Afra ko amrah complete - Chapter 21
Afra ko amrah complete Chapter 21: Afra ko amrah complete Chapter 21. *```π 65π ```* _muna Allah ne,kuma haqiqa mu masu komawa ne zuwa gare shi.Ya Allah kaβ¦
4,467 words
*```π 65π ```* _muna Allah ne,kuma haqiqa mu masu komawa ne zuwa gare shi.Ya Allah ka bani ladan haqurina akan wannan masifa, kuma ka mayar min da abinda yafi alhairi._ _Ya Allah!babu wani abu mai sauqi sae abinda ka sanya shi ya zama sauqi,kuma kai kana sanya tsanani idan kaso ya zama sauqi. Da haka nke rqonka Allah ka sauqaqa mana wannan al'amari_ Duk maganar tana fitowa ne daga gurin farhan wanda bai riga ya bud'e idon sa ba ,bai kuma bud'e bakin sa ba, a cikin zuciyar sa ne yake magana da ubangijin sa. Afrah kuwa tunda taga hannun sa ya motsa ta qara matsawa kusa dashi tana kiran sunan shi a hankali. Kad'an kad'an ya shiga bud'e idonsa har ya sauke su a kanta, bai ce komai ba sae yunqurin tashi yake se yayi saurin dafe inda aka harbe shi yace _"Bismillahi!Bismillahi! Bismillahi!_ Sannan yace" _A'uzubillahi wa qudratihi min sharrama ajidu wa uhaziru_" Ya fad'i haka sau 7. Sannan ya kwantar da kansa kan qirjin Afrah wacce ta tashi da niyar taimaka masa ta shiga shafa sumar kanshi tana fad'in"sorry uncle" murya can ciki yace"Afrah gwaggo fa?uncle fu'ad yace tana raye amma Amrah har yanzu ba labarinta,ga Abbanta sosai ya damu har ma kuka yake "ta fad'i haka ne tare da share hawayen da suka zubo mata. Yace"haqiqa Allah ba azzalumin bawan sa ba ne,kuma yafi mu sonta shida yasa hakan ta faru da ita ,kuma ba abinda zasu iya mata wanda Allah bai mata ba, da yardar Allah zata dawo lafiya qalau ba tare da sun iya mata komai ba. Allah yasa haka uncle, Amin. Afrah ta zauna kan gadon a hankali kusa dashi dmn yaji dad'in qara kwanciya a jikinta, tana zama kuwa ya qara gyra kwanciyar sa akan qirjinta ya shafo cikin ta yace"what about my unborn child?lafiya and u? am fine, ba inda wuta ya ta6a ki ko kika ji ciwo? Alhmdlh ko d'aya, "Alhmdlh" haka shima ya fad'a sannan yace"Haqiqa Allah shine abin godiya domin babu wanda yafi cancanta ama godiya sae shi. Fu'ad da ke tsaye sae yaji d'an uwan nasa ya qara birge shi sbd tawakkali irin nashi. Ya matsa kusa da su yana masa sannu da kuma jajantawa akan abinda ya same su. Sannan ya duba shi ya umarci Afrah da ta bashi fresh milk ya sha.
Shi ya d'auko mata fresh milk ya tsiyaya a cup ya bata sbd ganin yanda farhan ya samo kwanciya a jikinta ba zai so ta tashi ba.
Bayan ya fita ne Afrah ta shiga bashi wanda sae da ya tilasta ta ita ma tasha sbd ya fahimci yunwa take ji.
Bayan sun gama sha ta zaro tissue dake kan bedside drawer ta goge mishi bakin sa yace "Afrah ina son nayi wanka nayi sallah"tace zaka iya uncle? zan iya .
Da taimakonta yayi wanka yazo yana sallolin da ke kanshi wanda yana yin komai ne cikin juriya.
Bayan ya kammala Afrah ta taimaka mishi ya koma kan bed tare da jinginawa a jikin pillow,ta d'auko grapes tana bashi yana ci.
