Afra ko amrah complete - Chapter 24
Afra ko amrah complete Chapter 24: Afra ko amrah complete Chapter 24. Sae dai na kasa barin asibiti sae safa da marwa nake inda duk shiga da ftr da ake a…
4,079 words
Sae dai na kasa barin asibiti sae safa da marwa nake inda duk shiga da ftr da ake a d'akin hajiya Zarah ina hange, nan ne na hañgo shigar wasu mata su biyu ba jimawa suka fito irin fitowar da kai tsaye zaka gane basu da gsky sbd gad'ayan su a rikice suke sae neman barin asibitin suke cikin sauri hakan yasa nabi bayan su cikin sauri sbd d'ayar d'auke take da jaririya cikin hijabi,ina isa na sami guri na la6e naga d'ayar ta ftr d kud'i masu yawa ta bawa wacce ke riqe da jariraya ta wuce ba tare da ta kar6i jaririyar ba haka kuma ban iya gane fuskar wacece ba. Duk na shiga rud'u sbd nasan 'yata ce ko 'yar Hajiya Zarah ba shiri nabi matar ganin tana qoqarin barin gurin sae dai kash kafin na qarasa ta sami abin hawa ta wuce, na rasa yanda zanyi sbd bani da kud'in abin hawa kuma banida mafitar su, amma sauqi d'aya naji sunan anguwar da ta snr da mai keke napep ba nisa da asibitin kuma naji sunan wani gida da ta fad'i opposite da inda za a ajiye ta shiyasa nabi su da qafa cikin minti 15 na isa anguwar nayi tambaya aka nuna min gidan da naji ta gaya ma d'an keke napep na nuna gidan da ke dubin gidan nace ko don Allah nan ne aka sauke wata mata ba jimawa?suka ce eh. Sae kawai na shiga gidan kai tsaye na sami wata tsohuwa bayan mun gaisa nake tmvyr ta matar da ta shigo ba jimawa tace da shigowarta ta fita amma naje na dawo anjima. Haka nayi kwanaki ina yawon hanyar gidan duk naje ace min ta fita gashi kuma bana son tasan dalilin zuwana har sae naga matar tukun.
Haka na fita gidan jiki sanyaye na tsaya ina tunanin mafita duk da cewa bana da tabbacin 'yata ce ko er hajiya Zarah,ina cikin wannan nazarin ne naji matr nace ma tsohuwa iya matar ta fita ko, wlh nasan idan ta ganni asirina ya tonu ,to yi sauri ki shirya ki bar gari kawai ki huta,nan na shiga gidan kai tsaye gani na kawai da tayi yasa ta saki fitsari a tsaye, jikinta duk ya kwashi rawa har bata iya tsayi ta durqusa qasa tana ta bani haquri kan dan Allah na rufa mata asiri, nace rufin asirin ta shine ta kawo er da ta d'auka,cikin kuka sosai take min bayanin cewa tun daga rnr ta ba wani d'an uwanta mai matuqar son haifuwa kuma tun daga rnr ya tafi da ita wani gari da yake aiki kuma ba a samun sa sae idan shi ya kira .
Na nuna mata ba ruwana idan ba a kawo er ba zan kira mata police,har na shiga yi mata bayanin bafa en biyu bane d'aya 'yata ce kuma ya zama dole na fahimci wace ce 'yata shin wacce aka d'auke ko kuma wacce aka bari,sbd inada wata shaida da zan iya gane 'yata ,tace min don Allah nayi haquri zuwa gove wlh zata san yanda zata yi tayi magana da d'an uwan nata . Da qyar dai ta samu na haqura kan cewa gobe zan dawo . Sae dai abin baqin ciki koda na dawo ga gobe na sami gidan a rufe inda ake sanar dani cewa sun bar gidan dmn dama haya suke a gidan. Wata irin nadama ce ta ziyarce ni naji ina ma tun farko ban kai 'yata na ajiye ba, gashi naji wani mummunan labari kan kashe hajiya Zarah da akayi wato a wannan rnr da aka d'auke d'ayar er ,banji lbr ba sae daga baya,inda naso sosai ace na sami matar sbd ba makawa su sukayi kisan,shiyasa naje cike da niyyar bayan na kar6i er zansa a kamata,sae gashi aka sami akasi ta gudu. Amma kwata kwata na kasa haqura dmn ko yaushe ina kan hanyar gidan sbd ji nake kmr yau da gobe zan iya ganin ta.
