Kenza eBookz

Afra ko amrah complete - Chapter 27

Afra ko amrah complete - Chapter 27

Afra ko amrah complete Chapter 27: Afra ko amrah complete Chapter 27. *```πŸ…80πŸ…```* Farhan ya gyara murya yana kallon sarauta irin ta Afrah da tasa…

4,318 words

*```πŸ…80πŸ…```* Farhan ya gyara murya yana kallon sarauta irin ta Afrah da tasa murmushi ya bayyana a fuskar sa. Yace"my Afrah"a taqaice can kmr baza ta amsa ba tace"ina jinka" mu gaisa tukun,ya gida da mutanen gida duk suna lafiya? Eh lafiya, mashaAllah ,to ya al'amurran yau da kullum? Allhmdlh, ya nisa tare da fad'in"Afrah nasan zaki ji haushina a bisa yanda nayi tafiya kuma aka zo na qara kwanaki akan yanda na gaya miki,banyi haka don ra'ayin kaina ba sae don wasu abubuwa da suka zo min da bansan da su ba wanda ni kaina naji haushin faruwar hakan amma ina mai baki haquri kinji,ba wani kawai dai kayi sabuwar kamu shine ka mantani, tayi maganar ne cike da son tayi kuka,cikin damuwa ya riqo hannunta ya juyo da ita gabad'aya yana kallonta, ta fashe da kuka tare da fad'awa jikin sa, tace"meyasa kamin haka uncle ko kad'an banji dad'in yanda kabar ni ina zumud'in tafiya a banza ba uhm Uhm kuma shine kake ta zuba kayan da duk na nuna maka,,yi haquri Afrah is ok kinsan bana son kukan nan naki, nan ya zare mata eyeglass ya zaro handkerchief ya goge mata hawaye tare da pink lipstick d'inda ke bakinta ,ya cire hulΓ r kaΓ±shi ya fita ya zagaya ya bud'e gambun gefenta ya jayo hannun ta suka koma seat d'in baya ya rungumeta jikinsa yana shafa bayanta a hankali daga haka yakai hannunsa qasan cikinta yace"har yanzu gurin na miki ciwo idan kikayi dogon motsi ?eem ,kenan sae an sake miki wata alura...ta tashi tace "A'a uncle bana so" maida ta yayi kan qirjinsa yace"kwantar da hankalin ki ai ba yanzu zan miki allura ba sae mun gama zance tukun,nidai ko mun gama zance bana so ,to naji ya isa ,yanzu sae ki ba masoyin naki labari mai dad'i ,wasa ta shigayi da en yatsun sa cike da jin dad'i tace"ai saurayi ke fara ba budurwar sa labari "to shikenan kina ji kina ji? Eh inaji . Nan ya bata labari mai dad'i ,kan saurare ta wani lafe kan jikin sa kmr tayi bacci. Bayan ya gama ya kalli yanda take faman murmushi tana wasa da en yatsunta tana murza zoben da ke jikin yatsar, tace"Allah sarki uncle kasan me na tuna? Aa sae kin fad'a, wani d'an ajin mu ne a omΓ n na tuna dashi dake matuqar son en yatsun nan nawa i dnt why yake matuqar son su da yawa , inda akan son su ne ya dawo front seat kusa damu sbd kawai ya riqa ganin su ako yaushe ,ba abinda ma yafi birge shi akan yatsun irin yaga ina rubutu tofa idan ya fara kallon su baya rubutu kuma baya gane duk wani abu da ake class har ya kasance duk qoqarin sa yazo yana cin zero sbd ko test baya rubutawa hankalin sa na kan yatsuna tun yana bani haushi har ya fara bani tausayi har ya kasance idan ana test nike rubuta masa,shike nan muka fara shiri dashi sosai ,da zamu gama baka ga kukan da yayi ba uncle wlh zaka d'auka cewa an aiko masa cewa Abbansa ya mutu ,ba don komai yasa yake kukan ba wai sae don yasan baza mu sake had'uwa ba,,kaga wannan zoben ma shine ya bani ya kuma roqe ni dan Allah kar na cire. Cikin kakkausar murya taji yace muga zoben,tana nuna mai ya cire zoben ya bud'e glass ya jefar,da mamaki ta kalle sa takai hannu zata bud'e gambun motar ,tsawa ya daka mata yace"me zakiyi!! ba dai zoben zaki d'auko ba! Pls uncle kayi haquri na d'auko wlh i promise him bazan cire ba, riqo kafad'unta yayi cikin 6acin rai yana kallonta yace"waye shi da baza ki karya alqawarin sa ba mema yasa kika yi masa alqawari gaya min son sa kike!? Da sauri ta girgiza kanta qwallah cike tap a idonta tace"wlh ba son sa nike ba,at