6angaren leesa kuwa zaune suke ita da mom farida tana"fad'in gaskiya mom farida naji dad'in haraka da mutanen nan sun iya aiki sosai matsala d'aya ita ce harbin farhan da sukayi wanda shi zai kawo mana tsaiko game da sa hannun da zai mana a kan takardun Afrah,wanda hakan yasa nace suje da Afrah sbd muyi garkuwa da ita ta yanda dole zai sa mana hannu akan takardun sbd sae da sa hannun sa ne ko zata koma hannun shi..... Ai kuskure mu kayi da kuma mantuwa dmn da en fashin muka bawa da yanzu har dasu ansa hannu amma ko dukiyar sa kad'ai ta ishe ni facaka in yaso na bawa wad'an can mutanen su san dabarar da sukayi suka mallaki dukiyar (cewa da en uwan mahaifin Afrah).....Hm mom farida kenan kema dai zancen kike so, nida na mallakawa en fashin komai da suka kwaso.....zumbur mom Farida ta miqe tace"kina hauka ne! Kmr ya mom farida ai banyi da ke zan baki wani abu ba kuma kinsan ni ba abinda zanyi da dukiya tunda mahaifina yana da ita,,,haba leesa amma kinsan ya kamata a bani wani abu ko...a gsky banyi wannan tunanin ba sbd takardn Afrah ba qaramar dukiya bace idan kika mallake su ba wani abn da ya rage wanda xaki nema, kuma kinsan wannan karon ba makawa zaki mallake su dmn tuni Afrah na hanun su, ba kuwa za a sako ta ba sae idan farhan yasa hannu akan takardun ko kuma abu mai sauqi ma zanje da kaina tasa hannu a takardun sannan ko za a sake ta. Nida da kaina ma idan tasa hannu sae na maida ta har qofar gidan nasu tunda naji ance bai wani qone ba aka kawo musu taimako but ba mtsala ta bane domin yanzu ban kai ga Babban burina ba tukun wato ganin bayan farhan....wai da gaske keda kanki zaki sa a kashe farhan? Uhm mom farida kenan ba dai da naji bazan mallake sa ba,kuma kinsan wani at all yanzu bana jin son sa bashi kad'ai ba ma bana jin zan sake son wani d'a namiji ba don komai ba sae don sabuwar harakar nan da na fara nida qawata ta Oman to tunda nayi nisa a wannan harakar sai naji duk wani d'a namiji ya fita a raina domin ba wani abun da zai min wanda mace baza ta min ba,sbd mace da mace yafi dad'in haraka har nake ji ina ma ace ana auren mace da mace da ina d'aya daga cikin wad'an da zasuyi hakan amma ko haka ma ba matsala bace tunda muna had'uwa a duk lokacinda muka so..oh leesa wata harakar kuma kika samu?Uhm mom farida a bar xancen kawai har idan na dawo mayi maganar ,mom farida ta girgiza kai tace"kedai ko wace harka sae kin shiga,, to mom farida ka zauna ayi ta baka labarin komai ai gwanda mutum yayi ya xamo cikin masu bada labari. Tana gama fad'ar haka taja makullin mota da mayafi ta fita.
