Afra ko amrah complete - Chapter 22
Afra ko amrah complete Chapter 22: Afra ko amrah complete Chapter 22. Bayan ya gama masa dressing ya fita,Afrah tace"sannu uncle" gyad'a mata kai yayi ya…
4,433 words
Bayan ya gama masa dressing ya fita,Afrah tace"sannu uncle" gyad'a mata kai yayi ya miqa mata hannu alamar tazo. Tazo ta zauna kusa dashi nan bisa gado, ya kwantar da kan sa a kafad'adar ta yana yawo da hannun sa akan qirjinta yace"Afrah bacci nake ji ,idan nayi bacci sae kije gun gwaggo ki kwana kinji,, dama nayi tunanin haka amma kai wa zai kwana da kai ya kula da kai? Ni kinga Alhmdlh ina iya yima kaina komai ba matsala bane,amma ita gwaggo bata iya tashi,,,amma me zai hana uncle fu'ad ya kwana a nan ?sbd naga ba abinda yafi damun sa irin gove a samu a kammala takardun,kuma ai zan iya bacci ni kad'ai ba wani abu bane tunda ba abinda bazan iya ba, turo baki tayi tace"Aa gsky uncle ashe gurin yana duk maka zafi sosai jurewa ne kawai kake kana abubuwa,dmn d'azu na fahimci ba qaramin zafi kake ji ba da uncle fu'ad na maka dressing, my Afrah dole naji zafi ta6a gurin ake ana wankewa fa,to amma shine kake bari ni ina ta6a kusa da gurin, cikin muryar kuka ta qasara mgnr yace"Afrah meye na kuka wlh har ga Allah bana jin zafi don kin ta6a gurin wani abu ma nake ji mai sanya ni bacci da natsuwa,ko kin manta hannun ki kmr auduga yake? Ba wani nan... Haka ne man. Hannun sa ta kalla da yake turawa a cikin rgr ta tace"kuma kaida zaka yi bacci uncle"ai baccin zanyi" Shiru tayi tana jin yanda hannun sa ke shafa qirjinta kmr wani mai shafa mata Vaseline,daga haka kuwa yayi bacci abinsa. Ta tashi a hankali tare da zare hannun nasa a cikin rgrta ,ya bud'e idon sa a hankali yace"zaki tafi kenan? Eh uncle amma ka koma bacci tukun, ta fad'i hk ne yayinda ta koma ta zauna ta d'ora kansa a cinyar ta tana shafa sumar kanshi. sae da ta tabbatar baccin sa yayi nauyi ta tashi tare da d'ora mai kiss a hankali kan lips ta fito ta tarar da securities a bakin qofar d'akin kasancewar tunda aka kawo shi asibiti aka zuba matakan tsaro da d'akin sa har na gwaggo.
6angaren leesa kuwa. Mom farida ce ta shigo d'aki ta same ta kwance tace"wato bacci ma kike qoqarin yi baki bi shawarata ba kenan,no mom farida nabi fa, har na kira su sae dai sunce min suna abuja gun wani operation amma by tomorrow morning zasu biyo jirgin safe. Oh har naji sanyi a raina na d'auka ko share ni kikayi ,na ma isa mom farida, ai ko banza ina son su zo su min garkuwa sbd tsaro.
Washe gari sae guraren sha biyu fu'ad ya samu aka kammala takardun. 6angaren leesa kuwa bacci tayi abinta sae 11 ta farka taje ta umarci Amrah da ta shirya by 12 zasu fita.
12:20 su leesa suka isa asibiti Amrah na zuwa ba 6ata lokaci aka sauya takardun wato aka saka fake d'in da Afrah ta yiwa signing.