all ma ban ta6a jin son wani namiji ba bayan kai, to me yasa kike tausayin sa idan ba son sa kike ba! Kuma meyasa tun fari baki gaya masa cewa ke matar aure bace!uncle baza su yarda ba wlh ko na gaya musu har dai a yanda nake er qararrama,idan baza su yarda ba ke baza ki kama kanki bane don ma rainin wayo har test kike masa waton kin bashi damar yaci gaba da kallon fingers din naki ko!girgiza kanta tayi tace wlh ba haka bane tausayi ya ban.... Wlh zan mare ki idan har kika qara furta ya baki tausayi! Wani irin kuka ne yazo mata tabbas yau ta ta6o shi da yawa tunda har ya iya furta zai dake ta, cikin kuka ta had'e tafukan hannayenta tace"dan Allah uncle kayi haquri bazan sake ba wlh har na mutu bazan qara maka maganar sa ba. Nan ta zame kan jikinsa ta durqusa tare da kama kunnen ta tana ta bashi haquri . Komai bai qara ce mata ba asali ma wajen motar yake kallo. Ta koma a hankali ta zauna ta juyo da fuskar shi cikin sanyin murya tace"uncle kayi haquri, pls uncle kaji, I'm really sorry uncle" Ta d'an kauda fuskarta gefe tana tunanin me zata masa ya haqura ko ta masa abinda yake mata idan tana kuka ko tana fushi, sae kuma taga kunya take ji baza ta iya ba, amma zata jure ta masa idan har zai sauko. Nan ta riqo kumatun shi ta matsa gab dashi har hancinta na gugar nashi ta tafi da hannuwanta a hankali ta bayan kanshi ta lumshe ido tana qoqarin had'e bakinsu ,gabanta sae dukan dukan uku uku yake kar yaje ya bada ita ya jaye bakin shi, ai kuwa bakinta na kai kan nashi ya kauda fuskarsa ya kuma jayeta a hankali kan jikin sa yana qoqarin fita cikin motar sae kuma ya tsaya cak yana kallon yanda ta fashe da wani irin sabon kuka mai tsima zuciya da duk kukan da take a rayuwar sa bai ta6a jin ciwo sosai a ransa irin wannan ba. Jiki sanyaye ya jawota jikinsa yana rarrashi , ya riqo hannayenta ya d'ora kan kumatun sa ya riqo qugunta ya qara mannata a jikinsa ya had'e hancinsu yace"yimin ina so ,maqale kafad'a tayi tace"nayi fushi"to yi haquri kimin kinsan baki ta6a min ba ina so kinji"ni ka fara min tukun sae na maka, oya mu rufe idon mu ko,a tare kuwa suka lumshe idanun su ya karkatar da kansa a hankali ta yanda zai ji dad'in had'e bakinsu, yana saka harshen sa sae da Afrah taji wani irin abu sbd da wani salon taji shigar harshensa a bakinta tamkar yau ne hakan ya fara faruwa da ita. Sun d'auki lokaci kafin yake zare bakinsa , kasa kallonsa tayi sbd ita kanta tasan launin idanuwanta sun canza kan shauqin da yasa ta ciki, ya shafo kumatun ta yace"saura ni kimin" Nan ya d'agata ya d'ora ta kan cinyoyinsa,cikin jin kunya take had'e fuskokinsu har ta samu ta had'e bakinsu gam inda cikin natsuwa ta kama lips d'inshi tana tsutsa, yayinda hannuwanta ke shafa bayan kanshi slowly slowly , daga nan ya kama mata suka shiga wasa da jikin junansu wasar da suka jita kmr yaune suka fara hakan dmn ta gusar da hankalinsu ba kad'an ba, inda koda suka kammala wasar ba wanda ya samu kanshi da komai na tufafi sae hango su sukayi front seat sun jefar. Farhan ne ya miqa hannu ya dauko kayan suka sa,ya fito da ita rungume a qirjinsa ya rufe motar suka shiga daga ciki . Sae da sukayi wanka sannan sukayi shirin bacci yasa kan dole suka sha tea mai kauri sbd yunwa. Lafe take a qirjinsa cike da son tayi bacci taji ya shafo bayanta yace"Afrah kinsan fa nace za ayi allura"hannu ta d'ora a fuska zuwa kuka yace"um um Afrah kinyi kuka da yawa yau dan Allah ki daina haka, kuma allurar bada zafi zan miki ba kuma ba a bayanki dake miki ciwo ba akan cinya zan miki kinji,gyad'a kanta tayi tana qoqarin maida hawayen da suka cika mata ido. Amma duk da haka da ya soka allurar sae da tayi kuka,murza mata cinyar yake har tayi bacci .

