara basu haquri kan suzo yau shine ka gan mu a tsaye. Gayen yace Allah sarki wlh har sun ban tausayi, kuma inshaAllah gobe zan baka tawa gudunmuwar sae ka basu,sbd yanzu bana da wasu isasshin kud'i, farhan "yace yayi ba matsala sun gode sosai.
π 1β£2β£π Kafin daren wannan ranar sae da yaje unguwar su Amrah yayin da ya cika bayan motar sa tap da kayan abinci bayan maqudan kudin da ya basu a d'azun.
Sosai mahaifiyar Amrah tayi farin ciki har kuka sai da tayi.
Farhan bai bar anguwar ba har sae da yaje yaga "J"da kuma yayan shi Habib yayi musu magana cikin lalama kan don Allah su tausaya musu ko don halin da suke ciki na rashi.
"J" da Habib tamkar basa gurin yayinda farhan keyi musu magana domin sau d'aya suka d'ago Kansu suka kalle shi basu sake kula shi ba sae zuqar sigarin su da suke.
Hakan yasa farhan yaji haushi yace duk suka kuskura suka ta6a lafiyar er mutane sae sun gani domin sae yasa an d'aure su,nan ya baza musu qurar motar shi ya fice.
Da dare Alhj Sadiq na bacci shida er sa Afrah da ko yaushe tare suke baccin su yaji ana tayar da shi. Ya bude idon sa yayinda yake fitar da addu'a a bakin sa,sae kawai yaga an dauki Afrah tare da kunna hasken dakin,mutane biyar ya gani a zagaye da shi ogan ne ya dauki Afrah ya d'ora mata bindiga a kunne ya kalli Alhj yace "dukiya ko er ka ka za6i daya" Alhj Sadiq na qoqarin furta magana,ogan ya katse shi da cewa"idan ka furta kalma d'aya zamu harbe er ka da kai kanka kuma mu kwashe kaf dukiyar gidan nan.
Alhj Sadiq yayi shiru yayinda yake tunanin cewa tabbas Afrah tafi masa komai a duniya kuma idan ta mutu ta mutu kenan ba zata ta6a dawo masa ba amma ita dukiya Allah kan iya dawo masa da ita fiye ma da wacce yake da ita yanzu.
Ganin ya jima bai ce da su komai ba ogan ya kai hannu gun ma6allar bindiga yana qoqarin ya danna Alhj Sadiq yayi saurin cewa"ku dakata na amince ku bani 'yata ku dauki dukiya. Ogan yayi wata irin kafurar dariya yace ka kuru ashe kana son er ka! nan ya jefa masa Afrah wacce sae tsala ihu ta ke. Yace oya ka fita daga gidan nan domin gidan ya daina zama naka har abada. Ba musu Alhj Sadiq ya tafi sauri sauri har yana had'awa da gudu ya fita daga gidan, su kuwa kome suka tuna sae bin bayan shi sukayi da gudu
Farhan yana cikin baccin sa da bai riga yayi nisa ba ya tashi firgigit kamar wanda aka tsakura. Ya figi jallabiyar sa ya saka yaje ya shiga mota bai zarce koina ba sae gidan su Amrah koda yaje ya sami mamar sae kuka take tana kururuwar aka wo mata agaji sun sace mata 'ya, gabadaya farhan ya shiga rudu kan jin abinda take fad'a gashi ba halin ya tambaye ta inda suka nufa tunda makauniya ce. Cikin sauri ya saka ta mota bai zarce koina ba sae police station,yayin da aka had'a shi da motar en sanda domin gaggawar nemo inda suke kafin su aiwatar da mugun nufin su akanta.
Tafe suke cikin gudu yayinda motar en sanda ke ta faman jiniya.
A wahale Alhj Sadiq ke gudu yayinda shedar sa ke neman d'auke wa, ya hango motar sae hannu yake mata yana mai waiwayar bayan sa a rikice.
Kafin su farhan su dakata domin ganin wanda ke neman taimako sae qarar bindiga suka ji an harbi Alhj Sadiq nan ya fadi shida Afrah wacce ta saki wata irin qara cike da firgici ta sume a nan gurin.