Ta fito ta sami leesa sae addu'a take kada Allah ya ganar da ita komai duk da cewa takardun an yisu tmkar original. Leesa ta kar6i takardun cike da shu'umin murmushi tana kallon ko wacce takarda an mata signing,tace"kin ceci ubanki yarinya da sae dai wani ba shi ba. Da haka taja motar sukayi zunzurutun tafiya kmr zasu fita gari,sannan suka keta cikin daji,inda shima sae da sukayi tafiya mai nisa leesa ta Parker motar ta. Ta kira waya ba jimawa sae ga wani ya fito da Abban Amrah ,Amrah taje da gudu ta rungume shi tana kuka,shima haka leesa tace"kinga ba kuka zaku mana ba, oya ja uban naki ku bamu guri idan kuma kuka sa wasa yanzu nasa a harve ku wlh sae kuyi kukan da tushe. Da sauri Amrah taja mahaifin nata suka bar gurin. Sae da leesa ta bar hango su ta shiga tafa hannyenta tana wata irin kafirar dariya , sae kawai gardawan en fashin ta suka shiga firfirtowa tace"aikin ku na kyau baku ga alamar ana biye da mu ba dai ko?suka ce kwantar da hankalin ki ba wanda ke biye damu tun daga cikin gari har isowar mu nan,tace"yayi kyau sai.....wayr ta ce tayi qara ta d'aga tare da fad'in"ummana..sae kuma tayi shiru tàna mai sauràren mhfyrta sai duk wani farin cikin ta ya tafi nan take. Tace"umma komai fa kika ce,gabad'aya kaf kadarorin mu har na Abba!umma garin yaya...kuma!na shiga uku!no umma nasan baza ki gaya min mutuwar Abbana da bakin ki ba, dan Allah umma..... wayyo na shiga uku na lalace.....ta katse wayar cikin tsananin rud'u ta kalli en fashin da ke zagaye da ita tace da ogan "operation d'in da kuka tafi jiya a abuja gidan waye kuka tafi?lafiyar ki? Dan Allah gaya min kar ka 6ata min lokaci? Gidan wani Alhj muktar mai dala.... What!!Abbana ne fa! in a shrug manner yace"and so what!aikin mu ne yazo da hakan!ko kuma don haraka ta had'a mu dake sae aka ce baza muje muyi wa ubanki fashi ba! cikin kuka sosai tace"amma Jago kasan hakan yaja mutuwar mahaifina kan baqin cikin kwashe masa dukiya da kuka yi....ai da yanzu har da uwarki dmn da kad'an tsautsayi ya hau kanta mun harbe ta a ka.....U are all under arrest! shine abinda suka ji kai tsaye kmr daga sama.
*Billy giro&Futha Luv* 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅 [10:22PM, 11/30/2016] Billy Geeero: [9:34PM, 10/30/2016] Billy giro😊 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅 *```AFRAH KO AMRAH ```* 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅
*```Na Billy giro 😊&Bilqis Sidibe💅🏻```*
*Futhalurv.WordPress.com*
*```🏅69🏅```* Tashin hankalin da leesa ta shiga da kuma en fashin abu ne da baya misaltuwa musamman yanda suka ga irin tarin en sandan da ke zagaye dasu kowanen su ya saita bindigar sa suna jirn wanda zai yi yunqurin guduwa su harbe shi. Bayan leesa ta gama zagaye idonta da kallon police snan ta fad'a kan. Farhan, Afrah, Amrah, Fu'ad, JB, Uncle Basheer da kuma Abban Amrah. Ji tayi kmr ta fasa ihu, ta rasa da wanne baqin ciki zata ji, mutuwar Abbanta ko kuma halin da ta tsinci knta a yanzu.
Ba 6ata lokaci aka tasa qeyar su gaba,sae dai suna isa cikin gari akayi hannu biyu dmn zuwa gun su mom farida. Amrah ce tayi jagorancin nuna musu gidan. Da isar su suka samu Hajiya luba ita da 'ya'yanta isowar su kenan ko zama ba suyi ba,sukayi arba da police yayinda sukà shiga sanar da su cewa"gabad'ayan ku ana tuhumar ku da sa hannun a kan kashe marigayi Alhj Sadiq mahaifin Afrah wanda ya jima da rasuwa a bisa dalilin en fashinda ake zargin ku kuka tura a gidan sa,dmn tun daga wannan rnr da abun ya faru kuka gudu kuka bar gari aka neme ku aka rasa. Dam! kowanen su yaji fad'uwar gaba musamman mom farida,da ta saki glass cup din hannun ta,yayinda kowanen su tashin hankali bai bar sun iya cewa komai ba, sae Hajiya luba ce tayi qarfin halin cewa "kmr ya don mun bar gari sae a zarge mu!bayan lalaura ce tasa muka bar gari!koma yaya ne dai idan munje can kwayi bayani. Daga haka basu sake tsayawa sauraren su ba suka tasa qeyar su gaba , daga mai taslima