Bata zarce koina ba sae ma6oyar da Amrah take suna bud'e dakin ta shiga ,a mamakinta sae taga Amrah tace dasu"ya haka ai wannan ba matar sa ba ce qawar matar ce? ogan ya kalli Amrah yace"ke!dan gidn ku ya mukayi da ke ba ce mana kika yi kece matar sa ba...... Hm kaga barta fita kawai ka bani guri nasan yanda zanyi da ita. Yana fita taje gaban Amrah,wacce sae mΓ makin gnin leesa take. Lessa na qare mata kallo tace"show d'in ya birgeni fa dmn kin nuna ke aminiyar ta ce ta gaske ,da kmr zai yi wuya a samu wacce zata iya yin hakan, sae dai kinyi kuskure babba da kika sako kanki a cikin inda ba a saki ba,abinda ba amin kenan wai shigar tsugula,amma ba wani hukunci da zan miki zaki fita lami lafiya sae dai da sharad'i , bazan shaqo motar banza naxo ba dmn kin 6arar da abinda ya kawo ni don haka samun lafiyar ki shine kimin abinda nake so,ta zaro takardu ta miqa mata had'e da biro tace"so nake qawar ki ko kuma mijin qawar ki wato farhan,ki san yanda zakiyi d'ayan su yasa hannu akan takardun" Amrah ta kalli takardun wad'an da ke yawo da sunan Afrah kuma sak ta fahimci takardun mene ne,hakan ya qara mata tabbacin cewa da sa hannun leesa aka yi fashin tunda har kadarar Afrah taje hannun ta dmn ita a tunanin ta a cikin fashin ne aka d'auke su . A sanyaye tace"ya zance musu idan na kai takardun?oho miki ke kika sani,ni muradina kawai a samin hannu idan kuma kinqi ba makawa zan maido ki ne. Amrah tayi shiru tace" yanzu farhan da Afrah suna ina ne hln? Suna asibiti, can zan kaiki yanzu idan kuma baza ki iya ba sae na barki dmn ni ina da hanyoyi da dama ba wai dole sae da ke ba,me kika ce? Amrah tayi shiru tana tunain gara kawai ta yarda tabita in yaso tana zuwa ta sanar da farhan azo a kama ta.
Tace"na amince zan biki"
Tafe suke cikin mota Amrah sae kallon leesa take da mamaki me farhan da gwaggo suka mata da tasa aka musu haka,lallai kuwa yau xata sa a mata kamun wulaqanci,sbd dama can leesa bata birge ta bata kuma yarda da ita ba dmn tun lokacin da ake je musu visiting da leesa ta fara ganin wasu alamomi a tare da ita. 6angaren leesa kuwa waya ta jawo bayan ta gama ta tsaida motar suka kwashi kusan minti talatin a zaune,sannan taji shigowar waya tayi sh'umin murmushi tare da d'aga wayar tace"kaddai kace min har an samo shi, yayi kyau bani shi, nan ta saka speaker tace da Amrah "ki saurari muryar kiji ko zaki iya fhmtr ta waye" Hankalin Amrah ne yayi mugun tashi da jin muryar mahaifinta yana ta basu haquri "leesa ta katse wyr tace"kin gano muryar waye ko na qara sa miki? cikin muryar kuka tace"Abbana ne don Allah meyasa kika sa aka kama shi? Uhm lallai ma to ke a tunanin ki haka kawai surnugudu zan bar ki ki shiga asibiti ba tare da na riqe wani abu naki ba,ko kin d'auka ban san mahaifinki bane? Nidai kiyi haquri dan Allah kisa a sake shi,,,sa hannu a takardun nan tamkar an saki mahaifinki ne, kuma kar ki kuskura ki sanar da farhan nice na aiko ki dmn nasan kinyi banzan tunani ki snr da farhan a kama ni,idan kuma kinyi hakan wlh mahaifinki ba zai ta6a fita ba dmn ko kashe ni za'ayi bazan fad'i inda yake ba, kuma bazan ta6a bada damar a sake shi ba koda na fito kuwa ,don haka sae ki san yanda zakiyi ki fitar da mahaifinki ba tare da kowa yasan wanda ya aiko ki ba. Hawaye ne suka zubo zar a kumatun Amrah ta kalli takardun tana tunanin ita ta yaya tasan zata yi hakaβ
*Billy giroπ& Futha luvπ π»* π π π π π π π π π π [10:22PM, 11/30/2016] Billy Geeero: [10/28/2016] π π π π π π π π π *```AFRAH KO AMRAH ```* π π π π π π π π π
*```Na Billy giro π&Bilqis Sidibeπ π»```*
*Futhalurv.WordPress.com*
*```π 66π ```* Wani tunanin ne ya fad'o mata a rai ta share hawayenta ,ta kalli leesa tace"shike nan muje,, Uhm ashe dai kina son mahaifinki sosai but me zaki ce musu idan kinje?kedai kawai kince hannu kike son a saka miki a takardun ba tare da sun san wanda ya aiko ni ba,,,eh haka ne,,, to kawai muje ni nasan yanda zanyi da su.