Haka na kwashe shekaru na maida gurin kmr gurin ziyara ta, duk da cewa tuni an zuba en hanya a cikin gidan bai sa na cire ran bazan qara ganin ta ba. A kwana a tashi kwatsam rnr a asibiti a naje dubiya naga wannan mtr an kawo ta bata da lafiya sosai,abun mamaki kmr yanda ban manta fuskar ta ba haka ita ma ,ina zuwa gurinta ta fara kuka tana bani haquri tare da bani labrn tun ranar da ta gudu bata qara lafiya ba yau ciwo gove lafiya haka tayi ta fama,wanda ko kud'in da ta kar6a akan d'auko jaririyar basu kai lbr ba nan take suka qare gurin jinya. Tace"Wlh cike nake da son in na sami sauqi dmn nje nemnk koma a ina ne sbd na damqa miki er ki wacce still tana nan cikin qoshin lfy. Komai kasa ce ma matar nayi sbd gabad'aya ta zama abin tausayi , kallo d'aya zaka yi mata ka sami kanka da zubar da qwallah,shiyasa na mata uzuri har taji sauqi tukun,cikin ikon Allah kuwa jiya taji sauqi har tayi min bayanin cewa er da ta d'auke a asibiti da Amrah ake kiranta ta kuma snr dani cewa yanzu haka tayi aure ,sae dai jin wanda ta aura yasa na shiga rud'u ba kad'an ba sbd ina gudun kar ace ita ce 'yata dmn idan hr itace 'yata ba makawa yayanta ne ta aura wanda suka fito ciki d'aya wato farhan,qarin rud'un ma ko ba ita ce 'yata ba still dai ya auri qanwar sa wato Afrah sbd Afrah ce wacce tabbas tsakanin ita ko Amrah dole akwai 'yata a ciki,ta qarashe maganar cikin kuka sosai tace"ni bansan ma yaushe ya auri Afrah ba kawai dai nasan shi ke kula da ita bayan rasuwar mahaifnta inda da nasan lokacin da za ayi auren dole na fito na fad'i komai kar ayi auren har sae an bincika idan har ba ita ce qnwr sa ba, sae gashi sae a yau naji komai. Lauya ya nisa yace"kince er ki tana da shaida shin wannan shaidar tana 6acewa ne a iya jarintaka ko kuma har zuwa girma tana nan?Haqiqa wannan shaidar ba mai 6acewa bace har yanzu idan na fad'e ta za a ganta tsakanin *AFRAH KO AMRAH* Mece ce shaidar?a lokacinda na haifi 'yata na ganta d'auke da baqin tambo a kan cikin ta haka ma bayanta tana d'auke dashi. Zumbur Afrah ta miqe jin sak abinda take d'auke dashi a jikinta ne mtr tayi bayani, nan take gurin ya shiga juya mata sae kawai ta fad'i qasa ta zube. A rikice su farhan sukayi kanta farhan ya tallabota yana fmn kiran sunan ta yana jijjiga ta,aka nemo ruwa sae kwara mata ake amma ba alamar zata farfad'o.
Kan dole shari'a ta watse aka tafi da Afrah asibiti.
Sai da qyar farhan ya samu ta farfad'o da wani irin matsanan cin kuka ta qanqame shi sosai tare da saurin dafe qasan cikinta da taji ya wani irin juya mata,sam farhan bai lura ba kan kukan da yake yi sosai sbd yasan tabbas Afrah na d'auke da wad'annan abubuwan da mtr ta fad'a kuma exactly gurin da suke a jikin Afrah haka mtr tayi bayani. Amrah ce ta katse su da cewa "uncle nima fa a jikina ina d'auke da abubuwanda matar ta fad'a kuma a dai dai inda tayi bayani.