sae mai d'ora hannu aka har suka isa station,nan suka taradda su leesa wacce baqin ciki ya hanata kuka sae tunanin mafita take inda tana ganin har mom farida an kamo tashin hankalin ta ya yawaita dmn tasan yanzu bata da wata mafita ,mahaifinta dai ya mutu kuma dukiyar da take taqama da ita an kwashe bare mahaifiyar ta tayi tikaniyar ftr da ita. Ihu ta fasa mai had'e da kuka sae kuma nan take tyi shiru tana wani tunanin da take sa ran in tayi hakan zai fitar da ita. Da yamma su farhan ne suka dawo daga station Afrah tayi saurin tashi tana tambayar farhan ya ake ciki, ajiyar zuciya ya sauke yace"mutanen akwai su da taurin kai dmn ba irin wahalar da basu sha ba amma sun kafe kan cewa su sam basu da sa hannu a mutuwar Abbanki haka kuma basu ne suka tura masa en fashi ba,,but uncle ai Amrah taji komai har dai mutuwar ummana ba zancen tace ba ita bace tunda matar ita ke bada labari da bakinta,ba a fara zancen na ummanki ba tukun sae an shiga kotu... Kotu kuma uncle ?eh man ai dole ne har dai yanda suka dake kan basu da masaniya akan abinda ake tuhumar su ,ita leesa fa da en fashi?duk kotu za'a yanke ma kowanen su hukunci. then ki harhad'a komai zamu koma gida yanzu,,har da gwaggo?eh har da gwaggo fu'ad zai riqa zuwa yana dubata kafin naci gaba da kula da ita, ina Amrah take? Tana can gurin gwaggo ko ni nazo d'aukar wayata ne da na manta. OK to hurry up and pack evrtng,zanje na snr da Amrah ita ma ta packer ma gwaggo komai.
Da isar su bakin qofar gidan Afrah ta shiga kallon yanda aka gyara wajen gidan aka fente shi tsaf kmr ba wani abun da ya faru,tace"uncle ya naga har an gyara wajen gidan kmr ba abinda ya faru? Uncle Basheer ne yasa aka gyara mana gidan.
Da dare guraren qarfe goma farhan ne ya shigo gidan sae ga Afrah ta fito da gudu daure da towel ta rungume shi tana kuka ,farhan yace"lafiya Afrah me yake faruwa?qra qanqameshi tayi tace"uncle tsoro nake ji ni kad'ai Amrah ta tafi 6angaren gwaggo kai kuma tunda ka fita se yanzu ka dawo"am sorry ,ita Amrah a can zata kwana ne? Eh nace ta bari ni na kwana a can tace a'a,to shike nan muje daga ciki.
Suna shiga d'aki ya xauna kan bed yana cire kayan jikin sa yana cikin cire kayan ya kalli Afrah dake ta faman kallon shi yaje a hankali kusa da fusakar ta ya qesta yatsun shi yace"haka aka ce miki anayi ayi ta kallon miji ba a taya shi cire kayan,uhm uncle bafa kai nake kallo ba tunani nake idan anje kotu baza a kira ni ba dai ko? Ya danganta but lafiya?matsawa tayi kusa dashi tare da fad'in ni tsoro nake ji,shine nake tunanin ya zanyi gobe idan aka kira ni,ai ba gobe bane sae ran monday wato jibi ,tsare su za'a ci gaba dayi kenan?eh idan kuma kafin Monday sun fad'i gsky ba sai anyi wani cece kuce a gaban shari'a ba hukunci kawai za a yanke musu. To uncle....bakinsa taji cikin nata ya zare yace"wai ke baki san mijinki qishirwa yake ji bane na dawo baki tarbe ni da ruwa ba sae surutu,, yi haquri uncle hankalina ne yana kan tunanin kotu, kar ki fa tada hankalin ki kotu ba lallai bane ma a kira ki sae idan ta kama, ruwan ta kawo masa,cikin muryar kuka tace"ai idan ta kama nake yiwa gudu dmn na gani a wani film aka kira wata shaidu dn ta fad'i gaskiya sae kawai mai laifin yayi saurin cafke bindigar police d'in da ke tsare da shi ya harbeta ta fad'i kai tsaye ta mutu,ni shine nake yiwa gudu uncle, ta qarashe maganar cikin kuka,farhan ya qara rungume ta yana lallashi yace"hakan ma bazai faru ba inshaAllah kinji ki daina kuka,nan ta share hawayenta ta d'auki cup d'in ruwan da ya ajiye bai sha ba, ta bashi yasha ,ta ajiye cofin tare da qara maqalqalewa a jikin sa ya shafo bayanta yace"ina son na tashi na d'an watsa ruwa kinji,pls uncle tsoro nake ji ,ka bari idan nayi bacci sae ka tafi,yace"to tashi ki saka rgr baccin ki, nan ta tashi ta sako rgr ta dawo jiknsa ta kwanta bata jima ba tayi bacci. Ya tashi ya shifed'e ta a hankali kmr wata er baby ya rufa mata blanket sannan ya tafi toilet.
