Afra ko amrah complete - Chapter 28
Afra ko amrah complete Chapter 28: Afra ko amrah complete Chapter 28. Bayan sun iso yace"gaya min fruits kawai kike so ko da wani abu? Ni na fasa ,ai ba…
4,331 words
Bayan sun iso yace"gaya min fruits kawai kike so ko da wani abu? Ni na fasa ,ai ba don ki zan siyo ba wa babyna,to wa ke d'auke da babyn, wa kuma keda bakin kaiwa babyn? jawota yayi ya rungume yaja hancinta yace"kece amma sai nasa kan dole ki aikawa babyna,ko ban isa ba?ta lakato hancinsa tace"ka isa har ma ka yi yawa, ta koina zaka iya aika saqon ka a jikina ba tare da na hanaka ba ,dmn kai keda mallakin shi,banda kai ba wanda zai qara zama mallakin shi koda baka raye kuwa sbd inaso har a lafira ka kasance kaine mijina,, Yace"nima haka fatana kenan " yauwa uncle wai a lafira idan mutum d'an aljanna ne dole sae ya auri matan fura'aini ?eh,uhm uhm gsky da ace ba dole bane wlh baza ka aure su ba mu kad'ai zamuyi ta zaman mu, dariya yayi yace"ai a aljanna ba a kishi kuma kece uwargida za'a qara miki kyau da komai kiyi mulki yanda kike so ba mai hana ki. Turo baki tayi tace"nidai nidai"kedai kedai kiyi shiru haka kar ki wuce gun. Murmushi tayi ta riqo yatsunsa tace"uncle idan kaje sayen fruits ka siyo min grapes da yawa dan Allah"kar ki damu ummul aulad ko mai grapes kike so zan kawo miki,dariya tayi tace"hm uncle kenan ai nasan mgnr ka a iya ftr baki ta tsaya, ya shafo fuskarta yace"to so kike ya gane min kyakkyawar fuskar nan taki ,ai sai dai na siyo abinda yake siyarwa amma shi kam qwalelensa da ya shigo min gida. Yatsine fuska tayi sbd cikinta da ya juya mata kan yunwa ,ya shafo cikin yace"yunwa ko? Eh wlh, to muje daga ciki muci abinci ,anan gidan? Eh mana ai tun dazu mu kad'ai ake jira aci liyafar juma'a kafin mu tafi masallaci. Nan ya fita ya zagaya ya ja hannunta suka shiga daga ciki.
Da dare guraren qarfe goma Farhan ne ya fito daga wanka ya sami Afrah kwance qasa sanye da er fincikar rgr bacci rungume da robar grapes a qirjinta , A gefenta kuma empty robar grapes ne guda biyu a ajiye wad'anda ta gama dasu zama d'aya. Durqusawa yayi kusa da ita yakai hannu ya zare grapes dinda ke kan qirjinta a hankali,snn ya d'auke ta zuwa kan bed inda kan sanyin ruwan wankan da ke jikinsa yasa ta fara juyi a hankali,ba tare da ta bud'e idonta ba takai hannu tana shafa sumar qirjinsa ,cikin muryar bacci can qasa tace"uncle wanka kayi?eh Afrah, sae kuma ta shiga lalaben qirjinta har da qoqarin sa hannu ciki, ya riqo hannun yace"mene ne? My grapes,yana nan na ajiye miki, ka bani zanci,, to naji, shine abinda yace ba don zai bata ba sae don ya huta dmn yasan bazata iya cinsa ba kan bacci,qara mannewa tayi a qirjinsa sbd dad'in sanyin ruwan da ke jikinsa ,tace"uncle kayi zamanka ma jikinka yamin dad'i da ruwan wankan nan,kallonta yayi yaga har lokacin idonta a rufe yace"kina son nayi miki wankan, um um na jikinka ma ya isa ,daga haka yayi shiru yana shafa bayanta yana mata addu'a har tayi bacci.