*Billy giro & Futha Luv* 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅 [10:22PM, 11/30/2016] Billy Geeero: [ 11/8/2016] Billy giro😊: [ 11/7/2016] Billy giro😊: 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅 *```AFRAH KO AMRAH ```* 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅
*```Na Billy giro 😊&Bilqis Sidibe💅🏻```*
*Futhalurv.WordPress.com*
*```🏅74🏅```* Farhan yayi saurin share hawayen fuskar sa, yana kallon Amrah da ke qarasowa yace "dgske kike yi Amrah ?eh uncle tun da na taso na ganni dashi,Farhan ya koma gun Afrah da har yanzu kuka take , Yace" ki daina kuka man Afrah baki ji me Amrah ke fad'a bane?kukan me zan daina uncle bayan dole d'ayar mu er ta ce kuma wai bata hnyr sunna ba, ta qarashe mgnr cikin kuka sosai ,Amrah taje gab da ita ta zauna tare da riqo hannayen ta tace"kar ki damu Afrah fatana Allah yasa ba ke ce er ta ba, ya kasance nice, da sauri Afrah ta kalle ta,Amrah tace"eh sbd bana son ace ke qanwar uncle ce , idan hakan ta faru ba makawa dole za a raba auren ku ni kuma bana son hakan...u too bazan so ace an raba aurenki da uncle ba",Afrah ce ta fad'i mgnr yayinda ta qanqame Amrah tana kuka,hawaye ne suka gangaro kan kumatu Amrah tace"gara dai ace ni d'ince duk da.......sae kuma ta kasa qarasawa,Afrah tace"nsn zaki ce duk da ba kya so ace bata hnyr sunna aka same ki ba ko,nima yana daga cikin abinda yasa bana son ace kece kuma bana son ace nice,kuka ne ya qwace musu sbd sun san dole d'ayar su ce er ta, rungume juna sukayi suna ta kuka. Dama kun daina kuka sbd ba gsky ko d'aya a cikin zancen wannan mtr. Gwaggo ce da fu'ad ke kekowa tayi mgnr Farhan yaje da sauri ya durqusa kusa da ita yace"gwaggo nifa kaina ya d'aure kince qarya take amma duk abinda ta fad'a yana da alamar gsky,ki duba fa aurena da Amrah ba wanda ya sani amma sae gashi ta sani" Farhan matar ce ta iya munafurci da bin qididdigi na qoqarin sanin sirrin mutum, amma gwaggo abinda ta fad'a shaidar ta akwai shi fa a jikin Afrah,sae gashi kuma Amrah tace tana d'auke dashi,nima gsky kaina ya d'aure sosai a lokacin da naji ta fad'i shaidar er ta,sbd nasan Afrah nada wannan abun but ynx jin cewa Amrah na dashi ya qara sani tantama har na tuna cewa lallai lokacinda aka kashe marigayiya Hjy Zarah anyi bincike sosai kan d'ayar er da aka d'auke nan masu kar6ar haifuwa suka nuna cewa ai ba en biyu ne ta haifa ba, amma Abban Afrah yaqi yarda da hakan sbd yasan yara biyu ya gani kan gado,kaga abnda zai sa na iya cewa wata qil tsakanin *Afrah ko Amrah*akwai er ta a ciki amma qarya take ita ba mahaifiyar ka bace kuma qarya take ba marigayi Alhj sadiq bane uban er ta dmn ni ban yarda ba,da akwai wani makircin dai da take son had'awa. Wanda inshaAllah Allah bazai bata nasara ba. Nan Afrah taxo gurin gwaggo cikin kuka tace "ni gwaggo bana son ace d'ayar mu er ta ce"kiyi haquri Afrah idan har ma qarya take ai za'ayi NDA test" Nan gwaggo tayi ta lallashinta amma kamar qara zigata take,Farhan ya jawota jikinsa yace"yi haquri man Afrah "ciwon ciki ke damuna uncle "ciwon ciki? Gyad'a masa kai tayi tare da qara shigewa jikinsa tana matsa qasan cikinta, Farhan yayi saurin riqe hannun yace"wai kina nufin marar ki ke ciwo?gyad'a masa kai tayi tana faman yarfi da hannu. cikin damuwa yace ina ce baki fara bleeding ba ko?girggiza masa kai tayi. Ya tashi ya had'o allura ya dawo ,tana ganin shi da allura ta miqe tsaye cikin kuka tana roqon kar ya mata,lalla6ata ya shiga yi yayinda suke faman zagayar d'akin ya samu da qyar ya riqota ya mata allura.