Yana gama wankan kenan yaji ihunta ta shigo da gudu bayin ta qanqame shi ta baya sae kuka take tana fad'in "uncle tsoro nake ji idan na tuna wani abu ya faru a gidan nan ganin nake kmr zai sake faruwa gashi ynx har mafrki nkeyi sun dawo. towel ya xaro ya d'aura sannan yace"muje na miki addu'a kiyi bacci ba abunda zai faru kinji" nan ta gyad'a masa kai tare da sassauta riqon da ta mishi, suka fito suka kwanta kan bed ta wani shige jikin shi sosai,shi kuma yana mata addu'a, inda duk wani motsi da take tana kule kar taji masa ciwo , da haka har bacci yayi awon gaba da ita.
*Billy giro &Futha Luv*. 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅 [10:22PM, 11/30/2016] Billy Geeero: [9:59PM, 10/31/2016] Billy giro😊: [7:2 10/31/2016] Billy giro😊: 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅 *```AFRAH KO AMRAH ```* 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅
*```Na Billy giro 😊&Bilqis Sidibe💅🏻```*
*Futhalurv.WordPress.com*
*```🏅70🏅```* Washe gari bayan sun gama sallar asuba tana maqale dashi sae wani kukan shagwa6a take masa da ya kasa gane kanta ya tada ta zaune yace"Bacci ko yunwa ko kuma duka ne? To ba kai bane kafin muyi sallah wai kace kar ta6a ka byn ni bansan laifin da na maka ba,yi haquri abu nake ji a lokacin wanda in kika ta6a zaki ja na tsaya wasa da jikin ki ni kuma ba so nake nayi missing jam'i ba. Ko ke duk ta6a niñ da kike baki ji komai bane tun tashin mu kafin asuba har zuwa yanzu? um um ni kam me zanji,dan baki sa abun a ranki bane shiyasa, can qasa sosai tace"cab wannan abun mai wahala har ma zan sashi a raina"mene abu mai wahala? shiru tayi dn bata tsammaci zai ji ba,ya d'ago fuskar ta yace"meye abu mai wahala, ba dai abun da dk mukayi sai kin nemi second round a kanshi ba,ta zaro ido cikin muryar kuka tace"ni kuma yaushe?oho koma yaushe ne ai kin fini sani, tashi tayi cike da qwallah a idonta tace" wlh Allah nikam hakan bai faru tsakani na dakai ba" dariya ta soma bashi ganin da gaske kuka take har hawaye na d'iga kan hijabinta yaje ya rungumo ta yana fad'in "amma Afrah ai kinsan da wasa nake miki,kawai dai nasan a yanda kika fad'i abun nada wahala ba haka bane,,amma ai kasan da zafi ko....wane zafin ai shima kad'an ne kuma da kin saba zaki daina ji har dai idan kin haifu,ya fad'i haka ne yayinda yake share mata hawaye sannan ya shafo cikinta yace"daji babyn mu najin yunwa ,wane babyn nidai kejin yunwa kuma bazan ci komai ba tunda kake sani kuka kan abunda bnyi ba,to naji yi haquri ,maqale kafad'a tayi taje kan bed tayi kwanciyar ta, fridge ya bud'e ya tsiyayo fresh milk a cup yaje ya ajiye kan bedside drawer ya zauna tare da jawo Afrah jikin sa yana lallashi kan ta tashi tasha but still sae maqale kafad'a take.