*Billy giro😊&Futha Luv* 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅 [10:23PM, 11/30/2016] Billy Geeero: ```[ 11/17/2016]``` 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅 *```AFRAH KO AMRAH ```* 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅
*```Na Billy giro 😊&Bilqis Sidibe💅🏻```*
*Futhalurv.WordPress.com*
*```🏅83🏅```* Guraren qarfe biyu na dare farhan ya sallame sallah yana kallon Afrah dake ta faman juyi tana kiran sunan shi cikin muryar kuka. Tashi yayi yaje kusa da ita ya kwanta yace"lafiya Afrah ?uncle zafi ba Ac ,Afrah sun d'auke nepa kuma na kira mai gadi yace min wai gen d'in yaqi tashi shiyasa aka kunna inverter,zafi zai kasheni uncle,to muje kiyi wanka,ba musu ta tashi suka tafi , bayan sun fito ta kalle shi tace"gsky bazan iya bacci da towel ba yana da zafi"to ki saka rgr ki mana, maqale kafad'a tayi, yace"to bani towel d'in tunda kinada pant a jikinki sae ki kwanta na rufa miki bedsheets ai kinga shi bai da zafi sosai ko, ta gyad'a masa kai tare da zare towel d'in ta bashi snn ta kwanta ya rufa mata bedsheets ba jimawa bacci yayi awon gaba da ita. Duk da haka bata yi wani baccin kirki ba kusan sau uku tana tashi tana sake wanka.
Washe gari bayan sunyi break fast Afrah taje 6angaren gwaggo ta bar Farhan yana wani aiki kan laptop.
Tana zuwa 6angaren gwaggo taji d'akin ya mata sanyi mai dad'i kan Acn da ke kunne gashi Amrah ta gyara gadon very need ai kuwa kai tsaye ta fad'a gadon, Amrah tace"ke daga shigowa sae kwanciya?bari kawai jiya ban sami baccin kirki ba ko kad'an kusan sau uku ina tashi wanka sbd zafi gashi kinsàñ iskan fanka komai qanqantar sa mura yake sani shiyasa ba a kunna ba ga en NEPA da Gen sun mana tsiya.
Amrah tace"Hmm kar alaqawa zafi may be uncle ne bai bar kinyi bacci ba shine kike wani wayance wa" yaushe kika fara rashin kunya ke kuma Amrah? Ke kika koya min ko kin manta har lecture kike min, murmushi kawai Afrah tayi dmn ita bata ko iya tuna rabon Farhan da ya kar6i haqqinsa tunda aka fara harakar kotu ita akai. Tayi kwanciyar ta ba tare da ta sake cewa Amrah komai ba har tayi bacci.
Baccinta bai ko yi wani nisa ba taji Amrah na tashinta ,ta tashi cikin 6acin rai tace"Amrah wai meye haka ina bacci ki tashe ni gashi har kin saka min ciwon kai,to uncle ke kiranki kar ki ga laifi na ,to ko shine baza ki ce masa bacci nake ba ,mtsw ni wlh kar ki koma min haka, Uhm Allah ya huci zuciyar ki. kallon agogon d'akin tayi cikin muryar kuka tace"wai shi uncle ba kuma yace tun jiya na gama shan magani na ba" Tazo ta same shi falo cike da son tayi kuka ,ya riqo hannun ta ya zaunar yace"mene ne kuma? To uncle ba Amrah ce ta tashe ni ba ina bacci ,kasan jiya bnyi baccin kirki ba kuma da asuba bnyi ba, afwan ya naji jikin ki yayi zafi sosai? Abu biyu mana da rashin baccin jiya da ciwon kai kan tashina da akayi daga bacci ynz. hannunta yaja suka je 6angaren su ,ya cire mata kayan jikinta yace"jeki d'an watsa ruwa kafin na gama had'a alurar da zan miki...oh oh uncle wlh bana son allura ,to naji jeki watsa ruwa ,ni bacci nakeji ,but Afrah baki ji zafin jikin ki bane da har zaki iya kwanciya a haka, koko so kike na miki da kaina?um um,to shike nan zauna muga. Bayan ya zare towel dinta ya shiga tura hannusa a hankali cikin pant dinta ,wani abu taji tayi saurin riqe masa hannu tare da jan cikinta yace"dakata mana Afrah abu zanyi" A iya qasan cikinta ya tsaya tare da matsa gurin, ba shiri ta saki er qara, yace"wai ciwo? Eh uncle, kinga kenan da sauran ki,Aa uncle kad'an ne fa kuma yanzu ko nayi dogon motsi gurin baya ciwo, to xan baki magani kisha idan kuma allura kike so to, saurin girgiza kanta tayi tace"Aa nafi son magani" Ya d'auko magani ya bata tasha ,ta marairaice fuska tace "gsky uncle yanzu ko nice