Washe gari 6angaren gwaggo suka tafi dmn yi musu ina kwana Afrah ta shiga daga ciki dai dai Amrah ta fito daga wanka . Amrah tace" er halak kinqi ambato yanzu nake zancen ki a raina nace sae kinzo ki bani labarin zancen Ku da uncle da har kika manta phone akan zumud'in zuwa. Afrah taji kunya sbd sak taji Amrah ta dawo mata da abubuwan da sukayi a cikin mota ita da uncle, ta rufe fuskar ta tare da fad'in"kai yi haquri gsky bazan iya gaya miki labarin zancen mu ba" sbd me?a yangace Afrah ta kalleta tana wani karkad'a jiki tace"sbd na manya ne masu aure kad'ai keyin shi yarinya matso da aurenku kusa ko kema zaki shiga layin manya,Amrah tace"ni ko"gwalo Afrah ta mata tace "eh in kinyi zuciya ki matso da auren mukan musha biki!oh don shi ne to naqi d'in ,wata magana Afrah tasa mata a kunne ta tafi da gudu ,Amrah tasa hijabi ta bita, tana ganinta tayi saurin komawa bayan gwaggo tana fad'in "gwaggo ki hanata wai dukana zata yi don kawai na fad'a mata gaskiya" Ni ba dukanki zanyi ba amma ki maimaita abinda kika fad'a a gaban kowa, to ai gaskiya na fad'i,ko ba gaskiya bane?amma ke ki fad'a aji idan qarya nayi,Amrah ta kama hanya tana dariya tace"Allah Afrah baki da kunya, Allah dai ya shirye ki"

Bayan ta wuce Farhan yace"zo nan Afrah, ba musu tazo kusa dashi ta zauna yace"meyasa kike gudu bayan kin san matsalar ki ,so kike ki 6arar mana da baby? Aa bana so kayi haquri, to naji amma ki natsu ki zauna kurum kinji, a natse ta gyara zamanta tace"to uncle na natsu na zauna kurum"yayi murmushi yace"wane rashin kunya ne kika gaya ma Amrah a kunne ko baki san ina hango ku ba"dariya tayi tare da 6oye fuskarta a qirjinsa tace"uncle kawai abar kaza cikin gashinta.

*Billy giro&Futha Luv* πŸ…πŸ…πŸ…πŸ…πŸ…πŸ…πŸ…πŸ…πŸ…πŸ… [10:23PM, 11/30/2016] Billy Geeero: *[11/15/2016]* πŸ…πŸ…πŸ…πŸ…πŸ…πŸ…πŸ…πŸ…πŸ… *```AFRAH KO AMRAH ```* πŸ…πŸ…πŸ…πŸ…πŸ…πŸ…πŸ…πŸ…πŸ…

*```Na Billy giro 😊&Bilqis SidibeπŸ’…πŸ»```*

*Futhalurv.WordPress.com*

*```πŸ…81πŸ…```* To idan ana buqatar a yanka ta aci fa? Wannan lalura ce ta kama dole a fige ta...yauwa uncle pls ina son yau muje shopping kaga weekend ne kanada time,gaya min me kike so idan na fita sae na sayo miki, um um pls ni nafi son mu tafi tare sbd undies dina sunyi qasa ina son a siya min wasu har da wata bz ma nake so mai had'e da half vest, haka kuma ina son half vest da kuma panties n under skirt then... Then bazanje dake ba kawai dai kije ki samu biro da paper ki rubuto duk abinda kike so ki kawo min, a shagwa6e ta juya gun da gwaggo take zaune bata ganta ba, yace"gwaggo kike nema ta roqa miki ni,ai ina kiranki ta shige, je daga ciki,ko na raka ki? Girgiza kanta tayi ta wani marairaice tace"pls uncle ka tafi dani kaji" naji amma da sharad'i ko munje baza a d'auko komai na sweet ko chocolate ba, ko kada'n bata damu ba sbd tasan tana da su a lots a d'aki tace"na amince to shike nan ki gaya ma Amrah anjima da maraice za'a fita. OK uncle tank u,ta d'ora masa kiss kan kumatu kafin take tashi ta shiga daga ciki shi kuma ya fita.