Sunyi tafiya mai nisan gaske kafin suke shigowa cikin gari,Leesa ta parker dai dai gurin wani shagon tufafi da takalma taje ta siyo ma Amrah Arabian gown da takalmi ta dawo, ta bata tare da fad'in "kar6i kisa kuma kiyi sauri karki 6ata min lokaci"cikin qanqanin lokaci kuwa ta shirya . Suka je sae asibiti,leesa ta gaya mata ward d'in da zata je da kuma room .
Cikin sallama Amrah ta tura qofar d'akin dai dai Afrah ta tsiyaya ruwa a cup zata ba farhan ta saki cup cike da murna ta maqalqale Amrah.
Bayan sun gama murnar su ta en mintina ,farhan da Afrah da, fu'ad sae tambayoyi suke jefowa Amrah idan en fashin basu mata komai ba tace"ba abinda suka min" "Alhmdlh"shine abinda kowanen su ya furta. Sae tayi shiru tana mai kallon su kafin take snr dasu abinda ya kawo ta ,ma'ana duk yanda sukayi da leesa da kuma mahaifin ta da tasa aka d'auke duk ta sanar da su. Sosai suka shiga tashin hankali da mamaki , farhan yace"muga takardun na mene ne"
Yana kar6a ya miqe zumbur dmn sam ya manta da ciwon da ke jikin sa sae da Afrah tayi saurin kama shi. Yace"Afrah dukiyar ki ce fa da Abbanki ya bar miki ,kenan dama can leesa en uwan Abbanki ne suka tura ta,,impossible wannan dukiyar baza ta ta6a ciyuwa gare su ba wlh"Amrah yanzu ina leesan take? Tana daga waje can gurin parking space,,,da hanzari yake qoqarin fita d'akin, Amrah tayi saurin dakartar dshi tace"uncle idan kaje fa Abbana ba zai fito ba" a sanyaye ya dakata yace"yanzu ya kenan?ni a tunani na....sae kuma tayi shiru bata san me zata ce ba tace"uncle mu zauna ayi maganar.
Nan suka zauna su dukan su suna sauraren me zata ce tace"me zai hana a sa mata hannu in yaso idan ta sako shi sae a kama ta" wani tunani farhan ya shiga yi yace"bana son kuskuren saka hannu a kan originals d'in nan....sae ayi fake mana cewar fu'ad, farhan yace"da wane lokacin kasan fa jiran ta take, Amrah tace"yanzu kmr wane lokaci abun zai d'auka? Fu'ad yace"baza a d'auki wani lokaci ba sbd ina da wanda zai min akin cikin gaggawa sae dai gaskiya aikin ba zai samu yau ba sbd dare yayi sae dai ko gobe,farhan Yace"to Abbanta da yake hannun su fa sannan kuma me zata ce ma leesa idan ta koma ba tarardun? Fu'ad yace takardu mai sauqi ne,sae a canza takardun a zuba wasu a cikin file d'in...hm fu'ad hakan ba zai yi ba....zai yi uncle....ta yaya Amrah?kawai dai da yardar Allah baza ta bud'e file d'in ba,,to idan har Allah yasa hakan what about ur father zai kwana a hannun su kenan?ai ko ni kaina nasan zata maida ni inda ta d'auko ni,,,fatana kawai Allah yasa kar suyi ma Abbana komai,ko basu masa komai ba, ba dad'i ya kwana hannun su,abubuwa zasuma Abbanki yawa ga tunanin an d'auke ki sannan kuma shima an tafi dashi,hawaye ne suka zubo mata tace"ba komai uncle inshaAllah Abba zai jure kuma zan roqeta kar ta bari a masa komai"to yanzu idan kinje me zaki ce mata?zan nuna mata ba a bari a ganka sbd anyi maka allurar bacci ana son ka sami hutu da zai iya d'aukar 1hur or 2 then about Afrah zance ba inda ban duba ba amma ban ganta ba.... kina ganin hkn zai sa ta yarda? Eh uncle bcs Abbana fa yana hannun su tasan dole na matsu a sake shi,tunda nace mata banga Afrah ba zata d'auka da gaske ne d'in, kuma ni kaina ina hannun ta ba dawowa zanyi ba ko hkn zai sa ta yarda da zance na,fu'ad ya nisa yace to shike nan kawo file d'in a canzo takardun.