Yace "ko sae nayi tsallen kwad'o ?kallon sa tayi a shagawa6e tare da gyad'a masa kai. Nan ya zare jikin sa ya sauka kan gadon tare da kama kunnen sa,tsalle ta daka ta sauko kan gadon ta miqar dashi tsaye tace"lah ilah! uncle wai da gske zakayi wlh da wasa fa nakeyi"tayi mgnr ne cikin yanayi na kmr wacce taga tayi wani sa6o,shima ya lura da hakan kan yace komai, sae kawai yaga ta fashe da dariya ta rungumo shi ta gefensa tana ci gaba da dariyar kuma sosai har da su tara qwallah a idonta sae kallonta yake da ya d'ago ta yace"lfyr ki wannan dry haka, sae da ta goge er qwallarta ta dariya tace"ance wai tuna ka dara shike kawo hauka, wani abu na tuna a school uncle wata senior ta ce ta zubar min da kaya by mistake har ma tana bani haquri da yake haushinta nake ji kan seniorityn ta kawai na kaita qara na had'e qarya da gaskiya na fad'i ,uncle Frank ya kira ta yasa ta tsallen kwad'o,gashi qiba ne da ita sosai uncle baka ganta ba har nishi takeyi , in tana tsallen kuma komai nata rawa yake kuma in tayi tsallen sae kaji dum kmr qasa zata fad'a,nan ta ci gaba da bashi labrin da ya kasance mai cike da dariya dmn ko shi sae da abin ya bashi dariya sosai a cikin dariyar ne yace "wato Afrah ashe da na kai ki bording bai sa kin daina rashin ji ba,nafa daina uncle dmn ba ruwan mu da kowa nida Amrah,ko ita senior dan inada cikinta ne sbd da wannan jikin nata take punishment din juniors duk wanda ya mata laifi zaune shi take kuma sae taga dama take tashi suyi ta kuka suna roqonta wasu har da fitsari suke yi a wando, ai shine da ta zubar min da kaya naji wani irin dad'i jikina har mazari yake banje na kaita qara ba,to da kukaje hostel bata miki komai ba... cab hm ta ma isa,in tamin ramawa zanyi wlh,zaki iya da ita ne, to uncle ai dabara tafi qarfi,dmn da tayi cikina ba wata wata zan kwashi qafafunta ne kafin kace me na cika mata baki da qasa da ido na kuma sami dutse na fara darzar bakinta sae yayi jini. Hm my Afrah Allah ya shirya min ke,,Amin uncle. Waih uncle bacci, ta fadi hakane tana kallon shi da idanunta da sukayi kalar jin bacci yace"in kin gama shan fresh milk d'in kya yi bacci"ba musu tasha sannan ta kwanta .
Sae guraren qarfe goma ta fito taji gidan ya qamsashe da qamshin break fast ,kicin ta nufa ta 6ata rai a shagwa6e tana kallon Amrah tace"Amrah shine kikayi break fast d'in ke kad'ai bayan kinji nace ina son na riqa kallon yanda kike aiki dmn nima na iya aiki a sauqaqe,, murmushi tayi tace"yi hqr naje nayi knocking naji shiru nace may be ko bacci kuke, shiru Afrah tayi ta d'anji er kunyarta wacce bata bayyana ba bcs tabbas taji knocking amma kmr a mafarki taji abun sbd ta lula duniyar romance d'in da farhan ya tafi da ita inda ko yanxu da qyar ta samu ya barta ta fito,Amrah tace"shine nikam nazo na d'ora sbd kinsan gwaggo ya kamata a kai mata abinci da wuri ,da sauri Afrah ta kai hannu a baki tare da fad'in "lah har yanzu gwaggo bata karya ba kenan? Aa na mata kunun gyad'a tun da safe tasha,amma Amrah duk da haka ba dad'i har goma ba a kai mata break fast ba, kuma wlh duk laifi na ne tun da ni nace miki zanyi"ai shiyasa na miki knocking naji idan kinyi sae naga kan dining ba alamar anyi komai ,am sorry pls bari na kama miki muyi saurin qarasa kammalawa.