Da dare Afrah ce sanye da farar savuwar vz mai had'e da half vest sae d'an guntun farin wandon da ya d'ara pant da kad'an,sae neme neme take a cikin drawers d'in d'akinta bata gani ba ta koma d'akin Farhan nan ma bata ga abinda take nema ba, ta tashi cikin 6acin rai ta nufi Farhan da ya fito daga gurin wanka d'aure da towel, yace "mene ne? Uncle ina chocolates da sweets da biscuits dina dake daki? Na kyautar... haba uncle meyasa basu fa yi expire ba ,sbd nasan baki san ya kamata ba har yanzu dmn da ace kin gansu ban ko sani sae dai ki kama kiyi taci, to uncle don me ka saya min su? don kici, to meyasa ka kyautar ?sbd juna biyun da ke jikin ki bana son kina cin zaki,oh oh uncle wai kai juna biyun nan ka d'ora komai akan shi ,gashi yau ji nake kmr zan mutu idan banci chocolate ba ,ta qarashe maganar cikin kuka ta juya zata bar d'akin ya jawota jikin sa yace"ke komai crying crying da abinda ya kai na kuka da wanda bai kai ba"uhm uhm uncle dole nayi kuka wlh abinda nakeji idan banci chocolate ba ni kad'ai na sani, ni wlh dana san ka kyautar d'azun da muka fita sae na siya ko a 6oye ne kuwa ,ko yanzu kuwa kina iya fita ki siya ba ma zancen 6oyo ni da kaina zan baki kud'i har da makullin mota,kar6i, nan ya riqo hannunta ya damqa mata kud'i da makullin mota yace"jeki ko a yanda kike ma zaki iya fita ba matsala bane,then koda nayi bacci idan kika dawo sae ki rufe mana gida. Daga haka yaja Vaseline yaje ya zauna ya bar Afrah tsaye tana kuka marar sauti. Ta jima tsaye a gurin har ya gama shafa Vaseline ya zare towel tare da sa d'an guntun wando ,nan taje ta zauna kusa dashi tana ci gaba da kuka a jikinsa ,yana jin yanda hawayenta ke d'iga kan qirjinsa ,takai hannu tana share masa hawayen snn ta share wad'an da ke kan fuskarta. Tace"to uncle don Allah ko chewing gum ne idan kanada ka bani"oya bring my briefcase" cikin jin dad'i ta qara share hawayenta taje ta d'auko ya bud'e jakar ya d'auko orbit ya 6are ya sa mata a baki "ta d'ora masa kiss a kumatu tare da fad'in "luv u uncle"murmushi yayi yace"luv u more, shike nan kuka ya qare? Rufe fuskar ta tayi da tafukan hannyenta ta fad'a kan qirjinsa tana fad'in "eh ba ka bani chewing gum ba". Shiru sukayi yana kallon bz half vest dinda ke jikinta ana hango rabin mammanta ta jikin net sae ta mata kyau sosai. Fira sukeyi har tayi bacci kan jikinsa yasa yatsan sa a hankali ya ciro chewing gum din da ke bakinta , ya zaro tissue ya dunqule shi ya kad'a dustbin snn ya dauke towel din da ya cire ya kai inda ya dace ya dawo kanta ya cire mata Bz half vest yaje har d'akinta ya d'auko half vest ya saka mata tare da gyra mata kwanciya , ya nemo jallabiya ya saka yaje kan prayer mat ya fara sallah as usual.