pharmacy a daina d'ura min magani hakan nan"murmushi kawai yayi yana kallon qirjinta sae duk taji wani iri har tana qoqarin kai hannu ta rufe ya riqe hannayen yace"sbd me zaki rufe min kayana? to ba kai bane keta kallo kmr yau ka fara gani,to meye a ciki? kana sani ina jin kunya, buttons d'in rgrsa ya 6alle gabad'aya yace"ni kiyi ta kallon nawa bazan ji kunya ba, uhm uncle kenan to ai naka ba irin nawa bane,yatsansa yakai kan d'ayan mamman ta yana zagaye nipple dinta,yace"inace kan wannan abun ne ke qara sa kiji kunyar naga mammanki to nima ina dashi,jaye yatsan nasa tayi tace"nidai na gaya maka ba d'aya muke ba ,ba kuma zamu ta6a zama d'aya ba,kwantar da ita yayi ya mata rumfa yace"zama d'aya kuma na yaushe bayan gashi har Allah ya bamu qaruwa , ta riqe hannunsa da yake shafa cikinta tace"ni ba wannan nake nufi ba ai kasani, murmushi yayi ya matsa fuskar sa gab da qirjinta cike da son ya saka mamman a cikin bakin shi,tayi saurin bashi bai ta rungume qirjinta da hannu tana dariya,shima dariyar yayi ya juyo da ita yace"Kin raina ni ko Afrah? Ba haka bane uncle bacci zanyi,gashi ni kuma wasa nake son muyi ya kenan ,uncle na fika uzuri ,ji bakinta ba kunya kinfi ni uzuri,tsuke bakin tayi tace"eh mana" Hancin sa yakai ya goga kan nata yace"yanzu zanyi maganin bakin nan naki,hannu takai ta rufe bakinsa da yake qoqarin had'ewa da nata tace"yi haquri uncle ka barni nayi bacci, kan mammanta taji ya maida bakin nasa,lumshe idonta tayi tana sauraren abinda yakeyi a qirjinta wato aikin jarirai , daga haka taji hannunsa yakai inda bata yi tsammani ba wato pant dinta da yake qoqarin raba ta dashi, tayi saurin dago fuskarsa da tafukan hannayenta ido rau rau tace"pls uncle kar ka cire min bacci nake ji wlh,wasa fa kawai zanyi Afrah ba abinda kike tunani ba, to ai zaka watse min bacci na ne, zan sa kiyi baccin so nake jikin ki ya rage zafi tukun kinji,rufe idonki bazan takura ki yanda kike tunani ba sae dai ma kiji kinyi bacci,nan ta rufe idonta a hankali tana jin yanda yake wasa da jikinta har bacci yayi awon gaba da ita.
Sae guraren byn zuhur ta farka ta ganshi zaune kan bedside ya bada bai yana aiki da laptop dake kan stool, tazo a hankali ta bayan shi ta rungume shi tare da kwantar da kanta a bayan nashi ,yakai hannu ya shafo fuskarta yace"my Afrah kin tashi? Bata ce komai ba sae dawowa tayi ta gefensa ta zauna ,ya kalli yanda tq rufe jikinta da bedsheets har wuya ,yace "tashi kije kiyi arwala ,ina son zan watsa ruwa tukun ,um um sae kinyi sallah ko zakiyi sbd nasan halinki da jimawa gurin wanka gashi lokacin sallah ya tafi. Ba musu taje ta d'oro arwala tayi sallah,tana gamawa ta kishingida tace"me za'a dafa mai sauqi?um um bana buqatar abinci yau,amma yi wanka muje 6angaren gwaggo kici abinda suka dafa.
Bayan tayi wanka suka je ,da zuwanta ta zarce sae kici ta dawo rai 6ace tana kallon Amrah dake mata dariya tace"shine kika barni naje bayan kinsan ba abinda zanci bane ,kinji ki ni nasan abinda kika jeyi kicin ne?indai zaki daina abu d'aya ki daina don uncle fu'ad bazai yarda da wannan shirmen ba, hhhh shi faten doya ne shirme? Eh mana, to ai gwaggo keso bani ba kuma ni banda matsala duk abinda nayi zan iya ci, to wake da matsala? Oho.. Nima ai banda matsala yanzu kuwa zaki gani dn zan cinye shi kaf bazan raga miki ba, ba ruwana dai in kikayi amai ke kika ja,yaushe rabonki ai na daina wannan yayin kema kin sani,tana gama fad'ar haka ta nufi hanyar kici Amrah ta bita da ido tana murmushi, sae gata ta dawo dauke da plate d'aya da spoon biyu ta zauna kusa da Amrah tace dake fa na d'ebo ,au kin tausaya min kenan? Ai Amrah kinsan bazan iya cin abu na hana miki ba wasa nake, ta kalli Farhan da ke fira da gwaggo tace"uncle ko na d'ebo maka zaka ci? Alhmdlh Afrah.