Tana cikin aikin ne Amrah ta shiga store dai dai farhan ya shigo ya rungumo Afrah a hankali ta baya yace"wa ya gaya miki ana fitowa da towel idan wani ya shigo gidan fa? To ai ka san sae an bawa mutum izini yake shigowa, duk da haka dai ki kiyaye, ok naji kayi hqr.... Ah meye haka uncle pls ka fita har na kammala ,Allah zaka shiririta ni ne kuma ka ga yanda mukayi lettin break fast,uncle Amrah fa na store kar ta fito ta same mu haka,farhan kam kmr baya jinta sae abubuwa yake mata ,ta samu da qyar ta qwaci kanta ta tura shi waje tana dariya tana fad'in "kayi haquri uncle har na kammala kaji" tana gama fad'ar haka ta rufe qofar ta saka key, Amrah ta fito tace"ikon Allah lafiyar ki kika rufe mu ko so kike zafi ya kashe mu,ah ah kuma wake knocking... um um kar ki bud'e dan Allah, to waye? Uncle ne,, tsaki Amrah taja zata bud'e qofar tace"ni na d'auka ma wani ne da ba kya so ya ganki haka...nidai kar ki bud'e pls, meyasa Afrah?murmushi kawai Afrah tayi tace"kedai nace miki kar ki bud'e, Amrah tace"to shikenan kawo aikin na qarasa may be kiran ki yake, bafa magana yake dani ba dmn yanzu ya fita, daga haka Amrah bata sake cewa komai ba suka ci gaba da aikin su sae labari suke har suka kammala.
Da yamma guraren qarfe biyar Afrah tayi kwalliya cikin kayan da sukayi matuqar d'aukar ta sae qamshi take,taje d'akin farhan ta same shi gaban mirror yana cire buttons d'in rgr shi ,ta rungumo shi ta baya suna kallon juna ta jikin mirror tace"uncle daga police station ka fito ne? Haka kawai ba sannu da zuwa bayan kinsan yanzun ne dawowata ,yi haquri sannu da zuwa, a taqaice yace "yauwa sannu"ya jayeta daga kan jikin sa yaje kan bed ya zauna zai cire takalma ta durqusa zata taya shi yace"um um ki bar shi kawai, jiki sanyaye ta saki takalman da ta riqa ta riqo kumatun shi tana kallon cikin idon shi yayi saurin kauda fuskar shi tare da sauke hannyen ta dake kan fuskar shi,take idanun ta suka ciko da qwalla tace"uncle wai fishi kake dani shine tun safe da ana break fast baka sake ce min komai ba har ka fita" Yace"wa gaya miki fushi nake dake kawai dai I'm not in mood pls ki tashi ki fita, maqale kafad'a tayi taje kan jikin sa tana kuka tana fad'in"ni nasan fushi kake yi dani don kawai d'azu da safe na ftr da kai a kitchen" ai shine naga rainin naki yayi yawa, uncle bafa raini bane wlh ina sauri ne mu qarasa break fast sbd gwaggo,kallon bakinta yake tana magana da kulawa ya d'ora yatsan sa yana shafa gefen lips d'inta da yaga yayi ja, yace"me ya ji miki ciwo Afrah?kaiñe d'axu da safe a kitchen lokacin da ina maka magana baka saurare ni ba, amma meyasa baki gaya min ba kin san dole na dakata ai, to uncle a wannan lokacin zaka ce ba gsky bane don dai kawai ina so ka fita ne. Rungume ta yayi yace"I'm really sorry "ya sake d'agota yana shafa gurin yace"da zafi sosai? um um ba sosai ba, sorry kinji ,ta gyad'a masa kai ta tashi tana fad'in bara na kawo maka ruwa kasha,hannunta ya riqo yace"yi zamn ki bana jin qishi ,to lemu fa ?um um wanka nake son nayi tukun, nan ta shiga taya shi cire kayan jikin shi yace"my Afrah wai kin san me? um um sae ka fad'a uncle,, wai tamvaya leesa keyi wai da wane dalilin ne aka kamata ,,driya Afrah tayi mai cike da mamakin leesa tace"uncle ko dai zafi yayi mata yawa ta zauce ba a sani ba? Ba wani da hankalinta take zancen akwai wani abu dana fhmci take son qullawa shine ta fara da hakan,kuma wai ma da en fashi suka ce itace ta turo su gidana cewa fa tayi qarya suke,hhhh shin uncle ko ta manta cewa Amrah tasan komai ne wai? Oho mata, fita batunta ma akayi tukun dmn yanzu so ake aji inda en fashin suka ajiye mana kadarorin mu da duk wani abu da suka d'auka but sunqi fad'a har yanzu shine nagaji na bar en sanda na ci gaba da aikin su na ganin sun fad'a,Allah yasa su fad'a ni a ma fasa shiga kotun nan... to ai ba a kansu kad'ai za'a shiga kotu ba,da akwai manyan cases guda biyu na kashe Abbanki da ummanki,then about ur twin sister,to Allah yasa su fad'i komai wanda da anje kotu hukunci kawai za'a yanke musu,to Allah yasa.