2 weeks later Afrah wai baza ki tashi ki had'a mana breakfast ba kinsan fa ina fita aiki, zumbur Afrah ta yaye bedsheet din da ke jikinta ta sauko kan gadon da sauri tana fad'in "sorry uncle wlh na d'auka ko yau weekend" Zama d'aya taji jiri ya d'ebe ta Farhan yayi saurin jawota kan qirjinsa ya kwntr da kaΓ±tΓ  yana shafa bayanta a hankali yayinda Afrah ke dafe da goshinta sbd had'e da ciwon kai take jin jirin,sun d'au 4mnt a haka Farhan ya d'agota yace"jirin ya daina? Eh ,ok lemmi tell u abinda baki sani ba shine ba'a tashi kai tsaye daga bacci kmr yanda kika tashi d'in nan shiyasa kika ji jiri, ki kiyaye kinji, thank u uncle. No p,pls ki d'ora abu mai sauqi wanda baza ki yayyanke hannunki ba,like what?Arish but kuma fa zaki soya mana qwai sae ki kiyaye gurin yanka albasa pls dnt pain ur hand kinji,inshaAllah uncle.

Bayan sunyi wanka sunyi breakfast Afrah ta raka Farhan har mota ta miqa masa briefcase tare da fad'in Allah kiyaye, yace"Amin ya riqo briefcase taqi saki ta marairaice fuska tace"dan Allah uncle nazo mu tafi"ina Afrah? Asibiti mana,, Afrah...pls uncle kar ka ce Aa, ok hurry up n bring ur hijab amma banda gudu ki tafi a hankali, ai kuwa kmr ya sani dmn da gudu tayi niyyar barin gurin don murna. Ta tafi da sauri ta d'auko hijabi mai hula da hannu har qasa kausar yard da ba a ganin jikin mutum.

Tafe suke cikin asibiti riqe da hannunta duk inda suka gifta sae kallon su ake sbd baqon al'amari ganin Farhan da mace kuma riqe da hannunta. Kan dole ya sake mata hannu ganin yanda ido suka mai yawa duk da yaji en gulma na fad'in "ah wannan dole matar sa ce ko qanwar sa tunda har kika ga ya riqe mata hannu" Da shigar su office ya bata kujera ta zauna shima yaje kan kujerar sa mai shillo ya zauna, nan wayrsa tayi qara ya d'aga wayar bayan ya gama yace"Afrah zan d'an fita idan wata ta shigo kice ta jirani ba jimawa zanyi ba"to uncle sae ka dawo. Yana fita Afrah ta koma kan kujerar da ya tashi ta jawo eyeglass dinsa ta saka,ta ciro orbit chewing gum zata 6are sae kawai taji knocking ,qara hakincewa tayi kan kujerar kmr ita keda office din ,cikin yanga tace"yes come in" A hankali wata mata da vazata wuce 30 yrs ba ta bud'e qofa ta shigo ,Afrah da ke jingine tana d'an juyawa a hankali kan kujera tace"malama have a seat"bayan ta zauna tace"uheem meye matsalar ki? Sai da matar ta gyara muryarta snn tace"rashin lafiya nake fama da ita yau kusan wata d'aya kenan ina shan magani amma a banxa ga yawan amai musamman idan na shaqi qamshin abinci"Afrah ta d'ago tare da nisawa tace"malama ai wad'annan alamomin ciki kenan" um um bana tunanin ciki ne,meyasa?sbd yau shekarun mu goma da yin aure nida mijina amma ko 6ari ban ta6a yi ba kuma dama idan bana da lafiya amai nake yi sosai kuma bana son warin abinci sbd magungunan da nake sha kesa naji haka, but ban ta6a wata da zazza6i ba gsky sbd dana sha magani a take nake jin sauqi amma wannan sae abinda ya qaru"Afrah ta 6are orbit chewing gum d'inda ke hannun ta ta saka a baki snn ta sake jinginawa jikin kujera tana ci gaba da juyi a hankali tace"wannan watan kinga al'adar ki kuwa? Aa ina tsalleken wata dama bazan iya ganewa ba,, well a jikin ki ba wani abu da kika ji ya canja ko kuma a lokacinda kuke mu'amalar ku ta aure mijinki bai sanar da ke cewa kin d'an sauya masa ba?gsky bai gaya min ba amma my body skin look so smooth n fresh ya qara haske ba kamar da ba kuma qirjina sae qara cikowa yake d'anyi,,oh ryt i think ciki ne dake but take dis PT strip,byn ta kar6a Afrah tace" zaki sami er kwalba kiyi fitsari a ciki sae ki tsoma shi a ciki,after some minutes sae ki duba idan ya baki layi d'aya negetive kenan wato ba ciki bane idan kuma ya baki layi biyu positive kenan ,i congratulate u bcs u are going to be a mother, kina d'auke da ciki kenan, then bari na rubutu maki irin magungunan da zaki fara sha koda hakan ta kasance. Kai tsaye ta jawo biro da paper ta fara rubutu akai, ta miqa mata haka tayi ido hud'u da Farhan yana jingine a jikin qofa wanda kan idon shi akayi komai, cikin dariya Afrah ta rufe fuskarta da tafukan hannayenta ,haka ma Farhan cikin dariya ya qaraso gurinta tare da kama kunnenta ya mird'e.