Tsoro tsoro Afrah kecin faten dmn ko Amrah ta lura jurewa ne kawai take har suka cinye plate kaf, sae a sannan Afrah ta sauke ajiyar zuciya ta tsiyaya ruwa tasha ,ajiye cup dinta keda wuya ta fara jin tashin zuciya ,zama d'aya taji yawu ya cika mata baki inda kai tsaye taji ta fara yunqurin amai ta tafi da gudu sae toilet,sae da ta amaye kaf abinda taci sannan ta samu aman ya tsaya mata,duk ta galabaita tana neman gurin zama a cikin bayin, gwaggo ta jata suka fito Amrah ta tsaya gyara toilet .
6angaren su Farhan ya koma da ita sae lalla6ata yake kan ta fad'i me take son ci yanzu?ji take kmr baza ta iya sake cin komai ba sbd still zuciyar ta bata daina tashi ba, Farhan bai matsa mata ba sae bayanta ya shiga shafawa a hankali, ta lafe sosai a qirjinsa kmr wacce tayi bacci, sun d'auki lokaci a haka Yace"ynz fa zaki iya cin wani abu? girgiza masa kai tayi, daga hk bai sake ce mata komai ba. Bayan sunyi sallar la'asar ya qara tamvayar ta tace"grapes kawai zan iya ci, kuma ina son dabino"to shike nan,ya dauko grapes ya bata Yace"kici zanje na siyo miki dabino, pls uncle ina zuwa, Afrah kiyi zamanki ba jimawa zanyi ba kinji,gyad'a masa kai tayi snn ta dauki qwarar grapes d'aya tasa a baki.
Bai wani jima sosai ba ya dawo ya sameta kwance qasan tiles ta cinye robar grapes d'inda ya barta dashi. Ya ajiye kayan hannun shi ya durqusa yana kallonta Yace"Afrah ga center carpet kya kwanta a qasan tiles, sanyin tiles din dadi yake min uncle, tada ita yayi zaune snn ya ware ledodin da ya shigo dasu, dabino ne kusan kala uku ciki har da na makka wato na kwali,snn kuma ya qaro mata grapes, dad'i taji har ranta tace"nagode uncle" ya shafo gefen fuskarta yace"no vex ai aikina ne dmn haqqi ne a kaina na kula da matata yanda ya kamata ko ba haka ba? murmushi tayi tace"duk da haka kana qoqari sosai uncle dmn ba kowane namiji keyin haka ba ,sai dai nace nikam nayi dace da samun irin namijin da sae an tona a qasar hausa, ta riqo kumatun shi tana kallon cikin idonshi tace"ko uncle ?murmushi kawai yayi ya zauna qasa kusa da ita yace"ni kuma sae nace nafi kowane namiji sa'ar samun kyakkyawar mace er qarrama mai dad'in sha'ani" kunya taji sosai tare da shigewa qirjinsa dmn ta gano inda ya dosa bcs tun ba yau ba yasha yabonta a duk lokacinda suke mu'amalar su ta aure. Tashi yayi ya wanko mata dabino byn ya zauna yace"ko na kwali zaki ci ,a 6alle packet d'in? Duka zanci,yakai hannu zai bud'e kwalin yace" to da sharad'i sae idan zaki haifo min en ukku tunda kika ci dabino kala uku a zama d'aya, ware ido tayi tana kallon shi tace"uncle ni haka dani na haifo en uku ai sae mutuwa, ko goma kika haifo zama d'aya ai baza ki mutu ba sae idan kwanan ki sun qare, um um nidai gsky bana so d'aya ya isa. To Allah dai ya bamu rayayye mai albarka ,amin uncle. Uncle pls na rage kayan jikina?rage man ba zafi kike ji ba,wai uncle meyasa nake jin zafi byn ga Ac a kunne, daga babyn mu ne,dama akwai cikin da ke farawa da zafi tun yana sabo wani kuma sae ya tsufa,ko zaki watsa ruwa ne? um um sae na gama cin dabino tukun, kice sae kin gama kwad'ayi....um um nikam bana da kwad'kayi. Daga haka tayi shiru ta fara cin dabino kmr ta samu abinci, Farhan yayi zaune sae kallonta yake ,ta dauko dabino zata saka mishi a baki, ya riqo hannun suka saka dabinon a tare snn yace "ya baki rage kayan jikinki ba? sae idan zanyi wanka sbd na tuno ba bz a jikina,meyasa baki sa ba? rgr ta zauna min ba sae nasa ba idan nasa matse min zatayi. Ya kalli qirjinta ya tatta6a yace"kmr yau naga qirjin ya qara cikowa ko? Nima haka nagani da naje wanka. Nan suka tsaida srtn nasu sbd wayarsa da tayi qara.