Gida suka koma sae dai 6angaren gwaggo suka nufa suna shiga Afrah ta tafi d'akin qurya ta kwanta sbd koda suka iso har ta soma bacci cikin mota.
Amrah tashi tayi ta had'o musu abinci mai sauqi faten doya,ci suke gwaggo tace"ai da an tada Afrah taxo taci cikin taro yafi "Farhan yace"gwaggo ai abarta kawai dmn ko ta tashi baza ta iya cin wannan abincin ba amayar dashi kawai zata yi,sbd ko shekaran jiya da akayi shi spoon d'aya taci ta amaryar . Gwaggo tace"nifa ai har na d'auka ciki ne da ita sae gashi yau tana fad'in marar ta na ciwo,, d'an guntun murmushi Farhan yayi yace"ai ciki ne da ita amma wai bata son a snr da ku kunya take ji" Ba qaramin murna gwaggo tayi ba duk da ta fhmci alamar ciki a tare da Afrah. Haka ma Amrah sosai tayi murna . Gwaggo tace"to ya akayi marar ta ke ciwo kuma ita da keda ciki?damuwa ce gwaggo shine na mata allura kar cikin yaje ya 6are. Tace"subhanalillahi ubangiji to Allah ya tsare" Amin gwaggo .
Haka Afrah ta yini tana faman bacci sallah kawai take tashi tayi,tana gamawa take komawa bacci bata ko zancen cin abinci gashi kuwa har wani girki Amrah ta mata amma bacci bai bar taci ba.
Da dare guraren qarfe tara da rabi Farhan ya gama shirin sa na bacci kenan yaji qarar bud'e qofa had'e da sallama ,ya amsa sallama yana mai kallon Afrah wacce ke sanye da farar rgr bacci iya guiwa sae tafiya take cike da kasala har ta qaraso gurin shi, ta fad'a jikinsa a hankali, Farhan ya shafo gefen fuskar ta yace"bana son kina motsa jikin ki sosai Afrah shiyasa na kai miki kayan baccinki sbd kiyi kwanciyar ki a can,amma da alama kinji sauqi ko? cikin kukan shagwa6a tace"um um uncle har yanzu fa bata daina min ciwo ba "da kulawa ya shafo qasan cikinta yace"wai tun lokacin bata daina ba har yanzu? Eh amma da sauqi ba irin farko kafin ayi allura ba,ajiyar zuciya ya sauke ya zaunar da ita kan bedside ya d'auko kit in da yake zuba allurai da magunguna, tana ganin ya fara had'a allura ta tashi zumbur zata bar d'akin,yayi saurin riqo hannun ta ya zaunar da ita a hankali,qafafunta ta shiga doddokawa a qasa tana kallon shi a shagwa6e idanunta taf da qwallah ,zama yayi tare da d'ora ta kan cinyar sa yace"Afrah dan Allah ki daina motsa jikin ki haka sbd kinsan cikin nan ba wani qwari yayi ba kuma yana so yazo da matsala wacce d'an dogon motsi kad'an na iya sa ya 6arar dashi, turo baki tayi tace"to uncle ni allura ce bana son kamin" To naji amma zaki sha magani kinji,, ihm ihm pls leave alone uncle ina so na huta jikina duk ciwo yake min kmr wacce tayi wani aikin wahala,yi hqr kisha inshaAllah zaki ji komai normal kinji, gyad'a masa kai tayi ya kar6i tasha . Bayan ta gama ya kwantar da ita shima ya