Nan ya kar6a ya fita zuwa office dinsa Amrah tace "gwaggo fa?Afrah tace muje ki ganta amma bacci take bata jima da komawa ba.
Bayan sun dawo suka samu fu'ad ya dawo ya bata file d'in tare da zaro er qaramar wyr Nokia a aljihun sa yace"ki riqa in case off,but ki barta a silent kar ta san kina tare da ita"
Bayan ta fita ne Afrah ta kalli farhan kmr zata yi kuka ya jawota jikin sa yana lallashi tace"uncle Amrah ta ban tausayi yanzu fa Abbanta yana a rufe ita ma zata je a rufe ta kan abinda ba nata ba,bana mahaifin ta ba,gashi mutanen basu da imani abu kad'an se su harbi mutum yace"ki kwantar da hankalinki Allah yana tare damu inshaAllah ba abinda zai sami ko d'ayan su"
Amrah kuwa tana zuwa ta sami leesa sae kallon agogon hannunta take jiki sanyaye ta bud'e motar ta shiga tace"kiyi haquri kinga na jima sosai koda naje ba a bari a shiga aga uncle yana bacci kuma ana buqatar ya huta shiyasa aka hana kowa shiga....Afrah fa?a kan nemanta ne ma na jima amma duk inda nake sa rai ban ganta ba,kuma duk su uncle JB basa nan bare na tambesu ,,,ya za'ayi kenan?sae abinda kika ce,, sanin kanki ne bazan sa a saki mahaifinki ba kema haka dole zan myr da ke,ba komai ki maida ni d'in in yaso gobe da safe ki sake d'auko ni mu dawo,amma don Allah kar a ma Abbana komai. "Kar ki damu"tayi mgnr a taqaice taja motar suka kama hanyar inda suka fito,har sun fara nisa, sae kawai ta juyo motar da alama cikin gari zasu koma ko me dalili oho.
Bata zarce koina ba sae gidan su,bayan ta parka mota tace"bani file d'in takardun, ta kar6a tace"oya zo muje daga ciki.
*Billy giroπ&Futha Luvπ π»* π π π π π π π π π π [10:22PM, 11/30/2016] Billy Geeero: [ 10/28/2016] Billy giroπ: π π π π π π π π π *```AFRAH KO AMRAH ```* π π π π π π π π π
*```Na Billy giro π&Bilqis Sidibeπ π»```*
*Futhalurv.WordPress.com*
*```π 67π ```* Har suka shiga gidan ba abinda Amrah keyi sae addu'a Allah yasa kar leesa ta bude file din. Da shigar su ta nuna mata d'akin da zata zauna ta fita ,Amrah tabi d'akin da kallo sannan ta nemi guri ta zauna.