After 2 weeks, murna Afrah keyi sosai jin ansa date d'in auren Amrah da Fu'ad nan da wata d'aya . Ta koma 6angaren su da murna tana kiran uncle! uncle!!... Afrah zo gani ,mgnr ta fito daga bayi, Afrah ta shiga kai tsaye dmn ta d'auka ba wani abu yake ba,tayi sauri zata fito ganin yanda yake ,yace"dawo ai ba dodo kika gani a toilet d'in ba, kinaji na fa ko so kike mu 6ata?kan dole ta dawo rufe da fuska, ya jawota qirjinsa tare da jaye hannuwanta,yace"bude idonki mana ta bude idon ta sauke su iya qirjinsa yace"lafiyar ki na komawa sae kace yau kika saba gani na haka?hasken ne yayi yawa uncle, towel ya jawo ya d'aura a qugunsa yace"baki ga aikin da nakeyi bane dole sae da haske,kema cire kayan jikin ki na miki, idonta ta jaye kan nashi tace"aini banda suma a jikina, ban yarda ba ai duk wankan da kike zuwa ban ta6a ganin kin d'au shaver zuwa gyaran jikin ki ba, to uncle suman baya fito min. To naji cire kayan muyi wanka ,to a rage hasken a bar dim light ,ba musu ya rage hasken ya shiga taya ta cire kayan kaf bai bar mata komai har shi kanshi ya cire towel d'in da ya d'aura, ya rungumeta qam a qirjinsa bakin sa saitin kunnenta yakai hannu yana shafa qasan cikinta a kasale yace"ki shirya yau zan kar6i abuna sbd babyna ya zauna yanda nake so,qam ta qara rungume shi sbd hannunsa da taji ya wuce gun, murya can qasa tace"uncle wanka fa zamuyi tukun "nan ya d'auke ta suka shiga gun wanka wani qamshin dad'i ne da ruwan sbd turaren wankan da ke cikinsu, sabulu ya d'auko yana bin jikinta dashi a hankali kmr mai shafa qwai,ta rufe ido tana sauraren yanda yake bin jikinta da sabulu can taji ya riqo hannunta ya saka mata sabulu , ta shiga yimai duk yanda yake mata can ya kar6i sabulan ya ajiye ya miqar da ita tsaye tare da sake musu shower ruwan na fara saukowa kan jikin su suka had'e bakinsu gam suna cud'anya jikin juna ta hanyar romance , lungu da saqo ba inda hannun kowanen su bai kai ba na ganin koina ya wanku a jikinsu , sae dai hkn ba qaramin tsima su yayi ba dmn har tsayuwa na qoqarin gagarar su.
Farhan ya kashe shower ya d'auki Afrah cak suka fita yaje da da ita sae kan bed ya kwantar tare da fara bin koina na jikinta da shafa musamman kan qirjinta inda cikin wani irin sabon salon da bai ta6a mata irinsa ba take jin yana bin qirjinta da shafa hkn yasa take fitar da numfashi sannu a hankali, ta kama nasa qirjin ita ma tana shafa,tare da laluba bakinsa ta zira harshenta a ciki,can ya zare bakinsa ya maida shi kan qirjinta. da haka har suka lula duniyar ma'aurata .