kwanta ya rungumeta ta baya ya kai hannun sa yana shafo cikinta a hankali cike da tunani kala kala a ransa,Afrah da tayi lamo tana sauraren shi se saukar hawayen sa taji kan wuyanta ta juyo a hankali tana kallon sa ,kmr da tsoro ta kai hannu tana share masa hawaye tace"uncle nasan tunani kake idan ni qanwar ka ce dole za a zubar da cikin nan, kuma ko ba a cire ba ni bazan rayuva bare abinda ke ciki ya rayu dmn ko ban kashe kaina ba na tabbatar zan mutu kan baqin cikin rasa ka danayi a matsayin miji ,tana kaiwa nan ta fashe da wani irin kuka farhan ya rungume ta sosai a qirjinsa hakan yasa sautin kukanta baya fita sosai,nan yayita lallashinta yana bata baki har ta daina kuka mai sauti sbd still hawaye basu daina zarya kan fuskarta ba,Farhan ya d'agota ya share mata hawayen yace"dan Allah kar ki sake ftr da wasu hawaye kinji Afrah,gyad'a masa kai tayi tare da komawa jikinsa ta lafe sae shafar sumar qirjinsa take tana tunanin soyayyar su ta mata da miji ,wacce tasan in sun zama brother n sister baza su qara yinta ba ,hakan yasa kuka keta qoqarin sake zo mata tana dannewa ,Farhan kuwa sae shafar bayanta yake cike da son tayi bacci ba jimawa kuwa baccin ya sace ta. Ya sauke ajiyar zuciya yayi mata addu'a ya gyara mata kwanciya tare da rufa mata blanket har zuwa qirjinta sanan ya mata peck kan goshi ya tashi yaje ya kabbarta sallah.
*Billy giro & Futha Luv* 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅 [10:22PM, 11/30/2016] Billy Geeero: [11/9/2016] Billy giro😊: 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅 *```AFRAH KO AMRAH ```* 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅
*```Na Billy giro 😊&Bilqis Sidibe💅🏻```*
*Futhalurv.WordPress.com*
*```🏅75🏅```* Ya jima yana nafilfili sannan yaje ya kwanta. Bai jima da kwanciya ba bacci ya dauke shi a cikin baccin sa da bai riga yayi nisa ba ya shiga jin kukan afrah kmr a mfrki bedside lamp ya kunna ya hango afrah durqushe a gefen gado dafe da ciki sae kuka take da sautin sa baya fita sosai. cikin damuwa yaje ya rungumota jknsa yana tmbyr lfy afrah me yake fruwa ko ciwon marar ne? girgiza masa kai tayi tace" um um uncle yunwa nakeji tun break fast ban qara cin komai ba......what! Meyasa byn nsn Amrah ta dafa miki abinda Kike so? uncle bacci bai bar naci abincin ba kuma ko yanzu bana iya cin wani abu face nasha fresh milk , no afrah ki hada da bread kafin gobe da safe kici wani abu mai nauyi, um um uncle wlh bacci nkje sosai bazan iya hadawa da bread ba kallonta yayi sannan ya tashi ya tsiyayo mata fresh milk a cup ido rufe tasha fresh milk din sbd bacci bayan ta gama ya zaro tissue ya goge mata bakinta ya maidata kan bed suka koma bacci .