Leesa kuwa d'akin mom farida taje ta same ta tana cin abinci tana ganinta ta ture plate tare da fad'in "Allah yasa anyi nasara"
Leesa ta sauke ajiyar zuciya ta cire mayafi ta zauna tace"kwantar da hankalin ki gab muke da yin nasara dmn yanzu haka ina tare da Amrah a cikin gidan nan....Amrah ko dai Afrah? Amrah dai qawar Afrah. Nan leesa ta kawo labari ta bata duk yanda akayi,,,mom farida tace "ke yanzu kin yarda ba wata qulalliya ce ta shirya miki ba? Mom farida ta ma isa mahaifinta fa yana hannu na kuma har ga Allah idan har qulalliya ta shirya min na azo a kama ni wlh bazan fad'i inda Abbanta yake ba koda kashe ni za'ayi kuwa,shiyasa ma tun a asibiti ina ganin ta shiga na kira su na sanar dasu koda sunji an kama ni su kashe shi kawai su jefar sannan su ma su sani inda dare yayi musu,ni kuma dole ko don kud'in Abbana za a fitar dani lami lafiya ba duka ba zagi, kinga kenan wa gari ya waya...su,, aha mom farida shiyasa kika ga hankali na a kwance,nasan indai naira ke aiki to kuwa bani da matsala. Mom farida tace"wai kinsan wani abu? Aa sai kin fad'a,wai su Hajiya luba zasu shigo gari gobe (idan baku manta ba Hajiya luba ita ce kishiyar mahaifiyar Baban Afrah wato Alhj sadiq) leesa tace"au su tun basu ji an sa hannu ba zasu kwaso jiki suzo... Inafa ban sanr dasu ba ai, wai cewa sukayi sun gaji da jiran tsammani idan bazan iya ba,su zasu zo suyi da kansu,shine nace Allah ya kawo su lafiya... Kika ce musu?eh man to so kike har su gano ni bayan kin san basu da imani komai suna iya aikatawa akan kud'i tunda har suka sa aka kashe d'an uwan su Alhj Sadiq bare ni da en uwan takan bai kai can ba, hm Mom farida kenan ai su en uba ne don sun masa wani abu ba mamaki, kedai bari kawai mutanen ne sae a hankali ,kenan raba dukiyar zakuyi... da wa hm Allah kad'an zan basu nace ba a sa hannu a sauran takardun ba in yaso na 6alle na tafi zuwa cin duniyata bisa tsinke sae a lafira ko muna had'uwa dmn nida dawowa Nigeria sae kuma wanda ya gani.... Hhhh mom farida ashe dai zanyi missing ,ba wani missing idn kin buqaci gani na ai kya hau jirgi, haka ne fa. Ni kuwa mom farida akwai wani lkc da naji kince wai Afrah en biyu ce ,shin wai d'ayar ta mtu ne da naga takardun da sunan Afrah kad'ai suke yawo ?, hm leesa wannan zancen sam ban ta6a yinsa da kowa ba, ko a rnr kuskure nayi na d'auko miki zancen shiyasa nayi saurin daina shi na d'auko wani zancen,,,mom farida ni har akwai wani abu da zaki 6oye min ,,leesa wato zancen ina matuqar jin tsoron a jishi sbd abinda ban ta6a yi bane a rayuwata, amma ke nasan zaki iya 6oye min sirrin . Wato tun kafin Abbn Afrah ya auro ni en uwansa suka so ya aure ni shi kuma yaqi yarda da hakan sbd irin matuqar son da yake yiwa maman Afrah wato Hajiya Zarah wanda su suna nuna mishi don ya sami qaruwa ne suke son ya aure ni, amma gskyr abun so suke na aure shi sbd dukiya,sae gashi Hajiya Zarah ta sami ciki bayan tuni na kwad'aitu da son na aure shi ba don komai ba sae don dukiyar sa,ina jin matar sa ta sami ciki na san ba yanda za'ayi ya aure ni tunda dama can baya so en uwansa ne keyita son tursasa shi har su samu ya amince,shiyasa sukayi baqin ciki