*Bilkeesu giro😊&Futha luv* πŸ…πŸ…πŸ…πŸ…πŸ…πŸ…πŸ…πŸ…πŸ…πŸ… [10:23PM, 11/30/2016] Billy Geeero: *```[11/16/2016]```* πŸ…πŸ…πŸ…πŸ…πŸ…πŸ…πŸ…πŸ…πŸ… *```AFRAH KO AMRAH ```* πŸ…πŸ…πŸ…πŸ…πŸ…πŸ…πŸ…πŸ…πŸ…

*```Na Billy giro 😊&Bilqis SidibeπŸ’…πŸ»```*

*Futhalurv.WordPress.com*

*```πŸ…82πŸ…```* Er qara ta saki tace"wayyo uncle! wlh da zafi sosai,ah! wayyo gwaggo uncle zai kashe ni" zaki sake? ah ah wlh bazan sake ba na tuba dan Allah kayi haquri! ai bani zaki bawa haquri ba, to ka sake min kunne zan bata, sae kin bata tukun,ihu ta fara yi tana tsalle tace"wayyo uncle zaka 6alle min kunne wlh da gaske nake uncle"ai nima da gaske nake tsararki ce da zaki zauna kina tsara ta,oya bata haquri ,don Allah Aunty kiyi haquri bazan sake ba wlh ni ba doctor bace tsaraki kawai nayi asali ma secondary school kawai na qare ko 5 months ma banyi da gamawa ba. Sai da matar tace ta haqura sannan Farhan ya sake mata kunne .

Tazo gun matar tace"dan Allah anti duba min kunne na yayi jini ko? matar ta gwalo ido tace"kai kai kai jini kuwa har da su gudaji subhanalillahi!a tsorace Afrah ta qarawa kukanta qarfi tana yarfi da hannu,bata nan bata can kmr a yanke kaza tana d'aukar rai , da Farhan har matar ba wanda bai yi dariya ba ,matar tace"kinga da kin daina tumami kina tsalle yanda kika min ne na miki,kunya Afrah taji ta shige bayi. Matar ta gaisa da Farhan tace"Wlh har yarinyar nan tasa naji dad'i sosai a raina ashe ba likita bace "kiyi haquri bata ji ne wlh , amma kar ki damu inshaAllah yanda naji kinyi bayani da alamun juna biyu a tare da ke. Nan ya rubuta mata test din jini da na fitsari.

Bayan matar ta fita ne Afrah ta fito taje kan jikin Farhan ta zauna tare da kwantar da kanta a qirjinsa tana sauke numfashi cikin sanyin murya tace"pls uncle duba min kunne na inaga fa yayi jini da gaske,ya duba yace"oh no har ma kuwa jinin ya cika miki kunne ,bani tissue tun kan jinin yayi nisa , da sauri tasa yatsanta a ciki ta ciro bata ga komai ba, ta turo baki tana kallon shi tace"wai uncle meyasa kake qarawa miya gishiri ?sbd tayi dad'i, in banda abinki ina kunnenki ya isa jini da har kike tambaya, baka san zafin da nake ji bane uncle, daga jinin ki ne fa amma ni ba wani kama kunnen nayi sosai ba,duk da haka dai yayi ja ko uncle?bai yi komai ba fa ,nan ya gyara mata hijab d'inta ya 6oye kunnen. Yace "ya akayi kika san yanda ake amfani da pregnancy test strip?ina matar doctor kuma, hm naji amma wane irin magani ne kika rubuta mata? Wanda kake bani ne na rubuta mata, ce maki akayi cikin nata yana da matsala irin nki ne? To ai dai maganin yana qara ma baby lafiya da kuzari, to naji tashi kan jikina next person zata shigo tun jiya ya kamata ace na duba su aka samu akasi bana jin dad'i nace suyi haquri har ga yau. Afrah tayi dariya tace"wai uncle ita matar nan da ta yarda ni likita ce bata ga nayi qanqanta ba,kuma kafin ta shigo ma ai akwai sunanka a rubuce, To waya sani ko ta lura da sunan kuma idan kin lura a matse take taji meye matsalar ta shiyasa bata wani kula da qaramcin ki sosai ba. Knocking suka ji yace "kije daga ciki akwai sofa ki kwanta akai idan bacci kike ji ma kiyi. Tace"lah uncle wai office dinka ciki da falo ne ?eh mana ,wow! amma har naji kwad'ayin zama babbar likita ,nan ta shiga daga ciki taga gurin d'an midi room don hutawa kawai akayi shi,Ac ta kunna ta kwanta daga nan kuwa bacci yayi awon gaba da ita.