Sosai suka jima a wannan duniyar sbd jin dad'in ta , ba ga Farhan kad'ai ba har ga Afrah. A hankali ya sauka kan jikinta ya jawota ya rungume ,idanuwansu a lumshe suna jin saukar numfashin juna. Farhan ya kira sunan ta tare da shafo qasan cikinta yace"baki ji ciwo ba dai ko?girgiza masa kai tayi tare da qara shigewa jikinsa sbd baccin da take ji sosai.
*Billy giro 😊&Futha luv💅🏻* 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅 [10:23PM, 11/30/2016] Billy Geeero: [ 11/18/2016] 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅 *```AFRAH KO AMRAH ```* 🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅🏅
*```Na Billy giro 😊&Bilqis Sidibe💅🏻```*
*Futhalurv.WordPress.com*
*```🏅84🏅```* Time ya duba yaga 11:30 na safe yana da time d'in da zai yi bacci kafin zuhur,hakan yasa ya biyewa Afrah sukayi bacci mai isar su sae dai ya rigata tashi yaje yayi wanka koda ya fito ya sami Afrah ta tashi ta had'e kai da guiwa. Yaje ya zauna kan bedside drawer tare da dafa bayanta ta kwanto mai a hankali kafin yake cewa "lafiya me yake faruwa ko gajiya ce? Girgiza masa kai tayi tace"so nake baccin ya kammala saki na sae na tashi" Olryt kinji ana kiraye kirayen sallah bari na tashi ko, kema kije ki samu kiyi wanka kafin lokaci ya tafi ,then idan na fita bazan dawo da wuri ba zan iya kai dare ,sae kije 6angaren su gwaggo kafin na dawo kinji, kai ta gyad'a masa snn tace "a dawo lfy uncle" ko da wani abu da zan dawo miki dashi? um um bana buqatar komai. Daga haka ya fita snn ta tashi ta fad'a toilet.
Da 'ya'yan fruits a plate ta tafi 6angaren gwaggo tana ci, sae da ta gaida gwaggo snn ta nemi guri ta zauna, ta kalli Amrah dake game da waya tace"Ke ba magana? Ya zan miki magana byn tun d'azu kinsan jiranki nake kin wani je kinyi zaman ki gashi kin tafi da wyr ki bare na tura games d'in da nace,yi haquri gani na dawo kawo na tura miki, bana so ki barshi,Amrah fushi kikayi, hm ba kya kyau ma in kika yi fushi gara ma ki daina ,tana magana ne sanye da kankana a bakinta, Amrah ta qwace plate din tace"kinji yanda kike magana sae kace wani gardi kin wani cika baki da kan..kana, Afrah ce ta katse ta tasa mgnr ta fito iri biyu sbd slice d'in kankanar da ta cusa mata a baki,tace"yeah munyi iri d'aya"murmushi kawai Amrah tayi tace"bani wyr nidai na tura"ta miqa mata wyr tana qoqarin tashi, Amrah tace"kuma ina zuwa baki bud'e min code d'in ba?Afrah wacce taje gun gwaggo ta zauna tace"to Anti bala'i na cire code d'in ai"hmm wai kwando kece ma rariya na yoyo ke waye bai sanki ba a school kan fad'a da tsokana? Afrah tace"ni banda fad'a ko gwaggo ina dai da tsokana?gwaggo dai ta gyad'a kanta kawai tana ci gaba da lazimi ,Afrah kuwa taci gaba da shan 'ya'yan fruit d'inta ,ita kuma Amrah ta maida hankali kan wayoyin da ke hannunta.
Sun jima a haka ba mai magana can Afrah tace"dan Allah Amrah muje ki raka ni 6angaren mu na maida plate snn kuma ina son zan d'auko wani abu" Amrah bata ce mata komai ba sbd hankalinta na kan waya tana chat. Afrah tace"wai ke naga sae wani shan qamshi kike don kinga zakiyi aure" da sauri Amrah ta d'ago tana kallonta tace "oh oh yi haquri wlh hankali na ya d'auku ne a kan chat" hmmm yayi har ma chat kike bayan saura wata d'aya a miki aure abin ki ajiye komai kiyi ta kukan rabuwa damu,ashe ko tausayina ma ba kya ji zaki tafi ki barni banida abokiyar fira shike nan kuma sae idan kinxo ganin gida, Amrah tace"ai nice abin tausayi nida aka cire cikin en uwa ban kuma san ya zanje na sami nashi en uwan ba, wlh kuwa har kin ban tausayi, don Allah bari kar ki sani kuka Afrah, na daina dmn bana son kiyi kuka ,taja hannunta tace "muje .