Washe gari tafe suke zuwa hanyar kotu Afrah duk ta susuce tana tunani har suka isa
Bayan kotu taji cewa Afrah da Amrah duk suna d'auke da wannan shaidar da Hjy Aysha ta fadi aka kuma yi bincike aka tabbatar da hkn Lauya yace da Aysha " hjy Aysha bincike ya nuna shaidar da kika fada akan er ki gsky ne sae dai an samu akasi su duka biyu suna dauke da wannan shaidar, Ai wannan ba abin mamaki bane sbd uban su d'aya hkn na nuna cewa ubansu na dauke da wannan abun shiyasa suka dauko shi ,but idan har kotu ta kasa gamsuwa da hakan shawarata shine ayi NDA test nida yaran da kuma Farhan........ya mai girma mai shari'a don Allah ina son kotu ta bani dama nayi magana ba musu kotu ta bawa gawggo dama sbd wani la'akari da tayi Gwaggo tace "A gsky wannan matar duk abinda take fada so kawai take ta rainawa kotu da hankali dmn sam ba gsky a cikin xancen ta. Alqali yace "baiwar Allah yanzu dai kotu ta bada damar aje ayi NDA test tukun idan har zancenta ba gsky bane gsky zata bayyana,ko kuma kina da wata qwaqqwarar shaida ne wacce zata gamsar da kotu ba tare da anyi NDA test ba? Babu wata shaida da tafi NDA test a gurina kawai dai ina son dan Allah kotu tayi qoqarin samo adalin likita wanda zai yi komai akan gasky ba tare da cin hanci ya rufe masa ido ba. To shike nan kina iya komawa ki zauna. Nan alqali yayi en rubuce rubucen sa sannan ya snr dasu idan anyi NDA test nan da kwana biyu za a ci gaba da shari'a.
Cike da tunani kala kala gwaggo ta koma gida. Bayan sun isa gida ne Farhan ya nemi gwaggo ta nuna masa family picture dinsu tace"Farhan yanzu bana da natsuwa kuma hotunan suna nesa,Afrah tace"ai gwaggo da kin gaya min inda suke sae na d'auko masa tunda baki koda lfyr qafa. Zan iya nemawa da kaina idan na tashi... Pls gwaggo so nake naga mom in uncle idan ba hjy Aysha bace ko hankalina zai kwanta ,Afrah na gaya miki bana da natsuwa ko!kuma sau nawa kike son nace hjy Aysha ba ita ce mhfyrsa ba! cikin fad'a gwaggo tayi maganar, Hkn yasa Afrah ta tashi cikin kuka ta bar 6angaren .
Farhan ya nisa yace"yi haquri gwaggo ki bar shi sae kin sami natsuwa" A kafaice gwaggo ta share hawayen da suka zubo mata tace"ba komai kaje zuwa anjima zan d'auko maka hotunan. Nan ya tashi ya nufi 6angaren sa ya samu Afrah ruf da ciki kan 3seater tana kuka ya zauna tare da jawota jikin sa yace"Afrah dan kawai gwaggo ta miki fad'a shine abun kuka"haba uncle kai baka fhmci gwaggo bane tun a kotu da taji Hjy Aysha tace ayi NDA test duk ta shiga damuwa sae da tayi magana kuma cikin mota sae tunani take haka munzo gida wai bata da natsuwar nuna maka pictures, har da min fad'a,shine nake tsoron idan ba gsky hjy Aysha ke fad'a ba, ta qarashe mgnr cikin kuka yace"no Afrah baki fhmci gwaggo bane "wace fhmta kuma uncle?ya dai isa kinsan bana son kukan nan is ok. Nan ya share mata hawaye yaja hannunta suka shiga daga ciki.
Da dare guraren qarfe 9 Amrah ce ta shigo d'akin bayan Farhan ya bata izinin shiga ,ta sami Afrah kwance kan jikin Farhan sae bacci take . A hankali Farhan ya gyrawa Afrah kwanciyar ta ya kar6i frames din da Amrah ta shigo dasu . Ta fita haka yace"Amrah na manta kwana biyu ban tmvyi ya jikin ki ba"Alhmdlh naji sauqi ,yace"kiyi haquri kinji,kuma ki kwantar da hankalin ki inshaAllah ba abinda zai sake faruwa,duqar da kanta tayi kwalla cike tap a idonta ta kama en yatsunta tare da gyd'a masa kai. Daga haka ta fita Farhan ya bita cike da kallon tausayi. Sannan ya shiga kallon hotunan iyayen sa yaga tabbas ba photon hjy Aysha a ciki ko mai kama da ita ma bai gani ba. Yana ajiye fotunan wyrs ta shiga ruri ya d'aga wayar yace"ya ake ciki ne ya farfad'o? ok to Allah yasa ya farfad'o a lokacinda ya kamata. Nan ya katse wyr ya kalli Afrah wacce ta tashi zaune tace"uncle fitsari "jeki yi man,nan ta tashi taje toilet bata jima ba ta fito tazo gun bedside drawer ta durqusa kan guiwoyinta tana kallon frames d'in da farhan ya ajiye d'aya bayan d'aya ,murmushi tayi ganin photon iyayen farhan ba Hjy Aysha a ciki sae kuma jikinta yayi sanyi hawaye na silalowa a hankali kan kumatun ta, tace"uncle koda ita ba mahaifyr ka bace dole nida Amrah d'ayar mu erta ce sbd Abban Amrah ya fad'i shi ba mahaifinta bane er uwarsa ce ta kawo masa ita kaga nan gurin ba qarya a cikin zanceta. Tana kaiwa nan ta fashe da kuka ,Farhan ya jawota yana rarrashi da qyar ya samu tayi shiru ko shi sae da yace mata duk jikinta yayi zafi kan kukan da take sae ya mata allura.