Sae guraren sha biyu ta farka ta fito ta sami Farhan shi kad'ai jingine jikin kujera ya lumshe ido kmr mai bacci ,zaman da tayi kan jikinsa ne yasa shi bud'e idon shi yace"ya akayi kin tashi? Gyad'a masa kai tayi tare da fad'in uncle muje gida yunwa nake ji, ai dama ke nake jira ki tashi mu tafi, amma bari bacci ya qarasa sakin ki tukun,tace"uncle a lokacinda nike er qararrama idan kazo dani office ina kake ajiye ni? A inda kike zaune, a nan kan jikinka? Eh, ko kuma na kwantar dake kan kafad'ata idan kina bacci, meyasa baka ajiye ni kaji dad'in aiki? Sbd ba kya yarda kuka kike inna sauke ki,to idan zanci abinci fa?daukarta yayi ya d'ora kan desk yace"haka nake miki snn na bud'e food flask na fara ciyadda ke har sae kin qoshi snn na baki ruwa kisha na zaro tissue na goge miki d'an qaramin bakin nan naki ,after that zan baki sweet ko chocolate dmn ko ban baki ba zaki tamvaye ni ne. To idan ina bacci kan jikin ka bana maka fitsari?Aa duk yanda kike jin fitsari sae kin farka kin ajiye kuka a kaiki toilet bcs at that time ba kya iya magana sbd matsalar da ta same ki ta rashin ji. To uncle ka ta6a dukana a lokacin da ina qarama? Har yau ban ta6a dukan ki ba Afrah, amma na kusa farawa,meyasa ?sbd rashin jinki hkn zai sa bazan qara zowa dake asibiti ba, he uncle nice fa Afrah,,oh Afrah Zarah Sadiq amanata wacce na raina tun tana er qanwanuwa ko, ai ban manta ba amma idan rashin jinta ya wuce guri sae na dake ta,ai idan ka dake ni babyn ka shima zai yi kuka ,sae na rarrashi babyna na qyale wacce bata ji. Nidai uncle maganar gaskiya kar kace baza ka qara dawowa dani ba...yauwa uncle ya baka fara mana process din makaranta ba?sae kin haifu tukun, pls uncle kar ka min haka so nake kafin na zama babba na zama doctor,kinga tashi mu tafi lokaci na tafiya yau Friday. Nan ta sauka kan desk suka fito.

Tafe suke cikin mota tace"uncle dan Allah fruits nake so"to bari idan zamu koma gida, ina zamu je yanzu? Gidan JB ,nifa Maman sa bata sona ,to ai ba gun maman shi zamu je ba gun matar shi... Chabd'i! hm wai ka kai kuka gidan mutuwa kenan, har dambe fa mukayi a school ,to ai yanzu ya wuce, nifa uncle gsky bana son a tafi, nayi ma JB alqwarin yau zan kai ki ya kenan? Kawai ka kirashi ka bashi haquri, sbd ga Anti Afrah ko? Ba haka bane uncle wlh bana shiri da ita ko yanzun ta min maganar banza zamuyi ta ne,ai ba sae ta miki maganar banza ba ma,muna shiga ki same ta ki fara duka tunda ke ba a zumunci dake. Shiru tayi bata sake ce masa komai ba har suka iso.

Readers Also Read

More by Bilyn Abdull