Ya fad'i haka ne yayinda suka kammala cire kayan jikin sa yace"to sae kizo muje ki raka ni nayi wanka, turo baki tayi tare da maqale kafad'a tace"uncle baka ga kwalliya ta bane ko ka yaba shine sae qoqarin lalata ta ma kake, to ai don na yaba da ita ne har naji bana iya shiga toilet bada ke ba,kuma inace a kaina kikayi kwalliyar ko, eh man, to albshrinki wanda aka yiwa kwalliyar ya gani ya kuma yaba har ma yana son ya bada goron da ko a raka ni gurin wankan ko kar a raka ni kwalliyar lalacewa zata yi sbd irin girman goron albishir d'inda zan baki,, wane albishiri ne wannan uncle? Da'ga kafad'un sa yayi tare da fad'in "oho sae mun fito kya gani "nan yaja hannunta sae murmushi take dmn ta fhmci irin goron da yake nufi.
Koda suka fito bayi tuni ya raba ta da kayan jikinta tun can,dmn cikin wani yanayi ma suka fito bayin suka rafku suka fad'a kan bed,farhan ya kama d'ayan mammanta yana sha kmr wani mayunwacin jinjiri ya kuma cika hannun sa da d'ayan yana wasa dashi, Afrah tayi qarfin halin jawo bedsheet ta rufa musu jikin su duk da cewa ba haske sosai. Wyr farhan ce ta shiga ruri da qyar farhan ya iya dakatawa da abinda yake ya d'aga wyr yana mai saisaita kansa. Bayan ya gama wyr ne ya kalli Afrah dake rungume a qirjinsa yace"am sorry Afrah zan fita yanzu ki bari na dawo kinji"ok uncle but ina zaka je?police ke nemana za'a je ma6oyar en fashin a d'auko komai da suka d'auka na gidan nan sbd sun fad'i gurin, mashaAllah wlh uncle naji dad'i sosai yanda abin ya fara zowa da sauqi haka" Tana gama fad'ar haka ta tashi tare da fad'in bari na nemo maka kayan sawa.
Binta yayi har jikin wardrobe , ta bud'e kenan taji ya rungumota ta baya tare da zare bedsheet d'in jiknta ya kwantar da kansa sosai a bayanta yana yawo da hannunsa a kan qirjinta,a kasale tace"meye haka kaida zaka fita"wayon naki ne naga yayi yawa shine na rama,muna cikin bedheeet d'aya kin tashi kin tafi dashi kin barni ba komai,,uhm uncle kenan to ai ni ban ganka ba tashi kawai nayi ba tare da na kalle ba,amma ni kazo ka zare min bedsheet, to ai nima ban ganki ba jinki kawai nake a jikina sbd d'akin ba haske sosai ,ba wani nan nasan ka ganni ai, ba sosai ba kmr yanda nake ganin ki toilet haka na ganki yanzu,saurin hana abinda yayi niyya tayi tace"nidai uncle ya isa haka muje ka shirya. Da qyar ta samu ya shirya ya bar gidan.
Guraren 8:30pm Afrah ce da Amrah zaune a falo ,Afrah na cirewa Amrah qunba sbd wani film ne ake wanda Amrah ke mugun so har bata son kauda idonta ,gashi ta d'auko nail cutter da niyyar cire qunba shine Afrah ta kar6a tana cire mata dmn film d'in bai dame ta ba. Bata jima da gama cire mata qunba ba, Farhan ya shigo gidan suka gaida shi ya haura sama ba tare da da'yar su ta tashi xuwa tarbon sa ba ,Afrah tace"Amrah uncle ya dawo fa, kije mana... ,kinji ki to ai lokacin kar6ar dutyn ki yayi don ma ki sani yau ni zan kwana a 6angaren gwaggo...no Afrah duty na fa bai zo ba,koda fa abun ya faru kesan nike da duty still mukayi zaman asibiti muka dawo gida kinga ai ya kamata ki kar6a kema, to ban tashi kar6a ba sae gwaggo taji sauqi tukun, Uhm zancen kike so ni kinga ma tafiya ta zanje na sanr da uncle duk abinda yace zan zo na gaya miki.