sosai da jin Hajiya Zarah ta sami ciki dmn ganin suke plan d'in su ya watse, ni kuma a gurina sam na kasa haqura har dai idan na tuna irin d'inbin dukiyar sa, wacce nasan bazan ta6a nasarar cinta ba indai Hajiya Zarah na raye,daga nan ne fa na shiga tunanin yanda xanyi na kawadda ita duniya dmn na samu na aure shi,wanda banyi nasarar kashe ta ba sae bayan ta haifu, inda sam ba haka naso ba, naso ace kafin ta haifu ne na kashe ta,sbd bana son Alhj Sadiq ya kasance yana da magaji ,da wannan tunanin ne naga ko 'yayan ma bazan iya bari ba,shine na samo wata mata akan zan biya ta kud'i masu yawa idan ta taya ni d'aukar 'ya'yan har mu bar asibitin ba tare da an gan mu ba,d'ayar kawai muka iya d'auka sbd ina kashe Hajiya Zarah gabad'aya na rasa natsuwa ta wanda ni ya kamata ace na d'auko d'ayar amma rud'u bai barni ba, ni dai kawai naga na fito asibitin ba tare da an kama ni ba. To bayan fitar mu ne matar ta roqe ni idan har kashe er zanyi tana son na bar mata ita,kai tsaye kuwa nace ta d'auka sbd ni kaina ban san ma me zanyi wa er ba muradi na kawai na raba ta da mahaifin ta,nan na biya mtr jingar da mukayi ta tafi da er wacce har yau ban qara sata a ido ba.
Kinji yanda abun yake wanda ko su Hajiya luba basu san yanda aka yi ba kawai dai sunga abun ya faru. Leesa ta nisa tace "lallai mom farida dole ki damu da dukiyar nan tunda kikayi abinda baki ta6a yi ba a kanta"hm kedai bari kawai amma na roqe ki wannan abun ya zama sirri" Kar ki damu indai nice to ko a lafira da ace baki ke magana da baza aji wannan zancen ba.
Wani abu da basu sani ba shine duk wannan zancen da suke yi sak a kunnen Amrah dake la6e tana jinsu.
A rikice ta koma d'akinta ta shige toilet ta kira fu'ad ta sanar dashi duk abinda taji komai bata rage ba.
Hakan yasa ,Uncle Basheer, JB ,Fuad,suka had'u a d'akin farhan dake nan asibiti suka tsara duk yanda za a kama su leesa gove da safe.
Bayan sun fita ne farhan ya rufe d'akin da key sbd yana son ya rarrashi Afrah wacce tunda taji labarin take ta kuka dmn jin take kmr yanzu ne abin ya faru,qarin kukan ma bata san cewa ita en biyu bace sae yau.
Jawota yayi ya rungumeta yana ta rarrashi cikin natsuwa amma kmr qara mata yake duk tayi zufa zufa kan kuka. Nan ya cire mata komai na jikinta ya d'auke ta sae zuwa toilet ya mata wanka suka fito suka zauna kan sofa yana ci gaba da rarrashinta dmn har yanxu kukan take. Kallon ta yake ya rasa me zai mata ta daina kukan ,nan ya riqo kumatun ta yana kallon hawayenda ke sauka,ya d'ora harshen sa ya lashe hawayen tas ya kuma had'e bakinsu guri d'aya yana mata light kiss da yasa ta shiga sulalewa a hankali kan sofa shi kuma yana binta har suka kai qasa,ya zare mata towel yana ci gaba da aika mata manyan saqonni masu nauyi da rikitarwa. Sae da ya tabbatar ta sami natsuwa sannan ya barta,ya d'auke ta suka koma kan sofa ta wani lafe a qirjinsa tare da lumshe idonta tana fitar da numfashi a natse,hannunta takai sannu a hankali tana yawo dashi a kusa da inda aka masa aiki kmr tana shafa qwai shiyasa yake jin dad'in abun kmr susar qadangare . Murya can qasa yaji tace"uncle towel" ya d'auko towel d'in ya rufa mata jiknta.