Tafe suke Afrah ta kalli Amrah, tace"zakiyi kuka da yawa rnr aurenki kenan,dmn naga ynx har jikin ki yayi sanyi kan er maganar nan da mukayi "dole nayi kuka kam ko yanzu jinsa nake sosai na danne ne kawai,amma ji nake kmr nayi naji sauqi,um um kar ki fara kuka tun yanzu bcs kukan zai ginshe ki ne,koda rnr auren zata zo sae kiga kin kasa ba kya iya yi,amma kar ki damu er uwa yi abinki ko zaki sami relief in yaso rnr kaiki koda kukàn ya qare miki sae na maye gurbinki nayi ta kukan kamar nice amarya har a kaini d'akin ki amma fa ina tsoro kar ango yazo ayi dai dai an d'auke nepa bai ga fuskar waye ba yaje yaja gwazi da mtr mutane ,Amrah ta kai mata duka tace"Allah ya shirye ki ba ma tausayina kike ji ba shine har da min tsare tsaren kuka...to so kike ace an kai amarya bata yi kuka ba,koda yake meye a ciki ai zamani ne yazo da hakan... Kanki ake ji dai. Dai dai sun iso knn Afrah ta kai plate kici snn ta haura sama ta d'auko robar grapes da Apple qwara biyu ta sauko . A byntà ta 6oye hannun ta da ke d'auke da robar grapes, ta miqawa Amrah hannunta mai dauke da Apples tace"d'auki d'aya a ladan rakiya kuma kar kisa ranki a na bayana sbd kuma naga fridge d'inku cike yake da 'ya'yan fruits ba abunda babu a ciki"Amrah tace" ni kuwa grapes d'in nake so a ladan rakiya", ta fad'i haka ne tare da kar6e robar grapes d'in zata bar falon cikin sauri, Afrah tace"kut haaaae! Yarinya jeki na matan aure ne in kika ci sae kin kasa bacci,Amrah ta fita da gudu tana dariya tace"er wayo koma dai yayane sae naci. Tana fita taja birki ba shiri sbd cin karo da ta tashi yi da wani ba tare da ta d'ago ta kalli wane ne ba tace"yi hqr uncle fu'ad" da mamaki ya kalleta ya akayi tasan shine kai tsaye ba tare ta kalle shi ba, yace"ya akayi kika gane nine? Murmushi kawai tayi inda ba don komai ta gane shi ba sae don qamshin turarensa ,ya kar6i grapes d'in da ke hannuta ya bud'e ya d'auki d'aya yaci,tare da miqa mata robar sae da ta kalli Afrah tana dariya tace"d'auka kawai na baka halak malak"ta bar gurin cikin sauri tana dariya Afrah tace"ba nata bane fa ,amma tunda kaine na baka,Allah Afrah naci ne kawai don na ganshi a hanunta ,bcs koda na iso nan a mota cikin cinsa ma nake,ya miqa mata tare da fad'in "Farhan fa?ya fita tun dazu ,yace"OK bari na kira shi a waya"kafin yake wucewa.
Cikin sauri Afrah ta cimma Amrah dake gab da shiga 6angaren gwaggo tace"tau! wata walle bone ya ciki yau uncle fu'ad sae ya lalubo ki cikin dare, bare kinsan yau yana nan tafe fira, A tsorace Amrah tace"wai don Allah na matan aure ne kika sa na barshi yaci"hhhh matsoraciya kawai wasa nake wlh,ita ma Amrah dariya tayi tare da girgiza kanta tace"Allah ya shirye ki"
Sae dare Farhan ya dawo gidan dmn har goma tayi koda yazo da nyr kiran Afrah su koma gawaggo tace"har tayi bacci tun dazu take ta jiran dawowar ka" to shikenan gwaggo abarta kawai taci gaba da baccin, to da ka d'an duba ta kafin ka tafi dmn naji jikin nata yayi zafi sosai, tace wani abu na mata ciwo ne?um um lafiya lau fa ta kwanta,yaje ya tatta6a jikinta har zuwa goshinta yace"body temperature ne dole zai farkar da ita sbd yayi yawa,idan ta farka d'in sae kice tayi wanka da ruwan d'umi zafin zai sauka. Tace "to shikenan" nn yayi mata sae da safe ya fita.