Bayan 2 dayz an hallara a kotu sae sauraren dattijon likita ake da zai fad'i sakamako. Yace "ba 6ata lokaci gsky gwajin da akayi sakamako ya nuna cewa Farhan d'a ne a gun Hjy Aysha ma'ana tabbas hjy Aysha mahfyr sa ce . Haka kuma tsakanin Afrah da Amrah , Afrah ce erta......a rikice Afrah ta miqe zunbur inda kai tsaye ta fara jin wani abu na biyar qafafunta,dai dai idon likita yakai kan qafafu nata yaga yanda jini ke sauka a gurguje,se ta kuma yanke jiki ta fad'i,nan kawai likita ya fashe da kuka yace"ya mai girma mai shara'a wlh zance na ba gsky bane ,zan fad'i gsky duk da cewa iyalina nacan d'aure a cikin had'ari , gskyr magana ita ce Hjy Aysha bata da alaqa da ko d'ayan su.......dafe qirjinsa yayi yana qoqarin fad'uwa sbd saukar bullet da yaji wanda aka rasa ta inda harbin ya fito sbd ba qarar bindiga.
*Billy giro &Futha Luv* 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅 [10:22PM, 11/30/2016] Billy Geeero: ```[11/10/2016]``` 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅 *```AFRAH KO AMRAH ```* 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅
*```Na Billy giro 😊&Bilqis Sidibe💅🏻```*
*Futhalurv.WordPress.com*
*```🏅76🏅```* Da sauri en sanda suka zagaye kaf cikin kotu ta yanda ba wanda zai iya fita. Farhan yayi kan Afrah dmn bata taimakon gaggawa haka ma fu'ad yayi kan likita. Er uwar Abban Amrah ce ta nuna Hjy Aysha dake neman hanyar guduwa tace"Ita ce tayi harbin ku tare ta zata fita ! kan kace me tuni ta harbi dan sandan da ke bakin qofa ai kuwa leesa da mom farida suka bita arguje dmn samun hanyar fita take kotun ta rikice aka bi bayan su ko harabar kotun basu iya fita ba sbd harbin da akayiwa kowaccen su a qafa, ihu leesa keyi kamar wata zautacciyar karya. nan aka kwashe su aka tura cikin motar en sanda aka tafi dasu.
Su Farhan kuma asibiti suka nufa Fu'ad bai wani sha wahala ba gun taimakawa doctor yayinda akà kai police d'in da hjy Aysha ta harba gun wani doctor dmn bashi taimako, sae dai doctor bai da wata magana da ta wuce iyalinsa yayinda en sandan da ke can tsare da su Hjy Aysha ke tuhumar su kan sae sun fad'i inda iyalan doctor suke,amma fafau sunqi fad'a dukan tsiya aka musu duk jikin su ya farfashe sukayi jinajina suka galabaita kmr baza su rayu ba ,dole suka fad'i inda suke wanda ba hannun kowa suke ba sae hannun wani d'an sanda da suka had'a baki dashi , ai kuwa kai tsaye aka cire igiyoyin aikinsa aka kuma tasa qeyar shi gaba dmn ya nuna inda iyalan doctor suke.