*Billy giroπ& Futha luvπ π»* π π π π π π π π π π [10:22PM, 11/30/2016] Billy Geeero: [9:17PM, 10/29/2016] Billy giroπ: [10/29/2016] Billy giroπ: π π π π π π π π π *```AFRAH KO AMRAH ```* π π π π π π π π π
*```Na Billy giro π&Bilqis Sidibeπ π»```*
*Futhalurv.WordPress.com*
*```π 68π ```* Uncle yanzu dama ni twins ce shine baka gaya min ba,tayi maganar ne cike da qwalla a idonta ,qara rungume ta yayi yace"yi haquri bana son ki sake wani kukan dan Allah"Amma uncle ai dole ne wannan abun da naji ta yaya zan iya ajiye kuka" Nan ta miqe daga kan jikinsa tana qara rufe jikinta da towel ,ya riqo towel d'in yace ina zuwa? Zan tafi na saka kaya naji kmr za a shigo "kai ya gyad'a mata dmn yaji alamar hakan ,ta shiga toilet sannan ya bud'e qofa. Fu'ad ne ya shigo tare da fad'in "Alhmdlh gwaggo sauqi sae abinda ya qaru har ma tana son ganin ku zata yi magana daku, a kasin d'auxu da ta farka bata iya cewa komai ba, sosai farhan yaji dad'i yace"Allhmdlh" But kar a mata zancen su leesa yafi sae anyi settling din komai tukun sbd kar jinin ta ya koma hawa. cewar fu'ad Frhn yace"Ai nima nayi tunanin hakan bare idan taji Abban Amrah na hannun su,zata shiga wata damuwa ne,haka kuma bana son taji Amrah na hanun leesa".
Sae da Afrah ta shirya sannan suka je d'akin da gwaggo take . Suka mata ya jiki tace"Alhmdlh naji sauqi ,ta kalli qirjin farhan tace"kai kuma a nan suka harve ka?eh wlh gwaggo Allah ma yasa inada qarin kwana,,oh to Allah ya qara tsare gaba, yace"amin amin. Ta jawo hannun Afrah ta zaunar da ita kusa da ita tace"inace ba abinda suka miki? Allah ya tsare, ba abinda suka min gwaggo, to Allah ya qara tsarewa, Amin, Amrah fa?ita ma ba abinda suka mata,,,to ya ban ganta ba? Ai ta shigo daxu kina bacci. kmr an d'inke bakin gwaggo bata sake cewa komai ba . Afrah ta tashi ta d'ebo mata abinci ta shiga bata ,taci kad'an tace ya isheta.
Sun jima sosai a d'akin gwaggo,kafin suke komawa d'akin farhan . Da shigar su farhan yaja hannun Afrah yace"muje ki taya ni wanka"
Bayan sun fito ne fu'ad ya shigo d'akin ya sami Afrah lafe a gefen qirjin farhan hannunta na yawo a qasan inda aka masa aiki,fu'ad yace"wai kai farhan baka jin ciwo ne idan tana ta6a kusa da inda aka maka aiki,,, kai fa ba zafi baka ga yanda take ta6a gurin bane?uhm to ai yawan ta6a gurin nasa kumburi? Eh to haka ne, amma ciwon rage min yake idan tana ta6awa shiyasa ko bata kai hannun ta ba da kaina zan kai,Sa'a dai kaci jikin naka mai kyau ne sosai kuma harsashin bai fasa jikin ka da yawa ba,amma duk da haka gskiya ina ganin qoqarin yanda kake yin komai lafiya lau kmr ba ciwo a jikin ka. Ya kalli Afrah yace"ko yau ke zaki masa dressing ne na baku guri?kunya taji ta tashi daga jikin farhan dmn sam ta mnta yanda suke,murmushi kawai fu'ad yayi ya fara cire bandage d'inda ke jikin farhan.